Back to novel

Chapter 6 of 30

NIDA PATIENT DINA Bayan Koma by MRS ISHAM

ya ji an dafa sa ana taya shi murna.

Bayan an gama an tashi ana ta ma sa fatan alkhairi ana Waukar hotuna.

Daga nan Baba ya ce wa Fahad su shiga shi da abokansa su su gaida surukansa

"Haka kuwa aka yi da shi da Mukhtar, Khabir da Aliyu suka shiga cikin gidan."

Falon Abba wanda shigowar su kenan shi da ΄an uwansa da abokansa.

Suka dur™usa suka gaishe su tare da yi ma su godiya da ba su ΄a da aka yi .

"Daga nan kuma suka nufi main falon gidan, suka ga jama'a mafi yawansu ΄an uwa ne."

Tun da suka shiga gidan kansa a ™asa yake har suka dur™usa suka gai da dangin Amaryar.

"Kasancewar ba kowa ya san angon ba, kuma duk wani abin rabo da za'a raba wanda yake da photon"

Sidra da Fahad ba'a raba ba don kada jama'a su gan shi tare da Sidra a photo a fahimci wani abu.

"""Ina angon yake?"""

"Wata Dattijuwa ta tambaya, Haidar ya nuna ma sa Fahad da ya sunkuyar da kai tun da suka shigo."

"""Ma sha Allah kyakkyawan saurayi kuwa ta samu, Allah ya ba ku zaman lafiya mai Wore wa da zuri'a ma"

"su albarka. Yadda muka zo taron biki Allah ya sa nan da watanni tara mu zo taron suna."""

Amin aka amsa ana sake rangaWa guWa wanda Fahad yake jin samuwar har cikin kansa.

"Nan suka yi ma sa nasiha sosai sannan ya mike su ma abokan nasa suka mike, in da suka nufi part Win"

Umma.

Har lokacin tana cikin bedroom Win ta ita da wasu ™awayenta.

Gwaggo Laraba dake falon ita da jama'a ce ta shigo don kiran Umma ta zo ga ango ba abokansa

"Gabadaya suka fito ita da ™awayenta, angwayen suka gaishe su suka sa ita dai Ummar karfin hali take yi,"

"hade Waya damuwar halin da Nadra z ga shiga ciki take yi. Sanin irin son da Sidra ke yi wa Fahad, da"

yadda Fahad ke son ta. Ita Nadra da ba ce yana son ta ba ya za ta yi musamman da ta san halin Halin Nadra da dabi'arta ya sha banban da na Fahad.

Har suka gama gaisuwar suka tafi ta kasa magana tausayin Nadra kawai take yi .

Sallama suka yi ma su suka tafi .

"A hanya ma kasa magana da juna su Fahad ya yi, domin su kadai suke ta firar su."

Suna isa gidan tun a harabar gidan ana ganinsa aka fara rangaWa guWa.

Abokan wasan sa na tsokanarsa bai bi ta kansu ba ya yi wucewarsa part Win sa.

"Bai tsaya falo ba ya shiga bedroom ya mirza key ya rufe ya cire takalminsa da hularsa, sannan ya cire"

babban rigarsa ya cire rigar ciki.

Ya saura sai farin singileti a jikinsa. Agogon hannunsa ya kwance ya kwanta a saman tangamemen

gadonsa.

.

Yana jin ana knocking amma ya share bai bude ba har suka gaji suka bar shi.

Abinci da aka ajiye masu da abun sha kowa ya fara Wibar abinda ke ransa yana ci.

Suna nan sai ga wasu abokan na Fahad sun shigo cikin falon.

_Nadra_

"Ta sha kyau iya kyau kamar ba ita ba, ba™ar fatarta mai matukar kyau da ™yalki sai shinning take yi."

"Ga kayan Winkin riga da siket na less ta saka a jikinta, cikin kayan da Fahad ya siye wa Sidra ne wanda"

"kudinsa zai kai kimanin dubu Wari biyu. Sai arkar gold da ta saka kunne da wuya, har da warwaro da zobe."

"Kasancewar ta ba mai son nuna jiki ba kuma less Win sun kama ma ta jiki ya saka ta saka babban gyale,"

duk da Hijabi ta so sakawa sai da Gwaggo Maimuna Yar Abba ta hana ta.

