Back to novel

Chapter 10 of 16

DR MAHISHI MEERAH Abin da Ya Gabata by Golden Girl

sai acikin saukin sabarina gaba daya shima jikin rawa yake so sai yana cira

babu abinda yake buka ila yaji shi cikin kogin sabarina

Nishi kawai suke fitarwa yayinda numfashin su ke sauka da sauri

Gaba dayan sun sun fita hayacinsu taimakon junan sukeyi ta hanyar cire kayan jikinsu

Ba'abinda dr yafi do ajikin sabry irin breast dinta masu tsone mashi ido yatsanshi ya kai kan

nononta yana shaha shi tare da murza shi karshe yakai harshenshi yana lasarshi hade da

tsutsar shi ba abinda sabry keyi sai nishi mai hade da qarar dadi gabanta yayi sharkafa da ruwa

Shi kanshi bai san iya adadin kawowar da yayi ba tun kafin ya shigeta gsky sabry daban ce a

cikin mata

Wajan mararta ya gangaro da harshen shi harya zuwa hq dinta dake feshin ruwa kamar

korama yasaka dan karamin yatsan shi yana wasa da wajan sabry ta gantsaro tare da sakin qara dadi ya kai mata karo shi kanshi sai kurnani yake

Da hannun shin yake ma kanshi hanya ya duka kanshi ya kai bakin shi kan yar qara mar

hudarta jajir wajan yake a tsaftace ya zura harshanshi sabry ta fita hayacinta jira kawai take taji banana a gabanta daukar ta yayi yayi samar 3star da ita ya kama bananar shi ya jijjigata tare da m aduar saduwa ya saita ta ga kofar sabry jikin shi na rawa jira yake yaji shi cikin kogin sabry

Kamar ance sabry bude idonki tayi karo da mummunan gani don dr ya juye ya komamata wata

halita ta daban Kara ta saki daganan ta m somemashi

Bata sake sanin inda kanta yake ba ganin haka hankalin shi ya tashi sabry sabry ina sabry bata

jin shin

Ruwa ya dauko bayan ya mai'da kayan shi ya shiga watsa mata su tajima sannan tai'ajiyar

zuciya take abinda ta gani ya dawo mata kuka m ta fashe da shi dr ka mai'dani gida na gaji da

zama anan aljannu ke akwai a gidannan kai kanka sun shafe a kafara komawa aljanin dr natsane ka wallahi ban sonka na tsane ka aljani kawai

Tayi cikin bed room da gudu tana kuka yabita bakin ciki ya mata yawa ga tarin sha'awa ta taran

mata

Mafita daya ce Tasha kwayoyinta ta samu bacci haka ko tayi tasha sosai over dos

Mintina kadan ta ta koma bacci

Feena ce tsaye taci adonta tayi kyau ganinta ya hana dr bin sabry

Zowa tayi tayi hogging din shi I miss u dear inata budar ka Ashe kanan wajan sister din mu

mikayi mata ta gudu tana kuka don't worry

Muje ko ya jata suka fita harzuwa dakin shi yace da ita ina zuwa rufeta yayi dakin sabry ya

koma

Hankalin shi duk yana wajanta baccin ya tarar tanayi ya zauna kusa da ita

Yana shafa ta tare da tunanin maganar data gaya mashi ta tsane shi maganar ta daki zuciyar

shi dolle ya kai sabrt india don duba kwakwalwarta

Shi yasan sabry m din ba kanta daya ba da Lafiya take bazata taba cewa ta tsane shi ba dolle

da akwai matsala

Ammyn khairat Golden girl

"[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: Dr MAHISHI MERAH"

NÌ%‚aÌ%‚

AÌ%‚mÌ%‚mÌ%‚yÌ%‚nÌ%‚ kÌ%‚hÌ%‚aÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚tÌ%‚

GÌ%‚oÌ%‚lÌ%‚dÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚ gÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚lÌ%‚

DÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚iÌ%‚cÌ%‚aÌ%‚tÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚ tÌ%‚oÌ%‚ mÌ%‚yÌ%‚ cÌ%‚hÌ%‚eÌ%‚rÌ%‚iÌ%‚eÌ%‚ fÌ%‚eÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚aÌ%‚r

Ì%‚

PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã· ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*PAGE 35&36*

                            ranshi ya mashi fari da albishiri din da boka ya bashi wannan wata qarin

"damace yasamu wadda zaiyi amfani da ita ya turama meera bakin ciki dan shi yayi aure bai sanar da ubanshiba ya bushe da dariya,"

"""koda ya isa gida drect part din meera ya nufa cikin farin ciki yayi sallama meera na"

zaune yana karatun alkur'ani

Koda meera yaga Ahmat cikin farin ciki kuma harda sallama yaimashi yasan ba Alkairi ya kawo

shiba.

Da yake cikin parlour ne su Adda

Na zaune itada maryam da gwago Adda na shafama gwago magani akafa

Sun ansa mashi sallamar su Adda suka gaishe shi harda gwago lafiya kawai yace dasu

Sannan ya kai duban shi ga meera Akaramakulla wajanka nazo Sai da meera ya kai aya

"a karatun shi sannan ya rufe Qur'ani shi,"

Ya dube dan uwan shi maraba da Ahmat ya gida ya iyali da fatan kuma lafiya lafiya lau muke

kuma lafiyarce tasani zowa inda kake

Meera yace to masha Allahu ai haka ake so mike tafe da kai Abinda yake jira kenan

Zowa nayi nace Ashe dan iskan yaron nan Aure yayi bai fada mana ba har iskancin shi ya kai

haka wato yazama dan duniya mu iyayan shi babakin komai ya dauke mu shi ga wanda yayi ya canza wasu iyayen da sukafi mu kai wannan duniya tana bani tsoro Allah karabamu da.

"Haihuwar Dan banzai...... Sai sannan ya sheda da ya Kai karshen maganar shi,"

"""subahanallahi Ahmat har yaushe moohan din yayi Aure ba muda labari jiya jiya nan muna"

tare da yaronnan Aman bai sanar dani ba

Kai da kata meera ya daga mashi hannu ni dana Dan Kware ne irin Albarka wanda yasan

darajata da kimata ko wuta nace ya fada sai ya fada

Da d'anka nake mahishi ko bakada labarin Auran da ya kara to idan bakada labari ni inada shi

ya kara Aure kuma yanatacin Amanar yar mutane yanzu haka ance hauka take ya dauketa yayi india da ita

Wannan itace Amanar da sabina ta baka kuna shirin hallaka mata y'a saboda son zuciya irin

taku ku dauki yarinyar kirki kuba Dan banza

Kai Allah wadaran naka ya lalace

So sai suka kadu da

Bayanan shi kuma tabbas sunsan gaskiya

Yafada dolle yanada labarin su

Adda zatayi magana meera ya

Daga mata hannun itako gwago hawaye take sharcewa

Dan kuka shike jama uwarsa jiba MAHISHI bai zame mata d'a ba Allah ya shirya shi yasa ya

gane gaskiya.

Meera yayi murmushi mai ciwo yace oho in banda Abinka Ahmat yo aini nayi tunanin dan

naka ya fada maka zai qara aure kamar yanda ya kirani ya sheda'man

nasa masu albarka

Shiyasa ma ban fada maka ba bautun sabarina kuma ina sane da ita ba Hauka take rashin

lafiya ne kuma duk inda take Adua ta na jemata Allah komai yana faruwa ne tare da hukuncin Allah wannan itace kaddarata Allah ya bata lafiya ya kuma bata ikon canye wannan jarabta

