Follow us on social media

Showing 90001 words to 93000 words out of 98876 words

Chapter 31 - Tsoho Ko Yaro Book 1&2 Complete Hausa Novel by Sayyada Tahir Matar

inda akayi mata nuni saiga 'kasar wajen tana bulewa Wani Babban ramine ya bayyana agabanta,Cikin tsoro tafara jada baya ganitake Kamar zata rufta acikin ramin.


Bokanya yasaka Mata tsawa tana fa'din,dakata anan indakike yarinya,yarinya yanzu yanzu nanda minti guda kijefa kudinki dubu dari Cikin ramin da ke gabanki,maza aiwatar aiwatar karkiyi jinkiri kafin mintinki guda tacika.

Ramlah taji hankalin ta yayi mummunar tashi Saka makon babu Ko dubu ashirin atare da ita dazata fanshi kanta.
yanzu sbd tabiya kudin aiki dasu.

kukane yafashe mata kukan rashin hankali aranta tana tsoron mummunar 'kaddaran dake Shirin riskanta Wanda itace sila ita ta kawo kanta,duk da akwai sharrin zigi Amman aida amincewar ta tazo nan.


Chak tatsaya dakukanta sakamakon wani tunani datayi,bata tsaya neman shawaraba tayi wufff ta riko jakandake rike ahannun hauwa, Hauwa dake rike da jaka kokarin kwacewa tayi saidai Ina Ramlah tasaka dukkan 'karfinta ta turo Hauwan saiga Hauwa ta wantsila dole tasake jakar.

Ramlah hannunta Yana rawa tazaro naira dubu 'darinda tabaiwa Hauwa 'dazu tana cirowa tayi tsalle saigata ajikin ramin saura kadan tafadi aciki tana isowa tajefa rafar ku'din cikinramin.


Wasu muryoyine masu kaushi Wanda Itakanta Ramlah batasan daga inasukeba taji atare suna fa'din,kinyi freee kinyi free.


Duk da tana Cikin tsananin damuwa da tashin hankali hakan baihana Ramlah murmushin chin nasaraba afili takuma cewa "godiya gareka ya rabbil alamin daka ku6utar dani da shiga sharrin zuciya.


" bokanya tadakawa Ramlah tsawa,tace"Ke yarinya baakira mana Allah anan dannmu bamusan Shiba huhuhuuuuii yarinya inkikasake ifiriti Zai shanye jininki tass yaci gangar jikinki.


Ramlah batasan lokacin da tarufe bakinta da hannuba taba 6ari,sosai takejin jikinta Yana rawa lallai yaukan itada kanta tasan tashiga babban fitinar da Ko amafarki Dan Adam yagani tabbas yaga mummunar kallo,yashiga tsaka mai wuya bare itadin azahiri abubuwan suke faruwa babu tsumie babu dabara.


Ahalin yanzu gani take Kamar bazata futa awannan shai'danin gidaba,jitake aranta yaukan kwananta yakare, Ramlah tana toshe dabaki hawaye Yana zuba saidai acikin zuciyarta babu abunda takeyi Sai istigfari dantasan matukar tamutu Cikin wannan halin tofa batasan inane makomar taba awajen Allah madaukakin sarki.


Dga nesa take kallon hauwa,itakan babu wani mummunar rashin hankali atare da ita,dan babu Ko 'digon hawaye afuskanta sa6anin ita Ramlah datake Kan kukan zuciya Sai hawaye dake wanke fuskanta Kamar anbude famfo.


"Abunda batasaniba Hauwa jitake Kamar tamutu sbd bakin Cikin rashin Yiwu war mgnin,saigashi Ramlah ta'kara mata takaici 'dan ku'din dataci buri akanshi Ramlah takarbe babu zato.

Wannan yasa take tsinewa Ramlah acikin zuciyarta tana kudira aranta Sai Ramlah tabiyata kudinta Koda Sama da'kasa zasu ha'de.




"Bokanya ta'daga sandarta Sama tana surutai,saiga kayan Ramlah sun bayyana agaban Ramlah,boyantace"Yarinya 'dauki suturanki kisaka Ramlah Cikin Sauri tamike ta'dauko kayan bata tsaya bata lokaciba tacire na jikinta tafara saka kayanta.


