Chapter 2 of 46

FUREN BADO Gidan da Ya Karye By ZAINAB IDRIS

saukin rayuwa a gidan don dama nawai mazan suna kwance

bane don basu so rashin nayine kawai da basu dashi lokacin.

Har ya kawo dole matan sun mike suke tallabe da gida suna daukan nauyin komai daya kamata ace

maza ke dauka a gida.

"Amma halin rayuwa irin na malam bahaushe da kuma abin gado tun ba,aje ko ina ba na wasu ya soma"

tabarbarewa aka fara komawa gidan jiya da matayesu.

Shiko baba Audu da zai dawo gari da tsaraba ya dawowa su inna hafsatu don ko ya auro masu wata yar

sokoto da ake kira da karima .

Shigowan inna karima gidan namu yazowa yan gidan da sabon sallo tare da sauyin yanayi da dama .

"Don inna karima irin matan nan ne masu budaden ido da wayewa kai ance ma,aikaciyar gwaunatine ita"

a can jaharsu din na sokoto.

Ranan anyi tashin hankali sosai a gidan mu bazan manta ba ranan daren wani babban sallah dayazone

yazo da ita a matsayin matarshi .

Dama ana rade radin cewa yana da aure a can ashe har mata tayi haihuwa biyu iyayyen mu maza sun

sani saboda fitinan inna hafsatune kowa bai fada mata ba don gudun fitina.

Inna hafsatu yar gidace ita hakama kishiryata itama duk auren gida baba Audu yayi duka matanshi sai

inna karimace yanzu bare a cikinsu

Ga yadda abin nasu yake sun kasance diyan mace da diyan namiji a wajen kakanin sai kuma kishi ya

hadasu a waje daya tunda baba Audu ya aurosu ya hada a waje daya.

Ita inna hafsatu itace amarya itace zumuncinsu yafi karfi da baba Audu don iyeyyensu don yan cikin

gidane inda abokiyar zaman ta inna laraba uwargidan baba Audu din take zaman tobashiya garesu duka ita tazamo yar wani gida ke nan amma ta fannin uwa yar gidance ita ma.

A sanadin inna balarabane mama bata shiri da inna don suna tare da inna balaraba sosai ita haka take

kamar innan mu bata da son hayaniya ita sosai.

Dan biyewa junan da sukeyi tsakaninsu shine itama inna hafsatu ta hade kai da amaryan inna din suna

iskanci irin na kissa don a cusgunawa gwaggo balaraba.

Kamar yadda mama take da diya mata haka gwaggo balaraba take da yara mata biyu sune manya a

bangaren baba Audu din ita inna hausatu itace tazo ta fara haihuwan bamiji a gidanshi.

Inda dama shine dalilin shigowan ita gwaggo hafsatu din don baba yace bai son diya matashi a

rayuwanshi.

Wanan yasa ta kara daukan girman kai da izgilanci ta muzantawa gwaggo balaraba da sunan wasa har

raini mai tsanani ya shiga tsakaninsu daga baya.

ZAINAB IDRIS MAKAWA

"[11/14, 2:45 PM] Mmn Bibo:  FUREN BADO "

ZAINAB IDRIS MAKAWA

"BISSIMILLAHI RAHAMMANIN RAHIM,,,,,,,"

GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN

"2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,"

"YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A"

"WAJENKA , , , , , ,"

HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA

"YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,"

*ZEE MAKAWA NOVELS*

1- TAKARI 500

2- FUREN JUJI 500

3- TARKO 500

4- BAMU KADAI BANE... 500

1- SARAUTAR MATA500

2- MURICCIN KAN DUTSE... 500

3- BAHAGON RAYUWA 500

4- KANIN AJALI 500

5- LOKACIN MUKE 500

6- MIJIN BUZUWA 500

7- SARKA...500

8- ABU CIKIN DUHU 500

9- ANA DARA... 500

10- KARAN DAFI... 500

11- TUMFAFIYA... 1000

12- DUBA MIN BAYA FAKON BIRI.. 1000

13- JA YA FADO JA YA... 1000

14- MURFIN JALLO 1000

15_ HAWAYEN KADA

*Account* No

*ZAINAB* *IDRIS* *MAKAWA*

2254380105 *ZENETH* *BANK*

*PHONE* *NO*

08036959257

Misalin karfe dayan rana yayin da gidan ya rage hayaniya ko wani part sakamakon duk yaran gidan sun

watse zuwa daukan karatu a makarantunin da suke.

