Back to novel

Chapter 9 of 30

NIDA PATIENT DINA Bayan Koma by MRS ISHAM

na kashe ki."""

Ganin ba ta da hankali ya saka ta ce.

"""Allah huci zuciyarki na bar ki lafiya."""

Wu™ar dake hannunsa ta fara yankar hannunta tana ta surutai cikin ficewar hayyaci.

Yadda jini ke zuba ya sa hankalin Sady baby tashi ta ce .

"""Meye haka Sidra za ki illata kanki fa, ba ki ganin yadda jini ke fita daga jikinki?"""

"""Wallahi ba zan iya rayuwa ba Fahad ba ba wacce za ta raba ni da shi ki ce karya ne bai auri ™anwa..."""

Jiri ne ta ji yana Wibarta ta zube wajen akan kujera.

*Maman Ihsan ce*

09065327995

Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaiufWb3LdQYnzC2vH0z

*MAKAHO NE*

*NA*

Maman Ihsan ce

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=15969875

11055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ™asaitacciyar baiwa su sauya"

tunanin al'umma cikin sau™i_.

page

Jiri ta ji yana Wibarta ta zube a wajen akan kujera.

"Sady baby ta yo kanta tana kiran sunanta, sai a lokacin ta fahimci ashe suma ta yi."

Ganin ba kowa a falon ya duk sun watse ta nufa fridge da kanta. Ruwa ga Wauko mai sanyi ta yayyafa ma

ta.

Wani ajiyar zuciya ta ja kafin ta fashe da kuka. Idanunta a rufe take cewa.

"""Sady ina fatan ba gaskiya ba ne ko? Na san yadda Fahad MajidaWi ke so na ba zai iya auren wata ba, na"

"taho nan da zumar idan ba na nan za su Waga bikin zuwa lokacin da zan dawo sai a Waura ma ni aure da shi ko?"""

Cikin kwantar ma ta da hantdady ta ce.

"""Ba komai wannan fa ™srya ne ba gaskiya ba ne, ki daina saka damuwa a ranki ke ma ki. San wannan"

"zamani da muke ciki fuska kawai za'ayi amfani da shi aje a haWa kamar a tare suka dauki photo. Ki cire s ranki ke fa da bakin ki kika ce Fahad na son ki zai hakura har sai kin dawo kafin ayi bikin auren naku."""

Ba dai ta gamsu ba haka ta dai yi shiru don kanta na matsa wani irin ciwo ne mai tsanani.

"""Bari na kira wata nurse dake kusa da mu, ta zo ta dubs wannan raunin da lima ji wa kanki da wu™a."

Tana fadar haka ta fice daga falon zuwa kiran nurse.

Sidra ta dafe kanta dake ma ta ciwo sosai sannan ta kwantar da kai tana lumshe ido zuciyarta cike da

"tunanin Fahad, tana tuna ™amshinsa mai saka ta nutsuwa da shau™i."

_Nadra_

Tana zaune a mazauminta Fahad na gefenta yayin da mutane ke zagayowa su tsaya bayansu ana

Waukarsu photo.

Yayin da mafi yawanci suna zuwa su Webi kalar abincin da suke son ci da kalar ruwan da suke so sha.

Ita dai Nadra ga ta nan ne kamar me jin sanyi .

Har aka gama ciye-xiye da lashe-lashe.

"Sannan aka zo wajan yanka cake suka ta so don yanka xaket, a nan ne ya sake ganin aminiyar Sidra wato"

"Khadijah. Ya yi mamakin yadda ta fito take fadar halayyar Nadra bayan ita kawa ce ga Sidra. To me ta zo yi? Wani makirin murmushi ya yi saboda ya san dole za ta tura wa Sidra abinda ke faruwa wajen wannan bikin, kuma yana da yakinin cewa yadda Sidra ke mahaukacin son sa dole za ta ji zafi a ranta idan ta ji ya aure ™anwarta. Duk da ba ya da tabbacin zaman nasa da Nadra. Don haka ya kalli Khadijah dake ma su video tabbas Sidra za ta gani zai aikata abun da idan Sidra ta gani zata WanWani Sacin rai kwatankwacin"

yadda ta saka ya ji shi ma. Zai tabbatar ma ta kamar bai ji haushin abinda ta aikata ba

Hannunsa ya Waura saman na Nadra tana kokarin janye hannunsa bai ba ta damar hakan ba. Ya rike

hannunta suka fara yanka cake.

