Follow us on social media

Showing 1 words to 3000 words out of 12469 words

Chapter 1 - My Uncle Aure Cikin Hawaye Complete Hausa Novel by Aishatu Haliru Bissalam

ο»ΏVISIT www.aihausanovels.com.ng For More Novel.

AIHAUSANOVELS is website consists of hausa novels note, the reason of launching this site is to Entetaint, Motivate and Educate our readers.



We provided hausa novels of many type, Such Adventure, love, romance, fiction, non-fiction, mystry, fantasy, action e.t.c from hausa Authors



We provided a new and old novels both softcopy and hardcopy from our Author with thier permission.



AIHAUSANOVELS shafin yanar gizo ne wanda yake ?auke da littattafan hausa, dalilin bude wannan shafin shine domin Kayatar masu karatu da kuma ilimantar da su.



Mun samar da littattafan hausa na nau'uka daban-daban, kama daga littafin, soyayya, tatsuniya, almara, Hikayoyi, gyara kayanki (yadda mata zasu kula da kansu a gidan mijinsu) da dai sauransu, daga Marubutan hausa.

πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ
MY UNCLE
πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ
Writing by:-aishatu haliru bissalam

Sadaukarwa:- nasadaukar da wannan littafin ga aminiyata Jamila attahir (Jamcy)

Littafina free ne banaπŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€ kudiba kowa na iya karantawa

Dasunan Allah mai rahma maijinkai:-

Page 1

Tafiya suke cikin natsuwa da kamala sanye suke cikin dogon hijab Wanda yakaimusu har kasa rugume suke da alkur'ani mai girma ,niqab dinda suka sanyane yahanani ganin fuskokinsu dan wani matsakaicin gida naga sunbude mai dauki da matsaikin parking space Gidan irin gidajennanne masu komai yana acikin daki sallama sukayi alokacinda suka bude kofar falon ba laifi gaskiya falon ya hadu , sallama sukayi adaidai lokacinda wata mata take fitowa kitchen tare da ansama musu sallamar matar bazata wuce shekaru 45 ba

Sannunku da dawowa yan makaranta tafada cikin murmushi

Dayarce wacce tadanfi tsayi ta amsa mata tare da cire niqab din fuskarta
Gaskiyafa yarinyar tahadu farace mai tsayi wacce shekarunta bazasu wuce 17 to 18 ba
Tanada dogon hanci tanada manyan idanu ammafa yarinyar tayi matukar kama da matarnan

Ke iman bazaki cire niqab dinne ba yau matar tafada tana murmushi make kafada tayi irinna yara shagwababbu alamun bazata cireba

Tsaki dayar taja tana cewa dan Allah shareta aunty aidantaga kina kulatane take kara wani iyayi nidan Allah bani makullin daki inje incire kayana tafada

Aunty kinga salma ko wlh kifita hanyata wow!😱tsarki yatabbatarma makagin mai wannan murya saikace ana busa sarewa masha Allah

Aunty ce tace nidai dan Allah kundawo yanzu zakuzo kusamin ciyonkai to dan Allah kuje kucire kaya kuzo kushiga kitchen yau uncle dinku yana hanya

Atare suka hada baki wurin cewa UNCLE😳

Eeh shi ko dawata matsalarne

A a suka fada sukayi suu suu suke shige dakinsu

Wacce aka kira da iman ce tayi azamar zage hijab dinta tareda niqab ya subhanallah ai saida nakusan sumewa atsaye tsarki yatabbatarma makagin wannan halitta yarinyace wacce zasuzo age daya da ita salma din farace mai matsakaicin tsawo tanada hanci Wanda yakarama zagayayyar fuskarta kyau tanada Golding &sexy eyes bakinta dankarami wannan nake tunanin anya kuwa cibi zai shigaπŸ€ͺlol pink ne wanda zakayi zaton pink jambaki tashafa amma inaaa wannan baiwace daga Allah ga diri tako ina yarinyar tahadu ga hips ga boobs πŸ€ͺπŸ™ˆ masha Allah fadawa tayi kan gado tare da cewa munshigadakin salma uncle zaidawo yaufa aunty tace tafada cike da damuwa

