Chapter 3 of 19

FALAK Baiwa Mai Haɗari Book 1 and 2 By Zainab Habib

duk Wanda muka d'auka muna samun kud'i dan haka ke sai mun ninka abinda muke samu a kanki"
Falak tayi murmishi Wanda ya Kuma baiyyanar da sihirtaccen kyawunta kafin tace "okay muje zuwa"
A hankali saurayin ya taso, ya sanya hannunsa ya ta6o boobs d'inta, aahh ashh laushi"
Abinda ya ambata kenan, Falak ta furzar da iska lokacin da take mik'a kamar tana yi masa nuni da ilahirin jikinta, cikin sauri yakai mata runguma, jin tudun boob d'in nata ya sashi rikicewa kafin yace "ashe ke y'ar hannu ce, okay yanzu wasan zai fara please ki bani had'in kai in jiyar dake dad'in da dukkan guys din da kike mu'a mala basu ta6a baki ba"
Had'a idon da zasuyi idanunta suka sauya lau I zuwa kalar Blu, a tsorace yace "harda yimin kwalliya ne?"
Ta mik'e k'irjinta a bank'are ta fice cikin salo na d'aukar hankali ta matso gabansa, kafin ta zuba masa manyan idanuwanta, tace "ni ba irin macen da kake zato bace, ka kiyaye shiga gonar daba taka ba" tana gama fad'ar haka tayi hanyar waje zata fita, ya fincikota ta fad'a jikinsa, ya fara 6alle mata botir din rigarta, da sauri yakai bakinsa k'irjinta tare da fad'in wow, so beautiful" Falak ta tofa masa miyau kafin ta ham6aresa da kafarta, yana shirin kamota ta mak'alar masa da k'afa d'aya, ta fice, tare da yiwa k'ofar key kasancewar taga key a jikin k'ofar, wayar tafi da gidanka data gani ne yasa taje tasa number dad cikin sa'a ta shiga, Falak tace "dad nice" da sauri yace "my Falak ashe abinda ya faru dake kenan"
"Dad akwai buk'atar jam'an tsaro dad please ad'au mataki"
Gida mai lamta takwas anguwar... sosai hankalin saurayin ya tashi, ya fara dukan k'ofa yana cewa dama ashe ke ma'aikaciyar tsaro ce? Amma kin cuceni"
Daga main parlo Falak tace "ka cuci kanka dai, karkayi tunanin wannan kidnapping d'in shine na farko a gurina, Wanda suka fika ma sunyi, naga kai a gida kakeyi.., cikin hikima da siyasa jami'an tsaro masu farin kaya suka fara ragargaza k'ofofin da suka gani a rufe, kowacce k'ofa suka bige sai y'an mata da manyan mata sun fito, ashe idan sukayi kidnapping mutane suna amfani dasu ne, Falak ce tafi k'arfinsu. Falak ta gyara zaman I.D d'inta da koda yaushe yake mak'ale a wuyanta cikin riga.
Ga mamakinta naga sunata gaisawa da jami'an sirrin sukayi mata congrats kafin suka wuce da mutane 13 hardashi 14 aka shigar dasu mota ita Kuma aka wuce da ita gida.
DSS
Ma'aikatan tsaron jiha da akafi sani da SSS, itace k'ungiyar da aka bawa aikin lek'en asirin Nigeria, ma'aikatar tsaron jiha tana aiki a k'ark'ashin shuwagabanci kai tsaye kuma tana k'ark'ashin ikon mai bada shawara, kan harkokin tsaro.
Dad yana d'aya daga cikinsu, Falak ta kasance itace mabiyarsa domin shi ta karanta, sosai hartafi mahaifinta k'warewa akan harkar, Ummu bata san Falak na aikin ba, kasancewar tanada k'arancin shekaru.
