Follow us on social media
Showing 3001 words to 6000 words out of 12469 words
Chapter 2 - My Uncle Aure Cikin Hawaye Complete Hausa Novel by Aishatu Haliru Bissalam
mu ta rasu shiyasa muka dakata daga post
Amman yau mundawo
[4/1, 6:13 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme: ππππΉπΉπΉ
MY UNCLE
ππππΉπΉ
*WRITTEN BY SHOLY*
Littafina free ne πππbana kudiba kowa na'iya karantawa
Page 5&6
To gaskiya shawarar da zanbaku shine kuyi gaggawar yiwa Aliyu aure idan har kunason ya rayu
Domin abinciken da mukayi mungano cewa Aliyu yanada matsananciyar sha'awa wacce itace ke haddasa mishi wannan ciyon marar
So gaskiya yana matukar bukatar mace akusa dashi
Aunty da jikinta yayi matukar sanyi domin a shekarun Aliyu yakamata ace yanada iyali amma inaa shi baima taba furtawa wata mace Kalmar so ba to yanzu yazasuyi
**********
Acan dakin da aka kwantarda Aliyu kuwa allurar da akayi mishi ta kwantarda sha'awa da kuma ta bacci su suka sashi samun relief dan haka Dr yabada umarnin kowa yafita abarshi shikadai domun samun Hutu
*******
Su iman ne sukayi saurin mikewa ganin aunty tafito daga office din Dr aunty meyake damunshi
Suka hada baki wurin tambayarta
Zazzabina kukwantar da hankalinku bari inkira gida insanar dasu
Tafada tana danna kiran mahaifinsu alhaji bala
Bayan sungaisa take shaida mishi Aliyu ba lfy gasuma a asibiti
Aikuwa ko minti talatin ba ayiba saiga ahalin gidansu Aliyu sunshigo asibitin
Ashedai Aliyu dan dangine domin gabada zaka zata kowani gidan bikine
Mahaifin Aliyu ne yasamu damar ganawa da Dr inda yayi mishi bayani kamar yanda yayiwa Aunty
Inda yakara dacewa alhaji idan har kunason rayuwar danku to wlh kuyi gaggawar yimasa aure kokuma yafada ahalaka
Domin yaronku yaron kirkine dayanzu yafada neman mata
Alhj yakara bawa Dr hannu suka gaisa
Mungode Dr Insha Allah zamuyi yanda kace
Dagaggawa alhaji bala yasamu ganawa da dan uwansa alhj mukhtar inda suka tuntube aunty ko akwai wata wadda Aliyu yakeso
Wlh baba bantabaji ko ganin wata wadda Aliyu yakeso ba kullum shine fadan danake masa akan yafitadda mata yayi aure amma abun dayake cemin waishi baiga wacce tayi mishiba har yanzu
To yayi mishi kyau Mu Insha Allah daukar wa abun matake domin bazamu zuba ido muna kallonshi hakaba alhj mukhtar yayan baban Aliyu yafada insha Allah kuma gobe Friday zamu daurawa Aliyu aure
Dawa Abba aunty ta tambaya domin haka suke cewa alhj mukhtar
Koma da wacece insha Allah gobedai aure ba fashi
********
Aliyu kam zuwa dare yasamu sauki kamar Wanda baiyi ciyoba dan haka Dr ya sallameshi
Sai wani ciccijewa yake kar afahimci abunda yake damunshi amma saidai ya makaro tuni Dr yasanar musu
*********
FRIDAY
Rana bata karya saidai uwar ya taji kunya
Damisalin karfe 20:17pm bayan angama sallar juma'a
Liman yayi sanarwar daurin aure kusan guda uku sannan yayi sanarwar daurin auren da yagirgixa dayawa dagacikin ahalin alhj sambo mai dala
Wasu kuma dasukasan kwanan zancen sai murna suke da jin dadi
Bakomai ne yagirgizasuba face jin
Daurin auren
ALIYU BALA MAI DALA
DAKUMA
FATIMA MUKHTAR MAI DALA
Aliyu da yayi mutuwar zaune domin bashakka dai shine aka daurawa aure to amma wannan wacece danshi shap yama manta wacece Fatima
