Back to novel

Chapter 4 of 16

DR MAHISHI MEERAH Abin da Ya Gabata by Golden Girl

idanun shi da sukayi ja I din na fari ki bugana zakayi Allah ya yaga Mani Baki a hanani

inyi magana ganin ya meqe tsaye da tayi hanyar fita da gudu tasan idan ran Dr ya bace komai Yana iya ai katawa zuciya ce da shi lol Adda anji tsoron maza

More comments more typing

AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL

"[9/5, 12:54] Ammyn Khairat: * Dr MAHISH MEERAH*"



*Na*

AMMYN KHAIRAT

*GOLDEN GIRL*

*Didecate to my cherie Feenar*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ *_ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã·_* ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

"                          *page ,11 zain 2*"

                shi dariya ma adda taso bashi ganin ta ranta cikin na Kare ko kallon

"indasabarina take bayyi ba toilet ya shige warshi domin ya watsa ruwa,"

Kallo ta bishi da shi Dr yayi kyau sosai fatar shi ta qara murgewa.

Tayi ajiyar zuciya lallai tana da aiki a gaban ta domin wani kallo da Dr ke Mata ya bata mamaki

"shin ashe so yana Zama kiyayya ada ko ance Dr zai kita yai mata haka sai ta qaryya ta,"

Aman ba komai rayuwa ce jikinta sai rawa yake saboda tsananin sanyin da takeji sai

"karkarwa take kwance tayi a gado tana ta rawar sanyi ya jima bai fito daga toilet ba,"

Shima a cikin toilet d'in na shi kukan yake na halin da yake ciki gwagon shi ta k'ishi

"meerah ya k'ishi kowa ya k'ishi ya juya mashi baya,"

Har addar shi da tafi soyuwa aran shi Wai yau ita ke cema shi dan yawon duniya wayyo shi

"kanshi yanzu Kuma ya zayayi da sabarina yarinya mai hankali da natsuwa marainiyar Allah,"

Kafin ya tafi mixeco Yana mugun son sabarina Aman yanzu baijin sonta kokadan aran shi sai

dai soyayya irin ta yan uwanta ka.

Yasama tuna da Feenar da yayi feena ta sanar da shi tanada matuqar kishi so sai ta tsani kiya

"shiya to gashi ya mata Kuma yar uwar shi da bay so ko kadan wani Abu ya ta6a mashi ita,"

Hakanan ya samu ya fito daure da tawul ya tsane jikin shi ya shafa mai Mai qamshi tare da

turare.

"""San'nan yasa kayan bacci ya koma kan 3sitar ya kwanta yanaji karkarwar da jikin sabarina"

yake Aman ya kasa kulata qarshe bargo ya tashi yasa ya rufata Dan shi ma kanshi jinshi yake bai da lafiya shi kanshi yana buqatar a kulawa saboda shima jikin shi yayi zafi sosai haka ya

"koma kan 3star ya kwanta Yana kallon yanda jikin sabarina ke bari,"

Tunanine yaci mashi zuciya yanzu idan ya tafi da sabarina mixeco to ya zaiyi da ita ya

"Kuma zai cema Feenar shi dai har ga Allah bai so ya cutar da yar uwar shi,"

Yana cikin tunanin yaji sabarina ta fad'o daga kan bed ta fasa qara saboda taji faduwae mafalki

"ne take Mai ban tsoro ga kuma zazzafan zazzabi gami da sanyi da takeji da gudu ""Dr mahish ya isa wajan ta ya ye bargon da take ciki'"

"Ya dagota ya hade ta da jikin shi tana bude ido ta ganshi ta fasa qara ta some ajikin , duk inda"

jikin shi yake rawa yake'

Ya shiga ta shin hankali matuqa duk ya rude sosai kwantar kwantar da ita ya'yi ya dauko ruwa

ya yayyafa Mata.