Maganar MAHISHI kuma komai yaza ya shafe ka idan na kirki yazama duk ya shafeka haka

idan na banza Yazama duk sai an danganta shi da kai

Saboda za ace dan dan uwarka wani ma D'anka zai ce to kaga da mahish da moohan duk

daya suke a a a a ba daya bane ina ruwan biri da gada

D'ana ba irin dan ka bane

Ka Dai na hada doya da manja

An dai cuci yarinya an hadata da dan banza ya tashi fuuuuu ya fita yana 6a6atu

Meera ya bishi da kallo yana kada kai Allah ya shiryaka Dan uwa na Ameen

YAya Yanzu menene Abinyi dan gaskiya Yaya Ahmt ya fada kuma kanada labarin Auran da

yakara

Banda labari aman cinda Ahamat yafada to haka ta faru

Ba auran shi bane da muwata rashin lafiyar yar mutane najima jikina na bani yarinyar nan

batada lafiya da akwai abinda ke damun ta shiyasa na dage da adua

Maryam Kira mani shi to Abbah maryam ta danna kiran no din dr aman bata ta fiya tayi ya

kau sau ukku nabar taki shiga

Da yake hansfree tasa duk sunaji no din sabarina ta kira wadda ta kirasu da ita rannan ita ma

dai bata Shiga ba

Shuru sukayi daga bisani Adda tace to ko India za a bisu muga halinda suke ciki

Meera yace india ko anje kinsan Inda zaki taro su Adua kawai zamu dage dayi Allah yabata

lafiya sannan kucigaba da kiran no din su har kusamu gwago ko tan kawa batayi BA Abin yafi karfin tunaninta

*Mexico*

Bayan taci kukanta mai isarta ta tashi ta shiga wanka ta fito ta shirya ta fita zuwa gidan uncle

dinta

Ko da yaganta da yanayinta yasan ba lafiya ba Ashina da yake su har yanzu Ashina suke ce

mata

Lafiya feena ta m fashe da kuka baba ni dr zai ma haka ni dr zaice ma mutumci ni dr zaici

Amanata baba duk irin son danake mashi yatashi a banza ashe aljanar girl din can matar sace yace man sister din shi ce Ashe duk cin Amanane daman Black people basu da Amana

Kuka take wiwi kamar ranta zaifita ta cigaba da fadin to wallahi dani yake magana

Dolle na ziyarci kauyan mu sai na Mai da rayuwar ta Abin tausai cinda ta shigo rayuwata

Nida masoyina ta hananin Sakewa

Ban mance daran farko ba saboda ita bai kwana gida ba

Look Ashina yafada tare da murmushi Dan daman sun San komai daran dadewa hakan sai

tafaru

Kuma ba son dr suke b dan dai ita ke son Abinta suka barta da shi

Kuma su a ka'idar su macce daya sukeyi ko mutuwa kayi maccen bata sake aure duk ko

yarintarta haka shima na mijin idan matar shi ta mutu bai sake aure har Abada

Dalilin kenan da suka bar Ashina aura dr sun san da yace zai kara aure dolle rugima ta biyo

baya cinda su har hudu suke

Sai gashi baa aje ko ina ba hakan ta faru

Yanzu ni bazance komai ba Ashina kuma ai kinsan da hakan sai ta faru cinda ba kabilarki kika

aura ba su sunada damar auran mace hudu

Addinin su ya basu dama kuma baki isa ki hana shiba aman kuma bazan hanaki daukar mataki

ba kije kiyi duk abinda kikaga zai fisheki

Fuuuuu ta tashi

Idonta rufe Dan tsabagen kishi ta shiga mota zuwa kauyen su

To fa komai feena ke shirin aikatawa oho

*India*

Bayan sun huta anyi dukkan abinda ya kamata likitoci sunyi abinda ya kamata dr yasa hannu

sukace dai goma na dare zasu fara checking dinta

Dagana suka koma masaukin su da aka basu

Sabry ta dubi dr yaya wai mike faruwa kakawo ni nan

Sabry baki da lafiya misakike shan kwayoyi misa sbry gashi har sun maki illa a brain

Dolle sai an maki aiki kina abu tamkar mahaukaciya

"Nidin yaya nike abu irin na mahaukata ""? Yes"