Yayi matukar kidimewa domin abun yazo mishi ne amatukar bazata to taya ma baban nashi zaiyi mishi haka aure saikace akauye to ai ko akauyema andena irin wannan auren gaskiya dasake domin nibanshirya aure yanzuba duk wannan zancen Aliyu ne yakeyi dazuciyarsa
Salim ne yataboyeshi domin yayi nisa atunaninsa
Ganin da salim yayi aminin nasa baya cikin natsuwarsa yajanyo hannunshi suka fito daga masallacin
Amotar salim suka tafi yabawa security din Aliyu makulli tareda basu umarnin sukai masa motar gida
Aliyu kam kasa magana yayi domin shikadai yasan a irin yanayin dayake
***********
Acan gida kuwa da basusan meke faruwa ba idan akacire Aunty da ita tasan kwanan zancen
Abba ne yayi kiran aunty yace yanzunnan su shiryo suzo gabadayansu
Aikuwa basuyi kasa agwiywaba suka nufi gidan Abba
Iman da tun safiyar yau takejin gabanta yana faduwa sai kuma yanzu abun dayakara tsananta
TUSHEN LABARI
Alhaji sambo mai dala hamshakin mai kudine Wanda yayi suna akasar nan yana zaune agarin Kaduna matarsa daya hajiya Babba yayansu hudu kacal
Alhaji mukhtar ne Babba wanda yakeda mata biyu hajiya sa adatu Wanda suke kira mama sai hajiya Fatima suna kiranta momy yanyan mama uku Maryam ce Babba sannan karima sai kuma Fatima wacce suke kira iman wacce itace auta Allah sarki har tagama haihuwarta Allah baibata da namijiba
Sai hajiya Fatima (momy) wacce sanyawa iman sunanta tanada Yaya shida sambo ne Babba Wanda ake kira Abba domin sunan kakansu yaci sai khadija sannan ikilima sannan faruk wannan suhaila sannan Mubarak shine auta
Mama da momy suna zaman lfy bawanda yataba jin Kansu koda sunsami sabani to Abba zai zauna yayi musu nasiha nandanan kuwa zasu zauna sushirya Kansu
Sai kuma ALHAJI BALA Wanda matarshi daya hajiya balkisu wacce suke kira ummah yayansu biyar Hauwa u ce Babba wacce suke kira aunty sannan Usman sai kuma abubakar sannan Jibril sai kuma autansu Aliyu
Dukansu sunyi aure harda yayansu Aliyu ne kawai yarage baiyi aure ba Aliyu yafara zama gidan Hauwa (aunty) ne alokacinda Allah yayiwa mijinta rasuwa saita roke alfarmar aliyu yadawo gidan dazam kasan cewarta batada da namiji yarta daya salma wacce sa'ar iman ce aunty na matukar son iman tuntana aka bata ita ahannunta tagirma
Sai HAJIYA HAFSATU itace ta ukku ya yayan alhaji sambo mai dala tayi aure a gombe yayanta biyu suhaila da kuma abdulhameed
Suhaila tayi aure Abdul hameed kuwa sa'an Aliyu ne
Sannan NAZIFA YAR auta awurin alhaji sambo mai dala yayanta ukku najib, kabir dakuma zahra
Suma duka sunyi aure sai zahra wacce sa'ar su iman ce
Wannan kenan
MUNDAWO ASALIN LABARI
************
Sanda suka isa gida Abba har anhada meeting baba,Abba ,ummah,momy dakuma mama sai momy nazifa kasan cewar agarin tayi aure saiga isowar su aunty
Abba yakira Aliyu har yagaji amma yaki yadaga
Dan haka aunty tace sukira salim maybe suna tare Dan haka Abba yakira salim bugu daya ya daga nan abba yagaya mishi yanzunnan yanason ganin Aliyu yabashi minti goma ya'iso gidan
Iman kam gabanta sai faduwa yake ganin ankora Salma amma ita ance tazauna sai takara shiga fargaba
