Chapter 3 of 4
JIKAR IYA DELU Juyin Soyayya book 1 By Autar Alheri
"Subahanallah iya ninefa agabanki tashi kiga auwalu ne...Jin Hakan yasa iya bud'e Idonta data tanke gam tana kallanshi,aikuwadai shid'inne auwalunta,,cikin sauri tamik'e zaune kamarba tsohuwa ba tana fad'ar auwalu d'aukeni daga gidannan kamun karasani kaji auwaluna. "Ad'aukeki iya wai miyasamekine? Muryar hajja tadoki dodon kunnen iya.
Wai irin zaro Ido tayi agid'ime tazabura kamar zata kifa Takoma bayan Abba tana fad'ar kunekuke ganinmu bamu mukeganinku ba Dan girman allah kimun Rai karki kasheni tak'arasa zancen tana k'ank'ame Abba jikinta ko Ina rawa yakeyi.
Cikin mmki Abba kebin iya da hajja datasaki Baki da kallo Yana k'ara maimaita kalaman iya gashi yaga alamar tsoro firgici da tashin hankali duk sun bayyana atareda iya delu, aranshi yake fad'ar kadda Wani abun hajarah tayiwa iya domin yasantada muguwar k'iriniya darashinji inko hakane seya koya mata hankali awannan karon baze zuba mata Ido takashe masa uwaba yasan Wanda zeyi maganin rashin kunyarta.
Itako hajja cikin mmki take kallon iya kamun tace iya nice zan kasheki wai kike nufi kowaye? Tatambaya Idontana cikowada k'wallah domin allah yasani tana mugunson iyarta Amma yau iya tace zata kasheta...kanajintako auwalu nidai kabar gidannan Dani domin wannan ba hajjona bace aljanace akwai inda takaimun hajjo, sekuma tafasheda kuka tana fad'ar allah sarki hajjojona ko inatakaiki tazo zata kashe Miki iyarki oho wayyo hajjona auwalu wannan aljanar tad'auke hajjo Nima Kuma zata d'aukeni nashiga ukku..ya,Isa Hakan iya bawanda ze d'aukeki yanzu zamubar gidan insha allah barana kira akawo mana mota tinda ajirgi nazo nakuwasan bazaki hau jirgiba kozaki hau muje?? "Eh wlh zanhau yo Dade wannan aljanar takasheni aigara nahau jirgin inyaso namutu can asarararin samaniya nasan zanji k'amshim mala'ikun rahama sud'aukeni Amma Ina mafari Ina dalili namu ahannun aljana y'ar ruwa.
Iya na rufe bakinta hajja tazabura zata mik'e aiko a 360 yaya nazeeru ya arce ko waiwaye bek'arayiba..cikin mmki Abba yabishida kallo domin duk wannan abun mmki yake bashi yakasa yadda Sam da abunda sukesan fad'a mishi to idan yace ita delu rikicin tsufane ke d'ibarta to nazeer fa Anya kuwa wannan abun Babu Ayar tambaya aciki?
