Back to novel

Chapter 2 of 6

MAI DAKI Ilimi Da Talauci BOOK 1 BY Nana Haleema | Hausa Novel

ba sai da"

nayi ya ishe ni ina share hawayena sai ta

"ce ""To ni kam Hauwa'u ai bani da abin yi"

miki da ya wuce na ki hakura da wannan

sintiri da ki ke yi ana koro ki ba tare da

fashi ba.

Ki dan saurara kema ki samu nutsuwa

amadadin wannan zirga-zirgan da ki ke yi.

Idan Babanku ya samu kudi ai ya gaya

miki zai ba ki dan wani abu ki kai musu

ko? Kafin karshen wata muga abinda

"Allah zai yi."""

30

Na dawo daki na debi kayan wanki na

fitar na hado da na su Tasi'u gaba daya na

"fara yi, sai wajen Azahar na gama nayi"

wanka na nemi wuri na zauna da niyyar

hutawa a ka yi sallama da ni.

"Na riga nasan Abdussamad ne, don"

haka kamar ba zani ba sai kuma na dauki

gyalena na fita.

Yana tsaye a kofar gidanmu sanye da

wandon Jeans da riga shirt fitted na gaishe

shi a dake.

"Ya ce, Hakuri nazo baki don naga"

"kamar dazu na bata miki rai, kiyi hakuri"

"ban yi da nufi ba. Na ce ""Babu komai."

"Ya ce, ""Kin tabbata?"

"Na dan yi murmushi na ce, ""Uhum!"""

saboda yanayin yadda ya yi tambayar. Ya

"ce, ""Ban san dalili ba Hauwa'u, sai nake"

ganin kamar ni din ina da ruwa a cikin

al amarin karatunki.

Don kUwa ko babu komai ai ke kanwata

"ce. ko ba haka ba? Na ce, ""Eh haka ne."

31

"Ya ce, ""To 1dan mutum ya samu halin yin"

abu to baya sakaci da wannan damar har ta

kubuce mishi.

Kiyi amfani da kuruciyarki ki taimaki

kanki kiyi karatu. Muka shiga wata hirar

"ta daban, yana tambayata wasu abubuwan"

ina ba shi amsa har Babana ya dawo.

Yau ma ya gaishe shi ya wuce na biyo

shi a baya yana tambayataYau an bar ki

kin yi karatun ko kuwa an sake koro ki?

"Na ce, An koro ni Baba. Ya ce,To"

"sai kiyi hakuri muga abin da Allah zai yi."""

"Na ce, ""To."

Har satin ya kare ban koma Makaranta

"ba, haka nan kullum bayan sallar La'asar"

Abdussamad yana zuwa mun hira.

Ranar Lahadi da yamma kwatsam sai

"ga Sadiya Tanimu, na tare ta cikin farin"

ciki ba kadan ba. Makwabtanmu na tura

"aka sayo mun Zobo mai tsabta,"

32

Na kuma yi sa'a dafaduka muka yi ma1

Kyau ta kuma yi dadi na kai mata dakina

bayan sun gaisa da Umma.

Tana cin abincin muna dan hira tana

bani labarin abubuwan da suka faru bana

"nan, da irin gwajin da aka yiyyi a aji."

Naji wani iri a raina. Ta tashi zata tafi

na mike da niyyar yi mata rakiya. Da nisa

sosai na kaita har kusan barin unguwarmu

gaba daya.

Ta wuce ni kuma na kama hanyar

dawowa gida.

Baiwar Allah salamu alaikum. Jin

"yanayin sallamar ne ya sani juyawa, wani"

mutum ne a tsaye sanye cikin farar shadda

jamfa da wando.

Na amsa tare da nufin ci gaba da tafiya.

Dan dakata mana yanmata. Tun daga

dan nesa fa nake bin ki ban dai yi miki

magana ba ne saboda ganin yanayinki.

Na san ba yarda za ki yi ki tsaya cikin

"mutane ba, shi yasa ban tsaida ke ba sai da"

33

naga mun zo nan wurin. Sunanki nake so

ki fada mun.

