Follow us on social media
Showing 18001 words to 21000 words out of 28581 words
Chapter 7 - DAN MILLIONAIRE COMPLETE Alkawarin Zuciya by Mrs Al'ameen
domin hannunta ya kumbura amma a ranta yanzu ta fara indai bakanta masa ne a cewarta tunda ya nuna baya sonta".
Hanyoyi da dama ta soma bi na jan hankali amma kullum labarin daya ne ta gaji da zama haka amma tasa a ranta zata fito ta masa zanga-zanga.
Wata daya dayin bikin nasu amma babu abinda ya sauya kullum itace a 'kar.
Tana tsaye da bayan sallar magriba a gaban dinning bayan yar aiki ta gama dinner ya shigo a gajiye sosai yanayinsa zai fada maka haka.
Tararsa tai tana kashe murya tace" sannu my hero gaskiya yau ka gaji da yawa Al'ameen muje na maka tausa da wanka ga dinner na jiranka".
Ta gefen ta ya wuce yana cewa bana bukata".
Tsaki taja mai karfi wanda ya dakatar da tafiyar da yake yi ganin ya tsaya a dake tace".
"Ahaf dan ina tausaya maka ma shine zaka nemi tozarta ni karka manta ba wani abin arziki kake bani ba ".
"Karka manta akwai gwarazan maza a gabanka soja suna kawai kaci domin baka da wani amfani gurin mace saidai ka kalle ta da ido".
"Tunda kai famkon namiji ne babu wani katabus da kake dashi kai muna maza sunan ka mata maza domin babu wani abu da zakai tunkaho dashi famko kawai".
Wata irin juyowa yai da dukkan karfinsa wanda tasa ta kwasa da gudu ta shige part dinta .
"Famkon namiji"? Ya fada cikin mamaki wato kallon da take min kenan lallai zan nuna miki iyakar rashin kunyar ki" juyawa yai yana shiga part dinsa.
Misalin karfe tara na dare Zainab na kwance akan gado taji an bamko mata kofa da karfi cikin tsoro ta zabura tana mikewa ta diro daga kan gadon.
Ganin wanda batai zato ba yasa ta sake rudewa ga wani yanayi da tsantar fushi da take hangowa a cikin idanun shi.
Jikin tane ya soma rawa ta kankame guri daya cikin tashin hankalin meya kawo shi.
Har inda take yaje yana sa hannu a gaban rigar baccinta da dukkan karfinsa ya yaga ta.
Yana mata wani kallo me ma'anoni da nuna ta shirya famko ya kawo mata ziyara".
Tana kokarin guduwa ya cafko ta yana dora ta akan bed din ya bita ya danne domin yayi alkawari yau saita gane bata da wayo.
Fati na kwance a daki bacci ya fara daukarta sama-sama take jin ihu da kuka tayi zaton mafarki take sai gashi kamar ana matso mata da kukan kunnen ta.
Tashi zaune tai cikin magagin bacci jin muryar zainab tana a taimake ta zata mutu yasa ta mike da sauri tana fita.
Har part din zainab din ta shiga cakk ta tsaya tare da zaro ido tana dafe kirji zuciyarta na bugawa jin zainab na cewa".
"Wayyo Allah na shiga uku na lalace Al'ameen zaka kashe ni na tuba kayi hakuri wayyo wayyo umma mami kuzo ku taimaka min zai illata ni ".
Muryarta harta dashe kamar me mura bata fita sosai jikin Fati na shaking ta juyo har tana tuntube ta fita daga part din.
Koda ta koma bedroom dinta kasa kwanciya tai balle ta runtsa saboda fargaba gani take kamar idan ya rabu da Zainab gurinta zaiyo".
Zazzabi ne ya rufe ta da gari ya waye tana zaune bakin gado tana tunani Al'ameen ya shigo ganinsa yasa ta mike zumbur tana jada baya.
Muryarta na karkarwa tace kayi hakuri dan Allah bani da lafiya".
Bai daina binta ba harta kure bango sannan ta tsaya tana yarfa hannu kamar wacce ta yanke".
Da dan mamaki a fuskarsa ya karasa inda take yana daukota ya dawo da ita bakin gadon cikin alamar tambaya yace.
"Lafiya hakurin me kike bani"?.
Kuka Fati ta fashe dashi tana cewa" dan Allah kar kamin abinda kaiwa Zainab".
Sai sannan ya gane manufar ta murmushi yai yana rike hannuwan ta yace .
