Follow us on social media

Showing 42001 words to 45000 words out of 98876 words

Chapter 15 - Tsoho Ko Yaro Book 1&2 Complete Hausa Novel by Sayyada Tahir Matar

dajimawa dayafara samun Budi yagyara gidanmu,yakuma Saka kayan daki Mai kyau a'dakin innarmu da su fridge tv Plaks mah,harma da su AC.

Hakan side na Bappanmu Shima yagyara gwanin shaawa,Yaya Babba mutumne Mai zumunci da son 'yan uwanshi Domin inkunga yanda 'kannanshi Ke Hawa motarshi sa',ilin Basu dashi zakAyi zaton nasune,Dan harni kaina awajenshi Na koyi tukin Mota sbd dage mishi danayi Nace inason in iya Mota sbd watarana zayyimun amfani.


Baiyi musuba dakanshi yakoyamun Mota,haka matar Yaya Babba aunty Nafiya akwai kirki sosai,Danni nafi Kowa shakuwa da ita acikin Kannan Shi,sodayawa nakanje inmusu 2days indawo Anan Cikin Garin Kaduna yake da gida Cikin Mando 'yankifi.


Yawan zuwa Hutu Ko weekend danakeyi gidan Yaya Babba,Anan ne naha'du da saurayina Abdul 'kadeer,Abdul makwabcine ga Yaya bappa,tun da yarintana innaje gidan Yaya babba an aikeni sayo 'dan cefane Inna futo zanganshi Zaune kofar gidansu.


anan zance mishi Ina wuni inwuce,Ashe wannan gaisuwar danake mishi shine yasa natafi da imaninshi haryaji ina burgeshi,Sanadina Abdul yafara gayda Yaya Babba sa'banin da dabasu mgn.


Sbd Abdul irin gayun nannne 'yan Bana 'daya masuji da gayu gashi kyakkyawane fAri tass namijin nunawa saa, saidai aljihu babu Sisi.


Dafari Wasa yafaramun Inna zo anguwar zaice,dani Babban yarinya kina wuta,sbd Babu 'karya yayuna da iyayena Suna sayamun kayan gayu sosai,Wanda inbaka saniba Inkaga irin suturata zaka 'dauka ni'din 'yarwani hamshakin Mai arzikine.


Gashi Allah yayini mace Mai son zuga da yabo,gani rigimammiya Ina taku hannu Yana Sama Kamar Bazan taka kasaba,Zukin da Abdul yakemun shine yasa nafara sabawa dashi,yauda gobe yawuce Wasa,Har maaifiyarshi Baba furera tasanni Itama sbd ni tafara zumunci da Aunty Nadiyar Yaya Babba Domin dukkan aihuwanta Bayan sanina da Abdul zakuga tashigo tare da itaakeyin komai Har ayi shagalin Suna.



Abdul Shima iyayenshi talakane,Dan harga Allah Duk da bappa bamai arziki bane Sanadin 'ya'ya yakejin da'di tofa agaban maaifin Abdul bappan Mai arzikine.

Duk da lokacin bawai inada hankali da wayo sosai bane,Saida nalura da Abdul baya zuwa makaran sbd kusan kullum zanganshi amajalisan kofar gidansu yayi wanka fes fes yasa Kaya irin na swags Wando iyakarta guiwa Riga ta 'dame jiki Sai kum natace gashin kai da kullum zanganta ma'kale ajikin gashin Kanshi Bini Bini zakuga Yana 'dan taje gashin.


Wata Rana danazo weekend gidan Yaya Babba, Bayan nahuta sainace da aunty Nafiya barinje ingaida umman Abdul.


Shigana gidansu nasamu umman tana fa'dawa Abdul 'din Shiko Yana tsugune Yana sauraro harna juya zanfuta axatona Basu ganniba Kuma baidace inji sirrinsuba sainaji umman tana kiraa" Ramlah shigo mana.


Abdul Jin ankira sunana yasa yajuyo fuskarshi"dauke da faraa Yana fa'din Babban yarinya kece shigo mana Yaya Zaki juya,Murmushi nayi Cikin kunyar dana faraji nashi haka Kawai na'karaso wajensu.


UmmA nafara gaysarwa kafin na gaida Abdul,Umma tace aiyafi dakikazo Kinga gashinan ya'ki karatu yanzu haka mgnr da nake Kan mishi Kenan yayi kunnan 'kashi ya'kiji Sai gayen banza.


