Back to novel

Chapter 26 of 52

CHEF ZEEY Hanyar Nasara By Azizat Hamza

fitowa ya ji

knocking Win Junior.

Fitowa ya yi yana shafa kan yaron sannan ya kama hannunsa suka fita.

Lokacin da suka dawo daga sallar Isha Hajiya da Janan suna zaune a dinning suna cin abinci. Junior ya je

ya joining Winsu yayinda shi kuma ya wuce sama.

Jallabiyarsa ya cire ya saka comfy Tshirt blue da ba™in gajeran wando wanda bai kai gwiwa ba.

"""Hajiya, wai da gaske kin approving local girl Winnan?"" Janan ta faWa tana ri™e da cokali."

"""Yana da International woman, ba kya ganin it's high time ya san daWin zama da Local woman?"""

"""Hajiya, kin san ba haka nake nufi bafa. I mean ba zai nemi dai-dai class Winsa ba. Someone more..."""

"""Ci abincinki, Jamila"""

"""Hajiya!"" Janan ta saki ™ara tana bubbuga ™afa."

"""Ni kar ki sake kirana da sunan nan, bana so"""

Hajiya ta saka dariya dan dama da gangan ta kirata da hakan.

Jamila Kabeer Maiya™i shine formal name Winta duk da kuwa a gida Janan ake kiranta saboda Hajiya ce ta

"bata inkiyar. Tana shiga High School ta je ta chanja zuwa Janan Kabeer Maiya™i, ta dena amfani da Jamila."

Hajiya bata ce mata komai ba tunda itama ba son sunan take ba.

Allah Sarki! Daddynsu ne yai ta kwarwa wai Uwa da 'yar duka suna ™in suna mai daWi. Wai da sun san

ma'anar suna JAMILA da ba za su ™i sunan ba.

Shi yasa ya dage yake kiran Hajiya Layla da sunan. Itama Janan Win ya fi kiranta da Auta ko yace mata

little Jamila.

Bayan Daddy babu wanda yake kiran Janan da Jamila ta ™yaleshi. Yanzu zata fara faWa tan cewa ba

sunanta bane.

Yanzu ma mi™ewa ta yi a dining Win tana faWin Hajiya ta hanata cin abinci.

"Hajiya ta ce ta dawo ta ci abincinta, Janan ta ™i. Ta haura sama da sauri."

Jalal ya ce Hajiya ta ™yaleta dama ba ci za ta yi ba gashi tun Wazu ai wasa kawai take da wayarta.

Da suka gama cin abinci sai suka zauna a falon suna Wan kallo. Can Hajiya ta sakowa Jalal maganar

gyaran gidansa

Jalal ya yi shiru.

"""Ai za ku fi sakewa a can. Kuma ba daWi gidan yana nan shekara da shekaru babu kowa"""

"Shima ya yi tunanin hakan, amma tsarin gidan ne idan ya tuno yake kashe masa jiki."

Duplex ne guda biyu iri Waya suka gina. Ga gidan nan katanga Waya ne da gidan Hajiya.

Lokacin da Daddynsu ya gina wannan gidan already ya sayi filin da ke gefensa akan a nan yake so

'ya'yansa maza su zauna.

Tun kafin su dawo Nigeria shi da Jamal suka haWa kai aka tada ginin. Jamal Winne ya ke supervising komai.

Sau biyu ya taSa zuwa ya duba gidan.

Šaya lokacin da aka gama gidan wani lokaci da ya zo Nigeria.

Šayan kuma lokacin da Jamal yake shirye-shiryen aure. HaWuwarsu ta ™arshe da Jamal Win kenan.

"""Dan Allah ka zaSa"" Jamal ya pleading Winsa."

"""It's the same design. Ka shiga duk wanda ya yi maka."""

A ranan Jamal bai barshi ba. Ya dinga binsa har sai da ya tursasa shi ya nuna Waya daga cikin duplex Win

ya ce ya zaSa.

Ashe Jamal ba zai yi auren bama balle har ya zauna a gidan.

Yanzu da Hajiya ta ce ya gyara gidan sai ya ji wani deep sadness a ransa.

