Chapter 3 of 5

FUREN ZUCIYA Fure a Sarkafe By Nasreel R.L. | Karanta Cikakken Labarin

shekaran jiya bazataso a kara kamata

tana daukar abinci ba.

Kamar daga sama taji an kwalo mata kira tayi saurin mikewa daga tsugunnen datake ta mike tajuya inda taji muryan. Daya daga cikin maids din gidan ne tace mata taje ciki Ummi na kiranta. Da ok ta ansa aranta tana tunanin mekuma zatayi ma Ummi? Ko wanki zatayi? Amma kuma ai ko kwana uku batayi dayi mata wanki ba. Kauda tunanin tayi ta wuce palour tana tafiya a

hankali dan jikinta babu kwari kwata kwata.

A kujerar datake zama ta sameta a hakimce fuskarta dadan sarari dan yau ba a murtuke takeba. Gakuma wata mata gefenta sanye da jeans da blouse ta rufe face dinta da face mask

da wani shades a idanunta babu abunda kake gani a bayan wuyanta.

Gaban Ummi ta tsugunna ta gaisheta kanta a kasa Ummi tayi mata alama ta gaida matar. Juyawa tayi ta gaisheta batareda ta dago kai ba sama sama matar ta ansa sannan ta juya ta kalli Ummi cikin harshen turanci tace  Can we start? I don t have time to waste . Gyada mata

kai Ummi tayi matar ta tambaya a Ina zasuyi?

"Dan jim Ummi tayi dan batayi wannan tunanin nan ba, ganin kada ta batama matar lokaci kawai tace suje guest room dake anan kasan. Mikewa matar tayi Ummi ma ta mike tace Miral ta biyosu. Tashi tayi tanajin yanda kirjinta ke bugun uku uku mekuma za ayi yau? Yanzu tsoro yafara shiganta meke shirin faruwa ne? Me Ummi zatayi da ita? Suwaye wayannan dake zuwa"

ganinta haka?.

Ganin an nufa guest room yasa taji toh kodai aiki zatayi ne? Questions sunfi dari suke shigo mata gashi babu mai ansa mata. A daidai kofa ta tsaya Ummi ta shige chan cikin ta zauna bakin

bed tana nunfarfashi tsabar kiba.

Wata jaka matar ta ajiye a kan gadon tareda budewa ta fara fiffito da wasu karafuna da kayayyaki kana gani kasan kayan hospital ne kaman za a duba mara lafiya. Juyowa tayi ta kalli

Miral tace ta cire hijab din jikinta tazo ta kwanta.

"Wani irin faduwa gabanta yayi kwakwalwarta takasa daukar me akece. Wani irin kallo tayi ma Ummi dabata masan tayi ba dayasa Ummi ta daka mata tsawa, batasan lokacinda tazo ta"

kwanta kan gadon bah.

"Matar tace ta tashi ta cire hijab, jikinta na karkarwa ta mike ta cire hijab din sannan ta koma ta kwanta. Ganin matar ta matso dab da ita sannan tasa hannu ta daga rigarta zuwa cikinta yasata sakin wani ihu ta zabura ta damke rigar ta rufe jikinta dan babu komai a jikinta bayan rigar"

batada undies.

Wani gigitaccen mari Ummi tasakin mata dasaida ganinta da jinta gabadaya ya dauke. Duk

kawai taji tama kasa motsi dan ba a taba mata mari irin hakan ba. Hannu Ummi tasa ta damko

wuyanta tareda baya da ita ta kifo kan gadon ta kwantar da ita dakyau da saida ta fizge hannun

Miral daga jikin rigar ta kwayeshi har zuwa cikinta kafin Miral ta dawo daidai.

Jin hannun Ummi akan wuyanta kamar zata kasheta dukda ba matse mata wuyan tayi sosai ba amma ta sakin mata nauyin hannunta dayake kamar dutse tsabar nauyi. Dakyar take jan nunfashi tana jin yanda matar tasa hannunta akan naked private part dinta. Mani marayan kuka ta saki tareda fara shushura kafa tana shasheka dayasa Ummi ta shake wuyanta sosai da tuni ta nutsu jin kamar ranta na fita daga jikinta yasa Ummi tadan saki kadan yanda zata ita nunfashi

amma bata saki gabadaya bah.