Saudart Hibba da Munira da Ummu dukkansu suna zaune sai ragowar yan uwan Ummu da dad da sukazo biki suna zazzaune, sukaga Falak kamar an jefota, Ummu na ganinta ta fashe da kuka, kafin tace "Falak harkin saba da rayuwar wahala, sauran y'an uwanta suka rungumeta Saudart ta share hawayen daya kwaranyo mata kafin tace "sis karki sake fita dan Allah, tunda kyawun da Allah yayi miki shike cutar dake please ki daure kome kikeso kiyi waya a kawo miki".
Saudart ta fad'a tana rungume da Falak, Falak tayi murmishi kafin tace "aunty Saudart insha Allah kamar inda nake zuwa nake dawowa babu wanda zeyi nasara akaina insha Allah"
Dukkansu suka amsa da Allah yasa.
Washe gari Hamma Aliyu ya rangad'o kirs a wayar Falak, ta d'aga tana dariya, yace "y'ar rainin wayo kin dawo kenan? nikam bazaki dena fita ba bare a Dena d'auke mana ke?"
Falak tace "Hamma Aliyu zoka d'auki matarka na dawo"
Lamarin Falak na basu mamaki sbda ko nuna damuwa batayi kamar ma cikin farinciki take dawowa.
Ranar Ummu sai bacci 6arawo dan sai juyi takeyi, tana tunanin yarinyarta kenan bazata ta6a yin rayuwa irin ta mutane ba, shin hakan rayuwar Falak zata dinga tafiya a halin matsatsi?"
Ta share hawayen dake bin fuskarta kafin ta janyo wayarta kasancewar message data gani daga dad, "kihau whatsapp"
Da sauri ta kunna data sakonni suka fara shigowa, taci karo da sakon dad tana budewa taga yace "naso ki biyo Falak keda su Hibba ku taho gurina inada buk'atarki a kusa dani, tunaninki na neman hargitsamin lissafi"
Ummu ta gyara kwanciyarta kafin ta sauya kayan zuwa doguwar riga abaya, ta ajiye wayar tafara video tana cewa "na fika missing wlhi koda yaushe inajin kamar mu kasance amma babu hali kayi nisa, yakamata dai Falak d'in tazo, idan taje gurinka sai ka dawo kai" ta tura masa.
Washe gari.
Tun safe motar d'aukar amarya ta k'araso dama kwanan shekaranjiya da k'yar Hamma Aliyu yayishi cikin tunanin Saudart, dama ya-ya bare an d'aura.
Falak naji tana gani Ummu ta hanata zuwa ko'ina sai su Hibba da Munira ne sukaje, Falak tayi kuka sosai dole ta hak'ura bacci ya d'auketa tana kwance.
A jere motocin suke tafiya, sannu a hankali suka iso anguwar da gidan amaryar yake, Zoo road,  cikin nutsuwa ds jerawa motocin suka dinga shiga cikin had'ad'd'en gidan, motar farko tasu Saudar tayi parking kafin ta iyaye sai ta k'awaye sai ta y'an anguwa sai abokai, kaf d'insu sai da suka yaba da kyan gidan da tsare tsaren dake ciki,
Komai yaji a parlon kowa na sanya albarka cikin farinciki, k'arfe 4:pm kowa yabar gidan Saudar, banda k'awaye, Hibba da Munira Ummu tayi waya akan su koma gida dole suka koma,
Saudart Tasha kuka harda majina, Allah sarki rabuwa da y'an uwa, kafin y'an uwan Ummu su tafi sai da suka sakata ta sake yin wanka ta gyara jikinta sannan suka tafi, ta kasa saka komai a bakinta sam ko dama can ba ma'abociyar cin abincin bane, k'arfe 8:pm abokan Hamma Aliyu dashi kansa Hamma Aliyun suka shigo, sai da suka siyi bakin amarya akayi adu'oi sannan suka tafi, Hamma Aliyu ya dawo tare da gyara mazaunin ledar kajin da yasan ba lallai wacce ya siyo dominta taci ba, kasancewar yasanta batun yauba nama bai dameta ba, ya cire agogon dake d'aure a tsintsiyar hannunsa, kafin ya cire hularsa ya ajiye asaman dressing mirror ya juyo ya kalleta tana tsakiyar gado kanta rufe da kyakkyawan mayafi, farinciki da nishad'in dake malale a cikin zuciyarsa abin ba'a magana, ya janye mayafin s hankali tare da sanya lallausan hannunsa ya tallafo ha6arta yace "Babyna"
"Uhm" kawai tace tare da juyar da kanta, cak ya d'agata ya d'ora akan cinyarsa kafin yace "haba babyn Hamma meyasa yau kuma bazakiyi min magana ba?"