Shi ne fa ta saka babban Hijabin kasancewar ba kowa ya san cewa Sidra ba ta nan ba ya saka wasu da

"suka san ba Nadra ke aure ba ya saka suka tambayar ina Sidra take, ita kam sai sai ta ce ma su tana nan dawowa ta fita ne, wasu kuma sai ta sanar da su cewa ta tafi gyaran jiki ne."

"Mamaki wasu ke yi ace yau Wairin auren amma a ce ta je gyaran jiki, me ya saka ba ta yi da wuri ba"

"˜awar Nadra Waya ce wato A'isha Humaira, ta zo tana sanye da hijabi da ni™ab a fuskarta."

Tana zaune kusa da Nadra suna firar yadda Sidra ya tafi wani wajen ta dade ba ta dawo ba.

"Har lokacin sallah la'asar ta yi suka tashi Nadra ta shiga ta Wauro alwala, sannan A'isha ta shiga."

"Suna zaune suna azkar din yamma sai ga ΄ar Gwaggo Laraba, wacce ba za ta wuce sa'ar Nadra ba ta"

shigo ta ce.

"""Dama Mama ce ta ce na duba ko kin yi sallah mai kwalliya za ta zo ta yi ma ki kwalliyar zuwa Dinner"

"party kafin ango ya ™araso tare za ku tafi da shi."""

Zumbur ta mike tsaye tare da cewa.

"""What?"""

Wani kallo ta yi wa Salma kafin ta ce .

"""Waye zai je Dinner party? Allah ya kiyaye, ni duk ire-iren waWan nan wurare ban taSa zuwa ba, duk"

"wani taro in dai ba walima ba ce to ba zan tafi ba ballantana q ce na je a madadin Aunty Sidra, a jira idan ta dawo su je ta yi amma ba zan iya ba, I try my best but ba zan iya zuwa Dinner party ba."""

Ta fada kamar za ta yi kuka.

Salma ta fit don ta sanar wa Mahaifiyar ta abinda ya faru.

_Fahad_

"Har karfe uku da rabi bai fito ba, da ya ga lokacin sallah ta yi na ya shiga bathroom ya Wauro alwala ya"

fito

Nan suka cigaba da firarsu .Ganin karfe uku da da rabi ta yi ne ya saka suka je suna knocking.

Daidai lokacin shi ma zai fito don zuwa masallaci.

Shi ma sai a lokacin ya lura da abokinsa Sadik daje ™asar Canada ya iso.

Rungume juna suka yi sanan suka fita tare don duk sun yi alwala a bathroom dake falon.

"GabWaya suka je masallaci, suka bi jam'i aka yi sallah."

Bayan an idar a tare suka fito suka koma ciki.

Daidai lokacin ne Yar Fahad Aunty Rahama ta shigo.

Dukkanin su suka gaishe da ita don duk sun san ta don Fahad na zuwa da su gidanta .

"""Se Aunty Babba."""

Cewar Sadik yana dariya .

Kallon su ta yi tana cewa.

"""Lokacin Dinner party ya kusa ku je ku saka shi ya shirya bana son Afrikan time."""

"""Wai ya ce b zai je Dinner party din nan ba an fasa yi ."""

"""Akan me wanna ai zandan banza ne, dole a yi shi kamar yadda ka tsara tun farko, idan zai cire wa kansa"

"damuwa ya rungumi ™addararsa."""

"Tana fadar haka ta shiga bedroom, yana zaune a bakin gado ya yi shiru cikin tunani"

Dafa kafaWarsa t yi ya Wago kai ya kalle ta.

"""Tashi ka shirya ku je ka Wauki Amaryarka ku je wajen Dinner party."""

"KwaSe fuska ya yi kamar zai yi kuka, kafin ya buWe baki zai yi magana ta ce."

"""Ba na son jin komai, kuma na fahimci matsalarka, ka yi abinda na ce maka kawai."""

"Dole ya tashi ba tare da ransa ya so ba ya nufi bathroom, sai da ta ji saukar ruwa alamar ya fara wanka"

sannan ta fice.

Don dama su matan sun shirya zuwa reception Win .

_Ma'eesha_

"Tana zaune a Wakin tun da ta idar da Sallah ta yi azkar ba ta tashi ba, tana tunanin hanyar da za ta samu"

dubu hamsin ta biya kudin hayar gidan nan.

Ga shi ta yi ma sa alkawarin yau za ta bashi kudin.

