Follow us on social media

Showing 33001 words to 36000 words out of 50725 words

Chapter 12 - HARIJIN TSOHO Dawowar Baya By zahra muhammed

su shio gurinta."

Tsabar dariya zahra harda faWowa agadon tana ri™e ciki.

60

wai me yasami makirar yarinyar nan e da har se ambulance ce zatazo Waukarta kamar wata accident ko

"fire surviber?""cewar khadeeja.bayan an fice da zahra."

"""Nima abun yaban mamaki naga yanxu tagama yimin rashin kunya kuma se ace ba lafiya har haka"

"gaskiya abun damamaki""cewar marwa."

"""Ba™ar tsinanniya ay wallahi da zata mutu mani dnafi kowafarinciki,dan yadda na tsaneta ko mutuwata"

"ban tsana hkabadn yarinyar makirace wallahi""cewar khadeeja."

"bugo ™ofar da akayi da ™arfine ya hana marwa faWin abinda tai niyya,daddy yacshigo kamar kububuwa"

da wata sharSeSiyar bulala ahannunshi.

"khadeeja dake tsaye aWan ruWe tace ""Daddy me ya faru daantyzahran""saukar bulalar ajikinta ita tasata"

"yin shurun dole daddy yabata amsa da""ubankine yasameta munafuka yau Allah ya toni asirinki ba™ar"

"munafuka ina mahaifinki amma kina kunnamin masifu agida to wallahi yau nidakene""cewar daddy"

"yanadukanta ta koina tana ihu,marwace tamatso ta ri™ebulalar tanabashi ha™uri."

"""yimin shuru munafuka ashe dan ku haWu ku cutarmin damatane yasa tanace sena auroki to duka"

"asirinku ya tonu,ki tattarakibarmin gida nacsakeki saki Waya,ke kuma khadeeja yau snaga wanda ya tsaymiki""cewar daddy."

A gigice marwa ta kife agurin takama ™afar daddy tana bashi ha™uri dn ita batasan akanme ma yke

hukuntasuba zatonta batun kashewa zahra gabane faWi take.

"""Alhaji kaimin rai ka maidani Wakina wallahi nasande dani mukaje gurin boka akayi asirin da,zaka kasa"

"kusantar zahhra amma wallahi bni na jefa kwaWon cikin rijiyarba khadeejace,kuma gata da ranta wallahi sedanacemata meyasa tasa arijiyar""ta faWi tana kuka."

bulalarda daddy ke dukan khadeejace tafaWi dan yji binda ko amafarki be taSa tsammanin jinsaba kuma

wai khadeejace ta aykata hakan.

"khadeeja gefe ta gudu tana yarfe hannu tace ""wallahi daddy bazan ™araba kayi h™uri kayafemin""ganin da"

"tayi ya sa ido yana kallonta kawai ne yasa ta falla da gudu ta fice agidan direct gidan hajiya ta tafi, dan ayadda daddy ke kallonta ze iya kasheta inta tsaya."

"Marwa ganin ´armasu idma afecene yasata mi™ewa dagudu itama zata fita,da sauri daddy ytsaida"

"ita,juyowa tayi agigice ta zube gurin tana bshi hakuri."

ga mamakinta murmushi tagani akan fuskarshi abinda yaso razanata.

"""marwa zan maidaki Wakinki da kuWaWe masu tarin yawa dazan baki idan kika kawomin mukullin"

"dakikace khadeeja tasa arijiya,""cewar daddy yana kallonta."

"Da sauri tadubeshi tace bakinta na rawa""dagaske kakeyi alhajji?""cewar marwa dan damuwarta dama"

zawarci tunda ta jima agidan ba mashin shini.

"""in yanzu kika kawomin yanzu zan tabbatar miki da abinda nace Win.""cewar daddy."

"Ayko mi™ewa tyi da saurinta tawuce Wakinta btajimaba tafito sanye da gyalenta da hndbag tace ""gobe"

"zan zo makadashi alhaji""tana gama faWin hkan tafice daddy yabi bayantada kallon tsana wai ita akace zata kuldyarasegashi d itasuke haWa kai asykata mummunan laifi."

