Chapter 10 of 13
RIBAR BiYAYYA Daure da Iyali By Sawwama A
Girgiza kai yayi yace " wannan mutumin ya wuce yanda kake tunani uncle musty ( da yake dama duk haka suke ce mishi zuwan da yake yi jos yaji su fatima na ce mishi babane shima yake cewa wasu lokutan).
Bashi da imani in nayi mishi haka zai gane cewan tana da gata ba zai yi gigin muzguna mata ba.
Baba yace haka ne Allah ya kyauta.
Adeeja kam sunkuyar da kanta tayi murna fal ranta za ayi mata maganin hameed lallai da haka duk yayu suke da cin zarafi da danne hakki akan aure ya ragu a cikih al'umma toh wasu yayun sai su watsar da al'amarin kannensu da sun musu aure ko me miji yayi mata ba ruwansu da haka si kuma mazan sai su dinga iskancinsu kala kala suna ganin kaman sune kawai gatan matan. Allah ka shiryi ma'auratan al'umman mu dan tsarkin mulkinka.
Kiyi hakuri hakan ne kawai zai bamu daman karban miki yancinki a wajen mijinki ba zasu cutar dashi ba kawai jan kunne ne.
Maganan sageer ya katse mata tunani.
Tace haba baba karami ya za ayi min gata azo kuma ana bani hakuri wallahi ni abin nan da aka mishi ya min dadi atleast zan samu kwanciyar hankali na gode sosai.
Baba ne yace zai tafi mamah ma tace zaman me zata yi tunda ga fatima baba karami yace toh bari yazo ya mai dasu gida.
Su suja kara fita shi ya tsaya yin magana da fatima a bakin kofan.
Hancinta yaja yace ko missing dina ba kiyi ba ko? Wato dan kin ga yar uwarki sai aka manta dani.
Tabe baki tayi na shagwaba tace "ai ban manta ka ba kana cikin thought dina ina ta tunanin kar ka lahanta musu miji da wannan karfin naka.
Ta fada tana latsa damtsanshi.
Murmushi yayi ya zagaye hannunshi a kugunta yace ban lahanta shi ba kawai dai na kara mishi wushirya ne.
Waro idanunta tayi kafin tayi magana ya manna mata kiss a gefen baki yace bye ba zan dawo da wuri ba zan duba wani abokina.
Ya fice ba tare da ya bata daman magana ba bude kofar ya kuma yi ya damka mata daya daga cikin wayarsa ya fita.
Dawowa tayi wajen adeeja dake kallonsu da sha'awa tana raya daman ana irin soyayyan nan even after 3 or 4 years of marriage tana ce satin amarci ne kawai, bata san suma a cikin nasu satin amarcin suke ba😜.
Kwana daya ta kara aka sallameta suka koma gida.
Cikin kwanaki ukun da aka debawa hameed ya jigata dan ba karamin cin kaniyarsa suke yi ba haka zasu yi ta ja mishi jela suna mishi shakiyanci.
Gashi sun ki ba da belinsa dan a gaban idon wani dan anguwarsu aka tafi da shi.
Shi yaje ya gayawa zaliha ita kuma ta dinga zaryar zuwa neman belinshi tare da wasu abokansa.
Dubu goman da ya bata haka ya kare a titi da cefane.
Ranan da ya cika kwana uku sageer ya koma police station din ya nemi ganinshi..
Hameed na ganinshi wani farin ciki ya mamaye shi durkusawa yayi a gabanshi yana mishi magiya.
Sageer yace haba kai fa surukina bai kamata muna irin haka ba yanzu zauna muyi magana.
Ya tashi ya dan zauna yana cije baki.
Sageer yace good ka san me yasaGift is a nazo nan? Girgiza kai yayi
Toh na zone in gaya maka zamu shiga kotu indq zaka je ka biya diyan rayukan da ka kashe da na dukan matanka da kake yi sannan alkali ya kara yanke maka zama gidab kaso na wasu watanni.
Zaro ido yayi ya kara zubewa gabanshi yana rokanshi da ya yafe mishi wallahi ba zai kara ba kuka yake yi sosai.
Sageer yace toh naji zauna mu daidaita. Ya koma ya zauna.