Tun yaushe kika fara shan su ya tsareta da ido ita ma tasa idonta cikin nashi

Tun randa ka daina kulani ka dai na so na to idan tunaninka da soyayyarka suka adabeni to ko

bacci bana iyayi sai wata rana nayi tunanin na fara shan drug dan kauda tunani

Sai Nafara kuma gaskiya naji dadin fara shan idan nasha su ina mantawa da kowa da komai ina

samun kai na wata duniya ya daban

Wannan shine dalili komai ya sameni kasani kai ne sila koda kwaya bata haukata ni ba kasani

soyayyarka zata hauka tani har ma tazamo ajalina dr kaman illa kama zuciyata mugun tabo

Ka cutar dani da ratuwata da zuciyata da gangar jikina gabaki daya ka nakkasa rayuwata da

banzar soyayyarka ta yaudara ta karya

Idan wannanne dalilin kawo ninan karma ka wahalar da kanka kayi asarar kudin ka dan bazan

taba daina shan kwaya ba shanta yazama jikina shekara 7years kenan Ina amfani da ita kakoga rabani da ita sai Allah ba dai likitociba

Kuyi malaiji da wannan banjin dadi

Ammyn KHAIRAT

"[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: Dr MAHISHI MERAH"

NÌ%‚aÌ%‚

AÌ%‚mÌ%‚mÌ%‚yÌ%‚nÌ%‚ kÌ%‚hÌ%‚aÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚tÌ%‚

GÌ%‚oÌ%‚lÌ%‚dÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚ gÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚lÌ%‚

DÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚iÌ%‚cÌ%‚aÌ%‚tÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚ tÌ%‚oÌ%‚ mÌ%‚yÌ%‚ cÌ%‚hÌ%‚eÌ%‚rÌ%‚iÌ%‚eÌ%‚ fÌ%‚eÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚aÌ%‚r

Ì%‚

PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã· ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*36&37*

                            bai bari ta ida Maganganunta ba ya jawota ya hade bakinshi da nata hot kiss

yake mata ba kakkautawa

Jikinshi harcira yake ta ko ina ya rukitata sai da yasa ta ta yarda dari bisa dari itadin tashi ce

shinatane

Soyayya zallah ya nuna mata sai da ta ladabtu tayi laushi sannan ya sassauta abinda yake

mata

Idanunshi sunyi jajir cikin sarkewar murya yace sabryyy misa kike tunanin haka misa kike

tananin na daina sonki soyayyata a gareki tafi gaban kallar I love u kama yayi ki gane ki fahima da yanayi na da motsina duk duniya babu matar da nake so sama dake

Sabryy ki daina kokwanto akan soyayyata sai dai kiman uzuri akan komai ni kaina ban son

abinda ke damuna ba duk abinda nake maki bada san raina yake faruwa ba wani abun ma ban

son na aikata shi kiyi haquri sabryy ina sonki kina matukar kaunarki kece maccen da na faraso tun ban san minene so ba kuma har Abada kaunar tanan mutu karaba

Kiyi hakuri sabryy kiman uzuri ki yafeman kurakure na insha Allahu very soon komai zai canza

insha Allahu

My sabry I beg you please help me sabry

Kuka ya fashe mata dashi shi kan shi yasan baya kyauwa sabry yana iya baki kokarin shi

naganin yayaki zuciyar abin ya gagara yarasa dalilin haka

Jikinta ne duk yayi sanyi ta tabbata dr gaskiya yake fada mata to mike damun su shine abin

tambya

Yaya MAHISHI ka dai na kuka komai ya wuce kaji Dan Allah kadena kuka rungume juna

sukayi ki yafe man kinji zan canza na dawo kamar yanda kike so dan Allah ki yafe man na yafe maka yaya MAHISHI Allah shi yafe mana baki daya

Yauwa nagode sabrry meera yafa suna dariya dan Allah kanwata ke daina shan kwaya kinji Dan

