Chapter 3 of 4

THE HATED GIRL Hawayenta Sun ɓoye Gaskiya by HAUWA JIBRIN MA'AJI

daga dukkan Alamu bata kaunar Dua tunda ko murna bata yi da result dinta ba balle zuwa Germany.

Haka principal din ya hakura sannan yakashe sunan Dua amasu zuwa extra lesson..

"_ASUU sun janye strike so am not pretty sure zamu kammala littafin, inaga zamuyi summarizing lbrn ne, Amma bari muga zuwa Monday yadda abin zai kasance_ "

*THE HATED GIRL*

By

*JIDDARHTULKHAIR*

"```Ina saida GLO, MTN, AIRTEL & 9MOBILE data at cheap rate , meso DM me 08110615256```"

*CHAPTER 11*

"Dua takasa bacci tunani kawai takeyi a ranta, when will she be happy like others, when will she be beloved by her"

"family, her did been her mom is alive definitely zataje, coz her happiness is all what her mom wants, but now she's no more.."

"Ta goge hawayenta, tashiga toilet tayi Alwala tafito tafara nafila sannan tayiwa mom dinta adda'u, ita kuma Allah hadata da wanda zasu sota"

"Duk sunfito Zasuyi breakfast Aryan yace ""where is Dua"" ba Wanda ya tankasa hakan yasa yama Fatima magana da"

"ido akan takira ta,."

"Fatima tashiga dakin amma tana ganin ta tasan bata samu enough bacci ba sannan kuma zakasan tayi koka, fatima na tambayar ta kawae Dua tafada jikinta tafara rusa kuka sosai saida tayi ne isarta sannan Fatima tabata hakuri tace tafito tayi breakfast."

"After sun gama breakfast ne daddy yace su shirya saboda gobe ne su Alh.Tukur zasu zo yana fada musu ya bargun,"

"Aryan suna hada ido da mummy ta banka masa harara sannan ta mike tace ""Amrah follow me"""

"Bayan sun shiga daki shine mummy take sanar da ita hukuncin hadasu Aure da sultan, Amrah with frowning face tace ""Mummy am still young fah, just 17yrs shine za'a fara min maganar aure?"" Mummy tace ""Ai ba yanzu za'ayi auren ba sai after kunyi paper daga nan Lokacin da zaki university sai ayi auren kinga sai ya tafi dake London kinga burinki na oxford university zai cika Kenan but anyway in bakiso shikenan sai ya auri Dua"" Ai Amrah da karfinta tace ""mummy noooo, stop saying so, never it will never be happen, nina dashi dashi not that clumsy Dua"""

"Su mummy suna barin dining Dua ma ta tashi, Aryan yace ""seat back, let's talk"" ta zauna amma taki yarda ta kalle sa,"

"yace ""bakiyi bacci jiya bako?"" ta dan kallesa sannan ta girgiza masa kai Alamar A'a, yasake ce mata ""kinyi kuka ko?"" Tasake girgiza masa kai but aranta tace ya'akaiyi kullum yake sanin intayi abu, yace Dua ""nasan kinyi tunanin da ace mummy ki nada rai da zaije ko?, but remember 1 thing always, in Allah ya kaddara zakije definitely zaki ba wanda ya'isa ya hanaki koda kuwa mummy nada rai ne, so kinga bai kaddara tafiyar ki ba, so please stop bothering yourself okay?"" Tace ""nikam ba'a kansa bane"" kawai ta fashe da kuka tayi dakinsu da gudu, ya dafe kansa da hannayen sa yanajin dansa nakara baci."

"Su Amrah basu samu sunyi birthday party din rumaisa ba saboda exams so gobe zasuyi sai faman Shirye Shirye sukeyi, su dukkansu ukun suna video call suna ta tsara yadda abin zai kasance, firdausi tace nayi inviting senator's son fah bari zakuga yadda guy din yahadu, Amrah tace itama tayi inviting boyfriend dinta nan suka ringa tsara yadda komai zai zama perfect a masayinsu na 'ya'yan manya, sannan sukayi inviting 'ya'yan manya."

