Back to novel

Chapter 8 of 30

NIDA PATIENT DINA Bayan Koma by MRS ISHAM

sabuwar rayuwar da kika tsinci kanki a ciki, ni kada ka damu da ni, wata rana sau"

"Waya nake cin abinci a rana. Ko ina jin yunwa ba na da mai bani abinci, sau ranar da Allah ya saka naje gidanku idan mahaifiyarki ta bani nake ci, duk da ta ce na dinga zuwa kullum ina cin abinci ba na iya wa,"

"sai dai duk sati nake kai mata ziyarar juma'a wato duk ranar juma'a, ranar ne nake ci na ™oshi , wata rana"

"ai ke take saka wa ki zuba Mani wanda zan tafi gida da shi, Allah ya ji™anta da rahama ya sa aljanna ce"

"makomarta, halinta nagari ya bi ta."""

"Kuka ne ya suSuce wa Ma'eesha tuna mahaifiyar ta da Fahad ya yi ma ta, ji take ina ma tana da dangin"

mahaifiya da can za ta tafi ko ta samu sassauci abinda yake ranta. Ita kanta ba ta san yaushe ne za ta

"daina kukan mijin marainiya ba, amma tana ji a ™asan ranta wata rana za ta yi dariya."

Sallamar mai daidaita sahun dake jiranta ya sa ta goge hawayenta da sauri ta fice daga gidan ba tare da

ta sake magana ba.

"""Ka yi hakuri na bar ka kana jira na ko?"""

"""Ba matsala."""

Ya fada yana yi wa keken burki suka bar kofar gidan.

Ganin tana ™walla ta cikin mirror yake kallonta ya ce.

"""Hajiya lafiya?"""

Sai sa lokacin ta lauba fuskarta ta ji hawaye ke bin fuskarsta

Da sauri ya goge.

"""Ba komai Mallam."""

"""Anya kuwa ba komai?"""

"""Eh."""

"""To na ga kina kuka ne duk na damu."""

Murmushin takaici ta yi tana cewa.

"""Kawai na tuna da mahaifiyata ce."""

"""Allah sarki ki Allah ya jikanta da rahama."""

"""Amin na gode."""

"""Rayuwa kenan Allah ya ba mu guzurin cin ma su."""

"""Amin ya Allah."""

Ta fada tana kau da kai gefe tana kallon titi.

Still hawaye ne dai ke yi ma ta zarya wanda duk yadda taso dakatar da hawayen ta kasa hakan .

"""Yana kallonta ta madubi ya ce."

"""Aunty na ki yi hakuri Allah ya jikanta."""

Ai kamar ya ce ta ci gaba dai ji ta yi ta fashe da kuka mai tsuma zuciya wanda tun daga kasar zuciyarta

"take jin ™una da raWaWin rasa mahaifiyarta, ga wani sabuwar rayuwa da ta tsinci kanta a ciki mai cike da ™alubale, ha™ika mutuwar mahaifiyarta ya dur™usar da duk wani motsi nata, ya gurguntar da tunanin gobenta. Wannan sabuwar rayuwa da ta shiga tamkar hanya ne mai cike da kwazazzaba da ™ayoyi. Jin"

yadda take kuka kamar za ta shiWe ne ya saka hankalinsa ya tashi ya yi parking gefen hanya .

*Mamman Ihsan ce*

09065327995

Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaiufWb3LdQYnzC2vH0z

*MAKAHO NE*

*NA*

Maman Ihsan ce

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=15969875

11055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ™asaitacciyar baiwa su sauya"

tunanin al'umma cikin sau™i_.

page

Ai kamar ya ce ta ci gaba sai ji ya yi ta fashe da kuka mai tsuma zuciya wanda tun daga kasar zuciyarta

"take jin ™una da raWaWin rasa mahaifiyarta. Ga wani sabuwar rayuwa da ta tsinci kanta a ciki mai cike da ™alubale, ha™ika mutuwar mahaifiyarta ya dur™usar da duk wani motsi nata, ya gurguntar da tunanin gobenta. Wannan sabuwar rayuwa da ta shiga tamkar hanya ne mai cike da kwazazzaba da ™ayoyi. Jin"

yadda take kuka Kamar za ta shiWe ne ya saka hankalinsa ya tashi ya yi parking a gefen hanya.

"Ya juya ya kalle ta sai ya ga ta jaWa kanta guiwarta, wato ta Wora ™afarta tana cigaba da kuka."