Bai san yaushe zai dena jin raWaWin mutuwar Jamal ba. Therapist Winsa ya ce he's living in denial. Wai ya

kamata ya yarda a ransa cewa Jamal ya tafi kenan ba zai taSa dawowa ba.

Ba mutuwar ba. It was the unfinish plans. The unfinish discussions. Abubuwan da ya ke so ya faWa da bai

faWa ba. Abubuwan da ya ke son tambayarsa da ba zai taSa samun damar tambayar ba.

Jamal yana daga cikin babban dalilin da yasa shi kasa hoSSasa akan rabuwa da Cassy.

"""Bayan aurena zan zo mu yi maganar. Komai zai zo da sau™i. Kar ka damu"""

"Jamal kaWai ya yiwa zancen yana son rabuwa da Cassy, amma yana tsoron rasa custody na Wansa"

Muhammad.

Jalal da kansa yayi tunanin rabuwa da Cassandra saboda auren nasu ya fara gundurarsa. Babu wani

nitsuwar aure da ya ke samu. And then ga maganar shan giyanta. Sannan lokacin da ya ke tu™a Jirgi duk

lokacin da ya samu damar zuwa gida a lokacin ne ita kuma Cassandra za ta tsiri tafiye-tafiye akan

business Winta.

"""Bayan aurena"" da Jamal ya bashi yake tunowa duk lokacin da yayi tunanin rabuwa da Cassy. Gani yake"

kamar Jamal zai zo ya same shi su tattauna maganar su samu mafita.

Bai san ya yi nisa a tunani ba sai da Hajiya ta ce masa za ta je ta kwanta. Ita da Junior suka haura sama

aka barshi shi kaWai a falon.

Maybe it's time to let go.

Ya dena jiran Jamal Win da ba zai dawo ba. Ya dena jiran shawaran Jamal ya fara amfani da nasa

shawaran.

˜aran kira ne ya dawo da shi daga tunanin da ya ke.

Lazily ya jawo wayar dake gefensa ya ga sunan da ke yawo a screen Win.

"""JLove"" ta kira sounding excited."

"""I miss you"""

Ya yi shiru.

Wai so take su yi video call za ta nuna masa recent collection na fashion brand Winta.

Šaga wayar ya yi yana kallonta dan gaba Waya jikinsa a sanyaye yake.

Wani red tight dress ta saka. Ta fara juya jikinta tana tattaSa ™irjinta. Ya san me take ™o™arin yi. He's not

in the mood for wannan shirmen.

Ta tambayeshi ya yaga kayan?. Ya mata shiru fiskarsa blank.

Sai ta fara wani moaning tana kwatanta masa yadda zai saka mata hannu a cleavage Winta ya jawo boobs

Winta ya fara mata...

Shirmenta kawai take.

Idan akwai wacce zai so ganinta cikin kayan har ya ji marmarin sa hannu a cleavage Winta to Ziyada ce.

Yana gani Cassandra ta zuge rigan ™asa ta fara masa wasa ta waya ya kifa wayar akan kujera ya mayar da

hankalinsa kan TV.

A yanzu mace Waya yake son ganin komai nata. And very soon zai gani Win.

Yana jin muryan Cassy ta wayar tana tambayar ya take ganin duhu bai kulata ba. Idan ta gaji zata kashe

call Win da kanta...

CHAPTER THIRTY THREE

JAYKAY

"""Ranka shi daWe, na ce, ko ka manta na jika shiru. Inata kiran wayarka baka Wauka"" yai maganar yana"

wage baki.

"Ba dan ala™ar da yake shirin ™ullawa da Ziyada ba, da sai ya gayawa mutumin nan magana."

Zuwa masa gida da sassafe haka sai kace wanda ya sace masa 'ya.

Baffa Lawalli ne ya yiwa Jalal sammako.

Dake masu gadi ba su yarda da bayaninsa na cewa shi sirikin YallaSai Jalal bane sai suka ™i yiwa Jalal Win

magana suka ce ya jira har sai ya fito.

Haka Baffa Lawalli ya zauna tareda masu gadi har sai da Jalal ya fito zai fita office shine ya taso yana

masa magana.

Jalal ya amsa gaisuwarsa sama-sama.

