Back to novel

Chapter 11 of 16

DR MAHISHI MEERAH Abin da Ya Gabata by Golden Girl

hotel's

Vanarasi wajane na masoya normally wanda zakagani wajan masoya ne masuji da kansu suke

zuwa wajan dan shaqatawa da akwai dadi zama wurin ga lambuna

Game da ya'yan itatuwa na mare rayuwa duk wanda ke wajan harkar gabanshi yake mazane

da matayen su kowa na bakin kokarin wajan nunama matar shi ko budurwar shi love

Sosai sabry taji dadin zuwa wajan dan tatsinci kanta cikin farin ciki soyayya zalla dr

yanunamata a wajan wadda ita kanta batasan ya iyataba

Sukansu india wa tsayawa sukayi suna kallon su dan Soyayyar da yake mata abin kallo d

koyice wani abun harkunyar shi takeji idan ya mata lallai muma hausawa bafa afimu iya love muna dai alkunya ne

Sun shiga kwalekwale yayi yawo dasu cikin ruwa tare da daukar slfie haka ma cikin lambuna

nan ma shun shaqata sun sha kayan fruit

Daganan ya kaita mujami'a wajan abin bautar hindu wato Shiva dan ganin yanda suke gudanar

da ibadarsu

Bayan sun dawo suka yada zango a wani qaton lambu mai zagaye da fararan kujeru

masoyane zaune suna hutawa saboda da akwai niima a wajan ga iska mai dadi na kadawa

Duko kanshi yayi cikin kunnanta yaradama dariya tayi shikuma yayi kissing dinta ya qara gaba

ya bartanan

Wata ba india ce dake zaune kusa da kujerasu taima sabriy murmushi cikin harahen turanci

suka gaisa inda matar ke cemata soyayyarsu ta birge su sabry taji dadin maganarta tace mata

thank u

Daga nan hira ta barke atsakanin su matar ta shedda mata sunanta Ayusha kuma itama tare

da mijinta take yanzu haka kwana biyu ya rage masu su gama shaqatawarsu su koma 9ja sabry tace Kai haba a najeria kuke zaune ai ina aurene ya kaiki can Ayusha tayi dariya tace ei suna Abuja da zama aikine ya kai mijinta can aman asalinsu yan nanne sabry tace KO baki fadaba da anganki anga ba india

Sun jima suna hira daga kuma sunyi exchange na number dan idan sun koma 9ja su runqa

ziyarta juna Ayusha tanada da kirki sosai azaman da suka danyi sabry ta fahimci haka

Dr ne ya dawo ya rufe idanun sabry ta baya dariya tayi yace da ita beby mutafi

Sabry ta tashi ta nuna Ayusha ta gabatar da ita ga dr daga nan sukayi bankwana sai sun hadu

anjima

Wani waje My kyau ya nufa da su sai sai d suka shiga wajan sabry taga Ashe hotel ne

Room din da suka kam direct suka nufa dakine mai dauke da Royal bed wandda yaji pink din

bed short

Coffee ne aka fara kawo masu suka sha kunsan india da coffee

Sunci Abinci wanda shawarma ce sukaci da pizza

Sai kayan Sanyi

Toilet suka nufa atare sukayi wanka dukda tana danjin nauyin shi

Bayan sun fito shida kanshi ya gogemata jikinta ya shafa mata mai da turaruka

Sannan shima ya shafa daga su sai towul suka fada kan bed suka ja zane suka rufa bayan

sun ya cire masu towul din jikin su

Jawota yayi jikin shi jikinsu yahadu da juna gashi ba kaya kowa sai da yaji shoking a jikin

musamman sbry da taji banana na dungunanrta

Sai hankalinta ya qara tashi jikinta har rawa yake

Ammyn khairta

"[9/5, 13:19] Ammyn Khairat: Dr MAHISHI MERAH"

NÌ%‚aÌ%‚

AÌ%‚mÌ%‚mÌ%‚yÌ%‚nÌ%‚ kÌ%‚hÌ%‚aÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚tÌ%‚

GÌ%‚oÌ%‚lÌ%‚dÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚ gÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚lÌ%‚

DÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚iÌ%‚cÌ%‚aÌ%‚tÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚ tÌ%‚oÌ%‚ mÌ%‚yÌ%‚ cÌ%‚hÌ%‚eÌ%‚rÌ%‚iÌ%‚eÌ%‚ fÌ%‚eÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚aÌ%‚r

Ì%‚

PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã· ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

Social gift GA yan Group dr MAHISHI

*PAGE 39&40*

                            dr office din doctors ya nufa ya shaida masu kudurin shi na tafiya da sabry gida

"dan a nema mata maganin hausa a gani,"

Sukan su likitocin sunyi na'ama da hakan dan suma suyin tunanin ciwon ba na asibiti bane dan

haka ba tare da bata lokaci ba suka rubuta mashi sallama da fatan alkairi

7:am na safe suka shirya dan tafiya airport haryanzu dai allurar bacci aka sake dan karamata

dan kartatashi kafin su kai cikin motar hospital din aka sata tana kwance kamar matatta dr na

rungume da ita

Airport komai an gama jirginsu ya tashi zuwa lagos

Cikin awa ukku suka shidda airport na lagos

Yafito sabe da sabry akafadar shi kuma yayi dai dai da zowar dr nawaz da mota biyu shida

wani saboda ya ya rugasu. Zowa kusan awarshi biyu da zowa daga Mexico

Wajan su ya nufa aka buda mashi marfin mota baya yasata sannan suka gaisa ko ba a fada

mashi ba yasan wanda suke tare da dr shine Alhji nurem

Hankalin nawaz duk yana ga babyn shi haka drive yaja suka tafi wata shahararar unguwa suka

nufa

Wani gida hadadde duk unguwar babu irin shi wajan haduwa sunyi hon ka bude masu get suka

shiga bayan sunyi parking

Ya fito da ita haryanzu dai bacci take bata tatashi ba Alhj nurem yai masu iso harcikin gidan

wani kayataccen parlour yai masu masuki

. Komai yaji a wannan parlau mai kama da daular sarki

Kan luntsuma luntsuma kushin din suka zauna ya aje sabry sannan shima ya zaune ya jawo

sabry ya dora kanta bisa cinyarshi yana shafa sumar kanta duk tarame ta fayawo

Dr nawaz duk kishi ya kama shi jiyake ina mashine take bisa cinyarshi sai kallonta yake yana

kishin dr

Wasu yan matane masu kama da juna zuqazuqa masu shegen kyau kamarsu guda ba wani

babbanci hakama kayansu iri guda babu wani abunda ya babbanta su

Sai kamshi suke na hadaddan turare

Salam sukayi masu cikin muryasu mai shegen dadi hannuwansu dauke da abubuwan motsa

baki sannnunku da zuwa ya hanya ya kuma maijiki

Dr mahishi ya dago kanshi dajin wanan muryoyi masu dadi sai da gaban shi ya fadi dukansu su

suka zubama ido suna kallonsu dr nawaz sai yaba kyansu da kamarsu yake maganar gaskiya sun birge su

Yauwa dr ya fada tare da dauke kanshi da barin kallon su

Komai sun zuba masu yayinda daya ta zubama dr ido Dr ya hadu sosai zuciyarta sai buwatake

kuma take taji wani canji cikin ranta

Fatanta Allah yasa marar lfy ba matar shi bace

Wata hamshakiyar macce ta shigo itada Alhji nurem taci ado da kwalliya sosai take maka da

yaran da suka shigo

Suna ruge da hannun juna

Hajiya Narim kenan mata ga Alhji nurem masoya na Asali da sukayi rayuwa mai ban mamaki da

ban tause

A cikin litafin

*GAMO DA KATAR YAR MAKAFI*

Wadanda suka karanta gamo da katar sunji yanda rayuwar su ta kasance

Cikin girmamawa su dr suka gaishe da ita ta amsa masu fuska asake

Suka zauna tace ya kamata kuci wani abuko oky thank u ruwa kawai suka sha ta kalli yaranta

taimasu nuni da hannu suka tashi suka kwashe kayan da suka kawo masu suka maida masu dakin baki