"Sallamar makaho ta ji ya shigo, ta amsa ba tare da ta kalle shi ba."

Shigowa ya yi ya zauna kafin ya ce .

"""Ina kwana?"""

Sai a lokacin ita ma ta ce ma sa .

"""Ina kwana?"""

"""Kin tashi lafiya?"""

"""Alhamdulillah."""

"""Ya zaman hakuri da rashin barci."""

"""Ai Ni na yi barci kai ne dai ka kwana a zaune kana ma ni fifita ."""

"""Ke ma ba barcin kika yi ba, na ji kina ta motsawa."""

Tunani take yi 1k ya rage ma ta idan ta siyo abin da za su ci shi kenan ba ta da komai.

Wani tunani ta yi kafin ta ce.

"""Zan fita na je na siyar da wayata ko zan samu na biya kudin hayar gidan nan, kuma sauran canjin mu"

samu na cin abinci da dan abun bu™ata da ya dace.

Shiru ya yi kafin ya ce .

"""Idan kika siyar haka za ki zauna ba waya?"""

"""Ai wayoyina biyu ne da ni, zan siyar da babbar na rike ™aramar ina amfani da shi. Na san kudin zai yi"

"yawa . Don wayar miliyan daya da dubu Wari biyar aka siya mun, ko miliyan Waya idan na siyar zan samu"

"abubuwa da yawa da zan siya ma su sau™in kuWi, kamar karamar katifa labule kayan aiki da kuma kayan abinci."""

Shiru ya yi kafin ya ce .

"""Allah ya tsare ya dawo dake lafiya ya sa ki samu abin da kike nema."""

"""Amin ya Allah, bari na je kafin mai karSar kudin hayar ya zo ya yi Mani sallama."""

Tana fadar haka ta tashi dama rigar Abaya ne a mijinta ba™a. Rolling kanta ta yi da mayafin abayar

sannan ta dauki handbag Win ta da wayoyin ke ciki ta fice.

*Maman Ihsan ce.*

090 5327995

Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaiufWb3LdQYnzC2vH0z

*MAKAHO NE*

*NA*

Maman Ihsan ce

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=15969875

11055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ™asaitacciyar baiwa su sauya"

tunanin al'umma cikin sau™i_.

page

Tana fadar haka ta tashi dama rigar Abaya ne a jikinta ba™a. Rolling kanta ta yi da mayafin abayar sannan

ta dauki handbag Win ta da wayoyin ta ke ciki ta fice ba tare da ta san in da ta dosa ba.

_Aunty Rahama_

Tana fita daga part Win Fahad ta nufi part Win Mama.

Tun kafin ta karasa jikin kofar bedroom Win take ta jin muryar kanwar mahaifiyar su wato Hajiya Jummai

mahaifiyar Farida.

"""Ai shi kenan ku shirya ku tafi wajen Dinner ni dai ba in da zan je a yanzu haka. Don Yaya na gama gane"

"cewa ba ki ™aunata ba ki ™aunar ΄ata. Saboda Fahad Farida ta bar garin ta ta bar iyayen ta da kowa na ta ta dawo nan gidan da zama, ba don komai ba sai don ta samu kusanci da Fahad. Amma yaron nan ya yi kamar bai gane tana son sa ba. Da ta gaji da bayyana ma sa irin son da take ma sa ya wulakanta ta, kuma kina cikin gidan nan kun san me ke faruwa. Yanzu yarinyar da ya ™wallafa rai a kanta an ce ta gudu ta bar gidan iyayen ta. Madadin ya zo a bashi ™anwarsa ya aura shi ne ya je aka ba shi kanwar yarinyar ya aura ko? Sanadin Haka ga Farida can kwance na kasa gane kanta, ba sunan da take kira sai na Yaya"

"Fahad."""

Murmushi Mama ta yi tare da cewa .

"""In ban da abin ki Jummai ai ni abun farin ciki ne a wajena a ce ga Wana zai auri ΄ar ™anwata. Amma ya ce"

"baya son ta to ya za mu yi? Ba dole a bar shi ya auri wacce take so."""

Hajiya Jummai za ta sake wata magana ta ga Mama ya tsuke ma ta fuska tana dauke kai alamar ba ta son

"zancen, ga hankulan mutane ya dawo kansu."

Mama fita ta yi daga cikin dakin tana tarbar ba™in da ke zuwa a lokacin.

