Back to novel

Chapter 1 of 16

DR MAHISHI MEERAH Abin da Ya Gabata by Golden Girl

ÿþAmmyn Khairat: *

DR.MAHISH MEERAH *

*AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL*

*Dedicated to my cherie Feenar*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ *_ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã·_* ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*Page naki ne jarumata Anty mugirat*

*PAGE 2 baaun (*

            chinchirundun jamaa ta ko ina sun zagaye.shi suna mashi sannu da zuwa shikuma yana Amsa masu cikin farin ciki haka dai da qyal.aka samu jamaar.ta rage domin yasamu damar shiga.cikin gidan haka yai gaba suka take mashi baya haryazuwa cikin katafaran

parlour din gidan wani wawakeken parlour ne maigirman gaske.

Wani daddtijo koko nace tsoho tsoho ne Aman duk da tsufan shi kyanshi nan yana hakimce

"bisa wata kureja Mai kyua ganin dan nashi ya shigo yasa shi tashi da sauri ya tareshi"""

Shima da gudun shi yayo wajan mahaifin nashi sukayi hogging din suna su suna jima ahaka

sannan suka rabu da juna tsohon na mashi sannu da zuwa Yana amsa mashi cikin girmamawa.

Yasamu daya daga cikin kujerun wajan na Alfarma ya zaune chap sai yanzu nasamu ganin shi

lallai wanan matashi ya gama haduwa iya wiya kyakyawane Dan bazai yuyo na wassafo maku kyanshi ba Aman fans kuyi immage din shi .zamanshi keda wuya dukkan family na meerah sun kashigo kwansu da kwalkwatar su bakiya dayansu kai wannan gida ba dai jamaa gasunan rututu yara da manya kowa ya hallara sunyo wajansu duk sun rungome shi kowa da Abinda yake fada yayin da naga wata budurwa maishegen kyau dan har sai da na murza idanuna domin nayi tunanin gamo nayi da Aljana Ashe mutumce sai da. najinjina kai nace Masha Allahu sai murmshi take ita kade tana kallon Dr shima ita yake kallo Aman shi ba

murmushi yai kamarta ba ai nafima dauke kanshi yayi daga kallon ta anzuzuba Abinci kowa ya

zauna anataci da sha ya yinda jamaar waje suma sunata nasu bidirin cin nasu Abincin .

"Kowa na fadin Albarkacin bakin shi,"

Dr mahish meerah ya ruga kowa ta shi ya nufi wata hanya yayinda budurwanan tabi bayan shi

wani part yanuna haduwa da tsari wajan ya hadu rigar shi ya cire ta taimaka mashi ta cire mashi takalmin shi sannan ya nufi toilet ko tanka ta baiyi ba tafara shiga da muwa domin bahaka suke da meera ba to ya akayi yanzu duk ya canza Mata ko dai gajiyace yayi tanan tana tunanin harya fito ya shirya yayi sallah sannan ya raba ta gefenta ya fita tabi bayan shi katon parlour da suka baro Nan ya koma cikin Yan uwan shi sunata fira .

Muhammad meerah tsoho daddijon kware Mai fada aji aduk fadin Kauyen salihawa kowa na

girmamashi yanabin umarnin shi dukk Abinda ya gindaya babu maiqetare shi saboda girman shi da matsayin shi a wajan su yana zaune da kowa lpy Kuma Yana son mutananshi musamman manoma talakawanshi kowa nashine .Dan haka suma muanan kauye ke son shi da girmama shi musamman yanzu da yayi masu alqawarin Gina masu hospital Kuma ya gina masu harsuna saran yau afara aiki acikin shi.

Jawabi yake ga dumbin jamaar kayune dama na wajan Kauyen wadanda suka samu damar

"halartar wannan gagarumen biki na bude hospital din shi daga cikin bakin kuwa harda maqarraban gwamana da baisamu damar zowa ba sai ya aiko"""

Bayan nuna gidiyar shiga Allah sannan ya Dora daqara jadda damsu cewa Dan shi mashish ya

dawo lpy kuma yau zaifara aiki kamar yanda yai masu Alqawarin sunata murna dajindadi ..

