Back to novel

Chapter 23 of 52

CHEF ZEEY Hanyar Nasara By Azizat Hamza

abuna. Ba mai yawa na yi ba, amma wanda na ci ya fi wanda na"

zubawa Jalal.

Na wanke abubuwan dana Sata na goge wajen yayinda Jalal ya cigaba da aiki a Laptop Winsa. Time to

time yana shan ruwa. Gora Waya da rabi ya sha kafin mu bar wajen.

Na ce masa ya bari in dafa masa wani abun daban yace mini no need.

The fact that ya yi complain Win zafin yajin sai na ji babu daWi. Even though ya cinye abincin sai nake

"ganin ya ci ne saboda kar na yi magana, ba wai dan yana so ba."

"Mentally, sai na fara ticking list Win abubuwan da Jalal baya so."

Number 1: Jalal baya cin yaji.

Daga yanzu duk abinda zan bashi zai reflecting wannan.

Shi ya kawo ni gida a mota dai-dai ana kiraye-kirayen sallar Azahar.

Na fito daga motar ina murmushin abinda ya faWa mini kafin na fito.

Cewa fa yayi idan ya je gida zai faWawa Hajiya na bashi one of her favourite food. Shine na ce masa

sannu Šan Hajiya. Shi kuma ya kirani da Ghetto Girl.

Cak na tsaya lokacin da Baffa Lawalli ya kira sunana.

"""Waye ya saukeki a mota yanzu, Ziyadatu?"" Ya tambaya yana bina da kallon tuhuma."

"""Dama kwana biyu an faWa mini kullum sai wata ba™ar mota ta zo ta Waukeki. To yau Allah ya kama ki, na"

"gani da idona"""

Na yi shiru ina jinsa.

"""Ba magana nake miki ba?. Ina kika je? kuma waye ya kawoki a mota?"""

"""Baba aiki fa na je yi, kuma Ogana ne ya rage min hanya"" na faWa dan bana so Baffa Lawalli ya san Jalal"

nake shirin gabatar musu.

"""Aiki a ina?"""

"""Aikin girki ne a wani restaurant"" na bashi amsa kai tsaye."

"""Yanzu ke da muka ce ki fitar da miji shine kika buge da aikin abinci a restaurant?"""

"""To Wallahi zan kira Adamu ya zo mu karSi sadakinki a wajen Alhaji Nafi'u kawai mu huta. Tunda wasa"

"da hankalinmu kike yi, ba auren kike so ba"""

"Ina jin ya faWi haka na ce ""To Baba ai wata ukun da kuka bani bai cika ba""."

"""Ina magana kina magana, Ziyadatu!"" Ya daka min tsawa."

"""Ka yi ha™uri"" na faWa a hankali."

"""Ki wuce ciki. Bari na dawo daga Masallaci na kira Adamu. Ba za mu zuba miki ido ki ™i aure ki zauna"

"mana a gida ana zuwa ana Waukanki da mota ba"""

Na wuce ciki ina faWin ta Allah ba taka ba a zuciyata.

Ina shiga gida Kaka ta tambayeni ya ta ga raina a Sace?. Na ce mata Baffa Lawalli ne fa na haWu da shi a

™ofar gida ya fara gaya min magana wai ana zuwa ana Waukata a mota.

"""Ki yi ha™uri. Zai wuce kin ji"" ta faWa da sigar lallashi."

"A wannan gaSar na ga ya kamata na sanar da Kaka maganar Jalal, saboda ta bani shawaran yadda za a yi."

Dan Wallahi bana so Baffa Lawalli ya shiga maganar aurena. Idan ya san Jalal yana da kuWi Allah ne kaWai ya san abinda zai yi.

A ta™aice na faWawa Kaka Jalal yana son aurena.

'Yar tsohuwar nan sai ta saka kabbara kamar wacce na ce mata zan je Hajji. Ta fara cewa wai tun cikin

Azumi take ta min addu'ar Allah ya bani miji na yi aure bayan sallah. Har da cewa dama ta faWa mini Šan

Hajiya Layla yana sona.

Kai! Kaka ma dai a gaisheta.

"""Kaka dama so kike na yi aure na barki ke kaWai ko?"" Na faWa ina turo baki."

"Kaka ta ce "" ai tun ba yau ba na san watarana za mu rabu idan kika yi aure, Ziyadatu. Dan haka a shirye"

"nake. Kin ga nan gidan mijina ne. Kema ina miki addu'ar Allah ya kaiki naki gidan mijin lafiya"""

"""To ni ba zan je gidan miji ba. A nan zan zauna"" Na faWa ina shigewa jikinta."