Allah

Insha Allahu zanyi kokarin ganin na daina Aman ta zameman jiki dolle sai ahankali ko zan dai

na zaki daina kisama ranki hakan insha Allahu jawota yayi ya sake rungumeta yana gaya mata kalame masu dadi

Kuma BA laifi taji dadin hakan kuma hankalinta ya kwanta

Hannun shi yakai kan breast din wow sabryy ya sunno kanshi cikin wuyanta yana sunsunarta

yana wasa

Da hannuwanshi cikin breast dinta sabry wajannan akwai laushi tamkar auduga

Ina son su so sai ko zan iya ganin su idol ta rufe yabata kunya sosai Kai yaya zaka iya

ganinsu ai da kai da kaya duk mallakin wuyane karkaji komai eh duk abinda kaga dama dasu Allah ko ta daga mashi kai

Thanku rigarta ya daga dayake batada bra sai suka bayyana jajir dasu tsaytsaye hannun shi

ya kai yana waja da kan nono sosai take lumshe ido tana jin dadin abin bayyi qasa agwiwa ba ya kai bakin shi yana tsutsarsu a hankali cikin kwarewa ya nura sabrry nada karfin shaawa

sosai

Hannushi ya kai kasanta yajita ajike koda ya fara wasa dashi sai yaji ta. Kama feshin ruwa har

wani kara kankameshi take hannunshi ya fito da shi ya zura cikin bakin shi ya tsotse itako cikin

jin kunya tace dr cici tayi shuru gira ya daga mata yana wasa da lipes fadi komai karkiji komai

Ni nakine mallakinki kina jindadin abinne naci faba ta lumshe ido tare da daga kanta

murmushi yayi ya

Kwantar da ita

Yaja siket dinta sama yana Shafa cinyoyint da kissing din su itako sai jindadi take tana jan

numfashi sosai yake wasa da hannunshi kasanta sai da tayi wata irin kara ta dadi tare da bulbulo wasu ruwa masu dume sannan yayi murmushi ya kalleta yace sannu duk sai kunya ta

kamata

Ruwan da zubo yasa bakinshi ya shanye su tare lashe wajan ita kanta mamaki dr ya bata ko

kyama baiji toilet ya kaita sukayi wanka daganan suka fito suka shirya zuwa yawon bude idon dan an sanar masu da sai nan da

Kwana biyu za a yimata aiki

*more comments more typing*

Ammyn khairat

"[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: Dr MAHISHI MERAH"

NÌ%‚aÌ%‚

AÌ%‚mÌ%‚mÌ%‚yÌ%‚nÌ%‚ kÌ%‚hÌ%‚aÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚tÌ%‚

GÌ%‚oÌ%‚lÌ%‚dÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚ gÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚lÌ%‚

DÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚iÌ%‚cÌ%‚aÌ%‚tÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚ tÌ%‚oÌ%‚ mÌ%‚yÌ%‚ cÌ%‚hÌ%‚eÌ%‚rÌ%‚iÌ%‚eÌ%‚ fÌ%‚eÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚aÌ%‚r

Ì%‚

PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã· ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

Social gift GA yan Group dr MAHISHI

*PAGE 37&38*

                          sun shirya cikin shirin su na masoya sunyi kyau sosai sai sihirtaccan qamshi

suke fitarwa ruke da hannun juna haka suka fito daga cikin hospital din tashar jirgin kasa suka nufa domin zuwa yawon bude ido

Jirgin da zashi

*VANARASI*

Suka hau

Okkk vanarasi or kashi uff(banaras) is one of the seven holy cities in Indian it was the belo

beloved city of Lord shiv or lemme say maheshwar and there's also where goddess ganges lives in or river ganges and there are several markets in there and lovely garden thought

Vanarasi yana daya daga ciki babban birinin india guda bakwai sannan wajane wanda abin

bautar mabiya adddini hindu yake gami da teku wato wajan da akwai ruwa sosai da jiragen ruwa kwalekwale sannan da lambuna game da kasuwa

Hade da