˜asa-™asa da murya ta fara magana tana cewa .

"""Yaya Fahad ka daina taSa jikina ba na so ni ba Sidra ba ce, haramun ne Please ka daina."""

Kamai bai ji ta ba bayan sun yanka cake Win aka dinga yi ma su tafi ana Waukarsu photo.

"Sanin ba ba za ta yi abinda yake so a wajen ba, da kuma kokarin Sata ran Sidra don ya san za ta gani.."

"Suna yankawa ya ri™o hannunta dake rike da cake, zuwa bakinsa ya kai ta ciyar da shi ana ma su photo,"

"sauran na bakinsa sai ya tallabo gefen fuskarta da hannayensa biyu, sauran ba bakinsa ya haWe bakinsa da nata wuri guda na cikin bakinsa ya tura ma ta a bakinta, take wajen ya Wauki sowa da ihu ana tafi."

Nadra mutuwar tsaye ta yi saboda mamaki da al'ahabin Fahad MajidaWi. Wai yau ita ce wani namiji da

ba mijinta ba ya haWe bakinsa da na ta waje Waya yana tura ma ta abinda ke cikin bakinsa a tsakiyar

jama'a ko kunya baya ji a gaban kowa zai iya aikata hakan har iyayen sa na wajen. Lallai yau ta kara tabbatar Fahad mara kunya ne lamba Waya.

Barin wajen ta yi ta koma mazaunin ta. Kanta a sunkuye tana goge ™walla.

"Ana kiran sallar magrib aka tashi daga taron, Amarya da ango suka nufi wajan motarsu."

Kunyar abinda Fahad ya ma ta ya saka ta kasa daga kai ta kalli kowa.

Direbansa ya yi saurin bude ma ta murfin motar ta shiga ta zauna.

Daga nan ne ta fashe da kuka shi kuma yana can yana sallama da abokansa.

Har ya dawo ya shiga motar tana kuka. Kallonta ya yi cike da takaici ya ce.

"""Ke me aka yi ma ki za ki saka mutane gaba kina kuka?"""

"""Kan me za ka aikata ma ni haka?"""

"˜yasta yatsunsa biyu ya yi ya ba da wani sauti wanda hakan ya saka diraban ya fita da sauri ya ba su waje,"

"don ya gane uban gidan nasa na bukatar sirri ne."""

"""Kin Wauka abun da na yi ma ki da son raina na yi ma ki ne, in ban da ™addara da ba ta riga fata ke kin isa"

ma na rike hannunki ne? Ba ki da wannan ajin da zan iya taSa jikinki. Dole ne ta saka na aikata hakanna

"farko saboda biyayyar iyaye, na biyu don na ™untata. Amma ba don haka ba ko kallo ma kin ishe ni ne,"

"ma ta masu class da waye wa ma ban kalle su b ballantana ke da kike..."""

Kuka ta fashe da shi tana cewa.

"""Ya isa ya ishe ni haka, ba sai ka ci mun mutunci ba, na ji ban ai matsayin..."""

"Tsawar da ya daka ma ta ne ya saka ta haWiye sauran maganar, ke har kin isa ki dakatar da ni ina magana,"

"last warning da zan Maki shi ne kada ki sake daga Mani hannu idan kina mun magana idan ba haka ba sai na Salla hannunki, don ma kin samu na taSa jikinki har kike ma ni wani zancen banza dole ce ni ma ki sani ba don ™addara ba ba ki kai matsayin ba kuma ba za ki kai ba, dama wancan shashashan ustaz Win ya"

"dace da ke ba ni ba """

Ya yi maganar yana saukd Glass Win motar ya yi dirban alama ya zo.

"Zuciyarsa cike da takaici me ya saka ma ya sa wa iyayen yarinyar nan ya amince ne, sai yanzu take jin"

"haushin kansa, ya dai san baya son ta to ta ta zai zauna da ita."

Har suka ™arasa gidan ba wanda ya yi magana a cikinsu.

"""Get out in my car."""

"Ya daka ma ta tsawa, da sauri ta fice tana kuka. Gajeren tsuki ya ja yayin da suke barin gidan."