Itako hajja tana mik'ewar tanufi hanyar fita waje dagudu sabida kukanda yaciyota Sam takasa fahimtar mi iya da yaya nazeeru ke gudu akanta wai har iya na fad'ar zata kasheta..aiko tana fitowa waje y'an tsirarun mutanen Dakenan sune lekedan Ganin k'wam kowa yalashi nakare acewarsu masu gida sun gudu sumizasu tsayayi Koma miye yarutsa dasu..hajja kuwa kota kansu batabiba Takoma kan Wani itace da'aka ajiye ak'ofar masallaci tazauna tana kukanta abunda keda matuk'ar wahala arayuwar hajja kenan wato kuka domin bak'aramin abune kesakata kukaba....shikuwa Abba da kallo yabita kanshi na k'ara k'ullewa waito mike faruwane? Yakasa fahimta gashi nazeer daya dace ace yatsaya domin ya fahimtar dashi ya gudu iya kuwa ba'ako zancenta, yanazaune Yana tinanin mafitane yaji sallamar mlm Musa sundawo shida nazeeru Domin acan gona yasamu mlm Musa yanzu sabida gonar yanufa..amsa musu sallamar Abba yayi Yana bawa mlm Musa hannun suka gaisa cikin mutinta juna. Se acikin Abba ya Kalli nazeeru da kallo d'aya zaka mishi kasan cewa tabbas Yana cikin tashin hankali Shima da tsoro domin duk afirgice yake se kalle kalle yakeyi agidan. Girgiza Kai kawai Abba yayi kana yadubi mlm Musa Yana tambayarshi in akwai abunda yasani domin yasan ta Ina ze b'ullowa matsalar. Aiko Nan mlm Musa yashiga bashi lbrn iya abunda yasani tin sanda yafara juyi ihunsu acikin dare harshinshi dakuma abunda yafaru bayan yashigon da fitarshi. Seda yakai k'arshe kana Abba ya girgiza Kai afili yace idan na fahimta tsoratane kawai sukayi acikin gidan bawai Wani abunne yafaru ba Kuma inaga komiye ya tsoratasu to da fitar hajarah yayi anfani maybe shiyasa duke gudunta. Nisawa mlm Musa yayi kana yace hakane Alhaji Amma fa Ina gayama yadda idanuwan ita hajja suka Koma d'orawa sharr abun zabban mmki... murmushi Abba yayi kana yace duk naji mlm Musa ai wannan bawata matsalar bace domin akwai ciwonda kesaka Idon mutin sukama Hakan wato yellow fever sabida Hakan karka samu damuwa yanzu dai Dan Allah asamo mana motarda zata kaimu airport mutafi sabida lokacina nafiya kokafin munfita cikin gari aikine...shikenan Alhaji bara musamo suka fad'a tareda mik'ewa sukabar gidan.
*Ina masu famada matsalar sihiri sammu ko Neman temako akan kasuwanci aiki ko ilimi Dama sauran buk'atu narayuwar yauda kullun to gadama tasamu akwai shahararriyar malama wadda kedaba temako ga irin way'annan abubuwan Kuma adace da abunda akeso da izinin Allah idan kanasan ganinta zaka nemi tabaka Rana dakuma lokaci Domin gudun karkayita zama bakasamu ganintaba yasa ta b'ulloda duk lokacinda tabaka idan kazo Zata saurari matsalarka cikin hukuncin allah Kuma tatemakama adace...gamasu buk'atar Neman temako Kuma sunyi Nisa basa iya zuwa wurinda take takan Basu nomber wayarta domin akwai lokacidata ware na musamman datake sauraran matsalolin mutane awaya idan mara lpy ne zata Saka ayimishi video aturo matashi tagani zatayiwa mejiyarahi tambayoyi yadda yadace domin yabata cikakkiyar amsa daga Nan zatasan temakonda zatamishi Kuma idan akwai maganin da yadace kayi anfanidashi zata turama hargarinda kake Kuma duk Wanda yazo wurin malama tabbas anasamun biyan muk'ata yadda akeso cikin hukuncin allah. Allah yasa mudace gamasu buk'atar Neman temako awurinta zaku iya yimata magana ta WhatsApp a wannan contact d'in ๐08107819124 Amma akan WhatsApp kawai idan sak'o yayi mako d'aya tozata duba insha allah, Amma fa tace asanarda masu sonyimata magana idan bawani abun yakawo mutin dagaske ba ko beshiryaba to karyayi mata magana domin zeshiga hakkin wasune tinda abun dayawa Kuma kowa tashi lalurar takawoshi. Allah yasa mudace*๐
_________
Shiko Abba kallan iya kawai yakeyi datayi shiru kamar wata marainiyar tsohuwa tana karatun wasik'ar jaki..su mlm suma Basu jima da fitaba segasu sundawo..cikin mmki Abba yace lpy naga kundawo? "Lpy qalau Alhaji Dama akwai Wani mak'ocinmune dakeda mota shine muka kirashi yakaiku....okay to ai Hakan yayi Kai nazeer jekashirya mutafi kajiko Abba yafad'a alokacinda yamik'e shida iya suka nufi waje...shiko nazeer kallan mlm Musa yayi yace Dan Allah mlm Musa katsayamin nad'auko kayana..to shikenan d'auko mutafi mlm Musa yafad'a Yanabin bayanshi zuwa cikin bedroom d'insu. aisuna shiga ana d'auke wuta aiko suka kurma ihu atare suna rigi,rigen fitowa kamar zasu kifa sabida tsoro Sam Basuyi sunanin d'auke wutarne akayiba..Hakan yasa suka fito batareda nazeeru yad'auko komaiba.
