Back to novel

Chapter 24 of 52

CHEF ZEEY Hanyar Nasara By Azizat Hamza

tsorace na ce ""Dan Allah abinda ya faWa maka kenan?"""

"""Ba ke kika ce musu za ki turo wani Muhammad ba. To ai Muhammad Win ya rigani zuwa"""

Na shiga uku. Ba dai Yaya Aminu bane ya je Katsina wajen Baffa Adamu.

"Kai, da ya je ai Baffan zai kirani."

"Kai, Yaya Aminu ba zai min haka ba tunda na faWa masa maganar Jalal."

"""Ya kika yi shiru?. Tunda an miki miji, our deal is off"""

"""Dan Allah ka dena wasa. Da gaske Baffa Adamu ne yace maka an min miji?"" Na yi maganar hankalina a"

tashe.

"""Bayan ni akwai wanda kika tura ne?"""

"""Ni ban tura kowa ba"" na faWa da ™arfi har da tashi zaune."

"""To faWa min, waye Muhammad?"""

Ya Ilahi! Yanzu shikenan zai san sirrina.

Na yi shiru ban bashi amsa ba.

"""Ina jin ki"""

"""Sai ka fara faWa min yadda kuka yi da Baffana kafin na faWa maka"""

"Šan murmushi ya yi sannan yace ""kin san shekara nawa na baki kuwa? To na fiki wayo"""

Tsoho kawai. na faWa a zuciyata.

"""FaWa min. Who is Muhammad?"""

Tunda an kamani dai gara na fayyace masa komai. Idan magana ta yi magana ma zai iya gano komai da

kansa.

Bayan na faWa masa yadda su Baffa Lawalli suka tsareni har na yi musu ™aryar ina da saurayi Muhammad.

"Sai yace ""ba ™arya kika yi ba""."

"""Actually, Registered name Wina, Muhammad Jalal Kabeer Maiya™i ne"""

"""Aww!"""

"""Barin turo miki wani abu."

Yana faWin haka sai na fara jin muryarsa a background yana tambayar ina ya saka folder Winnan ne. Har

kusan minti biyar yana dibi-dibin neman wani abu. Sai chan ya ce na shiga whatsapp Wina.

Ina dubawa sai na ga hoto ya turo min.

Na buWe hoton. Hoton jariri ne kwance a gadon Asibiti. A jikin gadon yaron an rubuta suna MUHAMMAD

J.K. MAIYA˜I sai kuma date Win da aka haifeshi. Allah Sarki! Ashe a Azumin da ta wuce nema ya cika shekara 40.

Da gangan na tura masa chat.

'Wannan Win waye?'

'Muhammad Winki' ya turo min reply.

Wani dariya na saka.

Jalal Wan duniya ne. Allah.

Kan kace me haushinsa dana ke ji ya Sace Sat. A maimakon haushi sai na fara jin wani abu yana motsi a

™asan zuciyata.

No. It cannot be.

Ba dai...

CHAPTER THIRTY

JAYKAY

˜wan™wasa ™ofar Jalal aka yi da sassafe ne ya saka shi farkawa daga baccin da ya Wan fara bayan ya

dawo daga sallar Asuba.

"""It's me, Janan"""

Yaye duvet ya yi ya sauko daga kan gadonsa yana mamakin me ya faru Janan take ™wan™wasa masa ™ofa

da sassafe haka.

It's 6:11AM. Yau Saturday. Shima ba zai fita site ba sai 9 koma 10 haka. Bai kwanta da wuri jiya ba so

yana so ya Wan samu baccin safe kaWan kafin ya fita.

Yana buWe ™ofar ta tura shi ta shiga Wakin

"""Me ya faru? Kin yiwa Hajiya laifi ko?"" Jalal ya tambaya bayan ya rufo ™ofar ya dawo cikin Wakin."

"Janan ta zauna a bakin gado ta ce ""'ban yi faWa da Hajiya ba. Magana nake so mu yi"""

"""Shine kike buga mini ™ofa this early morning. It better be good. Me ya faru?"""

"Sai da ya zauna kusa da ita sannan itama ta gyara zamanta ta juyo ta fuskance shi ta ce ""What's"

"happening tsakaninka da local Chef Winnan?"""

"""What do you mean?"" Jalal ya yi tambayan kaman be san me take nufi ba."