Akwai masu zuwa makarantar kudi haka masu zuwa ta gwaunati a cikinsu harda yaran Dije cikin masu

karatu a makarantar gwaunati din .

Kuma Alhamdullahi ba za ace an barsu baya ba don gwargwado akwai ilimin da ganewa a garesu haka

suke fama da challege irin na yayan dake ji da kansu da wa yanda ake gani ba kowa bane.

Salma ce ta shigo gidan da sauri tana hakki tashige dakin mahaifiyarsu mama hau fadin haba Salma ni

dakin tureni ai wanan gudan kamar na ceton rai ?

Daga can inda suke zaune a gindin inuwa inna Asiya ke tambaya ke salma ke kedawa haka a guje

kamar kinga wani mugun abu ?

Ai kema kin sani bai wuce ta fita ba komai a jikinta wani ya ganta ya darkakota a cikin yayyunsu basa

jin magana ance su daina fita ba dankwali ko riga a jiki tunda kullum ana masu fadan fita hakan.

Daki uwar ta koma inda ta hangota can karshen gado ta boye ta soma fadin haba dai Salma baki

tsoron ki fadi ki fasa baki ko ki karye ?

Duba fa yadda kika shigo din nan a guje haka da kadan kin kayar dani a kofa ?

Mama yaya na gani tafe shine na gudu kada yayi min irin dukan da yaiwa yaya ranan don baije

makaranta ba kuma ban saka hula akaina ba nafita.

Tsuki maman taja tana fadin kin faye shirme salma wallahi don kawai ya ganki sai ya dokeki ai yasan ku

baku soma karatun boko ba har yanzu.

Sallamanshi sukaji a tsakar gidan yana gaisawa da abokan zaman mama inda ya dora da fadin wacece

nagani ta gudu yanzu ta shigo gidan nan me takeyi a gida bataje boko ba yau ?

"Saida mama ta soma gaidashi cike da fara,a fuskanta take fadin salmace fa kasan aisu basu fara bokon"

"ba har yanzu ita da sa,id ne munyi munyi malam ya saka muna su bokon abin ya gagara har yanzu."

Amma ai sin girma ya kamata ace sun fara karatu yanzu don Allah a sakasu su dinga bin yan uwansu

zuwa makaranta mana mama ?

Insha Allahu zamuyi kokarin hakan Ahmad an dawo lafiya ya amsa da lafiya kalau mama min sameku

lafiya ya gida kuma dasu baba da sauran yara ?

Wallahi duk kalau muke Ahmad an karasa karatun ke nan koda saura take tambayanshi tana jin

abokiyar zamanta tana jan tsuki daga gefe hakan baisa ta dakata da tambayanshi ba din.

Yace ai yanzun muka soma mama Allah dai ya taimaka ta fada ta dauki tasan silver dake gababta zuwa

bakin kofa shi kuma yasa kai ya fice daga gidan.

Kitchen ta nufa don girki takeyi na abinda zasuci da rana donshi bata da lokacin kowa a lokacin sai taga

tagama kafin yara su karaso gidan saurin da takeyi ke nan ganin lokacin tashi daga school yayi ta tsani yaran su dawo su samu ba agama girkin rana ba.

Tana tsaka da kwashe abincin ihun yaran ya ziyarci kunnenta a gurguje ta karasa aikin ta fito suna

shigowa daya bayan daya wasu na gaida ita wasu kuma kai tsaye dakinsu suka nufa.

Kusan hindu ce ta shigo a karshe idan da sabo duk sun saba da ganin hakan garesu duk da fadan da

uwar ke ma yar nata akan ta daina tsayawa a baya yan uwanta na rigata shigowa gida.

Ke dai hindu bakya ji kullum ana fada maki ki daina halin nan na tsayawa baya ku dawo tare da yan

uwanki amma kamar kara zugaki akeyi kan hakan ?