Shiko Abba Yana Saka iya delu amota yanufi inda hajja ke dunk'ule tana rusar kuka,,dafata yayi cikin rarrashi yace "tashi kinji hajarah Babu abunda ze samu iyarki Kuma tasan bazaki kashetaba tsorone kawai taji Amma Hakan bazata k'ara faruwaba kinjiko taso muje Kinga yanzu iya ta yadda mutafi Legos sekici gabada karatunki acan ko hajaran Abba? D'agowa tayi tana kallan Abba Jin yace zasu tafi Legos domin aduniya hajja naso sukoma iya ce tahana itako shiyasa tadena zancen...Dan k'aramun bakinta tatura gaba kamun tabud'e Baki cikin shagwab'a tace Abba zanga yaya Ahmad na? Acan d'in...murmushi Abba yayi aranshi yace tab d'ijam aiko kinada aiki Indai Ahmad ne hajarah Wanda ke wahalardake kekuwa shi kike d'aukin Gani,,afili Kuma seyace sosaima kuwa zaki ganshi hadda su Amina da yaya Al'ameen. "Yeee to muje Abba inazuwa kuwa nagansu. Mik'ewa sukayi Abba narikeda hannunta zasubar wurin sega Ina uwane tak'araso tana fad'ar "Muna fuka bayan kin firgitamun yaro Kuma shine zaki gudu birni to wlh Baki Isaba shine hadda k'aryar wai kinkoma jinjira sabida Muna funci allah Bazata sab'uba wai bundiga aruwa domin duk k'awayenki sungayamin komi Dan kiji in gaya Miki....Baki hajja tatura gaba kana tace to ai shine yazo gabanmu Yana fitsari Kuma yaga aikinmu akayi bayan mutsaya jiranshi yagama yabamu hanya shine fa yak'i gamawa yazo Yana nuna mana abun fitsarinshi kamar majici shiyasa nikuwa nad'auko macijina muka Saka mishi awando gobema yak'ara yimana Hakan. "Ya salam shine abunda Abba yafad'a aranshi yace wannan ce matsalar zaman k'auye wlh..itako inna uwane kunyace duk Takamata Ganin cewa Ashe Dan natanema bashida gaskiya juyawa tayi kamar Muna fuka zatabar wurin,,cikjn sauri Abba ya tsayarda ita tareda d'ebo kud'i a aljihunshi dabesan konawa bane yamik'a mata..aiko tak'arb'a cikin farin caki tana zuba godiya tabar wurin..suko mota suka nufa datuni nazeeru yashiga Yana jiransu suna zuwa Abba yasaka hajja agaba Shima yashiga bayan gudun matsala Amma dudda Hakan seda nazeeru yarazana seda Abba yayi mishi Jan Ido tukunnah ya nutsu,,ahakan suka d'auki hanyar barin garin duka nufi airport.
