Back to novel

Chapter 7 of 30

NIDA PATIENT DINA Bayan Koma by MRS ISHAM

ciwon kanta ba sai ke ce mai sanin ya kamata, to sannu uztaziyya."""

Gwaggo Laraba za ta yi magana kenan sai Gwaggo Maimuna ta ce .

"""Ki yi Mani shiru Laraba idan aka biye ma ki yarinyar nan ba za ta saka kayan nan ba, don ba zan iya"

"lallaSa ta da kike yi ba, tun dazu sai bata wa mutane lokaci take yi ana ta jiranta."""

"Ba yadda Gwaggo Laraba ta iya saboda Gwaggo Maimuna yayarta ce, kuma ko mahaifun Nadra ne idan"

ta yi magana baya yi ma ta gardama don haka ta jinjina wa Nadra kai tana ma ta murmushi alamar

™warin guiwa.

"Don haka Nadra ta saka kayan wanda ya yi masifar yi ma ta kyau, sai dai sun kama ta duk shape Win"

™irjinta ya fito da hips Win ta ma su Waukar hankali.

Dogowar rigar irin wanda bayansa je sharar ™asa ne idan tana tafiya.

Kuka take son yi sai Gwaggo Maimuna ta ce.

"""Ki haWiye kukan nan kar ki kuskura ya fito waje."""

Jin haka ya fasa kukan ta haWiye shi mai kwalliya ta gyara ma ta in da hawayen ya zubo.

"Ita ma kayan nata white and black ne, don rigar dari da ba™i ne sai mayafin kamar net da ka daura ma ta"

ne fari zalla.

Sar™ar gold Win ta aka saka mata a kunne da wuya sai hannu da yatsu wato warwaro da zobe. Da aka

"saka ma ta. Sai wani takalmi mai tsawo sosai da tsini ta saka. Wanda tsinin takalmin ya yi yawa. Kuma dama ita ba ma'abiciyar saka dogon takalmi ba ne duk, takalmi mai tsawo ba ne flat shoe take saka wa."

Haka ba yadda ta iya ta zira ™afa tana kallon su yayin da mai kwalliyar ke yi ma ta hoto.

"""To sai ki fita ki je ga angon nake can yana jiran ki."""

"""Ango na muka Gwaggo?""."

Sai a lokacin Gwaggo Maimuna ta san cewa ta saki layi.

"""Au angon Sidra nake son cewa fa."""

"""Ni wallahi da ta dawo na yanzu na huta da wannan masifar, ga shi wani gyaran jiki ne tun safe har"

"yamma ba ta dawo ba?"""

"""Za ki wuce ko sai na Sata ma ki rai?"""

Tafiya take yi a hankali kasancewar ba ta iya tafiya da irin takalmimin nan ba.

"Salma ´ar Gwaggo Laraba ke bin bayanta za ta taka ta wajan motar, don ™awar ta A'isha Humaira ta"

wuce gida bayan ta yi sallar la'asar.

Yana zaune a bayan motar har lokacin idanunsa a lumshe suke.

Kamar an za ce ya biWu lumtsatstsun idanunsa ya sauke su akan ta ta jikin mirror ya hago ta tana tafiya

kamar wacce take tausayin ™asa ta nufo motar .

_Makaho_

"Bayan fitar Ma'eesha da ne ya samu ya kwanta a saman zanin da ta shimfida ma sa, sakamakon rashin"

"rarcin da bai yi ba, don ko na mintuna biyar bai yi ba, ta sakamakon kwana da ya yi a zaune yana aiki. Yi wa Ma'eesha tare da kore ma ya sauro."

Yana kwance a saman zanin yana tunani sabuwar rayuwar da za su yi da Ma'eesha. Lallai dole ya tashi ya

"nemi abun yi saboda ya rike ta duk da ya san cewa ba zai iya Wauka Wawainiyar ta ba bisa la'akari da irin rayuwar da ta ta so ta saba da shi, da kuma abincin da ta saba ci da irin ruwar da ta saba sha da makwancinta da suturarta da mayyukan shafawarta da turarruka da ta saba amfani da su. Ta ya"

Ma'eesha za ta zauna da shi.