"Na ce, ""Hauwa'u. 99 Ya ce, Gidanku"

fa? Ba tare da yin wani dogon tunani ba

"na yi mishi kwatance.Ya ce, ""To ya"

gode. Na dawo gida na ci gaba da

harkokina.

Har a yau Monday ma ban yi nufin

"zuwa Makaranta ba, saboda maganar da"

Babana ya yi mun na jiranshi zuwa

karshen wata don ganin abin da Allah zai yi.

"Da yamma ne aka yI sallama da ni,"

"cikin zuciyata Abdussamad ne, don haka"

hijabina na dauko na fito ga zatona

"Abdussamad din ne, Sai kawai naga"

mutumin jiya.

Yau ma sanye yake cikin tafafe na

"kamala, jamfa da wando, rigar half jamla"

ta matukar yi mishi kyau.

34

"""Ina wuni? Na fara gaishe shi cikin"

"girmamawa, don kuwa ba karamin yaro ba"

ne.

"Lafiya Hauwa'u, yaya karatu? Na ce,"

"""Mun gode Allah."""

"""A aji nawa ki ke a Makaranta? Na"

"gaya mishi ya dan yi murmushi ""Kina da"

"saura dai ashe."" Muka dan yi hirar karatu"

"kadan, abinda ya sa na saki jiki da shi."

"""Kina da sha'awar yin karatu mai zurfi"

ne? Ko za ki tsaya ne daga gama

"Secondary?"" Na ce, ""Idan na samu halin ci"

"gaba haka nake so."""

"Ya ce, Eh yana da kyau, kin san"

karatun 'ya mace ba karamin abu ba ne ga

"ya'yanta, da kuma mijinta baki daya."

"A daidai lokacin ne Abdussamad yazo,"

ganinmu yasa shi juyawa ya tafi. Mutumin

ya kalle ni yana dan murmushi.

Ina fata dai ban tsarewa saurayin naki

"wuri ba'? Na ce, ""A'a ba saurayina ba ne."

"Ya ce, ""Menene, abokinki ne?"""

35

"Na dan yi murmushi, ya dan yi ajiyar"

"ZUciya ya ce, ""To Malama Hauwa'u, ni dai"

"kin ganni ba yaro ba ne karami, don haka"

ya kamata ki gane ba da wasa ko yaudara

nazo wajen ki ba.

Na gan ki ne na yaba da halinki da

kuma dabi'arki ta nutsuwa da na gani a

"tare da ke. Ni ba mutumin garin nan ba ne,"

nazo wani dan aiki ne wanda nake ganin

kamar zai dauke ni tsawon shekaru uku

zuwa hudu.

"Sunana Ishak, ina kuma aiki ne da"

Ma'aikatar noma wato (Ministry of

Agriculture). Ina fata zan samu hadin kan

da nake nema a.tare da ke?

Ina so na gaya miki ba zan tauye ki na

"hana ki karatunki ba, don kuwa kina da"

kuruciya sosai. ldan aka yi miki hakan ba

a yi miki adalci ba.

Don haka ina so kiyi tunani mai yawa a

kai zan dawo rana ita yau din nan don jin

abin da ki ke ciki.

36

"Na ce, To. Y asa hannu ya miko mun"

"kudi, ya ce ""Ungo wannan. Na dan yi jim"

"kamar ba zan karba ba, ya ce ""A'a karbi"

"kawai."""

"Na ce,To na gode. Sannan ya bude"

bayan motar shi ya sauke mana doya

manya goma da buhun shinkafa da wata

leda babba baka.

Yayi sallamaya tafi. Na dade a wurin a

tsaye kafin na shiga gida.

"Ummma ta zubawa kayan idanu ta ce,"

"""Ikon Allah! Shi kuma wannan ko waye"

"sai Allah. Na zauna na jawo ledar na bude,"

zannuwa ne masu kyau guda biyu da

kayan shafa masu daraja.

Sai da Babana yaci abincine sannan ya

"kira ni na same shi a zaune. ""Ke Hauwa'u"

ashe dama kin fara tsayuwa da samar1 ne

ni ban sani ba?