Gaban mamane ya fadi jin zancen inna Asiya tunda ta soma furta hakan dole akwai wani zance da

hakan ke shirin bullowa dashi tasan halin abokan zaman nata sarai wajen kulle kullen sheri da munafunci irin na kishi.

Har yaran suka zauna cin abinci tana waje tana kankanta kayan da tayi amfani dasu tana daurarewa a

lokacin Farida ta fito tana fadin mama halan meya samu salma ?

Naga tayi fitsari kwance da ranan nan bata da lafiyane yau ko an bugetane tana kwance sai ajiyan

zuciya takeyi tana barci ta sake fitsari har ya bata min jiki ?

Salati suka saka inna Asiya na fadin kardai ince tun tsoron Ahmad data shige daki tayi barci har da fitsari

a kwance ?

Tsuki mama taja tana fadin tsorone ya sakata hakan tun ranan da Ahmad ya daki ibro take tsoronshi

gidan nan .

Yazone mama Farida take tambayar uwar mama din tace ya dawo jiya ashe sun samu hutu shine

sukazo yi na dan lokaci yace ba jimawa zaiyi ba ai.

Gara daya dawo yanzu gidan ya shiga natsuwa ai kowani yaro zai kama kanshi koyasha dukan bamza

"mama ta fada tana daukan tsunma da ruwa don zuwa goge ta,asan da yarta tayi mata a daki na fitsari."

Inba shegan taka ba ace wai mutum kamar salma ta sake fitsari a kwance saboda tsoron wani can ni

wanan dukan ban daukarwa kowa shi a gidan nan tunda suma ba wanda ya dukesu ai ?

Wanka mama ta fito da yar nata tayi mata kafin ta koma dakin ta gyara har lokacin hindu na zaune

waje batacewa kowa komai ba tana faman hadiyan bakin rai.

Ta gyara dakin fes ta fesa kamshi kafin ta samu wuri don tasawa cikinta wani abin don tun safe take

tsaye bata karya ba tana fama da dawainiyar gida.

Haka mama din ta wuni cikin wanan sababen halin nata daga karshe ta gama abincin dare ta baiwa

kowa nasa zuciya cike da damuwa ga kuma zancen hindu data saka a zuciyanta lokacin.

Gashi wasa wasa jikin yarta salma yana zafi tsoro ya koma mata zazzabi dole ta fidda kudi aka sayo ma

yar magani don kota tsaya jirab maigidan karshe yace an masa girshi yabar yar hakana.

Hala ta kwana a cikin zulumin zancen da take zargi na sa ido ga yarta hindu da take gudun abinda

kishiyoyinta ke nufi akanta.

Washegari tunda farar safiya tana gama sallah ta tayar da yaran don suje suyi sallah inda ta fito tsakar

gida tana shara taga yar nata hindu ta tsaya sanya ga sallah tsawa tayi mata data kama jiki ga abinda ke gabanta .

Saida ta kwatanci da yaran sun idar da sallah ta fada daki ta samesu har lokacin da zumbulelen hijjab

dinta a jikinta don sanyin da akeyi na hunturu.

Tana shiga daki ta hango yar nata hindu din ta dunkule alaman komawa barci zatayi duk da tasab da

zasu fita su debe ruwan da za ai amfani dashi a gidan.

Tun bayan da suka tasa mahaifinsu ya kafa masu wanan dokan da zasu fita da safe su cika duka

randunan ruwan gidan kafin su karya su wuce makaranta.

Ta soma fadin ke hindu zubur hindu din tamike zaune tana bin mahaifiyar nasu da kallo ba wasa a

fuskanta kamar yadda ta kirata din a kausashe ta soma fadin.

Hindu meyasa kike son jamin matsalane a rayuwata ?

Hindu ina kula dake sarai idan na karanceki rayuwanki baki aje kanki kusa ba hindatu kin sani sarai

kinsan yadda muke da mutanen gidan nan kaf dani daku duka ?

Wani irin kunnene dake hindu daba zaki tsaya ki natsu ba so kike sai kinja min abin kunya a cikin gidan

nan kafin hankalinki ya kwanta ?