Muryan bokanya takumaji tana fadin,Maza kufucemin agida har abada iffiriti minaljinnu bayi 'kaunar yasake ganin fuskanku duka acikin wannan gida,kuje kuje June kuje bokanya Ke furtawa da tsawaaa.


" Ramlah batasan lokacin da tafara tfyba jikinta Yana 6ari burinta tafuta acikin wannan bakar 'kaddara, Hauwa itama mikewa tayi tarufawa Ramlah baya.

Hauwa Ke Sallama da kofofin gidan,Itakan Ramlah Batasu takeba fatanta tabar wannan gida Cikin halin rai koshin Lafiya,tsoronta guda Allah ya'dauki Ranta Cikin wannan daji Ko shakka babu tasan tayi mummunar 'karshe Wanda duk wani musulmi yake neman tsari da irinta.

Ya Rabbil alamin karabamu da sharrin shaidanun kawaye Allah kasa muyi kyakkyawan'karshe aminn summa aminnn.


"Ramlah da hauwa tfy sukeyi babu mai cewa komai da 'dan uwanshi,Saida sukayi tfyr minti 33 kafin suka fuce acikin dajin.



Ramlah saida ta tabbar Allah yataimaketa sunfuce acikin dajin,taja tunga ta tsaya agaban Hauwa,Hauwa dake danne takaicin Ramlah Cikin masifa tace"ubanwa yabaki daman ta6a ku'dina bayan bakida hurumi akai Aiko babu komai Zaki tambayeni aro Shima sainaga dama inbaki wlh tlh saikin biyani ku'dina naira bazayyi ciwon kaiba,tafa'da Kamar zatayi kokawa da Ramlah zahiri Hauwa takasa danne hass da kiyayyar Ramlah ayaukan.

Ramlah tadubi Hauwan exactly irin sauyinda Hauwa tayi Mata Cikin wancen mummunar 'kaddaran haka taga fuskan hauwan, Ramlah Cikin tsananin 6acin rai tace"ubanki yabani dama shegiya she'daniya me satificate nashiga wuta.


To Alhmdullh ngdwa Allah daya tsareni dashiga mummunar 'kaddara da sharrunku,ku'di Kuma kidokeni ki kar6a Wanda yafasa tsakanin nidake Allah ya tsinemishi.



Kukan takaicine da dana Sani gami da tsananin 'kaunar A,Zaid yafashewa Ramlah,ageguda kuwa tsananin kiyayyar Abdul da Hauwa sune Ke tokaran 'kirjinta.



"Hauwa taja babban tsaki,itama Cikin fushi tace"daga baya Kenan wannan borin kunya da munafunci saidai kiyiwa Wani badai nikimun ba,tunda ni'yar rakiyane kece babban shai'daniya wacce bata da rabon arziki oohhh ashe Kan mage tawaye yanzu kikasan kina Kan kuskuren to barikiji Ko Zaki rasu saikin biyani ku'dina inbahaka ba intona asiri kowayaji ni daman ba kunyace daniba bare indamu da mutane.


Takaicine yasa Ramlah kaiwa Hauwan mari, Hauwa kafinta kauce Marin yadoki Kan hancinta tuni yafashe jini yafara futa,Hauwa tayi ihuu itama tariko Ramlah dambe suka Fara atsakanin su Kowa Yana nuna yafi Kowa 'karfi.



Dakyar wasu mutane dasukazo wucewa sukaga Suna fa'da suka rabasu,Hauwa taci bugu dan Ramlah wajen 'karfi badaga nanba,wannan yasa Hauwa tafara zagin Ramlah tana tona asirin inda Suka futo.

Salati mutanan dasuka rabasu suka fara,Suna fa'din Allah wadai da Ramlah,haushin sune yasa Ramlah fashewa da kuka.


"cizan bakinta tana kukan maisauti,ganin Hauwa tana Kan aibatata tasa tajuya zatafara tfy Hauwan tasha gabanta tana fadin saita bata ku'dinta.
Ramlah taso tacikaga da lillisa Hauwan saidai taruwan mutane awajen shine yasata Jin tsananin kunya tsoronta guda Kar lbrn yayi nisanda batayi zatoba Dan lbrn Duniya yanzu anayi Ke bazuwa saikace aljannu Ke watsawa.