"Naji wani iri a cikin jikina, na kuma"

"rasa abinda zan ce mishi. Ya ce, Ke ía"

nake sauraro don ni nayi zaton shi wanan

37

yaro Abdussamad da nake ganinku da shi

ba wani abu ba ne a tsakaninku face

makwabtaka da mutunci.

To shi kuma wannan a ina ki ka same

"shi?"" Nayi wa Babana bayanin komai"

"game da mutumin, har da ranar gamuwvata"

da shi da kuma abinda ya gaya mun da kan

"shi ya ce ""To tashi ki tafi."""

Na dawo dakina na zauna bayan na kai1

wa Umma har da kayan atamfofin da

kudin wanda ta mika su ga Babana gaba

daya.

Washegari Abdussamad bai zo ba

"kamar yadda ya saba, sai bayan kwana"

biyu ne inda dawowa daga siyo sugan da

"naje yi a shagon unguwarmu, na ganshi"

tsaye kusa da shagon

"Ya ce, ""Hajiya Hauwa'u. Na ce Ni"

din ce kuma Hajiya a yau? Ya ce Eh

"mana, ba dole nace FlajIya ba, wannan irin"

luntsumemiyar mota haka a1 kin san mai

niya ake cewa llajiya ba wanda yaje ba

38

Kin ga yanzu dole mu rinka yi a hankali

kenan tunda Tunku ma yasan shurin da

yake yi wa kashi.

"Na ce, ""Haka ne."" Ban tsaya cigaba da"

"jin abinda yake fada ba, tunda na fahimci"

so yake ya soka mun magana sai kawai

nayi gaba.

Ranar da Ishak ya ce zai zo kuwa sai

"gashi ya dawo, na kuma isar da sakon"

Mahaifina a gare shi ta yana son ganinshi.

Bai tsaya wani dogon bata lokaci ba ya

"ce, zai jira shi ba sai yaje ya dawo ba, don"

haka shigowa gida nayi na bar shi da nufin

shi na sai yaga Babana kafin ya tafi.

"Hakan kuwa aka yi, ban san yadda suka"

"yi ba, bani kuma da damar tambaya, don"

haka harkokina kawai nasa a gabana.

Na dai yi nufin tambayar Umma ko

Babana zai bani kudin nan naje na biya

"kudin Makaranta dashi, sai dai na gagara"

saboda nauyin da nake ji.

39

"Ban yi zaton zuwanshi a washegari ba,"

kwatsam sai ga shi. Ina tsaye yayin da

yake jingine jikin motarshi ya ceNa

dawo ne yau don nayi miki magana kan

al'amuran da muka tattauna da Baba.

Muyi magana da ni da ke saboda

fahimtar juna. Jiya ganin da nayi mishi ya

bani izinin turo magabatana don daidaita

"maganar aure."""

Cikin wani irin mummunan faduwan

"gaba na dago kai na kalle shi, karo na"

farko da nayi hakan a karo na uku da fara

Zuwanshi gidanmu.

"Yana cikin matsakaitan mutane, shi din"

"ba kyakkyawa ba ne, haka nan ba za a kira"

shi mummuna ba.

"Shi da kanshi ya lura da canzawata, ya"

"ce ""Shi yasa na ce zan ganki don mu"

tattauna a tsakaninmu. Kina da matsala a

kan turo magabatana da zan yi?

"A hankali na girgiza kaina alamar a'a,"

don kuwa babu wani hukunci da Babana

40

"Zai zartar na sa kafa na shure shi da sanina,"

kuma ina cikin hayyacina ba.

"Ya ce, To ya naga yanayinki ya"

canza? Ban san dalili ba sai na samu

"kaina da ce mishi ""Karatu nake yi."" Ya"

dan yi murmushi.

Don ta wannan nayi wa Mahaifinki

alkawarin zan sa ki a Makaranta kiyi ta

"karatun har ki gama, bayan wannan kuma"

"sai me? na ce, ""Babu."" Ya ce, ""To ni"

ranar Jumma'a zan tafi Kaduna gida wurin

"iyayena, don mu zanta kan maganar."

"Na ce, ""To Allah ya kiyaye hanya."" Ya"

"ce, Amin. Ya miko mun kudi a"

hannunshi na karba tare da godiya.