"Shirye Shirye ake a gidan na musamman, daddy ya sa angyara guess section saboda zuwan su sultan, chafane kam sabo aka sakeyi, sannan akayi ordern frozen chicken guda 30, yadda aketa bare bare sai kadau ka shirin tarban president akeyi,."

"While Amrah itada friends dinta sunata organizing yadda komai nasu zai zama perfect saboda yazama topic discuss of the week, a cikin garin Abuja."

"Zahra takira nuwairah take fahada mata plan dinsu akan sultan, gashi kuma yau zasuzo Abuja, 'yarta zata auri well perfect young guy, nuwairah tace tabari sai ta'iso gari sannan suyi wannan maganar,."

"Mummy ce tace da daddy ""inkana gani you can't drive by yourself kuma bakasan tura driver why not Aryan yaje ya dauko su I guess it would be more easy"" yace ""Noo I can't let him go alone tare zamuje kinga tukur will appreciate the way i welcoming him"" tace ""yea sure"" yace ban wayana nakira Aryan so that he should be ready be for the time"" bayan ta mika masa shi kuma yakira Aryan but what?, no responds yayi yakai 6 but still, yace ""kishiga kiyi wanka kafinnan barin duba Aryan a'ina ya yasar da yawan"" sannan yafita zuwa dakin Aryan."

"Aryan tun dazo yafada duniyar tunani, ""what Dua does to them for deserving such punishment from them?"", ""is just because she lost her mom, if yes so his parent are so selfishness they've to remember by , mutuwar suma zasuyi one day and basu tunanin rayuwar Amrah?"""

"Daddy yashigo duk shi baima sani ba saboda nisawa da yayi acikin tunane tunane saida ya tabasa sannan yadawo hayyacinsa, sannan yafada masa bukatar sa."

"Ayesha ce tabiyowa Dua, sai a lokacin Dua tasamu courage din shiryawa, sannan suka kama hanyar Islamiyya, Ayesha sai hira take tamata dan just to make sure she cheers her up but Dua she's not in her normal mood,"

"Suna cikin tafiya sai wata mota tazo ta wuce su sannan motan tafara reverse ta saya daf dasu sukuma zasubi tagefe sannan me motan ya sauke glass ""yace Hey!"" duk suka juya dan ganin waye, Atake sukayi murmushi sannan suka karasa jikin window motan suka gaishe da Ahmad (yayan haidar) ya amsa musu sannan ya fara tsokanar Dua ita"

"kuma murmushi kawae takeyi sannan yace ""How far Dua sun chanza mind dinsu?"" Kai kawae ta girgiza, tagane kuka"

"zatayi kawai yace ""Let me have you digit Dua so that we should talk later"" tace ""banda waya""yace ""ya za'ayi kenan?"" tace I don't know too?, Ayesha tace ""toh why not kibasa number sister Fatima?"" Dua tace ""toh ai basan numbern taba"" Ahmad yace ""shaaa anyway zanzo gidanku later"" kamar tazara ido kamar zai fado tace ""Wa, gidan mu?, please don't try this, wollah duka za'a saikuma tayi shiru, tace please don't come, kawae takama hannun Ayesha suka fara tafiya."

"Yafi minti goma a tsaye a wajan yana tunanin wani kalar tsoro takewa parent dinta by mere looking yasan she's not happy always, she's not enjoy her life at all ,kawai ya sauke numfashi sannan yadata motar yabar unguwan but da niyar saiya bincika yasan halin datake ciki."

