Back to novel

Chapter 1 of 24

The Unwanted Daughter Yar Da Aka Hana Ƙauna By | Full Hausa Story

ÿþ"Zan dawo da  The Unwanted Daughter a second version, so"

"idan ina reposting zai zo ne as Free, kuma ba ko da yaushe zan nayi ba, once ya zama full document zai zama paid ne, 500, Or Wanda ba zasu iya jira ba pay 500 , 8110615256 Hauwa Jibrin, Opay, Shaidar biya ta Hauwajay writes 08110615256"

Ni ce Marubuciyar

Beyond the veil

Agola (Behind the palace walls)

Price of pride (Farashin izzah)

AMRAH (force Marriage)

Meeratous journey

"AMEERAH (where our worlds collide), e.t.c"

DU'A (THE UNWANTED DAUGHTER)

By Hauwa Jibrin Sulaiman (Jiddatulkhayr Writes)
'þ

"Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh, dear readers. d'þ"

Welcome to DU'A (The Unwanted Daughter).

"This is my very first novel, and I am truly grateful to have you here. Your"

"support, encouragement, constructive criticism, and sincere suggestions are always welcome, as they will help me grow and become a better writer."

"Please note that this story is written in a bilingual style, using both English and Hausa. I hope this makes the reading experience more enjoyable while allowing me to express the emotions, culture, and personalities of the"

characters in the best possible way.

"I sincerely seek Allah's guidance throughout the writing of this book. May Allah grant me the wisdom to write what is right, keep me away from mistakes, and make this story beneficial to everyone who reads it especially those who"

may be facing similar struggles.

"My prayer is that this novel will inspire hope, strengthen faith, and remind us"

"that after every hardship comes ease, by the will of Allah."

"As a beginner, your support means the world to me. d'þ"

Kindly follow my account to stay updated with this novel and all my future books. Your follow will motivate and encourage me to keep writing and

improving.

"If you enjoy this story, please don't keep it to yourself. Vote, comment, share it with your family and friends, and recommend it to other readers. Every share, recommendation, and kind word helps my work reach more people, and I truly"

appreciate every bit of your support.

Thank you for choosing to be part of this journey.

May Allah reward you abundantly for your support and prayers. Ameen.

Thank you so much for reading.

Follow my pen...

1... 2... 3...

Let's gooooo!

*DU A (The Unwanted Daughter)*

#Reposting 2021

Chapter 1: The girl no one wanted

EP J-P 1QN D' F

Np E -R 1QN D' DDQP

' EP 3(

Around 4:30 a.m&

"Cikin tsananin shiru da ya mamaye gidan, ™ofar Wakin Du "

"a ta buWe da ™arfi, without a second thought, Mummy ta ™"

"arasa bakin gadon da Du a ke kwance cikin nannauyan bacci. Ta buWe butar ruwan sanyi da ke hannunta, ta watsa"

mata gaba Waya

" Ahhh! Du a ta mi™e zaune in panic, zuciyarta na"

bugawa da sauri yayin da jikinta ke rawa saboda sanyin ruwan

"Kafin ma ta samu damar fahimtar abin da ke faruwa,"

Mummy ta fara zazzaga mata masifa

 Kin san ™arfe nawa ne? Is this the time you re supposed

to wake up? Kin san irin tarin aikin da ke jiranki kuwa?

"Da sauri Du a ta sauko daga kan gadon, ta haWa hannayenta"

cikin ro™o

" Mummy, I m so sorry& Please pardon me. Wallahi ba"

da gangan na yi bacci ba har warhaka ba

Sai dai ro™onta bai rage ko da kaWan daga cikin fushin

"Mummy ba, Mummy ta nuna mata ™ofar fita da yatsa"

" I don t want excuses, you have to finish all the house"

chores before 6:00 a.m. If I come downstairs and find anything undone& 

"Ba ta ™arasa maganar ba, amma yadda ta kalli Du a ya isa"

ya bayyana abin da take nufi

"Da rawar murya Du a ta sunkuyar da kanta  In shaa Allah,"

Mummy

"A Wayan side din Wakin kuwa, Amrah tana ji komai, sai dai"

"ko motsi ba ta yi ba, ta ™ara jan duvet Winta har ya rufe mata fuska, sannan ta ci gaba da bacci cikin kwanciyar"

