Back to novel

Chapter 6 of 16

DR MAHISHI MEERAH Abin da Ya Gabata by Golden Girl

da yafe ma dan shi abinda yayi mashi aman ya bar'shi

sai ya'yi nadama da kanshi sanan sai yaji irin ciwo da rad'ad'i da yaji lokacin da ya watsa mashi qasa a ido ya bujire ma umarni shi shiga dan zamani.

Yaji ciwo matuqa marar misaltuwa na abinda yayi mashi burun shi na shekara da shekaru da

yadade yana jira da son cika kashi sai gashi Allah ya aramashi tsowom rai da lafiya yaga

wannan lokaci aman d'an shi dr. Wanda yafi soyuwa aran shi yaqi bashi damar cika kashi abin

"ya mashi ciwo Wanda shi kade ne yasan miyaji yake kuma ji har'yanzu,"

Tsoho meerah idanun shi sukayi jajir tunawa da bacin ran shi bacin ran da dan shine ya

haddasa mashi shi .

Jinjina kai ya'yi sannan ya nuna ma dr hannu alamar ya tashi ya bashi waje cikin rawar jiki ya

"tashi har'yana hadawa da tuntu6e da kujera da yafadi Allah ne ya tai'maka bai sha qasa ba,"

Fita yayi motar gidan su ya samu drive yace ya kai shi katsina dan 6acin ran dayake ciki ba

zai barshi driven ba sunje katsina airport ya yanki tikitin guda biyu da shida sabarina suka dawo gida sallar azahar yayi ya shiga gida ko abinci kasaci yayi saboda kanshi dake mugun ciwo gado ya fada bacci ya dauke shi tare da zazzabi mai zafin gaske.

More comments more typing

AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL

"[9/5, 12:57] Ammyn Khairat: BNd'? d'BN(Ï%a&"a&)"

*DÌ%‚RÌ%‚ MÌ%‚AÌ%‚HÌ%‚IÌ%‚SÌ%‚HÌ%‚IÌ%‚ MÌ%‚EÌ%‚EÌ%‚RÌ%‚AÌ%‚HÌ%‚*



*NÌ% aÌ% *

*AÌ%‚MÌ%‚MÌ%‚YÌ%‚NÌ%‚ KÌ%‚HÌ%‚AÌ%‚IÌ%‚RÌ%‚AÌ%‚TÌ%‚*

GÈÉOÈÉLÈÉDÈÉEÈÉNÈÉ GÈÉIÈÉRÈÉLÈÉ

*d=Se=Sd=S1S=c=Sa=St=Se=Sd=St=So=Sm=SyS= c=ShS=e=SrS=1S=e=SfS=e=Se=SnS=a=SrS=*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ *_ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã·_* ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER:          https://twitter.com/pro writers?s=09

*PÌ% AÌ% GÌ% EÌ% 16&17*

"                          Mexico airport sun sauka lpy, before jirgensu ya shida ya kira drivern shi"

"yace dashi nan da yan mintina zasu sauka dan haka yazo ya dauke shi,"

"""suntarar da ko yazo yana jiran su sabarina sai zare ido ake anzo Mexico course yauce"

ranar farko da tazo qasar Mexico ta hadu so sai kaqar a kwai dadin rayuwa..

Sun shiga motar drive ya zasu zuwa gida sabarina sai kallon hanya take da mutane iri

daban daban da al'adunsu.

Hon yayi getman yazo da gudu ya bude masu get suka shiga wow sabarina tace domin

gidan dr aljannar duniya ne haduwa kyau da tsari antsara shi yanda sabarina ke son tsarin gida haka ya tsara shi.

Sir sannun da zuwa ya hanya normal sukayi gaba suka biyo su da kayan su kai tsaye

cikin katafaran parlour suka shiga plasma ce ke nata aikin maganace dai dr ke bayyi ba aman

cikin ranshi yana mamakin hakan saboda da zai'tafi sai da yakashe duk wani electri to ya akayi TV ke aiki masu gadi kuma basu shigo masi parlour sai inshi ya ya kirasu.