"""Bro, da idona na ganku kun shiga mota tare. Shekaranjiya na je in duba aikin da ake a Plaza na ga kun"

"fito daga cikin Restaurant, Driver ya baka key ka driving motar"""

"""Oh! Dama abinda ya hanaki shigowa kenan?. I saw your car. Ban miki magana bane kawai"""

"""It's not what I'm thinking, right?"" Ta faWa tana waro idanunta waje."

Ganin Jalal ya yi shiru bai kulata ba.

Ta sa hannu a baki tana faWin

"""Don't tell me... yanzu nemanta kake?. Like, gwara maka wata lowlife daga God knows where da"

"Saudah?. Our Saudah fa"""

"""Abinda ya sa kika katse min baccina kenan?"""

"""Yaya you mean da gaske ne?. Hajiya ta sani?"""

"""Yau zata sani"""

"""Yaya J please don't do this. Yarinyar nan tun sau Waya dana ganta na san Gold digger ce. She wants your"

"money. Ban san a ina Hajiya ta jajuSota ba but Zaria girls are not nice"""

"""Ba ajinka bane, yaya. Ni i'm not happy da kai da Hajiya kuka bata restaurant. But this, this relationship"

"ba zan..."""

"""Ba za ki amince da shi ba?"" Jalal ya katseta."

"""Yaayaa!"" Ta kira shi kaman za ta yi kuka."

"""I appreciate your concern little Sis"" ya patting ™afaWarta."

"""But, kar ki manta cewa I am entitled to date any girl I want"""

Girgiza kai ta fara yi. Dan kwata-kwata Ziyada bata kwanta mata ba. Tun ranan da ta ganta a Kitchen

tana aiki ta ji yarinyar ta mata local dayawa.

"""Yaya Jalal ba zaka gane ba..."""

"""I knowww. I appreciate it"""

"""This feels wrong. I won't be a party to this gaskiya."" Ta janye hannunsa daga jikinta ta juya masa baya"

tana Sata fuska.

Kuka biyu ke cinta. Ga shi Jalal ya dumping best cousin Winta kuma ™awarta ™ut da ™ut. Ga kuma

maimakon ya zaSo wacce ta fi Saudah ko kuma wacce take dai-dai da ita sai ya je ya zaSo wata wadda bata kai class Win gidansu ba.

For God sake. Mi Jalal ya gani a wajen yarinyar nan.

"""Sorry, little Sis"" Jalal ya kai hannu zai ri™eta."

"""Don't little Sis me"" ta buge hannunsa."

The moment ta yo kwana da motarta ta ga Jalal yana yiwa yarinyar nan murmushi. Har kuma ya karSi

key Win mota ya Wauketa a motarsa ta san abinda ke tsakaninsu ya wuce maganar aikin Restaurant.

Jalal Win da ta sani wanda baya sakewa da mutane tun a da can ma balle yanzu shine ya sake da yarinyar

nan. Dole akwai wani abu a ™asa.

Tun jiya ta ke so ta tambayeshi sai aka ce mata ya yi tafiya. Shi yasa yau tace bari ta titsiyeshi a Waki da

safen nan kafin ma yace zai fita.

"""Yaushe Khalifah zai dawo?"""

"Jin bata amsa ba sai ya ce ""ko dai mu Waga date Win aurenku sai nan da shekara biyu ne?"""

"""You dare not, Allah. """

Dariya ya saka mata. Ta fara shagwaSa tana faWin ya dena mata dariya.

Sai da ta tashi za ta tafi sai ya kira sunanta. Cewa yayi ta dawo ta zauna.

"""Promise me, Cassandra ba za ta san maganar nan ba. Not now, not later"""

"""Hoho! So you're cheating behind her back kenan. Allah ya kamaka"""

"""Technically I'm not cheating, tunda ni mijin mata huWu ne"""

"""Tell that to the Court idan Cassy ta sueing Winka for bigamy"" Janan ta faWa tana dariya."

"""I'm serious, Jan"""

Ta yi shiru tana ri™e chin Winta.

"""Ka bribing Wina sai na yi shiru?"""

"""Janaaan"""

"""Ka bribing Wina fa. Idan ba haka ba yanzu zan kirata"""

"""Me kike so?"""

"""A new car and..."""

"""Babu AND, Janan. I'll get you a new car. Shikenan"""

"""Hmm!"""

