Chapter 6 of 21
YAR BAIWAH Burin Ilmi By Maman Ussee
Sajeeda yauma kamar kullun tashiga gdnsu da sallamar ta ba kowa a falo direct room dinsu tashiga Rukayya. Na zaune tana linke kayansu, Sist sannu da dawowa yauwa kema sannu da gida ya jikin hope kinji sauki ,aikuwa gashinan kin gani cewar Rukayya murmushi Sajeeda tayi kamin nan ta shiga cire uniform dinta , mummy CE ta leko dakin nasu yadai Ruky ina sajeeda tashiga wanka yanxu OK to kuyi sauri Dan yau fita zamuyi daku unguwa inaso Ku rakani in an taso sallah , Ku shirya kamin time din yayi , Dama Rukayya zaman gdn ya gundureta Neman wurin fita kawai takeyi ga dama ta samu da ga nan take yiwa Sajeeda magana cewa mummy tace suyi sauri Dan unguwa zasuje basu wani. Bata lokaci ba Dan sunmafi mummy d'okin zuwa unguwar , after masallaci suka fito daga gidan sunsha kyau kam daga su har mummyn tasu rigar shadda CE a jikinsu dinki gown ne ya dibesu sai mayafi dasu kayi rolling dashi mummy kuma less ne a jikinta ta saka babban mayafi da jika, a daidaita suka tare suka shiga bayan sun fada masa Inda zaya kaisu.
Faruuq kuma da isarsa gida wanka ya fada bayan ya fito wasu kayan yasaka shadda fara Sol dinkin ta zarce ya amsheshi sosai ya saka hula da agogo turare sa ya dauko ya fesa Magic Dream bayan ya fito daga side dinsa cikin gdnsu ya nufa cike da fara,a yau yasamu solution din matsalarsa, sai dai mi yana shiga cikin gidan Salma ya hango a kan daya daga cikin kujerun falon ta wani hakimce tana taunar cwiengum kan nan nata ba dankwali yasha Karin gashi wasu matsiyata kanya ne a jikinta ko sheda da kyar take iya yinta a zuciyar Umar cewa yake mtseww sai ita gani take ta hadu macce ba kamun kai awa diyar arna jiwani zama datayi don Allah a hankalin yayi sallama Wanda in ba kwantar da hankalinka kayiba bazakaji meyake cewaba Salma ta dago a hankali suka hada ido tayi saurin kashe masa ido daya wow ta fada kayi kyau sosai Faruuq baima bi ta kantaba ya ficewarsa sama ya gaida Hajiyarsa kamin nan ya cemata zaije masallaci. Umar ta kira sunansa idan kadawo I have something to talk about with u so don't be let Tau kawai ya amsa ya fara saukowa daga saman,
Yana tafiya a hankula kawai ji yayi an rungumeshi ta gabansa .
Saurin fincike ta yayi kamin nan yashiga koramata jawabai ke bakida hankali ne meye hka zaki wani rikeni keba musulma bace hln to bara kiji as from today don't u ever try to do such a thing angain mtseee yaja tsaki ya dingijeta yayi ficewarsa murmushi tayi don't mind Faruuq u will soon be mine and only mine, ta haura sama zuwa dakin Hajiyarsu Umar din.