Kaka ta fara dariya tana faWin gidan miji fa akwai daWi.

"Na Wago na ce ""ba wani. Ke da kishiya ta hanaki jin daWin miji"""

"""Wa ya faWa miki?. Idan na kwaso gajiyar aikin Tuwo da dare idan Malam ya shigo sai ya ce mini, Fatima,"

"kwanta na miki tausa"""

"""Iyye!"" Na saka shewa."

"""Kice Kaka kin sha love a Waki"""

"Kaka ta yi murmushi ta Wan sosa kanta ta ce ""ba dan kyautatawar Malam gareni ba, da ™unci ya kasheni"

"a gidan nan. Ga mutuwar 'ya'ya ga masifar kishiya. Allah ya ji™an Malam, ya haWa fiskokinmu a Aljannah""."

Na amsa da Amin.

Ina jin hiran LOVE na manta da maganar Baffa Lawalli na buWe kunnena da kyau ina shan labarin auren

Kaka da Malam Winta.

Ashe dai suma fa zamaninsu ana soyayya.

Idan har bayan shekaru masu yawa da mutuwar miji ka ji mace na faWin kyawawan halin mutum. To

tabbas ya kyautata mata lokacin da yake raye.

"Da wannan tunanin na fara tambayar kaina. Shin idan na auri Jalal, zai kyautata mini?."

Ban sani ba.

Lokaci ne kawai zai nuna wannan.

Wajen ™arfe tara na dare na turawa Jalal text akan Dan Allah idan baya komai ya kirani ina so mu yi

magana.

JAYKAY

Jalal yana tareda Hajiya text Win Ziyada ya shigo. Yanzu ya gama faWawa Hajiyar akan cewa sun

"onboarding Ziyada ita zata zama Head Chef na restaurant da za a buWe a cikin Plazar su. Lokacin da ya briefing Winta abubuwan da suka yi da kuma sunan da aka sakawa restaurant Win, sai Hajiya ta ce dama ta faWa masa idea Win Ziyada yana da kyau. Ta ce masa Allah ya sa a buWe a sa'a."

Yana gama karanta text Win Ziyada ya yiwa Hajiya sallama ya baro Wakinta ya nufi nasa Wakin.

Sai da ya gyara kwanciyarsa da kyau sannan ya kirata.

Ciki-ciki ya ji sallamarta alamar itama a kwance take.

"""Ya aka yi Ghetto Girl. Sauro sun hanaki bacci ne?"""

"""Kutmelesi!"" ta faWa daga Sangarenta. Yana iya picturing yadda bakinta ya faWi kalmar."

"""Ni ba sauro ya sa na kiraka ba. Kuma da kake maganar sauro, hala baka da labarin akwai Net. Ga"

"mosquito coil. Har maganin sauro na shafawa a jiki akwai. Dan haka 'yan Ghetto suna da hanyoyin magance matsalar sauro"""

Ta masa dogon bayani. Daga yanayin muryanta ya san a kufule take da shi.

"Ba zai barta haka ba. He likes teasing her. Yana jin daWi idan tana full ZIYADA mode Winta. FaWa-faWa,"

"sanyi-sanyi, da kuma full pride na inda ta fito."

Tana burgeshi idan ta nuna masa tana alfahari da inda ta fito. Ya tsani ya ga mace ko ma namiji yana

™yashin asalinsa.

"""Oh really! Duk saboda sauro kuka tanadi wannan?. Lallai mutanen Ghetto akwai su da dabara"" ya ™arisa"

maganar yana Wan murmushi.

"""Sai ka yi kuma. Masu kuWi ma suna kamuwa da Malaria. Ka ga sauro babu ruwansa da mai kuWi ko Wan"

"Ghetto"" ta bashi amsa. Zai iya rantsewa sai da ta harareshi ta wayar."

"""Ni fa ba maganar sauro na ce za mu yi ba"" ta sake faWa."

"""Ina jinki"" wannan karan sai ya cire wasa ya bata full attention Winsa."

Ya ri™e wayar yana jin bayanin da take masa. So take ya kira Baffanta da ke Katsina ya gaishe shi ya kuma

gabatar da kansa akan shine wanda zai aureta.

A yadda ya fahimta. Šaya daga cikin Uncles Winta da ke nan Zaria ne ya sakata a gaba.

