Chapter 5 of 46

FUREN BADO Gidan da Ya Karye By ZAINAB IDRIS

a gidan nan sukeyi.

Kuka ta soma tunda dattijon ya soma magana kafin ya juya kanta yana fadin yanzu badon yarinyar nan

datayi dabarab zuwa fada min ba Allah yasan abinda zaka aikata mata a gidan nan.

Sulaiman abinda na guje maka ke nan tun farko naki yarda da aurenka da yarinyar nan Asiya kana

zaune kalau da matanka ba ajin kansu ko a tsakaninsu su biyun amma ka nace kai sai kayi wanab auren yanzu gashi kana neman tubbuke yarinyar nan a cikin iyalinta.

Sulaiman ka tatake ka aikata abinda zai dawo ya damu zuciyarka har mutuwa baka san illan rabuwa da

mace mai yaya da yawa ba ko musanman ma mata sai ka aikata zaka sani?

Meye laifin yarinyar nan a gidan nan wai macen rufin asiri data gama rufama asirin rayuwa yau kana

ganin kayi arzikin da zaka wullakanta wanan yarinyar akan wata can ?

Dan kallon kanin mahaifin nasa yayi cikin wani yanayi don jin yacewa yar dan uwansa wata yace wata

mana tunda bata shigo gidanka don alheri ba ?

Ka taba ganin barewa tayi gudu danta yai rarafe kasan ko waye maizogale gidan nan inma baka sani ba

kana da labatinta ai har yaya ya kwanta dama yana kuka da kasancewan shi da wanan matar .

To abinda nayi ma gudu ke nan tun farko ka barta taje can ta auri bare yafi amma ka nace kan sai ka

aureta yanzu gashi ai ga abinda hakan ya haddasa maka a cikin gida ?

Ka dauki tsanan duniya ka dorawa yar mutane don gaka gigitattace kai angigitaka baka cikin hayacin ka

kana abu gaban yara kamar sakarai ?

Kana ganin yaran basu gani abinda kakewa uwarsune ko kana tsamanin wanan abin ba zai tambayeka

ba gaba ?

Gaba akewa gidu ba yanzu ba lokacin da zakaso nuna ikonka a kansu bayan ka gama watsar dasu

duniya dasu sun sheda hakan a lokacin zasu nuna basu sanka ba kai kuma.

Kiri kiri ka dauki yara kakai asibiti kabar nata a gida ko paracetamol din nan dan banza bai hadaka da

yarinyar nan ba bata fada min ba amma naji.

Ga matar dayan ta kasa shanye hakan ta tafi tun jiya amma baka bita ba kana can ka tare a gindin mace

daya kana gwadawa kanka boni a cikin gida.

"Yanzu meya kawo hakan da ranan nan tsakanin,ku ya kallo baba din ya juya gun mama yana son jin"

abinda ya hada rikicin a lokacin.

Baba cefane na kawo take nufin bata girkawa tun ranan da akaba yaran nan gado take bakin ciki kan

hakan .

Kai dakata don Allah bakai aka tambaya ba ka bari muji a bakin ta meya hadaku ke Dije tsohon ya sake

tambaya yana kallonta.

Yasan ba zata taba fada masu abinda ya faru ba donshi ya gyara tsayuwa yana karkada kafa cikin bacin

rai don baba Aliyu na cikin mutanen da yake ganin girmansu a duniyan nan .

Yau dabashi ya shigo da kanshi ba da wanine a cikin yan uwa saita gane bata da wayau a gaban meshi

donso take tabata mashi suna a banza.

Shi kanshi ba zaice ga dalilin da yasa yakewa matar nashi hakan ba haka kawai yake jin tsanarta

nashiganshi a kullum har yaranta baya son ganinsu a idonshi.

Muryan Dije dinne ya katse mai tunane data soma magana tana fadin baba in baisonana ya sakeni

mana aiba a dole .

Komai son zamana da yaran nan ai dole idan ya sakeni in bar mashi gida amma rainin wayau nasu yayi

min yawa baba ace inyi girki baba amma ya koma ya dauko asiya daga asibiti suzo gidan nan a gabana su kasance tare ?

Anyi min adakci ke nan a nan baba ni bance sai ya kasance dani ba don dole yanzu amma ya duba min

tunda nakawo ido nasa ina zaman hakkuri don yaran nan amma cin fuska kuma ai ba dadi baba.

