Follow us on social media

Showing 48001 words to 51000 words out of 98876 words

Chapter 17 - Tsoho Ko Yaro Book 1&2 Complete Hausa Novel by Sayyada Tahir Matar

yanzu basuda ku'dinda Zai Isa aurena Bayan aure ga ciyarwa Dan Allah inyi hkr injira yasamu aiki.


Inakuka Shima Yana Kuka,sbd damuwa washegari gidan Yayanmu Babba naje,Babu Kunya nacewa Yaya Babba Dan Allah yabada Abdul kudinda zaija Jari inyaso ayimana aure nikan nayarda abada Abdul Ni sadaka nayafe mishi komai inyaso jarin dazai Fara shine zairinga cigar damu.

Yayanmu Babba,fatattakata yayi Babu Shiri Har get yabiyani da gudu Allah yabani saa nagudu ranar danaci Dukan tsiya.


Cikin wannan halin damuwar nagama haddata ta al'ku'ani ranar walimar makarantar mu da kyar na iya zuwa sbd zazzabi Domin ranar ne wata gudan da Bappa ya'dibamub yacika


A,Zaid baidana xuwa wajena ba,kusan kullum saiyazo da rokonshi Akan insoshi Niko banta'ba Jin sonshi daidai da second biyu arainaba,Babu ranar da zaizo banmishi Tatas nayi mishi rashin kunyaba Amman Hakan bashi xai Hana yadawo washe gariba.



Tundaga Kan 'yan uwana Mata Har Maza Babu Wanda bantunkara Kanta taimakeni yabaiwa Abdul jariba sbd yasamu ya aureni,Amman dukkan su Babu Wanda yabani voyan Baya hasalima shawara suke Bani da in auri A, zaid.




Yau lahadi shine yayi Daidai da Wata guda da Sati 'data da Bappa yabaiwa Abdul Kan turo sadaki,rashin turowan Abdul 'dun shine yasa Bappa sukayi meeting da dukkan 'yan uwana, Bappa shawaransu yanema Kan zaibaiwa chief aurena.


Abun mamaki dukkansu Babu Wanda Bai goyi Bayan Bappa ba,haka suka watse ataron,tare da baiwa Yaya Babba Daman yace chief judge yaturo anbashi nie.


Washegari ranar kuwa Yaya Babba ya isarda sakon,abun al'ajabi aranar baakwana ba A,Zaid yaturo da Dakin aurena,habawa ranar nayi Kuka nayi ihuu kAmar zanyi hauka.


Kawo sadakina shine ya'kara Sani adamuwa Domin Bappa yahanani fito Ko 'kofar gida saidai in A,Zaid ne yazo shima Saida 'yar rakiya Ummy sulaim.


Sati biyu da Bada sadakina aka Yankees Chief ranar aure wata biyu.

Achikin wata biyun nan nayi Kuka nayi ro'ko nayi magiya Kan Bappa yayi hkr yabani Abdul Amman Bappa Ko kallo ban isheshiba bare ya saurareni.

Abdul Ko kullum Yana karamin Kuka awaya Yana fa'din inbabuni bazai iya rayuwaba mutuwa zayyi.


Nidashi munshiga halin 'ka'kani 'kayi sbd zamu Rasa juna Amman kememe Bappa ya hanani Abdul.


Bikina Sauran kwana biyu,Bappa yakwace wayata sbd gulma da aunty Falmata Takai mishi cewan Ina waya da Abdul.


Inaji Ina Gani ranar ga watan biyu ,2022 dubban jamaa suka shaida 'daurin aurena da chief judge Zaid Ali,Kan sadaki dubu 500,000 lakadan baajalan ba.


Aranar bankwana agidanmuba Sai adakin A,Zaid,Daren DA aka kaini shine 'yan uwana suka dage Saida Na halicci Babban Taron dinner Na Mata da Maza Wanda akayi Cikin event center dake hanyar water reasucces.


Bayan antashi ataron tare muka kwana Nida 'kawayena da 'yan uwana washegari wunin biki akayi Wuni mairai da lfy Dan anci hanian Maria.


Adaren ranar ne kowa ya watse yabarni agidan dagani Sai Halina Sai soyyr Abdul tare da 'kiyayyan Zaid.


Ajiyan zuciya Ramlah Tasauke tana kallon tsohuwar bokanyar,Bokanya ta kyalkyale da dariya,Saida wajen ya amsa Kasar wajen ta girgiza,Lokaci guda ta 'bata Rai tare da zazzaro Ido waje saikace idon Zai fa'do kasa.