""" ka ce masa Muhammad Jalal sunanka. Kada ka ce Jalal kaWai"" ta faWa masa."

"""Why?"""

Ta yi shiru.

"""Kin musu ™arya a kaina ko?"""

"""Ni ban yi ™arya ba. Kawai dai ya fi son masu suna Muhammad ne"" bai yarda da bayaninta ba."

Bayan ta gama yi masa bayani sai ya fahimci akwai pressure daga gida akan ta yi aure. That explains

abinda ya sa ta amince da deal Winsa. Ba kawai saboda al™awarin da yayi mata bane ya driving Winta ta amince da shi.

Yanzu ya fahimci wani abu. Uncles Winta suna so ta yi aure. And luckily sai proposal Winsa ya zo mata a

dai-dai.

Koma menene. Lokaci yayi da zai Wau next step akanta.

Bayan sun gama wayar sai ya kalli numbar data turo masa. Baffa Adamun Katsina ta rubuta sai kuma

numbar.

"Bai kira numbar ba. Sai ya dannawa Ibrahim kira. Gobe Jummu'ah, akwai yiwuwar a garin Katsina zai yi"

sallah...

CHAPTER TWENTY NINE

JAYKAY

JALAL MAIYA˜I bai taSa zuwa garin Katsina ba. Amma sai ga shi yau saboda mace ya shiga garin.

A shekarunsa ya san cewa maganar aure ba maganar waya bane.

Tunda Ziyada ta nuna masa Baffa Adamu shine Uba a gareta. To kuwa ya dace a ce ya je har gida ne ya

"same shi su yi maganar face to face, ba wai ta waya ba."

"""Man, seriously ina taya ka murna. Kowa maganarka yake a family ka dawo ka tare gidan Hajiya kamar"

"wani Gauro"""

Ibrahim ya faWawa Jalal lokacin da ya zo gida ya sameshi da safe kafin su taso.

"Wato har gulmansa ake a family. Ba zai sani ba, tunda shi ba shiga cikin mutane yake ba."

Da safen ya kira Baffa Adamu ya ce masa za su zo daga Zaria kan maganar Ziyada.

Baffa Adamu was so happy da ya ji haka. Ya masa kwatancen gidansa tareda addu'ar Allah ya kawo su

lafiya.

Lokacin da suka shiga garin Katsina sai suka kira shi akan gasu nan ™arasowa gidan. Ya ce musu yana

kasuwa yanzu shima zai juyo su haWu a can gida.

Tarba na girmamawa mutumin ya musu. Da ka ganshi ka ga dattijon ™warai.

Ibrahim ne ya jagoranci zuwan nasu inda ya gabatar da Jalal a matsayin manemin Ziyada kuma sun zo ne

su yi gaisuwa sannan a basu dama za su turo magabatansu.

"""Kai ne Muhammad Win da 'yata Ziyada ta faWa mana?"""

"Jalal ya ji daWin yadda Baffa Adamu ya referring Win Ziyada a matsayin 'yarsa. But, kiransa da Muhammad"

tabbas akwai wani abu a ™asa da bai gama sani ba.

"""Shine Muhammad Jalal Wa ga marigayi Alhaji Kabeer Maiya™i"" Ibrahim ya faWa tun kafin Jalal ya yi"

yun™urin magana.

""" A'a!. Alhaji Kabiru Maiya™i namu na Zaria?"""

"""Shi Win dai, Baba"" Ibrahim ya sake bada amsa."

"""Allahu Akbar! Allah ya ji™an rai. Alhaji Kabiru ai Yayane a garemu. Ikon Allah. Allah ya jaddada rahama a"

"gareshi"""

Jalal ya amsa da Amin yana murmushi. Tunda ya san mahaifinsa shikenan ba sai an yi wani dogon turanci

ba.

"Sai dai fa, sanin mahaifinsa bai hana Baffa Adamu yi masa tambayoyi masu zafi ba. Musamman da"

"Ibrahim ya faWa masa cewa yana da mata Waya Baturiya, da kuma yaro Waya."

Bai ji haushin tambayoyinsa ba tunda duk uba na gari ya kamata ya yi bincike akan mutumin da 'yarsa za

ta aura.

Jalal ya tabbatar masa babu matsala. Yau kusan shekara uku kenan da dawowarsa Nigeria gaba Waya.

"Kuma bashi da niyyar komawa London, sai dai ziyara. Matarsa kuma zuwa take sau Waya a shekara. Ba za a samu matsala ba."