*JIDDARHTULKHAIR*

08110615256

*THE HATED GIRL*

By

*JIDDARHTULKHAIR*

*CHAPTER 12*

"Daddy and Aryan ne akan hanyar su tazuwa Airport dauko su sultan, dukkan su sunyi shiru sai chan Aryan yace"

"""daddy please can you clear this out for me cox am always doubting?"" Daddy yace ""what do you want me to clear out?"" Aryan yace ""but first pardon me daddy may be you'll be upset by my question"" daddy yace ""Nooo never, I will never be upset by my only son nor his question, say it out, I promise to clear it out for you!"" Sai kuma yayi shiru ya rasa ta yadda zai fara yasan definitely idan yaji tambayar sa toh sai ransa ya baci, daddy yakase masa tunaninsa yace ""uhum am all ears son?"" dakyar ya hada dan courage dinda ya rage masa, with cracking voice yace ""amm umm dama dama nace ba Dua is she our biological sister I mean is Dua your biological daughter, amm yes I mean Dua?"" In expectation way daddy yaji tambayar nasa, he never thought this form his son, but no matter what shide yasan Dua ba 'yarsa bace, Aryan bayan yayi tambayar saiya dan juya yaga yadda fuskan daddy yayi kawae sai yaji ajikinsa bazai iyayi masa second question ba saboda yadda yaga ya koma like Wanda aka masa mutuwa,. Duk sunyi shiru Aryan kuma ya maida hankalin sa akan tukin da yakeyi kawai, sai chan daddy yace ""son"" Aryan beyi expecting ba yace ""yes daddy"" daddy yace ""I have no answer for your question, buh I do know one thing, I always feel that she's not my daughter, yea sure she's not , buh akwai wani lokaci, I don't know what comes over me ... Say kuma yayi shiru, Aryan yace ""whatever it's, Dua is your last born, the pity baby, she lost her mom since when she's too small, she never been love by you/mom, she suffer alot, she's still young all she needs now is your love and care"" daddy yanajin his missing something or someone and that thing is very important to him but he couldn't recognize what it's dole ya hakura da tunanin da yakeyi, duk maganar da Aryan yayi kuwa baiji ko daya daga cikin maganganun ba saboda nisawa da yayi a tunani, har suka isa Airport ba wanda yasake cewa wani abu."

"Amrah na dakinsu, tasaya a gaban mirror tana gwada kalar rawar da zatayi tonight sai dariya takeyi data ga she can"

"do well, Duk kwala kiran da mummy take mata ita kam baji takeyi ba, mummy taja wayarta tashiga kiran Amrah but still no responds, taja saki tana cewa ""kardai yarinyar nan fita tayi bayan tasan yanzu suna hanya?"", Ta tashi da kanta ta hauro sama direct dakin su Amrah ta shiga kawai sai tasake baki tana kallon ta, Amrah kuma taji ajikinta Ana kallonta ta juyo saitaga mummy, tace ""Hey! Mummy yaushe kikazo?' tayi tambayar cikin muryan Dariya, mummy tace ""bansani ba, Ashe ke wawiyace bansani ba, by now kam yaci ace kin gama wanka kinyi kwalliya kinsan fa suna hanyar dawowa"" Amrah Sam batason abinda zai kashe mata jin dadinta na yau, tagama tsarawa tonight tana gun birthday party, ta turo baki sannan tace ""toh mummy daga zuwan sune za'a wani fara maganar nan at least zuwa gobe"" mummy tace ""Lalle bakida hankali toh bari abar maganar ma gaba daya kawae"" ta juya zata fita Amrah tayi saurin cewa ""shikenan barinyi wankan yanzu"" mummy tayi murmushi a ranta tafita"

"Su daddy sun dawo daga Airport dauko su sultan, nan suka shiga cikin babban parlourn nan aka fara hiran yaushe gamo sakanin daddy da Alh.Tukur, sultan kuma da Aryan suna dan taba hira sama sama, Abidah shiru tayi tana daddanna wayanta, bayan some minute sai ga Zahra tashigo fuskarta asake, nan suka gaggaisa sannan tace dasu ya kamata suyi sallah sai suci abinci daga nan inyaso sai suyi wanka su huta, suka amsa da toh, saiga Amrah tashigo ta zauna a armchair ta gaishe da iyayen sultan kafin tazo kansa nan ya amsa mata fuska asake bayabo ba fallasa, but Abidah a ranta tana cewa yanzu Wannan dinne za'a hada da danta ko darajar manya bata sani ba, nan Abban sultan"

"ya washe baki yana badai ita bace surkan nawa? Daddy yana dariya yace ""ita dinne dai"" Abba yace Lalle yarinya"

"tagama girma, haka sukayi tayi sannan kowa yaje masaukin sa."