"Zarahh amfanin zunubi romo babu 'kira mezai ci gawayi ita ma laifi tamin babu abinda zanyi miki ki kwantar da hankalin ki ke ta musamman ce kinfi karfin yi anan".
Dan sauke ajiyar zuciya tai jin ya dora hannunsa akan fuskarta yana goge mata hawaye.
Kallon cikin idonta dake cike da tsoro yai yana cewa" shikenan karki damu komai ya wuce, kinsha magani"?.
Kaita daga masa".
Kwantar da ita yai yana rufa mata bargo bai sake magana ba ya sakar mata kiss a saman lips dinta sannan ya fita da kallo ta bishi tana sauke ajiyar zuciya.
Al'ameen ba rabuwa yai da Zainab ba saida yai mugun horata na sati tayi kuka tayi ihu ta kira agaji amma babu mai taimako tsabar azabar data sha ko tafiya ta gagare ta.
Fati da ta daina ganin wulgin Zainab din yasa ta yi tunanin ko bata gidan amma data tambayi yar aiki sai tace batajin dadi tana part dinta.
Breakfast ta hada a madaidaicin kyakkyawan tire ta shiga part dinta daidai ta fito daga toilet alamar wanka tayo sai bin bango take dakyar tana cije baki cikin dabara take daga kafarta.
Ganin Fati tsaye yasa ta doka mata wata muguwar harara tana cewa".
"Uban me ya kawo ki fita min a daki".
Aje tiren Fati tai kamar baza tai magana ba sai kuma tace yaya jikin naki"?.
A fusace Zainab tace jikin uwar wa munafika dama ce miki akai bani da lafiya"?.
Dan murmushi Fati tai tana kallonta tace" ke kuwa kike rashin lafiya ga breakfast nan na kawo miki".
"Uban breakfast malama get lost wallahi ki shiga hankalinki zan miki mugun rashin mutunci".
Dariya Fati tai tana kallonta tace" ah haba dan gurgu da wacce kafar"?.
Iya cika Zainab ta gama 'kulewa ji take inama zata iya kama Fati dasai ta dirzata son ranta yau din nan".
Juyawa Fati tai zata fita tace to Allah ya sauwake nina wuce".
"Kima tsaya da na nuna miki iyakar ki"'.
"Rufe mata kofa Fati tai tana cewa idan ma na tsaya babu abinda zaki iya yi min".
Page 29 to 30.
Kwana biyu Zainab data samu lafiya ta warke haka ta hada kayan ta cikin akwati ta koma gidan mami da kukanta.
Mami ranta ya 'baci dan haka tace Zainab tayi zamanta baza ta koma ba sai Al'ameen yazo ya bata hakuri.
Shiru tun suna zuba ido har mami ta gaji ta kira shi a waya cewa yazo tana nemansa.
Yana zuwa ta rufe shi da fada dakyau Al'ameen nagode da kake nuna ban isa dakai ba ina matsayin mahaifiyarka wato kana son zabin uban ka amma ka'ki nawa ko".
Kamar baisan akan me take magana ba yace" mami meya faru ne".
"Oh bakasan meka aikata ba kenan yanzu Al'ameen Zainab ba matar ka bace amma kai mata fayde saboda rashin hankali".
"Amm mami nine tace nai mata fayde da yaushe wato dama shine dalilin tahowa gurin ki don tamin sharri"?.
"Kana nufin karya ta maka"?.
"Umh ban san komai ba".
"Shikenan duk da haka bazata koma ba sai kazo biko".
Murmushi yai yana mikewa yace to mami nizan tafi sai wata ran maybe nan da wata biyar".
Da kallo ta bishi tana cewa idan ma shekara biyar zakai duk inda kaje duk shawagin da zakai a duniya karshe dai gida zaka dawo".
Dakatawa yai batare daya juyo ba yace" albarkar ki da addu'ar ki nake nema dan zan dawo miki da kyakkyawar tsaraba🙈".
Jin haka yasa mami washe baki ciki farin ciki tace Allah sarki Aminu na Allah ya tsare min kai a duk inda kake sannan tsarabar kayo min me yawa saboda yan uwa😱😀". ,
Fuskarsa har lokacin da murmushi annuri ya bayyana yace.
"Karki damu mami wanda ba familin mu bama saiya ga wannan tsaraba kuma
fatana tsarabar ta amfanar da al-umma"😁.