"""Hajiya ki yi hakuri don Allah addu'ar ki take bu™ata ba kuka ba. Domin wannan kukan ba zai amfane ta"

"ba."""

Šago kanta ta yi ta goge idanunta sa suka yi jajir sannan ta ce.

"""Mu tafi."""

"Kunna nape Win ya yi sannan ya fara tu™i a hankali don shi ma jikinsa ya yi sanyi sosai, yana son ya"

"tambaye ya amma yana tsoeon amsar da za ta ba shi. Musamman da ya ga wayar da ta siyar ya san wace irin waya ce. Sannan ga shi yanzu bayan ta siyar da wayar irin kayan da take siye, kuma yadda ya ga take"

"yi kamar ita ce za ta yi amfani da kayan, ga gidan da ta kai kayan sam gidan bai dace da ita ba."

Har suka ™arasa kasuwa ba wanda ta sake yin magana s cikinsu.

Bayan ya yi parking a In da ya dace ne ya zauna ciki. Ta kalle shi ta ce.

"""Mallam ko za ku je ka taimaka ma ni ban taSa shigowa kasuwar ba, don ban san ta ina zan bi da ake"

"siyar da kayan abinci kamar su shinkafa da sauransu."""

"""Okay mu je na nuna ma ki na ha kamar ke ba™uwa ce a garin."""

"Ya yi maganar ne don ya tabbatar da abun da ke ransa, ita kuma ba ta ce ma sa komai ba. Har suka"

™arasa wani layi.

"""Yauwa Hajiya ga wani shagon za ki iya samun komai a ciki."""

"""Toh na gode Allah ya saka da alkhairi."""

Da Amin ya amsa sannan suka shiga cikin shagon da sallama a bakinsu.

"""Assalamu alaikum """

"Wa'alaiki Salam warahmatullah."""

Cewar wani matashin saurayi dake kusa da su. Don shagon babban shago ne mutane biyar ke sigar da

kaya a ciki har da Alhaji me shagon yana zaune kan kujera yana lissafa babban calculator.

Matashin saurayin ya ce .

"""Me da me za'a kawo?"""

Ya yi maganar yana ajiye ma ta plastic chairs ta zauna tana ma sa godiya.

Bayan ta zauna ta ™are wa shagon kallo dake da masu siyen kaya a ™alla za su kai mutane goma.

"""Ka bani karamin buhun shinkafa, da katon Win taliya da makarani kowane guda Waya."""

Ta yi maganar tana nuna ma sa kalar wanda take so.

Ya dauko shi kafar da taliyar da macaroni ya ajiye ma ta .

"""Ka kawo ma Ni buhun semolina da kuma cus-cus."""

"Ta ce ya kawo ma ta wani madaidaicin galan manja da man gyaWa, sai wake mudu biyar."

"Sannan ta saka shi ya kawo ma ta ledar Maggi know da kuma star, sai gishiri da su kayan ™amshi . Sannan"

ta ce a kawo kwalin indomie.

Total aka yi ma ta ta biya sannan mai napep Win ya Wauki kayan tana bin sa a baya rike da wanda za

wanda za ta iya Wauka. Suka nufi wajen keke napep Win.

Bayan sun saka kayan a baya ne ya kalle ta ya ce

"""Ki zauna a ciki bari na kwaso sauran kayan."""

"Ba musu ta shiga ta zauna ya koma ya kwaso sauran kayan , sau biyu yana ki komawa."

"A na karshe sai ga shi ya dawo tare da Alhajin nan mai shagon, wanda da dukkan alamu shi ne"

mamallakin wannan shago.

Washe ba ki ya yi ma ta yana cewa.

"""³an mata ya za ki tafi bayan kin sace ma ni zuciya."""

Kallo Waya ta yi ma sa ta dauke kai.

Murmushi ya yi tare da cewa.

"""Da alama wannan ΄an matan akwai jin kai, to a ji™aina ko lambar waya a bani ba """

Kallon mai napep Win ta yi ta ce.

"""Mallam mu tafi ma na."""

"""Don girman Allah ki saurare ni."""

"""Matar aure ce ni."""

Ta fada a takaice.

"""Subhanallah don Allah ki yi hakuri ban sani ba."""

Daidai lokacin mai napep ya ja suka bar wajen.

"""Yauwa na mance ina bu™atar Gas ™arami kamar 3kg."""