"Dua suna hanyar zuwa gida sunata bitan karatunsu na yau sai Ayesha tace ""Dua kinyi noticing wani abu kuwa?"" Dua tace ""like what?"" akan ya Ahmad mana, Dua tace ""waye shi din?"" Ayesha tace banson wulakanci, wollah kin iya pretending, Dua tace toh shikenan abar maganar, tayi saurin cewa Aa no saina fada, Dua tace 'uhum inaji"" Ayesha tace ""What's between you and ya Ahmad I mean Haidar's brother?"" Dua tayi saki tace ""nina ma sansane, I just recently knw him kuma ko maganar 2 minutes bai taba hadamu ba, that's it"" Ayesha tace ""you have to know this kullum a idonsa I do saw your love, sonki yake, Takarasa maganar tana dariya, Dua takai mata duka tana cewa ""wollah karya ne""Ayesha tace ""bari akoma makaranta saimu tambayi Haidar, Dua tafara dukanta da takartar hannunta, ita kuma tana gudu a haka har suka karasa kofar gidansu Dua sannan sukayi sallama."

"Dua tana shiga gidansu taga akwai alamar baki, tazo zata wuce parlour kenan sai taga sultan yana waya, tadan rusuna tace ""barka da yamma, kun iso lafiya?"" yace ""Dua right?"" tace ""Eh"" yace kintafi haddane tace ""Eh"" sannan tawuce sa tashige ciki, zata haura sama kenan saiga Abidah nanma tadan rusuna sannan tace ""Barka da yamma kun iyo lfy?"" Abidah ta amsa mata da fara'arta sannan tace daga ina Dua tace ""daga islamiyya"""

"After sallar isha, kowa ya hallara dinning room, Lokacin da suke dinner zahra ta lura da yadda Abidah da sultan suke yawan kallon Dua,"

"Amrah she's obsessed over tasamu chance din fita, dan haka bata bari Angama dinner da itaba tace zata kwanta saboda she's feeling fever,"

"Dua tana gama dinner tawuce dakinsu time din Amrah na wanka, mummy ce tashigo dakin tana masifa ""daga yau kika kuskura kika sake barin hanya yahadaki da Abidah ko sultan balle zama gu daya ya hadaku wollah saikinyi nadaman danina dakikayi stupid clumsy"" Dua hawaye yafara fita a idonta tace ""in shaa Allah bazan sake bari ba"" Daddy suna dan tattaunawa da Abba akan maganar Sultan da Amrah dan suna ganin Wannan chance ne nakara dankon zumuncinsu"

"Abbah yace ""zanfi kowa farin ciki idan har hakan tafaru"" ahaka suka gama tattaunawa da kuma barin maganar akan subada wa human su lokaci kawai zasu jira by then Amrah tagama Candy, sukayi sallama kowa yayi hanyarsa."

"Amrah ce tagama shirinta tana kan fesa turare sai wayarta tayi Kara taduba taga ""Jackson"" tayi murmushi ta dauka yace ""muna kofar gidanku fah"" tace ""just a minute ganinan fitowa"" duk Dua tana kallonta sannan aranta tana Mamakin rayuwar da Amrah zata jefa kanta aciki."

"Amrah tafito cikin sanda taga ba kowa a parlour sannan tabi ta backyard tafita, taje da suri tashiga gabar mota sannan ""Jackson"" yajasu suka tafi.."