"""Je ki kwanta. Just keep this a secret, Please"" ya yi maganar yana turata."

Ta fita tana faWin idan bata ga sabuwar mota ba zuwa ™arshen wata zata fallasa sirrinsa wa Cassy.

Lokacin da Janan ta fita sai ya ji baccin dake idanunsa ma ya washe.

"The more maganarsa da Ziyada yake matsowa kusa, the more yake tsoron yadda za a yi yayi wannan"

auren low key ba tareda Cassy ta sani ba.

The only two people da za su iya kiran Cassy direct su faWa mata sune Janan da kuma Wansa Junior. Idan

"magana ta tabbata zai kira Junior ya faWa masa komai sannan ya ro™e shi kada ya faWawa Mamansa auren da zai yi. Junior is a good kid, ya san zai fahimce shi."

Bayan waWannan biyun baya tunanin akwai wani a cikin familynsu da yake da direct access da Cassy.

Hajiya dai ba za ta kirata ba. Cassy bata cikin any of the Maiya™i family groups da suke da shi. Ita yaushe ma ta damu da 'yan'uwansa balle ta yi mu'amala da extended family Winsa. Tunda take zuwa Nigeria ma ko family house bai taSa kaita ba. Iya kacinta wannan gidan. Baya son ™ananan maganganu shi yasa ya avoiding introducing Winta ga sauran 'yan'uwansa.

Yawan zuwan da Junior ke yi family house Winne ma yake tunasar musu da cewa Jalal fa Baturiya ya aura.

Fatansa dai komai ya tafi dai-dai kada a samu matsala. Idan ya samu ya auri Ziyada zai maida hankalinsa

wajen neman yadda za a yi ya saki Cassy ba tareda ya rasa custody Win Wansa ba.

Idan har yana son zaman lafiya dole ya saki Cassy ya mayar da hankalinsa kan wata macen daban.

Touching a woman once or twice a year is not good for his health and mental wellbeing. He's 40 not 60.

Har yanzu da ™arfinsa. Infact yanzu ma yake jin sabon ™arfi yana zuwan masa.

And yadda waccar yarinyar take terrorizing mafarkinsa he can't help but feel attracted to her. Ba zai ce

"so bane, dan bai san so ba. But, in a longest time ita ce mace ta farko da yake jin yana son tarayya da ita."

Kullum ya ganta sai yayi fantasizing kissing Winta. That's how badly attracted to her yake.

"Infact, attraction Win da ya ke ji akanta ya fi wanda ya ji a lokacin da ya haWu da Cassy shekaru kusan"

"shabiyu da suka wuce. Cassy kuskuren ™uruciyarsa ce. Over the years ya Wauke hankalinsa akan mata especially saboda yana tsoron kada abinda ya faru da Cassy ya maimaita kansa. He was faithful to Cassy. Akwai temptation da suke zuwa dayawa, amma ya discipline Win kansa ta yadda bai sake biyewa son zuciyarsa ba. Ko kuma ya faWa tarkon matan da suke kawo masa hari."

Amma yanzu akwai macen da take chaza masa kai. Tana ™o™arin yin fatali da duk wani wall da ya ginawa

kansa akan mu'amala da mata.

***

Shiru ne ya mamaye Wakin. Ba za ka ce akwai mutane biyu a zaune a Wakin ba saboda sun ja sun yi shiru.

Babu wani cikinsu da ya sake magana tun bayan da Jalal ya faWawa Hajiya yana neman auren Ziyada.

"At first bata gane Ziyadar data sani yake nufi ba. She innocently asked. "" 'yar gidan waye?"""

Sai da ya mata ™arin bayani ya ce Chef Zeey. New Head Chef na Gidan Girki Restaurant. Sai ta yi shiru.

Shirun ne har yanzu.

He thought Hajiya liked Ziyada. Me yasa ta yi shiru?.

Infact idan ka cire nasa sirrin da yasa ya approaching Ziyada da deal Winsa. Kasancewar Hajiya na son

Ziyada shine dalili na biyu da yasa ya nemi aurenta.

"But, why is she quite?"

Ko dai itama tunani irin na Janan take. Na cewa Ziyada ba class Winsa bace.

"""Ka bata aiki ne saboda ka fara sonta?"""

Hajiya ta yi tambaya bayan dogon shiru.

"""No"" ya amsa a ta™aice."

A gaban Hajiya baya iya dogon bayani.