"""To Hajiya zan kai ki in da za ki samu, ko za ki hada da murhun gawayi saboda yau da gobe wata rana Gas"

"zai kare ba za ki iya fita ba sai ki zuba gawayi ki cigaba."""

"Ita dai ba ta san yadda za ta yi amfani da shi ba, amma ta amsa mai da to."

"Ya kai ta ta siye Gas, a wajen da ta siye aka cika ma ta shi da Gas.sannan ya kai ta inda ta siye murhun"

"gawayi da kuma wani Wan ™aramin buhu da aka zuba gawayi, ta siye ya Wauka ya saka ma ta suka bar wajen."

"""Mallam ina zan samu kayan miya?"""

Daga cikin keken ya nuna ma ta . Ya zauna yana jiranta.

"Ba jimawa ta dawo da manyan ledoji guda biyu cike da kayan miya, sannan ta kalle shi ta ce."

"""Bari na siye dankalin turawa a can ."""

"Ta juya ta siye dankalin turawa da ™wai kiret daya sannan ta dawo, ya ja napep suka bar wajen."""

"""Yanzu ina za mu je?"""

"Gida Mallam za ka kai ni """

_Nadra_

Ganin yadda ka zagaye motar da take ciki sannan ga ma su Waukar photo da video sun zagaye su ne ya

saka ta kasa yun™urin fitowa .

Sai sake no™ewa take yi ba ta ma da niyyar fitowa.

"Direbansa ne ya zagayo ya bude ma sa bayan motar, a hankali ya ziro ™afarsa Waya waje, sai da ya Wauki"

seconds kafin ya dake ziro da Waya kafar waje. Sannan ya fito cikin takunsa na ™asaita fuskarsa ba yabo

ba fallasa.

Daidai lokacin Aunty Rahama ta karaso wajen tana Murmushi.

Da ido ta ma sa alamar ya riko hannunta su karasa wajan a tare.

Zagayawa ya yi gefen da take ya yi ™asa da kansa saitin fuskarta ya yi magana ta yadda ita kadai za ta ji.

"""Ko sai an fito da ke ne, ka da ku kuskura ko da wasa ki yi mani gidadanci anan, na san ki kamar"

"bagidajiya haka kike, ina mamakin yadda zama da Sidra bai saka kin waye ba. Nan cikin jama'a ne akwai"

"manyan mutane nan da suka halarci wannan taron har daga ™asar waje wasu suke, ka da ki kunyata ni,"

"be careful."""

"""˜walla ce ta cika ma ta idanu."""

"""Kada ki mani kuka anan."""

Ya faWa yana ciro hankaci cikin aljihun Suit Win sa ya goge ma ta ™wallar.

Tafi wasu suka hau yi don an Wauka kalaman soyayya yake yi ma ta musamman da fuskarsa ke daf da

tata.

Tana fitowa daga cikin motar aka fara watsa ma su wani fure mai ™amshi.

"""Ma sha Allah."""

Aunty Rahama ta fada lokacin da ta yi tozali za Nadra.

"Kasa Waga ™afa Nadra ta yi sakamakon hangen jama'a da suke a cike a wajen, ga wasu na Waukarta video"

da photo.

Ganin ta coge tana tunani ya saka ya sakala hannunsa cikin nata. A bazata ta ji lalluasan hannunsa cikin

nata hannun.

"""A'uzubillahi minash a"

"shaiWani rajim."""

"Ta furta tana kallon sa a razane, shi kam bai kalle ta ba yana kallon tarin jama'ar da bai yi zaton gani ba."

Ko™arin kwace hannunta take yi ta kasa.

Saboda ri™on da ya yi ma ta ba na wasa ba. Ba yadda ta iya haka ta dinga binsa kamar Ra™umi da akala.

Sai dai kamar za ta yi kuka cike da shagwaSa take cewa.

"""Yaa Fahad please ka sakar ma ni hannu ba kyau haramun ne namiji ya taSa wacce ba maharramarsa ba,"

"ba Aunty Sidra ba ce ni ce fa Nadra haramun ne."""

Bai kalle ta ba ya yi kamar baya jin ta. Ana ta watsa ma su fure me ™amshi ana ma su feshi.

Jin yadda idanun mutane ke yawo a likita ya saka ta fara kokare kare jikinka ta hanyar Wan shigewa

"jikinsa ta yadda ba za'a ga ™irjinta da take Soye wa ba, wanda bai tsaya kusa da su ba zai Wauka ta haWa jikinsa da nata ne, amma a zahiri sun dai yi kusanci amma jikinsu bai haWu ba, sai dai har lokacin yana rike da hannunta cikin nasa."