Maman Ussee๐
๐ YAR BAIWAH ๐2โฃ4โฃ
Maman Ussee๐
Da fitarsa. Bai zarce ko,inaba sai mosques bayan an idar da sallah yadade yana addu,a Allah yabashi Rukayya yasaka ita alkhairice a tare dashi bayan ya tofa cike da kwarin gwaiwa ya nufi car dinshi bayan ya tayar da ita bai zarce ko,inaba sai unguwar Arkilla sai dai cikin rashin sa,a gidan a kulle yagashi shin kodai mistake din gida nayi dazu ko kuma idanunane suka hango min gidan da. Bashi bane ohh God wai neyake faruwa dani ne ji yake kamar ya fasa ihu yadade a nan inguwar bansamu wata mafita ba kamar yayi kuka dauriya kawai yakeyi shikadai yasan irin azabar ra dadin da zuciyarsa kemasa ji yake idan bai samu Rukayya ba yana gab da kamuwa da ciwon zuciya ohh love luck what u made me do, jiki a sanyaye ya shiga gidansu kwata2 yama manta da maganar Hajiyarsa , direct room dinsa ya shiga bai wani jimaba phone dinshi yafara ring ya dauka sunan mum. Dinshi yagani daga wayar yayi tare da Sallama daga dayan bangaren tace ya banganka ba koka mantane ohh sorry Hajiya nashigo kainane yake min ciwo but ganin tafe ta katse wayar, a kasalce ya tashi yafito zuwa jin kiran mahaifiyar tasa ba kowa a Falon stairs yafara takawa a hankula kamar kazar da kwai yafashe a ciki da sallamar sa yashiga room dinta saman kapet ya tarad da ita tana cin fruit. Ba kowa a dakin sai ita dayanta air condition aiki kawai yakeyi, Hmmmm Hajiya kubrah kenan manyan matan duniya gaidata yayi cike da kulawa ta amsa shuru yadan gifta na minti 5 kamin nan ta gyara zama ta maida hankalinta a gurin danta Umar faruuq.
Sunan sa ta fara kira ya karba ,dama ba komai ne yasaka nayi kiranka ba saidan in shaida maka sakon mahaifinku hakkine a wuyanmu mu fada muku alhamdullah Dan uwanka na yi masa magana yabani confidence sosai kai nakeso naji ta bakin ka aure mahaifinku yakeso kuyi Dan Ku ba yara bane and lokaci daya za,ayi bikinka kaida Abubakar nakirashi yafada min dakwai wadda yakeso to sauran kai inkanada wata wadda kukayi alkawarin aure da ita to saika fada Dan aje anema maka aurenta in kuma babu ni inada zabina saboda haka kai nake saurare,
Umar da tunda Hajiya kubra ta fara magana yayi mutuwar tsaye duk da sanyin dakin zufa dai ke karyo masa yama rasa bakin magana tayama za ayi masa maganar aure yanxu bayan wadda yakeso ko sani ma batayiba forget about bata saniba inma tasani iyayenta zasuyi mata aurene yanxu ss one fa take what did she know about aure kai impossible ,iyayenta ko saurarensa ma ba zasuyi ba then what is d solution now , muryar Hajiya CE ta katsesa look Umar mu iyayenka bazamu hango maka abinda zai cutar dakaiba na baka. Nan da kwana biyu ka kawo min matar da zaka aura ko yar waye inbakada ni inada wadda zan gadaku aure tare Salma na fahimci tana tsananin kaunarka Kaine dai kake yi mata wulakanci ,Dan haka na yanke hukunci matsawar baka kawomin surukata ba to ka shirya tarbar Salma a matsayin. Bride dinka ,what? Salma fa kikace Hajiya yes ita Salmar dai dakasani meye bata dashi ba mace bace ko kafitane so go an think before na sake kiranka , Faruuq ya mike idonsa sunyi jajir kamar gauta zuciyarsa kamar ta Faso kirjinsa ta fito yama rasa mezaice da kyar yakai Kansa room dinsa har wani jiri yake gani hava yaza amasa haka bayan yanxu ne yake so yafara budewa Kansa sabuwar Rayuwa shida angel dinsa kamin wani lokaci zazzabi mai zafi ya rufeshi shi da kyar ya iya kiran abokinsa Dr. Khamal Dan ya Duba sa wan nan kenan.