Zan janye karar in har muja fahimci juna zan iya yafe maka muddin ka dau alkawarin baza ka kara muzgunawa matanka ba, ba kuma zaka kara gigin zubar mata da ciki.
Da sauri yace wallahi na yarda ba zan kara ko daya ba wallahi.
Good ka sa hannu a takardan nan yarjejeniya ce na muddin ka karya alkawari zaka fuskanci hukuncin hukuma zan karbi belinka yanzu ij kasa hannu amma in na kara kama ka da makamancin haka kafin hukuma ta maka nata ni i will make sure i cut your balls and feed it to dogs.
Kare gaban nashi yayi da hannunshi biyu wai ya kowa ya sawa wajen ido ne.
Bai kula ba yace kuma an sallami adeeja tana gida sai tayi wata uku ta koma kafin nan ta watsake ka kai mata yaronta ya zauna kusa da ita ko, akwai matsala?
Da sauri yace ah ah babu zan yi yanda kace.
Asbiti ya kaishi aka treating dinshi tare da bashi magunguna ya bashi kudi masu yawa ya tafi dan shima ranan yake sa ran komawa Bauchi
Kayanshi ya hada wani tunani yayi ya shiga cikin gidan yace fatima ta shirya zai kaita gidan abokinshi.
Ga mamakinta sai taga ya kaita hotel kallonshi tayi da alaman tambaya bai kulata ba har sai da suka shiga daki.
Ko tsakiyam dakin basu kai ba ya fara aika mata da sakonninsa
Bakinshi na bisa wuyanta yace naga alamun ke ba damuwa dani kikayi ba fiye da kwana uku banji duminki ba ke ko a jikinki.
Hannunta ta cusa cikin gashinsa tace toh ya zanyi kafi son baba ya dinga kama mu zamu yi wanka.
Nope shi yasa nakawoki nan ban san me ya hanani yin haka ba tun farko.
Bottuns dinshi ta fara cirewa ta cusaKirk in sh hannunta cikin rigar tana shafa kirjinsh tare da flicking halshenta kan adams apple dinshi.
Dagota yayi ita kuma ta wrapping kafafuwanta a waist dinshi da haka suka karasa kan king size bed din hotel room din.
Hungrily suke kissing juna suna taimakawa juna wajen raba kansu da kayan jikinsu.
Ajiyan zuciya suka sauke a tare jin naked skins dinsu na gogan juna.
Cikin tsananin kaguwa da bukatuwa suka biyawa kansu buqatarsu.
Sai bayan la'asar suka rabu da juna abinci suka fara oder kafin su yi wanka an kawo.
Sanye take da bathrobe shi kuma yana daure da towel sai mita take yi ya squeezing mata kaya haka za a ganta da yamutsatsun kaya daga zuwa gidan abokinshi.
Shi dai lallabata yake yi suka shirya suka tafi ya siya mata waya tare da bata kudi a hannunta kafin ya mayar da ita shi kuma ya wuce Bauchi.
Adeeja sai tsokananta take yi wai wannan abokin mijin babba ne ita dai bata kulata ba.
Tayi kwanakinta cikin farin ciki da kwanciyar hankali ta zaga yan uwa da abokan arziki kowa sai sha'awanta yake
Ba kaman kawarta yar uwarta charity har tayi sha'awar auren itama dariya kawqi tayi haka ta gama kwanakinta driver yazo ya dauketa dan Sageer bashi da lokaci.
Adeeja tayi kyau ta ciko ta dawo kaman budurwa kowa ya ganta ya san hankalonta a kwance yake tana samun kulawa sosai ga yaronta muhd sani a kusa da ita duk wanda ya tambayi dalilin zamanta a gida sai ace ta zo jinya ne an mata aiki a haka tayi watanni ukunta ta koma bayan baba ya kara jawa hameed kunne sosai.
Sai muga in zaiji jan kunnen da aka mishi ko ba zai ji ba.
Ina labarin wadancan *masoyan juna* wata wainar suke soyawa?🤔
SAWWAMA
QAWWAMA
💖RIBAR BIYAYYA💖
By Sawwama A.
Page 31.
Watanin su hudu da tarewa cikin sabon gidansu.