*By jiddarhtulkhair*

*THE HATE GIRL*

By

*Jiddarhtulkhair*

*CHAPTER 13*

"Ba abinda yake tashi a club din sai kida, rawa da hayaniyar mutanan wajan, nan aka fara gabatar da party, farko"

"dance computation ne sai pick and obey sannan cutting the cake , nan Mc ya fara gabatar da abinda ya tarasu, Amrah da firdausi ne suka fito sannan wani saurayi da Jackson suma suka fito, Mc yace yanzu zasu fara but under one condition duk Wanda sune loser toh za'aci taransu, nan kowa suka dage Lalle su zasuyi winning, ahaka har akaci su Amrah, akazo pick and obey, firdausi ta dauka kiss and hug aikuwa nan taje tayiwa friend dinta kowa sai tafa mata akeyi, akazo kan Amrah kawai taje tadauki kiss and sip atake kirjin ta tafara duka uku uku, ita harga Allah bataji zata iyaba but people around her fah?, gashi all ears on her, Jackson yamata signa da ido nan tadan hada courage sannan tayi kissing Jackson nan aka ringa shewa aka kawo mata Alcohol akan tayi sipping, duk jinta take wani iri saboda wannan shine karonta na farko data fara kissing wani gashi kuma wai zatayi sipping alcohol, amma data tuna cewa duk 'ya'yan manta ne kuma za'a mata kallan bakauyiya kawai tasamu wani courage, takarba barasan sannan tayi sipping, tun kafin azo yanka cake Amrah tafara jinta somehow different, lokacin da zasu yanka cake kawai tayi isolating kanta tayi gefe tazauna chan saiga wani yazo yace ""Hey beauty!"" Ta dago tana kallon sa amma takasa cewa komai, da yaga she's not in her normal self sai yace ""let me show you something"" yakama hannunta ita kuma tana kokarin turgewa kawae yajata suka fita,"

"Jackson dabe ganta ba yazo dubata Kenan kawai yaga wani na shirin fita da ita, da gudu shi yaje yasha gaban sa yace"

"""lafiya malam Ina zaka kaita?"" Amrah kawai tamika wa Jackson hannu akan ya kamata, yakamata yayi mota da ita yana tambayarta lafian ta kuwa? Nan tace masa she's not in her normal self yaringa dariya yace ""karde kice dan sipping dinnan ne ya maidaki haka?"" tace ""take me home"" yace ""your wish is my command baby"" yatada motan nan Amrah taga pass 10 to 11pm take taji wani tsoro ya shigeta tace ""har 10 yayi wayyo ni"" Jackson yayi dariya yace ""danma bakiga 2 ba"" tace ""this is my first time so bansan ya za'ace min agidan ba"" kawai saiga hawaye yana saukowa, suka Kama hanyar gidansu Amrah..."

"Sultan sai baccinsa yake hankali kwance dan agajiye ya kwanta, 15 minutes to 11 wayansa yayi ringing ya bude ido yaga Ashe wata girlfriend dinsa ce data tafi karatun India, nan yatashi yadau wayan yana mussuka ido, yace ""Hey don't tell me har kunyi landing?"" Cikin shagoba tace ""yanzu ne fah"" nan suka dan fara hira sai yaji kamar bacci zai kwashe sa kawai yayi deciding yafita environment din gidan wata kil in fresh air na dukansa bazaiyi baccinsa ba, yafita waje suka cigaba da hiransu chan yaji sayuwar mota still be kawo komai a mind dinsa ba shidai wayansa yakeyi hankali kwance, yaji Ana knocking gate din gate man ya bude bayan ya sake jin anrufe gate din sannan yaji anja mota antafi, juyawan da zaiyi kawai yaga Amrah tashigo daga ganinta zakasan she's not normal, kawai yasake baki yana kallon ta aransa yana cewa Amrah? What is she doing outside by this time?, tazo zata wuce shi kawai tagansa take zuciyarta ya sinke, ta fisge kawai tawuce ciki,."

"Ummi (Abidah) tasaba shan coffee every blessing night, Yau dukda gajjiyarta hartayi bacci amma sai data farka, kawai taji tasauko kasa tahada da kanta tunda tasan kowa yayi bacci and she don't want to disturb anyone, bayan tagama hadawa tafito daga kitchen kawai tasaya a parlour tana sha kawai taji anbude kofar parlourn juyawan da zatayi kawai taga Amrah ce tashigo atake dukkan su biyu sukaji sinkewan zuciya, Amrah tayi upstairs da