Saudart ta d'ago fuskarta dake tsare da makeup tace "nagaji sosai"
A hankali ya d'an kwantar da ita kai kace baby, ya fara mammatsa mata ko Ina a hankali, tun tanajin dad'i har bacci ya d'auketa, ba hakan yasoba, ya dinga shafo fuskarta kamar wanda ya sami TV kafin ya d'aga doguwar rigarta sama ya tura hannunsa cikin rigar ya cafko nipples d'inta da hannuwansa biyu ya fara murzasu a hankali cikin hikima idanunsa a lumshe kamar Wanda ya sami katifa lolz, a hankali ya gangaro shafaffiyar mararta kamar batacin abinci ya dinga shafawa, yana aiyans anan baby's d'ins zasu zauna" juyin da tayi ne ya bashi damar zura hannayensa cikin pants d'inta yana shafa k'asanta cikin hikima, baiwar Allah bacci yayi nauyi batasan me akeyi ba, rawar da jikinsa ya shigayi ne tashi d'aya ya mik'e jin harya jik'e, cikin yanayin buk'atuwa yayi bedroom, sai daya shiga ma ya cire kayan ya wurgosu kan kujera kafin yayi wanka yana wankan yana tuno inda zasu raya daren amarcinsu cikin farinciki da nishad'i.
Yana fitowa d'aure da towel a k'ugunsa ya matso yana k'arewa siririyar Fuskarta kallo, kafin ya d'aga hannu sama yace "Allah na gode maka daka bani farincikina macen da nafi so a duniya fiye da kowacce y'a mace, Allah na gode maka daka za6amin kyakkyawar mace Mai kyakkyawan hali, y'ar uwata kuma k'anwata, Allah in zaka bamu zuri'a ka bamu masu tausayinmu wanda zasu taso a masu d'aukaka musulunci" ya shafa adu'ar tare da diban kayan ya fice, sai gashi ya dawo dagashi sai boxes, ya haye gado tare rungumeta sosai kamar zai shige jikinta, yaja musu blanket, numfashinsa na shigar nata hakama nata yana shiga numfashinta, sosai yake lumshe ido har bacci 6arawo shima ya d'aukeshi, bayan yayi musu adu'a

Ayimin hak'uri lokaci ya kure, comments dinku ne zausa wani lokacin inyi muku posting sau biyu a Rana, ga masu son shiga group d'ina suyimin magana 08141799224 WhatsApp only mata zalla please.
WhatsApp posting 8:pm
Facebook posting 10:am
Mom Islam
*FALAK🍒*


Mom Islam


E.O.W


Page 11-12
Sanyin asbha ne ya fara kad'awa a hankali, Hamma Aliyu yayi juyi tare da sake rungumo Saudart da take shirin tashi,
Ta bud'e idanta a hankali kafin tace "Hamma naji kamar ana kiran sallahr ne, ya d'ago kansa tare da mik'ewa zaune yace "eh amma bana shiga ba"
Ya janyota jikinsa yana shafa k'ananun kitson da akayi mata tare da cewa "jiya shine kikayi barci da wuri ko?"