Soyayya suka shimfida cike da tsabta da girmama juna,kulawa fatima take samu na mussaman a wajen baba karami. Ji take duk duniya babu macen da ta kaita sa'an miji nagartacce.
Bangaran hajiya kuma ta zuba ido taga ta inda ciki zai fito daga jikin fatima saboda ta kagu taga jikanta ta bangaren baba karami shi yasa ta kafa ta tsare tana jiran taji news.
Sai dai shiru kake ji kaman an shuka dusa period dinta ko tsallaken kwana daya bayayi
Toh ma yaushe ma suka fara zaman auren da har za a fara expecting baby cewar sageer da hajiy ta tsareshi da maganar.
Gyara zama tayi tace eh koma dai yaushene ita tana buqatan taji wani labari saboda haka su san abin yi.
Haka ya bar gidan ranshi a bace ya nufi gida sai dai me yana zuwa gidan ba inda bai duba ba babu fatima babu alamunta har labule ya daga dan wajen buyanta kenan babu ita.
Cike da tashin hankali yayi hanyan fita.
Tsilip yaji an dane bayanshi ana kyalkyale dariya.
Palour ya karasa da ita bai sauketa ba sai ma kwantawa da yayi tq baya ya danneta.
Wayyo mamana wayyo uncle na wannan katoton babyj zai karyani.
Uncle na tuba pls ka daga ni i cant breath.
Dariya yayi yace karya kike kullum sai na sake miki irin wannan nauyi after shock waves amma yanzu zaki wani ce baki iyq numfashi.
Itama darrriya tayi kasa kasa tace toh dan dagani wallahi kana da nauyi tab.
Hmmmm zan dagaki amma da sharadi daya zuwa biyu.
Name it cewarta
Yace ok, daga yau din nan baki kara ce min uncle
Kukan shagwaba ta saki tace toh sai me yah sageer ko kuma baba karami ta karasa cike da zolaya.
Kada kai yayi yace yarinya ki gwada ce min baba karami ki ga yanda zan dinga danne ki every now and then
Toh ba nima haka kake ce min bintoto ba ashe ba dadi.
Yace toh sorry naji zahrata ke dai kiyi tunanin sunan da zaki bani kafin sharadi na biyu ya zama accomplish.
Dan nishi tayi tace meye sharadi na biyun toh.
Tabe baki yayi kaman tana kallonshi yace ba mai wahala bane kawai riding dina zaki yi now and here.
Zaro kananan idonta tayi tace yanzu kuma,ai dai kaima ka san gaskiya ba zan iya riding dinka ba ina jin kunya.
Kara sake mata nauyi yayi tasa ihu tana rokonshi.
Yace ba zan dagaki ba sannu sarkin masu kunya in ni nake yi kin iya lumshe ido kina jin dadi amma ni kice ba za kiyi ba ashe zamu zauna a haka.
Toh naji zan dan Allah dagani yace sai kinyi alkawari xaki yi tukun na..
Toh nayi alkawari amma with your help dagata yayi ya juya ya ga yanda take sauke numfashi.
Dariya ya kyalkyale dashi dan hararar shi tayi tace wallahi sai in fasa.
Tsagaita dariyan yayi yace yarinya fasa in zaki iya yau sai kin min tankade da rairaya kin gane ai up and down , up and down sai ya ma sai a rairaye yana kwatanta mata da hannu.
Pillow ta dauka tana bugunshi dashi sai dariya yake yana karewa da haka salon ya canza.
Kissing dinshi take hungrily tana striping kayanshi, shima nashi bamgaren hannayen shi na busy cikin riganta he just love the cuteness of her boobs.
Lallai kam makoyi mafiyi tunanin sageer kenan a lokacin da fatima ta straddling dinshi and took him inside of her.
Riding dinshi take in an erotic way tana bankaro mishi kirjinta.
Gaba daya ta kunce mishi notikan kanshi hankalinshi da gangan jikinshi sun kasa daukan salonshi duk yanda yaso ya controlling saboda abin ya lasting amma abin ya gagara.
Kugunta ya riko ya kara mannata da jikinshi a lokacin da ya riski wani mahaukacin climax.