"""Allah sarki zahra ashe asiri sukai manadan kar mu kasance tare,Allah yabaki lafiya zan nunamiki gata"

"fiye da wanda kike tunani kosa ran samu""cewar daddy asanyaye."

"mi™ewa yyi ya wuce yyi wanka ya kimtsa sannan ya nufi gidan wani malaminshi na siyasa dan ya,sanar"

dashi abinda ke faruwa dashi.

"malam yayi mamaki sosai inda yab,daddyn tabbacin inhar ba kwaWon aka buWeba aka cire layoyin jikiba"

to zahra aduniya ba namijin daze iya kwanciya daita.

"hankalin daddy sosai ya ™aratashi,amma malamin yace yakwantr da hankalinsa ba abinda yafi ™arfin"

Allah.

haka yabaro gurin malamin jikinsa asanyaye dan gani yakemarwa bazata samo makullinba dan wannan

tunanin yaisa asibitin

61

"yaji daWin ganin zahran yanzu cikin natsuwarta ba kamar Wazu da take ahargitseba,kusa da ita yaje ya"

"zuna ya kamo hannunta yana wasa dashi yace""kiyi ha™uri zahra kinji zan Wauki ™wa™™waran mataki akan"

"koma waye ya taSa minke wallahi bazan barshiba""cewar daddy."

"""Karka damu daddy inde khadeejace ay ba yau ta fara dukanaba banade faWamakane dan banason"

"tashin hankalinka,yanzuma dan sunmin taron dangine yasa har kaji labarin""cewar zahra asanyaye."

"""Ay daddy kawai de ayi ha™urinne amma wallahi dukaba yau aka,fara yimataba ammatundacabu na"

"gidane,dukacse ayi rufa rufa abar mgnr""ceear halima."

"""Kubar mgnr har zuwa mukoma gida kuma bazata koma gidn canba nata daban zan kaita tundaitame"

"ha™urice barnta tare dasu cutar daita kawai zasu dingayi gwarainyiwa tufkahanci""cewar daddy."

"Ido zahra da halima suka haWa sukayi sigina najin daWin abinda daddyn yace,amma afili zahra cewa"

"tayi""yazaka rabamu daddy bakaso muyi zumunci kenan nide abarmu tare insuna dukana watarana ay zasu gaji su bari""cewar zahran a marairaice."

"""Bazaki zauna dasuba zahra nagama maganata""cewar daddy."

"""To ke zahra tunda ga abinda mijinki yace base kii fatan alkhairiba kimasa biyayya banfa sanki da"

"hakaba""cewar halima dake gefe."

*********

"""Wai nufinki akan matarsa ya miki wannan dukan.""cewar hajiya afusace lokacin da khadeeja taje gidanta"

tana kuka.

"""Eh wallahi hajiya danma na gudune da kasheni zeyi ""cewar khadeeja cikin kuka."

"""Ay da kinsani baki gudunba kin barshi ya kashekin muga uban dazeyiwa kuka,lallai sammani bashida"

"hankali besan makircin maceba kenan shine yahau kai yazo ze illata ´arsa duk danmace?""cewar hajiya."

"""Nide hajiya kibashi ha™uri wallahi kasheni zeyi indena bari nacshiga hannunsa""cewar khadeejan."

"""Wai da kikai masa wacce uwane ze kashekin to wallahi zezo yahaWu danisenacimasa mutunci tunda shi"

"beda hankali""cewarhajiya."

Itade khadeeja ba baka se kuka take dan sosai tadaku ahannun daddyn gashi uwa uba ita baa taSa

"dukantabacshiyasatkejin dukanhar™wa™walwarta.kuma,duk sabidazara"

.jitayi tsanar zahran na ™aruwa azuciyarta tunda tasa mahaifinta yau yazageta ya daketa yasata gudu ba

takalmi agaban maaikatan gidansu wallahi bazata bartaba.

hajiya sawa tayi aka gasawa khadeeja inda dady ya daketa aka shafa mata man zafi sannan tasha pain

"killer,"

"""yanzu sauran ™annan naki suna ina?cewar hajiya."