Mgn tafara da Sauri da Sauri, Kamar haka.


Yarinya mgnrki dutse hakane Komaida kika fa'da yafaru,aljannu suntaba Miki wajen fadin komai,naki aikin yagama yanzu namu aikin xaifara.


Chikin awa uku,Cikin awa uku bukatarki Zata biya Mike Mike tsaye Yarinya, Ramlah Tamike tsaye da Sauri bokanya tace tako tako kizo gareni Ramlah jitayi tana tawowa gareta Babu 'digon tsoro aranta.


Bokanya tabuga 'kasar wajen saiga fararen Kaya ahannunta,Mikowa tayi Ramlah tace hanxarta kisaka, Ramlah takarba awajen ta tu'be najikinta tasaka,'kasa bokanyar Takuma bugawa saiga gadon karfe farisol Mai 'dauke da gatifa Harda shinfi'da ya baiyana agabansu.


Cikin kyalkyale dariya,tace da Ramlah Hau yarinya Ramlah tadoshi Gadon gadangadan Zata Hau.



Alhmdullh Anan nakawo 'karshen labarin TSOHO KO YARO Kashi Na 'daya,da izinin Allah gobe zancugaba da 'dauramuku lbrn littafi na biyu.


Allah yabamu Ikon kaiwa goben darai da lfy,yakuma bamu Daman gamawa Cikin koshin lfy.


Thanks somuch my Frnds 4 sayan book 'dina Allah yabarmu tare aminnn.


Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.

Dan Allah Dan Allah my sis karki futarmin da book sbd littana na kudine.

Duk wacce ta futarmin da book banyafe mikiba kowacece Ke sbd kasuwanci nane.

Sannan Duk wacce ta takaranta matukar ba freepage bane lallai kizo kibiyani hakkina inko kinki nabarki da Allah.


My phone number 08100044786.





*TSOHO KO YARO.??????*

*Book two.*

*Endless Love nd Romantic life story.*

*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*



Dasunan Allah Mai Rahma mAijin'kai,tsira da amincin Allah su'kara Tabbata ga fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu rasulillahi sallahu alaihiwasallam.


Ya Allah Yanda nafara littafina lfy Allah kasa ingama lfy ameen.



Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.

*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044,Niko xan sambadaku Cikin group Na Tsoho Ko yaro.*



*P**1️⃣↘️2️⃣


Albishirunku 'yan uwana, inamasu bukatar atallata musu hajarsu??? Ina masu son chin kasuwan Sallah??,ina sabbin marubuta Wanda suke neman abokai??? To Yau damatasamu kugarzayo gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.


*Anyiriri 'yan uwana mata harma da brothers Maza,bikin salla Yana gabda gabatowa wannan yasa ni Saratu Tahir Usman,(Maman Mamah)nafara futarmuku da kayan 'kawata bikin sallarku,Ina Saida Lagos less, shadda, chigamvi,takalma jakankuna Sar'koki da kayan yara 'kAnanu Cikin rahusa mai sauki,Gamai bukatar asaro Mata tabiyani ladana duk Ina marhaban daku Domin ni maxauniya Cikin Garin ikkone wato Lagos Cikin Mile2signal barrack,gamai bukatar ha'da har'kalla dani zAku iya nemana ta wannan layin 09067081313 ngdsosai masoya sAinajiku.*


Ahankali Ramlah tasanya guiwar 'kafarta tafara Hawa Kan gadon,Daga nesa Hauwa tana kallon Duk abunda yake faruwa Wani farin cikine yarufeta Domin tasan tabbas auren Ramlah Yana gabda mutuwa Kamar yadda bokanya tafa'da.
Ramlah Saida tagama hawa gadon kafin tafarajin gabanta Yana matsanancin fa'duwa jitake Kamar taruga aguje.
Bokanya ta taso Daga Kujeran zamanta,gaban Ramlah tazo ta tsaya Cikin murya Mai furgitarwa tace Yarinya kwanta Maza ki kwanta.
Ramlah tayi saurin Sanya jikinta Akan gadon takwanta,Bokanya ta'daga hannu Sama tayi wasu surutun ta Na surkulle nan take gadon Ramlah yayi Sama,Yana Lilo.
Rile gadon tayi da busheshshen hannunta kafin tafara mgn da Ramlah.