"""Baba, ka ga ina sauri"" ya fara magana yana danne Sacin ransa."

"""Ban manta maganarmu ba. Zan kiraka da kaina idan na shirya"""

"""Ko kuma na baka akawun nambana ka tura kawai. Ina da babban akawun har biyu da Fez Bank da..."""

"""Baba ka yi ha™uri zan kiraka zuwa gobe Insha Allah"""

KuWi ya sake fitarwa ya bashi ya ce yai ha™uri yai kuWin mota.

Baffa Lawalli ya karSi kuWin fiskarsa babu fara'a. Shi fa bai zo dan Jalal ya dinga bashi dubu goma dubu

biyar ba. So yake ya tura masa Miliyan Wayan nan ya cirewa Alhaji Nafi'u nasa shima ya samu kusan rabin

Miliyan a ciki. Aure zai ™ara. Akwai wata Bazawararsa da ya ke son aura zuwa ™arshen shekarar nan.

Ya dai saka dubu biyar Win da Jalal ya bashi a aljihu ya nufi gate zai fita yayin da masu gadi suka buWewa

Jalal gate ya fice da motarsa.

***

ZEEY

"""1,2,3, Action"" Jide dake gefen Camera Man ya faWa."

Content ake shooting wanda za a ri™a Waura tallace-tallace a gidan TV da kuma wanda za a ri™a Waurawa

a social media.

Yanzu haka daga Makaranta nake. Ina zuwa na chanja kaya na saka ba™in Chef Coat da aka rubuta Chef

Zeey's GIDAN GIRKI a jiki. Yana daga cikin branded uniforms da Agnes ta sa aka min. Hatta Apron Wina shima sunan da ke jiki kenan.

Kwanaki gudu suke. Mun gama staff training last week yanzu kuma ana creating content wanda za a ri™a

tallata Restaurants Win.

Ga shi kuma wannan Asabat Win Magabatan Jalal za su zo gidanmu. Nan da kwana biyu fa kenan.

Idan na ce muku tun daga ranan da Jalal ya kaini ganin Hajiya ban sake samun sukuni ba to ba ™arya na yi

ba.

Yanzu da komai ya fara matsowa. Aure. Restaurant. Sai na ke ganin ashe fa ba ™aramin risk na Wauka ba.

"Idan ba karambani irin nawa ba. Ta ya zan joggling aikin Restaurant, final year a makaranta, da kuma maganar aure?. Koda yake aure kam wahalar a yi shi ne. Tunda ba auren soyayya bane I don't think akwai wata hidima da zan yiwa mijina. I mean mijin da zan aura."

Koda yake idan aka yi auren fa a wajen mutane Jalal MIJINA ne. Kuma nima idan zan yi maganarsa

hakan zan faWa.

Wa ya ga MIJINA. Na Wan sake murmushi.

"Amma fa. Ai ba zan zauna a gidan Jalal kamar kayan wanki ba ko?. Dole zan kula da gidan, and probably"

ni zan ri™a yi masa girki. Idan ma tare za mu zauna da Hajiya na san ni za ta ce na ri™a dafa mata abinci.

Wohoho!. Ni Ziyada na Waukowa kaina Dala babu gammo.

Na maida hankalina kan abinda nake yayinda Camera Man Win ya matso kusa da hannuna inda na ke

zuba daddawa a cikin miyar kukan da nake girkawa saboda ya samu close up shot.

Šazu a Makaranta daga practical na taho nan. Yanzu ma kuma na fi awa biyu ina tsaye ina girki ana

Wauka. Tuwo miyar kuka shine abinci na uku da muke Wauka a yau kaWai. Bayan nan zan sake yin miyar

taushe shima a Wauka. Ya Ilahi! Neman Halal akwai wahala. Musamman mu mata da muka Waura Wamara

muka ce muna so mu samu nakanmu.

Yanzu da aka yi nisa da shooting Win sai na fara jin cramps kaWan-kaWan. Subhanallahi! This cannot

happen. Sai gobe za mu ™arisa shoot Winnan fa. Idan period Wina ya zo yau ba zan iya yin komai gobe ba.