Kuma yana tafiya a hankali ganin yadda take tafiya ita ka sai yake bin ta a haka.

MC na bayani yana sanar da idowar amarya da ango ga wani sanyayyen kiWa na tashi a hankali.

"Har suka ™arasa wajen zamansu suka zauna , ana ya saukar su photo."

Kowa dake wajan kayan jikinsa White and black ne maza da ma ta.

Taro ya kai taro jama'a da ba'ayi zato ba sun zo.

"Wa™ar auren na tashi sai dai abin da ya ba Fahad mamaki ya san dai wa™ar auren da sunan Sidra aka rera,"

"amma yanzu sai ya ji sunan Nadra ne ba na Sidra ba, duk da wakar Waya ce sunan kawai aka canza, bayan shi ba abinda aka canza daga sunan iyaye da dangi duka suna nan. Fahad ya san wannan ba aikin kowa ba ne sai Aunty Rahama. Ita ce za ta saka ayi wannan a kankanin lokaci."

Kamar yadda ka tsara haka aka yi aka kira abokin ango ya zo ya bayar da tarihin rayuwar ango da

halayyarsa.

Daga nan aka bukaci ™awar Amarya ta fito ta ba da tarihin rayuwar Amarya. A nan ne Nadra ta daga kai

saboda ta san saboda ta san ba wata ™awar da take da ita da ya wuce A'isha Humaira kuma ba ta zo wajan nan ba. Dama Khadijah ™awar Sidra ce za ta bayar da labarin Sidra. Yanzu kuma tun da an fasa auren da Nadra ai ba zai yiwu ™awar Sidra ta zo ba.

Ga mamakinta sai ta ga Khadijah ™awar Sidra ta fito ta zo ta tsaya. HaWa idanu suka yi ta sakar ma ta

"murmushi. Sai dai Nadra ta kawar da mamaki ne lokacin da ta tuna cewa ai labarin Amarya za ta bayar amarya kuma Sidra ce, dole za ta bayar da labarin Sidra, dama duk cikin ™awayen Sidra ba wacce hankalin ta ya kwanta kamar Khadijah. Don tana ba ta shawara na kwarai tare da fada ma ta gaskiya. Shi ya sa ba wuya sun yi faWa ita da Sidra saboda fadar gaskiyarta."

"Cike da mamaki Nadra take kallon Khadijah ™awar Sidra, jin ta ta ambaci sunan ta ba sunan Aunty Sidra"

ba kila tarihin rayuwar Nadra take bayar wa .

Sai dai ba ta ce komai ba kuma ba ta kawo komai a ranta ba.

"Aka bu™aci amarya da ango su fito, nan fa Nadra ta no™e ta ™i fitowa, ganin take-taken ta ya saka ya ri™o"

"hannunta, don idan ba haka ya yi ma ta ba ya san ba tashi za ta yi ba."

Janyo ta ya yi ya rike hannunsa cikin nata har suka fito cikin tsakiyar taron.

Ana ma su li™in kuWi ita da ™okarin kare ™irjinta take yi da hannayenta guda biyu.

Don abinda ya sa ta kara tsanar kayan saboda ™irjinta da aka yi kamar na bra a tsuke kuma ga baby

hannun arziki a jiki.

Ganin za ta rungume hannaye kamar mai jin sanyi ya saka ya yi saurin rike hannun nata yana rawa ana

watsa ma su kuWaWe ΄an dubu-dubu har da Wari biyar-biyar. Mama da su Aunty Rahama da sauran

danginsa sai li™i ake yi ma sa. Farin ciki ya lulluSe Mama sai li™i kawai take yi wa surikar tata. Don Nadra

"ta ji ta shiga ranta haka ma Aunty Rahama sai Sarin kuWi take yi, da sauran dangin Fahad."

Bayan dangin ango sun koma wajen zamansu sai ga dangin Amarya sun fito su ma. Su Gwaggo Laraba da

Gwaggo Maimuna da saran dangin Abba da ™awayen Umma.

Bayan sun ma sun yi ma su nasu li™in sai abokan ango suka fito.

Nan fa Sidra ta kasa nutsuwa ganin samari matasa ne irin Fahad Ke ta yi ma su li™i.