"""Ay jiya daddynmu yasa su a jirgi sukakoma Holland nice nace bazan komaba nafisonnan gurinshi""cewar"

khadeeja.

"""Ay gashinan ke kina kulafucinsa shi yana neman sabauta miki rayuwa sabida macen daya tsinta atiti,"

"amma kiyi ha™uri zezo yasameni seya zaSa tsakanin keda matar tashi tunda aure na,son maidashi mahaukaci""cewar hajiyar cikin fushi.dan taji haushin dukan khadeejan da yayi nesa ba kusaba."

khadeeja shuru tayibataske cew komaiba dan itadama sawa hajiya zatayi yasaki zahran da tafijin daWi

kumacshine ribarta ita.

**********

"a ranar aka sallami zahra aasibiti,inda direct wani makeken gida daddy ya kaisu tare da halima, ba"

abinda gidan be mallakaba aciinsa se babuce kawai babu.

barinsu yayi agidan yawuce gurin kiran da hajiyarsa ke masa dan tun Wazu tasa ashaida mishi komai dare

"yazo tanason ganinsiShi,yasan akan khadeejane shiyasa bedamuba."

"bayan fitar daddy halima a rngaWa wata guWa tace""Allahya kashe ya baki ™awata,wllahi naji miki daWi kya"

"huta damijinki abunki ke kaWai ba ´an hanaruwagudu"""

"""da taimakon Allah da taimakon ki halima wannan sauyi nasameshi duk da nima nasha mari kwarara"

"guda biyu fuskata har yanzu bata denazafiba""cewar zahra tana dariya."

"Itama halimadariyar tayi tace""kuma tsabar bura uba irin taki wai kinji awaya ina faWin asume kike kuma"

"kika tsaya kina bina da ido baki da niyyar suman har sedanace mikiba""ta faWi tana,dariya."

"""to ay rasa abun yi nayi wallahi nifa da niyyata kawai inya dawo ince sede yasakeni bazanzauna"

"ba""cewar zahra."

"""Kaji shashasha wayace miki in faWa ya haWokada makusantan miji haka ake,ay kirsace ke ayki kamarde"

"wannan,sannan dole ki iya makirci daiya haWa tuggu dan in kikahaWu da irinsu khadeeja da kalar salon ake maganinsu""cewar halima."

Ayko rungumeta zahra tayi suna shewa.

"""™awata kici gaba,da maganinki kinga alamun nasara na bayyana,ga gidan cin durin kunsamu,dn Allah"

"™awata in hanyar ta buWe banda rowa ki sakar masa jiki yayi abinda ykeso kinjiko""Cewar halima."

"""Ay bari kedai halima wallahi nayi aniyar inde lafiyar tasamu koshi be ciniba ni sena cishi tunda de"

"gindinnan dan acin akayishi baxe yiwu inda wankewa abanxa ba ba mamaroba""cewar zahra."

Sun jma suna hirar kiran sallah yatashesu suka tafi sallah.

62

"khadeeja dake zaune tana ganin shigowar daddy tai wuff ta koma bayan hajiya,tanaware ido."

"Daddy be bi takanta ba ya tsuguna yana gaida hajiya,wacce da™yar ta amsa masa tsabar haushinshi da"

takeji.

"""sammani kayi ™uruciya lafiya bakasani ciwon kaiba,se yanzune dagirma azo mana,zaka tsiro da halaye"

"da Wabiun banza wai ace akan matarka kadaki ´arka kamar zaka kasheta""cewar hajiya kamar zata aro"

baki.

"""Ay da ita ta kashe musu ´a hajiya da baki samu bakin mgnba""cewar daddy ransa aSace."

kwashe duk abinda yacfaru yayi ya faWawa hajiya harda zancan yimasa asiri da yadda sukayida marwa.

"""wallahi bamu daketaba hajiya ™arya take mana""ewar khadeeja hawaye naxubo idanunta."