"hankali, tamkar babu abin da ke faruwa"

"Da Mummy ta fita, Du a ta sauke wani ajiyar zuciya mai"

"nauyi, ta share hawayen da suka cika mata ido kafin ta nufi"

toilet domin yin alwala

"Bayan ta idar da nafila da Sallar Asubah, ta zauna kan"

"sallayarta na wasu mintuna. Hannayenta ta Waga sama, idanuwanta cike da hawaye"

 Ya Allah&  ta furta cikin muryar da ke rawa

" Please help me out, I m clueless Ya Allah, ban san me na"

"yi wa iyayena ba har suke ™ina haka, ka sau™a™a min rayuwa, Ka sa wata rana su daina ganina a matsayin abin ™"

yama& 

"Hawayenta suka zubo ba tare da ta iya tsaida su ba, bayan"

"ta shafe fuskarta, ta mi™e tsaye ta sauko ™asa without waking Amrah up"

"Ko da yake suna da housemaid mai suna Fatima, hakan bai"

"taSa sa Mummy ta rage wa Du a aikin gida ba. A ganinta,"

aikin gidan tamkar nauyin Du a ne ita kaWai

"Da ta isa downstairs, ta tarar Fatima ta riga ta fara share"

falo.

"Da murmushi mai sanyi Du a ta gaishe ta  Good morning,"

Sister Fatima

Fatima ta juyo tana murmushi

" Morning Du a, How have you been? "

" I m fine, Alhamdulillah "

 Masha Allah Ba tare da Sata lokaci ba suka fara aikin

tare

"Du a na sharewa, Fatima na gyara kayan falo. Bayan sun"

"gama nan, suka nufi kitchen, suka wanke kayan amfani, suka gyara dining area, sannan suka tabbatar komai ya koma"

cikin tsari

Sai wajen 6:30 a.m. suka gama komai

"Du a ta shirya breakfast a kan dining table cikin nutsuwa, ta"

"tabbatar an jera plates, cutlery da drinks yadda ya dace. Bayan ta kalli komai ta tabbatar babu abin da ya rage, ta haura sama domin sanar da Mummy cewa sun gama"

"Da ta shiga Wakinsu Win, ta hangi Amrah ta riga ta shiga"

"toilet, ta tsaya tana jiran fitowarta"

"Bayan wasu mintuna kaWan, Amrah ta fito cikin wani pink"

"silk robe, tana goge fuskarta da towel"

"Ta kalli Du a daga sama har ™asa, sannan ta saki wani Wan"

murmushin raini

" Villager Kalmar ta fito daga bakinta a hankali, amma ta"

isa kunnen Du a sarai

"Na Wan lokaci zuciyarta ta cika da zafi, sai dai kamar yadda"

"ta saba, ta yi kamar ba ta ji komai ba, ta Wauki kayan wankanta ta wuce toilet cikin nutsuwa.. silence had become"

her greatest defense

"Bayan Du a ta gama wanka, ta shirya cikin neatly ironed"

"school uniform Winta. Ta tsaya a gaban mirror na Wan lokaci tana gyara hijab Winta, sannan ta Wauki school bag Winta ta sauko downstairs"

"Lokacin da ta isa dining room, Daddy ma ya fito daga"

"bedroom Winsa, sanye cikin wani dark blue suit mai matu™ ar ™ayatarwa, kamshinsa ya cika wajen yayin da yake ™ arasa zama kan kujerarsa"

"Da sauri Du a ta ™arasa gabansa, ta dur™usa cikin ladabi"

" Good morning, Daddy "

"Daddy ya Waga idanunsa ya kalle ta from head to toe,"

"kamar mai tantance wani abu. Bayan wasu secs kaWan, ya yamutsa fuska"

" Morning Kalma Waya ce kawai ta fito daga bakinsa, ba"

"murmushi, ba kulawa, ba tambayar ya ta kwana"

"Du a ta saba da hakan, amma duk da haka zuciyarta tana"

ciwo a duk lokacin da hakan ya faru

"Deep down, she wished she could experience what it felt"

like to be loved by her own parents& even if it was just once

"Mummy ma ta fito, kallonta kawai ta yi, sannan ta zauna ba"

tare da ta ce mata komai ba

"Du a ta ja kujera ta zauna cikin nutsuwa, ta fara breakfast"

ba tare da ta Waga kai ba

"A daidai lokacin ne Amrah ta fito, sanye take cikin"