Haka dai ya shiga parlour da tunani sabryy na biye da shi sororo yayi sa'idin da suka

"shiga cikin plurn kwance take kan kujera 3ster tana game da wayarta jikinta sanye da yellow din riga iya gwiwa taci uwar kwaliya qashin kanta yasha gyara sai qyalli yake,"

Gaba daya hankalinta naga wayarta dan haka bata san sun shigo ba sallamar mai gadice

ta sata tashi sukayi 4eyes da sanyin idaniyarta.

Da gudu tayo wajan shi ta bashi kykyawan hogging wow surprise dear welcome back

"I really miss u my favorite tare da kissing ta ko ina shi dai ya kasa koda motsi mai kyau domin jikin shi ya'yi galass inji mutan nijer sunce consey"""

Sabryyy ido ta rufe da kafi tasake bude su ta murza su dan tana ganin kamar baccine take a

mafalkene take ganin su.

Tabbatarwa da tayi gasky ne wani tsinin mashine taji ya zoki zuciyar ta tare da jiri innalilahi

"take jerowa a bakin ta ta samu kujera ta zauna hannuwanta biyu bisa kuncinta tana kallon su kallo na tuhuma""?"

Duk abinda ke faruwa gaban idon mai gadi saboda mai gadi ya tsani feenae so sai ba tayi

"mashi ba gyaran murya yayi sannan ta saki dr bayan ta gama tsotse shi bakin shi harja yayi dan tsutsa,"

Dr yashiga rudanin bayan mai gadi ya fita sai sannan hankalin feena ya kai ga sabarina da ke

zaune idanu sun mata kamar auduga wayyo dear aljana dear devil ta boye bayan shi tana nuni da sabarina

"""""""""sabarina ta sake zaro mata ido dan taji haushin abinda take fada wato ita ke evil take aljana"

dodonniya.

Dr ya janyeta jikin shi ke natsu ban san sakarci ina evil din yake gashi ta nuna sabareena. Ya

"dubu sabrry bacin raine karara a fuskarta wanda bai ta6a ganinta da shiba,"

Wajan ta ya nufa feenan na fadin dear a'a is evil banza yayi da ita kamo hannun sabry yayi

yazo wajanta da ita tana matswa bakin gaskiyar feenae sabariba aljanace.

Saboda tsananin kyanta da farinta ga manyan eyes gami da zarazaran eyelashes dogon

hancinta mai tsinin gaske sai dan qaramin cute lips dinta masu zanen heart.

Dr natsu feenar is my lovely sister eyes ta zaro wonderful tayi mamaki.

Matsowa tayi wajansu kuri tayi ma sabarina da idol tana kallonta hannunta na rawa ta kai kan

face dinta ta shafa wow beautiful girl

Sabarina ta janye daga wajan su ta koma kana kushib ta zauna tanajin tukukin bakin ciki

Suka bita da eyes.

Salihawa shiga kayi wanka tsoho meerah ya bashi umarni moohan bayyi gardamaba ya shiga

toilet din meearh yayi wanka ya fito kan =ØÏÞ bed ya isko kaya da lotion game da shouas da ture ya shafa lotion yasa sabin kayan shi yabi da turare yasa takalmin shi ya fito parlour.

Meerah yana zaune kan kafet ga kayan abinci akan kafet din zonan dana ya kirashi ya nuna

mashi kusa da shi yazauna.

Abinci ya zuba masu cikin waje guda yace dashi bissmll ba muso yasa hannun cikaci tare sai

da sukayi nat sannan sukayi hamdalla GA sarkin talikai

""" meeara ya gyara murya cikin natsuwa yace da moohan da farko dai dana abinda kayi"

banji dadin shiba sosai a tunanina kai mai iya tsayawa sabarina ce akan komai kai Dan uwantane gaba da baya bakada kamarta itama batada kamarka wani fannin kai ubane wajanta

"domin babban wa ubane,"

A matsayinka na wa kai mai iya tsayawa kanwarkace ka jajirce kazama zaki sadauki dodo

ga dukkan wanda zai ketama kanwarka haddi sai kash abin mamaki kane da kanna kake

kokarin hakan wallahi banji dadi ba;

Idan kuma muka koma 6an garan uba a matsayinka na uba agareta wanne ciwo zakaji da

radadi ga wanda yazo zai ci mutuncin yarka ya keta mata haddi wanne hukunci zaka dauka

lokacin da kazo ka tararda wani na shirin qargamena yarka?