"Ko minti daya ba ayi ba matar ta ja mata rigar tarufe sannan ta kalli Ummi tace  sakin mata Wuya kada ki illata ta nagama, basai nayi wani further examination bah Hymen dinta is intact, dan haka ac& . . Shiru tayi dan ganin sign da Ummi tayi mata tagane ba aso yarinyar tasani. Dan haka saita chanza maganar kawai tace  a ina take kwana? Tafada tana shafa fatar kafar"

Miral.

Sakin wuyanta Ummi tayi sannan ta tambayi Miral. Cikin wata wahalalliyar murya datake breathless very soft tace  A store room na storage area . Dan shiru Ummi tayi dan batamasan a ina take kwana ba sai yau. A iya saninta a palourn masu aiki da akace mata tana kwana batasan yanda akayi takoma wani store room ba. Gyada kai matar tayi sannan tace  akwai zafi ne a dakin sosai? Ya ventilation din yake? . Miral ta ansa mata da cewa akwai zafi sosai sannan

babu window.

"Kallon Ummi tayi sannan tace  a chanza mata daki, infact ta dawo nan damuke ta zauna na lura babu kowa dake anfani da dakin. Skin dinta is rough duk kananan kurajen zafi kinsan kuma bama daukar wannan koh? Dan haka ta dawo nan da zama in the meantime kuma akwai meal plan da supplements dazata rinka using. Kada ta rinka fita rana sai karfe 6 na safe na 20 minutes kawai bayan haka ta zauna a cikin daki ba aiki na lura hannunta is not as soft as we want alamun tana aiki da ruwa sosai ko wanki. Sannan kayanta might be contributing to rough skin din dikda skin din nata nada kyau dan inba medical professional ba bazaka gane akwai"

something wrong with it bah. Sannan kwana nawa zaku kara anan din? .

"Dan gyada kai Ummi tayi dan sam zuciyar ta bata so hakan ba. Tunda dai tana iya kwanan store room din koba window ai yafi ta rabu da ita dai a chan din, amma babu komai. Nanda 1 week zasu koma Ghair muaddal ta yarda kwallon mango ta huta da kuda, dan haka kawai saita ce toh tunda dama babu kowa a guest room din sannan akwai wani koda tayi baki. Dan haka ta"

ansa ma da matar 7 days zasu kara.

Da haka matar ta kwashe kayanta ta mayar cikin bag din sannan ta juyo tayima Miral one final look ta cikin shades dake face dinta ta fita. Binta a baya Ummi tayi da sauri dan sauri. Tafiyar nasu ba daya ba. Ganin bazata iya kamo matar bane yasa ta kirata da Miss! Miss! Tsayawa da tafiyar datakeyi matar tayi tareda juyowa ta kalli Ummi ta cikin shades ummi tayi saurin

karasawa inda take tana nishi tace  Yanzu tunda kun tabbatar yaushe ne kukeso a kawo muku

ita? Nanda 7 days zamu tafi Ghair muaddal shin a airport zaku ansheta? Kokuwa zan tafi da ita

har gidan iyayenta ne dan chan muke sauka .

"Shiru matar tayi kamar bazata ansa ba chan kuma tace  wannan maganar ba a hannunki yake ba, duk lokacin da muke so zamu zo mu dauketa, bama sa lokaci dan mu mukeda lokaci ba lokaci keda muba . Tana fadin hakan kuma ta cigaba da tafiyarta. Ummi taso ta tambayeta ta ina zata samesu ko subata number amma sanin bazasu bata ba yasa kawai ta juya. kan sofa ta zauna tana cizon thin lips dinta tana abun sosai yayi mata ciwo sunki su ansa mata kowani question datake musu. Babu wanda yake treating dinta da wannan rasin mutuncin banda su dan kowa yasan waye su a duniya bama guri daya ba. Mijinta nada one of the biggest car manufacturing company a duniya. Kowa cikin respect yake dealing da ita amma su basada"

wannan.