*Ma'eesha.*

Suna ™arasa wa ™ofar gidan hangi makaho na fitowa daga cikin gidan hannunsa rike da kayan aikinsa na

gyaran takalma.

Tun daga nesa ta hango shi yana tafiya hannunsa Waya yana rike da kayan aikin gyaran takalminsa daya

hannun rike da sandarsa ta jagora.

Yana jin mai nape ya tsaya a ™ofar gidan ya tsaya.

Fitowa ta yi daga cikin nape Win tana kallonsa da kayan aikinsa dake hannunsa.

Kafin ta dauke idanunta lokacin da mai keke nape Win ke ma ta magana.

"""Hajiya sai kin samu wanda zai taimaka ma ki ya shigar ma ki da kayan cikin gidan."""

"""Ba damuwa ka ajiye kawai ka yi tafiyar ka zan nemo wanda zai taimaka ma ni."""

"""Idan ba damuwa zan shigar ma ki da shi ciki."""

"""A'a ka bar shi kawai ka yi tafiyar ka zan shigar da kayan."""

Wani kallo mai nape Win ya yi ma sa kafin ya ce.

"""Kai kuma daga ina, kana makaho har da sandar jagora ne za ka iya Waukar kayan nan da wani ido za ka"

"ga in..."""

Ma'eesha ta dakatar da shi ta hanyar cewa.

"""Ya isa Mallam don yana makaho ba shi ke nufin kasashshe ba ne, to shi ne maigidan ya ce ba sai ka"

"shiga ba don haka maganarsa ta zauna."""

Wani kallo ya yi wa Ma'eesha na mamaki da al'ajabi kafin ya kalli makaho ya ce.

"""Dama da kika ce ke matar aure ce daga gaske ne, kuma wannan ne mijin naki?"""

"""Eh shi ne mijin nawa sai aka yi ya ya?"""

"""Amma Hajiya a yadda kiken nan a ce makaho kike aure fa™iri ko dai asiri ya yi ma ki ko kuma auren"

"manufa kika yi ne?"""

"Ba ta tanka ma sa ba ta buWe jakarta ta ga 100k ya rage ma ta, ta ciro 10k ta mika wa mai nape Win ta ce."

"""Na gode za ka iya tafiya ."""

Washe baki ya yi sannan ya shiga ciki yana ma ta godiya ya bar wajen.

"Makaho ne ya dauki karamin buhun shinkafar a hannu Waya, Wayan hannun ya Wauki katon Win taliya da"

na macaroni da cus-cus.

Da mamaki take kallonsa har ya shiga gidan ta bi bayansa tana kallon ikon Allah.

"Ba ta yi mamakin Waukar kayan ba, saboda yana da ™ira irin na zaratan jaruman maza, don jikinsa ma a"

murWe yake kamar irin mazan da suke yawan motsa jiki suna daga ™arfe. Amma yadda ya ke tafiya haka

nan ne ya ba ta mamaki.

Sai da ya gama ta kalle shi ta ce.

"""Ta ya ka iya tafiya haka nan ba tare da ka yi karo da komai ba?"""

Murmushi ya yi ya ce.

"""Na riga na karanci yanayin gidan bayan fitar ki sai da na auna ta hanyar tafiya na san taku nawa zan yi"

"da idan na kawo saitin ™ofar dakin na sani."""

"""Ina za ka je yanzu?"""

"""Zan je ne ko Allah zai sa na samu wani abun, gyaran tsakani nake zuwa?"""

"""Ta ya kake gane kalar takalmin da za ka san irin foolish Win takalmi fari ko ba™i?"""

"""Idan aka kawo ni kan tambaye wani kala ne, kafin na san irin kayan aikin da zan yi amfani da shi, duk"

"countener dada nake amfani da su daban-daban ne na san na fari da na baki da kowane kala, iska tsinke wa ne idan na laluba ina gane wa sai na Winke."""

"""Ka hakura da fita don ina son mu yi gyaran dakin nan, za ka dinga ko mika Mani wani abun ne idan na"

"ba ka ka rike za ka iya ko?"""

"""Zan iya in sha Allah."""

Daga nan ya fita ya shigo da kayan aikinsa.

Ita kuma ta shiga ciki ta fara fito da trolly Win kayanta.

Har ya ajiye a barandar. Sai ya koma gefe ya tsaya.

Shara ta fara yi ta kwashe sannan ta shimfida leader carpet da ta siyo ya cika Wakin ya yi kyau sosai.

