Back to novel

Chapter 2 of 30

NIDA PATIENT DINA Bayan Koma by MRS ISHAM

yau, ai suna da banbanci ita Amaryar Sidra ai fara ce, ita kuma Nadra ba™a"

"ce."""

Ita dai ba ta bi ta kansu ba ta wucewarta waje.

Sai wata buduwar ta ce

"""Ai wannan Amaryar ba ta da kirki wallahi, jiya da Nadra ta ce mu zo mu kwana a Wakinsu tun da su biyu"

"ne amma fir wanan Amaryar ta ce wai ga falo nan ai, Sidra ba ta da kirki."""

Suna ta firarsu har Nadra ta dawo ta yi ma su sannu ta shiga Waki.

Sai dai ba ta ga Sidra ba a tunaninta tana toilet ne don haka ta koma ta zauna a saman sallayarta tana

cewa.

"""Aunty Sidra ban ga komai ba wallahi."""

Ta cigaba da karatunta don hadda take yi ba da Alkur'ani take karatun ba.

_Sidra_

Tana zuwa harabar gidan ba kowa maigadi dawowarsa daga masallaci kenan ya ga tana kokarin fita ya ce.

"""Amarya lafiya kuwa."""

Kamar ba za ta yi magana ba ta ce.

"""Zan ba kawata sa™o ne tana waje."""

"""A dawo lafiya."""

Ya fada yana zama kan kujerarsa hannunsa rike da carbi.

Tana ™arasawa ta buWe bayan motar ta saka jakar kayanta sannan ta zagaya ta zaune wajen me zaman

banza.

Ba tare da Sata lokaci ba Sadiya ta yi wa motarta key suka bar layin.

"""Na daWe ina jiran ki fa."""

"""Wallahi Nadra ce nake ta so na Wauke hankalinta kar ta ga fita ta da akwatin kaya ta tona ma ni asiri"

"shirina ya lalace."""

Shiru Sady baby ta yi tana rage gudun motar tana rage gudun motar bayan sun bar layin.

"Kiran waya ne ya shigo wayar Sidra, ta Waga tana cewa."

"""Hellow Khadijah ya aka yi ne?"""

"""Kina ina ne?"""

"""Ya kike tambaya ta kamar ba ki san komai ba, amma ai na fada ma ki komai kasancewar ki ™awata."""

"""Sidra abun da kike ™o™arin aikatawa kuskure ne, za ki wula™anta iyayenki ne, bayan kin san sun tara"

jama'a ana shagalin biki yau za'a Waura auren ki a ce kin gudu ya kike so su yi da jama'ar da suka tara? Sannan ga shi Fahad Win da iyayesa su ma sun tara na su jama'ar sai su ji labarin matar da Šan su zai

"aura ta gudu zai ji shi Fahad Win."""

"""Ke ba gudawa fa zan yi ba, da zaran na samu abinda na je nema zan dawo ne sai a sake saka ma na"

"ranar Waurin auren zuwa gaba, don na san Fahad na masifar so na dole ya jira sai na dawo, iyayena kuma"

"za su hakura ne kawai ba yadda za su yi da ni bayan na dawo, kin ga idan na ba su ha™uri ai za su karbe ni"

"ko da sun yi fushi kuwa. kuma ba wani daWewa zan yi ba me yiwuwa nan da watanni uku na dawo."""

Tana fadar haka ta katse wayar tare da kashe wayar gabWaya.

"""Khadijah ™awata ce tun da na fada ma ta plan Wina ta saka ni gaba wai kar na aikata."""

"""Da ma me zai kai ki faWa wa wata idan b ke ba."""

Daga nan ba wanda ya sake magana a cikinsu.

_Nadra_

Tana idar da karatun Alqur'ani ta yi knocking ™ofar toilet ta tabbatar ba kowa kafin ta tura ™ofar. Ganin

"ba Sidra ya sa ta dauka ko ta fita zuwa wajen su Umma ne, don haka ta fita zuwa falon mutanen Wazu ne a ciki, tana sanye har lokacin da hijabi ta nufi part Wakin Umma. Da sallama a bakinta ta tarar da Umma"

"tare da ™anwar Abba wacce suke kira da Goggo Laraba da suka kwana Wakin Umma."""

"Ta dur™usa ta gaishe su cikin girmamawa, suka amsa ma ta cike da kulawa. Gwaggo Laraba ta ce."

"""Ina Amaryar take ne ko tana can tare da ™awayenta?"""