Sosai danasani yakuma ninkuwa acikin zuciyar Ramlah,jitake itada Hauwa har abada babu Sauran muamalat na mutumci dan Hauwa tayi Shirin kaita halaka Allah yatsare saigashi baimataba Saida ta toxarta ta abainar jamaa.


Aguje Ramlah taruga tabar wajen dan tserarda murumfinta, Wani mai mashin tagani Dasauri ta tsareshi kafin Hauwa tacimmata harta 'dale.

Saida suka Fara tfy tace da mai mashin"yadaure yakaita Cikin garin Kaduna konawane zata bashi.


Mai mashin ganin shigarta da yanayinta yasan lallai zaisamu gara6asa shiyasa baiyi musuba yace"hjy Zaki bada 5,000 azAtonshi yayi irin jibga Mata kudin.

Saiji yayi Ramlah tace"muje xanbaka 10,000 hanzarta da Allah.

Plx my Frnds cmmnts only Banda share sbd mungama freepage.

Dan Allah Dan Allah my sis karki futarmin da book sbd littana na kudine.

Duk wacce ta futarmin da book banyafe mikiba kowacece Ke sbd kasuwanci nane hakkinana nake nema.

Sannan Duk wacce ta takaranta matukar ba freepage bane lallai kizo kibiyani hakkina inko kinki nabarki da Allah.

Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.

My phone number 08100044786.

Ramlah tasanya hannu ta ture Hauwa agabanta,Cikin kuka.
*TSOHO KO YARO.??????*

*Book two.*

*Endless Love nd Romantic life story.*

*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*


Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.

*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044786,Niko xan sambadaku Cikin group Na Tsoho Ko yaro.*


Albishirunku 'yan uwana, inamasu bukatar atallata musu hajarsu??? Ina masu son chin kasuwan Sallah??,ina sabbin marubuta Wanda suke neman abokai??? To Yau damatasamu kugarzayo gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*



*P**6️⃣5️⃣↘️6️⃣6️⃣


Hauwa Kan tsugunawa tayi awajen tana Kuka wiwi,sosai takejin zafin Ramlah wato tagaci taga Rashi acikin Jakarta babu sisinda zaikawota gida daman babu komai ajakar sai ku'din ladanta da Ramlah tabata, gashi Ramlah ta tafi tabarta shin wanene zaibata Kudi koda na motane.


"Ramlah bata kyauta mataba,yanda taci buri akan kudin nan yanzu tarasa su, karshe Ramlah sakayya da duka tabita dashi wlh bazata yardaba saitaje har gidan Ramlah ta tona Mata asiri awajen mijinta.
Hauwa ganin batada nafuta gashi Yara sunfara taruwa Suna mata ihuu dole yasa tamike tabar wajen.
Mai mashin tatsare tace"yakaita kasuwanda ake saida second na waya,'dan aca6an yace "hjy Saya zakiyi Ko sayarwa zakiyi??hauwa Cikin masifa tace"ina ruwanka inxaka kaini ka kaini invazaka kainiba kayi tfyrka.

Murmushin mugunta'dan aca6an yayi yace"Hau hjy ai wannan Mai saukine, Hauwa takama bamashin tahau Babu Bismillah bare addua fiiii 'dan aca6a yacillata suka fara keta hanya.


"Cikin ikon Allah Ramlah suka shigo cikin garin Kaduna, atashan kawo tasa 'dan aca6a yasauketa,agajiye takejin 'kafarta ga kuma damuwa datake cikinshi.
Idonta sunyi luhu luhu sbd kukada tasha ahanya.
Jakarta dake android nata dake aljihun karamin wandon dake jikinta taciro domin Taff dinta da Jakarta basan Duniyar data bari ba tadaisan tabbs tabarsu agidan boka.
Android dinma Allah yasa bazata bari bane lokacin da yakashe tamaida Cikin aljihun Wando kasan cewan dogon riga sakata bayi yiwuwa Saida dogon Wando taciki sbd tsaro.
Ramlah takalli mai mashin tace"Malam kanada accnt no???'dan aca6an yace"eeh hjy inadashi, Ramlah tace "okey inazuwa yace"babu komai hjy.


maimashin"kallonta yake cike da sha'awa sbd yanda takeda kyau gashigar ta abaya yakara Mata kyau aranshi yake cewa"wannan daga gani 'yar manyane.

