Follow us on social media

Showing 9001 words to 12000 words out of 50725 words

Chapter 4 - HARIJIN TSOHO Dawowar Baya By zahra muhammed

hancinta,ayko da gudu a mi™e tayi waje,,tana ™walawa masu ayki kira."

da daddy taci karo a hanya wanda ya dawo office a matse ba abinda yakeso kamar yaje ya samu ya Wan

lallaSata kamar kullum ta barshi ko ruwa biyune yasamu yayi ko ri™ewar da mararshi tai masa ze sakeshi..

"agigice khadeeja ta ri™eshi tana ""daddy mummyce ta faWi""bejia ™arashen mgnrba ya juya da gudu zuwa"

"Wakin mummyn,da gudu yayi kanta ya Wagota, sde yadda yaji jikinta har ya fara ri™ewane yasa ya fahimci"

ta mutu kuma tacjimacda mutuwar rashin kowa kusada itane yasa baa fargaba da wuriba.

"rungumeta yayi ajikinshi yana kuka me taSa zuciya,ganin daddyn na kukane yaa khadeeja fashewa"

dakuka itama domin ta fahimci mummynsu ta mutune.

"ya jima yana kukan mutuwar matarshi kamin ya ciro wayarshi ya kira mahaifin zahra,koda ya Waga wayar"

"yaji aminin naa na kuka gigicewa shima yayi.faWa masa labarin mutuwar mummyn yayi,"

"ayko shima ya girgixa dajin batun,maaifiar zahra ya faWawa lokacin suna tare da zahran tana mata jan"

lalle ahannunra.

ayko agigice suka mi™e aka wanke lalle suka bi abban zahran zuwa gidan nasu khadeeja.

"kan kace me gida ya Winke damutane kamarba dareba,khadeeja ko ganin zahra ta ™ara tsorata,tabbas"

"hakkin zahra ne yasa bata samu damar yin sallama damummyba,ta tsaya cin amanarta dahabeeb.."

************

Washe gari da safe aka sallaci gawar mummy aka kaita gidanta na gaskiya in banda kuka ba abinda

iyalana keyi na rabwa da ita .

Zahra ganin har ankai mummy amma halima bata ™araso bane asa ta kirata suna zaune da khadeeja a

Wakinta.

"bayan a Wagane tasa handsfree tace""halima mummy taffa rasu gashi har ankaita amma bakizoba,meke"

"faruwane?""cewar zahra."

"""Allah yaji™anta bazan samu shigowabane shiyasa baki ganniba""cewar halima ba tare da damuwar"

komaiba.

"""Are you ok?""cewar zara cikin rashin fahimtar abinda halimar take nufi."

"""Perfectly ok ma zahra,""cewar halima."

"""Amma ya kamata ki kira khadeeja ko awayane kimata gaisuwa kain kizo inaga ay zata jidaWi kuma its"

"shows.that you cared""cewar zahra."

"""In kin koma gida zamuyi waya bye""cewar halima gamida kashe wayar,jiki asanyaye zahra ta cre wayar"

"akunnenta ta juya tana kallon khadeejar wacce tai sumu kamar an ji™a zakra tace""meke faruwane tsakaninku da halima her responds says there is something happened meye shi khadeeja,dan wannan ba halin halima bane?"""

"soshe soshe khadeeja ta fara tana faWin ba komai ko ace miki wani abune?"""

"""batace min komaiba amma nice nake zargin akwai wani abu marar daWi tsakaninkuamma anyway mu"

bari se bayan komai ya lafa naji abinda ya haWakun danni banason ana zaune lfy azo ana faWa''

yun™urin aman dake taowa khadeejane yasa .tami™e da gudu ta shige toilt ta fara kwara aman kaman

"zata amayar da kayan cikinta,bin ta abaya zahra tayi cike ta tausayawa take mata sannu"

"taimaka mata tayi ta wanke fuskarta da bakinta ta fito da ita,sannan ta koma ita kuma ta gyara inda a"

Sata Win da aman sannan ta dawo gurinta ta samu zazzaSi me zafi a rufeta se rawar sanyi take

"first aid bx Winsu ta Wauko tabata paracetamol tasha,sannanta gyara mata rufa tana faWin""in d next 30"

"minute inbe saukaba se muje asibiti ko akira miki doctor Winku,nasan stress ne da kuma damuwarnan""cewar zahra cikin tausasawa."