Tasa hannunta ta rufe masa baki tana dariya, harya sauko daga kan bed d'in ya dawo a hankali ya shafi gefen fuskarta tare da kwantar da kansa akan boobs d'inta ya wuce bedroom, kasancewar akwai ishashen lokaci sai da yayi wanka kafin ya d'auro alwalah, itama tayi alwalar sukayi nafila sannan ya wuce masallaci, ana kiran sallahar asbha ta mik'e tabi masallacin, ana idarwa ta zauna tare da d'auko alkur'ani mai girma ta bud'e suratul Bak'ara, har zata fara karantawa yayi sallama, ta amsa shima ya d'auko nasa suka fara karatu, sai da suka kai k'arshen surar kana sukayi kabbara tare da kwararo wa kansu adu'oi kafin suka shafa, ta d'auki alkur'ani ta mayar mazauninsa ta zauna a bakin gado,
"Nifa ki zonan inda magana dake"
Dake son cire kaya tana kunyarsa tace "zanje wanka"
"To jeki mana waye ya hanaki?"
Saudart ta marairaice fuska kamar ta mai shirin yin kuka tace "kai man kaje d'akinka"
Ya taso ya iso gabanta ya zuge zip d'in rigarta kafin ya cire rigar, bra d'inta ya baiyyana, waro ido yayi a rikice yace "baby Masha Allah"
Cikin jin kunya ta harareshi ya cafkota yana jifanta da wani irin kallo Mai wutar fassara,
"Saudart Ina buk'atar kasancewa dake Ina buk'atar jinki a kusa dani ina buk'atar kasancewa cikin jikinki, kibani dama in nuna miki zallar soyayyar dana tanada dominki"
Tabbas maganarsa tayi tasiri a zuciyarta amma ta kasa barin zuciyar tata ta kusani inda yake,
"Uhm please naji kabarni inyi wanka wlhi yanzu zan fito"
Sai daya rabata da komai na jikinta ya shafa inda yaga dama ya dinga wani kwanciya a jikinta, da ta gaji da jiransa ta mik'e, hannunsa a saman nipples d'inta suka isa toilet, tana shiga tace "mik'omin... Yana juyawa ta rufe k'ofar toilet d'in da key.
Hamma Aliyu yayi murmishi, kafin yaje gurin kayanta ya fara bincika kalar wanda zata saka, riga da wando ya gani wandon gajere na jeans sai T-shirt pink wandon blue Mai kyau, ya ajiye kan gado yana jiran fitowarta, ta d'auka baya nan ta fito da d'aurin towel a k'ugunta, yana ganinta sai kace mayunwacin zaki ya taka a hankali zuwa gurinta tare da manna k'irjinsa a nasa yace "nidai nagaji da jin laushinsu yakamata suka kasance a jikina na tsawon lokaci, ya kamo hannunta ta fad'o jikinsa, ya fara kissing bakinta kamar ya samu sweet, Saudart ta kasa furta komai, dama can ba ma'abociyar magana bace Falak ta fita surutu, ya zura harshensa cikin bakinta yana wasa dashi cikin wani irin salo wanda dole yasa itama d'in ta fara mayar masa, duk da nok'ewar da takeyi,
"Mekikeso inyi miki my baby"
Saudart ta rufe idanunta kamar me bacci, a ranta tace "nikam inajin kunya to inma inaso sai in gaya maka?"
Ashe maganar zuci ta fito fili, ya sanya dariya Mai sauti wanda ya baiyyanar da fararen hak'oransa, ya zuba mata ido kafin ya janye bakinsa a nata ya fara tafiya da hannunsa a gadon bayanta yana cewa da dad'i?"
"Uhm" kawai ta ambata Wanda a zahiri dad'in takeji, ta gantsare bayanta tana dariya.
"Hhh yarinya tasan Hammanta ya k'ware gurin sarrafa soyyayya tunda nake ban ta6a son wata mace bayan keba nasoki tun kina k'arama tun bakinsan kanki ba, gashi cikin ikon Allah soyayyarki tayi gida tayi muhalli" Saudart tasa dariya tace "yakamata soyayyar tasi mota"
Ya lakuce mata hanci yana dariya.