Nasan za a kai hakan abinda na fadine dazun barewa bata gudu danta ya rarafa ka daukowa kanka

"ruwan dafa kanka sulaimana maizogalece fa sule xuri,an maizogale ka dauko yaya ba zakaga hakan ba kuwa."

"Gidan nan kaf harkai kowa yasan irin ta,asan da maizogale ta shukawa marigayan nan abokan zaman ta."

"Sulaiman ka natsu ka shiga hankalinka kafin kasayar da lahiran ka akan duniya mace irin zuri,an"

"maizogale masiface a cikin al,uma ."

Baba ba abunda yarinyar nan asiya take masu kishine kawai da hassada iein nasu dake cin rayuwansu

zancen asibiti ai yaran nan sun sayo magani an bata yarinyar nan salma amma bata gode hakan ba ita Asiya waya kula yaranta a cikin yan uwa ?

Inma abin kulawane ai sune yan uwansu na gaskiya ba wa yan nan ba amma rashin godiyan Allah yasa

tana yawo dani tana bata min suna a cikin gida.

Baba ya tareshi yai mashi tas ya bashi umurni kuma akan yaje ya dawo da halima su gidansu ba saki ya

kuma tabbatar ya zauna da iyalinshi lafiya ko ya saba mashi.

Ya juya kan mama yasaka mata albarka tare da bata hakkuri yabar part din kafinma ta fito har farida

yarta ta share kitchen din ta wanke tukwane ta hura wuta hindy ta fito ta dora girkin tana zauke nama dole ta fito ta kama suka gama.

Satinsu kusan daya asibitin aka sallamosu lokacin inna halima ta dawo gidan itama don ya tura aminsa

yaje masa bikonta da kyar aka samu ta dawo dakinta gidan ya koma kamar yadda yake da hayaniyarsa a baya.

Masifan gwaggo Asiya shine ya tayar da daukacin mutanen gidan da sanyin safiya saidai duk da sun

tashi ba wanda ya fito waje a lokacin suna daki suna sauraren abinda take fada din.

Wanda bai wuce izgilaci da rashin mutunci ga abokan zama ba datakeyi dake nuna taji gulma da zugan

da aka nade a bayanta aka fesa mata a cikin gida bayan dawowanta.

Wanan abin inda sabo kusan sun saba hakan fadan asiya na sanyin safiya bai wuce idan ta fahinci mijin

ya kwana da wata daga cikin abokan zaman nata ba sai ta tashi tana masifa dasu a wanan ranan.

Mata da yawa a local house suna da wanan bakin kishin mara tushe wanda anfi samunsa a gidan da ake

amfani da makewayi daya bandaki ke nan.

Inda zafin kishi kesa ki tashi tun safiya ki duba ki gani ko anyi wankan tsarki a wanan daren ki wuni

bakin ciki da takaici yana makuran zuciyanki kan abinda baki isa ki hana ba ke .

To a ranan baba ya kwana dakin inna halimane nasan taje ta duba bayi ta fahinci wani abu ya shiga

tsakaninsu yasa ta fito tana zage zage ta kwaso can ta kwaso nan tana jifan abokan zaman nata gaba daya da zagi.

Har zancen shigowan baba Alu don kashe wutan fitina a tsakaninsu saida Asiya ta fada tas harda kari

tana fadin aikin banza ko baba Ali yasoni ko kar yasoni da yaya aikin gama ya gama ko ba yadda zaiyi damu.

Ke kuma halima zan nuna maki ba kowa kike ba a gidan nan banyi niyar waiwayanki ba amma yanzu

tunda kika shiga gonata mu zuba dake a gidan nan shege ka fasa nidake wallahi.

Saidai kiyi min yadda kukaiwa yaya ko niko ba yaya bace wallahi don da bakina da kafata ba zan zauna

ganin takaici ba in mutu ga banza saboda namiji.

To mu zuba a gidan nan nidake halima a zuba din mana wake tsoronki koda kikaga ina binki a baya

nasan me nakeyi sarai wallahi.

Nasan kin sani ai tunda gashi kin nuna min hakan a fili saidai ki sani ba Asiya akewa wanan iskancin ba

a sha a banza iyakarki kikaini wajen bokanki a fitar dani gidan nan ko ?