"""Ai ™awayenta tun jiya ta Kore su wai ta sallame su ba ta son kowa ta kwana a gidan."""

"Da mamaki Umma ke kallon Nadra, Gwaggo Laraba ta ce."

"""Sidra ba ta da mutunci wallahi."""

"""Kira ma ni ita."""

Cewar Umma tana budar drawar da take zuba magungunanta a ciki.

"""To Umma bari na je na duba duk da ba ta cikin Wakin."""

Tana fita ta nufi part Win Abba ta gaishe she shi shi da wani wan Umma suna zaune .

Gaishe su ta yi cikin girmamawa sannan ta fita ta koma Wakinsu. Ta nemi Sidra ba ta ciki.

Don haka sai ta yi tunanin bari ta zagaya duka gidan ko tana wanni wajen a cikin gidan.

Umma kuwa ta buWe drawar da take saka magungunanta a ciki dan ta Wauko man maganinta na sha'awa

"a ™afa. Sai ta ga wata farar takarda, tana fitowa ta warware ta fara karantawa kamar haka."

*Assalamu alaikum*

*Iyayena ku gafarce ni zan yi wata tafiya domin cikar burina. Na san za ku shiga tashin hankali a yayin da

kuka ga wannan wannan ya wasi™ar ta wa. Ku ba wa Fahad da iyayensa ha™iri na san yana so na zai jira

har lokacin da na dawo mu yi aure.*

_Sidra Abdallah Maitama_

"Wani jiri ne ya Webi Umma ta yi luu za ta faWi, cikin zafin nama Gwaggo Laraba ta tare ta tare da zaunar"

da ita bakin gadon.

Takardar Gwaggo Laraba ta Wauka tana karantawa.

"""Innalillahi wa 'inna ilahir raji'un."""

Shine kalmar da Gwaggo Laraba take furtawa.

Kafin ta Wauki wayarta ta kira lambar wayar Yayanta wato Mahaifin Sidra.

"Bugu Waya ya Waga, ta sanar da shi ya zo Wakin Umma yanzu."

"Sannan ta fita zuwa Wakin da Mahaifiyarsu ta sauka, ta tarar da ita ita kaWai, don ba wanda ya je wajenta"

saboda masifarta.

"Ita ma Gwaggo Laraba ba ta sanar da ita abun da ya faru ba, ta dai ce ta zo ana neman ta a Wakin Umma."

"Carko-carko suka yi a Wakin Umma, Daga Abba har mahaifiyar su da suke kira Ammi da Gwaggo Laraba."

"Umma na kuka kamar ranta zai fita yayin da kowa ya kasa magana. Abba ransa ya kai matukar tashi,"

"idanunsa sun yi jajir, Ammi sai alawadai da Sidra take yi yayin da Gwaggo Laraba ta kasa magana."

"Nadra ce ta shigo da sallama, ganin mahaifinsu kwance tana hawaye ya saka ta ruga gabanta ta rike"

hannunta tana hawaye ta ce.

"""Umma me ya same ki ?"""

Ta ji tambayar tana hawaye. Ganin haka ya saka Gwaggo Laraba janyo Nadra tana cewa.

"""Ba abinda ya same ta tana kukan rabuwa da Sidra ce, kin san daga Anjima za'a Waura aurenta shi ke nan"

"fa ta zama yar wani Family."""

Haka kawai Nadra ta ji ba ta gamsu ba tana son yin magana ta ki Umma na cewa.

"""Kada ki damu Nadra kewa ne kawai da zan yi na Yayarki."""

Ya karasa maganar tana murmushin karfin hali.

"""Umma na duba ko ina ban ga Sidra ba."""

"""Eh ta tafi wajen gyaran jiki ne Anjima za ta dawo. Ta shi ki tafi."""

Haka kawai jikinta ya yi sanyi ta tashi ta tafi .

Cikin damuwa Ammi ta ce.

"""Amma yarinyar nan ta gama tozarta mu, sai da ta bari mun tara jama'a gida ya cika da mutane sannan"

"za ta ma na haka? Ga wasu mutane suna kan hanyar zuwa daga wasu garuruwa na nesa don halartar wannan Waurin auren ne za ta kunyata mu."""

Sai da ta goge hawaye kafin ta ce.

"""Abdullahi ka kira wadanda ke hanyar zuwa garin nan wajen daurin aure ka dakatar da su su juya su"

"koma ba zancen auren kuma. Wadanda ke nan garin na dan dole su zo don Allah kaWai ya san yawan su idan sun zo a basu hakuri su koma. Suma dangin angon a kira a ba su ha™uri su sallami ba™in da suka gayyata na nesa su koma garinsu na kusa kada su zo, wallahi Sidra ta gama kunyata mu ta tozarta mu."""