Itama sanaar Tashi saiyaga dama yake zuwa shiiyasa oganshi tuntuni yakoreshi ashagon Askin,murmushi nayi inajin nauyin Ummah dake kawomin'karan Babba Wanda yagirmeni Umma tace"Ramlah barin 'dan 'kasara ninke Kaya tafa'da tana juyawa uzuwa Cikin 'dakin.


Dagani Sai Abdul muka rage awaje,Abdul wucewar umma yasa yamike tsaye Yana karka'de hannunshi daya dafa 'kasa Cikin murmushi yace"Babban yarinya bakice komaiba gashi Kuma 'karata aka kawomiki.



Bakina 'karamie naturo gaba, Cikin rigimata da yazamomin jiki nace"wlh Babban yaro Daman hakan nima nakece mishi.


gaskia konima inason inmaka wannan Tambayar,meyasa baka zuwa schl wlh nayi zaton kagamane service kakejiran katafi???


Abdul ya 'kyal'kyale da dariya,tare da cire glass 'dinshi 'katotuwa ajikin gaban rigarshi daya ma'kale Saida yahureta yasaka afuskanshi kafin yace.


Babban" yarinya banje Ko Aji 'dayaba Cikin Jamia,iyakata secondary school saidai kinfi Kowa sanin ni'din Babban yarone 'kwanyata da ganewata wane Mai degree.


Ramlah tafashe da dariya,Saida tayi Mai isarta harsaida Shima Abdul 'din yadara dukda baisan dariyar me takeba,Saida tagama dariyar kafin tace"ashema Aji hudu Kawai kabani Abdul yace"Bangane yarenkiba Babban yarinya Ramlah tace eehmana bakaki zuwa Jamia ba,toni Ina Aji biyu asecondry kAga kai kagama Aji shida inkahada da Aji biyu na Aji 4 Kawai kabani.



Abdul dariya yayi yace"aigirman kine big girl, Ramlah tace"ah ah kaima sonake ka girman koka manta innagama Aji 6 na secondary nakamo ka agirman!??

Abdul yarike bakinshi Yana kallonta,Kanshi ya'daga Sama kafin yasauke yace"Kutmelesi gaskia fa mgnrki tana bisa Kan hanya,Kuma at d end mgnr tayi making sense.



Sbd Mgnr Ramlah Abdul yakoma schl,Zariya yanemi admission Cikin Nuhu Bamalli, diploma yafara duk da basuda 'karfi hakan ummanshi Ke wankau da guga tana biya mishi ku'din makaranta shikan Abdul daman umman kebashi ku'din kashewa harma yasai 'dan sutura Sai abokanshi dayake harka dasu yaran manya Ko kadan Abdul bayida abokai yaran Talaka.


Abdul ka'dai shine 'da agun ummanshi da Babanshi shiyasa suke matukar ji dashi.



lokacin da Abdul yashiga shekaran 'karshe a diploma, awani hutune da yazo gida Nima nazo Hutu gidan Yaya Babba lokacin Ina Aji 4 asecondry schl,Abdul alokacinne Abdul ya futomun da abunda yajima aranshi game dani wato soyy.

Yasanar dani ta hanyar wasika Wanda yabaiwa sabur Dan Yaya Babba yakawomun, cewan Yana Sona.


Nima daman yajima Yana burgeni,bantsaya Bata lokaciba nasanar dashi amsar na amince,tsorona Tunkafin wata tamun wuffff dashi sbd irin Abdul masu 'kyau Mata rubibi suke akansu.


Plx my Frnds cmmnts only Banda share sbd mungama freepage.


Dan Allah Dan Allah Karki futarmin da book sbd littana na.

Duk wacce ta futarmin da book kowacece Ke banyafe mikiba,haka Duk wacce ta takaranta matukar ba freepage bane lallai kizo kibiyani hakkina inko kinki nabarki da Allah.


Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.


My phone number 08100044786.


Nima Babu Wani Jan Aji naamince sbd gayen yaha'du Tabbs mijine na Shiga Babban taro.
*TSOHO KO YARO.??????*

*Book one.*

*Endless Love nd Romantic life story.*

*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*


Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.