💖💖💖💖💖💖
Yau da gobe asaran me rai a halin yanzu har an shekara fatima ko batan wata bata taba yi ba baba karami ko a jikinshi yace ya san lokaci ne bai yi ba kuma ma ai amarcinsa na shekarun da bai ci ba yake ci yanzu.
Fatima ma tun abin bai damunta har ta fara sawa a ranta dan tana sha'awan ta ganta da ciki ga kuma masifar hajiya da ta dawo sabo fil akan maganan cikin nan.
Fatima tayi hankali yamzu sai dai in abin ya isheta ne mussaman in ta sako uwarsu.
Sai ta mayar mata tace eh koma dai meye gashi nan ai ta haifo mu har mu biyu da biyu kika fita kuma nima din zan haihune kuma zaki gani da ikon Allah.
Toh fa ranan wuni zata yi masifa dadinta ma ba a gidan suke zama ba sai su tattara su koma gidansu an fasa yinin.
Shi dai sageer bai kula su yace al'amarinsu su dai sai Allah bai san yaushe zasu daina ba bayan dawowaj shi da farko kaman sun daina toh sai maganan cikin nan ya taso da rigimarsa Allah dai ya kawi cikin nan mai albarka.
Ina labarin oga Hameed da other half dinshi😜
💖RIBAR BIYAYYA💖
By Sawwama A.
Page 32.
Fatima ke shirya kayan guga a drawer sageer ya shigo ranshi a bace kalllon time yayi yace shirya mana kaya na kwanaki uku Jos muka nufa yanzu.
Cikin tsananin murna ta daka tsalle lokaci daya kuma hankalinta ya tashi tafiyaa jos yanzu ba shiri? Me ke faruwa?
A kidima ta kalleshi tace habibi waye ba lafiya? Please tell me mama ce ko?
Riko kafadunta yayi yace heyyyy ba komi fa ni da mijin adeeja ne yau mai raba mu sai ya shirya.
Hawayene ya fara zarya a kumatunta tace me yayi mata ba dai dukanta ya kuma yi ba ko wani cikin ya zubar mata.
Ba komi fah ki bari sai munje can muji koma meye ne
Karshenta dai shi ya hada kayan suka nufi hanyan jos wannan karon har da hajiya sai masifa take me yasa tun farko ba a gaya mata.
Asibiti suka wuce inda aka kwantar da adeeja sakomakon barin da tayi sanadin dan banzan duka da tasha a hannun mijinta
Nan suka tarar dasu baba ana karawa adeejan ruwa da jini baba ne ke fada musu yanda yaji a bakin makociyar su adeejan da ta kawota asibiti ita da mijinta domin shi hameed din ko keyansa basu gani ba.
Abinda ya faru shine " jiya da yamma makociyarsu adeeja mai suna ruqayya zuma tana zaune da mijinta a tsakar gidansu sai suka ji hayaniya a gidan makocin nasu.
Can sai suka ji ana dukan adeeja har ita rakiyanun😜ta Mike zata je sai mijinta ya dakatar da ita inda sai da suka ji adeejan ta saki wani gigitacen kara suka fita a tare hameed na fita ruqayyan na shiga inda ta sami adeeja kwance malale a cikin jini yayinda avokiyar zamanta ke fadin kadan ma kenan sakamakon mai halin bera.
Ruqayya zuma bata saurareta ba ta kamo adeeja suka sata cikin motan mijinta suka kawota asibiti.
Sannan suka nememu wannan shine iya abinda muka sani sai in ita adeejan ta farfado maji ta bakinta.
Salati hajiya ta saka tace toh yanzu wannan karin jinin fa na meye haka.
Baba yace bari tayi na ciki wata hudu sakamakon dukan da yayi mata.
Kuka hajiya ta fadhe da shi tana salati da yake sageer bai fada mata tayi bari ba .
Cikin kuka take fadin yamzu dan rashin imani mace mai ciki za a doka fisabilillah mustapha kana da ranka da lafiyarka ake cin zarafin zuriyanmu baka sa an kama shege ba.
Fatima dake kuka a gefe tana jinjina rashin hankalin hameed wqdu neman hqihuwan suke misali itama nan fata take a ce yau tana da ciki sannan duk yawan yaranka baka san mai jin kanka ba cikinsu.