Sannan suka dawo suka zauna hajiya narim wadda yaranta kece mata Inna ba wai dan

kauyanci bane ko wani yasa suke cema Inna a a dan tunawa da Inna wadda tataka rawar gani ga rayuwar narim

A cikin gamo da katar

Sister ya kamata kiyi wannan aiki kinji kinga ban jima dayin wani aikin ba cikin shagwaba tace

Kai Inna dan Allah kima su wallahi Inna wahala nake duk lokacin da nayi wannan aikin

To kina yarinyarki harkinsa wahala ni tun kafin na kai kamarki nake wannan aikin ke wahalar

mi suka baki

Yar uwarta tace wallahi niko kinga Inna wanan aikin naku har birgeni yake naso ace ninayo

wannan gado nake koba komai kana samun lada mai tarin yawa cinda kana ceton rai aman da ance sister tayi ai sai bakin rai hummm siso kenan dan bakisan irin wahalar da mutum kesha ba idan ya gama aiki sai nayi sati ina ciwon jiki kuskure kadan zakayi kuma kaji ajikinka dan

maryam ba mutuncine da ita Inna tace ai tana jinki duk abinda kike fada ifa hakane nayi shuru

Human ni dai naso ace ninayi wannan gado Alhji Nurem yace qyalesu yar baba kara da bakiyi

wannan gado na aljannuba

Kara da kika biyu ni duk fadin lagos babu macce kamarki a fannin zane ko wanne irine babu

kamarki dan yanzu duk kinfini iyawa kin kwace komai kin tuna baindiyennan cewa yayi ke yake so ki zana mashi wani kamfani nashi

Eh hakane

Dady kowa da irin baiwar da Allah yabashi to kin gani barta ita tabi gadon uwa ke kuma kinbi

na uba

Su dai su dr sun zama yan kallo yayinda kuma dr hirarsu tafara bashi haushi na sunki duba

mashi sabry dinshi

Alhji nurem yayi gyaran murya ya gabatar masu da iyalin shi gare su inda ya sheda masu yaran

shi gasunan yan ukku ne biyu mata na miji guda bashinan yana wajan aiki

Kama sheda masu Guda tayi gadon uwarta wajan bada magunguna guda kuma tabiyo shi

Suka jinjina kai da fatan Alkairi

Hajiya narim tace to shikenan bara ne mata aikin aman aikin bazai yoyuba cinda bacci take

dolle sai sadda tatashi

Yanzu ta kai wanne lokaci bata tashi ba dr yace gasky sai ta kai Asuba oky to ba zaiyuyu

yauwo ai mata aikinba sai dai zuwa gobe sai kabarta anan har zuwa safe kuje masauki ku huta kuci abinci to mun gode

Sister kai su masauki yes mam sister ta tashi dr nawaz na tsaye yana jiran dr yatashi aman

yaki tashi Ahj nurem yace dr ya dai dr ya dago ya dube hjiy narima yace ba zaiyuyu muje

masaukin da itaba idan na barta nan bazan taba samun natsuwa ba idan ban ganinta

Yan biyu suka saki baki suna kallon shi hajiya narima tayi murmushi tace hakuri zakayi kabarta

anan da akwai abinda zan mata kafin tatashi cikin sanyi jiki ya tashi ya barta yana tafiya yana wayewayenta

Bayan ta

Kaisu masauki ta dawo ita dai dr mahish ya mata sosai

Dr MAHISHI wanka yayi ko takan Abinci bai biba Dr nawaz yayi yaci Abinci aman yace baici

Hankalinshi naga sabry baida kwanciyar cin abinci rabonshi da Abinci tun vanarasi

Wayarshi ya kunna bai jima da kunnata ba kiran meerah ya shigo wayarshi cikin rawarjiki ya

daga tunkafin meera yayi magana dr kerero kuka

Meerah yana jinshi baice da shi komai ba saida dr yayi kuka mai isarshi sannan yayi shuru tare

da gaida meera ya amsa mashi cikin kulawa wanda rabon da Dr yaji hakan tun kafin Abubuwa su lalace mashi