Bayan Baffa Adamu ya gamsu da bayaninsa sai ya ce masa a cikin satin da za a shiga zai je Zaria. Idan

suka yi magana da sauran 'yan'uwansa zai kira shi ya bashi lokaci ya turo magabatansa.

Jalal da Ibrahim suka masa godiya.

Tare ma suka wuce masallacin Jummu'ah da Baffa Adamun. Da aka sauko kuma sai suka kama hanyar

Zaria.

"Sai da suka bar garin Katsina sannan Jalal ya fara tunanin ba dan Ibrahim ba, da ba zai iya tunkaran Baffa"

"Adamu shi kaWai ba. It feels different neman aure a Nigeria. Aurensa da Cassandra akwai banbanci sosai da wannan. Ya haWu da Mahaifiyar Cassandra sau Waya kafin su yi aure. Kuma sun je ne dan su faWa mata za su yi aure da kuma date Win auren, ba wai sun je neman yardarta bane."

Mahaifinta Mr Morgan kuwa sai bayan an Waura aure ya haWu da shi. Iyayen Cassandra sun rabu kuma a

"hannun mahaifiyarta ta taso. Ba wani shiri take da mahaifinta ba shi yasa bata kai Jalal wajensa ba. Sai da Jalal Win ya takurata akan ta inviting Babanta zuwa Waurin auren sannan ta faWawa Baban za ta yi aure. Mr Morgan bai samu halartar auren ba. Amma bayan an yi auren da suka haWa family dinner suka gayyace shi, ya zo."

"Imagine, sai bayan ka auri yarinya kake sanin waye mahaifinta."

Har zuwa yanzu kuwa Jalal zai iya cewa bai fi sau biyar ya taSa haWuwa da Mr Morgan ba. Lokacin da

"yake London yana Wan kiransa su gaisa, amma dake shima mutumin ba wai ya damu da Cassandra bane balle shi mijin Cassandra: sai ya zamana Jalal ya ja baya da shi. Sai dai duk lokacin Christmas ko birthday Win Mr Morgan ya kan aika masa da gifts."

"Yanzu ne Jalal ke experiencing auren macen da take da gata. Ga shi dai mahaifin Ziyada baya raye, amma"

duk da haka sai da ya je ya gabatar da kansa wajen mutumin da ya ke matsayin UBA a gareta.

"And despite akwai wata yarjejeniya a tsakaninsu. Ba zai iya auren Ziyada ba, sai iyayenta sun bashi ita."

How beautiful...

***

ZEEY

A gajiye na dawo daga Restaurant. Yau na fara girka sample dake menu Winmu wa mutanen da aka

gayyata. Na samu positive feedback daga wajen Judges Win da aka serving abincin. Su huWu ne sai kuma Jide da Agnes da suma suka ci abincin.

Ina zaune akan sallaya bayan na yi sallar Magariba ina Wan scrolling social media sai na ji sallamar Baffa

Lawalli.

"""Ina kike, Ziyadatu?"" Ya faWa ko amsa gaisuwar Kaka dake ™ofar Waki bai yi ba."

Na tashi da sauri zan fito ya sako kai sai na koma na zauna.

"""Ina wuni, Baba"""

"""Lafiya"""

"Daga inda yake tsaye jikin ™ofa yace ""Dama Wan gidan marigayi Alhaji Kabiru Maiya™i ke nemanki, shine"

"kika Soye mana tuntuni"""

Wayyo! Ba dai Baffa Adamu ne ya kira shi ya faWa masa ba.

Jalal Winma har yanzu bai kirani ya bani feedback na yadda suka ™are da Baffa Adamun ba.

"""Shine kika tasar shi ya je har Katsina. Da kin turo shi gida ma ni da su Babanki Zakari mun yi maganar a"

"nan"""

Jalal ya je Katsina?.

Kenan Katsina ya je ba kira yayi ba.

"""Yanzu abinda za a yi ki bani numbarsa mu yi magana. Nima zan sa a yi mini bincike akansa. Duk da ma"

"dai Wan Babban gida ne, amma mutumin da yayi rayuwar Turai dole a binciki halayyarsa"""

CaS! Ni Ziyadatu in bawa Baffa Lawalli numban Jalal. Ba da ni ba.

Yanzu sai ya kira shi ya fara ro™onsa kuWi.