Hajiya wacce take salati da sallallami jin khadeeja har tasan tai asirin kashe gaba duka takaiwa bakin

khadeejar da bayan hannu tana faWin

"""yimin shuru mutuniyar banza ashe dama haka kike,kikasa nasa yaro yayi aure ashe duk dan wata biyan"

"bu™ata takine,wacce irin shaiWaniya kika zama bansaniba""cewar hajiya."

"""Wallahi hajiya sharrin shaiWanne bazan kumaba dama anty marwa takaini gurin daddy"

"kayafemin""cewar khadeeja cikin tsananin tsoro dan yanzu hajiya ta juya mata baya."

"""Wallahi hajiya sema kinga dukan da sukayiwa yarinyar mutane,ashe bashine ma na farkoba har wu™a"

"itakhadeeja tasha binta da ta zata kasheta wai dan ta aureni,yarinyar da aura mata ni akayi dan dole aka tauye mata hakkinta shine itakuma taWauketa abokiyargabarta""cewar daddy cikinfaWa."

"khadeeja jin kalar salon makircin zahran jitayi wani jiri na Waukarta,dan bata san zahran zata iya haWa"

tuggu irin haka ba.

nanfa akasata agaba kowa nafaWin albarkacin bakinshi tsakanin hajiya dadaddyn.

"""tattarawa zatayi tazo tabi ´an uwanta can Holland bazan iyadawannan masifar atata ba""cewar daddy."

"""Ta tafi Holland kode ta fidda miji aymata aure taje can ta ™arata,ay wallahi bata komawa can aurezaa"

"mata in kumabatada tsayayye ko cikin maaikatankane ka haWata da Waya,wannan masifacar ina,tun yanzu tana iyahaWamakirci irinwannan inaga kum tafi hakan?""cewar hajiya."

"""To hajiyaay gaki gatananko gobe inta tsaida mijin ni aura matazanyi amma wallahi bazata dawo gidana"

"da zamaba ta zauna anan seyafi""cewar daddy."

"""Kayi ha™uri hannunkabe ruSewa ka yanke ka yar,dan gidanka zata iya zuwa mana koda bata koma"

"dukaba zataje sede tunda yanzu angano halinta se aci maganin zama da ita,amma tabbas mafitar itace aymata aure""cewar hajiya."

Daddy sallama yayiwa hajiya ya bar gidan dan beson saka khadeeja a idanunsa in ya tuno cewa itace ta

hana burarsa cin zahra tun suna England abun na masa zafi.

"gida ya tafi byan yayiwa zahra tsarabar abubuwan dayasan tanaso,"

yana zuwa yasamu halima agidan tana taya zahra zama aji daWin hakan dan duk meson zahra shima

yanasonshi.

"""halima wannan kulawa da kikeba ™awar nan taki inajin daWinta dan hakame kikeso in sakamiki dashi"

"ladan tukuicin ™aunar da kike mata""cewar daddy bayan ya zauna afalon tare dasu."

"Murmushi halima tayi tace""kari™emin zahra amana kaso farincikinta daddy shine kawai abinda zakayi"

"kabiyani""cewar halima tana dariya."

"""Wannan ki Wauka tabbataccene halima ki faWi wani abun""cewar daddy."

"""Akwai sabbin motoci agidannan kabata Waya aciki sabida in nasamu ciki labor yazo baka kusa tai saurin"

"zuwa ta kaini asibiti""cewar zahra tana lafewa ajikin uncle Win dan dama batason yawon halima a napep."

"ssai maganar zahra taiwa daddy daWi dan hka dubansa yakai gun halima yace""kije ki zaSi dukwacce"

"kikeso acikin sabbin halima na baki duniyacda lahira,darajar son da kikewa zahra""cewar daddyn."

"Ayko rungumeshi zahra tayi tana masa godiya halima har ™asata du™a tana masa godia,zahra sakin"

daddyn tayi suka rungume junada halima suna murna daga haka suka runtuma da gudu zuwa gurin motocin

"wacce tafi kyau da tsada zahra tas halima ta Wauka,dama ta iya driving a motocin su zahran ayko haka ta"

shiga taja ta fice agidan suna Wagawa juna hannu ita da zahran wacce takejin sanyi aranta yau itama tayiwa halima wani abu da taji daWi.