Musamman ma da yake gaba Waya maganar aurenma saboda Hajiyar ne.

"""Da kanta ta amince da kai, ko dai takura ka yi?"" Hajiya ta sake jefo wata tambayar."

"""Da yardarta"" ya bata amsa a ta™aice."

"""To. Allah ya shige mana gaba ya tabbatar da alkhairi"""

Jalal ya amsa da Amin.

"""Zan je Abuja gobe. Idan na dawo cikin satin nan sai ka kawota mu gaisa"""

"""It's Alright. Za a yi hakan"""

Daga haka ya mi™e ya bar Wakin Hajiya da take ta faman adjusting Win reading glass Winta tana karanta

wani abu a wayarta.

***

ZEEY

Yau Monday na gama aikin food testing. Feedback Win dana samu ya sa muka zauna da su Jide aka gyara

Menu Win. Yanzu final approval muke jira daga wajen Jalal sai Agnes ta designing Menu card Win a yi printing.

Ga shi Monday mai zuwa za a resuming school ga kuma staff training za mu fara ranan Laraba. Shikenan

fa aiki kan aiki. At this rate na san za a buWe wajen a exact lokacin da Jalal ya saka.

Ina zuwa gida tun ma ban shiga sashenmu ba nake jin wai Baffa Adamu ya zo.

Sai na ji gaba Waya kunya ya rufeni. Yanzu fa wai 'yar ni Winnan ce na tura namiji wajensa.

Na shigo ina tambayar Kaka tun yaushe Baffa Adamun ya zo ta ce min kafin la'asar ya shigo.

Na san bada jimawa ba zai nemeni dan haka a gurguje na yi wanka na yi alwala na yi sallar la'asar na

zauna a Sallaya ina jiran Magriba ta yi na tada ita.

Wajen ™arfe takwas da rabi na dare sai ga kiran Baffa Adamu ya ce in zo in samesu a gidan Baffa

Mamman.

Dama da hijabi a jikina kawai na Wau wayata na yiwa Kaka magana na fita.

"Wannan karan su huWu ne, har da Baffa Zakari. Ina ga yana off ne a aikinsa."

Na zauna a kan carpet na jingina da jikin kujera one seater dake falon. Shi kaWai ne babu mutum akai. Na

sunkuyar da kaina ina wasa da yatsuna.

Yau fa ake yinta. Iyayena huWu sun sakani a gaba ana maganar aurena. Ni ZIYADA wai zan yi aure. Ikon

Allah!. Tunda muka rabu da yaya Aminu na dena kawo wannan lokaci a raina musamman a kusa haka. Abinda ke gabana dama shine na kammala karatuna na nemi kuWi. Soyayya. Aure duk zai zo daga baya.

Baffa Lawalli da Baffa Adamu sune yayun Babana. Baffa Zakari da Baffa Mamman ™annen Babana ne.

Amma tsakanin Babana da Baffa Zakari ance bai fi shekara Waya da rabi ba.

Bayan an buWe zaman da addu'a sai Baffa Adamu ya fara gabatar da jawabi akan Jalal Maiya™i ya je gida

ya sameshi da maganar aurena. Kuma ya faWa masa ya dakata idan ya yi magana da sauran iyayen Ziyada zai kirashi ya bashi lokacin da zai turo magabatansa.

Ya kalleni ya tambayeni ko nina turo Jalal Maiya™i wajensa?.

Wait! Dama haka ake yi?. Sai a tambayeka ko kai ka turo mutum.

Na yi shiru ina neman amsar data dace na bayar da ba za a ce na yi rashin kunya ba.

"""Ba tambayarki ake miki ba?"". Baffa Lawalli ya faWa ."

Ashe dai na daWe ban bada amsar ba. Dukkansu huWu suka zubo min idanunsu. Har Baffa Mamman

sarkin taSa waya ma ni yake kallo yanzu.

"""E, nine"" na faWa da wata siririyar murya."

"Baffa Adamu ya ce ""Masha Allahu""."

Sai kuma ya kira sunana da sigar da ya fi kirana musamman lokacin da nake yarinya.

"""Ziyadatun"""

"""Na'am"" na amsa idona na kallon ™asa."

"""Kin amince mu bawa Jalal Maiya™i aurenki?"""

Tashi Waya sai na fara jin dif-dif-dif. Ashe zuciyata ke bugu.