To ni bari kiji inkiyi hakan kin taimakawa rayuwanane da kika rabani da zama da mijin tace bakin cikinki

gudane don kinga munyi wankan tsarki da malam ko ?

Ai kuwa tunda taji hakan ta fara borin kunya mama dake dakinta tana saurarensu bata fito ba ta dan

murmusa tana gyara kwanciya.

ZAINAB IDRIS MAKAWA

"[11/15, 8:36 PM] Zainab Idris Makawa Writer:  FUREN BADO "

ZAINAB IDRIS MAKAWA

"BISSIMILLAHI RAHAMMANIN RAHIM,,,,,,,"

GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN

"2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,"

"YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A"

"WAJENKA , , , , , ,"

HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA

"YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,"

*ZEE MAKAWA NOVELS*

1- TAKARI 500

2- FUREN JUJI 500

3- TARKO 500

4- BAMU KADAI BANE... 500

1- SARAUTAR MATA500

2- MURICCIN KAN DUTSE... 500

3- BAHAGON RAYUWA 500

4- KANIN AJALI 500

5- LOKACIN MUKE 500

6- MIJIN BUZUWA 500

7- SARKA...500

8- ABU CIKIN DUHU 500

9- ANA DARA... 500

10- KARAN DAFI... 500

11- TUMFAFIYA... 1000

12- DUBA MIN BAYA FAKON BIRI.. 1000

13- JA YA FADO JA YA... 1000

14- MURFIN JALLO 1000

15_ HAWAYEN KADA

*Account* No

*ZAINAB* *IDRIS* *MAKAWA*

2254380105 *ZENETH* *BANK*

*PHONE* *NO*

08036959257

Tafe yake a motarshi ta zamani mai daukan ido idan kin ganshi zaki rantse ko auren farko baiyi ba sai kin

tambaya zakiji ance matansa biyu ai da yara shidda.

Yarone matashi maijin lokaci daya shigo kasuwa da kafan dama yana kuma damawa a cikin manya don

"a yanzu sana,a bata karbuwa saida ilimi da kuma wayenwan kai."

Yayi karatu gwargwado amma bamai zurfi sosai ba daga haka yacigaba da harkan kasuwancin daya

soma tun yana karaminsa yana bin ubangidansa.

Sai Allah yauwa ubangidan nasa rasuwa haka yasa yayi ta fadi tashi wajen neman inda zai dogara shiga

nan fada nan har ubangiji ya tarfawa garinsa nono ya soma dagowa aka fara harka dashi.

Yanzu yana jin kanshi daidai da ko wani namiji don hakane ya kokarta ya gina sabon mazauni shida

iyalinsa abu daya ya rage mashi a rayuwa shine ya samu sabuwar amarya da zasu tare a wanan gidan a morewa rayuwa a tare.

"Saidai kash duk wanan wadatan ta Rufa,i kamar babushi ga iyalansa don kuwa kullum gasu nan a fige"

ba auki shi kanshi wanan halin na matan nasa yana matukar bakanta mashi rai gashi ba halin daukan mataki a kanshi don umurnin mahaifiyarsa dake kansa kan matan nasa biyu.

Aurene mai kama da gaiya sukai mashi don ba za a kira hakan da gata ba don wanan mahaifinsa yana

"ganin kudi sun fara taso mashi ya dauki yarsa ya bashi aure itace barakha uwargidan Rufa,i din."

Saita biyun ita kuma mahaifiyarsace ta aura mashi ita acewanta gara nata na kusa a dama da ita don

anga yaro ya taso za a dauki yarinya abashi mafarin a mallake matashi ke nan .

Ya zamana iya dangin mahaifinsa kecin moriyansa kadai don haka bata yarda ba itama ta dauko diyar

kanwarta daga kaduna ta aura mashi.

Zance dukkansu ba auren soyayya yayi dasu ba aurene na biyayyan iyayye ya kasance da matayen nasa

donshine a yanzu yake son ya auro zabinsa shima.

Katsinawan dikko kunya hareku badai tsoro ba bakatsinen mutum baya tsoron tara iyali donshine yana

da wuya ka samu gidan da baya cike da mata kuma na mutum daya.