Yarinya,kiyiwa kanki za'bi Tsoho Ko yaro???ayanxu lokacine na za'bin son Rai Maza Yi kwanciyar awabiyu Cikin wannan kwanciya bukatarki Zata biya,mu mungama namu za'bi Yana gareki Yi bacci Yi bacci Yi bacci shine kalmarda Ke Shiga kunnan Ramlah yuuuuu tafarajin matsanancin bacci kafin tasan nayi Tuni Kanta yayi Mata murfii lokaci guda bacci Mai nauyi yayi awun gaba da ita Sama gadon tsafin yacigaba dayi da Ramlah.




Ido Cikin Ido yake kallonta ranshi 'bace Babu alaman faraa afuskan Shi,yanda yaha'de Rai zakuyi zaton baita'ba dariya aduniya.
AZaid yadaka Mata tsawa tare da rike gashin Kanta Cikin kakkausan murya yafara mgn"Dan ubanki kafin infuta mena fa'da Miki yafa'da Yana kaiwa fuskanta kyakkyawan Mari.
Ramlah tafashe da kuka tare da ko'karin Kwatan Kanta saidai Ina 'karfin ba iri 'dayaba.

Kai Kay yakuma kaiwa dukkan gefe da gefen fiskanta Mari,tare da ha'damata da naushi Cikin zafin rai yacillata Kan kujera,'kafarshi yasa ya danne Ruwan cikinta yace"yanzu kin tabbata Na tsaneki??? To Inma baki yardaba barin Miki kankat Ni Zaid Ali nasakeki saki 'daya biyu uku!!!


Kukanda takeyine Na azaba yatsaya cak batasan lokacinda taji
Dam dam 'kirjinta yabuga,saidai lokaci guda farin Ciki yaziyarci zuciyarta,Batasan lokacin da ta Kwashe da dariyaba afili tafara mgn,"Alhmdullh kasakeni kace?? Masha Allahu tafi nono fari saidai kasani yanda kasakeni babu dalili bansan menayi makaba dole ka kaini inda ka'daukoni sbd infuta zargin iyayena aidaman Maza ku'yan akuyane dGa kunci moriyar Ganga shiken Sai kuyarda goranta.
A,Zaid yatabe baki Yana fa'din"ubanwa yaci moriyar Ganga???Ke dan uban ubanki nine kike ma Gorin rashin kunya,Bari kiji wlh taimakon ki nayi Na aureki,shikuma duri dakike Gori akanshi aikece kika amfana Dani Domin nasan inada zakinda baduk mazaba shiyasa tunda kika 'dan 'danani kikaji mazakwai Shikenan kina Nace kullum Sai kinyaudareni kinci burata Banda Allah yasa ni'din jarumine Aida naje Gadon likita sbd yawan cin duri always dakike damuna dashi.
Ramlah tafashe da kuka sosai tana fa'din Auhaka kace???wlh Saika biyani gindina aiba Hakan ka aureniba atsuke ka'daukoni gidanka Mugu kawai azzalumi saika cikamun gindina daka yiwa Babban ramie.


Tas tas,AZaid yakuma kai fuskanta Mari,Cikin fushi yafusgota Ko gyale Babu ajikinta yabude kofar falon rike da ita, Ramlah ihu takeyi tana dura mishi Ashar Amman yaki saketa 'yan aikin gidan sunyi curko curko Suna Kallonsu saidai Babu Wanda yakeda zarran mgn sbd Oga Kwata Kwata Ke hukunci.
Makullin Mota yakar'ba awajen Direban tare da bu'de Bayan motar Kamar kayan wanki yajefa Ramlah abayan motar zagowa yayi yashiga wajen direbin yafuce agidan da gudu Kamar zaitashi Sama.

Akofar gidansu Ramlah yaci Burkin, Ramlah tana Kan risgar kukanta,Bayan motar yabude yakuma fuscukota direct Cikin gidan yawuce da Ramlah Yana kwalawa Bappa Kira.

Aguje Bappa da Addanmu da Yaya Baban gida suka futo Daga 'dakin bappan sbd Jin ana Kiran Bappa Bappa futo,Ras Ras gaban dukkansu uku yafa'di ganin Ramlah rike ahannun mijinta tana risgar Kuka Babu Takalmi bare mayafi, musamman Addanmu,daba cikekken lfy garetaba.
Azaid yajefa Ramlah agaban Bappa Cikin hucin 'bacin Rai yace ga tsiyarka,kuzamo shaida Ni Zaid Ali nasaki 'diyarka Ramlah saki 'day'day Har uku,Kuma ayau basai gobeba zAnha'do muku Sauran tarkacen tsiyarku Na kayan daki da komai dAnbani bukatar ta.


Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un Allahummah ajirni fi'musibati wakalinni Khairan Minha,Addanmu tafa'da tana dAfe 'kirji,Yaya Baban gida Har Zaid zaifuta agidan yasha gabanshi Cikin 'bacin Rai yace"wayekai waye ubanka agarin nan dazakazo Har Cikin gidan ubana Kaci mana mutumci to wlh tlh Baka isaba dole insunce Maka sabuwar Zamani yafada Yana chakumo wuyan Zaid tabarkalla Daman Yaya Baban gida akwai aukin tsawo danyayi kusan zAid 'din atsaye.


Zaid yafusge rigarshi Daga hannun Yaya Babangida Cikin gadara da rashin tsoron yace"I am chief judge Zaid Ali,'daguda ga Late chief accnter Ali CBM manager accnter.

Kaifa wanene ubanka???yafa'da Yana dallawa Yaya Babangida harara,Bappa da tunda akafara badakalar take maimaita innalillahi wa Inna ilaihirraji'un acikin xuciyar Shi,ya tare Yaya Baban gida dake Shirin dambe da Zaid.
Cikin 'karfin hali yace"Malam Zaid,bakayi laifiba aidaman Shi aure Rai gareshi Yanda aka 'daura Babu zato Shima shika Hakan take zuwa saidai kaimun Alfarma guda???shin Ramlahtu itace tayi maka Babban laifin da harka iya sako Mun ita aure 16days???Ko Ko raayinkane Hakan???


Zaid yakalli Bappa Cikin raini da rashin tsoro, yace"Babu abunda tayimun hasalima Bani Garin dawowata Kenan Naji tafuce araina,Kuma auren nan dai Naga nice nan nagani Nace inaso yanzu Kuma Nace baniso meye abuntuhuma???Bappa yayi murmushin 'karfin hali kafin yace"shkn Kana iya tfy yanzu Dan nasamu nutsuwa Daman tsorona Ko Ramlatu itace Taki Maka biyayya.

Zaid baijima mgnba yasanya kai yafuce agidan DA Sauri,Yaya Baban gida dake hucin 'bacin rai yayi Sauri zaibi bayanshi Bappa yakuma tsareshi da hannu Yana girgiza mishi kai.

Ramlah kukan munafurci tacigaba dayi tana fadin Zaid yacuceta,Aranta Ko farin cikine fall ranta ganin burinta yacika aikin bokanya yayi fiyeda Yanda tayi zato.
Addanmu 'daki tawuce da Ramlah tana Rarrashi tare dajin tsananin tausayin Ramlah ace aure 16days Har ansakoka mezakacewa mutanan anguwa magulmata.

Banda agabansu Zaid yayi sakin Cikin,rashin 'daa Aida Ko wu'ka akasa musu akace Zaid shine yayi Hakan bazasu yardaba.


Abun yafaru da rana Kamin dare lbr yaje dukkan kunnan 'ya'yan Bappa tabakin Baban gida,Aiko aranar basaida aka kwanaba wa'inda suke gari suka tawo gidan bappan Cikin tsananin damuwa da tausayin 'yar uwansu sosai ,wa'inda Basu gari kuwa Sunje insha Allah acikin satin nan Suna tafe.


mutuwar Auren Ramlah Cikin 16days yayi bala'in 'daga hankalin family nasu,Musamman Yaya Babba sosai yayi rgrt na Bada goyon Baya wajen ha'din auren Ramlah da chief judge.
Shikan Bappa Kuka yayi da idanunshi Yana fa'din shine yajawo dayayi hkr yabarwa Allah za'bi da baiga wannan Bakar ranaba.




Sati biyu Kenan da mutuwar Auren Ramlah,tunda tadawo gida batada aiki Sai kulke Kai a'daki tana Kuka garashin chin abinci dabatayi,azaton iyayenta Kenan Amman Itakan Ramlah inta rufe kofa Hiransu ta soyy suke kansha da Abdul awaya.
Abinci kuwa takanci lokacin da tasan Babu kowa akiching lokacin take futa ta lalla'ba ta 'dibo abunta.

Ayanxu Bata da sauran matsala,burinta 'daya tagama idda tafara futa zancewa Abdu.


Saidai damuwarta guda shine, gindinta dake yawan motsa Mata DA shaawa sbd Cikin 2weks da aurenta taci tsuliya taci tsuliya hartasan da'din dake Jikin tsuliyar namiji,wannan yasa rashin chin gindinta DA baayi durin take yawan takura Mata da 'kay'kayi.


