Back to novel

Chapter 3 of 30

NIDA PATIENT DINA Bayan Koma by MRS ISHAM

kenan?"""

"""Makaho ya cigaba da tafiya Ma'eesha kamar za ta faWi sakamakon idanun da ta ji suna yawo a jikinta,"

sai dai kanta a ™asa ba ta ba da damar ganin fuskarta sakamakon mayafin abyarta da ta rufe rabin

fuskarta da shi hawaye ne kawai ke bin fuskarsta ba tare da kowa ya sani ba.

Hakan ya saka kanta a sunkuye tana kallon ™asa yake tafiya ba ta yarda ta gaishe da mutanen gidan ba

saboda kuka zai iya ™wace ma ta matukar ta ce za ta buWe baki ta yi magana.

Šakin karshen gidan wanda ke da ™ofar langa-langa ya tura ya shiga da sallama.

Ita ma shiga ta yi idanunsa na sauka kan buhun siminti da aka shimfiWa a Wakin

"˜afarta ya harWe cikin buhun da ake shimfiWa madadin carpet. Nan ta lura ashe Wakin ko flour babu,"

ba'ayi simintin ™asar Wakin ba ™asa ne kawai sai aka shimfiWa buhu a ™asan Wakin wanda ya rufe ™asar Wake ™asan Wakin. Hatta bangon Wakin ana iya ™irga bulo Win don shi na bangon ba'a shafa ma sa siminti

ba. Ga bangon duk ya yi gantsa kuka alamar ya sha ruwa kafin aka yi rufin Wakin.

"Kanta ta Waga sama tana kallon rufin Wakin, nan take hangen haske daga sama, wato zink Win Wakin ya"

"hude a wasu wuraren aka hangen hasken waje, langa-langa ba sabo ba ne aka saka."

"Kuma idan ana ruwan sama da alama ba ™aranin yoyon ruwa zai yi ba, don ba makawa dai ruwa ya cika"

Wakin idan har mai ™arfi ne.

"Toshe bakinta ta yi tana kuka don kada sautin kukan ya fita, kafin ta ji tsayuwar ya gagare ta ta zube"

akan ™afarta tana kuka mai tsuma zuciya.

Kamar ya san kuka take yi sai ta ji ya kira sunanta cikin kamilalliyar muryarsa mai cike da nutsuwa.

"""Ma'eesha."""

Ba ta amsa masa ba sai hawaye dake bin fuskarta.

"""Ki yi ha™uri na san wannan gidan bai dace da macen da ta taso cikin gata da hutu ba, kin taso cikin farin"

ciki na sani kina kwana a cikin A.c da katifa mai laushi ba'a dauke wuta ko an dauke ba iya sani saboda

"na'ura za ta fara aiki ki nan kuma ko fanka babu ballantana A.C ba na da halin da zan iya ciyar dake irin abincin da kike ci da ruwan da kike sha..."""

"Shiru ya yi sakamakon jin fitar ta daga Wakin, tana fita ta yi tozali da fo da yarinya ta yi kashi ta tashi ba"

"tare da an yi ma ya tsarki ba tana wasar ta. Wani na zaune kusa da fo Win yarinyar shi ma yana Kashin, Ma'eesha ta yamutse fuska, ta ji wata mata na cewa."

"""Amarya hakuri za ki yi Wakinki shi ne kuka da banWaki dole ki dinga ganin haka."

"""Ina ne banWaki."""

Ta tambaya tana kallon matar da idanunta da suka kumbura.

"""Ga banWaki nan jikin Wakinki. Bari a kawo ma ki buta."""

Kafin matar ta yi magana sai wata budurwa ta kawo wa Ma'eesha buta da ruwa a ciki.

KarSa ta yi tana shiga ban dakin ta toshe hanci tare da fitowa a guje ta du™a ™ofar Wakinta tana kakarin

"amai, sakamakon wari da zaurin fitsari dake tashi a toilet Win."

Da kallo suka bi ta wasu na yi ma ta sannu. Bayan ta gama ne ta ga wannan buduwar da ta ba ta buta

tana cewa .

"""Tashi bari na gyara wajen."""

"Tana magana tana mika ma ta kasar pure water na ruwa, karba ta yi ta wanke baki sannan cikin"

kasalliyar murya ta ce.

"""Thank you."""

Cikin Wakin ta koma ta ga makaho tsaye kamar yadda ta bar shi.

"""Wallahi ba zan iya rayuwa a cikin wannan gidan ba."""