Ta farfado ya kara maqalqale shi ta fasa qara tana fadin gashi Nan wallahi shine zai kashe ni

duk ta ruda shi cewa yake wanene tace Yaya moohan ta sake somewa yasalam ruwa yasake yayyafa mata tare da tofa Mata aduo'i duk yabi ya rude ya fita hayacin shi.

Shi nashi zazzabin ya ne meshi yarasa.

Ga jikin sabarina da yayi mugun zafi bayan yasamu ta dawo hayacin ta ya jiqo tawul da ruwa

"yazo ya cire mata rigarta daga ita sai vest yana shafa mata ruwa domin zafin jikinta ya rage,"

Aman ina jikinta sai karkarwa yake dolle ya ida cire mata rigar ido ya rufe ya sake budewa ganin

abinda baiyi tunanin ya Kai haka ba wato girman nonuwan ta tsatsaye da su Kamar nono maza jajajajir dasu wai Allah shine abinda yace cikin rawar hannu yasa tawul din yana shafa mata ruwa aman bawani sauki dolle tasa ya cire rigar shi ya kwanta kusa da ita ya jawota jikin shi

jikinta na gugar na shi.

Jin dumin jikin shi da zafi zafi da man dume take nema shiya sa ta qara shishige mashi tare da

rungumo shi jin girjinta cikin nashi sun to kareshi yasa shi kusan fita hayacin shi yana ambato sunan Allah!!!!!

Domin gaba daya ya fita hayacin shi tsikar jikin shi sai yar take yayin da bananar shi ta

mike tana neman hanya sai kasha baza ra samu ba!!!!

More comments more typing

AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL

"[9/5, 12:54] Ammyn Khairat: * Dr MAHISH MEERAH *"

*Na*

AMMYN KHAIRAT

*Golden girl*

Didecate

*To my cherie Feenar Alkarin Allah ya Kai maki daga Nan har birnin yamai inata duban hanyar'ki

fa*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ *_ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã·_* ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*Page 12 siyn 3*

"                       =ØŠÝduk wani motsi na sabarina idan ta motsa tanajin sanyi jinshi yake har'cikin ranshi domin ya kai matuqa wajan sha'awa bai'taba tunanin yanada sha'awa irin na yauba,"

"""Saboda Feenar ta Sha tatta6a shi aman bai'jin feeling irin na yau duk yabi ya rukice domin"

ta rukita mashi lissafi yayin da ita bata san'ma tanayi ba ta kanta take ya ilahi lokacin da yaji

qafarta abida bananar shi jiyayi kamar ........

Cikin dauriya ya tashi ya janye ta daga cikin jikin shi dan idan bayyi hankali ba zata kashe shi

"da Sha,awa qasa ya koma yana mai'maida numfashi."

Ya jima a hakan sannan ya nufi toilet ya sakar ma kan shi ruwa tare da tunanin yanzu dai

sha'awar ta motsa sosai Kuma dolle ne ya fitar da ita idan ba haka ba zai cutu ko kuma wata matsala ta biyo baya shi a iya tswon rayuwar shi bai'ta6a jin sha'awa irin haka ba to yau minene

dalili .

Maganar gsky kuma ba zai so ace ya qargame'ma yar mutane yau'ba duk da halalin shi ce

"yanzu ta zamo mallakin shi zai iyayin komai.da ita ,"

Hummmm yayi ajiyar zuciya amanfa da kunya da safe aga na ai kata hakan da ita me Adda za

tace maganganune sai yaji su mararsa dadi .

Ya fitar da huci mai zafi lokacin da yaji allurar tashi ta sake halbawa duk da ruwan da ya sakar

mata domin ta Dan lafa daga tashin da tayi

A daddafe ya fito ko tawul babu ajikin shi ya dubi agogon bango bayan ya kunna wutar d'akin

Mai haske qarfe daya da kusan rabi na dare.