"tsadadden school uniform Winta da matching bag, bayan ta iso dining room Win, fuskar Daddy da Mummy ta sauya gaba Waya"

Murmushi ya bayyana a fuskokinsu nan take

" Good morning Daddy, Good morning Mummy "

 Morning princess Daddy ya amsa yana murmushi

Mummy ma ta shafa kanta cikin kulawa

" How did you sleep, sweetheart? "

" Very well, Mummy "

Du a ta kalli yadda suke mu amala da Amrah na Wan lokaci

"kafin ta mayar da kanta ™asa, She couldn t remember the"

last time they smiled at her that way

Shiru ya Wan mamaye dining room Win kafin Daddy ya katse

shirun

" You two have exactly ten minutes. Finish your breakfast, I"

don t want to be late

" Yes, Daddy Amrah ta amsa da fara a."

"Du a ma ta amsa a hankali  Yes, Daddy "

"Cikin gaggawa suka gama breakfast Winsu, bayan sun yi wa"

"Mummy sallama, suka nufi parking space"

"Kamar yadda ta saba, Du a ba ta yi yun™urin buWe ™ofar"

"gaban motar ba, she knew that seat wasn t meant for her"

"Amrah ce ta buWe front seat ta shiga cikin isa, Daddy ya"

kunna motar ba tare da ya kalli Du a ba

"Ita kuwa ta shiga back seat ta zauna kusa da window, ta"

jingina kanta a jikin glass tana kallon yadda gari yake tayi

"nisa cikin tunaninta, sometimes, she wondered if she truly belonged to the family she lived with"

"Bayan kusan mintuna talatin, suka isa makaranta. Daddy ya"

tsaya a school gate  Have a nice day Ya faWa yana kallon Amrah

" Thank you, Daddy Ta amsa da murmushi kafin ta sauka"

Du a ma ta ce

" Bye, Daddy "

Amma bai ko waiwayo ya kalle ta ba

"Ta sauka cikin nutsuwa, ta rufe ™ofar motar sannan ta kalli"

motar har sai da ta Sace daga ganinta

"Da Amrah ta shiga school compound, kai tsaye ta nufi wajen"

"™ awayenta, Firdausi da Rumaisa. Su ukun suna cikin fitattun  yan matan makarantar, ba wai don sun fi kowa hankali ba ko ilimi ba, sai dai saboda dukiyar iyayensu da"

kuma yadda suke rayuwa cikin nuna isa

"Expensive phones, designer bags, branded shoes & A"

"ganinsu, kuWi ne ma aunin darajar mutum"

"Duk wanda bai kai matsayinsu ba, ba ya cikin lissafinsu"

"Du a kuwa ba ta bi ta kansu ba, kai tsaye ta nufi ajinsu,"

"kafin ta shiga, sai ta ji wata murya da ta saba ji"

" Hey, friend! "

"Ba tare da ta waiwayo ba, murmushi ya bayyana a fuskarta"

" Ayesha&  Ta juya da sauri, suka rungumi juna cikin farin"

ciki

"Ayesha ta Wan ja baya tana kallon fuskarta, Murmushin da"

take yi ya Sace  Du a& what s wrong? You don t look okay

Du a ta yi ™o™arin murmushi

 I m fine

Ayesha ta girgiza kai

" No& you re lying, I know you too well "

"Da jin hakan, idanun Du a suka cika da ™walla, ta sauke"

ajiyar zuciya

 Ayesha&  Muryarta ta fara rawa.

 When will my family ever love me? What did I do to

deserve this? Why do they hate me this much?

Hawayenta suka zubo

" Every single day& they make me feel like I don t belong,"

sometimes& I even wonder if I m truly their daughter

Ta kasa ™arasa maganar saboda tsananin kukan da ya ™

wace mata

Ayesha ta rungume ta cikin tausayi

 Shhh& it s okay Allah yana tare da ke&

shin mummy da daddy sune parents din Dua?

Meyasa suka tsane Dua?