Daga yau kika bari kowa ya rigaki dawowa gidan nan baki dawo tare da yan uwa ba saina saba maki

fiye da tsamaninki gidan nan kuna jina ai ta fadawa gaba dayansu dake dakin a lokacin.

Suka amsa da to mama tace ku tashi kagin mahaifin ku ya dawo sallah ku fita ku nemo ruwa ai kamar

jira ake ta fadi hakan taji inna Asiya na fadin.

Yau kan tsiyar ya tashi ke nan sai mun rasa ruwa gidan nan mun koma roko a makwabta inbashi ba gari

ya waye ai kwa fito ku samo muna ruwan nan dai mu soma aiki ko ?

Tasan maigidan yashigo ke nan tunda taji inna Asiya tana wanan maganan don ita abinta a fili yake

kamar tana farin cikin ganin ko yaushe mahaifin yaran na tsangwama masu.

A take kowa ya mike ya nufi waje kafin daga baya ya fara kiran mama din kamar yadda ya saba da dije

ke dije wai ina take ne ?

Gani ta amsa tana fitowa daga dakinta zuciyarta cike da fargaban abinda kuma zaice tayi haka take

fama da wanan matsalan da mijin nasu.

Baki taba jin ya sauke takaici kan wata mata a gidan sai kan ita mama din duk da tana uwargidanshi

hakan baisa taci wanan darajan a gareshi ba.

Tafito ta fadin sannu da dawowa ya dubeta a nutse ba tare daya amsa gaisuwan ba ya soma fadin

yanzu saboda Allah Dije kinsan yaran nan zasu tafi diban ruwan amfani shine kuma kika shige dasu daki kuna hira ?

Mama dije din tace hira kuma malam ko ina bukatan hira sai in zauna da yara inayi a daki shara nakeyi

najisu shiru nasan sun koma barcine nashiga na tayar dasu.

Ya dan kaiwa Inna Asiya kallo kafin yace don Allah a kula ni banson irin haka dai tunda famfon nan ina

ta kokarin hada kudin gyaranshi abin yaci tura har yanzu inba so kuke ku tona min asiri ba kuma agari.

Allah ya kyauta yayi budi na alheri iya abinda ta fada ke nan tasa kai tabar wajen tana tattara kaya

zuwa wajen wanke wanke sai lokacin inna Asiya dake tsaye ta juya takoma dakinta.

Ranta fes don tasan ta batawa mama wunin wanan ranan haka zata wuni a cikin bakin rai ba wani jin

dadi ko walwala a tare da ita kuma wanan sunin tunda tasan donta akai wanan fadan badin kowa ba dole ko ranta ya baci ita da yaranta a wanan ranan.

Tana sane tayi hakan garesu don kawai ta bata masu farin cikin nasu ta tsani wanan matan ita da

yaranta kaf a rayuwanta karma ace hindu da yanzu girma yazo mata sai wani dada haske da cika takeyi kyauta yana kara fitowa fili.

"A yadda gulma ke zuwa mata har manyan mutane ke nuna ra,ayinsu ga hindatu din da makerin kyauta"

a ya kusan gama mata hallita duk wani suran da ake bukata gin ya mace a yanzu hindatu tana dashi a fili ba yan waje ba har gida tana da labarin akwai wa yanda suke kyasawa akan yarinyar a gidan.

Saidai ba zata taba barin hakan ya yuyu ba su da bakin ciki sun kula halaka ke nan a rayuwansu matukar

tana raye kuwa.

Hakan bai mata ba a cikon wanan wuni na fita girkin uwargidan nasu tana daki ba abinda ta fito tayi da

wanan ruwan datasa akaci masu mutunci akan debo mata shi tunda safe din .

Saida tayi batcinta ya ishetane ta taso don neman abinda zataciwa cikinta cikon isa da izza data sabayi

ta fito ta zauna a kofan dakinta .

Yaya ina abin karina ta fada tana ya mutsan fuska tankar bataji ta ba a lokacin saidata sake

maimaitawa dije din ta juyo tana fadin .

Saurane ai gashi can a tukunya ki tsama naki ne ya rage a ciki dama don naga baki tashi ba a cikon

tukunya bayan an gama jagwalgwale dashi inci kamar wata mara galihu.