Ramlah kunna wayartayi,tana kunnawa sakonni suka Fara shigowa bata tsaya duba sakonba takira Yaya Babba,Ko gaisawa basuyiba tace "Yaya barin turamaka accnt no kasamun 10k plc,Yaya Babba yace"no problm.

Ramlah takashe waya tana kallon dan acha6a tace fadamin account number ka,wani farin cikine yarufe dan acha6an har saida yawani murmusa yana karantowa Ramlah tana rubutawa.Tana turawa yaya babba da account number baifi minti biyuba nandanan qaran alert yashiga wayan dan acha6an.

Dasauri dan acha6a yaciro waya a aljihunshi yaduba, dubu goma chus yagani a account dinshi,cikin sauri yatsuguna farayiwa Ramlah godiya,tai murmushi tace bakomai zaka iya tafiya.

'dan aca6a yakuma godiya Yana tayarda mashin,Saida yatada mashin 'dun yajuyo yace"hjy Ko daganan akwai inda zakijene insaukeki???

Ramlah"tace no problem ngd kaje kawai, "to tace Yana mur'da kan mashin 'din tareda tafiya yabar wajen.

Bayan tafiyan dan acha6an,Ramlah tai scrolling phone dinta, miscalls ne tagani kacha kacha na Abdul da Zaid, amma miscal din A.Zaid yafi yawa, tausayinshi ne yakuma dirarmata.
No Abdul tadanna ta goge,wani ba'kin ciki da takaicine ya'kara rufar mata naganin numban Abdul.
Kokadan bata fatan wata mu'amala dashi iya rai da mutuwa Wanda tayi abayama tana danasani aranta.
Babban tsaki Ramlah taja afili tana tsinewa Abdul acikin ranta,batabi takan kiran Abdul ba numban A.Zaid take 'koqarin dialling saiga kiran A.Zaid nashigowa wayan.

"Wani sanyine yaziyarci zuciyan Ramlah sakamakon ganin sunan A.zaid, hannunta na6ari tadanna ok, wayar tasaka a kunnenta cikin sassayyan murya mai cike da nadama da soyayya Shi tace" hello! Zaid yasauke lallauyan ajiyan zuciya,najin daddad'an muryanta, throughout hankalinsa atashe yake sakamakon kiranda yamata sau hamshin bata daukaba,wannan yasa yake dame narashin jinta.
Hardireban ta yakira yace"yakoma gidan da yakai Ramlah yabata wayarshi saidai hkr direban yabashi yace"ya'danje 'kauye aikewa mamanshi yanzu zaidawo insha Allah dazaran yadawo zaikoma.
AZaid baisamu nutsuwaba wayar Ramlah yacigaba da kira kozata 'dauka tareda tura mata massages Amman babu answer Kuma babu replay na sakon.

daga qarshema wayar akashe yakejinta,wannan ya'kara mishi tsananin damuwa yayinda yakeji axuciyar Shi Wani mummunar abu yasamu Ramlah shiyasa tunda yatashi da safe yakejinshi acikin damuwa.


Wayar hjyrshi yakira yace"dan Allah kozataje gidansu Ramlah Ko babu lfy??hjy tayi dariya tace"al'kali Sarkin soyy tobabu indazanje nasan insha Allah Ramlah tana lfy,dan haka ka kwantar da hankalina Nanda anjima zata dawo,Zaid badan yasoba haka ya hkr saidaifa atake yafara Shirin dawowa kd danbazai jure damuwar rashin Jin Ramlah ba.


Bayan sallar laasar,A,Zaid futo daga gidanshi na Abuja,Ko aikin daya kaishi dis time baisamu yayiba sbd arikice yake,yakira direba yace yashirya suwuce Kaduna.


Tsananin yunwa yakeji Amman haka tadaure baici komaiba dan tunda ya'isa Abuja baya natse bare yasamu daman chin abinci sai kayan fruits ka'dai yasamu yata6a saboda rashin jin Muryan sahibarshi Mai mallakan dogon buranshi lols.


Ramlah itama ajiyar zuciya tasauke tana Jin Sassanyar muryan Zaid akunenta.