Ga Fahad ya ki sakin hannuwanta yadda yake rawa da ita ne ya saka ita ma idan ka kalle ta za ka yi zaton

rawar take yi .

"Ga takalmin ta gaji da shi kasancewar ita ba ma'abociya saka dogon takalmi ba ne, baya ta yi kamar za ta"

fadi sai ya yi saurin ri™o ™ugunta ya dawo da ita ta fado jikinsa.

Ba ta san san da ta kwantar da kai a ™irjinsa ba saboda tsoron faWuwar da za ta yi da dogon takalmin da

ke ™afarta.

Ta yi lamo a ™irjinsa ta rintse idanunta tana jin yadda gaban ta ke faduwa.

Dariya ta ba shi yadda take da tsoro haka har ya yi murmushi yana kallon fuskanrta nan aka dinga tafi

"ana Waukarsu photo wanda hakan ya sa ta dawo cikin cikin nutsuwarta, da sauri ta raba jikinta da nasa."

"Daga nan kuma aka fara daukar photo amarya da ango da sauran jama'a, dangi da abokan arziki."

Baga gama ba gajiya ya saka Nadra barin wajen ta nufi wajen zamanta ta zauna.

Daga nan kowa ya dinga zuwa yana dibar kalar abinci da abun sha da yake so.

*Abuja*

Satin Muryar Sidra ke tashi a cikin madaidaicin falon tana tsaye rike da kugu cike da masifa take kallon

™awar tata Sady baby.

"""Amma wannan ma su raunin hankali ne, wasa da hankalinmu ya yi ko me?"""

"""Ki hanyar da hankalinki ™awata ba..."""

"""Dalla rufe ma ni baki wani kwantar da hankali zan yi, bayan na ga alamar mafarkina ba zai zama gaskiya"

"ba, sanin kanki ne cewa burina na samu Waukaka na yi suna fiye da yadda waccen sakaryar da ta wulakanta ni saboda ta yi samu suna. Burina na rama wanda a dalilin haka na gudu ranar aurena da"

"masoyina na bar kowa nawa don na samu cikar burina."""

"""Wallahi ya ce wai ai tun shekaran jiya aka yi ba mu zo akan lokaci ba bar an gama ta tacewa sun zaSi"

"wata, ya kuma tabbatar ma ni da cewa da a ce kin zo da ke za'a zaSa saboda duk kin fi su haWuwa kuma ya san za ki iya, lokaci daya za ka ki yi suna don babban kamfanin ne fa suke Waukar ΄an tallan."""

"""Aikin baza da wofi wallahi ni kin cuce ni kin sa na bar aurena na zo nan, da yanzu an Waura Mani aure da"

"Fahad, dole na koma Kaduna a yammacin nan na roki iyayena gafara gobe a daura Mani aure da masoyina ba zan yi biyu babu ba."""

"""Biyu babu kam ai kin yi shi, ba ki ga tsunsu ba ki ga tarko kin Sarar da damarki."""

"""Akan uban me kike magana ke kuma?"""

Ta jiy maganar a fusace.

Mika ma ta wayar ta yi tana cewa

"""Ga shi ki kalli yadda wannan bikin da Khadijah ta tura Mani."""

A wula™ance Sidra ke kallonta kafin ta karbi wayar ta fara dubawa. Photon farko shi ne in da ta ga Nadra

"kwance a kirjin Fahad ta rungume shi, yana kallon fuskarsa yana murmushi."

Sannan ta kalli in da suke tafiya yana rike da hannunta tana shigewa jikinsa sai na ukun in da suke rawa

Ga mahaifiyar Fahad da Aunty Rahama na ma su li™i tana dariya.

Sakin wayar ta yi tana dafe kanta da ta ji yana sara ma ta ga wani duhu da take gani. Tana girgiza kai tana

cewa.

"""No no no ba impossible ta ya Abba da Umma za su aiki ta haka, ko Fahad ba zai yarda da wannan abun"

"ba, kawai editing ne aka haWa amma Fahad nawa ne ni kaWai ba babu macen da ta isa ta raSe shi ban ga bayanta ba."""

Wata budurwa ta karaso ta ajiye masu faranti da Fruits da wu™a.

"""Magana ta gaskiya dole ki hakura ya zama mijin ™anwarki."""

Wu™ar dake hannunta ta dauka tana nuna wacce ta yi maganar tana cewa

"""Idan kika sake fadar haka sai