Ni na rasa wanan bakin cikin da kike min a gidan nan yaya aurene dai dani da malam Allah ya hada nan

gani nan bari mutu ka raba tsakanin mu da malam .

Abincima kina bakin cikin ba mutum shi a mutunce yaya gidan nan in gaskiyane ai a raba a aiko min da

nawa ko shine bakin ciki kuma gareki ?

Bakin ciki kuma Asiya akan me zanyi bakin ciki da baki hakkin ki abin nan ai kamar zuben adashe ne

gare mu inyi in baki kema kiyi ki ban harda diyana ?

Zancen ke nan idan an tashi magana ki kawo zancen diya mundai gode Allah diyan nan ba maza bane

da munga bakin ciki a gidan nan kansu sai Allah ya ragewa aya zaki ya bada mata.

Allah sarki su diya matan saiki nuna min inda ake watsar dasu ni ina mamaki wallahi sai kace dama dani

kika kwanta kika tashi a gidan nan ?

Koda yake hakanne ma don ba mamaki haka dinne in bashi ba tun safe kike neman magana dani gidan

nan ?

To kanki akeji Asiya sai ki kara gaba ki nemi abokin fada ba Dije ba ta juya don taje dakinta tsuki inna

Asiya din ta sake tana fadin .

Komai maitan mutum yana barin Asiya daram wallahi dijen bata tsaya kullata ba don tunda ta fara fadin

hakan tana son abin ya koma kuma babba ke nan don ba ranan aka saba ba ai.

Saidai wani labari data nado take son saukewa dije din shine wai ai mahaifinsu dije fatalwane ya mutu

a wani garin shine ya taso yazo garin nan ya zauna yayi arziki har aka dauki mata aka bashi .

Don ba wanda ya taba sanin ko wani gari ya fito illa iyaka dai ana kyau tata zaton shi din ko mutumin

sudan ko libiya don dai bakin balarabene kan da yareshi yazo garin akace.

Don haka ake kyauta zoton tunda yake gudun garinsu to wata kila shidin irin matattu din nan ne dake

tasowa bayan sun mutu su bulla a wani garin su gina sabon rayuwa a nan kuma.

Har idan wani wanda ya sansu ya gansu to a ranan zasu bar wanan garin kuma su koma wani gari can

nesa inda ba za a sake jin duriyansu ba kuma.

To ire iren wanan zargin akewa mahaifin ita dije wanda bayan mutuwanshi masu gari suka handame

dukiyarshi aka dan tsakurwa su Dije din dan abunda akaga dama aka sallamesu su kuma suka raba saura a tsakaninsu.

Wanda ba akai ko ina ba kuma dan dukiyan ya kare don wahala dole a lokacin suka dakata da karatu

shine mijin nasu kwadayin maza irin na hausawa yaje ya auro dije din.

Don ance a lokacin anso a hanashi aurenta amma yayi tsaye yace shi yaji yagani yana son abinsa koda

fatalwance ita zai aureta a hakana .

Da farko suna zamansu lafiya a tsakaninsu gaskiya har zuwa lokacin daya auro talatu sun zauna lafiya

za ace da talatu din lokacin do ita talatu bazawara ya aureta bata wani jima a gidan ba ta samu ciki a lokacin kuma yayi auren gida da ita inna Asiya da yanzu takai masu ko ina a gidan ba dai kamar dije data

shigo da kudirin sai ta raba tsakaninsu da mijin ta bata zamansu gaba daya har diyanta kuwa.

Shine dalilin dayasa take wanan iskancin data samu waje da farko ta kwanta sosai ta nuna da a da

biyayya a garesu ga baki daya da sannu ta fara rikidewa tana fito da kalan ta kowa na fahinta.

Bama kamar ita mama din data dade da fahintar ladabin kissa take masu dama bayan kamata da tayi

suna mata kulle kule a cikin gida tun wanan karon ta karasa fito da halinta fili.

To shine fa ana hiran kyau nasu aka kawo tarihin nan da ake zargi kan mahaifin ita dije din ta samu

abin gorantawa abokiyar zaman nata dashi a yanzu.

Dan magana kadan zata soma fadin