"Gefen khadeejar ta zauna ta kira number habeeb,Wagawa yayi yana faWin""my love i missed you badly,"""

"""baby mummn su khadejace ta rasu jiya da yamma yadace kazo gaisuwa dan namancene jiyan muna"

"cikin ruWu dana faWa maka ay da kasam janaizar""."

"magana zahra take amma shi ya tafi wani tunanin na daban,watakan lokacindata mutu suna tare da"

khadeejata baje masa gindi yana ci ashe uwarta nacan ta mutu.

"""Kana jina kuwa?""muryar zahra ta dawo dashi daga tunanin daya tafi."

"""Allahu akbar,wayyo kice mutuwa akai mana toAllah yaji™anta ganinan zanzo insha Allahu."""

sun Wan taSa hira sama sama kamin ya ajiye wayar.

khadeeja dake kwance inbanda kunyar zahran ba abinda ke damunta tabbas se yanzu take™arayin

"danasanin abinda ta aykata mata,dan zahra masoyiyartace bata cancanci hakaba agurinta."

"haka aka gama zaman makoki kowa ya watse,su zahra suma suka dawo gidacike da alhinin mutuwar"

mummyn.

shiko mahaifin zahra sanin matsalar aminnin nasa ta yawan bu™atace tasa tausayinsi ya™i barin zucyarshi

kuma yasha alwashin yimaa taimakon da yasan ze uya wajan ganin ya cireshi a damuwa.

**********

"""Wlh halima taganmu sir habeeb bada wasa nakemaba""cewar khadeeja lokacin data kwashe komai daya"

faru ta faWa masa awaya daya kirata.

"""to in ta ganmu me yasa bata faWawa zahranba,?""yayi tambayar cikin dauwa."

"""I dont know sir but tabbas nide ga yadda mukayi da ita""cewar khadeejan."

"""To ki fito mu haWu musan abun yi mgnawaya bazata yiwuba""cewar habeeb cikin damuwa."

"""Banida lfy har yanzu wlh na rasa meke damuna komai naci seya dawo ""cewar khadeeja,"

"""In kika fito seki je asibiti mana adubaki ay bazaay ta zama ba lfy ba""cewar habeeb Win."

salllama sukayi ta ajiye wayar zuciyarta cike da shau™in habeeb Win dan har zuciyarta takesonshi.

************.

"""Alhaji duk sanda nazo gunka cikin damuwa nake samunka,inaso kasani hajiyade ta mutu kuma har"

"abada bazata dawo garekaba,kuma kai ga lalurarka,to gaskiya Wayace inhar ka Waukeni amininka to kasamu mata ka aura,zamanka a haka baze yiwuba""cewar mahaiin zahra cikun damuwa."

"Murmushin ™arfin hali daddy yayi yace""bazan iya nemanaureba kaima kasani amma na baka wu™a ada"

nama tunda kai ar yanzu zuciyar taka jitake da ™uruciya ka auromin ko wacece a faWin duniarnan inde

"maxece wlh zan zauna da ita,inma inada wani category to shine ta zamo me kyau, me addini,danni inason mace me kyau""cewar daddy yana kallon abban zahra."

"""Insha Allahu zan binciko maka da yardar Allah kuma nagode da wannan dama daka bani"""

"""Su khadeeja ma angama komai,nanda sati biyu zasu tafi Holland can gurin yusuf ™anina zasuyi karatu"

"acan dan dama tun hajiya na raye mka shirya hakan""cewar daddy"

"""Ah gaskiya hakan yayi kyau tunda kaga shima yanada yara saannin nakan kuma matarshi akwai kulawa"

"kaga zasuji daWin zama tare dasu,Allah de yaji™an hajia yasa ta huta""cewar abban zahran."

Sun jima suna hira kamin daddy ya rako Abban suyi sallama ya tafi.

*******

Khadeeja fita tayi suka haWu da habeeb a wani gurin nadaban wanda faruwar hakan duka akan idon

halima dan tasha alwashin raba zahra da auran habeeb ba tare da zahran tasan me sukayi mataba

shiyasa ta baza mutane ΄an bibiyar shife da ficen haub da ita khadeejan.

"ayko shine yau aka kirata,akace angansu batai ™asa a guiwaba ta isa gurin.hotunan da aka Waukesu tare"

sun fta da kyau ta yadda ba me cewa editing ne.dan harda vudeo suna rungume da juna yana sumbatar laSSanta bayan sun fito zasu rabu.

halimatayi murna sosai da ayki me kyau da akai mata.

sallamarsu tayi itama ta koma gida.

khadeeja bayan sun rabu wani ™aramin asibiti taje dan adubata asan abinda ke damunta.

ayko bayan gwaje gwaje aka gano tanacWauke da ciki na tsawon wata biyu.