Zaid Cikin kulawa da tsantsar 'kaunarta yafara mgn yana fad'an"Ooh my dear princess where did you hide ? I have been calling your number for more than fifty times,but you couldn't pick my calls,that makes me so scared and confused, thinking if you are alright, bz you knw I love you somuch my princess and I miss that ya pretty face and ya sweet voice, infact my princess, expect me anytime this night, I have quite wat tooks me to Abuja, I am coming back just to see your kyakkyawan fuska.


Ramlah,murmushine ya kufce Mata maiha'de da zubar hawaye,Cikin Shaukin sonshi da kewanshi tace"My Boos.
Yarrrr yarrrr tsittt tsitttt A,Zaid yaji tundaga gashin Kanshi har yatsan kafarshi Cikin Tsantsan mamaki yace"my princess!!


Kece kuwa??? Ramlah tayi 'karamin dariya hawaye nakan saukar Mata,cikin shagwaba tace"yessss eeeehhhh niceeee, Alhmdullh Rabbil alamin shine Kalmar dataji Zaid yafa'da cikin doki taji Yana fa'din Wai wait Direba Yi parking dan girman Allah.


Ramlah tanaji lokacinda Direban yace"to oga,alamun parking taji anyi,Zaid da Sauri yabude Murfin motar Cikin murna yanufi gefen hanya Wanda hanyar duk jar 'kasace,babu zato Ko tsammani saigani Direban yayi Zaid yasanya guiwowinshi bishi babu laakari da farin kayane ajikinshi.

Kanshi yasaka chin tsantsan Jun dadi yayi sujuddish shukur.


Direba dawasu mutanan da suke wajen saiji Zaid yayi sunha'da baki sunce"Allahu Akbar.

Plx my Frnds cmmnts only Banda share sbd mungama freepage.

Dan Allah Dan Allah my sis karki futarmin da book sbd littana na kudine.

Duk wacce ta futarmin da book banyafe mikiba kowacece Ke sbd kasuwanci nane hakkinana nake nema.

Sannan Duk wacce ta takaranta matukar ba freepage bane lallai kizo kibiyani hakkina inko kinki nabarki da Allah.

Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.

My phone number 08100044786.
*TSOHO KO YARO.??????*

*Book two.*

*Endless Love nd Romantic life story.*

*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*


Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.

*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044786,Niko xan sambadaku Cikin group Na Tsoho Ko yaro.*


Albishirunku 'yan uwana, inamasu bukatar atallata musu hajarsu??? Ina masu son chin kasuwan Sallah??,ina sabbin marubuta Wanda suke neman abokai??? To Yau damatasamu kugarzayo gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*



*P**6️⃣7️⃣↘️6️⃣8️⃣

Zaid ya'dago kai Daga sujuda Shima Yana fa'din Allah Mai Girma!!
Direban Shi yakira da hannu yace"kaida wa incan mutanan insha Allah hajjin bana daku zaayi.
Direba yayi tsalle ya rungume AZaid Cikin murna yace"godiya muke oga sakin Zaid yayi ya'isa wajen mutanan su 4 Suma albishir yayimusu Yana murna.
Habawa Suma junansu suka rungume Suna murna.
Duk abunda kefaruwa akunnan Ramlah sbd Basu kashe wayarba,Cikin Kukan murna da auna arziki Ramlah takashe wayar,mashin tatsare tace"yakaita gidanta danbazata iya jiran Sai Direba yazoba.
Burinta tajegida ta kimtsa kafin mijinta Abar 'kaunarta ya'iso gida.
Har bakin get maimashin yasauke ta,Masu gadi mamaki sukayi naganin Ramlah Akan mashin dansun San damota suka futa buguda 'kari ace matar ogane amashin.


Ramlah tace"Malam kajirani xanturo maka ku'dinka mutum yace "to hjy.
Ramlah Bata tsaya kula masu gadinba tawuce abunta Cikin gidan duk kuwa gaisuwa dasuke mata bata tsaya amsawaba tana tfy take amsawaa.

Side nata tawuce tana hannuwa 'yar aikinta mace Kanta biyota,aiko bin bayan Ramlah tayi har falonta Ramlah tahaura Sama tazaro 2k Cikin durowa tasauko'kasa ku'din tabaiwa 'yar aikinta tace"tabawa mai mashin awaje 'yar aikin takarba Cikin ladabi ta fuce.