Itama salmar cike da damuwa tadube iman tare da cewa ni wlh iman yanzunnan zanje nazakulo tsofaffin hijabaina na wankesu dan kinsan bamaganar sa gyale agidannan tafada tare da nufar wani kwando da alama nanne wurin kayan dattinsu

Dan guntun hawayene yazuboma iman tana cewa ni wlh matsalata duk nakyautar da hijabaina na islamiyya ta ne kawai yarage wai dan Allah salma memuka tsarewa uncle ne shikenan mu bamuda sakewa dazaran yana gari ni wlh nagaji

OK tunda kingaji idan yazo saiki sanarmai salma tafada tare da hararta tana jawo hijabanta gida biyu

Zabura iman tayi tareda zare idanu tace dan Allah rufamin asiri banmanta da tsallen kwadon ranarba

Kyalkyalewa da dariya salma tayi tare da cewa Allah kinsan ranar iman wlh ranar ni kema kike ban tausayi jinake kamar inyi dariya wlh ranar

Itama iman din dariya tayi Wanda yasa beauty point dinta lotsawa kuma yakara mata kyau tace wlh kuwa salma uncle mugune yasan duk wasu hanyoyin mugunta

Salma ce tayi saurin rude bakinta tana cewa nidai baruwana karki jazama min kinsan yana hanya tafada lokacinda take canza kayanta xuwa doguwar Riga Mara nauyi

Haka suka cigaba da hira tare da tattauna kalolin muguntar uncle kaya suka sauya suka shiga kitchen domin sama ma uncle abunda zaici kafin yasauka

Matashin saurayine dan kimanin shekaru 33 ahankali yake saukowa daga matattakalar jirgi sanye yake cikin kakin soja wow gaskiya gayen yahadu masha Allah farine dogo gaskiya yacika namiji tako INA da ko wacce mace mai aji da kyau zatayi burin mallakarsa yanada wasu irin sexy eye tare da wani pink lips kai intakai cemuku dai masu karatu yayi matukar kama da jarumin film din India dinnan miskili πŸ€ͺ ya hadu tako ina tafiya yake irin tasu tasojoji aikuwa yan matan dake wurin duk sunsaki baki suna kallonshi Sumayya mai hwara ansaki baki anga handsomeπŸ€ͺπŸ€ͺπŸ€ͺπŸ€ͺπŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€ da sauri security dinshi suka karaso tare da karbar akwatinshi da jakar da ke goye abayanshi aikuwa saigawasu yanmata nacewa lahhh kuduba jarumi film miskili a Nigeria

Sauri yakarawa tafiyarshi danshi yatsane kallo to sai tafiyar tashi takara kayatar da mutanen wurin

Motocine guda uku danshi baicikason tafiya da security dayawaba amma duk dahaka ogansu sai ya hadashi da security wannan kenan

Acan gida kuwa sunkammal shirya komai sunjere a dinning ko wacce taje tayi wunka domin kar oga uncle yazo yace tsami yakeji lolπŸ€ͺπŸ€ͺ

Hon matocin sukayi mai gadi ya wangale get domi. Yasan yau akwai babban bako bayan sundaidaita parking dinsu yafito lokacin da mai gadi yakaraso tare da cewa alhaji barka da zuwa ya hanya. Cikin halayyarshi wacce haifaffiya ce agareshi woto miskilanci ya ansa mata tare da cewa yawwa sannu baba yagida dan Allah baba kadena cemin alhaji kafadi sunana nafi jin dadi

Murmushi baba yayi tare da cewa bazan iyabane wlh nariga nasaba

Su iman wayanda suke lekinshi ta window dake cikin dakinsu sukayi saurin sakin labulen tare da kallon juna suka kwabe fuskokinsu kamar zasuyi kuka