*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044,Niko xan sambadaku Cikin group Na Tsoho Ko yaro.*


Albishirunku 'yan uwana, inamasu bukatar atallata musu hajarsu??? Ina masu son chin kasuwan Sallah??,ina sabbin marubuta Wanda suke neman abokai??? To Yau damatasamu kugarzayo gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.


*P**6️⃣3️⃣↗️6️⃣4️⃣


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*



Munfara soyy da Abdul, lokaci guda muka 'dinke nidashi mukazamo shakikan juna sosai muke zabga soyayya tare day l nunawa junanmu kulawa, Aunty Nafiya itace tafara gane nafAra soyy sbd wani wasi'ka dana rubutawa Abdul nabaiwa sabur yakai mishi,abunka da yaro babu wayo Bayan yaje saiya samu Abdul 'din bayi gida maimakon yazo yasanar dani hakan Kawai saiyakaiwa aunty Nafiya yace ",Mommy rikewa aunty Ramlah anjima innadawo daga schl Sai inkuma kaiwa.
Aunty Nafiya tace"awazaka kai?saiyace "wajen Abdul na aikeshi.


Aunty Nafiya,Takardan tabude tafara dubawa sbd tabbtr da zarginta kaina da Abdul din,Aiko farkon page'din taga anfara da bbynah,Hakan yasa bataje ga rubutun second page ba taninke takardan taajiye.


Koda natashi dAga baccina,bankawo araina komaiba,sbd nayi zaton sa'kona ya Isa wajen masoyina,Aunty nafiya itace tashigo 'dakina da Sallama bayan na ansa mata bakin gadona tazauna tana murmushi.


Cikin tsokana tace"Hjy Ramlah Ashe soyewa aka Fara da Abdul shine ake 'boyemana!! Dasauri na rufe fuskana Ina fa'din kai aunty wayace Miki Hakan???takardana tamikomun tana fa'din ga sakonki Yarinki yace inbaki sbd zaiwuce schl kina bacci,yakuma cedani incemiki masoyin naki bayi gida,Tafa'da tana murmushin.

nima Cikin murmushi nakarbi Takardan ina 'boye fuskata ajikina,Aunty Nafiya tace"Menene na kunya ai nrml ne saidai Dan Allah ki Kula da mazan Zamani musamman irin swags 'din nan,sbd lalacewa tarbiya Kinga mazan yanzu majority virus ne acikin Mata musamman insunyi dace macen tana 'kaunarsu.
Kaina 'daga Ina fa'din insha Allah aunty zankula,barema Abdul'dina Sam bani tunanin Yana cikinsu,Aunty Nafiya tarike baki tace"ah ah Ramlah Tayaya kikasan haka?!Aibaki da bakin mgn yanzu Kan maza kidashi Abdul 'din sbd yanzu kika fara bakiyi komaiba Cikin harkan soyyr sainan gaba Zaki gane hakan nidai fatan alkairi tafa'da tana mikewa tsaye.

Nace"shikenan aunty I will kia.


Soyayyarmu muka cigaba da Kan bugawa nida Abdul dan har get 'din gidan Yaya Babba yafara zuwa Muna 'dan Hira,sabur shine 'dan aiken Abdul Kuma abokin tayamu hira, Yaya Babba daje ba mazauni bane Kuma Muma masu hiran Muna kiyaye lokacin Futarshi Dana dawowanshi shiyasa baisan da mgnr soyyta da Abdul ba.


Saidai mgnr Duniya bayi 'buya.
Cikin Yaya Babban bai saniba hardai mgnr tafuto Fili wato Yaya Babba,harma da gidansu Abdul suka fahinta, muna son juna nida Abdul.
Maaifiyar Abdul umma tayi murna sosai wannan yasa ta'kara ninka soyyta acikin zuciyarta sbd inason Shalelenta 'da guda Kamar tsoka 'daya amiya.
Shikan Yaya Babba baiyi wani farin Ciki dajjn hakanba aganinshi nayi yarinya afara soyy Kuma menayi akaratu ko secondary ban gamaba.
Duk da bainuna Mun direct bayi soba Amman yamun kashedin lallai inkula da karatu.


Soyayya nida Abdul kullum gaba takeyi,duk da nidashi Kowa Yana schl bamu ganin juna Amman soyyr juna Yana 'kan'kame acikin Zuciyar mu,Abdul gwanine wajen tsara kalaman soyy da wannan yagama fatattaka zuciyata ta inda bAna iya kallon kowa saishi Duk da mazan da suka Fara tururuwan sanar Mun da Suna 'kaunata.