"""Ba za'a kira kowa ba ba wanda za mu dakatar daga zuwa kowa ya zo, kanta ta yi wa ba mu ba, wallahi"

"ba ta isa ta tozarta mu ba. """

Da mamakin kowa ke kallonsa kafin ya ce.

"""Za'a daura auren yau sai dai ba da Sidra ba tun da ta gudu, za'a Waura auren da ™anwarta Nadra."""

Da mamaki Gwaggo Laraba ke kallonsa kafin ta ce.

"""Kar ka aikata abun da zai zo ya saka mu yi nadama, ka san irin soyayya da sha™uwar da Fahad ya yi da"

"Sidra, suna masifar son juna, ba wanda ya haWa su sune suka ga juna suka hada kansu suke soyayya. Shin idan aka yi haka kana ganin Fahad zai yarda ya karbi ™anwar Sidra a matsayin matarsa, ita ma Nadra za ta yarda ta zauna da saurayin Yayanta a matsayin mijin aurenta? Kuma shi Fahad irin mazan nan ne ΄an boko ma su son rayuwar wayewa, Shi ya sa ya nemi Sidra don ita ma haka rayuwarta take ba, amma ita Nadra da take da kunya da ustazanci ba ta damu da rayuwa ba shin ta ya ya zaman su zai yi daidaita tun"

"da ra'ayinsu ba Waya ba?"""

"*To masoyana ga ni Wauke da sabon labari, tafiya ne tsakanin duhu da haske, wata kila ya zo daidai da"

ra'ayinku watakila kuma akasin haka Ni dai fatana a duk lokacin da kuka ci karo da abinda bai ma

ku ba a cikin labrina to ku kasance ma su fahimtata da kuma yi ma ni uzuri. A cikin wannan labarin za mu fuskanci rayuwar waWan nan jaruman guda biyar*

Khalifa (makaho)

Ma'eesha Ibrahim Khalil

Fahad Umar MajidaWi

Sidra Abdullahi Maitama

Nadra Abdullahi Maitama

"*WaWan da suke da labari mabanbanta, ku dai ku kasance da ni a cikin wanan labarin don ganin wani"

dararasi ya zo da shi.*

*Maman Ihsan ce*

Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaiufWb3LdQYnzC2vH0z

*MAKAHO NE*

*NA*

Maman Ihsan ce

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=15969875

11055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ™asaitacciyar baiwa su sauya"

tunanin al'umma cikin sau™i_.

page

"""Kar ka aikata wani abin da zai zo ya saka mu yi nadama, ka san irin soyayya da sha™uwar da Fahad ya yi"

"da Sidra, suna masifar son juna, ba wanda ya haWa su sune suka haWa kansu suke soyayya. Shin idan aka haka kana ganin Fahad zai zai yarda ya karSi kanwar Sidra a matsayin matarsa, ita ma Nadra za ta yarda ta zauna da saurayin Yar ta a matsayin mijin aurenta? Kuma shi Fahad Win irin mazan nan ne ΄an boko ma su son rayuwar wayewa, shi ya sa ya nemi Sidra don ita ma haka rayuwarta take . Amma ita Nadra da take da kunya da ustazanci ba ta damu da rayuwa ba shin ta ya ya zaman su zai daidaita tun da ra'ayinsu"

"ba Waya ba?"""

"""Ka da ki damu Laraba in sha Allah babu nadamar da zai biyo baya in dai Nadra ya aura. Ni na haife su na"

"san halin kowacce a cikinsu, sai ya fi jin daWin zama da Nadra akan Sidra. Domin ita ce nake da ya™inin zai iya sarrafa ta ta sarrafu ma sa yadda yake so, kuma ita ce zai iya daka ma ta tsawa ta saurare shi saSanin Sidra. Da a ce tun farko Nadra ya gani yake kuma ta gudu, to ba zan taSa cewa zan musanya ma sa ita da Sidra ba, don kada ya yi kuka da ni daga baya, amma Alhamdulillah tun da har Sidra ce ta gudu zan musanya ma sa madadinta da Nadra na tabbatar wata rana sai ya yi alfahari da wannan madadin,"

"domin kuwa Nadra mace Waya ce har da ™ari."""

"Shiru dakin ya Wauka ba wanda ya sake yin wata magana, domin kuwa sun san cewa Nadra ba ta da"

matsala.