Duk yadda na kai da daurewa da na

zauna gaban Umma zan yi mata magana

sai kawai na fashe da kuka.

9T6 Menene kuma na kuka? Ta tambaye

"ni fuskarta a yamutse. Na ce ""Umma daga"

"zuwa biyu sai kawai maganar aure, ko"

41

"gama saninshi bamu yi ba, sannan"

"karatuna fa?"""

Tayi shiru ta ci gaba da saka maballan

"gar da na samu ta gama, an kai kamar"

mintina biyar sannan ta fara yin magana.

"""Babanki ba shi da halin daukar"

"dawainiyar Makarantarki, kema kin san da"

haka. A yanzu ma da ki ke Makarantar

Secondary abin ya gagara ballantana kin

shiga wacce ki ke burin yi ta koyon jinya.

Idan da kina da zurfin tunani kema ya

kamata ace kin fahimci hakan. ke kadai ce

"a cikin ku bakwai ki ke ka ratun nan,"

amma a biya miki kudin Makaranta ma

abin ya gagara.

Babanku yana zuwa wurin aikin nan da

yake yi ne kawai ba wai don kudin da ake

ba shi ba tunda a yanzu ba biya ake yi ba

sai don kawai kada ya zauna a gida ba tare

da yana da abin yi ba.

Ba kuma zai yiwu ya ce takamar ke da

shi kuna son kiyi karatu ya yi ta ajiye ki a

42

"gida ba, ke mace ce. Kin kai lokacin aure"

tunda kuma sh1 ya ce ya yaba da kamalar

mutumin.

"Ina ganin shi kenan magana ta kare, ya"

kuma yi alkawarin zai tsaya yaga kin yi

karatun da ki ke son yi.

Na tashi na dawo dakina na kwanta

"saboda yanayin da jikina ya yi mun, aure a"

yanzu? Babu abinda ke zagaya mun

kwakwalwata irin ko wata guda ban yi da

sanin mutumin ba.

To amma tunda dai yayi alkawarin zan

"yi karatu shi kenan magana ta kare, dama"

burina kenan idan na samu hakan kuma

zan yi murna.

Bayan nan ban sake zuwa Makaranta ba

saboa abinda Babana ya ce kenan a jinkirta

aga yadda maganar zata kaya.

Na ci gaba da karatun a dakina. Sati

biyune kawai bayan nan iyayen Ishak suka

zo an sasanta da su har an daidaita lokacin

aure don suma suna son shi da gaggawa.

43

Sun kuma zo da kayansu na na gani ina

So. Tun daga lokacin da maganar aurena ta

yadu ban sake ganin Abdussamad na

gaishe shi ya amsa ba wani lokacin ma

yana hango ni yake kaucewa.

"Ban san abinda yake nufi ba, don haka"

nima sai kawai na share shi.

Shirye-shirye na nima nake yi da

iyakacin karfina tunda dai ba zance bana

"son Ishak ba, kamar yadda ba zan ce ina"

Son shi ba.

Babban burina dai da nake hangowa

kamar nishadi. Ishak da kanshi ya

shaidawa iyayena ba ya bukatar wata

doguwar dawainiya da ta danganci kayan

"daki, shi gidanshi akwai komai."

Don haka shirin da Umma ma take yi

ya dan yi sauki kokarinta kawaina ganin ta

hada mun kayan kicin ne ta kuma saya

mun sabon Keke gau a kwalinshi.

Tunda nima ta koya mun dinki na kuma

iya daidai gwargwado. A shirye-shiryen da

44

aka yi mun a gida kuwa har da na zuwan

"garin ma garin Babana Birmin Kudu, duk"

kuwa da suma za su zo bikin.

An yi mun shirye-shirye masu yawa

daga gida amma duk da haka sai da Ishak

ya kawo kudi masu yawa ya kara mun.

Zan iya cewa tun da aka fara maganar

aurena da shi al'amarin da yanayin

"gidanmu gaba daya ya canza, don kuwa"

duk zuwan da zai yi zai kawo kudi masu

dan dama ya bani.

Haka nan ba zai rasa abin amfani da zai

sauke mana ba. Tun da farko da Babana

yana karba ya hana ni am fani da kayan da

yake bani.