Nikan Ko kadan bani kallon kowani namiji da gashi Sai Abdul,Shima Abdul yanuna duk Duniya babu macenda Takai daraja awajenshi.


Bappana Ko Addanmu babu wanda yakeda lbrn na,fara soyyrmu nida masoyina Abdul.
Niban fa'daba Shima Yaya babba bai fa'daba,Har hutun mubya'kare nadawo gida Abdul yawuce zariya.


rayuwa yacigaba da tfy mun Yanda nakeso,Ina zuwa secondary Ina Kuma zuwa hadda Dan nasauke 'kur 'ani tun ina jass 2,yanzu ajin hadda nake Shima Haddan munyi nisa harmun kusa rabi wato Muna 28 izufi.


Wani hutun aka Kuma,wannan hutun banje gidan Yaya Babba ba sbd Addanmu batada lfy tana fama da ciwon ulcer gashi wannan Karon yamata mummunar Tashi harsaida yakaita ga kwanciyar asibiti.
Hankalin dukka gidanmu yatashi sbd ciwon Addanmu,haka akayi ta zaryan asibiti tare da mgnin gida Saida tayi 3weks tana jinya kafin tafara samun lfy.

Abdul acan anguwarsu ba'karamin damuwa yashiga narashin zuwana gidan Yaya Babba,gashi Alokacin banida waya gara Shi yanada ita saidai Koda yanadashi nibanda Shi Tayaya zamuyi mgn Babu.


Abdul Cikin Yana daurewa,Yana Kuma kansaka Ido shiru baiga Ramlah tazoba,Yana harkance da gidan Yaya Babba kusan kullum basunan harta 'dan aikenshi sabur yarasa inda zaiyi yaganshi kullum gidan basunan Sai Maigadi Kawai.



Kwanakin sunakan ja hutunshi harya kusa ya'kare yaudai da sassafe yakasa hkr akofar gidan Yaya Babba yazauna Yana jiran futowarshi dan yasan dole zaifuto yawuce,dan yakasa hkr lallai Yanaji aranshi Babu lfy rashin zuwan Ramlah.



Yana nan zaune,tun 6 na safiya harsai bakwai darabi kafin yaji megadi Yana Bude get.
'karan motar Yaya Babba yaji hakan yasa yamike tsaye.
kofar get 'dun Yana bu'dewa Yaya Babba yasa hancin motar zaifuta, Abdul Dasauri yamatso gaban motar Yana 'dan 'daGa mishi hannu tare da dunfaro gsreshi Yaya Babba daga motar yahango Abdul Hakan yasa ta'dan tsaya batare da yakashe motarba.


Abdul ya'karaso Jikin Murfin motar wajen mazaunin direba,Cikin ladabi yagaisar da Yaya Babba,Bayan sun gaisa yake Tambayar Yaya Babban Ko lfy wannan Karon banzo hutuba??Yaya Babba yakalleshi yana 'karewa Tarin gashin Kanshi daya sha Gyara kallo yace"eeh mamarta babu lfy Amman Jikin alhmdullh saidai bani zaton wannan lokacin zatazo nan hutuuuuu.

Abdul yasunkuyar dakai Yana Sosa gashin Kanshi,yace",ayya nima kan nace halan ba lfy ba,to Allah yasauwake yasa kaffarane aminn Dan Allah inbabu damuwa kozansamu address nata sbd inason inganta kafin inwuce schl nxt day.


Yaya babba baiso yabashi address ba,sbd Yaron haryau bai Shiga ranshiba duk da Yana samun lbr wajen sabur da Nafiya Kan soyyr da Abdul 'din da Nafiya keyiwa junansu.
Saidai,baishafe Shiba matsalar sune, tunda ita mai soyyr Ramlah tace tAji tagani bayida Ikon harabasu Kan rashin yimishi da Abdul 'din bayyiba Dan bayida hujja daya halatta yaraba su'din.



Wannan dalilin shine silan da Abdul yasan gidanmu,ranar dayazo Naji da'din ganinshi Shima Hakan sbd munyi kewan juna,nikan nafishi kewa sbd Abdul yasan Yanda Zai faranta mum ta hanyar kalaman soyy masu chaza 'kwanya.