Kasancewar Yamma ta yi lokacin da za'a je Dinner party ya yi mutane suka fara shirye-shiryen zuwa

Dinner party. Ankon fari da ba™i suka yi . White an black.

Mata suka sanya ankon nasu material fari da ba™i ne sun yi kyau sosai.

"Bangaren Fahad ma zuwa lokacin samari ne cike da falon nasa, su na sun yi ankon yadi na fari mai ratsin"

ba™i a jiki.

GabWaya kalar yadin suka sanya ba abinda ke tashi daga cikin falon sai wa™ar bikin Fahad da aka yi da

sunan Sidra.

_Aunty Rahama_

"Ita ma ta shirya cikin ankon nata Winkin doguwar riga, tana rike da hannun ™aramar ΄ar ta mai suna"

Zahrah yar shekaru uku a duniya.

Part Win Fahad ta nufa don ta tabbatar ya shirya ganin karfe biyar ya kusa yi.

"Da sallama ta shiga cikin falon, Sautin wa™ar da bikin kawai ke tashi wasu na rawa yadda wakar ke ma su"

dad'i.

Hanyar bedroom Win Fahad Win ta nufa sai suka haWu a corridor.

"Shi ma angon ya yi dressing White and black. Yana sanye cikinsu tsadadden Suit Win sa ba™i, da farin shirt"

"a ciki, ya sanya farin glass a idanunsa. ˜afarsa sanye cikin cikin takaninsa cover shoe mai ba™i ™irar Louis Vuitton mai ™amshinsa mai dadi ke tashi daga jikinsa."

"Hannunsa Waure da tsadadden agogonsa, ya yi masifar kyau wanda ya kara fito da ajinsa da kwarjininsa."

"""Tabarakallah ma sha Allah, tsarki ya tabbata ga uban gijin da ya halicci wannan kyakkyawan angon."""

"Sai a lokacin ya lura da ita,kallonta ya yi fuska ba walwala ."

"""Na gaji da ganin wannan murtu™ewar taka haka, har yanzu kana tunanin Sidra ko?"""

Bai ce komai ba ya kau da Kai gefe yana kallon wani wajen daban. Don haushin kowa ka yake ki a cikin

Rayuwarsa

"""Ka rungumi ™addararka a yadda ta zo maka Fahad. Don Allah ka yi kokarin cire Sidra daga cikin rayuwar"

"ka, ka Wauka ita ba matarka ba ce Nadra ce matarka. Dama can hakan Allah ya tsara, wata ba ta auren mijin wata, haka kuma wani baya auren matar wani. Ka rungumi Nadra ka yi irin rayuwar da ka tsara yi da Sidra da ita, ka ba ya kulawar da kake ba wa Sidra ka ™unace ta kamar yadda ka ™auna ci Sidra."""

Girgiza kansa ya yi yana cewa.

"""Ba na iya tunanin zan yi haka Sunyi Rahama."""

"Saboda ba ka son ta ko?"""

Shiru ya yi ba tare da ya ce komai ba. Sai ya ji muryar ta tana sake cewa.

"""Saboda ita ba fara ba ce iya Saka ce ya saka ba ka son ta masai Sidra ba™a ko?"""

"""Ba wannan ne kawai matsalar ba, ita wanann yarinyar sam ba ta waye ba, ta cika sanyi da yawa ga ta"

"da zubin munafukai, ta dinga sunkuyar da kai wai ita mai kunya ni ba na son mace mai kunya, yadda kina san wata mutumiyar da can baya haka take sam ba ta waye ba. Wallahi ba na jin zan iya rayuwa da ita"

"ba."""

Murmushi Aunty Rahama ta yi tana cewa.

"""Wannan ba matsala ba ne, kai za ka iya canz ta ta koma yadda kake so? Kai za ka koya ma ta son ka da"

irin rayuwar da kake so matukar bai sabawa addini ba. Don haka ka saki ranka don Allah ka daina

wanann haWe rai da kake yau rana ta musamman ce a wajanka ba ka ga yadda kowa ke farin ciki saboda

"kai ba, to kai me zai sa ka kasace cikin bakin ciki?"""

Murmushi ya yi wanda iya fatar bakinsa ta tsaya sannan ya yi wa Zahrah Baby alamar ta zo.