"Tana fadar haka ta janyo akwatin kayanta ta fito, shi ma ya janyo babban ya biyo ta suka fito suna"

"tafiya."""

Baba ta lalle su ta ce.

"""Lafiya kuwa Khalifa?"""

"""Baba ina zuwa """

Abun da ya iya fada kenan saura. Matan kowa sai bin su yake da kallo. Suka ji muryar Larai Dillaliya tana

cewa.

"""Ni Ko da na kalli yarinyar nan na san ba kamar unguwar nan ba ne ballantana gidan nan, ko dai asiri"

"Khalifa ya yi wa iyayen yarinyar nan ne da suka Wauki ΄a suka ba shi aure?"""

Ita dai Ma'eesaha ko kallo ba ta yi ma ta ba ballantana ta gane wa ke magana .

"Tana zuwa ™ofar gidan ta ajiye akwatin hannunta, shi ma ya tsaya in da ya ji ta tsaya, ya ajiye akwatin"

amma sandarsa ta Manafi na hannunsa.

Handbag Win ta ta buWe ta duba daga wayoyinta sai kuWi 9k dama dubi goma ne ta ba mai napep dubu

Waya ya rage dubu tara.

Ga shi matar Babanta ta amshe ATM card Win ta wanda a ™alla tana da Naira sama da miliyan biyar a ciki.

Pink lips din ta ta cije tana goge hawaye.

Kafin ta ce.

"""Ina zan samu gidan haya kamar na zaman mutum Waya?"""

"""Gaskiya ban sani ba, amma dai idan aka tambaye Iro mijin Larai Dillaliya zai samo ma na, saboda"

"dillancin gidajen haya yake yi a unguwar nan."""

"""Ina za'a same shi yanzu ?"""

Kafin ya yi magana ne suka ji muryar wani mutum dake ™o™arin shiga cikin gidan yana cewa.

"""Mallam Khalifa Amaryar ce nan?"""

"Yana tambayar amma idanunsa akan Ma'eesha wacce ta tsuke fuska, sakamakon kallon ™urillar da yake"

yi ma ta.

"""Yauwa Mallam Iro ka dawo?"""

"""Eh Allah ya yi."""

"""Dama yanzu muke maganar ka dai ga shi ka zo."""

"""Ikon Allah, ka san an ce Wan halal ya ™i ambato."""

Kallon Ma'eesha ya yi yana cewa.

"""Amarya ya garin ."""

Ba ta amsa ma sa ba ta ce.

"""Gidan haya za ka nema ma ni a yanzu nake bu™ata iya na zaman mutum Waya."""

Shiru ya yi yana tunani kafin ya ce.

"""Eh akwai guda Waya a unguwar nan, shi kadai ne iya na zaman mutum Waya, sauran dole sai kin samu"

"makota."""

"""Ina so sannan ina son ya kasance gidan mai tsafta ne."""

"""Ba matsala in dai tsafta ce, sai dai ™arami ne sosai gidan. In ta™aice ma ki iya Waki Waya ne tal a ciki wato"

"single room ne, ba falo Waki Wayan nan ne sai banWaki da kitchen madaidaita."""

"Ba haka ta so ba ta so ko da mai falo Waya da Wakin barci a samu, amma tun da ya ce wannan kadai ne za"

"ta amshe shi, ya fi ma ta wanann gidan da ta fito yanzu na ™azamai."""

"""Ina ne gidan?"""

"""Farkon layin nan ne?"""

"""Okay nawa ne kuWin?"""

"""Ba tsada dubu hamsin ne a shekara Waya."""

"Tunanin ta ina za ta samu dubu hamsin ne, ga shi dama ba ta iya yin transfer money from account Win ta"

"har tana tunanin zuwa bank sa saboda matsalar ga shi dubu tara take da shi yanzu haka, ga shi ana maganar gidan dubu hamsin."

*KADUNA*

_Fahad_

A ™ofar gate Win gidan su Sidra ya yi horn.

Maigadi ya wangale ma sa gate ya shiga da motarsa ciki .

"Bayan ya yi parking bai fito daga cikin motar ba ya Wauki wayarsa ya kira Abba. Ya sanar da shi ya iso, nan"

Abba ya ce ya shigo yana part Win sa.

Da sallama ya shiga ™ofar part Win Abba.