Ba zato Kuma babu tsammani ya cafki nipples d'inta ya fara tsotsa wani azababben zafi ya shigeta wanda yasa ta gantsare tare da saka y'ar k'ara tana dukansa a hankali, shikam yaji dad'in ta6asu dan tsurinsu na budurci yana yi masa dai-dai koda k'arar da takeyi bai Bari ba, sai sauke wani irin numfarfashi yake cikin nutsuwa, a hankali cikin hikima batare data gane hakan ba ya cire kayan jikinsa yana hura mata iska a kunne, a zumbur tayi zata gudu ya rungumeta abinka da K'arfi ba d'aya ba, yayi nasarar yi mata kyakkyawan runguma tare da kwararo adu'ar kasancewa da iyali.
”BISMILLAHI ALLAHUMMA JANIBNISH-SHAI'DANA WA JANIBISH SHAI'DANA MA RAZAKTANA”


Ma’ana:
“Da sunan Allah, Ya Ubangiji, ka nisantar da ni daga
shaidan, kuma
nisantar da shaidan daga abin da ka azurta mu da
shi.” (Bukhari 5165,
Muslim 1434).

Manzon Allah (SAW) ya ce: “idan har Allah Ya
kaddara arzikin samun da, to
shaidan ba zai shafe shi ba har abada”.

Da ma’aurata
za su rika yin wannan addu’ar a kodayaushe, da sun
ci
nasara a rayuwar aure, ‘ya’ya da zuri’a
gaba daya.
Duk iya dauriyarta sai data fashe da kuka yayinda taji bak'onamari ya riski fatan jikinta, tayi dukan harda yak'ushi amma ko saurarta beyi ba, kasancewar shikam baya duniyarmu lolz
Kamar wani zautacce ya sunkuyar da kansa k'asanta yana lasar gefe da gefe yana wani irin fitar da numfashi ashh...washh baby.
Saudart kamar Mai shirin shid'ewa saboda zafin da takeji ya maye dad'i akai amman duk da hakan zugi na shigarta, sai daya gama cakud'ata sannan ya sarara mata, sai a lokacin ya zuba mata idanu yaga idonta ya kumbura bayan ya mirgina ta koma samansa, "Baby kuka kika yiwa Hamman naki?"
Ta harareshi sbda yanzu haushinsa kawai takeji, sometimes takanji k'awayensu Wanda sukayi aure suna cewa "akwai dad'i itakam yau ta banbance wuya Tasha ba y'ar k'arama ba.
Sai da suka jima a haka yace "taso in rakaki toilet" bata kalleshi ba bare yasa ran zata amsa masa ya d'agata cak yakai toilet tare da Tara mata ruwan d'umi yasata ciki, ihu ta kurma wanda daga can ma'aikatan gidan suna iya juyowa, kasancewar ba hadinsu bane ko sunji inba kiransu akayi ba Babu Mai zuwa.
Sosai ruwan zafin ke ratsa ko Ina na jikinta har wani limshe iso tayi, can anjima ga mamakinsa tayi bacci a ruwan, ya sake d'auraye mata jiki kafin ya tasheta cikin hikima yace "tayi niyar wanka, bayan tayi ta tsarkake jikinta, dak'yar take takawa har ta isa bedroom kamar ta fashe da kuka, ga idanunta da sukayi mata zafi kamar wacce tasa garwashi.
Tana zaune k'irjinta d'aure da towel wayarta da rabon data waiwayeta tun jiya tayi ring, ta d'aga murya kamar ta wacce ke jinya kafin tace "my lil sis kina lafiya"
Cikin damuwa Falak tace "aunty Saudart lafiyarki kinji muryarki kuwa?"
Saudart tayi murmishi marar sauti Dan ba lallai Falak din taji Murmishin ba tace "lafiyata kawai dai nayi bacci na tashi ne shine nake jina Babu dad'i".