Sannan ta shiga da ΄ar madaidaiciyar katifarta ajiye a inda ya dace.

Sannan ta shimfida zanin godon ta sanya rigar pilow a pillow biyu da ta siyo ta jera.

Duk da kasancewar tana da mai yi ma ta gyaran Waki da wankin toilet amma hakan bai sa mahaifiyar ta

"ta bar ta haka ba ta koya ma ta ba, don ita ke gyara wa Mahaifinta Waki."

"Labule ta Wauko guda biyu na koda da window, a jikin bangon Wakin ta samu ™usa ta buga labulen na"

kofa da na window.

Sannan ta kalle shi ta ce.

"""Ko za ka iya shigo ma ni da kayan nan duka?"""

Kai ya jinjina ta Waga labulen ta sakala a jikin kofar.

"Haka ya dinga shigo da kayan tana nuna ma sa in da zai ajiye, da zaran ya kai wajen za ta ce ma sa ya yi"

ya ajiye.

Har aka gama shigo da komai.

Kitchen Win fale-fale dake tsakar gidan ne ta ce ma sa ya dauki karamin buhun gawayin ya ajiye a ciki tare

da murhun gawayi.

A barandar ta ajiye ™aramin Gas da ta siyo ta ce.

"""Ka yi a hankali kar ka karaso ta nan gefen na ajiye Gas zan yi girki."""

"""To in sha Allah."""

"Shiga ciki ta yi ta buWe kwalin tukwane da ta siyo, ta ciro ™aramar ciki ta kunna gask ta zuba ruwa."

Sannan ta Wauko tabarma ta shimfida a gefe ta ce.

"""Ka zauna ma na """

Sai da ya laluba ya ji inda tabarmar take sannan ya zauna a gefe.

Ita kuma ta dauko kujerar tsuguno na roba da ta siya ta zauna akai.

Sallama suka ji daga waje ana yi.

Makaho ya amsa sallamar yana mikewa tare da Waukar sandarsa.

"""Wa'alaika salam warahmatullah."""

Ya amsa yana nufar kofar gidan.

"""Mallam Iro mijin Larai Dillaliya ne ya zo amsar kuWin haya."""

Jin haka ya saka Ma'eesha cewa.

"""Ga kuWinsa ka kai ma sa na san shi ya zo amsa."""

Ta yi Maganar tana shiga Waki ta dauki handbag Win ta.

"""Ana zuwa ."""

Makaho ya yi maganar yana daga murya yadda Iro zai ji shi.

50k ta ™irga ta ba shi yayin da kudin ya rage ma ta saura dubu arba'in.

Yana ganin makaho ya ce.

"""Khalifa Barka da safiya."""

"""Barka dai Mallam Iro ya al'amura?"""

"""Alhamdulillah."""

Kudin ya mika ma sa ya karSa ya kirga ya ga sun cika.

"""Ma sha Allah kudi sun cika, amma fa akwai dubu biyar da ya kamata Ku ba Ni da dillanci. Amma na yafe"

"ma ku."""

"""To mun gode Allah ya saka da alkhairi ya sa la fi haka."""

Da Amin ya amsa ya ma sa sallama ya bar gidan.

_Nadra_

"Da kuka ta shiga ciki kai tsaye ta nufi ™ofar Wakinsu ta shige, kan gado ta faWa tana ci gaba da rusa kuka."

Gwaggo Laraba ta bi bayan ta da sauri.

Kan gadon ta nufa in da Nadra ke kwance ta kalle ta tana Waga ta .

"""Nadra lafiya me ya faru?"""

"""Ba a gaban idanunku kuna kallonsa yana taSa jikina duk da haka bai ma sa ba sai da ya tallabo fuskata"

"ya haWa bakinsa da nawa ya tura mun cake a cikin bakina, ba wanda ya yi ma sa magana ko ya hana sai sai tafa ma sa ake yi. Sannan kuma don na ma sa magana rashin dacewar abun da yake ma ni don na daga ma sa hannu wai idan na sake daga ma sa hannu sai ya karya hannun har yana zagin saurayi na wai wancan shashashan ustaz Win ne ya dace da ni, wallahi Ya Sayyadi ba shashasha ba ne mutum ne mai tsoron Allah da kiyaye dokokin Allah ba kamar shi da yake take dokokin Allah ba yana taSa macen da ba"

"matarsa ba. Wallahi Gwaggo ba namijin da ya taba rike ko da ™umbata amma shi lokaci Waya ya zo ya..."""