Aliyu ne da salim sukayi sallama suka shigo ran Aliyu amatukar bace har idonshi yacanxa kala izuwa ja bayan yagaida sun Haida su Abba dasu mama suka sami wuri suka zauna iman kam izuwa yanxu amatukar tsorace take domin tasan ba lfy ba
Abba ne yayi gyaran murya sannan yafara magana. To mungodewa Allah daya nuna mana wannan ranar kai dai Aliyu kasam meke faruwa imance dai zamuyiwa fashin baki
Ke iman amtsayinmu na iyayenki wayanda muke ganin mun'isa muzarta ko wanne hukunci akanki abisa rashin lafiyar dan uwanki muka yanke shawarar hadaki aure da dan uwanki Wanda yanzu haka kina amatsayin matar Aliyu ne iman da Aliyu amatukar razane suka dago iman wacce tafara ganin gari najuya mata sai kuma Aliyu da yayi saurin mikewa tsaye domin shi baitaba kawo wannan jaririyar yarinyar aka aura mishiba
Faduwar iman ita tamayar da hankalin kowa kanta Wanda tuni ta sume
ππππππππππππππππ
[4/1, 6:14 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme: ππππΉπΉ
MY UNCLE
ππππΉπΉ
Writing by:- sholy
Wannan shafin nakune masoya littafin my uncle:-
My Jamcy
Maryam Saminu
Maryam Lawal
Mashida
Rukayya Mazuga
Asma'u Almustapha
Fauziyya Aminu
Inasonku kuma inaji daku matuka wannan shafin nakune kuyi yanda kukeso dashi l love you lodi lodiπππππ
Page 7
Faduwar iman ita tamayar da hankalin kowa kanta Wanda tuni tasume
Aikuwa tuni sukayi kanta aunty ta tallabota saifaman kiran sunanta take amma ina ko motsawa batayi ba hankalin kowa yayi matukar tashi
Aliyu ne yazo da ruwa yaduka yashafamata afuska wata doguwar ajiyar xuciya tayi tarida fashewa da kuka
Dan Allah aunty kicemin wannan mafalkin nawa bagaskiya bane wlh banason shi ni inada Wanda nakeso dan Allah Abba kada kuyimin haka ni uncle yayanane bazaitaba zama mijina dan Allah Abba kuce bagaskiya bane mafalki nake tafada tana kara fashewa da kuka
Awurin bawanda iman bata bawa tausayiba saidai bayanda zasuyi domin anyi hakan ne domin ta tallafi rayuwar dan uwanta
Aliyu kam tsaki yaja dominshi haushima tabashi tunda take tunanin kamarshi wai zaiyi rayuwar aure da karamar yarinya kamarta
Dan haka batareda sanin kowaba yabar dakin
Saida ummah da momy sukayita lallashin iman tareda kwantar mata da hankalin cewa za a samu mafita sannan akasamu tayi shuru
Mama kuwa mahaigiyar iman tsaki taja tana cewa kada ma tahakura tunda dan uwan naki kike gudu shi baice komaiba sai kece maibakin magana ko Allah idan kika matsamin sawa zanyi Aliyu yayi miki dan Karen duka
Su momy sai hakuri suke bata
Wannan kenan
**********
Aliyu kam yana fita yatarar da salim acikin mota dan haka ba bata lokaci sukabar gidan
Agaskiya Aliyu kai dan gatane irin wannan aure haka ai wlh bakaramin gata su Abba sukayi maka ba
Aliyu ya harareshi salim wlh su Abba bakaramin xubarmin dagirma sukayi ba acewai surasa wacce zasu hadani aure da it a sai wannan jaririyar yarinyar Allah da ni mace ne dana haifeta
Kai karewar zubarda girma wai agabanta suke cewa wai zata taimakenina kan abunada kedamuna kajifa salim ai saisusa tarainani yafada yana karajin ranshi nabaci
Dariyar shakiyanci salim ya kyalkyale da ita yana cewa to karya akayi bataimakon naka zatayiba tunda kai jarabar tsiya ce dakai....