"Suka amsa ma sa gabaWaya suna zaune a falon. Abba, Umma, sai mahaifiyar Abba wato Ammi, da"

™anwar Abba Gwaggo Laraba sai Aminin Abba Alhaji Abubakar

Kallo Waya Gwaggon Laraba ta yi wa Fahad a zuciyarta ta ce.

"""Sidra kin yi wa kanki, domin wannan yaron miji ne na kece raini ne da da gudun wuce sa'a. Allah ya sa"

"ya amince da zaSin Nadra kada ya ki amince."""

˜amshinsa ya cika falon ya karasa ya dur™usa ya gaishe su. Suka amsa ma sa gabaWaya.

"Shiru ne ya biyo baya, kafin Abba ya ce."

"""Fahad."""

"""Na'am Abba."""

"""Ka yi waya da Sidra ce?"""

"""A'a Abba ba mu yi waya da ita ba."""

"""Tun yaushe kenan kuma wani magana kuka yi?"""

"""Wannan karon sai da gabansa ya faWi sakamakon tambayar da aka yi ma sa."""

"""Lokacin ta ce mani za'ayi ma ta zanen lalle zuwa dare za mu yi waya, to a daren na yi ta kira ba ta Wauka"

"ba har yau na ji wayar a kashe ."""

Cikin fargaba ya ce.

"""Ina fatan dai tana lafiya ba wani abun ne ya same ta ba ko?"""

"""Tana lafiya."""

oyayyar ajiyar zuciya ya sauke yana jiran dalilin kiransa.

Abba ya mika ma sa wasikar da ta bari ya karba ya fara karantawa.

Sai da ya mike tsaye tsabar dirgici da tashin hankali. Kafin ya kalli gabWaya jama'ar dake falon Waya bayan

"daya, sai a lokacin ya lura da dukkansu a kwai rashin hankali a tattare da su."

"""Innalillahi wa 'inna ilahir raji'un."""

Kalmar da ya furta kenan idanunsa sun rikiWe zuwa ja.

Cikin sanyin jiki ya zauna yana cewa .

"""Sidra why why do this to me me ya sa kika amince tun farko? Ina kika je kika bar ahalinki cikin tashin"

"hankali ba tare da yin tunanin halin da za su shiga ba."""

Tashi ya yi yana kallon su idanunsa sun yi ja hatta farar fuskarsa sai da ta ji ja.

"""Ku sanar da mutane kawai an fasa daurin auren , zan je ni ma na sanar da nawa dangin da abokan. Da"

"ma su niyyar zuwa su dakata, ni ma zan dakatar da ma su niyyar zuwa. Duk da dai dama akwai wadan da"

"za su zo daga ™asar waje or ready suna hanya ba zancen juyawa tun da fly ne ba mota ba."""

Ajiyar zuciya mai ™arfi Abba ya sauke kafin ya ce.

"""Ka bar su kawai su zo kar ka dakatar da kowa."""

Da mamaki Fahad ke kallon Abba kafin ya yi magana Abba ya ce.

"""Sidra ta gudu a ranar aurenka da ita, don haka zan maye ma ka gurbin ta da ™anwarta Nadra idan har ka"

"amince """

A matu™ar ruWe Fahad ya kalli Abba ya na girgiza kai alamar a'a.

*Maman Ihsan ce*

09065327995

Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaiufWb3LdQYnzC2vH0z

*MAKAHO NE*

*NA*

Maman Ihsan ce

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=15969875

11055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ™asaitacciyar baiwa su sauya"

tunanin al'umma cikin sau™i_.

page

"""Sidra ta gudu a ranar aurenka da ita, don haka zan maye ma ka gurbin ta da ™anwarta Nadra idan ka"

"amince."""

A matu™ar ruWe Fahad ya kalli Abba ya na girgiza kai alamar a'a .

Sai a lokacin Ammi ta yi magana ta ce.

"""Kai yaro Fahad kake ko, to bari na faWa ma ka gaskiya auren Nadra da za mu aura ma ka gata muka yi"

"ma ka, ka rubuta ka ajiye wata rana sai ka zo ka dur™usa kana yi ma na godiya, sannan za ka ce gara ma da waccen fitananniyar ta gudu ta bar ka ta gudu. Ka ga waccan da ta gudu masifar, girman kai, isa da gadara, sannan ga shegen taurin kai, ko ka aure ta da ™yar za ta yi ma ka biyayya saboda ko anan gidan ba ta ganin kowa da gashi sam ba ta san darajar mutane ba. Amma yanzu Allah ya raba ka da ita za ka"

"auri mai hakuri juriya da hangen nesa, uwa uba ilimin addini da tarbiyya."""