Shigowa yayi tare da yin sallama acancikin makoshi wannan idan baka saurara sosaiba ma bazakajiba aunty ce ta nasamishi tare da cewa oyoo dan kakena murmushi yasakarwa aunty wanda yasa lumatunsa lotsawa aunty barka da gida musameku lfy lfy qlau ALIYU ya hanya

Alhamdulillah
Yanwa to kaje kahuta kazo kaci abinci

Yawwa kawai yace yanufi dakinsa

Tsawon awa biyu yadauka kafin yafito sanyi yake cikin wata jar polo da black Jens sumar kanshi sai kalli take tasha gyara sai kamshi ketashi ajikinshi wannan gaba daya yakarade falon masallaci yafara zuwa yayi sallar magrib da isha sannan yadawo abinci yaci yakoshi aunty nata dan janshi da fira sabida shi ba ma abocin magana bane said dai yace uhumm a a

Dago idonshi yayi yadube kofar dakisu tare da cewa yarannan basa nannane

Wlh sunanan aciki gajisu kamar basuji dawowarka ba tsaki yaja tare da ajiye cokalin hanunsa yanufi dakin

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
[3/24, 6:56 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme: πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ
MY UNCLE
πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ
Writing by:-Yar mutan bissalam

Sadaukarwa ga kawata kuma aminiyata Jamcy baby

Littafina free ne πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€bana kudiba kowa na'iya karantawa

Page 2
Wlh kuwa sunanan ciki kajisu kamar basuji dawowarkaba tsaki yaja tare da ajiye cokalin hannunsa yanufi dakinsa yana fadin

Aunty kiturominsu yanzunnan

Murmushi aunty tayi tarida fadin hummm mai hali baya fasaha halinsa

Dakin nasu tanufa ta tura Kofar zaune suke akan gado kowa yana latsa wayarshi dan ba fira sukeyiba

Sallama aunty tayi musu gabada suka dago Kansu tare da ansawa

To saikutashi kuje Aliyu yana jiranku adakinshi

Zare ido sukayi tare da fadin munshiga ukku musamman iman wacce itace sarkin yan tsoro

Juyawa aunty tayi tabar dakin

Sunyi sallama yafi akirga abakin Kofar falon nashi amma shuru kakeji Dan haka suka turo Kofar salma ce agaba iman na bayantazaune yake akan dai daga cikin kujerin dakin saifaman aiki yake akan laptop harkasa suka duka suka gaidashi amma ayanda ya ansa balallaine mutum yajiba. Aikin nashi yacigaba dayi sun dauki akalla tsawon minti talatin azaune amma baiko kalli wurinda sukeba harsunfara takura da zaman sannan ya kashe laptop din tareda janyo wayarshi nanma yabata akalla mintuna goma yana dannne dannensa

Ku yan iska ko kunfi karfin kuji mutum yazo kuzo kugaishi ko yafada dagowa sukayi suka kalleshi amma kuma yana cigane da danna wayarshi kamar bashine yayi magarba kallon juna sukayi .

Kobada Ku nake magana bane yafada cikin tsawa

Salmace tace wlh uncle nidai Ina sallah ne alokacin

Uhummm kawai yace sannan yadubi iman yadauki akalla 30 second yana kallonta kafin yajenye sexy eyes dinshi akanta yadubi salma yace tashi kije

Dasauri iman tamike zata bita wani kallo yayi mata
Ke na sallame kine
Dasauri tadawo tazauna ita kuwa salma tuni tabar dakin

Aikinshi yacigaba dayi batareda yakara ko kollon wurin datake arakubeba

Acikin ranta ita kuwa cewa take waini meyasa uncle yafi tsanata ne

Kitashi kije ki wankemin bandakina sannan kigyaramin daki muryarshi tadake dodon kunnenta