"tashin hankali baa samaka rana,khadeeja taci kuka amota fin wanda tayi na mutuwar mummnta"

"da ™yar ta iya ™arasawa gida dan kukan da takeyi.ya wuce tunani,bata bari sun haWu da kowaba ta shige"

"Wakinta,ta kulle ™ofa sannan ta kira number habeeb bayan ya Wagane ta fara yimasa bayanin komai dake faruwa."

"tsaki yaja sannan yace""to da kike gayamin ni yanzu a matsayina nawa kenan?"""

"""a matsayinka na wanda yafikowa kusanci da cikin mana habeeb akane""cewar khadeeja cikin kuka."

"""Taxi no garage ce kefa khadeeja taya kikasan ciki nawane bayan kinsan bani kika fara saniba?"""

"""wallahi nakane habeeb pls ka fahimceni budurcina kuma an jima da nai loosin Winshi wa wani saurayina"

""""

"""look khadija nagafa mgnr nan da gaske kikeyi nifa zatona tun farko da wasa kikeyi to ki buWe kunnenki"

"da kyau kijini wallahi ki nemi uban cikinnan baniba inba hakaba duk abinda nai miki ke kika siya,kuma"

"karki ™ara kirana tunda abun naki hakane""yana kashe wayar ."

Khadeeja ta kife agurin tana kuka me taSa zuciya.

*********

Shiko habeeb jin abinda khadijarta Sullo dashine yasa yaje yasamu iyayensa yace arage lokacin bikin

nasu wato acire sati biyu a Waura masa auransa da zahransa nan da kwana uku masu zuwa dan ya fahimci kamar tarkone ta Wana nason hanashi mallakar zahra.

koda akaje gurin abban zahra be™i amincewabadan sun gama shiryawa dama lokacin kawai suke

"jira,fatan alkhairi yayiwa abun be kawo komaiba aransa."

Zahra ko jin nan da kwana uku zaa Waura aurantane yasa ta biraWa ta tafi gidan su halima dan susan ya

zaa shiya abun

hakima tayi murna da zuwanta nanfa suka ™ule Wakina bayansun natsa zahra tace

"""halima na kasa gano meye tsakaninki da khadija wlh banajin daWin yadda kuka koma pls wai meye yake"

"faruwane?""cewar zahra cikin damuwa."

"""Hmmmm zahra ay wannan yarinyar ³AR KUNAMA ce shiyas sabga ta mutunci tsakanina da ita sede a"

"lahira in anayi""cewar halima cikin fshi."

"""Subuhanallahi halimomo na me yayi zafi haka,ay kamata yayi ayi solving issue Wn ba ace an dena kula"

"juna ba,me tayi mikipls?""cewar zahra tana kamo hannun halimar."

"""Mr right Wina take bi hotel suna she™e ayarsu,da idona na gansu ba labari aka baniba""cewar halima"

tana kallin reaction Win zahan

"dafe ™irji tayi ra fito da udo waje tace ""na shiga uku khadeeja da bin maza halima kuma ma sauayinki?""ta"

faWi ciin damuwa da tashin hankali.

"""wallahi shiyasa nadena kulata na fita sabgoginta,dan abun yamin ciwo"""

"gyara zama zahra tayi sannan ace""amma ™awata infacace nice ke daga ranr ni kuma na raba hanya dashi"

"saurayin nawa bada ™awar tawaba,dan duk saurayin daze iya jwanciya da ™awarki kuma wai yana sonki"

"be dace kici gaba da sonshiba ko waye shi dan mayaudarine""ta aWi cikin jin zfin abinda khadijar tayi."

"murmushi halima tayi tace""™awata yanzu koda habeeb ne yay miki hakan rabuwa dashi zakiyi yadda"

"kuka kusa aurennan?"""

"""wallahi sena rabu dashi dan in har zemin haka kan muyi aure,to wanda zemin bayan munyi auren seyafi"

"haka,,shiyasa wlh sede rashin sani amma da sanina wlh bazan auri fasi™iba""cewar zahra tana taSe baki."

"""Alhmdllh ™awata,ay ko arashin sanin wlh bazaki taSa auran fasi™inba da yardar Allah""xewar halima tana"

dariya.

