Back to novel

Chapter 2 of 16

DR MAHISHI MEERAH Abin da Ya Gabata by Golden Girl

mukoma"

"munajin ta bakin shin kenan yanzu shi ya yafe mu zancan banza zancan wofi ban haifi dan da zan koma ina bin kanshi ina lallashin shi ba,"

Abbah Allah ya baka haquri

Ganinayi an ruga da anma gwago Alkawari bai'kama aiqi cika shi Allah ya huci zuciyarka

Abbah.

Adda AMMYN KHAIRAT

Cewar moohan kefa yar bakin ciki ce dan kinga ana maganar za'a bani sabarina kike maganar cika Alkawari to wallahi sabarina bata da miji sai Ni ai daman can nima ina sonta aka shiga aka fita aka hana man ita to wallahi sai na aure ta kai moohan inji Adda AMMYN y ta ka tsa mashi tsawa kasan da wadda kake magana ni ba sa'ar yinka bace wallahi kaji na rantse ranka zai

bace zanyi mummunan saba maka yaron banza kawai jikake tas tsa an kashe Adda AMMYN

KHAIRAT da mari ;

Na dago ido jajir ba kowa bane ya mare ni face uncle Ahamat mahaifin moohan ke wacce irin

yarinyar banzace ai gaskiya moohan ya fada dashi da maheeshi duk da yane tawani ban garan

ma yafi maheeshi din cinda shi Bai bijire umarni mahaifin shi ni Dana yarin kirki ne ko Karan na dora mashi ba zaitaba tsallakewa ba..

Zanyi magana Abbana Muhammad meera ya daga man hannu fukarshi cike da bacin rai Wanda

ban taba ganin irin shi Dan Sai nace bacin ran shi na yau haryafi na ranar da maheeshi ya bar gida dukk wannan Abu ba kowa bane yaja mana shi face kanena maheeshi hummm Dan kuka

Mai jama uwarsa jifa;

Ciki bakin ciki tsoho meerat yace kowa ya tashi yafice man dagani kuje ban son shawara kowa

ni zan yanke hukunci da Kai na kowa ya tashi jiki na mashi rawa yafita Ahamat na cewa sai idan antashi sankai ai nima inada ikon yanke hukunci Kuma ya yanku Dan Nima sabarina yata ce Kuma bata da miji sai moohan tsoho meerah Bai tanka shi inda sabo yasaba da halin Dan uwan shi

Hummmm to fans Nima fa ina cikin family meerah Dan Nima kyakyawace Ni yayar

maheeshi ce eeyyy

Tom koya zata kaya kudai biyo alqalamina kuji

AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL

* Dr. MAHISH MEERAH *



*NA*

*AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL*

*Dedicated to my cherie Feenar*

*Aslm Alkm FANS INA MAI BAKU HAKURI ABISA MAI DA Dr. MASHISH NA KUDI HAKAN

YAFARU NE ABISA WADAN SU DALILAI GA MAI BUKATA ZAIBIYA NERA DARI BIYU TA WANNAN HANYAR NUMBER Whatsapp KAMAR HAKA*

08167005043 *MTN*

*Sai Kuma NUMBER MESSAGE KAMAR HAKA*

08030500386 *MTN NUMBER*

*MASOYAN NIJER KUMA GA TAKU NUMBER MOVE*

81773088

*SAI NAJI DAGA GARE KU*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ *_ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã·_* ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*PAGE 5 , jiym*

              bayan kowa ya watse tsoho meerah ya'yi shuru yana tunanin rayuwar mahishi

"yanda ta canza lokaci kadan ada ko ance mahish zaiyi haka muhammad meera sai ya gardama ko ama falki Bai ta6a tunanin haka ba sai gashi hakan ta faru Dan yau kenan,"