Mikewa tayi tare da shigewa ciki tana turo baki

Kallon dakin tayi tare da bin ko ina da kallo dakin fyass dashi bawani alamun datti komai nacikin dakin farine tass dakin ya hadu iya haduwa uncle akwai tsafta tafada tare da nufar toilet din shima haka fyass yake ahankan takara wanke bandakin sannan tadawo bedroom din shima takara gyarashi yayi fyass tukunna turaren wuta sannan tafesa na fesawa nan take dakin yadau kamshi mai dadi aliyu ma abocin son kamshine dan haka kullum bazaka rasa akalla turare kala goma akan madubin dakinshiba falon takoma tareda dukawa tace

Uncle nagama
Saida yakare mata kallo sannan yace mikomin wancen akwatin

Bayan tajanyo akwatin dole takara zama domin baibata iznin fita ba yariga da,ya koyamusu idan dai har baibaka iznin fitaba ta ba inda zakaje harsai yace

Buda akwatin nan kidauke kayanku budawa tayi tareda kallonshi

Kidauka mana kuma wlh kada inga yarinya tasa wannan kayan tafita dasu waje dan wlh zanyi migun saba muku kinjini ko
Dauka tayi tafice damurna tashiga dakin nasu tatarar salma tana waya kallonta tayi yanda take kashe murya tana cewa haba baby aikasan wlh inasonka sosai
OK yaushe zasuzo

Kai baby wlh harkasa naji dadi tauyayi zamuyi maga anjima

Hajiya yadai wannan kayan daga ina salma tafada

Ke tsarabar da uncle yakawo mane ce

Atare suka buda dogayin rigunane sai riga da wando kayan sun hadu matuka murna sukayi tayi kowacce taja nata tasa adurowa
Wannan kenan

Kwance yake amma ba bacci yakeba juyi yake amatukar galabaice agogon da ke gefen gadonshi ya kalla 2:15 na dare ya ilahi yafada abun nayau yafi nakullum domi. Yanda mararshi takeyimishi ciyo bama gaskiya bane yasha maganinshi amma abanza kamarma karuwa yake number amininshi Dr salim sai da yakira sau biyu sannan yadaga cikin wata irin murya yace yadai Aliyu kira da Wannan dare haka kai bakasan ba akiran ma aurata da dareba yafada cikin shakiyanci Aliyu da mararshi tayi wani irin mirdawa yace banida lfy Dr wlh marata kamar zata balle tashi Dr tayi tareda cewa kasha maganinka mana

Wlh Dr Nasha amma kamar karamin ciyon yakeyi

Kagani ko Aliyu dama nagaya maka akwai lokacinda maganin zai daina aiki gashi kuma tunyanzu yadaina nagaya maka mafita amma kaki to wlh idan dai har baso kake kakashe kankaba kayi gaggawar amfani da mafitar da nagaya maka

To yanzu bawani taimako dazaka yimin Dr temako dayane kaje kasamu ruwan zafi da Lipton kamatsa lemun tsami zai rage maka radadi

Haka kuwa akayi yamiki dafe da mararshi yafita babban falo yashiga kitchen gum yaji yayi karo da mutum kara tasaki mai karfi dan ita duk daukarta aljanine fitowarta kenan kishirwa ta tadata tazo daukar ruwa a kitchen sanye take cikin kayan bacci

Yayi saurin rufemata baki yana fadin cikin karfen hali da cije lips keee niiii neee miye haka yafada cikin wata irin murya

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
[3/24, 6:56 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme: πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ
MY UNCLE
πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ
Writing by:-yar mutan bissalam

Sadaukarwa ga kawata kuma aminiyata Jamcy baby

Littafina free ne πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€ bana kudiba kowa na'iya karantawa

Page 3
Yayi saurin rufe mata baki yana fadin cikin karfin hali da cije lips keee niiii neee miye haka yafada cikin wata irin murya wacce tasanya iman saurin kallonsa dan atsawon rayuwarta bata tabajin yayi magana ahakaba