Yakai duban shi kan gado sabarina ta yaye bargon da take rufe da alama zazzabi ya fara sauki

saboda ta yaye bargon tozali yayi da dukiyar fulaninta na mashi gwalo .

Miyo ya hade kuttttt kamar yanda aka tura ya afka kan gadon yai'mata wata muguwar wawura

tana bacci taji an wawureta bude idon tatayi taga masoyinta jikin shi na rawa yana aika Mata da

"messages din shi masu yuwar karantawa,"

Yar ta ganshi ko kaya babu ajikin shi saboda ya manta Bai kashe wutar d'akin ba ganin tana

"mashi kallon mamaki yasa shi sakin'ta Yana maida ajiyar zuciya tare da juya Mata baya Yana ""cewa da ita yi haquri ya zura hannun shi ya kashe wutar d'akin sai Mai dan haske kadan ya bari ."

Ita mamaki ya bata gami da tausaye domin yanda yayi magana bai cikin hayacin shi ga kuma

jikin shi dake rawa yana juye juye .

Abinka ga masoya ya bata tausayi ganin tunda take da shi bata ta6a ganin shi cikin irin

"wannan halin ba, shiyasa ita ma duk ta damu sosai ."

Jikinta na rawa ta matso kusa da shi jinta kusa da shi yasa shi matsawa ta sake matsowa sunyi

haka kusan sau ukku ta matso ya matsa karshe ya qyaleta .

"Rungumo shi tayi ta baya ta shi shige mashi kamar zai Mai da ita cikin ciki,"

Cikin rawar murya taimashi magana cikin irin muryar da take mashi lokuttan baya da shaka

shude.

Yaya mahish Yaya mahish Yaya mahish sai da ta Kira shi sau ukku dan can baya idan zatayi

"magana da shi Mai mahimmanci to tana mashi wannan Kiran sau ukku sanan""shikuma zai'ce da ita kanwa sabryy na'am ina jinki bani labariiii"

To yau Kuma bai amsata ba saboda a halin da yake ciki bai iya wata doguwar magana sai dai

"ya juyo fuskar shi ya fiskance ta,"

Yaya mahish shi shine kana jina ka qyaleni yaya mahish wai mine maka kake share ni mine

kama kake futa butuna mine maka katsaneni .

Ta fashe da kuka yaya mahish ko dan kaga ina sonka ai ba laifina bane Kaine duk ka jawo haka

"da kashiga rayuwa ta tun kafin inson kai inson wacece ni,"

Ka koya man sonka da kaunar ka ban iya komai sai tare da Kai ko ka manta harta da bacci idan

zanyi akan girjinka nake kwana sai nayi bacci ka shi fideni .

Ban iya cin abinci sai ka bani da Baki idan ina kuka kana kuka idan Ina cikin kunci Kai ma kana

ciki har sai kaga ka sani farin ciki idan Ina dariya kaima kanayi idan banda lafiya Kai bakada lafiya to miyasa duk ka kowa yaman wadannan Abubuwan ?

Yaya mahish kasa halin da na shiga lokacin da ka tafo mixeco watana guda akwance ina jinyar

rashin ka baci ba Sha .

Ban ta6a tunanin ko a mafalki zaka kini ka juya man baya ba kaki saurare na kamani illa Yaya

mahish ka cutar Dani da rayuwa da soyayyar ka Aman bazance komai. Ni

*Ni makauniya ce*

Sabon novel dina mai'zuwa

"Makauniya ce akan soyayyar ka har'shi yasa ban San irin illar da zatai mani Nan gaba ba,."

Bata sake cewa da shi komai ba ta cigaba da rera kukanta. Duk abinda sabarina ta fada Yana

jinta kuma gsky ta fada shidai ba zai'ce ga abinda Tai mashi ba aman tun bayan ta fiyar shi mixeco yaji duk ta fita a ranshi ba wai dan baijin sonta ko soyayyarta a ranshi ba shi dai

Ahaka kawai yake jinta wani iri Kuma ga lokaci sai yakijin kamar ba zai iya auren ta ba Ashe da

da rabon qaddara auran su .