Falak tace "haba ni zaki 6oyewa kodai Hamma ya 6ata miki rai ne?"
"Cikin k'osawa da maganar tata tace "ki gaisheda Ummu zanyi bacci sai anjima"
Cikin damuwa Falak ta ajiye waya ta kalli Hibba da Munira tace "kunji murya aunty Saudart kuwa kamar tayi kuka?"
Munira tayi murmishi kafin tace "Allah ya bata lpy"
Falak tayi d'akin Ummu da gudu kafin tace "yanzu na kira aunty Saudart naji muryarta wani iri Allah yasa lafiya"
Ummu na daga kwance tace "Ummu Wai lafiyarki kuwa Ina magana bakice komai ba?"
"Ummu tace "Falak kunyi waya da dad d'inku yau?"
Falak tace "eh gobe ne tafiyata"
Ummu tace "nifa yanzu bana son ki tafi wlhi kar wani abu yazo ya sake samunki Ina tsoron rasaki Falak"
Cikin tausasa murya ta shafi kan Ummu tace "Ummuna nayi miki alk'awarin baza'a Kara rasani ba sai inda dalili"
"Falak meye dalilin?"
Falak tayi shiru kafin tace "Ummu gobe ne tafiyata an shiryamin dambun naman?"
"Falak kenan"
Ummu ta fad'a tana murmishi, suna zaune Kiran dad ya shigo, kasancewar a wayar Ummu ne ta d'aga murya irinta me fushi tace "aslamu alaikum"
Ya amsa cikin farinciki kafin yace "naga sak'onki nima bawai ason raina nak'i zuwa ba, bakiji haushin da naji ba da banzo d'aurin auran Saudart ba amma kuyi hakuri insha Allah Ina nan zuwa ina jiran Falak tazo ne idan komai ya warware za taho"
Tunda ya fara magana har ya k'are Ummu batace komai ba, sai kuma cewa da tayi wai ka kasa d'aukar mataki akan kidnapping y'ata da akeyi ko?, walhi na gaji, naga ko damuwarka baka nunawa shin hakan wani sirrinka ne kokuma menene manufarka?, baka tunanin zuwa gaka a d'auketa yau a d'auketa gobe bazamu iya rasata ba haba dad ka duba wannan lamari"
Dad ya runtse ido kafin yace "Hajiya kiyi hakuri duk naji abinda kike so ayi, daga yau kar Falak ta sake fita ko Ina har sai gobe ko jibi ranar da zata taho shine kawai, nima kaina abin yana d'aure min kai saboda tunda nake ban ta6a ganin wacce kyawunta yake janyo mata matsala ba sai Falak".
Dady nakai zancen yace "ki kwantar da hankalinki matata farincikina, ko zaki biyo FALAK dinne? Ummu ta zaro ido kafin tace "a'a gaskiya bazan zoba nafiso ka dawo"
"Shi kenan" dad yace badan yaji dad'in shawarar data yanke wa kanta ba, sai dan bayason takura mata kasancewaarta mace Mai hak'urin gaske.
Daganan sukayi sallama ya katse Kiran, Ummu ta kalli Falak da idonta yayi rau-rau tace "Ummu yanzu bazakije gurin dad ba, rabonsa da Nigeria wata 6 months".
Ummu tace "nafison yayi aikinsa a nurse ta inda idan ya dawo nan zai huta sosai"
Daga nan Falak ta mik'e ta koma d'akinta a fili tace "yau dai system yaji sa'ida ko dubawa banyi ba, ta zame hular kanta tare da cire rigar sanyin dake jikinta tabar iya y'ar k'aramar riga ta Shan iska ta d'auki wani littafin hausa data gani a saman mirror d'inta, "uhm Munira iyayen karatun hausa novels meya kaini ko had'a hausar ma da k'yar nakeyi" ta fad'a tana k'ok'arin had'o sunan littafin, daga k'arshe dai tace "Rashin