Sosai mami ta zage ta masa addu'a har dariya ta bashi yasan dazai fada mata manufarsa baza tace 'kala ba kila fitina cema zata tashi".
Kwana biyu a tsakani Al'ameen suka bar kasar shida Fati zuwa bangkok domin zaiyi wani uziri acan tare da abokinsa Aliyu suka tafi shima da matar sa Ummul-khairi (maman Affan).
Fati taji dadi tafiyar da sukai musamman da suka hadu da maman Affan mace mai kirki babu ruwanta da girman kai duk da kuwa ta girmewa Fatin".
A wasu kyawawan estate masu kyau da tsaruwa suka sauka da yake sun debo gajiya sunayin wanka da sallah a daddafe fati taci abinci saboda bacci hakan ma saida Al'ameen ya matsa mata.
Washe gari sakamakon ba kowa sun tafi gurin aiki yasa maman Affan ta shigo gurin Fati dan duba lafiyarta.
A makeken falon ta sameta zaune tana kallon Tv ganin su yasa cikin murna ta mike tana karbar Affan dan shekara daya da rabi.
Cikin fara'a ta kalli maman Affan tana cewa" sannun ku da zuwa maman Affan ga guri zauna gaskiya naji dadi".
Maman Affan dake murmushi tace karki damu ai mun zama yan uwa tamkar 'kanwa haka na dauke ki".
"Na gode maman Affan kuma nima na dauke kI matsayin aunty na na yarda dake zan iya fada miki dukkan matsala".
Kai maman Affan ta jinjina tana cewa gaskiya Zarah kinyi dacen miji Al'ameen mutumin kirki ne na sanshi tun kafin na auri Daddyn Affan".
"Amma fa saidai sojoji suna wuyar sha'ani sai kina hakuri kila auren ku baifi shekara ba ko"?.
Kai Fati ta girgiza" a'a banfi wata uku bama".
Zaro ido maman Affan tai tace tab kice kune a ruwa yanzu kuke cin amarcin ku honey moon kuka zo ba aiki ba".
Wanne amarci ana zaune lafiya".
"Amarci wanda kika sani saidai ina miki fatan Allah yasa Al'ameen ba irin daddyn Affan bane dan har yanzu ina shan wahala a hannunshi gashi dai na haihu amma wani lokacin sai nayi kuka nake samu ya rabu dani".
Cikin fargaba Fati ke kallon ta domin ta fahimci me maman Affan din ke nufi lokaci guda ta rude taji dama bata biyo shiba ashe Zainab bada gangan take kuka da kiran ta shiga uku ba.
Jaka maman Affan ta bude tana dauko wata kwalba ta mika mata tana cewa" amma kiyi amfani da wannan yana da muhimmanci sosai".
Kai Fati ta girgiza.
Cikin mamaki maman Affan tace meyasa"?.
Shiru tai ta kasa bata amsa cikin karantar yanayin ta tace" to ko baki tare ba sai yanzu da zaku taho akai miki rakiya domin a yadda naga kin rude haka ya tabbatar min dake sabuwa ce".
"A'a na juma a gidansa saidai kowa yana part dinsa kuma bai cika zaman gidan ba".
"To kinga ma yanzu ne zaku shakata".
Kamar Fati zatai kuka tace ki barshi kawai Allah ni tsoro nake ji".
"Tsoro dai? Ba matsala amshi kowa da haka ya fara bafa wani abu ne na tashin hankali ba".
Karba Fati tai jiki a sanyaye murmushi maman Affan tai tana kallonta tace babu komai fa idan kika saba ki kwantar da hankalin ki".
Anan maman Affan ta wuni tana baiwa Fati shawarwari wadanda suka kamata sai bayan sallar magriba tayi mata sallama ta tafi".
Haka Fati ta zauna shiru jikin ta duk yayi sanyi har Al'ameen ya dawo kamar mara laka a jikin ta haka take komai".
Shima yaga sauyin yanayi a tare da ita kamar akwai abinda ke damunta dan haka ya riko hannunta yana zaunar da ita kusa dashi".
Muryarsa a nutse ya dago fuskar ta yana kallon cikin idonta yace" Zarah baki da lafiya ne".
Kaita girgiza zatai magana saiga hawaye cikin mamaki ya d'age gira" what"?.
Karka min abinda kaiwa Zainab ka mayar dani gida" shine abinda ta fada muryarta na makalewa.