Dan samun amsoshin tambayoyinku ku biyoni a next

"chapter, Wanda ba zai iya jira ba ya garzaya zuwa arewapen dan cigaba da karatun"

JazakAllah khair for reading this book

Keep reading .

Remember me in your prayer

Hauwajay writes 08110615256

*DU A (The Unwanted Daughter)*

CHAPTER 2: Where It All Began

FLASHBACK

This is where it all began.

Alhaji Muhammad Usman shi ne mahaifin Du a.

"Bafulatani ne Wan asalin Tafawa Balewa Local Government,"

Bauchi State. Su biyu ne kawai a wajen iyayensu shi da ™

"anwarsa, Hibbah, wadda take zaune tare da mijinta a London"

"Tun yana ™arami, Muhammad Usman ya kasance mutum mai son ilimi. Bayan ya kammala karatunsa na farko a Najeriya, ya wuce ™asar Australia, inda ya yi karatu a TAFEs"

"University, specializing in Marketing"

A lokacin graduation ceremony Winsa ne ™addara ta haWa

shi da budurwar da daga baya ta zama matar aurensa& wato Zahra..

Zahra ta je bikin ne domin taya uncle W inta murnar

"kammala Master s Degree. A farkon haWuwarsu, kallon juna kawai suka yi ba tare da sun san juna ba, sai dai daga"

wannan kallon ne soyayya ta fara shiga tsakaninsu

What started as a simple conversation soon turned into

something beautiful

"Within a short period of time, their friendship blossomed"

into love

Hajiya Zahra ita kaWai ce  ya ga iyayenta

" Yar asalin Rimi, Kaduna State ce, kuma ta taso cikin gata,"

"kulawa da tarbiyyar masu kuWi, Iyayenta na daga cikin fitattun attajiran jihar Kaduna"

"Ta yi karatunta a Stanford University, USA, inda ta karanci"

English Literature

Kasancewar ta daWe a ™asashen waje ya sa wasu daga cikin

halayenta suka sha bamban da na yawancin  yan matan da suka taso a Najeriya

Ba ta cikin matan da za a kira da masu matsananciyar

"kyakkyawa ba, amma tana da wani irin kyau da nutsuwa da kima da ke sa duk wanda ya gan ta ya sake kallonta"

"Bayan aurensu, Alhaji Muhammad Usman ya tattara iyalinsa"

"suka koma Abuja, inda kasuwancinsa yake"

Allah Ya sanya albarka a sana arsa.

Business Winsa ya fara bun™asa fiye da yadda yake zato

"Bayan shekara biyu da aurensu, Allah Ya azurta su da Wansu"

"na fari, suka raWa masa suna& Aryan"

Shigowar Aryan cikin rayuwarsu ya kawo farin ciki mara

misaltuwa

"Ba iyayensa kaWai ba, har ma da Anti Hibbah ta taho daga"

London domin halartar suna

"Aryan ya taso cikin tsananin so, kulawa da gata. Lokacin da"

"Aryan ya cika shekara biyu, kasuwancin Alhaji Muhammad Usman da babban abokinsa, Alhaji Abubakar Tukur, ya samu gagarumar nasara"

"Su na gudanar da international trade, kuma cikin ™an™anin lokaci suka zama daga cikin manyan  yan kasuwa masu ku"

Wi

"Wata rana, Alhaji Abubakar ya ba abokinsa shawara"

" Muhammad, me zai hana mu ri™a ziyartar gidan marayu lokaci zuwa lokaci? Mu taimaka musu saboda Allah ya sanya"

mana albarka cikin dukiyarmu

"Shawarar ta yi wa Alhaji Muhammad Usman daWi, ba tare"

"da Sata lokaci ba suka fara zuwa, sai dai& "

"A ranar da suka fara zuwa gidan marayun, idanun Alhaji"

Muhammad Usman suka sauka kan wata yarinya me suna Aneesa.

"Ba za ta wuce shekara goma sha takwas ba, ba kyawunta ne"

kawai ya ja hankalinsa ba& A a.

"Abin da ya fi W aukar hankalinsa shi ne nutsuwarta,"

ladabinta da kuma yadda kowa a gidan marayun ke yabonta

" She s intelligent, respectful and very responsible Haka"

ne caregivers Win gidan suke faWa a kanta

"Tun