Bazan mantaba aschl,akwai 'kawayena da tunda sukaga Takardan da Abdul ya rubutomin na zafafan kalaman soyy Shikenan suka rikiche suka Fara santin iya kalaman Abdul si dayawa inhar zasuyi wasi'ka wa saurayinsu zasuce Ramlah Jafar dan Allah kibani Takardan soyyrku da Abdul muyi copy.


Nikan da'dine Ke Kamani tare da girman Kai irin babban yarinyar nan,inada abunda har rubibin coppy akeyi.
Kalaman zoyyr Abdul duniyace dan inyamun wasi'ka ta Hausa habawa Kamar inyi ihuu sbd da'di hakan ta turanci ya iya tsarata tayi da'di Cikin ha'da'd'den Turancinshi Masha Allah Abdul akwai Jin turanci saikace 'dan degree shikanshi da turancin yake 'kara kashe zuciyar Mata harma da abokanshi da basu gwane wajen iya turancinba.




tunda Abdul,yasan gidanmu,shkn yake zuwa musha hira,Bappah Ranar farko Bai gammuba Sai ranar tabiyu Anan ne yagammu,DGa nesa tunkafin bappa ya'karaso Nace da Abdul ga Babana,Abdul yayi saurin rusunawa Tunkafin Bappan ya'karaso Nima kaina sunkuyar inajin kunya har Bappan ya'karso


Abdul yagaisheshi Yana tambayar maijiki,Bappa yace"dasauki saidai ban shaidakaba????Abdul yayi murmushi Yana shafan gashin kai waiyaji kunya Ganin hakan bappa yace to to Allah yasa mudace yafa'da Yana wucewa Cikin gida,wucewar bappa yasa na tuntsure da dariya sbd ganin Duk Abdul yarikice.

Abdul yaturomin baki Yana fa'din bbyna wato dariya kikemun Ko?nace"Eehhhh mana aikaine kabani dariya kaga yanda kAwani rikice kuwa!??


Abdul yace",aidole inrikice sbd sarkuwane Kinga dole innutsu,Nace "aikan Naga nutsuwa,Abdul yace"wlh insan zamu ha'du Dana gudu tun 'dazu Nace" akanme?yace" sbd Naji kunya dariya nakumayi Ina Hararanshi na Wasa kafin Nace"nikan naji da'dinda Kuka ha'du sbd yadace Bappa yasan da inada Kai sbd tsaro.


Abdul yace" wlh hakane big girl,shiyasa nake 'kara sonki always tare da karemiki kaina Koda bakinan sbd shegun matar nan sunga bbynki fari Kamar Madara sunfara ma'kale....kutumar uba nafa'da Ina hucii sbd kishiii Abdul yatuntsire da dariya yanamun gwaliyo.


Ba'kin cikine yasa nafashe da Kuka,inajin tsananin kishin Shi Kamar zuciyata zaifito.
Abdul yayi saurin cewa"Haba bbyna haba farar mace zinariyar Mata haba mace'daya datafi dubu enye haba Tauraruwan tauraru Zahra.


Nifa Wasa nake Miki,Har abada Babu macen da Zata iyatakara dake abirnin zuciyata,sbd kedin Ke,k'dai zuciyar Abdul 'kadeer keso kece wacce nake muradi murayu tare mu mutu tare am sorry bbynah Bazan Kuma wannan wasanba yafa'da Yana dur'kusa Mata akasa .




Bansan lokacinda dariya ya kufcemunba inAdariya hawayen idona Yana sauka,Cikin tsananin Jin da'din kalamun bbynah Nace.


Nabaka uwa da 'dan cikinta,much love u forever and ever my dearest,Abdul yayi dariya cikin kashe Ido yace"godiya nake bbynah yanzu Zan iya Tashi anmun afuwa???kaina na 'daga alaman ehhhhA ina dariya.


Hiranmu mukacigaba dayi,Anan yake sanar dani jibi zaikoma schl,da yaune sbd Ni yafasa,Rai Na 'bata Ina fa'din kai bbyna Bayan jiya Kawai naganka Kuma harzaka Koma schl???nafada Ina buga 'kafar shagwaba.