Yayi shuru tambayarka ake moohan kunya ta kama shi kamar kasa ta bude dagan zaune ya

shige

Moohan ka bani kunya so sai da ba alkawarin auran sabarina da MAHISHI ba abinda zai

hananin baka auranta saboda dari bisa dari kane yafi dacewa da ita ba MAHISHI to dandai ni mutumne mai cika alkawari GA abinda na dauka idan har Allah ya banin iko nasan abinda kayi

ba halinka bane shedanne da kuma sharrin zuciya inaso a kowanne lokaci kafi karfin zuciyarka

"domin duk mai biyema son xuciya tana kaishi da bacin zuciya da danasanin,"

Kayi haquri da hukuncin da na dauka a kanka kowanenen haka zan mashi in banda kuka babu

abinda moohan yake gsky meera ya fada mashi kuma yaji kunya ssai da abinda yaso aikatawa da kuma danasani da nadama sabarina bata cancanci abinda yaso aikatawa a gareta bata kuma ya godema Allah da hakan bata faruba.

Abbah dan Allah kayi hakuri hakan bazata sake faruwa ba ba halina bane aikata hakan na

sanin moohan komai ya wuce ko bayan ranmu ku kasance ya'ya nagari masu aikata alkari kujajirce a wajan yan uwanku

Insha Allahu Abbah nagode

Moohan ya tashi ya fita zuwa gidansu jikin shi asanyaye

mo8r 8e88co8m8m8e8n8t88mo 8r 8e88ty8p8i8n8g88

*AÈmÈmÈyÈnÈ KÈHÈAÈIÈRÈAÈTÈ cÈeÈ GÈoÈlÈdÈeÈnÈ gÈ1ÈrÈlÈ*

"[9/5, 12:59] Ammyn Khairat: Follow this link to join my WhatsApp group:"

https://chat.whatsapp.com/HN8DndYLcYs4thcUTVSVKP

*link ga masoyana banda maza comment nake so ba nagode ko thank u ko stickers ban son

tallah dafatan za a kiyaye ngd*

* DÌ%‚rÌ%‚ MÌ%‚AÌ%‚HÌ%‚IÌ%‚SÌ%‚HÌ%‚IÌ%‚ MÌ%‚EÌ%‚EÌ%‚RÌ%‚AÌ%‚HÌ%‚*

BNd'? d'BN(" " )d'

*N`A`*

*AÈMÈMÈYÈNÈ KÈHÈAÈRÈAÈIÈTÈ*

GÌ% OÌ% LÌ% DÌ% EÌ% NÌ% GÌ% IÌ% RÌ% LÌ%

*Dd-ctd tO my chr- fnr my fr-nd sh-p*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ *_ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã·_* ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*PAGE 17&18*

                            kasaqe dr yayi yabi kofar da kallo lallai Ashina kishinki ya bace hhhh yau feenar

ashina ta Samu

"""huci maizafi yasaki Mata mata halinsu duk dayane akwaisu da karamar kwalla indai akan"

"kishine kwalwarsu bata dauka,"

Feenar sabiryy kowace da kalar nata kishin sumar kanshi yake ya mutsawa kanshi yayi zafi

yarasa ta inda zai taro wannan lamari komai ya taru yacide mashi

Kwanciya yayi kan bed yanata saqar zuci.

Baccin yayi dan dauke shi zuwa magaruba ya tashi yanufi toilet yajima cikin kwamin wanka

daga bisani ya cuda jikin shi yafito

Yashirya cikin suit dinshi farare wadanda ya maida amatsayin uniform din shi na aiki sallah

yayi saboda lokacin sallar yadan gota sannan yasa white cover shuos dinshi yafita yana daura

agogon hannunshi.

Compound din gidan yanufa parking space jerin gwanon cars ce har 5cars daya daga ciki ya

buda yashiga dai dai zaifita yace da driven shi yayo oder abincin dare yakai kan danni oky sir.