A bangaren su Rukayya kuwa tun da suka fita unguwa basu dawo ba sai bayan la,asar sunsha yawo kam Dan sunga gari sosai har kasuwa saida suka shiga mummy tayi sayayyar kayanda take bukata daga nan suka dungumo cikin Adaidata sai gida A falo suka zube Dan dayake daddy yadawo suka gaidasa ohhh shine kuka fita harda patient din idan kuka kwaso mata rana fa gashi yau anyi rana, lah daddy ai taji sauki sosai cewar Sajeeda kedai kunason yawo daine ba wani sauki karfin hali dai gabaki dayansu sukayi dariya Rukayya tace Allah Daddynmu nasamu sauki sosai tau Baby Allah yakaro sauki yabaki lfy mai amfani aka amsa gabaki daya da amin after All Daddy tace sai Ku huta muyi shirin zuwa cikin gari again da murna sukace a shirye muke ai ohhh kajisu sarakan son yawo to da boys dina kawai zani ko my boys suka CE yes Daddy bazamu dasuba tunda mummy da Girls ta fita dazu muma da Daddy zamu fita yanxu ,mummy tace jealousy kukeyi to nima ai sai mun sake fita dasu watarana Daddy ya kashe mata ido daya basai na bari ba murmushi tayi zama ka bari ai duk Kansu kowa dariya yakeyi cike da so da kaunar yan uwansu bayan magrib daddy ya daukeso zuwa yawon shakatawa Dan dama already duk Friday sai sun zaga gari Dan su Debe kewa sunkan sha garin Dan suyi yawo sosai basu suka dawo ba sai 10 :pm kowa da sayayyarsa a hannu dashigarsu gida kowa room dinsa ya fice bayan sun yi sallar insha suka watsa ruwa sai bacci dayake sunci sun koshi asuba tagari Sajeeda& Rukayya 'yan biyu. Mummy da Daddy
Maman Ussee๐
I REALY THANKS FOR UR CARE MY FANS LUV U ALL๐
๐ YAR BAIWAH ๐ 2โฃ5โฃ
Maman Ussee๐
Washe gari tun da safe su Rukayya suka tashi bayan sun idar da Sallah suka fara gyare gyaren gida koda mummy ta fito har sun kammala da komai dayake yanxu tana barin su su Dora breakfast danshi ba wuya kegareshiba suyan arrish daine sai Dora ruwan zafi sun saka komai a mu halin da ya dace suka koma room dinsu Dan suyi wanka bayan sun gaida mummy da kuma Daddynsu, fitowa sukayi da shirin zuwa islamiya kai tsaye dining area suka nufa basu wani bata lokaci ba suka kammala cin abinci kai tsaye suka fice dakin mummy sallama sukai mata suka fice zuwa islamiya.
A bangaren Umar faruuq kam abin yayi worst sosai Dan da kyar ya iya tashi yayi sallar magrib da isha wani zazzafan zazzabi ne ya keji duk da anyi treatment dinsa Amma ji yake kamar baisha komai ba bacci kam a ranar sai dai barawo har abinci kasa cinsa yayi washe gari haka ya tashi jiki ba kwari yadanji sauki dai irin nasa Dan har sallar asuba yaje bayanda gari ya waye yaje cikin gidansu gaida Hajiyarsa ba laifi ta amsa masa batare da wata damuwa ba kana ta CE INA fatar kana nan kana yanke disition din da ya dace dakai ko eah kawai ya bata amsa gud haka yanada kyau breakfast dinma bai wani ci abincin kirkiba yadan tsakura kadan yatashi ficewa yayi daga gidan Dan kwata2 baya jin dadin zama gidan garinma ya isheshi yakusa barin garin gaba dayama ya huta haka ya wuni a ranar ba dadi dayan bangaren zuciyarsa yana mararin ganin RUKAYYAH ga kuma Hajiya ta taso shi gaba.
Rukayyah da sajeeda. Basu dawo daga makaranta ba sai 12:pm da zuwansu falo suka zube suna hutawa mummy ta fito daga room dinta sannu da gida mummy yauwa yaran Daddy kuna lfy a makarantar to Alhmdllh suka amsa mata to masha Allah haka akeso bayan sun gama hutawa sukaje dakinsu suka ajiye kayan su sukan Dan kwanta su wuta kamin time din sallah yayi basu farka ba sai 2:pm koshima mummy CE ta tayar dasu Dan karfe ukku zasu koma Islamiya bayan sun idar da sallah abinci sukaci suka sake ficewa zuwa islamiya Dan daukar karatun marece sai 6:pm suka dawo gida a gajiye basu wani dadeba magrib tayi suka fice zuwa dakinsu Dan gabatarda sallah.