"""To yanzu ya kamata ka sanar da Fahad Win idan ya amince da Nadra."""

Cewar Ammi tana kallonsa.

Wayarsa ya lalubo a cikin aljihun rigarsa yana dannawa lambar Fahad kira.

_Fahad_

Kwance yake a gadonsa ya lulluSe da bargo yana barci.

Wayarsa dake saman side ta fara ruri.

"Cikin barci ya ji kiran wayar, a tunaninsa Sidra ce, don da ita ya kwanta a ransa, bai same ta a waya ba."

"Kuma ya san ita ba ma'abiciyar kashe waya ba ne, kuma kullun asuba yakan kira wayarta ko ya turaa ta"

sa™on barka da safiya. Amma yau sai ya kira switch off.

A hankali ya bude idanunsa yana tashi zaune ya mi™a hannunsa ya Wauki wayar.

Ganin sunan Mahaifin Sidra ne sai da gabansa ya faWi.

Ya Wauki wayar tana gab da tsinkewa.

"""Assalamu alaikum."""

Daga cikin wayar ya ji muryar Abba ya ce.

"""Wa'alaika salam Fahad?"""

"""Na'am Abba."""

"""Idan ba damuwa ina son ganinka yanzu a gidana."""

"""To Abba."""

Ya amsa sannan Abba ya kashe kiran wayar. Bargon da ya lulluSe ya yaye ya sauko daga kan gadon. Farin

"wando ne Three-quarter ya sanya, babu riga a jikinsa ga wani zanen Tattoo a ™irjinsa zuwa hannunsa."

Bathroom ya faWa don yin wanka.

Tsawon mintuna talatin ya Wauka yana wanka kafin ya fito Waure da towel a ™ugunsa da wani ™arami

yana goge dogon gashinsa. Jikinsa sai kamshin shower gel da turaren wanka yake yi.

"Tsadadden man shafawarsa ya shafa a jikisa, sannan ya fesa body spray. Closet Win sa ya shiga ya cikin"

"tsadadden Wanyar shaddar sky blue, sannan ya fesa turarensa mai suna Creed Aventus turare mai ™arfi da jan hankali. Sannan ya Wauki agogonsa Rolex date just ya Waura a tsitsiyar hannunsa. Ya duba bangaren takalmominsa ya Wauki takalminsa Jimmy choo ya saka a ™afarsa tsakanin nevy blue don haka"

ya saka hularsa nevy blue.

Ya fito ina da ya dauki wayoyinsa tare da key Win motarsa ya fara takunsa cikin izza wanda kallo Waya za

"ka yi ma sa ka san yana kan cin ganiyar samartakansa, kyau da cikar haibarsa suka sake bayyana."

˜amshin turarensa ya tabbatar wa da jama'ar dake falon yana gab da saukowa.

Idanu suka zuba wa upstairs Win yayin idanunsu ya sauka akansa.

A ™alla mutanen da suke falon za su kai su goma kuma duk ba™i ne da suka zo bikin.

Gaishe su ya yi suka amsa suna ma sa ΄ar tsokanar da ake yi wa ango.

Bai saurare su ba ya nuf part Win Mama. A falo ya same ta ita da ™anwarta ya gaishe su.

"""Ina za ka je na gan ka da makullin motar ko breakfast ba ka yi ba."""

"""Ina sauri zan je na dawo kafin abokaina su iso don suna hanya."""

"""Ina za ka je ne wai?"""

Cewar Aunty Nana ™anwar mahaifiyarsa.

"""Gidan surukaina ne suke nema na."""

"""Okay a dawo lafiya."""

"Daga nan ya fice, zuwa part Win Baba. Shi ma ya gaishe shi sannan ya sanar da shi fitar da zai yi."

Ta ™ofar falon Baba ya fita ba tare da ya koma main falon ba.

"Wajen motar da zai fita da ita ya nufa, ya shiga motarsa ™irar Mercedes Benz G63 AMG ya yi ma ta key,"

kafin ya horn har maigadi ya wangale ma sa gate Win gidan ya fice da motarsa. Wanda kallo Waya za ka yi wa motar ka san cewa an narka dukiya wajen siyen motar.

Kai tsaye ya dauki hanyar da za ta sada shi da unguwar su Sidra.

_Maeesha_

"Tafiya kawai take yi tana hawaye hannunta rike da akwatina biyu, yayin da Makaho ke jan babbar"

akwatin da Waya hannunsa. Šayan hannu kuma yana rike da sandarsa yana dogarawa.