Aliyu yayi saurin katseshi Allah yakiyaye yoni kowaci irin jaraba ce dani ai wlh nafi karfin insauketa akan wannan yarinyar Allah yakiyaye
Dariya salim yakara saka mai ai wlh kuwa Aliyu zaka bani labari ne watarana kai bakasan kananin yaranma sunfi dadin sha'aniba
Kai nifa kadena ma kwatanta watarana zan zauna inyi rayuwar aure da yarinyarnan
Hmmmm murmushi salim yayi zakayi bayani kana kuka da idonka akan iman
Allah yakiyaye wlh Aliyu yafada dai dai lokacin da sukayi parking a gidan da Aliyu yagina
Gidane yakai gida kamar akasar turai yahadu iya haduwa masu karatu nabarku da kanku Ku kissima haduwar gidan
Katon falone sai two bedroom acikin falon sai kuma kitchen sai dinning area sai kuma sama inda nanma wani katon falone sannan three bedroom kowanne da toilet acikinsa toilet dinma abin kallone asaman ma akwai kitchen gidan dai tubara kalla masha Allah dan yahadu
Aliyu kam baima tsaya magana da salim ba yabude dakinshi daya dayake agyare yashiga wow dakinkam yahadu domin komai nadakin farine dakin yayi matukar haduwa
Salim da yabiyo Aliyu yana yimishi shakiyance yana cewa Allah dai yanuna mana munkawo maka iman gidan nan mun danka amanar ka awajenta ko ma huta da wannan jarabar take hakanne yakara hasala Aliyu watonma amanarshi za abayar awurinta yayi saurin rufe dakinshi domin kar salim yacigaba da gasa mishi wayannan magangannun dayake ganin sunkusa tarwatsa mishi zuciya
Dariya salim yayi yana daga murya yanda Aliyu zaijiyoshi ango kasha mai yafada yana barin falon yanufi gidanshi
Aliyu kam wanka yayi kozai rage jin yanda yakeji bayan yagama shiryawa yakwanta domin so yake yayi bacci yanda zai dansamu natsuwa
Aikuwa bajimawa bacci barawo yayi awongaba dashi
Wannan kenan
*****"***
Acen gidan Abba kuwa iman tasake kamar ba abunda yafaru domin karfin gwiywarda su ummah suka bata akan idan bataso baza ayi mata doleba dole asan yanda za ayi ,sukuwa sunyi hakane domin ganin yanda ta tada hankalinta
Da aunty ta tashi wucewa ummah tace abar mata iman nan aikuwa itama salma tace ba inda zataje ummah sai dariya take tanacewa to idan akakai iman gidan mijinta yazakiyi salma
Aikuwa sai kukan iman sukaji ummah sai tambayrta take lafiya
Ummah ni wlh kidaina cewa mijina ni wlh bamijina bane kuma bazanje gidanshiba
Ummah da kwata kwata tama manta plan dinsu tayi saurin cewa yihakuri iman wasa nake ba Inda zakije
Aikuwa nandanan tasaki ranta
Anan akabarta ita da salma
********
Aliyu baidawo gidanba sai karfe 10:7pm shima azatonshi su iman nagidan aunty shiyasa yazo nan gidan domin shigani yake yanzu yarinyarma angama jamishi raini awurinta dan haka ko gidan aunty bazaijeba
Duka globes din falon akashe suke yafara taka step din hawa sama iman da yunwa tadameta tafito domin neman abunda zataci kayan baccine kawai ajikinta rigace mai maballayye kayane masu laushi da daukar hankali tana daura kafanta kan step kan kuskure kafan nata yagoce aikuwa tatifi zuuuuuuu zata fadi dawani irin zafin nama ya rungumota gabadaya ajikknsa
I love you Lodi Lodi masoyana ππππππππππππ
ππππππππππππππππ
[4/1, 6:15 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme: ππππΉπΉ
MY UNCLE
ππππΉπΉ
Writing by:- sholy