Idan yai duba da sabarina tana bashi tause ba kadan ba

Saboda yanda ta shaqu da mahish so sai soyayyar su Abin birgewa kafin ya tafi Mexico idan kaga yanda suke kula da junan su tun suna yara abin sai ya baka shaawa Aman yanzu komai ya rushe asalima bata ita yakeba gashi yatafi ya barta da dafin so Wanda bataga ranar fitar shi ba

Tsoho muhammad meera yaci gaba da tunani shi kade yanzu y zaiyi minene mafita ga wannan

lamari yanzu ba abinda yafi da munshi irin girman Alkawarin da ya daukar ma kanwar shi Kuma

"yazama lallai dolle ya cika wanan Alkawari koda ba mahish sai ya daura ma sabarina auran mahish Dan yasan duk daran dadewa zai dawo gida lokacin da duniya taimashi hankali,"

Haka yaci gaba da saqa d warwara.

Ahamat meera bayan sun koma gida da iyalin shi yasasu gaba sunacin naman Dan uwan shi

sunata zagin shi da kulla yanda zasu tozarta shi a idan duniya .

Dan a cewar su sai daukakar shi tazama kaskanta sai kowa ya daina jin maganar sa Kuma duk

"abinda yake taqama dashi sai yadawo mallakin su,"

Hummmmm

Allah ahirabamu da irin wannan dangi

Ameen

Moohan inaso kabi duk wata hanya da zakabi kaga kasamu soyayyar yar uwarka idan kuma

taki kayi rapping din ta Nina baka dama daganan sai musan abinyi ta wannan hanyar zan kulla ma dan uwana zarge mai wuyar warwara qilama ma zuciyar shi ta buga ya mutum kowa ya futa cinda ya tsufa baida wani Amfani nikuma sai na samu tawa damar.

Allah shikyauta

Qasar Mexico Dr mahish Suna cin duniyar su da tsinke shida Feenar yayin da Allah ya ara

mashi dama yaketa samun cigaba da daukaka

Yanzu sun tsayar da ranar auransu nan da wata biyu masu zuwa.

Sun fara shire shire da tsara tsaran auran nasu komai sun shirya sun hada komai inda yaba Feenar sadaki nera miliyan biyu da rabi

Kudi masu maida yaro tsoho kudi masu sa kayi qarya ace gsky ne Dan da rajarsu kudi

maganin ta kaicin duniya Allah ka bamu masu Albarka Ameen

*Salihawa dake qaramar hukumar batsari*

Yau takama Friday ga bisa aladar meerah family duk ranar juma a yakan Tara muta nan kauyen su domin jin matsalar kowa duk Mai bukatar taimako ataimaka mashi wanan Abu da yake Yana qara soyayyar ga mutanan shi

Za a dafa abinci manya tukane mai'rai da lpy ga manyan shanu da kaji da raguna zaisa ayanka

kowa yaci yasha haryayi guzuri Kuma duk yawan mutanan da zasu hallara sai sun barshi

Sai bayan anci ansha sannan zai umarci kowa da dai daya ya gabatar da kanshi da bugatun shi

ba gajiyawa zai taimakawa kowa dai dai qarfin shin daga qarshe ayi adua kowa ya kama

gabanshi mutanan wanan kauye saboda mahimmancin wanan Rana ta juma a har qagara suke juma a tayi

Sai bayan kowa ya tafi sannan family suma zasu hadu Mai magana yayi Mai buqata ya fadi

Hakace ta faru bayan bayanan kowa da matsalolinshin. Kuma kowa yasamu abinda yakeso ga wanan tsoho Mai daraja agaresu sanan shima tsoho meerah ya gabatar masu da hukuncin da yayanke na aurar da sabarina ga mahish Dan cika alkwarin da ya daukar waje ya kaure da hayaniya yayin da shi tsoho meerah ya tashi ya bar wajan dan shi ya gama maganar shi

hukuncine ya yanke!!!!!

AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL

* Dr MAHISH MEERAH *

*Na*

*AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL*

*Dedicated to my cherie Feenar*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ *_ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã·_* ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*Aslm alkm na Dr mahish meerah ya koma na kudi abisa wadan su dalille ga Mai buqata zai*

*biyadari biyu kacal ta wannan hanyar*

*katin mtn ta wanan number gata kamar* *haka*

0816700502

*Mutananshi nijer gata taku number ta orange* 81773088

*Number account gata Kamar haka Union bank account number*

Shamsiya muhammda

1036353248

*PAGE 6

                  wanann hukunci da Muhammad meerah ya yanke bayyi ma Ahamat dadi ba dan ranshi ya'yi matuqar bacci sosai dan haka shima yaci Alwashi taukar mataki ta kowacce

hanya sai yabi yaga sabarina bata auri mahish ba domin bada shi ta dace ba da moohan tafi da

"cewa,"

Saboda shine dai dai da ita ba mahish ba a cewar shi Wanda yatafi yawon duniya ina za'a

"tsaya jiran shi in banda San kai irin na meerah"""

To su zuba su gani sai yaga yada za ayi auren mahish da sabarina da wannan quduri ya tafi

Moohan jin shi yake kamar ya mutu dan bakin ciki .

Muhammad meerah ya toshe kunnuwan shi da maganganun danuwan shi da yake ya da mashi

inda sabo ya saba biki ya matso sai shire shire ake yayni da sabarina haryanzu ba lafiya .

Matsaloli sun taru sun Mata yawa ga rashin masoyinta gata moohan da ya ta kurama

"rayuwarta"""

Kullum sai yazo ya addabi rayuwar ta yana ta kura Mata matuqa gashi mafi yawanci

maganganun shi batsa ce baida aiki sai yawan ta6a jikin ta idan tai magana yace da ita ai bikin

cikine shike bata so yana mata hakan aman yasan mahish namata fiye da yanda yake mata batada tacewa sai kuka domin tasan sharri ne yake mata

Sabarina yarinya kyakyawa yar duma duma Aman yanzu duk ta fige ta lalace duk ta fita

hayancin ta yanzu ne maraicin uwa ya kamata ta dan da mahaifiyarta na da rai da komai ya zomata da sauki saukin tama Adda AMMYN KHAIRAT

Tana daibe mata kewa da maganganun masu kwantar da hankali

Mexico Abubuwa sun kan kama na biki dan yanzu wata sati hudu ya rage masu suyi aure Dr

mahish

Ya gina ada a Mexico na gani na fada tako ina gidan shi ya hadu tsari ne na turawa yayi

Muhammad meerah ciwon sabarina na tada mashi hankali matuqa ga lokacin biki na matsowa

ga ciwo yaqi barin sabarina ga ta kurawa ga Ahamat dan shi moohan ya canza shwara Koko nace ya dauki shawarar mahaifin shi na yima sabarina fyde saboda yasan cewa tunda meerah yace zai aurawa mahish sabarina yasan ba makawa sai ya aure ta Dan haka ganin biki na qaratowa yace bari shima ya dibi kason nashi dukda mahaifin shi ya tabbatar mashi da cewa

idan har yaga Bai aureta to shima mahish ba zaita6a morar taba cinda an hanwa danshi .

Ranar laraba da daddare misalim biyu na dare moohan yashigo d'akin sabarina dan ai watar da

kuduri. Shi na ketama baiwar Allah haddi

Sabarina na kwance sanye da sleeping dress masu laushi da santsi doguwar rigace ta

kamata duk shapp din jikin ta yafito da ganin yada take bacce kasan ba najin dadi bane yanayi bakinta kamar tana mafalki ne tana magana moohan ya gama qare mata kallo sabarina maccace har macce komai ta hada na more rayuwa zuciyar shi na kwadaita mashi Abubuwa da dama Dan gane da ita