"Sannan ma babu abunda yafi mata ciwo sai ganin cewa sufa wayannan ma dasuke zuwa kananan rank ne a kungiyar, bama manyan bane amma suna jinsu kamar duniya na juyi ne saboda su. Ita babu abunda ke damunta ma sai alkawarinta, batasan yaushe zasu dauki yarinyar ba dan haka bata san yaushe zai shigo hannunta ba harsai sun dauketa. Kamar tayi ihu haka takeji ta zaro wayarta ta kira head seevant a kawo mata abinci dan wata mahaukaciyar"

yunwa takeji dukda ko 1 hour da gama breakfast batayi ba.

FUREN ZUCIYA.

Flower of the heart.

By Nasreel R.L.

A hausa love story& & .

Chapter 4;

A bangaren Miral kuwa kuka takeyi sosai ta nade jikinta akan bed din kamar ball jikinta na

kyarma brain dinta takasa daukar abunda ya faru.

Wani irin zafi zuciyarta keyi shin wannan wani irin keta haddi ne? Mezai kawo wannan abun? Meyasa Ummi zatayi mata hakan? Kawai idan ta tuna yanda taji hannun matar akan sirrinta na ya mace harta iya bude baki ta fada ma Ummi wai She s Untouched saitaji wani ™una a

zuciyarta kamar ta hadiye zuciya ta mutu. Meke shirin faruwa da itane?

Saida taci kukanta ta gaji sannan ta mike tareda share hawayen face dinta dayayi ja sabon kumburin mari ya fito akan wanda Hanat tayi mata daya kusa warkewa. Sai a lokacin ta tuna a inda take. Bin dakin da kallo tayi ba yau tafara shigowa guest room dinba saidai duk shigowan datakeyi na gyara ne idan Ummi zatayi baki. Yau tafara mishi kallon kurilla dan kuwa ya hadu

dakin sosai dukda interior dinshi is simple.

"Komai a dakin brown ne da touch of white. Queen sized bed ne da takejin laushin katifar kamar ta kwanta a kan audiga. Full sized wardrobe ne ta left side, opposite gadon kuma full length mirror ne da dresser da babu komai akai banda lotion biyu dakuma bodywash daya da turaren"

Reef da duk ba a taba suba. Ta right side kuma frame ne said kofar toilet.

Ajiyar zuciya na ba adadi ta sauke tanajin yanda jikinta ke kara lumewa a katifar. Rabon da ta kwanta kan katifa ta manta jikinta duk sai taji wani iri dan yafi sabawa da kasa. Ga AC dake tashi dakin yayi sanyi dayasa tayi yunkurin janyo white comforter dake folded neatly a karshen gadon. wata zuciyar tace mata kada ta taSa. Haka tajanyo jilbab data wurgar a gefen gadon ta

saka tareda kudindine jikinta a ciki.

"Tunanin maganar matar tayi nacewa a barta anan saboda jikinta yayi kyau. Mezasuyi da kyan jikinta kuma? Tunawa tayi Ummi tace sauran sati daya su koma Ghair muaddal, kenan da ita za a koma? Me komawar zai haifar mata? Shin zasu karbeta? Bayan duk ab& saurin katse"

tunanin tayi tasa hannu ta buge kanta kamar hakan ne zai tsayar mata da tunanin.

Jan nunfashi tayi tareda saukewa kawai ta janyo comforter ta cire jilbab din jikinta ta rufe jikinta da confortern ta daura kanta akan lallausar pillow wani laushi da dumi daga kan confortern har zuwa pillow da katifar ya ziyarceta batasan sanda ta lumshe idanu ba tareda sakin wani moan

da saida taji tamanta duk wani matsala datake dashi.

Wani tunani ne yazo mata toh kodai saboda zasu koma Ghair muaddal ne yasa ta kawo wata ta dubata? Kodai aure zata mata? Dan dariya tunanin yabata dan tasan bazata iya aurar da itaba dan babu wanda zai aureta kowa yasan me babanta yace akan ta dakuma duk wanda ya rabi kanshi da ita. Toh kodai sunce a dawo da ita gida ne? Kodai sun gano gaskiya ne? Kokuma

Ummi nason ta maidata ne kada ace tayi abusing dinta?

"Tunane tunane, question bayan question haka suka rinka jerawa a cikin brain dinta batasan"

lokacin da wani daddadan bacci ya kwashe taba.