"A tunaninsa ba za ta yarda ta zauna da shi ba, ya Wauka za ta ci mutuncinsa ne ta wulakanta shi ta sa ya"

"sake ta amma sai ya ga ba ta dauki rayuwar da zafi ba ta rungume kundin ™addararta, ta yarda tare za su"

yi karatun tare za su yi hadda sannan kuma tare zasu koka. Tabbas samun mace irin Ma'eesha a wanann zamanin sai an bincika.

Yana ta tufka da warwara har barci ya yi awon gaba da shi nan kwance akan zanin da ta shimfida ma sa .

_Ma'eesha_

"Tana fita daga cikin gidan ta tari mai keke nape, bayan ya tsaya ya kalle ta ya ce"

"""Hajiya ina zuwa?"""

"""Mallam ka san in da ake siyen waya na hannu?"""

"""Eh na sani Hajiya, sai sai gaskiya ba su siye da daraja ba, yadda kika san Sarayi haka suke, za ki siye waya"

"da tsada amma su siye shi a wula™ance. Amma idan kika je siye a wanensu tsada za su yi Maki."""

"""Mu je ka kai ni lalura ce ta saka zan siyar."""

"""To mu je amma ba lallai sun fito ba don sai karfe tara zuwa goma suke fitowa ."""

"""To mu je idan sun fito na siyar za ka kai ni kasuwa na yi soyayya sai mu kwashi kayan ka kai ni gida."""

"""To Bismillah."""

Ta shiga suka Wauki hanyar zuwa kasuwar.

"Cikin ikon Allah suna ™arasawa sai ga wani yana kokarin bude shago, da alama shi kadai ne ya fara"

fitowa .

Kashe kake nape ya yi ya yi ma ta jagora yana cewa.

"""Mu je Hajiya."""

Tana bin sa a baya suka shiga shagon da sallama.

Mai shagon ya amsa yana kallon su.

"""Me kuke so?"""

Ma'eesha ta ce

"""Waya zan siyar Mallam?"""

"""Wace irin ce?"""

"""Iphone 15 ne."""

Sai da ya tsaya ya kalle ta da kyau daga sama har ™asa ya kare ma ta kallo ya tabbata ba ta yi kama da

wacce za ta kawo ma sa wayar sata ba.

"""Kawo mu gani."""

Handbag Win ta ta buWe ta ciro wayar ta ba shi sannan ya karba ya duba da kyau. Kafin ya kalle ta ya ce.

"""Na gaji zan siye ta Naira dubu dari huWu 400k."""

Wani kallo ta yi ma sa ta ce.

"""Mallam ka san nawa aka siya mun wayar nan kuwa? Ko wata biyu ba'a cika ba da mahaifina ya siya ma"

"ni ita miliyan daya da dubu Wari biyar na kawo ta yanzu za ka siye ta a wula™ance?"""

"""To Hajiya ai ma na siye da daraja idan wasu na Naira dubu dari uku da hamsin za su siye ta, waya ko yau"

"kika siye gobe kika kai kasuwa sai ta karye kin sani."""

"""Ban sani ba don ban taSa siyar da waya ba sai sai na kyautar, wanan karon ma ™addara ce da ba za ka"

"ganni a nan ba."""

"""To gaskiya zan siye ta dubu Wari huWu da hamsin."""

"""Don Allah ka kara Mallam wallahi matsala ce ta saka na siyar da wayar ba komai ba, lalura ce."""

"""Na sani don daga ganin ki kina cikin matsala, don haka zan tausaya ma ki na dutse dubu Wari biyar 500k"

"idan bai yi ma ki ba ki dauki wayarki ki tafi ."""

Shiru ta yi tana mamakin wannan son zuciya a ce a cikin wata biyu ka yi asarar miliyan Waya ko rabin

"kudin ba za'a baka ba."""

"""Ka siye ko 700k ne mana."""

"""Ba wanda zai siye wayar nan a haka don sai a daWe ba'a samu mai siye ba."""

Sanin ba ta da wani zaSi kuka tana bukatar kuWi don ba ta da shi ya saka ta ce.

"""Kawo kuWin."""

"""Me nape ya yi saurin cewa."

"""Hajjya kada ki siyar da wayar nan ki koma da abun ki gida ki yi hakuri."""

Murmushin takaici ta yi tana cewa.

"""Dole ne na siyar da wayar ba na da wani zaSi ne."""

"""To ki jira wasu su zo sai ki yi ma su tallah."""

"""Ko sun zo farashi daya muke siyan kaya."""

