Chapter 4 of 4
JIKAR IYA DELU Juyin Soyayya book 1 By Autar Alheri
_________
Itako maah da kallo kawai tabisu batareda tace komaiba seda suka b'acewa ganinta kana tasauke numfashi tana rik'o hannun hajja tace hajarah y kk y school? "Baki hajja tatura gaba kana tace maah yoshe ya Ahmad zedawo? Tatambaya batareda ta amsa tambayar maah ba....murmushi maah tayi kana tace tofa Ahmad hajarah aiko yanzu zedawo kinyi marmarin Shan wuyar hannunshi kenan? Wanda baya d'aga Miki k'afa ko kad'an shine kike nema haka? Itama hajja murmushi tayi tana fad'ar aiyanzu baze dokeniba maah. "Humm to shikenan ai...kamun hajja tayi magana sukaji shigowar motocinshi gidan cikin azabben gudu na d'aukar hankali suna doka jiniya. Kallanta maah tayi kana tace to ai gayacan yadawo tafad'a tareda nufar kitchen..itako hajja Baki tawashe wata fad'ar yeeee yau zanga y Ahmad Kuma nasan yanzu baze dakeniba tak'arasa zancen tana gyara zamanta akan kujerar datakai.
Kusan minti 30 dazamanta Amma bataga Ahmad yashigoba Hakan yasa tamik'e cikin k'unk'unai tanufi kitchen gun maah tana fad'ar maah haryanzu ya Ahmad beshigoba fa. "Tofa aiba shigowa zeyiba hajarah seyagama abunda yakeyi a part d'inshi tukunnah zeshigo tak'arasa zancen tana juyowa gunda hajarah take Taga gittawarta tafice daga kitchen d'in murmushi kawai maah tayi tacigaba da aikinta.
Itako hajja tana fita tanufi k'ofar barin parlor zatafita shikuwa Al'ameen zeshigo cikin sauri tace ya ameen inane part d'in ya Ahmad....murmushi kawai Al'ameen yayi Yana fad'ar hajja iya kenan gayacan shine part d'inshi Kuma idan kika shiga Baki ganshiba Yana bedroom d'inshi Kuma asama yake....to ya Ameen kawai tace tana nufar part d'in na M. Ahmad koda tashiga ba kowa a parlor Hakan yasa Bata tsaya jiran komaiba ta haura Saman kamar yadda ake nunawa Hakan tanufi bedroom d'inshi kaitsaye tana zuwa tamird'a k'ofar tashiga,, tsayawa tayi kallon d'akin Ganin komai aciki k'arrr Masha allah kamarba d'akin namujiba wucewa tayi tasamu wuri akan bedside tazauna Jin motsin ruwa a bathroom d'inshi. Zamanta keda wuya M. Ahmad yabud'e bathroom din yafito d'aureda towel a k'ugunshi dawani a hannunshi Yana goge jikinshi. Sam besan akwai mutun ad'akinba..itako Taga fitowarshi Amma takasa magana sabida gabaki d'aya hankalinta yatafi wurin kwallon yadda lallausan Suma ke kwance akan faffad'an k'irjinshi ga ta kanshi wadda tazubo gefen fuskarshi abun gwanin birgewa. Shikuwa Yana gama goge jikinshi yanufi mirror yashafa Mai Yana cikin shafawane kawai ya kwance towel d'in jikinshi domin Hakan takasance al'adarshi Kuma yayi hakanne batareda yasan akwai mutun a bedroom d'inba...itako hajja daga inda take zaune ta hangi yayasarda abunda yake dauredashi d'agowarda zatayi Idonta yasauka akan....!
Free page yak'are 🙏 idan kina buk'atar book d'in JIKAR IYA DELU zaki iya tura kud'inki nera 300 kacal 👌 idan Kuma complete kikeso 500 ta wannan account d'in 👉 2276776261 Sha'awantu kasim UBA bank...kana kitura shedar biyanki awannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏
Autar alher ✍️