JIKAR IYA DELU paid book ne Kuma akan nera 300 kacal ๐ idan complete kikeso Kuma 500 zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in ๐ 2276776261 Sha'awantu kasim UBA bank...kana kitura shedar biyanki awannan nomber ๐ 07037092176 on WhatsApp ๐
Autar alher โ๏ธ
๐ง๐ปโโ๏ธ๐ง๐ปโโ๏ธ *JIKAR IYA DELU*๐ง๐ปโโ๏ธ๐ง๐ปโโ๏ธ
(Jinjirace๐คฑ)
Romantic love ๐ story ๐๐
BY AUTAR ALHERI โ๏ธ
JIKAR IYA DELU labarine na bar kwanci acikin sojoji soyayya da makirci kubiyoni dominjin yadda wannan lbrn zekasance ๐๐๐
_______________Akabta๐๐
Page 11 & 12
Free page yak'are kiyi hanzari kinemi naki karkibari abaki lbr ๐๐
"Suna zuwa Basusha wata wahalaba kasancewar Abba sanannen mutin shiyasa akayimai komai yadda yakeso jirginsu yad'aga zuwa garin kona....anty larai kuwa tinda tafita tanaushi daji takecin hanya babuji Babu Gani gabaki d'aya batasan Ina take Saka k'afartaba tayi tafiya me Nisa gaske kamun Wani k'anen babanta yaganta acan cikin wata gona tana surfa uban gudunnan. Cikin mmki yaka kallanta ganindai wannan gudun bana lafiya bane yasa wasu daga cikin ma'aikatan gonan temaka mishi aka tareta tofa ahakan yasamu yadawo da ita gida Amma ba'asamu nutsuwarta tadawoba.
Lagos
Jirginsu Abba nasauka Al'ameen nazuwa d'aukarsu dominshi kawai Abba yakira yagaya masa sun iso, fitowa sukayi dukkansu inda Abba ke rungumeda iyarsa domin haryanzu batajin k'warin jikinta sosai sabida Bata sakuba, yaya nazeeru kuwa wurin sauri yafito kar abarshi da hajja kad'an yadokesu Hakan ya wuce kamar wata walk'iya gun Al'ameen yanufa kamar Wani zararre sefamar tana Ido yakeyi kamar Wanda yayi sarki k'arya. Shikuwa Al'ameen cikin mmki yake kallanshi kamun yak'araso wurinshi cikin sauri yakauda kanshi gefe domin yaya nazeeru tsamin zufa Dana kasari kawai yakeyi gaya duk jikinshi yalalace da kasarinda yafad'a ciki harya bushe ajikinshi. "Ya nazeer miyasameka Hakan? Cewar Al'ameen domin shi dai allah yagani yaji mugun mmkin Ganin nazeeru Hakan dudda kasancewar shi a kyauye Amma mutinneshi me tsabta dasan gayu. Kamun nazeeru yabashi amsa su iya sun k'araso wurin. Gaisardasu Al'ameen yayi Yana fad'ar Abba lpy kuwa? Ko iya ce bateda lpy? "Lpy qalau Al'ameen muje gidadai tukunnah cewar Abba yayinda iya kuwa ko bihi bataceba tana mak'ale ne kawai ajikin Abba....shina Al'ameen Jin abunda mahaifin nashi yace sebekara cewa kimaiba yabud'e motar Abba yasaka ita Amma Yana mmki aranshi yadda za'ace yau gashi ga iya Baki abun magana ace batace masa Komaiba Kuma ana fad'ar lpy qalau Anya kuwa?
Hajja ce tak'araso wurin tana tura Baki gaba kamar zata Saka kuka, aitinkamun tak'araso nazeeru yayi saurin shigewa motar Shima, girgiza Kai kawai Abba yayi...itako Al'ameen takallah kana tace ya ameen Ina ya Ahmad na?? "Tofa iKon allah ๐ค bako gaisuwa hajjar iya setambayar ya Ahmad? Humm to bansan inda yakeba tinda baki iya gaisuwaba...ayya Yi hak'uri ya Ameen inawuni Dan Allah kagayamin Yana Ina. "iKon allah cewar Abba kamun Al'ameen yayi magana yace "hajarah Ahmad Yana wurin aiki kishigo mije gida zedawo ai yasameki. Batacewa Abba komaiba tak'araso gun Al'ameen tad'auko Dede kunnenshi tace "ya Ameen wurin aikin ya Ahmad zakakaini kaji...Ido Al'ameen yazaro kana yace wurin aikinshifa? "Eh mana...wai Al'ameen bazakazo mutafiba naja motar dakaina? Cewar Abba domin koshi tsaminda yaya nazeeru keyi ya isheshi. "Sorry Abba ganinan yafad'a Yana Bud'e motar tareda cewa hajja bara idan munje gida zan kaiki..itako tanajin Hakan sebata Bata k'ara cewa komaiba tashiga motar Al'ameen yaja sukabar airport d'in.