Bappa,rashin futowar Ramlah yafara damunshi,Hakan yasa dakanshi Yayanke shawaran Ko Ramlah Zata Koma gidan Yaya Babba na'dan Wani lokaci.

Saidai lokacin da yanemi shawaran Addanmu Kan mgnr, Addanmu tace"ah ah yabari tukun tagama idda inyaso Koma inane taje Itakan Bata goyi Bayan Yawo da iddaba.


Acikin family din,Kowa Jan Ramlah yakeyi ajiki,Harda Addanmu,burinsu shine surage Mata damuwan da yake sanyata rashin chi da Hira.
Sosai 'yar 'kanwarsu take Basu tausayi Domin atarihin gidan Bappa tundaga Kan manya manyan Har ixuwa Kan Ramlah da sukayi aure Babu namiji Ko macen da 'kaddaran mutuwan aure yata'ba samunsu saigashi 'karamar cikinsu yasameta wannan abu yakansa sukuma tausaya Mata musamman Yanda sukan Ramlah batason auren akayi.

Harta Auta ummy sulaim,tausayin Ramlah takeji,Dan Har taceda Addanmu Ko Zata Koma 'dakin Ramlah da Zama sbd rage Mata ka'daici Addanmu tace"intanaso aushikenan saidai da sulaim 'din ta sanar da Ramlah.


Ramlah cewa tayi Karta damu ayanxu tafi bukatar Zaman ita 'daya sbd tafi samun nutsuwa.
Ummy sulaim tace"Shikenan tunda haka kikace Amman Dan Allah sis kirage damuwa,itafa 'kaddara dole ajarabci 'dan Adam musamman Mai imani.


Plx my Frnds cmmnts only Banda share.

.Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.

Dan Allah Dan Allah Dan Allah,Karki futarmin da book sbd littana na kudine.

Duk wacce ta futarmin da book banyafe mikiba kowacece Ke sbd kasuwanci nane.

Sannan Duk wacce ta takaranta matukar ba freepage bane lallai kizo kibiyani hakkina inko kinki nabarki da Allah.

My phone number 08100044786.
*TSOHO KO YARO.??????*

*Book two.*

*Endless Love nd Romantic life story.*

*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*


Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.

*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044,Niko xan sambadaku Cikin group Na Tsoho Ko yaro.*


Albishirunku 'yan uwana, inamasu bukatar atallata musu hajarsu??? Ina masu son chin kasuwan Sallah??,ina sabbin marubuta Wanda suke neman abokai??? To Yau damatasamu kugarzayo gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.


*P**3️⃣↘️4️⃣


*Anyiriri 'yan uwana mata harma da brothers Maza,bikin salla Yana gabda gabatowa wannan yasa ni Saratu Tahir Usman,(Maman Mamah)nafara futarmuku da kayan 'kawata bikin sallarku,Ina Saida Lagos less, shadda, chigamvi,takalma jakankuna Sar'koki da kayan yara 'kAnanu Cikin rahusa mai sauki,Gamai bukatar asaro Mata tabiyani ladana duk Ina marhaban daku Domin ni maxauniya Cikin Garin ikkone wato Lagos Cikin Mile2signal barrack,gamai bukatar ha'da har'kalla dani zAku iya nemana ta wannan layin 09067081313 ngdsosai masoya sAinajiku.*


Acikin wata biyu,da kwana 13 Ramlah tagama idda, alhmdullh babu ciki ajikin Ramlah,gama iddanta shine yasa tafara samun nutsuwa yayinda iyayenta suke Jin da'din Gani kwantar da hankalinta.
Bappa dakanshi yabaiwa Ramlah hkr Kan dagewa da yayi dole saida taauri A,Zaid.
Ramlah tafara matsan hawaye Cikin Kuka tace"bakayi laifin komaiba bappa,sbd iyaye iyayene har akullum Basu laifi Dan nasan soyyr dakakemin yasa ka auraddani ga Wanda kake zaton mutumin kirkine saigashi ansamu akasi Hakan.
wannan abunda yafaru na'daukeshj matsayin shine 'kaddarata Kuma alhmdullh nagodewa Allah fatana Allah yabani Ikon chin jarabawa.
Bappa yaji da'din Kalmar Ramlah harsaida yayi faraa yace"ngd Miki Ramlah da fahinta ALLAH yamiki albarka yakuma baki canjin alkairi.
Ramlah tace aminn"Bappa yace Yaya kbrn makaranta ??? Ko kinada shaawar komawa??Ramlah tayi shiru tana Nazarin Tabbs tana bukatar schl, Dan burintane itama tasamu ilimi Kamar 'yan uwanta.
But Ahalin yanzu tafi bukatar auren Abdul fiye da 'kaunar schl.
Sbd yanda takejin Kanta bazata iya jure dogon Zama Babu aureba dalili shine tarigada tasaba da da'din bura tasan irin madaran da'din DA akeji Yayin chin gindi bazata jure rashin tsuliyaba natsawon lokaci dankk yanzu durinta kullum cikin 'kai'kayi yakeyi tare da 'kaunar ashamata gindin irin Shanda take samu wajen A,Zaid Koma fiye da Hakan.