"Shi kam gabaWaya Fahad ba ya ma gane me suke faWa, don hankalinsa da tunaninsa na can wata duniyar"

ne daban. Ya kasa gane dalilin da zai saka Sidra ta aikata haka.

Muryar Abba ya dawo da shi daga duniyar tunanin da ya lula.

"""Fahad ban yi ma ka tayin auren Nadra ba sai da na tabbatar da cewa na ma ka sakayya ne akan abin da"

"Sidra ta yi ma ka, in dai har za ka iya zama da Sidra zaman aure to ina mai tabbatar ma ka sai ka fi jin daWin zama da Nadra akan Sidra. Amma ba zan takura ma ka ba idan har ba ka son ka aure ta shi kenan"

"mu bar maganar kawai Allah ya haWa kowa da rabonsa na alkhairi."""

Shiru ya yi yana nazari shi dai gaskiya ba ya jin son Nadra a Zuciyarsa. Kuma rayuwarta da ra'ayinsa ya

"sha banban da nata, shi ya fi son wayayyun mata masu aji kamar Sidra, ita kuma Nadra ga ta nan kamar wacce ba ta waye ba, shi tun da yake ma bai taba ganinta babu hijabi ba. Kullum cikin hijabi ko a cikin gida ma saka hijabi take yi kamar wata mai takaba, wani namiji ma zai ga surar jikinta har ta ja"

"hankalinsa ya ce yana son ta, sannan ita ba™a ce shi kuma ba™ar mace ba ta burge shi."

"""Ba ka ce komai ba."""

"Sai a lokacin ya daga ya kalli Abba da Umma wacew ta kasa cewa komai, don tun da ya shigo bai ji"

"muryar ta ba, ya san tashin hankali ya yi ma ta yawa. Sannan suna da karamci da mutunci, yanzu indai bai amince ba kamar ya kunyata su ne , domin tabbas da kunya sun tara jama'a a ce an watse ΄ar su ta gudu ranar aurenta. Wanann ciwon zai dade bai bar zuciyarsu ba domin sun kunyata a idanun mutane,"

shi bai damu da kansa ba don an fasa aurensa iyayen ta ne abin dubawa .

Cikin sanyin murya ya ce.

"""Na amince."""

GabWaya suka saki ajiyar zuciya tare da saka ma sa albarka.

Tashi ya yi ya ma su sallama ya yi ficewarsa.

Abba ya kalli ˜anwarsa ya ce.

"""Kada a sanar da Nadra wannan zancen sai bayan Waura aure."""

"""Me ya saka haka to Yaya, tun da an ji ra'ayinta shi ma ya kamata a ki nata ra'ayin."""

"""Ba sai an ji ba, domin na san yarinya ce ita mai biyayya, ba ta taSa tsallake magana ta ba, idan na ajiye"

"kara na ce kada ta tsallaka ba za ta tsallaka shi ba. Ba ta da ra'ayi in da iyayenta muna so, don haka na hana a fada ma ta ne saboda tana da raunin zuciya, za ta shiga tashin hankali da damuwa wanda zai tona asirin abun da muka binne. A bar zancen akan cewa dama Nadra ce Amaryar ba Sidra ba, an yi mistake wajen saka sunan ne. Ko ita Nadra kada ta san cewa ba Sidra ta gudu ballantana hakan ya shafi"

"walwalarta."""

Jinjina kai Goggo Laraba ta yi ta fice daga part Win.

"Kai tsaye Wakin su Sidra da Nadra ta nufa, bakinta Wauke da sallama."

"Nadra tana waya da Ya Sayyadin ta, wato Mallamin su na islamiyya ke son ta suna son juna duk da cewar"

"shi talaka ne, amma hakan bai dame ta ba."

Ganin Goggo Laraba ta ta ce.

"""Zan kira ka Ya Sayyadi."""

Daga haka ta katse kiran wayar tana kallon Goggon tasu.

_Ma'eesha_

Kallon Mallam Iro mijin Larai Dillaliya ta yi tana cewa.

"""Mallam ina bukatar gidan hayan nan a yanzu ba sai Anjima ba. Amma gaskiya ina son na zaman mutum"

"Waya ne kuma ya kasance akwai toilet da kitchen a ciki ."""