Zaune yake acikin tangamemen office d'inshi kanshi ak'asa Yana duba Wani case yaji anfara nocking d'in k'ofar office d'in Amma komotsi beyiba balle tasaran zeyi magana, seda aka buga kusan sau shida kana yad'ago blue eyes d'inshi ahankali tareda bud'e Baki cikin cool voice d'inshi yace "yes coming, tareda neyarda kanshi ga abunda yakeyi. K'ofar aka bud'e tareda mayarda ita aka rufe. Kallan wadda tashigo office d'in nayi Ina kare mata kallo daga sama har k'asa cikakkiyar macece mejida kanta farace sol Kuma duguwa sedai batada kyau irin sosai d'innan dagani farinne kawai yaceceta. Takowa tashigayi ahankali hartazo gunda ake zama akujerar gaban tashi kana zauna tareda cire class d'in Idonta tana fad'ar "barkada warahaka M. Ahmad.
Banza yayi da ita kamar bejitaba seda tak'ara fad'a kusan sau ukku kamun ya ajiye abunda yakeyi yad'ago tareda watsa mata way'annan rikitattun idanuwan nashi masu bawa Maza tsoro kusan minti 1 Yana kallanta kamun ya lumshe Idon nashi yabud'e Baki ahankali kamar bayaso yace "yawwa barka sa'annan yamik'e tareda kwasar tarkacenshi zefice daga office d'in....cikin sauri tamik'e tareda shiga gaban tana fad'ar "haba Ahmad wai miye Hakane kafasan wurinka nazo Amma zaka tafi kabarni miyasa kake wulak'antani ne wai? Tatambaya kamar zata Saka kuka...shiko shiru tayi Yana kallanta bawasu y'an dak'ik'u kamun yace"mikikeso nayimikito sameera? Nagaya miki banada lokacin b'atawa inada aiki agabana Kuma inada abubu Masu mahimmaci miyasa kikeso wahalarda kankine? Yak'asa zancen kamar bashine yayishiba.
"Ido sameera tazuba mishi tana kallan yadda yake motsa Dan k'aramun bakinshi Yana magana kamar ba acikin bakin take fitaba, kallanshi kawai takeyi Amma ko sauraren abunda yake fad'a batayi tinanin takeyi gasu atsaye suna kissing d'in juna tana tsotar wannan kyakkyawan bakin nashi shiko Yana yamutsa mata jiki. Shikuwa Ganin tayi shiru tana kallanshi batace komaiba yasa yajuya zefice cikin sauri tace "waikai baka buk'atar mace ne arayuwarka Ahmad? Aiko cak yatsaya tareda juyowa cikin mmki Yana kallanta irin kallan mikike nufi d'innan. Itako fahimtar abunda yakesanji yasa tace "eh mana kwata2 Kai bakada feeling ne akan mace komai? Sabida inasankafa nake zuwa wurinka Amma Sam baka fahimta Kai kodan rage zafinnan ma bakayi.
Shikuwa mmki ne yak'ara kamashi dudda cewa yagane mitake nufi Amma seya basar yace "ragezafi Kuma akanme? Kenifa bana fahimtar ki kifito kigayamin minene matsalarki domin inada abunyi Kiwani tsaya gabana kina b'atamin lokaci....cikin takaici sameera tace Humm tobara infitima a mutin kaibaka Sha'awa ne? Wanda zakayi sex d'in mace ko romance? Tatambaya tana kallanshi domin Jin amsarda zevmbata.