Da sauri ta saki mahaifiyar tata ta nufi wajen uncle Fahad Win ta ta rungume shi.

Hannunta ya rike suka nufi falon Sunyi Rahama n jaddada ma sa wasu sun wuce ya je su dauki Amarya su

tafi. Da to kawai ya amsa har ya karasa suke gaisawa da sauran wadanda suka zo ma sa .

Daga nan ne kuma aka fara fita don zuwa wajen Dinner party.

Shi ma fitowa ya yi suna tafiya yayin da Zahrah Baby ta nufi mahaifiyarta ganin za ta shiga wani motar.

"Fahad kuwa wajen sabuwar motarsa wacce ya siya bai fara hawa ba sai yau, da burin yau ne zai fara"

hawanta shi da Sidra ashe ba haka ba ne shi da Nadra zai hau ta.

Wasu daga cikin abokan ango motarsu na cikin gidan suka shishshiga wasu kuma na su na waje ne suka

dinga fita zuwa wajen motocin.

Wata galleliyar mota ™irar Lamborghini urus ya nufa wanda yana ™arasawa wajan motar sai ga diraba ya

"bude ma sa bayan motar, bayan ya shiga sannan ya rufe da hanzari direba ya nufi mazauninsa ya yi wa motar key suka bar gidan."

Jingina bayansa ya yi da jikin motar sit Win motar ya lumshe idanunsa ™amshinsa da sanyin ac ke ratsa

kowane sashe na motar.

A ™ofar gidansu Nadra direban ya yi parking don ya san inda za su fara zuwa kafin su tafi Dinner party.

Yana ™arasawa ya ga motoci na barin wajen.

_Nadra_

Bayan an gama yi ma ta wani kwalliyar ne aka fito da kayan da za ta saka.

KarSa ta yi ta warware kayan ta juya gaba da baya ta kalle shi da kyau sannan ta ce.

"""Yanzu Wai wannan kayan kuke tunanin ni Nadra zan saka?"""

Gwaggo Laraba da mai kwalliyar sai wata ™anwar Umma daje Wakin suka kalle ta. Kafin su yi magana ta

ce .

"""Ku duba fa ku gani kayan ko hannun arziki bai da shi hannun ™arani ne ga shi gaban rigar irin mai"

"bayyanar da ™irar halittar mace ne, wato shape Win ™irjinta, don an yi ma sa gidan breast ."

Yanzu dama ranar da Aunty Sidra suka fita da Yaya Fahad ta ce za su je siyan rigar da za su yi Dinner

"party da shi wannan kayan suka siyo? A yanzu a matsayin ta na matar aure ne za ta saka wannan kayan ta fita cikin jama'a ana kallonta? Shi ma Yaya Fahad da suka fita zaSen kayan ya san wannan kayan suka zaSo zai bar matarsa ta saka ta shiga cikin jama'a maza da mata?"""

˜awar Umma mai suna Hajiyayye ta kalli Nadra ta ce.

"""Daughter ki yi hakuri ki saka ku tafi ga angon can a mota yana zaman jira da?"""

KwaSe fuska ta yi tare da cewa .

"""Ba zan iya saka wannan kayan ba?"""

Yar Abba Gwaggo Maimuna ce ta daka wa Nadra tsawa ta ce.

"""Za ki saka ku tafi ana jiran ki ko sai na Sata ma ki rai yanzu?"""

"Kasancewar Gwaggo Maimuna tana da zafi sosai ko Abba shakkarta yake yi, family ba wanda baya"

tsoron ta.

"Gwaggo Laraba dai ba ya ce komai ba, don ita ma ta ga rashin dacewar kayan a wajen mace mai kunya"

"wacce ta saba shigar mutunci da kamala ba za ta iya saka kayan nan. Kuma ta ga laifin Fahad wanda aka ce shi da Sidra suka zaSo kayan, wani irin rashin sanin ya kamata ne ya bari matarsa ta shiga jama'a da wannan kayan, idan Sidra ba ta da hankali ai shi yana da wannan ai ba wayewa ba ne, tana tsaka da"

wannan tunanin ta ji muryar Gwaggo Maimuna na cewa.

"""Nadra idan ba ki saka kayan nan kun tafi ba wallahi yanzu zan saka a danne mani ke na saka ma ki"

"kayan nan ta karfin tsiya, ita Sidra da za ta saka me kika fi ta ne, ko ita ma ta san