Amma da aka zo magana tayi karfi sai

ya bar ni har da kayan da yake kawo mun

na zannuwa yana karba yanzu duk ya

dawo mun da su.

"Ni kuma na kai an diddinke mun su, ina"

ta kwalliyata gwanin sha'awa. Wani lokaci

45

sai nayi tunani na ce to a waje ma ya

wadata ni haka ina kuma ga naje gidan shi.

Kwanaki uku kawai nayi a birnin kudu

duk kuwa da yawan 'yan uwan Babana da

ke garin saboda gabatowar bukina na

gaiyato kawayena irin su Sadiya da wasu

daga cikin ajinmu da na san muna mutunci

da su.

Na kuma gayyato Lubabatu kanwar

Abdussamad da muke unguwa daya da su

gashi kuma dama tare muka tashi tunda

sa'o'i muke.

Ina zaune a dakina ina shafa mai na mai

tsada Ishak ne ya ke saya mun shi wanda a

yanzu ya mayar mun da jikina tamfar

wacce aka ciro daga cikin kwai saboda

laushi da kyau.

Dama gani ba fara ba haka nan ba baka

"ba. Kalar jikina ita ce tafi daukar hankali,"

amma ba ya ga haka bani.da tsawo sai dai

kuma idan ba tsayuwa kusa dani kayi ba.

46

"Zai vi wuya ka gane haka, don kuwa"

gabo6ina suna da zubin na dogayen

mutane.

Lubabatu ce tayi sallama ta shigo ta

zauna muna gaisawa tana tambayata

"shirye-shiryena, ina yi mata bayani."

"Zuwa can ta ce, To ai gaskiya"

Hauwa'u ni dai hakuri za kiyi ba zan samu

zuwa ba shi yasa naga da ki ga shiru ban

zo ba gara na gaya mii kawai.

"Na ce, Saboda me Luba? Ta ce, TO"

"Yaya Abdussamad ne ya hana ni ya ce,"

idan kuma nazo to zai lauki kwakkwaran

mataki a kaina.

Nayi shiru ina dan tunani a raina na

rasa abin da na yiwa Abdussamad da yake

sa shi yin irin wadannan abubuwan da

yake yi mun a wannan lokacin.

"Na ce,To babu komai Luba na gode,"

amma kin san wani abu? Ni fa ban san

"abinda na yi wa Abdussamad ba, amma"

zan shigo gidan naku dan anjima kadan.

47

"Ta ce,A'a rabu da shi kawai. Ni na"

"riga na fahimce shi, shi a tunaninshi"

sauraron shi da ki ke yi Jira yake yi ya

gama karatu kuyi aure.

Wanda Umma ma ta gaya mishi ke

mace ce ba tun yanzu ba to bai yarda ba.

"Yaushe za'a ce ke kin jira shi, shi da yake"

aji uku na Jami'a a yanzu ko bautar kasa

"bai je ba, ballantana har ya samu aiki kuyi"

aure?

"Na ce, ""Duk ba haka ba ne ma Luba, ni"

"bai taba ce mun yana sona ba, mutunci ne"

"kawai na dauka a tsakani."""

"Ta ce, ""Tabdijam! Ke kenan amma"

"kowa ya sani."""

Bayan tafiyar Luba shiru na yi ina

tunani ban san abinda ya hana ni fahimta

ba sai a yanzu ne nake fahimtar wasu

abubuwan.

To amma koda na gane hakan tun farko

ko kuma ace shi ya gaya mun da kanshi

48

zai yiwu na jira shi? na yi wa kaina

tambayar.

A take kuma na baiwa kaina amsa ba

zai yiwu ba don kuwa a yanzu ma auren

nawa ya dauro ne saboda wasu dalilai.

Da dai ace muna da wadatar da zan yi

karatuna ne ba tare da wata matsala ba to

da sai in ce zan yi ta jiran Abdussamad har

ya yi karatunshi ya gama muyi aure.

Don kuwa wane mutum na ce bana

sonshi dan gaye ne. Duk da iyayenshi ba

masu kudi ba ne Abdussamad dan gata ne.