"""Gaskiya ba ku da imani."""

"""Kar ka faWa mani maganar banza akan sana'a ta, daga ganin ka ma kai karere ne.Hajiya iya dubu Wari"

"biyar idan ba ki siyar ba sai Anjima."""

"""Kawo kuWin."""

Ta fada kamar za ta yi kuka.

"Ta cire sim da memory card, sannan ta sauke email Win ta dake kan wayar, ta goge komai sannan ta"

"bashi wayar?"""

"""Cash zan baki ko na yi na ki transfer?"""

"""Cash za ka bani."""

Ya ba ta bandir na dubu Wari guda biyar ta karba ta zuba a handbag suka fice da mai nape

Bayan ya tayar da nape ya ce

""" ina za mu je."""

"""Kasuwa za ka kai ni?"""

"""Wace kasuwa?"""

"""In da zan samu kayan Waki ma su sau™in kuWi. Kamar katifa, pillow da sanin gado leader carpet da"

"labulaye sai sauran kayan aikin da ba'a rasa ba."""

"""Okay Hajiya Allah ya kai mu lafiya."""

Da haka ya dauki hanyar da zai kai Ma'eesha ta yi siyayya.

_Nadrah_

"Tafiya take yi kamar mai jin tsoron ™asa, don tsakanin ya ba ta wuyar tafiya, bugu da kari ga kayan jikinta"

da ta kasa saukewa a cikinsa.

"Abun ya hadu ma ta biyu ga kaya ga takalma, duk sun takura ma ta."

Hannayen ta biyu ta saka tana kare ™irjinta wanda rigar aka yi shi da gidan breast. Karon farko kenan a

rayuwarta da za ta fita babu hijabi ga shi kayan ba yadda take so ba.

"Ta cikin mirror Fahad ya kalli yadda take kare ™irjinta tana tafiya kamar za ta faWi, gajeren tsuki ya ja yana"

"mai jin takaicin yanayin yadda take yi don za ta iya kunyata shi a gaban jama'a, ga manyan ba™in da"

abokansa da suke masa kallon wayayye mutum mai ji da kai da aji.

*Mamman Ihsan ce*

09065327995

Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaiufWb3LdQYnzC2vH0z

*MAKAHO NE*

*NA*

Maman Ihsan ce

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=15969875

11055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ™asaitacciyar baiwa su sauya"

tunanin al'umma cikin sau™i_.

page

"Ta cikin mirror Fahad ya kalli yadda take kare ™irjinta tana tafiya kamar za ta faWi, gajeren tsuki ya ja yana"

"mai jin takaicin yanayin yadda take yi, don za ta iya kunyata yi don za ta iya kunyata shi a gaban jama'a,"

ga manyan ba™in da abokansa da suke masa kallon wayayye mutum mai ji da kai da aji.

"Dauke idanunsa ya yi ransa ya na Saci, a hankali take tafiya har ta karaso wajen motar."

Da sauri Direban ya fito ya buWe mata murfin bayan motar ganin za ta buWe.

Kallonta ta yi ya gaishe ta da cewa.

"""Ina wuni Madam?"""

"""Kai kawai ta jinjina ma sa ba tare da ta iya amsa wa ba."""

Shiga bayan motar ta yi bakinta Wauke da sallama.

"""Assalamu alaikum."""

Idanunsa na kan wayarsa bai kalle ta ba ya amsa sallamar ciki-ciki wanda ita kanta ba ta ji ya amsa ba shi

kadai kawai ya ji kayansa.

"Bayan ta zauna ne direban ya rufe murfin motar, ba abinda ke tashi a motar sai sanyin A.C da ™amshin"

turarensa.

"Duk da cewar tana cikin Sacin rai da takaici amma haka.n bai hana ta ta gaishe shi ba."""

"""Ya Fahad ina wuni?"""

Kamar ba zai amsa ba har ta fidda ran zai amsa sai ta ji ya amsa da.

"""Kina lafiya?"""

Ta amsa da Alhamdulillah kanta a sunkuye.

Direban ya ja motar suka bar gidan.

Sun Wan fara tafiya ta kalle shi ta ce.

"""Ya Fahad?"""

Sai a lokacin ya Wago kai ya kalle ta ba tare da ya amsa ba.

"""Na ga kamar kana cikin damuwa ko?"""