Bayan muntina kadan ya shiga gida domin fitowa da meera y qara gabatar dashi ga alumma

Amatsayin shi na babban likita bayan ya shiga gida ya samu meera cikin yan uwan shi suna hira farin ciki yaqara kamashi domin an dau shekaru baiga meera cikin family nashi kamar haka ba dan Haka da Azama ya nufeshi yake sheda mashi da ya taso yaje yayi jawabi ga Alumma domin so yake yau hospital din da ya buda mashi yafara aiki dad hospital wanne irin hospital dad?mahish ya tambaye mahaifin na shi shikuma ya bashi Amasa da cewa kai mahish lokaci na qurewa muje idan mungama da mutane zan maka bayani saboda na manta ban gaya maka na ginamaka hospital anan ba nayiwa mutanena Alqawarin gina masu Asibiti domin su samu sauqin zuwa birni idan lalurata kamasu Kuma Kaine Wanda jaka kula da asibitin wannan daliline yasa nace kayi karatun likita domin wannan qudirinawa Kuma Alhmallhi nayi Alqawarin Kuma yau zan cikashi ga mutanena mahish yayi ajiyar zuciya bayan yaji jawaban mahaifin nashi dad gaskiya bazanyi aiki a wannan Kauyen naba haba dad taya zanje Mexico karatu Kuma na dawo na natare a kauye kasar mexco ta daukeni da nayi Mata aiki kuma nariga da na amsata kuma can zanfi samun kudi Aman Ni bazan tsaya a kauye nayi aiki ba cikin wanannan talakawan haba dad tsoho Muhammad meera idanun shi sunyi jajir saboda cin mutuncin da Dan shi kema talkawan shi qarshe ya wankeshi da mari kowa hankalin shi yatashi da wadannan kalame na mahish bugu da qari Muhammad meera baitaba koda dungurin mahish ba Aman

gashi yau ya mare ;

Topa fans kowa zata kaya ko mahish zai zauna kauye yayi aiki kamar yanda mahaifin shi ya

buqata Koko zaitafi qasar mexco Kamar yanda ya ambata sai naji daga gareku

More commy more typing

AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL

"[9/5, 12:50] Ammyn Khairat: * Dr. MAHISH MEERAH *"

*Na*

*AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ *_ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã·_* ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*Dedicated to my cherie Feenar*

*Page nakine my mugirat ina Alfahari dake*

*PAGE 1 alif '*

- --------- Kauyen salihawa kayune dake cikin jahar katsina.MEERAH family duk.wanda

ke.a.kauyen salihawa yasan da zaman MEERAH family.domin.meerah family.family.neda ya yi suna afadin Kauyen MEERAH family babban gida ne tamkar gidan sarauta bambancin shi da gidan sarauta bayi d sauran Abubuwan Ala.adu na sarauta domin suma suna.da nasu jama.ar masuyi masu.hidima.yanda ya kama MEERAH family yau sun tashi da murna da kuma shiri na tarbar babban dansu wato Dr mashis meera kowa na Kauyen yau yanacikin murana duk Wanda kagani fuskar shi cike take da Annuri domin murnar biyu ta zamoma su ga murnar zowar

mahish gata bude masu babban hospital da za ayi saboda suna futa zuwa birni Asibiti idan wani

nasu ba lpy Dan haka yau suke cike da farin ciki MEERAH family cike yake.da Yan uwa da

Abokan arziki sai shire shire suke da girke girke an gyara ko ina sai daddadan qamshi yake kai wannan famiy ba dai kyaun Allah ya yi zallar kyua ga wannan family ba mazan su ba matan su idan kaga mummuna to bare ne kowa yaci Ado da kwalliya sai baza qamshi suke suna jiran isowar mahish ya.yin da ma aikata keta gudanar da nasu aiki acan kusa da gidan kadan na hango wani qaton hospital maigirma gaske Anqayatar dasu Abin sai Wanda ya gani dan yanda aka qayatarda hospital din Kai kasan Ankashe miliyoyin kudi ba kadan ba dan sai ka rantse da

Allah a turai kake daga sama anrubuta MEERAH family hospital salihawa..

Na jinjina Kai domin hospital din ya qayatar dani

ba kadan ba

Motoci ne keta ketowa ta Kauyen suna shigowa Basu zame ko ina ba sai a get din MEERAH

family anan suka yada zango zuwa can aka bude marfin wata mota mintina kadan ya zuro qafafunshi qasa wadanda ke sanye da wasu arnan caver masu matuqar kyua da tsada sai shayinin suke ba jimawa ba Shima ya fito gabaki daya anda bebeye shi sai murna suke ya yinda nayi nayi naga fuskar shi na kasa saboda dumbin jama a gidan su ga kuma tarin Yan uwa

da Abokan arziki da sukayi mashi chahhhh kowa burin shi.yaga Dr mahishh MEERAH

Hummmmmmm fns kubiyoni danjin wanene wannan dr mahishh MEERAH dinnan.