Dariyar da ta ji daga bakin kofar ne ya saka ta dakata tana kallonta fuska a murtu™e.

Wata ΄ar Gwaggo Laraba ce take dariya ta ce.

"""Yanzu ma aka fara ba ki yi kuka ba tukuna."""

"Wani kukan ta saka saboda dariyar ya ™ular da ita, sai da Gwaggo Laraba ta Kore ta Sannan ta ce wa"

Nadra ta tashi ta yi wa wanka ta yi sallah.

Bayan kamar mintuna talatin ta shigo ta samu Nadra akan sallaya.

Wasu kaya ta ajiye ma ta wanda Nadra na ganin kayan ta mike tsaye tana cewa.

"""Wannan ai kayan da Sunyi Sidra za ta saka ne idan za'a kai ta gidan mijinta, ko har ta dawo ne?"""

"""Ba na son yawan tambaya ki shirya cikin wannan kayan ki fito Falon Abbanki yana kiranki."""

Haka kawai ta tsinci kanta da mummunan faduwar gaba wanda ba ta san dalili ba. Wayar Sidra ta gwada

kira still switch off.

Zama ta yi bakin gadon taba kallon tsadadden leshin da kudinsa zai kai Naira dubu Wari biyu. Da set na

Wan kunne da sar™a siriri na Gold.

_Fahad_

"Yana zaune a falo shi da iyayensa. Baba, Mama, Aunty Rahama sai mahaifiyar Baba wacce ake kira da"

Inna.

Mama ce take faWa tana cewa

"""Zancen banza waye za ka ajiye wa ita a nan? Wato saboda ba ka son ta ko? Ina ce a baya da muka ce a"

gyara ma ka part Win ka ka zauna da ita ka ce ba za ka zauna da matarka a family house ba. Saboda za'a saka ma ka idanu a takura ma ku. Wato saboda wacce kake so ta gudu ita wannan tun da ba son ta kake yi ba shi ne za ka ce wai kada a kai ta sabon gidan da ka yi niyyar zama da matarka ka fasa ko? Sannan za ka ce a kawo ta a ajiye a family house bayan a baya ka nuna ba ka so ko? To ba ka isa ba yadda ks hana gyara gidan aka kai ma ta kaya gidan iyayenta suka jera kaya tun shekaranjiya ba wanda zai je ya kwaso

"kayan nan, kuma dole ka zauna da ita a gidan, to uban waye za ka bar wa gidan ya zauna?"""

Ina ta amsa da cewa .

"""Kila har yanzu yana jiran ita waccen da ta gudu ta dawo ne ya saka ta a ciki, don alama ya nuna haka."""

""""

Baba ya yi saurin cewa.

"""Haba sai ka ce ba Musulmai ba ta ya ya zai auri wa sannan ya auri ™anwa kamar maguzawa? Ko"

"maguzawa ai ba za su yi haka ba."""

"""Idan ma tana cikin zuvuyarka ka cire ta don ko saki Nadra saboda Sidra ba wanda zai yarda ka aure ta."""

Cewar Aunty Rahama tana kallon Fahad da ta hade fuska kamar bai taSa dariya ba.

"Tashi ya yi ya bar ma su Wakin suka bi shi da kallo, Mama ta raka shi da harara don har ga Allah tana"

™aunar Nadra.

*Maman Ihsan ce*

09065327995

Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaiufWb3LdQYnzC2vH0z

*MAKAHO NE*

*NA*

Maman Ihsan ce

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=15969875

11055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ™asaitacciyar baiwa su sauya"

tunanin al'umma cikin sau™i_.

page

"Tashi ya bar ma su Wakin suka bi shi da kallo, Mama ta raka shi da harara don har ga Allah tana ™aunar"

Nadra.

Baba ya kalli Mama ya ce.

"Matu™ar yau iyayen yarinyar nan suka kai ta gidan mijinta to ki tabbatar bai kwana a gidan nan ba."""

Jinjina kai Mama ta yi tare da cewa.

"""In sha Allah."""

_Makaho_

Yana zaune a tabarmar da Ma'eesha ta shimfiWa ma sa ya