Bin bayansa kawai take yi ba tare da ta san in da za su tafi ba.

"Tsawon lokaci suka Wauka suna tafiya, kasancewar ba ta saba yin tafiyar kafa ba ga kaya duk ta bi ta gaji."

"Don haka ta tsaya ba tare da ta yi magana ba, shi ma sai ya tsaya kamar ya san ta tsaya."

Sai dai bai yi magana ba ya yi shiru. Ganin ba ta da niyyar cigaba da tafiya ya saka ya ce.

"""Ki yi hakuri mu tafi akwai sauran tafiya a gaban mu ga magrib ta kusa."""

"""Ba zan iya sake wani tafiya ba na gaji."""

Kafin ya yi magana ta hangi mai keke nape ya fito layinsu tsaida shi ta yi ya tsaya a gabanta .

"""Hajiya ina zuwa."""

Kallon Makaho ta yi tare da cewa.

"""Ka zo ka faWa ma sa sunan unguwar."""

Ya karasa yana lalube da sanda ya faWa wa mai napep Win .

"Mai nape ya saka akwatunan a baya ya ajiye daya a gefe, sannan ya ce su shiga ."

Sai da ta shiga sannan ta ce wa makaho.

"""Mallama ka shigo."""

Kamar ba zai shiga ba sai kuma ya shiga baya bayan ya laluba ya zauna.

Shi ya sanar wa mai napep Win unguwar da zai kai su tare da ma sa kwatance.

Tun da suka shiga layin jikin Ma'eesha ya yi sanyi . Don kallo Waya za ka yi wa yankin ka san cewa unguwa

ce ta talakawa. Don ba gini mai kyau a layin da zai tabbatar ma ka da akwai masu rufin asiri a layin.

"Kamar yadda ya yi ma sa kwatance da masallacin kuwa haka aka yi, sai da ya kawo daidai masallacin da"

ya sanar da shi ya tsaya ya ce.

"""Mun iso wajen."""

"""Mallam don Allah ka taya mu sauke kayan kasa."""

"""To Hajiya."""

Ya fada yana saukowa bayan ya kashe keke nape Win nasa.

Sai dai ya sauke ma su kayan sannan ta tambaye shi kudinsa.

"""Nawa ne mallam."""

"""Ki bada yadda kuke zuwa ."""

"""Mallam ka yi magana ban san ya ake biya ba, don ban taSa hawa keke nape ba sai yau."""

"Wani kallo ya ma ta har zai yi wata magana sai ya lura da ha™orin Gold Win dake bakinta, hakan ya"

"tabbatar ma sa da cewa Hajiya ce ita, kuma yanayin ta ma ya nuna ΄ar hutu ce."

"""Ki bayar da dubu Waya."""

Ya fada yana shiga cikin napep Win nasa. Handbag Win ta ta zuge ta ciro 1k ta bashi.

"Bayan ta sallame shi ne Makaho ya ja akwatin kayanta babba ya yi gaba, ita dai bisa ta yi a baya har suka"

™arasa ™ofar wani gida. Gidan ™ofarsa ta Salle tun daga waje ma ana hangen wa su matan dake tsakar gidan.

'Na shiga uku ni Ma'eesha wane irin gida ne nan na faWo.'

Sallama Makaho ya fara yi sai da aka ba shi izinin shiga sannan ya shiga tana bin sa a baya.

Šakunan gidan za su kai Ashirin. Don tsakar gidan ma cike yake da mata ga yara barkatai ta ko ina. A

tsakar gidan.

"Wasu yaran suna wasa, yayin da wasu na faWa sai wasu yaran zaune sun jeru suna kashi a ta ko ina suke"

zaune ba tsari .

Wata dattijuwa ta kalli Makaho ta ce.

"""Mallam Khalifa ka dawo ?"""

"""Eh Baba na dawo."""

"""To ma sha Allah, wannan ita ce Amaryar taka?"""

"""Eh ita ce."""

"Wata uwar ashar suka ji an danna, wanda ya saka hatta Makaho da Ma'eesha sai da suka tsaya cak daga"

tafiyar da suke yi.

Larai Dillaliya ce ta yi zargin tana kallon takalmar dake ™afar Ma'eesha wanda a ™alla kuWinsa za su kai

dubu Wari 100k haka handbag Winda ke hannunta ma zai kai dubu Wari.

Kafin a gama mamakin ashariyar da ta Wura aka ci muryar Larai ta sake cewa.

"""Wannan ita ce matar Khalifa makaho