Su samu sabani da meera meera yace kuna inanne yanzu misa kuma kakashe wayarka misa baka shedaman halinda kuke ciki ba boye mani da kayi shine mafita Muhammad miyasa bazaka canza halinka ba ninasan lokacin da na haifi dana yaron kirki na haifa mai sona da kuma son duk abinda nake mai kuma gudun baccin raina wanda baya boye mani komai duk

abinda yashafe shi yana sanar dani bashida abokin shawara da yawuce mahaifin shi

Aman tun lokacin da naraba dana da gida da kaishi wata duniyar dan cigabn rayuwarshi sai aka

canza mashi mai makon yaci gaba sai yaci baya nayi da nasani matuqa da da turaka can danayi da nannabarka kusa dani da abubuwa sunzo mani da sauki

Aman komai Allah yashiryaka Allah yasa kagane Allah ya karkato da hankalinka wajanmu

Yanzu ina diyata wanne hali take ciki yanzu

Dr tun lokacin da meera yafara magana idanun shi ke tsiyayar da hawaye gaski meera ya fada

mashi kuma bashida kamar meera shikanshi bai san Abinda ke da munshi ba ya daiga

rayuwarshi ta canza lokaci guda

Cikin kuka da mutuwar jiki dr m yace Abba ka yafe man ni kaina nasan na tabka babban

kuskure kuma nasan harda hakkinka ke da wainiya dani tun lokacin da na bujere maka ban sake masun kwanciyar hankaliba dai dai da sakan guda tundaga lokacin nasan hakkinka ne ke da wainiya dani Aman Abbana kasani duk abinda nayi naji kawai ina yinshine wani abunma sai nayi shi nasan nayi shi na koma da nasani aman dan girman Allah Abba ka yafe mani duk

Abinda nemaka dana fili dana sarari ko na samu sassauci

Yasake fashewa da kuka meera ya share hawayan da suka zubo mashi dan sai yanzu yake

nura da dr ba acikin kanshi yake komai BA da akwai shiga baga cikin lamarin

BA komai Muhammad na yafe maka duniya da lahira Allah yayafemana baki daya kadage da

Adua yanzu kuna ina yajin. Sabarina

Jikinta sauki zamuce yanzu haka muna lagos gidan Alhji nurem matarsa zataimata ai to Allah

yasa adace aman abar aikin sai gobe idan munzo ayi gaban mu sanan kuma naga wanne irin aikine take naga idan ba shirka cikin kan garin neman lafiya a sabawa Allah

To insha Allah Abba daman sai gobe zaa fara aikin to Allah shikaimu insha Allahu koda goma

keyi mun shigo to Abba Allah ya kawoku lafiya Abban na gode Allah yasaka da alkairi Allah yaqara maka lafiya da nisan kwana Ameen

Sukayi sallama dr yayi ajiyar zuciya yaji zuciyar shi sakat kamar ancire mashi kayan nauyi

yasamu natsuwa. Sosai yaji farin ciki ya mamaye mashi bakin cikin da da muwarshi

Shima can meera ajiyar zuciya yayi ya shedama su adda halin da ake ciki da gwago harda

moohan sun jinjina kai yace shu shirya gobe suyi asubanci

Kuma yace da moohan ya fadama Ahmat ya shirya ayi tafiyar tare da shi da moohan ya sheda

ma ubanshi dariya ya bushe da ita yace Allah shikaimu mujen miyo kallo

Tunda asuba bayan sunyi salla suka nufu katsina airport hayar jirgi suka dauka jirginsu

yadaga zuwa lagos

*topa fans kubiyoni danjin wannan tonan sililin*

More comments more typing

Ammyn khairat

Dr MAHISHI MERAH

NÌ%‚aÌ%‚

AÌ%‚mÌ%‚mÌ%‚yÌ%‚nÌ%‚ kÌ%‚hÌ%‚aÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚tÌ%‚

GÌ%‚oÌ%‚lÌ%‚dÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚ gÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚lÌ%‚

DÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚iÌ%‚cÌ%‚aÌ%‚tÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚ tÌ%‚oÌ%‚ mÌ%‚yÌ%‚ cÌ%‚hÌ%‚eÌ%‚rÌ%‚iÌ%‚eÌ%‚ fÌ%‚eÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚aÌ%‚r

Ì%‚

PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã· ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