Bappa Jin tayi shiru,yasa yace shkn Ramlatu kije kiyi tunani Duk inda kikace shkn.
Ramlah tace",to Bappa zakajini.
Futa tayi adakin tawuce nata dakin,Akan gadonta takwanta tana Kiran wayar Abdul,Yanxu babu tantama tasan Abdul Zai samu aurenta nafarko yanxu yadaina Zaman banxa Tuni yafara koyarwa Cikin Wani private schl inda yake 'daukan 23k.


Hello bbynah Abdul yadauka Yana Mgn, Ramlah tace"bbynso hop Kana lfy??? Abdul yace" ah ah my love idan kina lfy to nima Ina lfy Dan lfyrki itace tawa.
Ramlah tayi murmushi tace"shkn lfylau nd Daman mgn nakeso muyi Mai mahinmanci I knw Kana schl plx inkadawo inajiran kiranka,Abdul yace",no bbynah Karki damu aiyanzuma munfuta break so Bani gaban yarana.

Ramlah Cikin shagwaba tace"shkkn bbynah, kasanme?Bappa kemun mgnr schl waiko Zan Koma Abdul yace kekuma mekikAce dashi!?? Ramlah tayi dariya tace meko zablnce dashi Bayan banji raa yinkaba.

Abdul yace"aikin San raayina shine aure,danhaka Zaki Koma schl bt nt nw saimun Gama chin amarci, Ramlah tace"o.o nibazan Gama chin amarciba koyaushe amaryace nie agunka.
Abdul yace" kumafa hakane danhaka fa'di ki 'kara da'di Har abada bazan daina sonkiba Bazan gaji dakeba.


Da'dine yakuma rufe Ramlah,Cikin Shaukin soyyr Abdul tace"inasonka bbynso,Abdul yace"Ina 'kaunarki matar bbynso.

Anyway karkice komaifa Bappa Bari zanyi mgn dasu Baba Muji yanda zamu tsara mgnr zuwansu.


Ramlah tace hakane Bt tukunna yadace kafara zuwa zance tunda nagama idda sbd su Baban susan Kana Kan vakanka dankar suji mgnr zuwan iyaye kwatsam kome kace?Abdul yace hakanma is gud so bakida case insha Allah yauda yamma Zan le'ko Kinga nima nasamu Inga kyakkyawan fuskanki Dana 'dauki modan 2month banganiba.



Abun Duniya yadameshi tunda yasaki Ramlah bayi Cikin nutsuwarshi kallo guda zaka mishi kagane Yana Cikin damuwa, ayanxu bayidA Mata Ko guda 'daya dukkansu yahada yakira gida tare da shaidan saki uku uku.


Hjyrshi tayi mamakin yanda Zaid ya'iya saki batare da tasaniba,musamman sakin Ramlah abun ya'daga Mata hankali.


Zaid sAke Matan baisa yasamu nutsuwar da yake nufiba,sbd harta awajen aiki Sunfara gane chief judge Zaid Ali Yana tare da damuwa.

Hjyrshi hankalinta kullum Yana tashe sbd rashin kwanciyar hankalin'danta wannan dalilin yasa tabada saukar kur'ani ayita yiwa zAid tare da raba Kudi masallatai masallatai Dan ayiwa Zaid addu yadawo hayyacinshi.


Alhmdullh addua takobin mumini saigashi Zaid din yafara samun nutsuwa,saidai Ko kadan batajin Dana sanin sakin Ramlah bare Sauran tarkacen matanshi.

Saidai burarshi itace damuwarshi sbd kullum tana Mike tsaye Babu abunda take bukatar chi Sai tsuliya,gashi baida mace Ko 'daya bare yace garage zafi.


Cikin wannan halin Zaid Ke rayuwa,wato da tsananin shaawar chin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login