Haka nan shi ne dan farin namiji a

gidansu. Nayi maza na cire tunaninsu shi

"da kanwarshi a cikin raina, na ci gaba da"

"harkokina, saboda hakan shi yafi mun."

Kayatacciyar walima aka shirya ana

gobe daurin aurena. Babu abin da bai ji ba

a wurin walimar.

Ana cikin walimar ne kuma 'yan uwan

Ango suka iso da La'asar aka farata ba a

gama ba sai gab da sallar Magriba.

49

A wurin su Sadiya nake jin labarin irin

kawataccen kayan auren da aka y1 mun

kamar zan yi dokin gani sai kuma naga to

"al ma nawa ne, dokin me kuma."

Na tsaya cewa Ishak ya kawata bikin

nan ma tamkar na bata ne. Nayi kwalliya

iri-iri ba a magana.

Ranar Asabar da aka daura aure aka kai

ni gidan aka watse saboda wadanda suka

zo daga wasu garuruwa da za su koma a

ranar Lahadi don samun damar komawa

wuraren aikin su wadanda suka saura daga

"yan biki kawai, yan uwan Umma ne da"

yan uwan Babana wadanda a gidanmu

suke.

Na bude idona ina kallon dakin

shiryayyen daki na zamani irin wanda

mafarkina bai taba nuna mun shi a

matsayin nawa ba.

A takaice dai gidan yayi matukar

haduwa daidai da rayuwar 'yan boko. Bani

50

kadai ba nasan Ummana da Babana ma za

Su samu nutsuwa a yanzu.

"Naci amarcina yadda ya kamata, abin"

ba a cewa komai ga kuma karin nutsuwa

da na samu ta bangaren abinci da kuma

wurin zama sai abin ya hadu ya sani nan

"da nan nayi wani irin canzawa, nayi kyau"

ba kadan ba.

SKullum idan 'na tashi nake tsab tace

gidana na fara da abincin karyawa wanda

shayi ne da biredi wani lokaci ya ce da

kwai zai ci wani lokacin kuma ya ce da

sauran farfesun dare zai ci.

Kasancewar kusan kullum yana kawo

kaji ko kuma kifi ko nama ya dai danganta

da abin da yake so sannan na fara gyaran

dakin kwanciyarmu wanda kullum na

gyara shi sai na tsaya na kare mishi kallon

saboda sha'awar da yake bani.

Kullum kuma burina Umma tazo ne

taga inda nake kwana amma har yanzu

wajen watana daya shiru bata zo ba.

51

Sai na tsabtace toilet din da ke cikin

bedroom din na kalkale tiles din bango

"zuwa na kasa yayi tas, sannan na fito falo."

"Nan ma haka kafn na shiga kicin, nan"

ma na gyare shi na goge tiles din shi nayi

wanke-wanke na goge cabinet sannan na

fito na wanke tsakar gidan nan tas.

Nasa sandar goge-goge nayi mopping

din ko ina. Bana gajiya saboda yadda yin

hakan yake yi mun dadi a cikin raina.

Bayan duk na gama hakanne sai kuma

na dauko kayanmu da muka cire na wanke

su na goge.

Ban cika yin abinci da rana ba saboda

"baya dawowa da rana sai dare, don haka"

sai kawai na sha shayi ko dan wani abu

mai sauki sai da daddare ne nake yin girki

Kullum cikin raina dai ina tsara yadda

"zan rinka tafiyar da al'amuran gidana ne,"

idan na koma Makaranta.

52

A yau kuma nayi nufin yi mishi

maganar tunda idan ba batan lissafi nayi

"ba, to ina cikin wata na uku ne da aure."

Sai da na gabatar mishi da abincin shi

shinkafa da miya da salad na ajiye mishi

"kunun zaki a gefe, sannan na koma na"

zauna na ci gaba da kallon abinda ake yi a TV.

Ishak ba mutum ba ne mai hira zan iya

cewa abinda aurenmu ban sani ba ko da

can kafin auren ban lura na gane hakan ba ne.

Kullum dai idan zai dawo to ka'idarshi

zai yi guzurin Jaridar da zai karanta ta

ranar kafin zuwan shi wurin kwanciya.

Idan kuma ya kwanta