*More comments more typing AMMYN KHAIRAT GOLDEN t*

"[9/5, 12:51] Ammyn Khairat: * Dr.MAHISH MEERAH *"

*Na*

*AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL*

*Dedicated to my cherie Feenar*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ *_ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã·_* ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*Har kulum dai nakine masoyiyata my mugiratu ina Alfahari dake*

*PAGE 3 taa'un **

"            Dr mahish dad gaskiya ni bazanyi aiki anan ba Mexico zan koma da man nayi masu Alqawarin haka kuma bazan sa6a Alkawari ba"" tsoho Muhammad meerah tari ya sarke shi cikin rawar baki to shikenan cinda haka kaza6a naka tozarta ni kabani kunya kafi son muradin ka danawa to shikenan ai yanzu nasan Kai dan zamanine kaje Aman kasani daga yau bani ba kai kai mutuwa nayi kar'ka kuskura kazo kan gawa ta na yafeka na fidda ka daga cikin ya'ya na; ba mahish ba kowa na family din ya girgiza da furucin muhammad meera kuma sanin kansu ne idan tsoho muhammad ya yanke hukunci to ba Wanda ya isa ya canza shi dan haka family duk ya rude da hayaniya masu kuka nayi masu jindadi na jin dadi mahaifiya mashish tafi kowa damuwa kuma bataji dadin bijirewar da mahish yaima mahaifin shiba; dan haka itama tayi fushi dashi sosai more especially mutanan gidan sun juyawa meera baya wasu Kuma suna ta ba shi hakuri akan yabi umarnin mahaifin shi baikamata babban mutum"

kamar mahaifin shi yayi magana ya sa6a ba.

Dan bai.ta6a yima mutane Alkawari ya sa6a ba Aman gashi yau tasa nadiyarka ya sa6a

Alkawari kaiko kunya bakaji haka dai yanu'wan shi suka taru suna ba shi baki Aman da yake ya'yi niya ko ajikin shi shifa ba zaiyi aiki a kauye ba.

Can na hango tsoho Muhammad meerah waje ranshi bace idanun shi jajir kowa yasha jinin jikin

shin dan rabon da suga bacin rai irin wannan agare shi har'sun manta dan haka kowa yasha jinin jikin shi suna jiran ta bakin shi .

Cikin bacin rai dake tattare da shi yace yaku jama'a ina mai'matuqar baku haquri kamar yanda

na alkawarta maku na bude maku Asibiti domin inganta lafiyarku to gashi Allah ya nufeni da cikawa da nace cikawa shine Asibiti dai Allah ya nufeni da Gina shi.

Aman wanda zaiyi aiki ne ke ban samu ba Kuma kunsan yaran zamani ba son Zama kauye

suke ba saboda sun girma sun waye suna ganin sun girmi da su zauna kauye sun manta shi kauye shine tushan su hummm duk kudinka duk waye warka kauye shine mafarin ka anan ina Mai baku haquri Dan Allah ku gafarce ni ya sharce kwallar da suka zubo mashi kuyi haquri Bai

qara maganar da zaifada ba dan uwan shi ya jashi zuwa cikin gida.

Waje ya kaure da hayaniyar jama'a kowa na fadin ta bakin shi su kansu suna cikin bakin ciki

domin sunga samu sunga rashi.

Haka kowa ya watse da wannan alhini;

Shiko Dr Bai masan sunyi ba tunda asubar fari ya shirya yai bankwana da kowa ba Wanda yace

dashi cikanka haka ya sa6e jikkar shi zuwa katsina kwanan shi biyu katsina yayi duk abinda

zaiyi yabi jirgi zuwa qasar Mexico hummmm..

Kayi kuskure Dr meerah dukkan nasara natare da sa Albakar iyaye .

Allah kashirya Mana zuriya Ameen

Meerah family haka suka kasance cikin bakin ciki marar musaltuwa musamman da Aka rufe

katafaten hospital din .yanzu jikin jama'a ya qara sanyi saboda ganin rufe shi da akayi sunnan sunyi asara asibit kamar meera hospital da ba abinda ba azuba a cikin shi Dan jin dadin su

Ya xuwa yanzu kowa yadan Dr mahish yaki kauyen su da qaruwa masuyi mashi adu'a shiriya

na mashi masu zagin shi na zagin shi suna fadin albasa batai halin ruwa ba domin mahafini. Shi mutumen kirki ne kowa yasan shi.

Haka ma masu murna da jindadi nayi. Musamman kanan Muhammad meera wato Ahamat

meera badu shiri da ya'yan nashi ya tsane shi Yana hassadar shi don haka da shida zuriarshi sunfi kowa murna da faruwae hakan dan har'gida yazo ya gawa yayan nashi magana san ranshi saboda daman yana bakin ciki da bude wannan hospital ba yanda baiyi ba dan ganin

ba'a gina hospital din ba Aman ya kasa samun nasara

"Yanzu ko da haka tafaru Kamar ya zuba ruwa qasa yasha yakeji,"

Mexco cikin nasara da daukaka ya fara aikin shi wani gagarumen hospital maizaman kanshi

shine babba awajan Yana aikin cikin kwarewa ..