I thought it will be simple.

Ni da bakina nace na amince da deal Win Jalal. Amma yanzu da abin ya fara zama serious. Yanzu da

maganar ta tashi daga tsakanina da Jalal ta koma gaban iyayena sai ma'anar aure ya fara zuwan mini.

"Shin, ni Ziyada na amince zan auri Jalal Maiya™i, knowing cewa babu soyayya a tsakaninmu?"

"Shin, ni Ziyada Sadiq Haruna na amince zan auri Jalal Maiya™i da sanin cewa zai iya rabuwa dani bayan"

"shekara Waya, highest biyu?."

Ya Ilahi! Wani irin tunani nake na amince da deal Win Jalal?.

What was I thinking?.

No. It's too late to back out.

Yanzu da waWannan iyayen nawa suka zura mini idanu suna jiran amsata ba zan iya cewa a'a ba.

"Idan na ce A'a tabbas maganar Alhaji Nafi'u ce za ta sake dawowa. Ni kuma dana auri Alhaji Nafi'u, gara"

na auri Jalal koda na wata shida ne.

"""Na amince"""

Two simple words kenan da za su tying Wina da Jalal Maiya™i. Na san bayan wannan zaman duk wani

zama ba za a sake kirana ba. Na san duk wani shiri ba za a sake jin ra'ayina akai ba. Sune za su shirya komai. Sai dai kawai a faWa mini abinda aka shirya.

Sallamata suka yi. Suka cigaba da tattaunawarsu. Na san daga baya zasu faWa mini ranan da iyayen Jalal

za su zo.

NA AMINCE dana faWa a karo na biyu ya sake tabbatar da deal Wina da Jalal. Abinda zai sealing komai

shine idan aka Waura aure. Which na san su Baffa ba za su saka da nisa ba.

Ya Allah!...

CHAPTER THIRTY ONE

JAYKAY

˜arfe tara ne na safe. Tun ™arfe takwas da rabi suka shiga meeting. Basu fito ba sai ™arfe goma da rabi.

Jalal yana fitowa daga meeting room Win kenan Jide ya tsareshi yana tuna masa maganar Menu. Har

yanzu bai basu final go ahead ba.

Sai da Jide ya yi maganar ne ya tuna ashe fa bai buWe file Win da Jiden ya bashi ba tun ranan Monday.

"""I'll get back to you kafin a tashi"""

"""Yes, Sir"" Jide ya faWa yana sara masa."

Lifter Jalal ya shiga ya wuce 7th floor inda office Winsa yake. Dan a ™asa aka yi meeting Win.

Yana shiga office Winsa da ya zauna sai ya fara WaWWaga files Win dake wajen har ya kai wanda aka rubuta

JK Foods a jiki.

Ya buWe Menu template da kuma samples Win design Win da Agnes ta yi.

Sunayen abinci da kuma price Win da aka saka ya fara dubawa.

"Jide ne ke da alhakin setting price point Win ba Ziyada ba, dan haka ya ga an capturing standard mai kyau."

Gidan Girki zai ri™a serving luxury Abincin Gargajiya ne ba wai irin price point Win roadside Bukka

restaurant ba.

Sama-sama yake dubawa saboda akwai tarin ayyuka a gabansa.

Wani suna ne ya Wauke masa ido.

Ya karanta sunan abincin a fili *MJ's Hot Šanwake*. Murmushi ya suSuce masa.

Sunan da ya ce ta sakawa Šanwaken data bashi ranan ne. MY JALAL's ŠANWAKE.

Shi wasa yake mata. But ga shi ta Wau abin serious.

Abinda bai tabbatar ba shine. Ta saka ne saboda ta Wauka da gaske yake maganar sunan. Ko kuma ta

saka sunan ne saboda ta yarda shi Win JALAL Winta ne?.

Ya rufe file Win yana murmushi.

Jiya Talata Malam Adamu ya kira shi ya faWa masa an bashi dama ya turo magabatansa ranan 27 ga

"watan da suke ciki, wanda ya kama saura kwana 16 kenan."

In 16 days Uncles Winsa za su je su kai sadaki. That's the plan.

"Ba ya so auren ya Wau lokaci. Tunda ba wani celebration za a yi ba, zai fi so a saka komai nan kusa."

Bayan ya tura file Win JK Foods gefe sai ya buWe system Winsa ya