Silently na fara addu'ar Allah ya sa ba yau ko gobe abin nan zai zo mini ba. Kuma fa busy dana shiga ne

ya sa ban duba Period app Wina na ga prediction na ranan da zai zo ba.

Na san dai ba zai wuce tsakanin daren yau Win ko gobe ba. Tun shekaranjiya nake jin cramps Win kaWan-

"kaWan na shareshi, yanzu ne da na sha aiki cramps Win ya fara yawa. Idan kuma ya fara yawa hakan nan"

to Anty Red tana nan tafe kenan in 24hrs ko ™asa da haka.

Thank God shooting Win da ake ba wai fiskata ake nunawa ba. Da yanzu fiskata ya nuna discomfort Win

da nake ciki.

A videos Win da aka yi jiya an Wauki fiskata inda na yi short Intro sannan ni da sauran staffs muka

welcoming mutane zuwa GIDAN GIRKI Restaurant.

Amma bayan nan hannuna da kuma voice Wina kawai ake naWa. Mun riga min Wauki ™arshen part Win

inda na sake faWin scripted lines na call to action da zai ja hankalin mutane ya saka su anticipating ranan da za a buWe Restaurant Win. Agnes ce incharge of Creatives and Marketing na Restaurant Win. Idan aka buWe wajen Jide ne zai zama temporary Manager. Idan wajen ya zauna da ™afafunsa sai a hiring wani Managern a training Winsa.

Lokacin da Jide ya ce CUT! Kwantar da kaina na yi kan kitchen island Win ina numfashi sama-sama. Na

"saba a baya ni kaWai nake recording videos Wina da 'yar wayata, tripod da kuma Kaka da take taimakawa wani lokaci. Ni ce Director, Producer, Creator da komai. Yanzu kuma ina girki ne ana Wauka a gaban mutane. It's overwhelming. Ga Director Jide da ya dage sai komai ya tafi dai-dai."

"""Zeey, are you okay?"" Jide ya tambayeni lokacin da ya matso kusa da inda nake."

"""Kawai na gaji ne"""

"""Sorry, gaskiya kin yi aiki. Ki je office ki Wan huta before you go. Shoot Win gobe babu yawa"""

Na gyaWa masa kai.

Office Win Manager na shiga na cire Rigar Chef na mayar da Abayar dana saka na je class da safe na

zauna a kujera. Ina jin surutun su Jide sunata faWa akan abincin dana girka.

"Wayata na jawo na duba lokaci. Ashe har biyar ta wuce. Sallar Azahar kawai na yi, dan haka ban ga ta"

"zama ba. Na fara contemplating in yi sallar la'asar a nan ne, ko kuma na bari sai na je gida kawai sai na yi?."

˜arshe kawai na yanke shawaran in je gida kawai dan ba zan iya sallah a haka ba. Jikina gaba Waya warin

gumi da kayan miya da spices yake.

"Barin tafi gidan kawai in yi wanka, in yi sallah."

Dole na nemawa kaina mafita incase abin nan ya zo mini daren yau ko gobe da safe.

"Kai mata ma sun ga takansu. Ga fama da matsalar rayuwa, ga matsalar period duk wata. Wasu ma suna"

business Win suna fama da laulayin ciki ko kuma shayarwa.

Kai duk macen da period yake zuwa mata da sau™i to ta godewa Allah kawai.

Ga shi an ce yawanci sai Mace ta haihu za ta dena.

To ni yaushe na san zan haihu?.

What if ban haihun ba?.

Lissafin haihuwa ya sa tunanina ya koma kan mutumin da zan aura. JALAL.

"Da ace auren soyayya za mu yi, da shikenan fa daga aure Jalal zai fara hawa kaina."

Ya Allah! Ni da Jalal a gado Waya!. Manne da juna!. Probably kissing!. And maybe naked...

Na shiga uku ni Ziyada! Me yasa nake irin wannan tunanin. Cikina ya juya a dai-dai lokacin da marata ta

sokeni. Cramps.

Na fara haWa jakana dan na gudu gida. Shi gogan ma ko sau Waya bai zo Restaurant Win ba tunda muka

fara shooting content.