Kintsaya kina kallona meyafitar dake awannan Daren

Yafada tareda dauke kanshi daga kanta kamarma bashine yayi maganarba

Un uncle nafito shan ruwane tafada cikin sarkewar murya

To maza kihadamin Lipton kisa lemon tsami aciki

Yafada tareda barin kitchen din

Da kallo tabishi tareda kallon kayan jikinta

Shap ita tama manta da kayan da ke jikinta

Dasauri ta janyo Plack's naruwan zafi Wanda al'adar gidanne koyaushe basa rasa ruwan zafi a placks Dan haka ta zuba a cup ta reda kada mishi Lipton daya tadakko lemon tsami a bridge tamatsa mishi

Sai ayanxu take tunanin yanda zata fita dawannan kayan

Daurewa tayi sabida batada wata mafitarda tafi wannan

Ahankali tafita tareda sa hannayenta tana kare jikinta da sallama tashiga falon kwance yake adai daga cikin kujerun falon amma idanunshi arufe suke Wanda zai hanaka gano yanayin dayake ciki amma still hannunshi na akan mararshi

Uncle gashi nahada tafada

Mikewa yayi batareda yayi maganaba

Karbar kofin yayi tareda sawa abakinshi baidago kofinba saida yashanyeshi tass aikuwa take zufa yafara karyo mishi

Kije kawai yafada

Mikewa tayi tareda komawa dakinsu tana tunanin shikuma meyake damunshi haka batada wanda zaibata ansar dan haka take bacci yayi awon gaba da ita

*******
Zaune suke a class iman ce kebawa iman ce kebawa salma labarin halin da taga uncle aciki jiya

Hmmm wannan mutumi. Miskilancinshi bazai bari wlh kama bahimci miyake damunshiba wlh natausayawa matar wannan mutumin

Haka dai suka cigaba da fira har 2:21pm driver dinsu yazo yamaidasu gida

*******
Yanxu Aliyu kafison kaci gaba dazama haka daka samama kanka mafita kafison kayita shan wahala bayan kanada mafita

Aliyune da amininshi Dr salim suke magana acikin falon Dr salim din

Sanda aka dauki akalla mintuna biyu kamar bazaiyi maganaba sannan yace

Ni har yanzu banga yarinyar data yiminba Dr kasanni banason raini Dr wlh ni banmasan yanda zantunkare yarinya damaganar soyayyaba kai in fact nibanmasan miye soyayyaba

Dariya Dr ya kyalkyale da ita yana fadin toko saimun zaba maka

Harararshi Aliyu yayi yana fadin tunda ni banida idoko

Ahaka suka cigaba da firarsu

Wannan kenan

*******
Agida kuwa yau iman tanada babban bako saishirye shirye suke faman yimishi itada salam aunty sai dariya take musu wai yanmatanta sungirma harta kai ga surukkai

Sanye take cikin wata jallabiyya maroon colour tayi rolling da maroon din gyale tayi matukar kyau duk da ba wata make up ce afuskartaba powder ce kawai sai wit lips amma bakaramin kyau tayiba

Minti uku kenan dakiranda masoyin nata yayi mata tareda sanar mata isowarshi

Ahankali tayi sallama zaune yake adai daga cikin kujerinda aka kawata wurin shakatawar dasu

Gayen ya hadu dogone yanada saje bafari bane amma yana da kyau yanada siririn hanji gayen yahadu bakarya

Amsa mata yayi tareda sakar mata murmushi

Abdul kenan Wanda suka hadu a super market sunje sayayya itada salma kallo daya yayi mata yaji duniya yasamu matar aure baisamu number dinta asaukiba sanda yabiyo tagefen salma itama sanda tahada daroko sannan tabashi tun alokacin suke waya itama gaskiya taji hankalinta yayi matukar kwanci da halayen Abdul dan haka cikin kankanin lokaci suka saba Abdul namatukar Sonta itama haka misalin watansu biyu yanzu amma yauce rana tafarko daya fara kawo mata xiyara dan yanaso dasunyi candy azo ayi maganar aurensu