"Bai ce ma ta komai ba sai dai ya Wauka yadda ya saki ransa ba wanda zai gane yana cikin damuwa, tun da"

ita da yake ma ta kallon ba ta da wayau ta iya karantar yanayinsa ashe tana da wayau. Kuma kowa zai iya

"karantar yanayinsa. Kallon kayan dake jikinta ya yi wanda ya siya wa Sidra ne last week tare, hatta sar™ar"

gold Win da su warwaro da Wan kunnen duka seti ne ya siya ma ta.

Bai ce ma ta komai ba kuma kamar bai ji tambayar da ta yi ma sa ba.

"Sun yi nisa da tafiyar ne duk ta damu da kayan da za ta shiga cikin jama'a da shi, ta kalli jikinta ta fara"

maganar zuci wanda ya fito fili Win ba ta yi don ya ji ba.

"'Mtswww, wannan wane irin iskanci ne ba in da zan fita da kayan nan na shiga cikin jama'a, don ni ba ´ar"

"iska ba ce. Haba sai ka ce ba ´ar musulma ba Aunty Sidra ta zaSo kayan nan a matsayin kayan da za ta shiga jama'a bayan an Waura aure tana matar aure? Kodayake ba laifn ta kaWai ba ne har da laifin shi Mijin nata ta ya ya Yaya Fahad zai yarda ya siye wannan kayan matarsa ta saka sai ka ce wanda baya da kishin matarsa, zai so a kalli matarsa a haka cikin wanann shigar, kalli rigar ko hannun arziki babu ga ta an yi gaban rigar kamar na bra duk siffar kirjin mace a bayyane yake. Wallahi da na san har da wannan tsinannen Dinner party za'a ce wai na je a madadinta da islamiyya na wuce. Na samu lada da wannan bidi'ar da zan je. Ga Aunty Sidra har yanzu ba ta dawo daga gyaran jikin ba ta je da daWe duk ita ta jawo Mani wannan abun. Idan Allah ya kai ni ranar aurena da Ya Sayyadina walima kawai za mu yi ayi lectures kan aure mallamai su yi wa'azi amma ba wannan bidi'ar. Ko ya Sayyadina idan ya ganni haka sai ransa ya"

Saci.'

"Fahad idanunsa na kan wayarsa ne amma duk maganar da take yi a kunnensa, ita ba ta san a bayyane ta"

yi maganar ba. Kuma yanzu ne ya tabbatar da cewa iyayenta ba su faWa ma ta cewa an Waura auren da

"ita ba, to amma ai da sun sanar da ita musamman da suka san akwai saurayin da take so wato Ya Sayyadi. Shi kansa Fahad ya san Ya Sayyadi kuma Ya Sayyadi ya san shi shi ma. Saboda sau tari idan ya zo wajen Sidra ya kan ga Ya Sayyadi tare da Nadra kullum cikin jallabiya yake da hula taSa ni ka ji hadisi yana zuwa ne da tsohon babur nasa kullun. Har Sidra ta yi ta faWa wai me na sama zai ci ballantana ya ba na ™asa Nadra ta rasa wa za ta so sai wannan abar da ba lallai ya iya Waukar Wawainiyar ta ba, in ban da kuWin Laraba da ke kai wa islamiyya me yake da shi. Ta tsayar da mai kuWi ta aura cikin ma su son ta sai"

"wannan ya Sayyadin mai gemu kamar na bunsuru, har wata rana Fahad ya yi Sidra faWar abun da take yi"

wa Ya Sayyidi.

"Yana tsaka da tunanin baya wayar ta fara ringing, sai dai har ta katse bai Waga ba."

Aka sake kiran Wayar wayar nan ma bai Waga ba. Ta na kallonsa ta gefen ido a zuciyarta ta ce.

"""Sun haWu sun dace, don ita ma Sidra haka za'a dinga kiran wayarta ba za ta Waga ba sai ta ga dama."

Tana ganin an kawo wajen gabanta ya tsananta faWuwa. Ita ma za ta iya fita a haka ba. Musamman da ta

"hangi cikar da aka yi, don ma ba ta shiga ciki ba."

Kowa white and black ne maza da mata.

Motar na tsaya wa sai ga mutane sun nufo motar ma su Waukar photo da ma su Waukar video wasu da

wayoyinsu wasu da Camera . An tsaya ana jiran fitowar Amarya da ango.