Abdul yayi murmushi Yana fa'din sorry once again dear,wlh hutun ta'kare Tuni Kuma Kinga shekarar karshe nake,danma umma Bata sallameni bane sbd yanayin Yau dafa dole yaudin xanwuce.



Plx my Frnds cmmnts only Banda share sbd mungama freepage.


Dan Allah Dan Allah Karki futarmin da book sbd littana na kudine.

Duk wacce ta futarmin da book banyafe mikiba kowacece Ke sbd kasuwanci nane.

Sannan Duk wacce ta takaranta matukar ba freepage bane lallai kizo kibiyani hakkina inko kinki nabarki da Allah.


Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.

My phone number 08100044786
*TSOHO KO YARO.??????*

*Book one.*

*Endless Love nd Romantic life story.*

*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*


Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.

*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044,Niko xan sambadaku Cikin group Na Tsoho Ko yaro.*


Albishirunku 'yan uwana, inamasu bukatar atallata musu hajarsu??? Ina masu son chin kasuwan Sallah??,ina sabbin marubuta Wanda suke neman abokai??? To Yau damatasamu kugarzayo gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.


*P**6️⃣5️⃣↗️6️⃣6️⃣

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


Ramlah takuma tura baki tace"shkn Allah yabada saa aigarama kayi kagama wannan diploma kokasamu kawuce degree,inbahakaba inmaka wayo inriga wucewa tafa'da tana mishi gwaliyo.
Abdul yayi murmushi,Yana kallonta Kafin yace"no vex ai nrml ne tunda kaida Kaya aiduk mallakan wuyane,Amman Bby kinmakara sbd Nifa wata 4 yaragemun ingama diploma keko Ko secondary'din baki gamaba kingako ai nagaba yayi Gaba eehee,dariya Ramlah tayi tace"shkn tunda Kaine nasayar Maka da musun yanzu dai mecece matsalar tafa'da tana chin serious.

Abdul yace"bbyna namefa? Ramlah tasha mur irin no Wasa,kafin tace"Kan mgnr tfyr Naji kafe ummahce bata sallamekaba!??Abdul yace Kai bbynah nifa harna manta nayi mgnr asheke kina nan kina rike da ita, Ramlah tace" aidolena tunda dAmuwarka tawace.
Danhaka sanar dani karkaji komai,Abdul yayi murmushi Yana cire kum a ajihunshi gashin Kanshi yafara tajewa Wanda tayi kyau tayi luf luf gwanin shaawa.
Kamar baxaiyi mgnba saidai idonda Ramlah tasaka mishi shine yasa yafara mgn,hmmm bbynah"wlh Kinsan yanayin garin Sai aslow 'dan abubuwan abincine take Kan ha'damun tare da 'dan ku'din 'batarwa Kinsan nibani chin tuwo sannan bani iyashan ruwan famfo sbd inada tsoron typot.
Ramlah tasaki rai tana murmushi,Itakan bataga laifin Abdul ba aikowa yasamu rana dole yayi shanya hasalima sosai rayuwar Abdul dayanda ake shagwabashi keburgeta sbd itakanta tana samun kulawa wajen ummanshi Tunkafin suyi aure dalilin Abdul 'din tana da tabbacin Bayan sunyi aure itama haka umman zata kulada ita.
Domin tayard Abdul shi'din 'dan gatane gaba da baya gashi,shiyasa yake hutawa son ranshi bakace iyayenshi fa'kara'u alallalurati bane.
Dan 'dan hutune swgs boi San bayison har'kan 'kari,abokan Shi Duk irinshine manyan Yara masu tashen kyau da naira Abdul kadai naira kemishi cikas.
Shiyasa mafi yawanci inhar Yana gari baima damu da abincin gidansuba sbd har gida abokanshi kezuwa Suna 'daukanshi amota Wani sa'ilin Abdul 'dinma shike yin driving'din .
suke yawan futa chillins da Frnds nashi Yau Suna,Shawarma joint nakusa da sabon Gtbank kamin ka'karasa Msquare,ah ah Shifu restaurant, duk Wani big joint dake Kaduna nanne wajen yawonsu.
dukkansu 'yanson cin da'dine Abdul da abokanshi nanne wajen yawonsu.

Ramlah Ko ajikinta tabayin Abdul da abokanshi,sbd har Alfahari take Abdul abokan manyan yarane irinsu DJ Ab

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login