63

"marwa koda ta isa garinsu bata nunawa kowa dalilin zuwantaba,shiyasa mahaifinta ya tirketa kan ta"

"faWamasa dalilin zuwanta ba,shiri."

"cikin kuka ta shaida masasharrin da zahra tai musu da hukuncin da,daddy ya yanke akanta."

"""amma ban taSa sanin e mahaukaciya bace marwa se yau kin Sata wayonki wallahi kuma banga laifin"

"alhaji sammani ba bisa hukuncin daya yanke miki ke kika jawa kanki""cewar baffa cikin faWa."

"""sharrin shaiWanne baffa bazan kumaba danAllah ka kira hajiyanshi kabataha™uri intaha™ura shima nasan"

"ze ha™ura,""cewar marwa cikin kuka."

"""Wallahi bada ni zaa raba wannan abun kunyarba dan haka keda kikayi laifin kije kibasu ha™urin amma ki"

"cireni aciki wallahi""cewar baffa."

Marwa jin baffa ya rantsene yasa ta mi™e tafice agidan zuwagidn sani Wan sholi fitaccen me ha™arrijiyar

garin nasu.

bayan sun gaisane ta shaida mishi rijiar bayan gari takeso ya yashematagbecdacsafezatabiyashi biyame

kyau.

"ayko ciniki sukayi ta biya sannan ta dawo gida,ranar da™yar ta iyabacci Dan ta ™osa garin ya waye tajeya"

yashe ya bata Wan makullin.

"gari na wayew shida agurin rijiyar tai mata bakwai sani ya uso gurin dame tayashi,cikin ™an™anin lokaci"

"sukafara yasar rijiar,in suka zubo da taSom marwa tasa hannu tabincike tass,cikin ™an™anin lokaci jikin marwa yagama Saci da taSon zakaWauka yasar takeyi itama,tun tanasaran ganin kwaWon cikin sau™i har tasoma cirewa."

"basu sukaga kwaWonba,sedaazahar ayko duk yayi tsatsa cikin marwa har karkarwa yake ta Wauka ta"

"dinga musu godiya,tai gida,bata damu da kallon da mutane ke mata ba"

tana zuwa wanka tayi ta wanke kwaWon sannan ta kama hanyar kaduna ranta fess tunda tasan daddy

baya ™in cika al™awari .

"ta iso kaduna da magriba,inda direct gidansu ta nufa,megadi ta tambaya ko daddyn nanan,yacshaida"

mata baya nan.

"wayarta ta ciro takira daddyn,ganin kiran marwa ya bashi tabbacin aykin daya satane yakammala."

"lokacin yana,dinning zahra ta zuba masa abinci Waga kiran yayi,jiki narawamarwa ta gaisheshi ya"

"amsacsannan tace""alhaji ga kwaWon na samoshi sede nazo baka gidakumamasu gadi sun hana ni shigagidan""cewar marwar."

"""Kiba driver kice ya kawomin sabon gidana""cewar daddy yana kallon kyakkyawar fuskar zahra."

"""alhaji meze ana mu taho tare dashi to tunda kace zaka maidani inna samo""cewar marwa atsorace."

"""Kibashi nace ya kawomin kije gidan hajiya ki jirani da,safe zamu haWu""cewar daddyn"

"Amsawa tayi jiki asanyaye,tasa megadi ya kira mata drivern yazo tabashi kwaWon tacisamasa da,sa™on"

daddyn.

abun hawa ta hau tawuce gidan hajiya jiki asanyaye tana tsoron haWuwadahajiyar.

driver ko na amsa direct ya wuce gidan daddyn inda ya kai masa suna tare da zahra ya fito yakarSa ya

"sallami drivern yakoma cikin falon azauna kan kujera,yana juyakwaWon ahannunsa."