_Ma'eesha_

Mai keke napep Win bai dire ta a ko ina ba sai gaban wasu shaguna dake bakin titi.

"""Hajiya yanzu ba'a fito a kasuwa ba, don sai zuwa karfe tara ko goma idan kina son wasu kayan da kike"

"so za ki iya samun su a nan, idan kin kai su gidan sai mu dawo na kai ki kasuwa."""

"""Okay."""

Ta faWa tana fitowa shi ma ya kashe keken ya zare key sannan ya bi bayanta.

"""Shagon katifa ne da su pilows ake siyarwa, ta siye madaidaicin katifa ba mai girma ba, ta siye pillow"

"guda biyu ta biya kuWin, ma keke napep Win ya Waure katifar da pillow ya Waura a keke nape Win, sannan ta shiga shagon dake kusa da wanda ta siye katifa. Ta siye zanin gado kala biyu da labule guda biyu, sannan ta siye leader carpet, saboda ta san shi ne mai sau™in kuWi."

Za su wuce sai ta ga shagon dake kusa da in da ta yi siyayya.

Ana siyar da kayan kitchen.

"""Ka ga bari na shiga can na duba abind da zan bu™ata."""

"""To Hajiya."""

Daga nan ta nufi cikin shagon don ta ga kayan da take bu™ata.

"Tukunya guda biyu ta cire gefe mai Wan girma da karami, sai ta siye tukunyar suya sannan ta siye set Win"

"food flask mai guda uku a kwali ta siye cokular cin abinci guda shida na cin taliya wato fork guda uku, ta siye plate na cin abinci ma su fadi guda huWu ma su zurfi ™anana guda hudu da service spoon, sai babban"

tire sai kofin shan ruwa huWu na shan shayi ko kunu guda huWu. Ta siye rariya da cikakin girki

Lissafi aka yi ma ta ta biya kuWin sannan mai napep Win ya Wauki kayan da ta siyo ya saka a bayan keken.

Sannan ta tuna da robar zuba ruwa wato duram Win roba ta siye da bokitin roba guda biyu da baho

madaidaita biyu da robar Wiban ruwa. Ta gama abinda za ta siya

ta yaya wannan bangaren.

Sannan ta shiga ganin keken ya ya cika da kaya yawa.

"""Mallam mu je ka kai ni gidan idan na ajiye sauran kayan sai mu dawo ka kai ni in da zan siye kayan"

"abinci sai ka mai da ni gida ."""

"""To Hajiya Allah ya kai mu lafiya."""

"Da Amin ta amsa , da™yar da ita gane layin, don dama dai ta san sunan unguwar, amma layin ne ya ba ta"

wahalar gane wa sakamakon lungu ya yi yawa a unguwar.

A ™ofar gidan ya sauke ya tsaya sannan ya fito daga ciki yana fito da kayan.

"Kasancewar ba kaya ma su nauyi ba ne, ya saka yana ajiye wa tana Wauka tana kai wa cikin gidan."

Bakinta Wauke da sallama ta shiga cikin gida.

Daga cikin Wakin ta ji muryarsa ya amsa ma ta da

"""Wa'alaiki Salam warahmatullah."""

"Ya fito rike da sandarsa ta jagora, sai dai ya canza kayan jikinsa ba wanda ta bar shi da shi ba ne, wannan"

farare ne su ma yadi ne ma su sau™in kuWi wanda aka cewa Yi shirunka maraya.

"""Ma'eesha kin dawo ne?"""

"""Eh."""

Ta fada tana ajiye katifar wanda aka Waure su da filo a hannunta a saman barandar.

"Komawa ta yi ta Wako sauran kayan, sau uku tana fita tana kwaso kayan kafin ta gama ta kalle shi ta ga"

ya yi tsaye yana rike da sandar jagoransa. Kansa a ™asa kamar mai karantar wani abu.

"""Ban gama siyayyar da zan yi ba, mai napep na jira na a waje, zan koma na karasa sai na dawo na nema"

"ma na abun da za mu yi breakfast. Don yanzu karfe goma ake nema, ni dama ina kai karfe goma sha"

"Waya ko sha biyu ban yi breakfast ba, don haka kai nake tunani."""

Murmushi mai ciwo ya yi tare da cewa.

"""Ma'eesha ke nake ji da