Goge mata hawayen yai yana murmushi yace" wato kina matukar tsoron abin nan idan na fahimce ki babu matsala amma ki sani ke matar soja ce domin saki ki zama jaruma dole saina cire miki tsoron nan".
Kallonshi tai cikin alamar tambaya tace "taya kenan "?.
"Ta yadda akeyi jarumtacciya nake so na maida ke ki zama kin daina jin tsoro".
Dan hadiye yawu tai har yana sarketa tace" kullum kana gurin aiki yaushe zaka mayar dani jarumar"?.
"Karki damu wannan shi yafi komai sauki zan fada miki sai anjima".
Cikin yar shagwaba tace" nidai a'a ka fada min yaushe zaka mayar dani jaruma na fara shiri".
Mikewa yai yana daukar ta batare daya bata amsa ba saida ya kaita har bedroom ya kwantar da ita akan bed fuskarsa daf data ta muryarsa can 'kasa yace.
"Tunda so kike ki sani yanzu ma kuwa saiki dau shiri".
Bata gama fahimtar saba taji ya dora bakinshi akan nan ya kuma zuge zip din doguwar rigarta yana sa hannunsa a gadon bayanta yana shafawa da tafiya dashi cikin salo.
Zaro ido tai jikin ta yadau rawa kaf kaf kaf kamar me farfadiya kuka ta fara tun kafin ayi komai.
A hankali yake binta dan dauke mata hankali harya yi nasara ta fara karbar sakon da yake bata.
Batasan sanda rigarta ta koma gefe ba idonta na rufe kawai numfashi take saukewa.
Shiga jikinsa take sosai wanda da alama batasan tana yi ba ganin ya samu abinda yake so gashi ta kawo yasa yai addu'a ya fara shigarta a hankali.
Farko yabi a sannu dayai rabi shima yaji kawai fa a tafi danna joystick dinsa yai cikin hq dinta".
Lokacin guda ta saki kara a gigice tana kankameshi cikin azaba ta fashe da kuka tana mishi magiya".
Tab su Al'ameen kam anyi nisa ba'a jin kira baisan tanayi ba balle ya sassauta mata.
Sha'awarsa nada karfi amma saida yaji yayi full sannan ya rabu da ita wanda dakyar take iya jawo numfashin ta".
Rungumeta yai a jikinsa yana kallon fuskarta dake jike shakaf da hawaye yace" Zarah".
Kasa amsawa tai sai bude ido datai tadan kalleshi ganin shima ita yake kallo yasa da sauri ta rufe idonta.
"Zarah bude idonki".
Kaita girgiza yace meyasa"? Baki son gani na ko na miki laifi"?.
Nan kai ta sake girgizawa yasan bazatai magana ba dan haka ya gyara mata kwanciya a jikinshi yana dan shafa mata gashin kanta cikin salon lallashi har bacci ya dauke ta.
Yaso tashinta tai wanka amma ya 'kyaleta saida asuba shima da kuka dakyar yaa samu ta shiga ruwan zafin sai raki take masa.
Bayan sunyi sallah bacci suka koma sai sha biyu da yake ranar Al'ameen baida aiki sai bai fita ko'ina ba ya wuni yana kula da shagwababbiyarsa".
Da dare fur kin yarda tai ta kwanta saida lallami da magana me dadi yaja hankalinta tace jikinta ciwo yake".
Kwantar da ita yai yana mata tausa sannu-sannu yana binta ga'ba-ga'ba yadda zata ware daga nan ya sauya ra'ayi.
Hankalin Fati ya mugun tashi ganin zai sake maimaita abin jiya da iya karfinta take so kwacewa amma ta kasa katabus.
Haka ya more dadin shi wanda yau daya samu hanya sosai yafi jiya zaucewa Fati kam dama ta sallama wuya tasa tayi gajeran suma sannan dole azaba ta farfado da ita.
Lallai ta jinjinawa Zainab ashe bada banza ba itama daya bita a sannu tasha ba'kar wuya balle Zainab dayai nufin horata".
Mami tayi tunanin da wasa Al'ameen yake tafiyarsa amma taji shiru wai mushiriki yaci shirwa taso basarwa amma ta kasa hakuri ta tambayi daddy.
"Ni kuwa alhaji kuna waya da Al'ameen"?.
"Eh munayi ke bakwayi"?.
"Kenan da gaske dama yake kasar zai bari".
"Baiyi miki sallama bane kome".
A'a yace min zaiyi tafiya na dauka fada kawai yake".