"""Ke batun aurenanefa ya kawoni,habeeb ne ya matsa shide aWaura aurenmu nan da kwana uku kuma"

"abbana yaamince shine nazo inji me tozamu hirya a ™urarran lokacinnan?"""

"""Zamuyi bridsl shower gobe tunda dama mu zamu bada anko kuma tuni mun bayar,hakan zaayi jibi muyi"

"kamu in aka Waura aure uje dinner bashikenanba,semu tafi lalleb tun yau""cewar halima tana dariya."

Ayko sosai zahra taji daWn shawarar haliman sun jima suna tsara abubuwa kamin zahra ta baro gidan da

al™awarinzataje idan su khadeeja tai mata faWa.inyaso gobe saje lallan da rana.

************

Washe gari da wuri zahra ta nufi gidn su khadeeja inda tana shiga tasamu daddy zaune afalo yana

"karanta jarida,"

du™awa tayi har ™asa ta gaisheshi a amsa cikin sakin fuska ya tambayeta ΄an giansu tace sunanan lafiya

"""to zahrau aure yazo se aje ayta ha™uri,shi ure va abun wasa bane,don Allah karki bamu kunya kiyi ru™o"

"da tarbiyar da muka yimiki ki Wauki kyawawan halaye irin ba mahifiarki zahra kinjiko""cewar daddy yana kallinta."

"Murmushi tayi tai ™asa dakai,tace ""inshaAllahu daddy bazan baku kunyaba da yardar Allah"""

"""good Allah yayi miki albarka ya baku zaman lafia da zuria Wayyiba """

"""amin daddy nagode Allah ya ™ara muku grma da lafiya da nusan kwana""cewar zahra cikun jin kunya"

"Daga haka mi™ewa tayi ta wuce Wakin khadeeja sanye cikin hijabinta,bayanta daddy abi da kallo yana"

yaba tarbiyyyarta da kamun knta.

a kan gado tasamu khadejar tayi tagumi hannu bibbiyu hawaye na biyo danunra.

"""ay wlh kukama baki fara khadeeja tunda kikace ke bakida amana tukunnama""cewar zahra cikin fushin"

daya firgita khadeejar ta zabra ta koma gefe tana faWin.

"""Lets me explain pls zahra wlh sharrin shaiWanne kiyi ha™uri""ta faWi bakinta da jikina na kakkarwa dan"

zatonra zahra tasan abinda ke faruwarne.

"""explain what khadeeja,haba don girman Allah ay wlh yadda mukede mu ukunnan zatona ko mutuwa"

"Waya tai Waya bazata soyayya da saurayin wataba cikinmu,wai amma ace ki rasa da wanda zaki dinga"

"she™e yarki se mr right Win halima wannan wacce irin cin amanace khadeja kikayiwa halimacfisabilillahi?""cewar zahra tana kalln khadeejar."

Ajiyar zuciya khadeeja tasauke gamida fashewa da sabn kuka ta rungume zahran tana faWin kiyafemin

"zahra nayi kuskure,amma bazan ™araba"""

"rungumota zahra tayi itama hawayen na biyo idanunta tace""""khadeeja nasan de badan kuWi kika aykata"

"hakanba,bawai kuma dan ke bakida masuson aurankiba in shaawace tadaki skhadeeja meyasa bazakizo gun bbnmu kimada bayani yayiwa daddnku mgn ay miki aureba,yanzu khadeeja inkikayi aure darenki na farko me zaki cewa mijin?""cewar zahra tana hawaye."

"Khadeeja ta kasa mgn se kuka zahra na tayata,sun jimaahaka kamin zahra a rarrasheta ta dena kukan tai"

"mata nasiha sosai,sannan tasata ta shirya suka fice tare dan ra Webe mata kewa tunda yau zaayi ridal shiwer kuma zasuje lalle."

*********

koda suka haWu da halima khadeeja ta kasa kallonta sabida kunya gashi ta rufa mata asiri bata tona mata

haka akayi musu lalle suka wuce gidan su zahra dan su shirya tacan tunda acan zaa tafi bridal shower Win.

"bayan sunzo gidan kowa ya kimtsa,amma khadeeja jikinta be mata daWi,tabbas ina bar zahra ta auri"

"habeeb yaci banza kenandole tasan abunyi dan wlh bazata bari a cuceta kuma ya gujetaba,gashi yamata sabn cina kullum kwana biyun dabe hautaba duk batajin daWi."