Cikin jin zafin hameed fatima tace hajiya wallahi ba wannan bane karo na farko da ya barar mata da ciki ba na hudu kenan.
Duk tsananin kyaman hajiya zaman dirshan tayi a kasan tiles tana risgan kuka tana debewa hameed albarka tace maza babana kaje can anguwan nasu duk inda dan banzan yake a kamoshi yazo ya sakar mana ya' auren ya isa haka ko nawa zaka kashe ka nemo min shi kar ka kuskura ka dawo min nan mutukar baka samo shi ba
Gyada kai sageer yayi dan shima a kagauce yake ya ganshi gashi ga hameed.
Police station din nan ya fara zuwa ya basu report sannan ya wuce anguwansu suma nasu bangaren suka tafi neman shi.
Tsaye yake yana kallon anguwan na rikkos yana tunanin ta ina zai fara dabara ce ta fado mishi ya kira yaro ya nuna mishi gidan yace dan Allah nan ne gidan Abdulhameed? Yaron ya gyada kai yace eh nan ne amma ba ya nan yana wajen siyar da manshi.
Tattare gira sageer yayi iya sanin shi ance mijin adeeja babban mota yake ja ko dai bai gane gidan bane
Amma sai yacewa yaron wannan fa da nake magana babban mota yake ja. Yaron yace shine ai oganshi ya kwace motan shine ya fara sai da mai sageer yace ok muje ka nuna min wajen yaron yayi jimm sai yace toh amma sai dai ka shiga gaba ni in bika a baya.
Sai in dinga nuna maka hanyan
Murmushi sageer yayi dan ya gane yaron yana tsoro ne amma ya yaba da wayon yaron.
Haka ko suka yi a tunanin sageeer zai ga a gida mai hameed yake sai yaga sabanin haka 'yan cuwa cuwa ne kawai.
Dari biyu ya ciro daga aljuhunshi ya ba yaron girgiza kai yaron yayi ya juya a guje abinshi.
Karasawa inda suke yayi tare da sallama sageer na ganinshi ya zabura zai fece tuni sageer ya damkoshi...............
SAWWAMA QAWWAMA😘
💖RIBAR BIYAYYA💖
By Sawwama A.
Page 33.
*Billy shantily ya za ayi na manta dake baki san sosai nake yinki ba*
*Batuul Adam jtk*
*Hauwa _smasher_*
*fatima zahra marubuciyar sabeera ban manta ki ba*
*Hermeebreah*
Allah ya sa dai nayi spelling din dai dai🤦🏼♀
_duk ina yinku ku din jinin jikina ne ana mugun tare_
Hannu biyu ya saka ya toshe bakinsa gudun kar a zubar mishi da sauran hakoran. Dukansa sageer yake ta ko ina yake sakar masa naushi.
Abokanan hameed sun so kawo mishi dauki sai dai ganin yanda sageer ke jefansu da wani mugun kallo idanun sa cike da masifa da bacin rai yasa suka yi gefe suna ta dure duren ashar.
Take gaban hameed sageer yayi wani irin gigitacen kara ya saki amma sageer bai kulashi ba sai ma wayar aa da ya zaro ya danna numbobin police ya basu description din inda suke within 5 minutes suka karaso aka jefa hameed ciki sai ihun kudina fa ta sace kuma ni ban san tana da ciki ba.
A can police station din sageer ya fito da agreement din da suka yi da Hameed ya tura mishi gabansa.
Cikin kuka Hameed yake fadin wallahi kudina ta sace kuma ta karyatani ni kuma da na fusata shine ba daketa kuma ni ban san tana da ciki ba ko da na dawo abokiyar zamanta sai tace min wai taha fitan ta ni kuma raina ya baci ta min laifi kuma ta fita ba izinina shi yasa ban bi bayanta ba.
Tabe baki sageer yayi yace bani xaka yiwa wannan bayanin ba ya mike ya karkade jikinsa ya fita
Hospital ya koma inda ya sanar dasu hameed na hannun hukuma.
Mikewa hajiya tayi tace ya tashi ya kaita baba ne yace ah ah adda mu bari ta farfado muji ta