Jin kamar ana bubbuga ta yasa ta mikewa a sukwane tana zazzaro idanu. Layla tagani akanta fuskarta daure tamau kamar ta shanu sai huci take tana harararta. Dauke ido tayi tana sosa kai dan jitake kamar a mafarki take kamar kuma a gaske dan yanda sanyin dakin ke shigarta ya

rikita mata brain dinta data riga ta saba da azabar zafi a koda yaushe.

"Tsawa tsawa fada fada Layla ta kira sunanta daya tabbatar mata da ba bacci takeyi bah ta tashi. Dago ido tayi ta kalleta ganin irin kallon datake mata kawai ta sauke idonta cikin muryar jin bacci tace  na am . Tsaki Layla tayi sannan a kufule tace  akace wai makaho an samu idanu, ga abunci nan da na tabbatar baki taba cin irinshi ba ance ki cinye tas, banmaga dalilin da Ummi zatace a fada miki hakanba dan kowa yasan kedin yar yunwa ce kuma barauniya, dan haka yau ba sai anyi halin beran ba. Sannan ga supplement pill nan kisha daya daga kowanne"

container . Tana gama fadin haka tay tsaki ta juya ta fice.

"Ciccikowa idanun Miral sukayi da kwalla jin yanda ta kirata da barauniya, ita duk zagin daza ayi mata baya damunta amma sunan barauniya na daya daga cikin abubuwan dake mugun damunta. Gashi wannan tasan tabbas tayi, ta saba daukar abinci, amma Allah na gani sai"

batada yanda zatayi yunwa zata mata illa take dauka.

"Tuna hakan yasa taji wani zafi a zuciyanta. Yaushe ne wannan rayuwar kunci da kaskanta zai kare? Share hawayen daya zubo tayi tajuya ta kalla tray din abincin da aka ajiye mata a kan side bed drawer. Mashed potatoes ne a plate da chicken soup a bowl sai tiriri sukeyi, ga cup of warm milk a gefe da bottle of chilled water. Saikuma wasu containers da babu label ba komai"

bare ta karanta da alamun sune supplements din.

"Sosai yawunta ya tsinke takasa dauke idanunta akan abincin rabonda taci abinci lafiyayye daba ragowa ba sannan kuma complete ta manta. Bawai bata samun mashed potatoes din bane ko chicken soup din, kawai dai da wuya tasamu complete food saidai idan tasamu mashed potatoes toh bazata samu soup ba. Saidai kuma tana dadewa bata samu chicken soup ba dan"

"gabadaya akeyi so masu aikin gidan suke ci, kafin yazo kanta ya kare."

Wai yau ita aka kawoma abinci a cikin daki take kwance kan lallausar gado tanashan AC? Anya ba mafarki takeyi ba? Jin cikinta yafara murdawa ne yasa ta sauke kafarta kasa sannan ta dauki spoon daga kan tray din tafara tuttura abincin da sauri da sauri kamar mai tsoron a kwace

mata.

"Ko 5 min batayi ba tagama ci cikinta ya cika sosai data manta yaushe rabon da cikinta yacika haka, ga abincin da zafinshi da bazama ta iya tuna ya abinci mai zafi ke tasting ba. Madarar kawai yarage half cup bata shanye ba sai supplements din. Tunanin shan supplements din takeyi dan batasan na menene bah. Gashi babu label ko rubutun komai a container. Daukan gudadaya tayi ta bude taga babu wani yawa a ciki basufi guda ten ba kawai ta dauka daya dan za a iya ganewa idan bata dauka ba dayen ma ta bude ta dau daya tayi ta toilet tay flushing"

dinsu dan bazatasha abunda batasan mezaimata ba.

Bin Toilet din da ido tayi bashida girma sosai saidai ba karami bane daidai na guest rooms dai. Ji tayi tanason tayi wanka saidai tuna batada kaya anan yasa ta fasa kawai ta fito tadawo ta kurbe milk din dakyar dan cikinta yacika sosai ta cire bottle of water din daga kan tray sannan ta

saka jilbab ta dauki tray din ta fice daga dakin.

