Follow us on social media
Showing 12001 words to 12469 words out of 12469 words
Chapter 5 - My Uncle Aure Cikin Hawaye Complete Hausa Novel by Aishatu Haliru Bissalam
da baba sun burgeni kai amma iman inatayaki murnar samun handsome guy irin uncle dama wlh kundace
Salma tawaro ido ke kuwa suhaila kinada hankali kinsan waye uncle kuwa nikam wlh bazan iyaba ai yagayamin shima bayasona kuma karatu yakeso muyi daga mungama shida kanshi zai samo mana mafita kuma nasan Sakina zaiyi inje in aure Abdul dina
Amma wlh ke iman wawuyace to wlh ina gaya miki kada ki kuskura kiyi wannan wautar domin rabuwarki dashi bakaramar wauta bace yarinya kikama abunki hannu bibbiyu domin wlh irinsu uncle sune mata ke rubibi dakudinsuma wlh amma ke gashi kinsamu kinaso ki tafka babbar wauta
Haba salma keda yakama ki bani shawarar yanda zanyi murabu da uncle. amma zakizo kidinga batamin rai
Ganin duk haryar da suhaila zatabi taja hankalin iman taki tayarda kawai saita bullo mata tawata hanyar(masu karatu kada kumanta suhaila matar aure ce itace su iman sukayi bikinta lokacin har uncle yahana iman zuwa)
Haba kawata da maganarki kuwa to zanbaki wata shawarar nafarko dai saikin cire tsoron Aliyu aranki sauran kuwa zokiji iman tamatso cikin jin dadi suhaila tafada mata zaro ido naga iman tayi ke suhaila anya kuwa zan iya haba kawata zaki iya mana kamardai ba ima din danasaniba wlh kuwa zaki iya idan dai harkinaso Aliyu yasakeki dake
OK toshikenan zanyi duk yanda kikace suhail indai uncle zai kyaleni inje in aure Abdul dina
Yawwa aminiyata suka fada suna tafawa haka suka cigaba da firarsu suhaila nata kara karfafawa iman Gwuiwa aikuwa iman tadauka 100% sai 4:30pm iman tabargidan tareda daura damarar aikata abunda suhaila tagaya mata
Tana tafiya suhaila ta fashe da dariya
Iman kenan ai wlh idan kinsan wata bakisan wataba hmmmmmmm uncle inatayaka murna tafada tana kara fashewa da dariya
HMMMMMMM!!!!!!!!! Nima sholy nafada
Kudai kawai kucigaba da bibiyar littafin my uncle domin jin yanda zara kya
Ina mai Baku hakuri jina shuru kwana biyu wlh muna shirye shortened fara exam ne on Monday Dan Allah kutayamu da addu a Allah yabamu sa a nagode nagode nagode !!!!!!!!!
Inayiwa kowa barka da juma a
I love you all my fansπππππππππππππππππππππππππππππππππππππππππ
VISIT www.aihausanovels.com.ng For More Novel.
AIHAUSANOVELS is website consists of hausa novels note, the reason of launching this site is to Entetaint, Motivate and Educate our readers.
We provided hausa novels of many type, Such Adventure, love, romance, fiction, non-fiction, mystry, fantasy, action e.t.c from hausa Authors
We provided a new and old novels both softcopy and hardcopy from our Author with thier permission.
AIHAUSANOVELS shafin yanar gizo ne wanda yake ?auke da littattafan hausa, dalilin bude wannan shafin shine domin Kayatar masu karatu da kuma ilimantar da su.
Mun samar da littattafan hausa na nau'uka daban-daban, kama daga littafin, soyayya, tatsuniya, almara, Hikayoyi, gyara kayanki (yadda mata zasu kula da kansu a gidan mijinsu) da dai sauransu, daga Marubutan hausa.