Kukan ta nacin ranshi har cikin kokon ranshi yake jin shi Aman ya kasa magana domin yana

cikin hali na buqatuwa .

Yaya mahish shine ka qyaleni ko Ni ga mahaukaciya ko .

Da qyal ya dago idon shi ya kalle ta cikin dusa shewar murya yace sabryyy matso nan ta sake

matsowa kusa dashi yace da ita maganar in sonki ko ban sonki ai ta qare cinda kin mallaki ne duk Abubuwan da kika lassafo su kansu sun Isa su sa ki tsayar da kanki waje guda kisan cewa idan akace kaunar to har Abada ita bata can zawa koda daga baya akace mai kaunar yace Bai

kaunar ka.

To sai Kai mashi uzuri kasan cewa da akwai abinda ke faruwa ni ba abinda ki Kai man Sai

dai zamana dake zakiyi haquri ne matuqa domin akwai abinda ke fa ruwa Wanda nima ban

San shi ba

Ya jawo kanta ya hade ba kin shi da nata yai'ta sarrafa ta Yana murzata son ranshi batace da

shi komai ta barshi yayi yanda yake so da ita .

Nonuwan ta ya sa ta harde mashi waje guda duk da tanjin ciwon haka domin tsayetsaye suke

basu zube ba Basu kwanta ba yacw da hade mashi su waje guda to dolle da akwai ciwo shi

kuma ya soka bananar shi a tsakanin su har ya biya buqatar shi sanan ya samu natsuwa.

AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL

Rashin comments rashin typing

"[9/5, 12:54] Ammyn Khairat: * Dr* *MAHISH MEERAH*"

* *

*Na*

AMMYN KHAIRAT

*GOLDEN GIRL*

*Didecate to my cherie Feenar*

*PROFICIENT WRITER'S ASSOCIATION*

Page 13 shynin 4

                            =ØŠÝ ya jima.yana mai'da numfashi kan gado saboda ya samu natsuwa dari bisa dari.yan mintina kadan ya tashi ya nufi toilet .

"Ruwa ya watsa tare da wankan tsarki sannan ya fito yana tsane jikin shi da towul,"

Itama tashi tayi duk da ba wani Abu akayi ba jikinta ciwo yake mata so sai ya tsina fuska tayi

"lokacin da ya kunna hasken d'akin tayi ido biyu da sperm a girjinta fari tasa sai qarni yake ji tayi zuciyar ta ta ya mutsa kamar zatayi amai bata ta6a ganin sperm haka ba sai yau,"

Toilet ta nufa da gudu danji take idan taci gaba da kallon shi ba abinda zai hanata yin amai binta

"yayi da kallo yana Mai girgiza kai,"

"""A ranshi yana fadin sabyy kenan har yanzu kina tattare da yarinta,"

"Shiri kwanciya yayi ya kwanta yana jiran ta Aman shuru bata fito ba ,"

Acan ko sabarina tarasa yanda zatayi da sperm tana qyamar sa hannun ta qarshe ruwa ta

"kwarar a girjin ta har ya wanke sanan tayi wanka ta fito aran ta tana fadin wai Ashe haka suke fitar da shi,"

Hummmm aure kenan yanzu itama ta girma yau kade tasan wani Siri da da bata San shiba .