"""Baba, wayata ta mutu idan an kawo wuta zan rubuta maka numbar"" ™aryar ta fito da kyau a bakina."

Dan dai Wallahi da hannuna kam ba zan bashi numbar Jalal ba.

"""To babu matsala. Zan karSa a wajen Adamun kawai"""

Har ya fita ban dena Addu'ar Allah ya rabani da sharrinsa ba.

"Da ke kwaWayyaye ne, ku ji fa ko maganar Alhaji Nafi'u bai kawo ba. Saboda ya ji maganar wanda ya fi"

Alhaji Nafi'un kuWi.

"Yau da Jalal ba shi da kuWi da ya isheni da ihun Alhaji Nafi'u mutumin kirki ne, na aureshi."

Yana tafiya na jawo wayata na kira numbar Jalal. Ni dana ce ya kira Baffa Adamu su yi magana a waya sai

ya kwashi ™afa ya tafi Katsina.

Sai kuma na yi murmushi. Dan hakan da yayi ya burgeni. It means ya daraja Baffa Adamu.

Wayarsa busy. Na ja tsaki ina tunanin ba dai da matarsa yake waya ba.

Shiru-shiru har na yi sallan Isha Jalal bai kira ni ba. Na yi deliberating sake kiran numbar amma sai na ga

missed call Wayan ma ya yi. Idan na ™ara kiransa yanzu zai ce na damu da shi.

Sai juyi nake akan sallaya da wayata a hannu na kasa taSuka komai. Ko abincin dare na kasa ci. Inata

kallon agogon wayar ina lissafta koma yanene dai ya ci a ce Jalal ya dawo daga sallar Isha.

To ko dai yana cin abinci da su Hajiya ne?.

Zai iya yiwuwa abinci suke ci. Barin sake bashi 30 minutes na ga ko zai kira.

Na Wan lafke kaWan ko minti talatin Win zai cika da wuri. Amma ko minti biyar ban yi da rufe idanuna ba

na sake buWesu na jawo wayar. Still Jalal bai kirani ba.

After like 20 minutes na kasa ha™uri na sake danna masa kira.

Ba wai na damu da shi bane. Kawai ina so in tambayeshi ya suka yi da Baffa Adamu ne.

9:27pm amma bai Wau wayar ba.

To me yake yi?.

Sai kuma na shiga Whatsapp dan in duba ko yana online. Ai kuwa gashi nan numbarsa yana reading

online.

Kutmelesi! Wato manna min hauka zai yi. Ashe yana kusa da wayar ya ™i Waukan wayata. To ai shikenan.

Dama ni ce na damu da shi. Ya je ya yi abinda ya ga dama. Afterall auren ma deal ne. It's not like soyayya

muke balle na ji haushinsa dan ya ™i kulani.

Na kifar da wayar a ™irjina ina faWin ko ya kira ba zan Wauka ba. Haushinsa dana fara ji sai ya sakawa

zuciyata zafi. Na kasa yin komai. Ina dai kwance ko wayar na dena dubawa.

Wai miye matsalata da Jalal ne?.

Why does it hurt dan kawai bai Wau wayata ba?.

Jalal ne fa. Babu komai a tsakaninmu. Muna so mu yi aure ne saboda mu cimma bu™atunmu. It's just a

"deal, a marriage of convenience. Nothing more."

Kiransa ya shigo exactly 10pm. Ina Waga wayar da na ga sunansa na ce ba zan Wau kiran ba. ˜o™arin ma

"kashe kiran nake amma mistakenly hannuna ya Wau kiran. Okay, ba mistake bane. Na dai Wauka ne dan na ji me zai faWa."

"""Miss me?"""

"""Miss you how?"" Na turo baki kamar yana gabana ""ni fa na kira ne saboda in ce maka an ce ka je"

"Katsina..."""

"""Ance na je Katsina, ko kuma na je Katsina?"""

"""Ni ina zan sani. Ba cewa na yi ka kira numbarsa ba. Ni nace ka je ne?. Ni ban ce ka je har Katsina ba"""

"""Sunshine, kina da rigima"""

"Ya Ilahi, ya sake kirana SUNSHINE. Why???."

"""Okay, na je Katsina"""

Na yi shiru ina jiran ™arin bayani.

"Jin yayi shiru kuma na ™osa na san how far, sai na ce ""me Baffa Adamun ya faWa maka?"""

"""Ce mini ya yi an miki miji da wani Alhaji Muhammad. Dan haka na yi ha™uri kawai"""

"A Wan