"""daddy wai wannan menene a hannunka me zakayi dashi?""cewar zahra tana kallon hannun nasa"

"Murmushiyayi ya dubeta yace ""mabuWin tsuliyarkine zahra gobe zan kiwa malam shi akarya asirin da"

"akai miki dashi""ya faWi yana juyakwaWon"

"""mabuWin tsuliyata kuma daddy wanne irin asiri daddy waye zemin asirin?""zahra ta jero masa"

tambayoyin a Wan tsorace.

"""marwa da kkhadeeja sukayi miki dan inkasa cinki shiyasa ko nayi niyyabaya yiwuwa seta ™i tashi to da"

"wannan kwaWon sukayiasirin shine zan kai malam yabuWe""."

"dafe ™irji zahra tayi tace atsorace ""daddyn in marwa muna auran miji Waya kishi asata yimin haka ita"

"khadeeja amazaunin me zata min hakan?""ta faWi tana shirin yimasa kuka."

"rungumota jikinshi yayi yacec""ban faWa miki dan kisa damuwa arankiba tunda de Allah ya tonamusu asiri"

"ay shikenan kuma kowacce na hukuntata,marwa na,saketa kuma bazan taSa dawo daitaba,khadeeja na bata lokacin kawo mijin ure konacauramataduk wanda nagadama dan haka kiyi ha™uri kinji ko kishin mhaifiyarsu yasa khadeeja yin hakan,wanda nasan harda ™uruciya kiyafe musu""cewar daddy cikin"

rarrashi.

zahra shuru tayi tan nazarin irin ™iyayyarda khadeeja ke mata wanda bata taSa kawowa takai

"hakaba,ayko inde har hakane to cin tuwon kishiya ramakone seta yiwa khadeejactabon da har tamutu"

"bazata mance da ita ba.afiliko lanaSe kai tayi tace""to Allah ya kyauta daddy ashiryesu kade bi komai a hankali kaji""ta faWi asanyaye."

"ayko sosai ta,samu wani matsayi me girma,acikin zuciyarshi yajata jikinshi ya rungumeta yanacsa mata"

albarka.

*****************

jiki asanyaye marwa ta shiga gidan hajiya inda tasameta zaune ta tasa khadeeja agabase faWa take mata

"wanda khadeeja faWan har yaisheta sabida kullumba,fashi shine de take maimaia mata."

"""sannu hajiya da hutawa""cewar marwa tana rakuSewa jikin kujera."

"ayko hajia ™in amsawa tayi sema faWa data rufeta dashi tana faWin""jibeki dan Allah ™atuwar banza dake"

"wai ace ke zaki sa khadeeja gaba ki kitsa mata wannan makircin amatsayinki na uwa agareta kedaczaki sataca hanya tagari shine kikai mata jagorancin zuwa gidan boka wallahi marwa kinji kunya""cewar hajiya."

"""Hajiya kiyi ha™uri sharrin shaiWanne dan Allahbkiyi ha™uri wallahi bazan kuma ba""cewar marwa tana"

kuka.

"""Yimin shuru kima ™ara mana,ay sammanin ba kanwar lasabane,in kun samu matar tashi saiwar sala to"

"wallahi shi ubanku zeci,dan haka kima ™ara aki gashinan.""cewar hajiya."

Marwa ha™uri kawai take badawa amma hajiya banza da ita tayi ™arshema tashi tayi tabar gurin dan

bataso ko ganin marwar tanayi.

64

"Hajiya na barin gurin khadeeja taatso kus d rwa tace a hankali""anty marwa duk fa kece kika jefamu cikim"

"wannan masifar akanme daga tambayarki zaki fara Sarin zance""cewar khadeejar."

"""To khadeeja ya zanyi Allah de ya ™addarone wallahi ba gwanda keba nifa sakina yayi, khadeeja gashi"

"yasani inje in Wauko masa kwaWon nan ""cewar marwa."

"A zabure khadeeja tace""kin Wauko masan anty marwa?"""

"""Na Wauko mana khadeeja yanzuma na kimasa sabida yace inna kawo zemaidani Wakina""cewar marwa"

tana kallin khadeejar.