German ya bude mashi get yafita direct hospital yanufa domin checking din abubuwan da

"sukafaru baya tafiyar shi rantsetsan hospital ne irin nasu na Mexico. Yanda aka tsarashi kai ka dauka gidan sugaban qasane sai kashiga daga ciki kagane hospital ne,"

"""ko wanne part sai da yabi yaduba mararsa lafiyanan kwankwance duk ya dubasu"

"wasu yasa an sauyamasu waje,"

Sannan yanufi office dinshi ya zauna tarun takardune sosai yabisu one by one yana chekeng

dinsu yanajinjina kai da yabawa da kokari irin na feean domin ita ta maye kubinshi da bashinan tayi aiki tukuru

Tuna bayan fitar dr sabarina ta tashi daga nannauyan baccin da ya dauketa abinda

yafito daga bakinta shine

*ALHMDLILAHIL'LAZI'AHAYANA'BA'ADIMA'AMATANA'WA'ILAIHIN'NUSHUR!!!!*

Adua'ce maikyau GA bawa yalazimci yinta yayin da ya tashi daga bacci kayi godiya GA Allah da

yakasheka kuma ya rayaka dan idan mutum yayi bacci to tamkar ya mutune sai sadda Allah

yabashi ikon tashi ku koyama yaranku ita tanada mahimmanci ga bawa

*Idan Ban mantaba naji bawani akan ta cewa Annabi yace duk wanda ya falka bacci cikin dare

yayi wannan aduar to idan yayi sallahr dare duk abinda ya roqa sai Allah yabashishi Allah yasa

mudace Amee*

Sannan tayi meqa tare da duba agogon bango bakwai harda yan mintina lallai tajima tana bacci

tunda gashi harta makara sallahr magaruba.

Tollet ta nufa tayi wanka tareda doro alwalla tazo tasa doguwar rigarta ta sallah tafeshe

jikinta da qamshi sannan ta shinfida sallaya tatada iqama bayan ta ida ta zauna tanata azikar dinta har akayi isah'i tayi isha'i sannan ta gabatar da adua'o'in ta tatashi tacire rigar ta shafa

"lotion mai qamshi tasa turare tasa kayan mararsa nauyi cotton riga da wando tayo men parlour,"

Dernni table ta duba taga kayan abincin dan haka can ta nufa tea ta hada mai

kauri tasha sanan tabi da abinci aman bawani maiyawa bane taci tatashi ta koma kan doguwar

kujera ta kwanta roomt ta dauka ta kunna TV tana kallo

Jin shurun yayi yawa sai tsoro yafara kamata saboda ita ko gida tafiso idan tana dakinta aman

yazaman akwai wani agidan ba ita kade bace tashi tayi tanufi parts din dakunan gidan tana dubawa da kitchen din su komai yayi kyau da tsari nera tayi kuka wajan gina wannan katafaran gida

Dakin shi ta shiga yafi kowanne daki haduwa yanda aka tsarashi sai kace wata fadar sarki

komai na dakin farine toilet din shima sai baka tsoro dan ya kawatu ga glasses ta ko ina sai daukar ido suke idanunts sukayita karo da pant da breaziya ranta taji yayi mugun bacci GA toilet din da tabishi da kallo ga alamar ruwanan ba'a dade da amfani acikin shiba hawayene

suka dararomata tamkar ankunna famfo

"""dakinta ta nufa ta fadi kan gado tanata rusaka kukanta tamkar yaune uwarta ta rassu."

Wayarta ta jawo burinta takira addarta tasanar da ita gida takeso ta dawo gobe domin bata

iya zama da dr bataso zuciyarta ta amince da zarginda take mashi qara tabarshi kafin komai yalalace idan hartana ganinshi da wata wadda ba matarshiba zatayi aika aika.

Ta kunna wayar tana mai zubda hawaye so dayawa kanace ma abu kaso shi daga qarshe abin

"yazamo ba alkairi bane cinda yanzu ta gani dr ba alkari bane atare da ita,"

Tasa bayan hannunta ta share hawayenta lokacin da wayar ta kawo.

Jikinta na rawa ta danna kiran adda sai dai kash kiran yaki shiga saboda sim din 9je bashi aiki

Mexico.