Kunnanshi ya kai saitin bakin ta ji abinda take fada bakomai bakinta ke Ambata ba sai ilove u

mahish I beg you

Ranshi ya qara 6ace Dan haka ya kashe wutar d'akin da dama shine ya kunna ta sannan ya

haura kan gadon cikin duhu ya lalubi lallausan bakin ta ya hade da nashi yana tsutsa a hankali sai kace Wanda yasamu sweet gefe daya ka hannun shi na kan boobs din ta ta d'age rigar yana marzasu a hankali

Sabarian da ke bacci tayi tunanin mafalkin da tasabayi ne kullum na masoyinta mahish dan

haka ta dauka duk a mafalkine sai feeling take tanajin dadin abin shiko duk ya fara fita hayacin shi bakin shi ya Kai kan boobs din ta yafara tsusar su cikin jin dadi sabarina taqara gantsaro mashi girji tare da sakin qara gami da ajiyar zuciya haka yaci gaba da murzarta kamar ya biya sadaki sabarina bata dawo duniyar da take ba sai da taji ya tsanshi acikin hq dinta sanan ta fara bude idanun ta taji nauyi ajikinta hannun ta ta kai inda takejin nauyin Nan ta tabbatar da qato ne saman jikin ta ai bata San sadda tayi wata gigitarciyar qara ba da hade kaf gidan meera family kowa yaji wanan qara Kuma yaji daga inda tafito dan ahaka

Adda AMMYN KHAIRAT

Ita d'akin ta ke kusa da na sabarina ta ruwa kowa shigowa d'akin fitilar d'akin ta kunna idanta

ya'yi mummunan ganinta dafe girji tare da fadin innalillahi mizan gani gaka moohannnnnnnn taja sunan shi da qarfin gaske

Tofa komai AMMYN KHAIRAT idan ta ta gane mata to gamu gani dai sai naji daga gareku fans

Kuma Dan Allah ina Mai baku haquri na rashin ganin posting kuyi man hakuri ku tayani da

aduaa Dan Allah ngd

AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL

* Dr MAHISH MEERAH *

*NA*

*AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL*

*Deducted to my cherie Feenar*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ *_ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã·_* ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*PAGE 7 . khaa*

                Abinda suka gani ya'yi mugun tada masu hankali matuka;

""" Cikin zaro ido da kaduwa da sukayi suka hada baki wajan fadin innalillahi"

"wa'inna'ilaihir'rajuon,"

Tsoho meera shine Wanda ya fara fadin moohan mizan gani hakan? Moohan cikin rudewa da

"inda inda yake babbbamata komai ba,"

Sabarina da tasamu ya d'aga ta ta gyara rigarta ta fashe da kuka tana fadin wayyo Allah na

wayyo umma ta wayyo mahish dina kun tafi kun bar ni cikin ...... ke yi.mana shuru cewa Adda

Sabarina da gudu tayo wajan meera ta fad'a jikin shi ta rungume shi tana kuka mai'cin rai;

tsoho meera ya rufe ido shi da hawaye ke shirin zubo mashi ya dubi moohan dake zarar idanu

sannan ya d'aga yatsun hannun shi biyu yaja hannun sabarina sukayi part d'n shi

. gaba daya sukayi mashi rubdugu da bugu sai ihu yake aman ba mai'tausan shi balle su

raga mashi sai'da sukayi mashi ragaraga sannan suka cika umarnin meera

Suka kama shi suka kai'shi d'akin duhu suka rufe sai kuka yake yana fadin su taimaka mashi

kar'su kai'shi d'akin duhu aman ina ko kula shi basuyi ba cewa yake dan Allah ku taimaka man ku fitar dani daganan kuyi mani duk hukuncin da zakuyi man dan Allah ku fiddani daga d'akin duhu ya fashe da kuka wallahi ban aikata abinda kuke tunani ba Dan Allah kuce meera ya fidda

"Ni daganan yai'mani hukuncin da zai'man ,"

"""Suka tafi suka barshi yanata buga kofa yana ihu da kururuwa wasu da dama sun tausaya"

mashi saboda da a kai'ka d'akin duhu qara a kashe ka.