"mi™ewa tayi ackin ™awayen basu ra fice kamar zatayi waya,mtarta ta faWa taja ta fice agidan,direct office"

Win abban zaha ta nufa dan asan yana can.

yayi mamakn gann khadeejar ita kaWai tunda yasaba ko zuwa zasuyi ita da zaha suke zuwa.

"hannu biyu ya karSeta,ya taso daga kan kujerarsa ta yki ya dawo kan doguwar kujera,ita kuma ta zauna"

kan carpect kanra a™asa.

"""khadeeja ina fatan de lafiya ko naganki dede wannan lokaci?""cewar abba yana kallinta cikin kulawa."

"Hawayene yafara biyo fuskarta ta dubeshi araunane,tace ""abba na aykata laifin da ni kaina na tsani kaina"

"bama ku iyayenaba""ta faWi cikin kuka."

"hankali atashe abbayace""ni mahaifinkine khadeeja kuma bazan taSa bari ki wula™antaba ko meneneshi"

"na miki al™awarin tsaida zubar hawayenki""cewar abba cikin damuwa."

"Gyara zama tayi tace ""abba last exam Winmu nasamu carry over guda Waya a corse Win habeeb wanda"

"zahra zata aura. s tai mishi mgn,yace ze gyaramin amma a turoni office Win sa da yamma washegarin ranar datai masa mgnr.seta kirani ta faWamin taje inje insameshi,abba na shirya naje wajanshi to azuwannawane shaiWan yay nasara akanmu har shi habeeb Win ya kwanta dani wanda sanadin hakan"

"abba yanzu cikine dani kuma nasa""ta ™arasa mgnr cikin matsanancin kuka"

Abba kanshine ya fara sara masa da ™arfi jin abinda ke tafe da khadeejar lallebko in har hakan ya zama

gaskiya baze taSavaura masa zahraba.

"duba natsanaki yayiwa,khadeeja yace""naji abinda kikace kuma zanyi nazari akai ,banaso kowa yasn da"

"wannan mgnr ciki harda mahaifinki,sabida tattalin lafiyarshi nake pls""cewar abban."

"GyaWa mishi kai tayi sannan yace taje ze nemeta,godiya tai masa ta tafi,ranta fess dan tasan ta ™ullawa"

habeeb tsiyar tunda a yun™urinshi na hanata Waukar mataki harda matso da ranar auransu.

komawa tayi gidantaamu anata kimtsa marya ana mata hotuna gidan ya cika da ™awayensu.

"sede koda ta duba bataga halima ba,bata kawo komai arantabacaka ci gabada harkar arzi™i da ita."

"halima ko aSewa tayi itama ashe ta nufi ffice Win abba,yana tsaka da tunanin halin da khadeeja take ciki"

"halima itama ta shigo,seda ya tsorata da ganinta dan besan ita kuma me ya kawtaba."

du™awa tayi ta gaisheshi ya amsa cikin za™uwa dan ya ™osa yaji abinda ke tafe da ita.

"gyara zama tayi tace""abba kaiubane na kwarai aya samar da΄ava kwarai watakan zahra kenan,abba"

auren zahra da habeebbinkavWaurashi bakayiwa rayuwar ΄arka adalciba sabida sam zahra bata dace da

"miji irin habeeb ba""cewar halima tana kallin abban"

"Glass Win idanunshi ya cre ya dubeta asanyaye yace""halima kokina da wani dalili kwakkwara gameda"

"abinda kikace?""ya faWi ciki tsoron kar ko itama cikin habeeb Win yay mata."

"hotunan data sa ka Wauka ta mi™awa daddy,awayarta tana faWin""mazinacine daddy kuma da khadeeja"

"yake yin hakan wanda nide bansan dalilinsuba amma tabbas suna tare""ta kwashe komai data sani ta faWawa abban."

"Ajiyar zucya a sauke,sannan ya dubi haleemar yace""kituramin htunan yanzu,tashi kije karsu nemeki ngd"

"Allah ayi miki albarka,inaso in kin turamin to ki goge na gurinki gaba Waya""cewar abban yana kallnta."

"""To Abba zanyi hakan insha Allahu,atashi lafiya""ta mi™e ta fice daga office ranta fess dan tasanwannan"

bakam Win da abban yyi hukuncin daze Wuka bazeyi daWiba.