"""Shikenan kin Sata komai ant marwa kumawallahi daddy wayau yay miki baze maidakiba ""cewar"

khadeeja cikinjin haushin marwar kamar ta rufeta da duka.

"""Khadeeja kidena min baki don Allah wallahi inason daddynku banason rabuwa dashi ""cear marwa."

"""Ayko inde daddyne to sede muce Allah yaji™anki dan wallahi har,a lahira bazaki sameshiba""cewar"

khadeeja ta mi™e tabar gurin.

marwa hk ta kwana afalon tana kuka ranta naczafi taci kuka ta ™oshi.

*********

gari nawayewa daddy ya fice zuwa gurin malaminsa dan tun daren jiya sukayi waya yashaida masa

ankawo kwaWon.

koda ya isa gurin malamin cikin mutuntawa suka gaisa ya bashi mukullin.

"amsa yayi ya duba yayi murmushi yace""Alhmdllh alhaji tunda aka samo kwaWon.karya sihirin bazeyi"

"wahalaba dan haka saimu godewa Allah."""

"""to Alhmdllh malam yanzu yazaayi to""?cewar daddy."

"""Yanzu insha Allahu zamu lalata,sihirin kuma insha Allahu ba abindacze ™arabiyo baya.""cewar malamin."

"Wanni sanyine ya ziyarci zuciyar daddyn jin cewa yanzu zaa karya sihirin,gefe yakoma ya zauna yana"

kallon malamin.

"ayko sannu ahankali malam ya kwance layoyin jikin kwaWon,sannan ya murza mukullin a hankali dan yayi"

tsatsa yana tsoron kar ya karye yasa ya Wiga masa mai kafin ya murWa Win.

ayko cikin sau™i kwaWon ya buWe dede lokacin zahra taji wani zirrr a haq Winta.

malamin na gamawa ya ™one layoyin sannan ya yayiwa daddy bayani.

"""mun kammala alhaji yanzu basauran matsala insha Allahu Allah ya kyauta gaba kuma masuyi"

"kumaAllah ya shiryesu,"""

godiya daddy yayi sosai sannan yaba malamin kuWaWe masu yawa sannan ya baro gurin malamin ya

"wuce office dan aje yayi handing over abubuwa a office Win dan yau bayajin zekai yamma,a office Win dan yau ango yake agurin matar tashi."

********

"""ay wallahi zahra ni dama nasan khadeeja zata iya yin abinda yafi haka dan haka seki kiaye kisan rayuwa"

"wallahi""cewar halima a wayar da zahra ta kirata."

"""Wallahi zahra sena ta™aitawa khadeeja rayuwa ta indabta taSa tsammanibacdani take magana ba™ar"

"tsinanniya datuni yanzu inada ciki amma shegiyar ta tsaida komai"""

"""to ki maida wu™ar tuda de nasn daren yu daddy baze ™yalekibaseya karSiadakinsa""cewar halima tana"

dariya.

"""Ay wallahi zaman jiranshi nake ya dawo halima tun safe pant Wina ke ji™ewa inasauyawa,yau inshi be"

"amshi sadakin nasabanidakaina zan ki masa""cewar zahra tana dariya."

"""Kice yau zaa goge reni tsakanin tsoho da yarinya""cewar halima."

"""Wanne reni halima ay wallahi sede dan na farkone amma nasan daddyn baabinda ze iya daze wani"

"Wagamin hankali""cewar zahra."

"""Banda cika baki bestie na hanaki""cewar halima."

"""Ba bakiba wallahi halima har ™afa sena cik yofa tsohone meze iya karfa kimanta ni sabon jinice""cewar"

zahra tana dariya.

Sun jima suna hirar su ta nishaWi kamin suyisallama.

*****.

daddy nakan hanyarshi ta dawowa gidane hajiya takirashi take masa zancan marwa dake gidanta.

"""Ay hajiya ki sallameta kawai dannide ba maida ita zanyiba wallahi takama kanta tun wuritamayi saa"

"danabartabansa an Wauretaba""cewar daddyn"

"""Nima de ko da ace kaizaka maidata toni wallahi bada yawunaba dan nifa banason muamala

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login