Bakin ciki ya qara taruwa a xuciyarta fadi take wayyo addata wayyo meerah wayyoo

family na wayyo moohan dina wayyo Allah na Allah kakawo mani dauki adda adda keeeeeeeeeeee zan mutu kezo ke daukeni adda nafi son zama dake inajindadin fadinki addddddddddddda

Gallery ta shiga pictures din family nata ne ta cigaba da kallo tana kewarsu wani tayi dariya

wani tayi kuka idan ta gani

Mafi yawa nasu itada dr sunfi yawa sai ko na yaya moohan wasu da sukayi ukku ita moohan

mahish ranar wata juma'a sunsata atsakiya kowannensu named dariya aka dauke su picture din yayi kyua sai sai wanan kuma itada adda da gwago da da tsoho meeraha shima yayi kyau sai hawaye take yanzu shikenan tabar family dinta masu sata farin ciki tazo wajan kunci wajan

wanda bata taba tunanin haka awajanshiba human rayuwace itadaman haka ta hada

Wani waje tashiga nanma picture din sune tunsuna yara taketa ajiyarsu cikin memory

nata ita da dr mahish dinta yanda suke a picture din da kagani kasan akwai shaquwa Mai yawa

atare dasu gami da kaunar junan su

Haka dai tai bansun tana kallo har bacci ya dauketa

Dr bai dawo gidaba sai wajan 11of clock a gajiye ya dawo dakinta yanufa ya ya kuna light

din bacci yaga tanayi sannan ya kashe light din ya fito denni ya nufa ya duba yaga ta danci abinci sanan yanufi nashi dakin ya shiga wanka yafito yasa kayan bacci ya fito ya hada back

tea ya nufi dakin shi kan bed ya zaune ya jawo computer shi yana dubawa yanashan tea sai shabiyu ya kwanta bacci da yake ya gaji dandanan bacci ya dauke shi.

"""asubar fari ta tashi da firgici na mugun mafalkin da tayi maiban tsoro Adua tayi ta"

tashi daga bacci tanufi toilet tayi tsarki da arwlla tatada sallahr asuba bayan rayi atanun fijir da tagama ta dora da karatun alqurani da gari yayi haske tayi adua ta tashi ta shiga wanka tafito ta shirya cikin atamfarta Blue mai ratsina fari riga da sket sun kamata sunmata das ajiki ta murza daurin dan kwalinta Aisha buhari ta feshe jikinta da qamshi kamar anyi barinshi ajikinta fararn ta tatami m tasa ta dauko wayarta tayo waje kitchen dinta ta shiga don dorama kanta kirki dan ba dadin abinin da takeci tajiba da akwai komai aciki indome ta dafa da ruwan zafi t soya eggs dinta ta sai qamshi ke tashi tafito man parlaou dai dai Dr ya fito cikin shirin shi an an

zuwa hospital

Ganita yasashi yin tsaye kamar andasashi sabryyy atamfa na mata kyau sosai has m da qugu

da bobes tayi mashi kyau sosai qamshin imdomen duk yacika mashi hannu banza tayi da shi

ta ta zauna tafara cin abincinta wajanta yaqaraso sabryyy bby kin tashi lfya jiya nafita na dawo

na tarar kinyi bacci to ya kwanan ba kunta duk tambayar da yaimata babu wadda ta ansa mashi sai dai ta zamo daga kankushindin din tace dashi yayi mahishi inakwana yarbiyartace wannan tuntana gida haka mabiye zai gaida mabiyinshi cikin girmamawa lfya lau ya ansa mata ita kuma ta koma ta zauna Dai dai taci gabada da cin abincinta.

Ya jima yana kallonta da yanayinta sannan yace da ita zanfita wajan aiki Allah ya kiyaye tace

dashi ameen yasa kai ya fita jiya kade sabryy ta rame sosai kuma ya nura ta dauki wata

sabuwar dabi'a daga jiya zowayau

Salihawa zaune yake gaban qaton bokan shi ranke dake dan mage baka dadin goyo boka

ya bushe da mahaukaciyar dariya har wani bakin abu kamar hayaki nafitowa abakin shi

Yace hakanane bani dadin goyo ko an goyani sai ansaukeni dan muguntata hhhhha Ahamat ya

gaggabe da dariya ai gaskiyane dan mage abinda