Ramlah Samanta takoma fridge tabude tadauki Moltina tasha Saida tashan goran tasa taajiye sbd yunwa sosai takeji ruwan sanyi na gora takuma 'dauka tasha.

Wayartane Taji tayi 'kara Ramlah ta'dauki wayar tana dubawa Azatonta A,Zaid ne,saidai no Abdul tagani Yana Kira.

Kuka Ramlah tafashe dashi tanajin haushin meyasa tayarda tafara ala'ka dashi meyasa tabari har shaidan ya rinjayeta take soyy dawani 'kato da aurenta.


"Abunda yafaru da yafaru agidan Boka shine yakuma fa'domata arai, tar tar take ganin halinda tashiga agidan Abdul,hali mummuna Wanda itace mechin Kanta,da Kanta karshe harya zame Mata lalura Mai girma.


Tsorone yakamata daidai lokacin da tunaninta ya hararo Mata Sabrinan Yaya Babba 'kasan Mota tirela tana tawar watsata!!



"Ramlah takuma Kara sautun kukanta tana nishi jitake Kamar abun Yana faruwa zahiri, batasan lokacin da ta danna okey ba.
Takara wayar akunnanta zuciyarta Yana tafarfasa babu komai aranta Sai tsanar Abdul da Hauwa tsana bilhakki da gaske.
Abdul Jin an'dauki wayarne yafara mgn"haba bbynah Kira Sama da 20 Amman baki 'daukaba inafatan kunje lfy kundawo Allah yasa anyi aikin anrabaki da tsinannen Chief din nan.....dakata Malam Ramlah tafa'da cikin tsawa.
Batajira amsar Shiba tafara mgn.
Dan Babban buran ubanka dan wacce taaifi uban ubanka mijin nawa kake Kira tsinannen to Kaine tsinannen Chief Judge har abada yafi uwarka da ubanka awajene.
Bari kaji Daga Yau saiyau karka kuma Kiran wayata sbd ni Ramlah 'diyar Jafar da hadiza ina'kaunar mijinah inason mijina inafatan inrayu da mijina daga Duniya har 'kiyama.
Wlh tlh kakuma Shiga harkata harwani gigin yasa kakira wayata zansa mijina ya'daureka har igiya yayi saura.
Wlh tlh matsiyatan iyayenka Wanda suka kasa maka tarbiya harkake neman Matan aure zasuyi dana Sani arayuwarsu mitswww taja babban tsaki tana fa'din jahilin banza jahilin wofi kitttt takashe Wayarta tana huciiiiii kukane Mai tsumarai tafashe dashi.


Abdul rike waya yayi yazamo Kamar mutum mutumi gunki,tsorone da fargaba suka dirarramishi,anyakuwa ba mafarki yakeyiba.??

Mari yakaiwa fuskanshi dan tantance gaskene Ko mafarki,zafinda yaji shine yabashi Ikon gane agaskene,durshen yazame daga tsaye yazauna a'kasa Kan 'kasa,Wayarshi yakuma raruma Yana duba no daya Kira tsab gaskene babu shakka no Ramlah ce Kuma ya tabbtr muryantane.

Baisan lokacinda tafashe da kukaba,lokaci guda ya'daura laifin 'dayan biyu Ko Ramlah tasamu ta6in hankali Yau 'dinnan Ko Kuma Hauwa tacuceshi tasa Boka tajuya tunanin Ramlah.
Abdulyafashe da Kuka afili Yana Jin 'kirjinshi tayi mishi nauyi yayinda soyyr Ramlah Ke nikurkusa xuciyar Shi jiyake inhar babu Ramlah babu rayuwarshi.
Cikin wannan halin uncle nashi ya taras dashi,kawu Audu yadafa Abdul 'din Cikin mamaki yace"lfy Abdul kukan mutuwafa annabi s.a.w. yahana ayita haka Babba dakai Dan Allah kai hkr.
Abdul yafusge hannunshi ajikin kawu audu Cikin takaici da damuwa yace"karka sake ta6ani barni inji da damuwata uwaliya tamutu mana Ina ruwata tunda ba uwata bace"kawu Audu yarike baki Yana kallonshi yace"to rasai karkafasa Maza cigaba da kukan kayi kukan jinima nikaga tafiyata yafa'da Yana barin wajen.

Abdul Kuka yacigaba dayi Yana sake kiran no Ramlah saidai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login