A haka dai ta fito da zancan zuci kayanta ta nema tasa sannan tayi tsaye tana qarema Dr

kallo ta jima rabon da tasa shi idonta sai kallon shi take a tunaninta bacci yake fece din shi ta burge ta yayi fayawo Abinshi dogon hancin shi ya sake fitowa sai idanun shi da suka fada kadan sosai yai mata kyau wani lokaci idan ta duba merorr sai taga kamar Dr ya fita kyau ba

"kadan ba dan dai shi yana namiji ita kuma macce,"

"Hannun ta ta kai kan fuskar shi da niyar zata shafa sai taji ya jawota jikin shi ta fad'o mashi,"

Wutar d'akin ya kashe sannan yayi adu'ar bacci tare da fadin kiyi bacci please ban san yawan

tunane tunane Kinga baki da isassar lafiya

Ita dai shuru tayi batace komai ba Ahaka har bacci ya dauke su basu sufalka ba sai da sukaji

bungun kofar d'akin sannan suka tashi ga baki dayan su suna rungume da juna sai da suka ta shi ganin su haka kunya ta kamasu kowa sai fiki fiki da ido

"toilet ya fada ita kuma ta nufi inda ake buga kofa ta bude tana murzar idanu adda ce ,"

Kasa ta duqa ina kwana adda lafiya Lau ya kwanan jikin naji ai dagani ke yanzu kuka ta shi ko

salla ba kuyi ba matsa bani waje sabarina ta matsa ta bata Hanya Adda ta shigo tabi d'akin da

kallo daya bayan daya sannan ta samu kujera ta zauna ta dubi sabarina dake tsaye bakin qofa inda ta barta

.Tsayuwar mi kikeyinan ina wanan yaron yake sabarina ta nuna mata hanyar toilet

Kafin tayi magana sai gashi ya fito jikin shi na diga da ruwa ido Adda ta zaro tana binshi da

kallo gashin kanshi jiki sai diga yake ko kallon ta bayyi ba ya shige bed room ya shirya sannan ya fito ya tada sallah adda tayi ajiyar zuciya hummm lallai marar kunya dai bai kunya ya Yan

"zamani ,"

Shi dai yanajinta yayi banza da ita ya cigaba da sallar shi sabarina na tsaye haryanzu ita dai

kunyar adda takeji ke wuce kema kiyi wankan kiyi salla cinda kema ya koya maki rashin kunya

sume sume sabarina ta tafo tunda sabarina ta fara ta fiya take binta da kallo harta shige toilet hummmm yaran zamanin kenan baka gane komai .

Bayan ya kammala sallar shi da adua sannan ya taso yazo gaban adda cikin girma'mawa ya

gaishe ta ta amsa mashi tana mashi kallon tuhuma dai dai sabarina ta fito tana qyangyasa kafa saboda bugewar da tayi a toilet shima ita yabi da kallo saboda yanda take ta fiyar abin tuhuma ne Adda ta kalleta ta kalle shi shima ya mai'do kallon shi ga adda tunda Adda ta shigo sare ya

"gane irin kallon da take mashi,"

"""Shi mamaki ma take bashi to ko wani Abu yai'ma sabarina ai matar shice to tuhuma Tami"

da ma yasani da yayage ledarshi sai ta tuhuma ta qare saboda abinda yayi gudu Adda shi take yimashi cikin zolayarta da jin yanda zatace yace da ita Adda finishe aikin gama ya gama ki

duba diyarki Aiko cikin zabura ta mike tsaye!!!!!!

AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL

"[9/5, 12:57] Ammyn Khairat: * Dr MAHISH MEERAH *"

*Na*

AMMYN KHAIRAT

*GOLDEN GIRL*

*Didecate to my cherie Feenar*

PROFICIENT WRITER'S ASSOCIATION

*PAGE 14 shiyn 4*

"                       =ØŠÝhaka Dr ya fita yabar adda da tunanin zuci shi dariya take bashi ba kadan ba mutum da matar sa asa mashi ido, tsarin bayyi ba"

bayan sabarina ta kammala sallah adda ina kwan ta sake gaishe ta hummm adda tayi ajiyar

"zuciya lafiya Lau,"

Sukayi shuru zuwa can adda ta fara magana sabarina bazan ce komai ba dan mahish mijinki ne

aman