Hon dinda aketayine yasa gaban Iman yayi mummunan faduwa domin bashakka uncle ne yadawo

Maigadi yawangale mishi get hancin motar yadanno idonshi baitsaya ko'inaba sai akan iman datake zaune tareda Abdul

Amatukar zuciye yarufe motar tareda nufar wurinda suke zaune

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
[4/1, 6:12 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme: πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ
MY UNCLE
πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ
Writing by:-Yar mutan bissalam

Sadaukarwa ga kawata kuma aminiyata Jamcy baby

Littafina free neπŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€ bana kudiba kowa na'iya karantawa

Page 4
Amatukar zuciye yarufe motar tareda nufar wurinda suke zaune

Waye wancen mai zuwa baby?Abdul yatambayeta

Uncle dinmune tafada domin tayi matukar tsorata da yanayin yanda yake kallonsu tareda nufo wurinda suke

Dasauri Abdul yamike yanufi wurin uncle domin sugaisa

A 360 πŸƒβ€β™€οΈ tabar wurin tayi cikin falo ko kallon hanya batayi sai waiwaye take aikuwa itama salma tafito daga daki saisukayi karo

Aunty dake zaune a falo taga ayanayin da iman tashigo ta tabbatarda ba lafiya ba

Aikuwa tasoma tambayar iman lafiya tashigo gida haka inabakon naki ko yawuce

Iman kam kasa magana tayi domin tasan yau bawanda ya'isa ya yahana uncle yayi mata dan karen duka

Domin kuwa kuwa yagargadesu akan kula samari yagaya musu karatu yakeso suyi domin wayarma dakyar ya amince sukafara amfani da'ita domin browsing idan ambasu assignment domin WhatsApp dimma baisan sunayiba aboye suke abunsu

Aikuwa amatukar xuciye yashigo falon

Iman dagudu tayi bayan aunty domin neman wajen buya

Aikuwa taku daya ya cafkota belt yazaro yafara tsula mata ihu take iya karfinta

Aunty sai kokarin kwatarta takeyi amma ina uncle yahana saida yayi mata lilis sannan yana huci yanufi dakinshi

Kuka take iya karfinta aunty da salma sai lallashinta suke amma sai kuka take

Domin gaskiya tadaku sosai gashi dama kunsan mutuniyar taku da raki

Da taimakon salma tasamu tashiga wunka sannan tagasa jikinta
Sai Allah ya'isa takewa uncle

Salma saidariya takemata wai taji mazaπŸ˜„πŸ˜„

Tana gama shiryawa ta lokacin sallar magriba yayi dan haka ta tada sallarta bata daga ba saida tayi isha anan kan sallaya bacci barawo yayi awon gaba da ita

*********
Yauma kamar kullum.amatukar galabaice yake domin baitaba jin mararshi na irin wannan ciyon ba dan har Lipton da lemon tsami yasha amma abanxa sai juyi yake

Aunty da fitowarta kenan taga anbar globes din falo akunne tazo takeshe hankalinta yayi matukar tashi jiyo nishi adakin Aliyu dan haka dasauri tanufi dakin acikin wani irin mawuyacin hali tasameshi dan haka tataimaka mishi izuwa cikin mota ta tada su iman suka garzaya asibitinsu salim

Ba salim ne on duty ba wani likitane

Bayan dogon bincikenda likita yayi

Yanemi ganawa da yan uwan mara lafiya

Aunty ce agaban taburin Dr glass dinshi yacire yadubi aunty

Yakuke da wannan Mara lfy
Yatamabaye aunty

Kaninane tabashi ansa

To shawarar da zanbaku kuyi gaggawar yiwa Aliyu aure

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Agafarcemu Maman abokin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login