Wannan shafin nakine kawata daya tamkar da dubu Hadiza bala hashim wannan shafin nakine kiyi yanda kikeso dashi ππππππππ
Page 8
Tana daura kafanta kan step kan kuskure kafan nata yagoce aikuwa tatafi zuuuuuuuuuu zata fadi dawani irin zafin nama ya rungumota gabadaya ajikinsa
Subhanallah wani itin yarrr yaji tsikan jikinshi yatashi aikuwa nanda nan yarabata da jikinsa
Ke wai bakida hankaline bakya kallon hanya zakizo kifadomin yafada
πkunjifa masu karatu wai tafado mishi kamar bashine yarungumota ba ππ
Ke kullum kamar aljana sai kinfito da dare
Uncle dan Allah kayi hakuri wlh yunwa nakeji kuma bahaskene shiyasa
Ok dan kinajin yunwa shine zakizo kifadominko
To wlh barijin ance wai Ke matata ce kice zaki lawomin raini wlh lallasaki zanyi baruwana
Dan Allah wuce maza kikwanta yafada cikin tsawa aikuwa dagudu tabar wurin da kallo yabita yana karajin haushin wai wannan karamar yarinyar ce matarsa
Allah yakiyaye yafada kamar yana magana dawani
Sannan yawuce sama zuwa nasa dakin
Sanda yagama sake sake azuciyarsa sannan bacci barawo yayi awon gaba dashi
Haka itama iman awurinta dakyar bacci yayi awon gaba da'ita
Saidai muce asuba tagari
Aliyu&iman
***********ayau Aliyu yasamu kiran gaggawa daga ogansu cewa aikin gaggawa yataso dan haka duk abunda yakeyi ya'ajiyeshi gobe karfe 8:00 tayi mishi a abuja
Dan haka yafara shirye shiryen komawa abuja danshi kiranma dadi yayi kafinyadawo yanason samun mafitan yanda makomar aurensu zata kasance da iman dan gaskiya bazai iyazama da ita amatsayin mataba
Dan haka bayan yashirya kayansa yafito falon salma ce kawai yasamu afalon
Ke yakirata salma tayi saurin juyowa
Ina iman yatambayeta
Tana daki uncle
Kice mata maza tazo ina nemanta
Salma tayi saurin tashi domin tasan ba'awasa da aikin uncle
Tana zuwa tasame iman akwance tana charting duka takai mata abaya
Ke kitashi mijinki yanason ganinki
Harara iman tabankawa salma mijina kuma gingani ko salma wlh banaso zan hadaki da ummah wlh
To karya nayi ba mijinki bane salma tafada tana dariya
Ganin iman tafara hawayene yasa salma
Cewa wlh bawasa nakeba uncle nakiranki kuma idan kika bata masa lokaci kinsan sauran
Aikuwa iman da sauri tasauko daga kan gadon tanufi dakin Aliyu
Sanda tayi sallama yafi akirga ba amsa tabude Kofar tashiga yana zaunene abakin gado yana aiki a computer dinshi gaidashi tayi ko kallonta baiyiba sanda yakare abunda yakeyi sannan yadago yakalleta
Iman yakira sunanta tadago takalleshi sannan tayi saurin dauki idonta akanshi domin bazata iya jure kallon dayake yimataba
Sanda yakara kiranta sannan ta amsa tareda dukar dakanata tana wasa da zoben hanunta
Shekarunki nawa yawatso mata wannan tambayar dataxo mata abazata
Tayi saurin dago ido takalleshi ita yake kallo dan haka tayi saurin dukar da kanta
17 tabashi amsa
Kinason aurene iman yakara jehomata wata tambayar wadda tasata rudewa
A a a wallahi uncle a a
Tafada cikin rudewa
Murmushine yasubuce masa domin tabashi matukar dariya yanda tarude haka shiyasa ya murmusa danshi bama'abocin dariya bane shiyasa ya murmusa
Ok to iman kinga dai Ke karamar yarinya ce yanzu baki isa aure ba tunda ko secondary baki gamaba to inaso kimanta cewa wai Ke matatace ke hanyarzu amatsayin kanwata kike to ada naso insama mana mafita amma kinga anyimin kiran gaggawa a wurin aiki zanyi akalla four months kafin nadawo