Social gift GA yan Group dr MAHISHI

*PAGE 41*

                       8:am taimasu airport na lagos

Moohan ya kira dr mahishe ya sheda mashi sun. Iso yanzu haka suna filin jirgi. Na lagas

Cikin. Dauki dr suka shirya shida dr nawaz Alhj Nurem ya basu mota biyu da. Drive

Mintina 30 suka isa airport yau dr. Cikin farin ciki ya isa ga mahaishin ya rungume shi. Harda

hawayan shi shima. Meera cikin kulawa ya rungume dan shi yana tambayar lafiyarshi

Adda sai murna take. Da shiryawar da da uba

Ahmat. Sai harare. Harare yake wajan shi dr ya nufa yana gaishe shi tare da yi mashi barka da

Zuma moohan shima ya gaishe shi rabonda suga juna harsun manta

Gwagota inji dr itao gwago. Sai kauda kai take saboda alkunya ta dan farin

Aman cikin ranta murna take da ganin danta musamman yau yanda ta ganshi yana farin ciki

uwa kenan

Sun shiga mota zuwa gidan alhj nurem ba jimawa suka isa hon sukayi aka bude masu

murginenan get din

Falon baki akai masu masauki mintina kadan yan biyu sukacika su da breakfast da kayan

motsa baki

Sai da suka dai daici sun karya sannan su Alhji nurem da iyalishi suka shigo suka gaisa a

mutunce yan biyu suna

Kwashe kayan abincin Duk da bawani mai yawa sukaci ba dan meera ruwa kawai ya iyasha

Burun shi yaga yarshi shima dr abinda ke cikin ranshi kenan rabon shi da ita tunjiya

Hajiya narim tace da yaranta kuje ku tafoda ita ina ai tabar fizge fizgen ko kin sha qamata

wannan maganin eh Inna

To kufuto da ita ba jimawa sai gasu ruke da ita kan kushin suka zaunar da ita dukansu ita suka

zubama ido duk tarame taqara fari sai dan siririn hancinta da manya idanunta da suka qara fitowa

Moohan jiyayi kamar yaje ya rungumeta dr kasa hakuri yayi sai da yaje wajan ta dafata yayi

yana fadin sabry sannu

Hajiya narim ta dube shi tace kyaleta dan bata cikin hayacinta yanzu bata masan inda kanta

yake ba

Saboda maganinda aka shaqamata

Da ba ai mata shakeba da ba Mai iya ruketa wajannan

To Alhmdull yanzu zamuyi abinda ya kawoku

Tayi duba ga yarta sister daukoman darduma da turare yes mah

Da sauri tanufi aiken Innarta

Shinfida mata sallaya tayi sannan ta bata turaren ta fesa tare da bude alqur'ani mai girma salati

ga Annabi tayi sannan ta cigaba da sauran dukkan aduoin ta sai tabudo suratul jinnu ta karanta

Tana cikin karatun tafara hamma kowa yayi tsi ita kawai suke kallo

Zuwa can tayi gyatsa mai karfi tare dayin sallama agaresu wata murya ce sukaji wadda ba tata

ba

Muryar na miji cikin sanyin shi yayi masu sallama suka amsa

Baki muna maku barka da zuwa Muhammad meerah da kaida iyalanka da fatan kunzo lafiya

Ahmat meera naji dadin zuwanka dan zuwan da kai ya dace

Meera ya amsa da sunzo lafiya yana mai jinjina kai lallai jinnu gaskiya ne

Da farko dai ni sunana Alhaji malam aikinmu shine taimakon aluma daga cikin irin baiwar da

Allah yabamu

Kuma cikin ikon Allah da nufin shi da yardarshi Ana dacewa

Dafarko dai sabarina sihiri ne ke damunta tare kuma da turan miyagun Aljannu da aka turo

mata haka shima dr yana tattare dana shi sihirin su duka biyun an masune dan hanasu zama lafiya aman insha Allahu komai yazo karshe za'a basu magani da Ayoyin Allah kuma jinnun zasu barta yauyau dinnan

Sannan ka'idar aikinmu shine mai'dama kura aniyarta ma'ana dukkan wanda yai masu