"Alh Rufa,i irin matasan nan ne masu son karya da nuna isa gashi dan gaye don gaskiya yana bawa"

rayuwansa hakkinsa daga sutura abinci kamshi har abin hawa bai tauye kansa da hakan ba yana nema yana samu kuma yanawa rayuwa adalci.

Matsalan AR dayane kamar sauran maza yake shima yana dan taba neman mata da sauran tabara na

"matasan zamani amma ba sosai ba don bayayi a cikin jaharshi sai ya fita bariki wajen sana,anshi yake wanam harkan."

Karfe goma zasu zauna da abokan kasuwancinsa na cikin jaha don su bullowa barazanan hahawan mai

"dake addaban da barazana ga sana,ansu yanzu."

Don haka ya shirya tsab ya fito don kiran daya samu daga Alh hamza akan kusan kowa na wajen taron

a lokacin saura su biyune basu hallaraba.

Ya amsa da yanzun nan zan karaso ina hanya saidai kafin su kashe wayan tsakaninsu yaji bakin AR din

na furta subbahanallahi .

Lafiya yake tambayansa da sauri bai samu bashi amsa ba a lokacin sanadiyan ganin hindu da Farida

dake kyatarowa titi da sauri kafin motar ta fita a galon na saman hanyar unguwan nasu.

Hannunsu rike da juna don hindu din ta kasance matsoraciyace sosai a wanan fanin bata son harkan

hayaniya ko dogon motsi wanan halin mama tayi tayi ta rabata dashi ta kasa dole tasa mata ido dashi duk da har yanzu tana kan tsawatawa yar nata lokaci lokaci data kama jiki ga wanan sanyin halin nata.

Garin amsa wayan da suke damunshi dashine har suka bace mashi ya rasa hanyar da yan matan suka

bi wanda yafi kyautata zaton sun shiga wanan islamiyan dake gefen titine.

Dalili haka ya karasa wajen taron a cikin kuncin rai don kuwa ba shakka wanan yarinyar da hijjab ya

"boye rabin halittan Allah a cikinsa itace kalar matar da yake mafalkin ya aura a baya amma iyayye sukai nasu ikon akanshi yake zaune da wa yan nan marasa ma,anan a matsayin matanshi na aure agidansa."

Haka ya karasa wajen wanan meeting din zuciyarshi a cunkushe yana jin kansa wani iri a lokaci daya.

Wayoyinsa na hannu ya kwaso daga motar ya kulle ya soma tako irin na isa da girma na kasaita gami da

"nunawa jama,a yasan kansa a wajen don kuwa kudi sun gimewa shekaru a wajensa."

Wasan da abokinsa ke masa a lokacin ya kasa mayar da martani hakan ya dai samu wuri ya zauna yana

mai daga hannu alaman gaisuwa ga kowa dake wajen lokacin.

Kwarjininsa da tsatinsa kamar kullum sun hana aga laifinsa na tsayar dasu tsawon wasu mintuna a

zaune inda taro ya fara ba tare da bata lokaci ba.

"Yabar manya sun soma gabatar da komai yana zaune yana saurarensu wanan dabi,ace ta malam"

"bahaushe bawa manyaka girmansu koda ka fisu da komai kuwa matukar mutum ya girmeka dolene ka mutuntashi don shekarunsa bawai sai musulmam hausawa ke hakan ba a,a mutukar kai dan arewane"

"wanan halin ya zama muna kamar dabi,ace a wajen mu yan arewa."

Saidai su kansu sun kula da kamar hankalisa baya jikinsa a wanan zaman don shi mutum ne da idan

yana waje za a sani don yadda yake da naci akan duk abinda ya saka agaba a harkan cinikaiyansa.

Yayi fice sosai da kaurin suna a wanan jahar don yafi manyan yan kasuwan daya samu sanin hanyar

kasuwanci a yanzu.

Haka ya zamewa wasunsu kashin bakin tukunya don irin haka dole ka samu makiya wa yanda ka

tsonewa ido suke ganin kashige masu gaba a wanan harkan.

Daga karshe duk da baiso magana ba dole shawaran daya bada shi akabi don yana amfani da ilimi da

"basira acikin harkan sabanin su tsofin yan kasuwan dake harkan a kaura da kai ana goggaya da mu,amul a cikin duhun kai."

Amfanin ilimin kena zai taimakawa rayuwa a duk inda bawa ya tsunci kanshi cikin duniyan nan ilimi ko

wace iri makami ga dan adam wurin rayuwa na yau da kullum donshine yanzu da arewa ke yakar jahilci da duhun kai mukai suna da fice a wajen komai.