To insha Allah danadawo zansama mana mafita domin karatu nakeso kuyi yanzu ba auraba insha Allah ni zansama miki Wanda nayarda da halinshi idan kingama karatunki kafin lokacin kin'isa aure
Iman kam sauraronshi kawai take lalllai uncle ma yarainata wai ita ce karamar yarinya
Kinji abunda nafada ko
Tadaga mishi kai alamar eeh
Yace to banda kula samari idan kuwa nakama Ku kuna kula samari to zanyi matukar saba muku
Tashi kije da kallo yabita lokacinda da tamike tana tafiya kayan jikinta sunyi matukar karbarta Riga da sket ne dunki kamar ajikinta akayishi yanda ya amsheta hips dinta yabi da kallo yanda take tafiya Iman yakira sunanta batareda yasan abunda zaice mataba
Yanzu akafara masu karatu kudai kubiyoni domin yanzu cakwakiyar zata fara I love you masoyana
ππππππππππππππππ
[4/1, 6:06 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme: ππππΉπΉ
MY UNCLE
ππππΉπΉ
Written by sholy
Sadaukarwa ga kawa kuma aminiya d
aya tamkar da dubu ππ
Page 9
Hips dinta yabi dakallo yanda take tafiya iman yakira sunanta batareda yasan abunda zaice mataba
Na'am uncle tajuyo
Ok kibarshima jeki kawai yafada duk yarude
Tana fita yasauke ajiyar zuciya yana cewa Allah yakiyaye, wannan karamar yarinyar inaa bazaiyuba
Tana shiga daki salma tashiga tsokanarta
Tana cewa har angama shan soyayyar wlh iman harnaji nima aure nakeso
Iman takaimata duka tana cewa soyayyar me ai bazakiga soyayyaba sai na aure Abdul dina alokacin zakiga miye love
Kice astagafurillah iman salma tafada
Sabida me iman ta tambaya
Saboda ke matar wanice amma kina kiran sunan wani kato
So what iman tafada tana daga kafada ba'alamun damuwa atattare da ita
Haka suka cigaba da hirarsu
*********
Yau kimanin sati biyu da tafiyar Aliyu
Yasake aikinshi kawai yakeyi dan wani daji akaturasu inda ake zargin akwai masu garkuwa da mutane
Aliyu jarumine ko afagen daga shiyasa komai za ayi shine agaba
Agida kuwa iman ma tasake sai karatunta takeyi hankali kwance tama manta da wata maganar anyi mata aure
Harda gargadi tayi ma salma kancewa karta kuskura tagayawa yan class dinsu wai ammata aure shiyasa ko a group dinsu bawanda yasani
*********
Kasan cewar hankalin Aliyu ba akwance yakeba sai ciyon nashi yakwanta Yadan dena tashi koyatashi amma baya mishi sosai
*********
Acan gida kuwa da wayo ummah tashiga gyaran matar dan nata lokacinda yarage saura wata daya Aliyu yadawo momy taroke alfarmar dan Allah tanaso abata iman akwai shirin datakeso tayi mata
Dama iman Yar dakin momy ce momy na bala'in sonta kamar ita tahaifeta
Momy takudiri aniyar saitasa Aliyu kuka da hawayensa akan son iman sannan zata karya masa wannan dokar tashi narashin son yara yan kasa da 20yrs
Dan haka takanas tadauko wata daga Niger domin gyaran yar tata iman nata tambaya miye wannan ake mata amma momy tacemata kawai dai za agyara mata jikinta ne
Iman tace to meyasa ba'ayiwa salma ba momy tace da angama da ita sai salma dakyar dai akasamu akayimata wayo
Aikuwa aunty luba dan haka suke kiran matar Yar Niger tashiga gyaran iman ba kaukautawa
Aikuwa kwana biyu fatar iman ta fara murjewa idan kakalleta sau daya saika kara kallonta
Gyara akemata ba