"Shikuwa murmushin dabe shiryamayi bane yasub'uce mishi Wanda yak'ara fitoda asalin kyawonshi med'aukar hankalin me kallanshi,,kamun yashafa kwantacciyar sumar kanshi Yana mayarda ita baya yadda zeganta da kyau kana yabud'e Baki cikin Wani Dan iskan salo yace "au Dama abunda kike nufi kenan? Humm to shi sex d'in ya akeyinshi Kuma dame akeyinshi? Dominni jinshi kawai nakeyi ana fad'a Amma bantab'a sanin tayayane ko kuwa damiyene akeyinshi please idan kinsani kigayamin inkuma kema Baki saniba kije kibincika nana domin Nima kizo kisanardani kinjiko, yanakaiwanan azancenshi yafice daga office d'in cikin takonshi na k'arfafan Maza tareda had'e fuska tamau kamar besan minene dariyaba. Yana fitowa captain basheer nak'arasowa yakarb'i kayanshi tareda bud'emai motar yashiga Shima shiga yayi kana sauran yaranshi duka suka shiga nasu motocin tareda yimusu key sukabar wurin cikin azabben gudu kamar yadda suka Saba....itako sameera mutuwar tsaye tayi tana tariyo kalamanshi harya b'acewa ganinta kamun tasaki kukanda batasan daga Ina yazoba kawai tajishine takwasa aguje tareda fad'awa motarta itama tafigeta.
Su Abba na Isa Al'ameen yawuceda yaya nazeeru part d'inshi yakaishi Wani bedroom yace yayi wanka tinda yasaba da gidan Kuma yasan yadda komai yake tareda fitar mishi dakaya cikin gayanshi yasaka...sukuwa kaitsaye part d'in maah Abba yashiga da iya delu dakuma hajja a parlor suka samu maah zaune tana kallo itada Ameena domin tin d'azu ta kammala abunda takeyi,,tana faninsu tamik'e cikin sauri tana fad'ar saununku dazuwa iya kunzo lpy ya hanya? Tafad'a cikin sakin fuska. "Yau naga tsirko cewar iya delu tanayiwa maah Wani shegen kallo shek'ek'e kamun tace uhnm Indai Babaka mutuba komai Gani kakeyi yau bilki kece kece kemurnar zuwana Humm wai tsihi tsihiri wai tsohutace bani wuri insha kallo ahhh ni dele Ina Ganin tsirfa๐ค
"Yo iya maah ce kikecewa Bata murnar zuwanki kuma? Tatsinkayo muryar hajja ai cikin sauri tak'ara rik'e hannun Abba tamau tana fad'ar Uhnm-Uhnm bance kimaiba ai bakinada taba kinji y'arnan sannu sannu bilki sannunki dai munzo lpy qalau auwalu bani wuri inkwanta kamun atsireni daraina, tak'arasa zancen tana kallan Abba...shidai bece musu komaiba Yakama hannunta tareda wucewa da ita yakaita Wani bedroom ya kwantarda ita kana yafito ya barota.
*Ina masu famada matsalar sihiri sammu ko Neman temako akan kasuwanci aiki ko ilimi Dama sauran buk'atu narayuwar yauda kullun to gadama tasamu akwai shahararriyar malama wadda kedaba temako ga irin way'annan abubuwan Kuma adace da abunda akeso da izinin Allah idan kanasan ganinta zaka nemi tabaka Rana dakuma lokaci Domin gudun karkayita zama bakasamu ganintaba yasa ta b'ulloda duk lokacinda tabaka idan kazo Zata saurari matsalarka cikin hukuncin allah Kuma tatemakama adace...gamasu buk'atar Neman temako Kuma sunyi Nisa basa iya zuwa wurinda take takan Basu nomber wayarta domin akwai lokacidata ware na musamman datake sauraran matsalolin mutane awaya idan mara lpy ne zata Saka ayimishi video aturo matashi tagani zatayiwa mejiyarahi tambayoyi yadda yadace domin yabata cikakkiyar amsa daga Nan zatasan temakonda zatamishi Kuma idan akwai maganin da yadace kayi anfanidashi zata turama hargarinda kake Kuma duk Wanda yazo wurin malama tabbas anasamun biyan muk'ata yadda akeso cikin hukuncin allah. Allah yasa mudace gamasu buk'atar Neman temako awurinta zaku iya yimata magana ta WhatsApp a wannan contact d'in ๐08107819124 Amma akan WhatsApp kawai idan sak'o yayi mako d'aya tozata duba insha allah, Amma fa tace asanarda masu sonyimata magana idan bawani abun yakawo mutin dagaske ba ko beshiryaba to karyayi mata magana domin zeshiga hakkin