"Ba fada kawai yake ba sunyi tafiya".
Cikin alamar tambaya mami tace sunyi tafiya kuma kamarya shida waye"?.
Kai tsaye daddy yace dawa zaiyi tafiya kuwa bayan matarsa".
A zabure mami ta mike tana cewa" wai da Fatima suka tafi"?.
"To Aisha waye matarsa bayan ita".
Mami har tana sarkewa tace" shakka babu Al'ameen yana nuna min kamar ba nice na haife shiba wato ita kuma Zainab meye matsayinta ya sata a kwandan shara kenan"?.
"A'a ba shine ya sata a kwandon shara ba kece tunda bakya son ganin laifin ta".
Hade rai mami tai kenan alhaji yanzu bakaga laifin saba akan abinda yai sai nawa ya debi wata sakaryar yarinya ya fita da ita har wata kasar".
Mikewa daddy yai yana cewa" Aisha kina da abin mamaki sakarci aka kai ki kalli har jikanu kike dasu amma bakida tunani kin kasa gane meya dace baza ki iya bambance abun da yake fari da wanda ya kasance ba'ki ba kibi a sannu kafin nadau mataki".
Cikin takaici mami ke kallon daddy dajin zafin maganganun daya fada mata jitai wata irin 'kiyayyar fati ta sake shiga zuciyarta domin dalilinta daddy ke mata haka.
Bangkok
Da yamma lis suna zaune a wani gurin shakatawa yayin dasu Al'ameen ke gefe suna duba wasu muhimman takardu.
Maman Affan ta kalli Fati datai shiru tana dan ta'bo ta dagowa Fati tai tana sauke ajiyar zuciya".
"Meke damun kine naga tunda muka zo bakya walwala ga abin sha nan an aje miki har sanyinsa ya huce".
Dakewa Fati tai tace babu komai".
"Babu komai kika zubawa guri daya ido waima na tambaye kI kinyi amfani da wannan abin kwalbar dana baki"?.
Kai Fati ta girgiza tace a'a maman Affan ina jin tsoro a haka ma yaya nake karewa wallahi kina da gaskiya maman Affan ba kuka ba yar karamar mutuwa ma sai kayi".
Dariya maman Affan tai tana kallonta tace" yayi kyau kina jina babu wani cutarwa game da wannan magani ki jarraba nina fada miki saikin tambaye ni inda ake saidawa".
"To shikenan maman Affan zan gwada na gode".
"Karki samu damuwa ke yar uwa tace".
Dan kasa tai da murya tana mata rad'a su Haidar da suka karaso ya kalli maman Affan yana cewa" wacce gulman ake gutsira mata".
Dagowa maman Affan tai da murmushi a fuskarta tace sirri ne tsakanin mu".
"Yayi sarkin za'ki lokaci yayi".
ganin sun gama aikin ga magriba ta rufa yasa suma suka mike suna fita daga waje mota daya suka hau suka nufi gida .
Kamar yadda maman Affan ta bata shawara tare da karfafa mata gwiwa haka tayi bayan tai wanka ta shafe dukkan jikinta dashi.
Aikam dai ranar taji sauyi sosai kuma taji dadi round biyu yai da dare da asuba ma haka amma bataji ta kosa ba.
Shi kanshi yaji canji kuma yayi mamakin ta ko lokacin da suka kasance a palor tare tana kwance a jikinsa yace.
"Zarah kinban mamaki kodai har na mayar dake jarumar ne fada min mene sirrin jiya naji kin dage sosai kin karbi gayyata ta"?.
Rufe ido Fati tai cikin kunya tana rike hannunsa tace babu komai".
"Babu komai amma kika sani na zauce"?.
"Nidai babu komai ka yarda".
"Na yarda amma fa naga wani abu cikin kwalba kuma kamshin iri daya ne da kamshin jikin ki"?.
"To ai maman Affan ce ta bani".
"Oh na canka daidai kenan? Please yau ma kisa ina so".
Adan tsorace ta kalleshi gira ya dauke yana cewa" yes yauma zamu kasance tare har asuba babu maganan bacci".
"Kai nidai bazan iya ba".
"Bazaki iyaba kin taba ganin wanda kake so kayi nisa dashi"?.
Kallon mamaki ta mishi har tana tsayar da idonta cikin nashi tace" so"?.
"Eh so" ya bata amsa.
"To amma son wa".
Rike fuskarta yai yana dora lips dinsa saman nata ya bata