"""Hajiya idan na fahimce ki ginin zamani kike so ko? To gaskiya babu a unguwar nan. Gidan haya mai"

"zaman mutum Waya da na sani akwai a ™asa yaba can farkon layin kamar yadda na fada ma ki, sai dai ™arami ne gidan, kuma Waki Waya ne tal ba barci bai da falo, sai kitchen a tsakar gida, toilet ma a tsakar gidan ba cikin Waki yake ba, kuma tsohon gida ne ba na zamani yadda kike so ba, idan dole sai ba zamani"

"sai dai ki je ki nemi manyan dillalan gidan haya."""

Cikin gajiya ta ce.

"""Yanzu shi wanann da kake magana akwai a ™asa nake so yanzu nan, amma ba na da kudin yanzu a"

"™asa."""

Kallon ta ya yi ya tabbata ba ta yi kama da wacce za'a ce miliyan ma ya fi karfin ta ba ballantana dubu

hamsin.

"""Hajiya ai wanan ba matsala ba ne za ki iya transfer."""

"""Account Wina ya samu matsala sai dai na cire kuWi da ATM card amma ba na iya transfer, sai na je banki"

"akan matsalar."""

"""Yanzu yanzu ya kike so ayi dubu hamsin ne za ki iya zama ?"""

"""Idan ba za ka damu ba, ina son ka ka bani gidan yanzu, in sha Allah zuwa gobe da rana ka zo ka karbi"

"kuWin hayar gidan. Don ba kuWi ba kuWi hannuna 4k ne kawai."""

"""Ba damuwa mu je na kai ku gidan ga shi can farkon layin ba nisa gida uku ne ya shiga tsakanin da"

"wanann gidan da aka ba makaho Waki kyauta kin ce ba kya iya zama."""

"Yana gaba suna bin sa a baya har suka wuce gidan uku, a na huWun ne ta ga ya tsaya a ™ofar wani"

karamin gida dake da kofar fale-fale.

Sakata kawai ya cire ya tura kofar suna bin sa a baya .

"˜aranin gida ne sosai ba wani wadancan tsakar gida. Kuka tsakar gidan ma ™asa ne ba'a shafa siminti ba,"

hatta ™ofar Wakin ma na fale-fale ne sai karamin window shi na ™ofar fale-fale ne.

Barandar ™ofar Wakin dai siminti ne sai cikin Wakin siminti ne sai dai an shafa siminti a bango.

"Daga tsakar gidan ga toilet nan karami shi ma siminti ne a ™asa, sai kitchen wanda ba wai gina shi aka yi"

"ba, fale-fale aka buga aka killace wurin ya zama kitchen, aka masa ™ofa."

Godiya ta yi ma sa ya fice yana ma su sallama.

"Akwatunan kayanta ta kalla ta kalli ko ina na gidan, kasancewar lokacin sanyi muke ciki gidan duk ya yi"

™ura.

Ga shi ita ba wani aikin kirki yake yi ba a gidansu .

"Masu aiki ke gyara ma ta daki da gado su wanke ma ta toilet, ayi ma ta wanki da guga, girki kawai take yi"

"shi ka Mahaifiyar ta ce ta ce sai ta koya, gidan mijinta wata rana za ta tafi ba kowane namiji ke cin abincin masu aiki ba."

Ta ina za ta iya rayuwa ba wanda zai yi ma ta waWan nan ayyukan?

"""Dole na je banki gobe na samu na yi transfer Win kuWaWen dake cikin account Win na, za su iya kai"

"miliyan goma. Zan nemi gida kamar na miliyan uku na siya mai kyau da zan iya rayuwa a cikinsa. Sannan zan ja jari na fara sana'a ko da Naira miliyan biyar ne, saura miliyan biyu da zai rage ma sai na siya kayan"

"daki da kayan kitchen da abinci ma su sau™in kuWi."""

"Tana cikin wannan maganar ta ji karar shigowar sako a wayarta, sai da gabanta ya faWi. Tana dubawa ta"

"ga messages ne daga banki, jikinta na ruwa ta duba in da ta ga miliyan goma da ke account Win ta an kwashe su duka."

"Salati ta saka tare da sakin wayar ta faWi ™asa, dubawa ta yi akan guiwar ya tana riskar kuka."

"Tabbas ta san cewa mahaifinta kawai ya san Pin Win ta na cire kuWi, kuma Mamy ce ta karbi ATM card Win"

"lokacin da ta shigo ta ga tana tattara kaya. Kenan Mamy ta tambayi Mahaifinta Pin Win ya fada ma ta kenan, sun kwashe kudin don sun san za ta iya transfer suka riga