Din a gaskiya ba finmu fasa ko wayewa akayi ba matsalan mu dayace shine rashin ilimi a baya da

bamayi sosai a arewa yanzu ko ilimin ya zama ruwan dare gama duniya ko wani sako lungu da birni kowa na kokarin yakan jahilci akansa.

A fannin yan matan kuwa sun shige cikin islamiya dama sun makara don tsayawa diban ruwan da

gwaggo Asiya ta sakasu komai nagidan a ranan sun cikashi fam da ruwa kamar ba gobe.

Duk da sun san hakan ba abin mamaki bane kafinsu dawo daga islamiya zasu samu anyi amfani fiye da

rabin ruwan nan wai a aikin gida.

Wanda sunsan ana masu hakan da gaiyace don uwarsu tayi magana ayi mata cin mutunci a gidan idan

ubansu baiyi ba ita gwaggo Asiya din itace zata tsaya a gabansu ba kunya ta zage mahaifiyar tasu tas wanan ba bakon gani bane wajensu ai.

Ranan kamar hadin baki don kuwa a daidai sha biyu da rabi ana harin sallah azahar aka sakosu saman

titi don ko wace ta koma gida ta kimtsa kafin hudu a dawo a sake zama don daukan darasi kuma.

"Duk da hijjabai iri dayane a jikinsu manya da yaransu haka bai hana Rufa,i Ibrahim da abokansa kewa"

"lakane da Alh Rufa,i Ibrahim dasuka mayar da A R wasu kuma sa,oinshi na kiransa da R I duk wanda ka kira amsawa yakeyi acikin mutunci."

Hanyar gidansu yaga sun dosa wanda hakan ke nuni da unguwar rumawa suke kenan idan ba karya

yayiwa kanshi ba don can din suka dosa a lokacin.

Dabarace ta fado mashi inda ya sha gabansu ya tsaya wajen wani mai shago kamar zai sayi abu mai

shagon ya taso da sauri yana fadin Alh Allah me za a kawoma ?

Kai dakata muyi magana dakai kaga wacan yaran su nake son bayani a kansu daga ina suke yayan

waye kuma a unguwar nan.

Kallo mai shagon yakai wa yaran da yake nuna mashi din yace dashi haba kaiko ka kallosu haka gatsau

ai sai a gane dasu mukeyi a nan tsaye abunka da jahilci makin ya tsaya sai kuma ya sake waigawa yana fadin ai su farida ke nan ko ?

"Ai wa yan nan yan babban gidane zuri,an gidan malam Ali tsohone kaf unguwan nan ansansu ba"

batattatu bane a unguwa Alh.

Wacan nake magana ta tsakiyansu fa ya sake abinda aka hanashi yi waige yace hindu ke nan itace ai

babbansu dakinsu daya su ukkun hindu farida fadila ai dakinsu daya kwarai wallahi.

Dakata don Allah anya tafiyan mu zaiyi daidai dakai kuwa kana abu haka ba natsu na tsani hakan

wallahi ka natsu kabar wanan waigen ka tsaya muyi magana tunda ka gane wanake nufi ko ?

To to to Alh Allah ai a natse yake ka rike fuskata zan dawo zamu tattauna akan zancen su don Allah ina

son kayi min bincke akanta idan bata da matsaya.

Babu don kuwa matsalan dai in akwai shine gaskiya kamar sunfi auren hadi a tsakaninsu saidai yanzu

"sun rage hakan amma har yanzu suna wanan dabi,an na aure gida yasu yasunsu ."

Shine kadai nake ganin barazana a yanzu garesu amma banji ance an masu matsaya ba gaskiya zamuyi

magana karbi wanan ka rika har in dawo mu zauna dakai.

Yana washe baki yana kallon kudin da Alh ke zarowa a lokacin cikin motarahi ya mika hannu ya karba

yana zuba godiya a daidai lokacin suka gilma wajensu aban chewing gun Isah.

Farida ta fada cikin ko in kula ya juya yana fadin ina zuwa farida jeki ce hassan ya baki roban chingun

din ina magana da Alh tukun .

Roban chingun kuma isah in diba iya son raina ke nan ko ku dauka dai ku