Anan ya hadu da Ashinah wata nurse ce itama Ashinah kyakyawace ta qarshe gata wayayya

soyayya ta kullu atsakanin su saboda mugun sanshi da take ta muisulinta inda taci sunna my cherie Feenar yanzu Ashinah tatashi daga'Ashinah ta koma Feenar..

To fa Fans more comments more typing sai naji daga gareku shin labarin na kayatar daku Koko

AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL

* Dr. MAHISH MEERAH *

*Na*

*AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL*

*Dedicated to my cherie Feenar*

SPECIAL GIFT 2

*Naki ne har kulume ke din dai ce madam mugiratu*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ *_ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã·_* ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*PAGE 4*

/thaa'un +*

               / Ashina Koko na ce feena yanzu soyayya mai'karfi ta barke tsakanin su da

"Drmaheeshi meera ya'yinda sukayi Alqawarin aure nan da wata biyu masu xuwa,"

##############

*Salihawa* tun bayan tafiyar Dr Abubuwan sun rikice;yanzu *sabarina* na kwance ba lafiya

"sabarina yar uwa Dr mahish ce tun suna yara suke son juna Nan su ita da Dr har yazuwa girman su soyayyar nan aman bayan tafiyar Dr Mexico Abubuwa suka fara can zawa ko kiran shi tayi sai yaga dama ya daga idan tayi complain sai yace da ita tanayi karatune to sai sabarina tai mashi uzuri duk da wani gefen na.zuciyarta na gaya Mata ba haka bane,bata"

"tabbatar da zargin ta ba sai da ya dawo taga canji zahiri,"

********************

Sabarina yanzu bata da lafiya Kuma kowa yasan ciwon son Dr ne ke damunta ya yin da

damuwa taimata yawa ciwon zuciya ya kamata Mai tsani duk Wanda yaga sabarina sai ya tausaya mata sabarina kyakyawa ce sosai Dan Sai nace ita tabiyo tsoho meera wajan kyua

sabarina yar kanwar meerah mahaifiyarta tarassu;

Kuma tun tana raye taba Dr mahish sabarina a matsayin idan sun Isa aure tabanshi sabarina a

aura masu juna Kuma tsoho meerah yayi Alqawarin yi masu aure in dai yana yare.

Saboda da man jira ake ya dawo aiyi bikin su sai gashi wanan tsotse ya gitta a tsakanin su

Shiya sa yau suka Yi taron family meeting dan jin ta bakin kowa akan wannan al'amari.

Bayan tsoho meerah ya Yi sallam anyi gaishe gaishe da yima sabarina ya jiki tana zaune duk

tafita hayacin ta dolle tabaka tause .

Tsoho muhammad meera yace da barko dae dalilin taramu anan shine maganar sabarina da

wancan yaro to yanzu dai dukkan ku kowa yasan abinda ya faru sannan Kuma ga maganar auran shi da sabarina kamar yanda nema yar uwata Alkawarin zan aurar da sabarina ga dana Mahesh to gashi lokacin auren yazo kuma wata kaddara ta faru tsakanin mu da shi to shine na taraku anan dan jin ta bakin ku shin ya kuke ganin wanann lamari kowa yayi shuru Yana jinjina

kai domin Abin dukk ya rukita su ..

Ahama meera shine ya fara magana to mudai ba Abinda zamuce anan shine ita dai yarinya

"cinda anruga da.anyi haka yaro ya zuba maka kasa a ido ya ba tsayawa za aiyi jiran shi ba cinda ga dan uwan tanan moohan ai sai ayi da shi cinda da shi da maheeshi duk daya ne ni banga abin da muwa anan ba cinda Wanda yatafi yawan duniya baji ranshi zamuyi ba Nifa anawa ganin hummmm inji tsoho meerah yace""ta yaro kyau take bata karko munji taka shawara"

"ita ma abin dubawace ,"

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

Adda AMMYN KHAIRAT ta gyara murya tace to ni dai tawa shawara anan shine mu kira yaro

nan ta waya muji taba kinshi shin yanaga maganar auran sabarina koko kafin na qara cewa komai tsoho Muhammad meerah ya yo man chahhh

Wata tsawa daya bugaman sai da yan'cikina suka kada

"Yace"""""" Aman ke shamsiya ban son bakida hankali ba sai yau yaron muhaife shi