wasu Kuma suna ganin hakan shine ya dace ba bugu ba zagi akai'ka d'akin duhu a'ajeka shine

dai'dai;

Sabarina tunda tsoho meera ya jata zuwa d'akin shi take kuka; zannan da ita ya'yi kan bed

sannan cikin hikima irin tasu ta manya ya kwantar mata da hankali tare da fadin ta kwantar da

"hankalinta ba abinda zai faru da ita kuma insha Allahu sai ya Aura mata mahish kamar yanda ya'yi Alkawari """

Da kalamai masu d'adi yasamu tayi shuru har Takoma bacci sannan shikuma yaci gaba da

"tunanin mafita daga qarshe ya samu mafita sannan ya'yi alwarlla ya'yi sallar nafila,"

"""D'akin duhu moohan yaci kukan shi har'yagode ma Allah sannan kuma zafi da sauro sukace ga"

sunan sauro ya dami shi da cizo da kuka ya'yi da zafin d'akin ya addabe shi sai zufa yake gefe guda Kuma yana bugun jikin shi inda sauro ke cizon shi ga kynkyasu da chanyoyi sai kuka

chanyoyi keyi mashi

Kusa ko sai yawo suke

Duk abin duniya ya sha mashi Kai d'akin duhu wani d'aki ne dake cikin gidan meerah family

d'aki ne mai'duhun gaske idan kashiga d'akin da rana sai kace dare dan tsananin duhun shi ga kuma bala'in zafi dan har wani tururi kefata acikin shi

"D'akin duhu ga sauro ga sauran halitu acikin shi,"

D'kin duhu an tana dai shine saboda masu laifi ba bugu ba zagi za akai'kacan ka gasu ko

"sauron d'akin ya isheka balle bala'in zafin shi ,"

Kafin wani lokaci moohan ya fara fita hayacin shi sauro nata na shi aikin kusa na cizon shi ga

zafi sai zufa yake jikin shi da kayan shi sun jike jagab

Ya jiga ta ssai Amaine ya kama shi yaita keta shi tun yana amain abinci har'yakai bai Aman

komai sai na wahala haka amai yacigaba da tuqarshi karshi yajin shi ya'yi week kafin wani lokaci ya summa awajan

"""Da asuba bayan angamo salla labari ya fara ya d'uwa a family har yakai ga kunnan Ahamat"

"meera yaji abinda Dan shi ya so aikatawa Aman sai yace Sheri ne d'an shi bai'aikata ba an so cima shi mutuci ne kuma ba a Isa ba ko afito mashi Dan shi kokuma ayi tashin hankali ,"

Allah karabamu da shi

. Zage zage dai babu Wanda bai'ma tsoho meerah shikuma yanajin shi ya share shi duk

"iskancin Ahamat meera yana shakkar tsoho meerah ssai shiya sa yake Abubuwan shi bayan fage,"

*Mexico* mahish na kwance Bai Dade dagama sallah ya koma bacce safe kafin lokacin

"fitar shi ya'yi sai yaji wayar shi na ringi Yana dubawa yai""maza ya tashi tare da dafe kirgi da kuma zaro ido fa Baki daya jikin shi rawa yake wayar ma dake hannun shi subuce mashi tayi ta fadi,"

Har wayar ta katse aka sake Kira sannan jikin qarfin hali ya dauki Kiran ya kara a kunne bakin

shi na rawa yake fadin hyhello.....! Zuwa can akace dashi duk abinda kake kazo gobe juma'a ina son.ganin ka idan kaga dama kanada buqatar zuwa ran kai dade kafin yace wani Abu har yakashe Kiran

Sorororo ya'yi da wayar a hanun shi Yana tunanin meke faruwa

Tsoho meerat ya Kira shi Kuma tunda suka samu sabani Bai taba Kiran shi ba ai nafi ma ba

Wanda ya taba Kiran shi daga gida shine Mai Kira Kuma duk Wanda