"itama dawowa tai cikin tarodan tun a hanya ta turawa abba hotunan da video Win,kuma ta goge na"

waarta.

abba koda ya dawo gida be nuna komaiba aka cigabada hidimar biki

"ashegari hka aka tafi kamu inda ango da amarya sukayi kyau har suka gaji,khadeejako se kuka take dan"

ganin abba har yanzu be dakatar da aurana.

"halima ma anata Sangaren ranta bacdaWi dan ita tun jiyan taso yita ta ™are,amma bari tagani zuwa gobe"

ranar Waurin auran.

hakade aka gama kamu ran ™awaye kuma aminan amarya bacdaWi wato khadeebja da halima.

Washe gari ko tuni unguwa ta fara Winkewa da jamaa ahalarta Waurin auren dan dadd ma gayata yayi ta

musamman amininsa ze aurar da ΄a.

"jamaa ta koina tuttuWowa suke,sabida tarone na ΄an siyasa tunda daddy Wan siyasane fitacce. da ze"

tsaya takarar sanata watanni masu zuwa.

Habeeb ango se ™amshi yake ansha manyan kaya kamar nacAllahshida tawagarsa shima.

"tuni malamai ma Waura aure suka hallara,duk wani abu da abba ze tsara tun daren jiya ya gama tsarashi."

shiyasa ana zuwa kowa ya zauna mazauninsa.

"gurin taro a cika ya tumbatsa,daddy nacan gefe yanata faraa,danji yke kamar shine yake aurar da"

khadeejansa.

wakilin ango habeeb shima yana zaune agurin.

se ™anin mahaifin zahran wanda shine waiyyinta.

"Abbane ya matso ya zaro kuWi dubu Wari biar ya mi™awa wakilin ango habeeb yace ga sadakinku,amsa"

"yayi yana murmushi azatonshi sake badawa zeyi agaban jamaa tunda sun jima da kai sadakin,ga mamakinsa wasu kuWin abban ya sak zarowa a aljihu ya mi™awa waliyyin zahran yayinda wakilin ango"

habeeb ya tsaya yana binsu da ido

"""nine wakilin Alhaji sammani anji ina nema masa auran ΄arka zahra bisa sadaki naira milian guda""cewar"

abba.

"""Na bashi,bisa sharaWin ze Wauki nauyin,ci da sha,sutura,kula da lafiya,ilmi,da kyakkyawar gurin kwana"

"nata""cewar waliyinta."

"""Ya Wauka""abbaya amsa."

"Ay tuni liman yace ""sallu alal nabiyil kareem""cikin ™an™aninnlokaci aka Wauracuran daddy da zahra ba"

"tare dashi kanshi daddyn yasan dashi aka Waura Winb,dan sun™i yin amfani da lasifikar da aka kawo."

"ayko se fatiha kowa ke shafawa,hbeeb se murna yke dansunacn baya baya,jin anshafane yabasu"

tabbacin an Waura.

wakilinshine ya fice gurin hankali atashe ranshi aSace ya isa gurin su habeeb Win dke ta famangisawa da

mutane ana masa murna.

"""kai dallah ku dakata bafa dakai aka Waura auranba ga sadakinka nan sun bani in baka""cewar wakilin"

nashi.

"A zabure habeeb ya ru™o wakilin nashi yana faWin""dawa aka Waura inba daniba,innalillahi nashiga"

"uku,waye ya aurar min mata""cewar habeeb cikin ™araji yana tuSe babbar rigar da yasaka"

Shiko abba janye daddy yayi sgurin dan jamaar da sukasan dashi aka Waura auran sunata tyshi murn cce

shi zatnshi nacangma Waurin uren ΄ar aminins lafiyane.shiyasa be kawo komib.

"Falonshi ya shiga dashi,suka zauna daddy ya dubeshi cikin rashin fahimtavyace""yazaka janyoni mu shigo"

"ciki ubar jamaarmu awaje,?"""

"""sabida inaso nayi tattaunawar sirri dakaine ""cewar Abba."

"Ay be gama rufe bakinsaba habeeb ya faWo falon hankali atashe yana kuka,yayi gurin abban ya fara mgn,"

"""laifinme nayi ka hanani auran zahra,kataimakamin abba don Allah wallahi inason zahra da duk kan"

"zuciyata""ya faWi yana kuka."

"""sabda baka dace da ita ba,kuma kaima kasani baka dace da zahraba shiyasa na hanaka auranta,katashi"

"kaficemin da gani sauran dalilin zan turamaawaya""cewar abba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login