"Ni na kawo kaina, dan haka ni zan komar da kaina gida."

Na tattara kayana har da practical report book da ban san yaushe zan yi ba. Idan ba department Winmu

"bama daga resuming first semester final year sai su fara bombarding Winmu da practicals. Kai, Allah!."

"Da maganar project za mu ji, ko kuma practicals?. Thank God ma classes Winmu ba yawa yanzu. Yawanci"

lectures biyu ne a rana.

"Dana fito daga office sai na wuce kitchen, na samu mutanen wajen kowa abinci yake ci. Har Agnes itama"

ta samu waje ta ajiye gashin wig Winta a gefe tana cin Tuwon shinkafa da miyar taushe.

"""Our Chef, har za ki tafi?"" Jide ya tambaya yana faman gwagwuyan wani ™ashi. Da ™ashin miya na yi"

Taushen.

"""Zan wuce. Na ga kaman akwai hadari a garin"""

"""I still need to round up things a nan dana kai ki"""

"""Yau kuma? Jide ka dena tsoron ne?"" Na faWa ina masa dariya."

"""Ewoooo! Na manta. Ofcourse zan tambayi permission daga Oga kafin na kai ki"""

"""Kar ka damu, ina fita zan hau Keke"""

"""Bisola, akwai sauran Tuwon nan?"" Na tambaya ina kallon Waya daga cikin staffs Win da aka hiring a"

kitchen.

Su uku aka Wauka a kitchen Win. Bisola da Zainab sai namijin mai suna Tanimu amma Tee yake kiransa

"dan Wan gaye ne. Ya iya abinci dan yana da experience sosai. Infact da muka yi musu interview da training ya ma fi sauran matan iya aiki. A da, duka mata nake so a Wauka. Amma sai na ga Tee zai iya supervising kitchen Win idan bana nan fiye da matan."

Bisola Bayarabiya ce. Allah ya sa dai kar ta haWa kai da Jide su mayar da wajen nan Gidan Amala. Okay.

Wasa nake.

"Ta ce mana a Jos aka haifeta, amma yanzu tana zama a gidan Antynta a nan Zaria. Tana da kwalin"

Diploma kuma ta taSa aiki a restaurant. Zainab 'yar Maiduguri ce amma tashin Zaria ta dai gama Secondary School shekara biyu kenan bata cigaba ba.

"""Kamar fa Tuwon ya ™are"" Bisola ta bani amsa. CaSWi!. Yanzu duk cikin abincin dana girka basu rage mini"

komai ba?

"Jiya dana zo ban ci abincin dana yi ba, amma na Wauki take-away na kaiwa Kaka ai. Yau kuma saboda na"

bar wajen shikenan sai su cinye komai. Dake saboda promo content ne abincin kaWan-kaWan na ke yi. Duk da haka sai su cinye komai. Tuwo kala biyu fa na yi!.

Na fara kallonsu Waya bayan Waya. Shareni ma suka yi suna ta cin abincinsu. Camera Man Winma ya

"rataya Camerarsa a wuya yana cin Tuwon Masara miyar Kuka, har da suWe hannu."

Na haWiye maganar da ya taho mini dan bani da ™arfin masifa. Gobe za su ga me zan musu ai. Na juya ina

dragging jakata da kuma ledar dake hannuna na yi hanyar fita ina jin cramps Wina yana ™aruwa.

A tsakiyar hall Win Restaurant Win Jide ya ™wala min kira.

"Leda ya mi™o min. ""Kin Wauka zan bari a cinye babu naki ne. Ba ki ji inata masifa Wazu ba. On a serious"

"note. You're a great cook, Zeey"""

Na karSi ledar a hannunsa ina faWin an gode Manajan Gidan Girki.

Jide ya sa dariya.

"Lokacin dana fito waje kuwa, sai na ga ashe fa hadari ya turnu™e sama. Ruwa ne yake haWuwa. Idan ya"

sauko kafin na kai gida zan sha wahala. Allah dai ya sa na samu Keke da wuri.

Na yiwa masu gadin Plazar Sallama na fita. Ai ko taku goma ban yi ba na ji horn a bayana.

Ban juya ba dan a tunanina irin masu tsare mata a