"Kitchen takai tray din Sannan ta fara wankewa. umm1 ce ta shigo kitchen din da saur1 kaman an wurgota. TSawa ummi ta daka mata ""uban waya Saki wanke wanke? neman sai dole any1 m1k1 fada koh! zak1 ajiye ko sanay1 m1k1 dukan mutuwa"". Saur1 m1ral tay1 ta aj1ye tana mamak1n yanda ummj ta harzuka akan wanke wanke. Kamar ba ita tasata rinka wanke wanken ba a baya. Wanke hannu tayi. umm1 ta wuce daga kitchen d1n, miral Saida tabar1 tay1 nisa sannanta"

juya ta nuf1 dakinta.

Kayanta ta kwaso kaf dinsu dama ba yawa ne dasu ba. batada koma1 banda yan kayan Sawan dan haka bata tsaya komai ba ta koma main Part zuwa sabon dakinta aranta tana tunanin ko 1ya yaushe zamanta anan dakin zai kasance.

Tana Shiga ta tarar da wata suitcase a gefen gadon dakin. Kamar bazata bude ba kuma ta

dagota zuwa kan gadonta ta bude ZiP din.

"C1ke take fam da kayan sawa. Dogosu tafara daya bayan daya. dogayen r1guna ne daidai s1ze dinta na pure cotten kusan 1r1nna jikinta Saida1su sababb1ne gal sannan sunf1 naj1k1nta kyau da alamun kuma sunfisu tsada saboda design dinsu. Wajen guda 12 ne sai wasu abayas suma guda 12 a ciki da underwears bras 12, pants 24. Binsu da ido tayi tans tunanin ina suka san size dinta saidai tuna matar nan babu abunda bata gani a jikinta ba yasa tayi saurin cire tunanin a ranta dan batason kara tuna abun, tasa aranta cewa bai taba faruwa ba bakuma zata sake"

tunawa ba.

Nunfashi mai karfi ta sauke sannan ta maida kayan ciki ta rufe. Kan bed din ta koma ta kwanta

har yanzu ji takeyi kamar a mafarki.

"Haka rayuwa ta kasance mata harna tsawon kwana biyar tana daki bata fita sai safe tayi 20 minutes kachal sannan tadawo cikin dakin gashi kullun ana kawo mata breakfast, lunch, dinner har daki abinci masu kyau da lafiya tareda gina jiki bata komai saidai ta zauna tayita tunani."

Ayyukan data sabayi ma yanzu batayi jikinta yayi wani irin kyau fatarta ta kara haske har wani

healthy glow takeyi sannan Ummi tasa an fitar da tsofaffin kayanta so wayannan sababbin dresses din take sawa.

"Dukda tanajin kamar kamai ya lafa Ummi sau daya take zuwa dakin ta dubata kota bata umarnin wani abu sannan ta duba ko tasha supplements din wanda har yanzu basha takeyi ba flushing dinsu takeyi amma batajin koda digon kwanciyar hankali a cikin zuciyarta. Takasa tasa ranta cikin salama dan bataga inda wannan chanjin zai kaita ba. Gabadaya Ummi ta chanza mata dukda ba kirki take yi mata ba amma kuma sam bata dukanta yanzu, sannan idan ta shigo saita tsareta da ido sosai tana kallonta, sai taji wani iri dan bata gane kallon menene take mata"

ba.

Bakuma ta kara haduwa da Hanat bah shine babban abunda take godewa Allah dashi a cikin zaman dakin datakeyi dan ta tabbatar da tacigaba da aikinta dole su rinka haduwa and haduwa

da Hanat bad news ne dan in babu mari akwai duka kokuma ta hada mata su gabadaya.

Kwance take yau kan gadon dakin ya dauki sanyi da harta fara sabawa da sanyin da dakin keyi dan tarage shigewa comforter all the time. Zaman kadai kwata kwata baya damunta dan inda sabo ta saba. Saidai yau kawai ji tayi zaman yayi mata yawa duk jikinta yayi tsami dan tariga ta

saba da ayyuka jikinta na motsawa yanzu kuma banda kwanciya sai zama.

Tashi tayi tana tunanin ko tayi wanka ne saikuma ta fasa ganin batawani dade dayin wankan ba dan still ma towel ne a jikinta takasa chanza kaya tsabar yanda taji jikin nata babu kwari. Gaban

mirror taje ta tsaya tana kallon kanta. Sosai face dinta tadan cicciko skin dinta yana wani

glowing