Haka Rayuwarsu ta kasance har weekend ya kare Monday morning ko waccensu ta shirya tsaf cikin uniform dinta suka dauki skull bags dinsu zuwa makaranta Dakin mummy suka shiga sukayi mata bye bye daddy ya dauke su zuwa skull dasu da su Abdallah da Fadil bayan ya ajiyesu ya ficewarsa zuwa gurin aikinsa bayan an kare Assembly kowace student ta nufi class dinsu do daukar darasi dayake ma text za,a fara musu yau Dan sun kusa fara exams yauma kamar kullun zaune yake cikin staff office ya rasa abinda ke masa dadi abubuwa duk sun cakude masa kwata kwatama ya manta yau yanada Class dinsu Rukayya before break yayi zurfi cikin tunani sai jin murya wata student yayi uncle muna da kaifa yanxu munta jira munji shiru shine mukazo muyi biko dago Kansa yayi OK Fateema ganin zuwa kice su shirya yau text zan muku kinji ta amsa da to yabata sauran kayansa ya CE ta fice masa dasu kamin yazo.
Bai wani bata lokaci ba yabi bayanta Rukayya na zaune a sit dinta hankalinta kwance fuskarta daka ganta. Ba wata damuwa a tartare da ita da shigarsa class din ita ya fara tozali da ita baisan lokacin da ya saki wani Kayataccen murmushi ba๐ a zuciyarsa cewa yake Alhamdullah my Angel taji sauki bayan an gama gaida shi shap shap yafara rubuta a saman white bord questions ya rubuta kamin nan yace every body should take a sheet of paper we are going to write, a text yes uncle suka amsa Rukayya batace komai ba Dan ita har yanxu bata huce dashiba duk da Sajeeda ta roketa da tabar komai everything ,yazama normal , bayan ta Rubuta name dinta a paper bata wani. Bata lokaci ba ta fara rubuta text dinta saidai duk dagowar da zatayi sai sun hada ๐ dashi abin har ya soma gundurar da ita shikuma gogan ya kifa mata manyan Idanuwansa ko kiftawa bayayi ciki da so da kulawa wani sabon kaunarta yakeji yana ratsashi duk wani motsinda zatayi yana lura da ita dayaga ta dagoshi sai ya Ciro phone dinsa ya fara latse latse nan kuwa pics ne yake snapping dinta. Batama saniba yayita daukata pictures sunfi a kirga itace first data fara somiting din text dinta ta koma sit dinta ta zauna ita duk ta kagara yan class dinsu sukare text din Dan bama tason zama sa a class din nasu shikuma jiyake kamar suyita zama a haka after an kare text din karbar papers dinsu yayi ya fice daga ajin cike da shauki koba komai dai yau zuciyarsa zata samu sawaba kuma ya dauki pics dinta zasu debe masa kewarta.
Maman Ussee๐
๐ 'YAR BAIWAH ๐2โฃ6โฃ
Maman Ussee๐
Zaune suke a gurin da suka saba zama domin. Yin break shikuma Faruuq yana cikin staff room yana hango ta sai dariya takeyi da murmushi abin ya matukar kayatar dashi har a cikin zuciyarsa wani sabon farin ciki yakeji yana matukar kaunar Rukayya bayaso yayi missing din ganinta koda na minti dayane haka ya wanzu da kallon ta har suka koma Class Ya Salaam! Ya ambata Wai wace irin soyayyace haka yakasa fada mata and kuma a kullun ji yake soyayyarta na kara ratsa zuciyarsa. Bai wani jima a skull din ba ya fita Dan dama sabida ganinta ne yake daukar time a skull din direct gidansu ya nufa da motarsa da shigarsa cikin gida yar gdn sa ya tarar a Falo tawani hakince kallo daya yayi mata ya dauke Kansa tasowa tayi da niyar yi masa magana hannu ya daga mata ke dakata look Salma na fada miki tun ba yauba nidake bamu daceba and u still don't understand me, plzz ina rokonki 4 d last time let me alone karki hadani da Iyayena Dan indan har kika kuskura kika shigo Rayuwa ta u wll regret, smiling tayi kamin nan tace ai kuwa baka isaba umar Faruuq weather u like it or not u wll marry me am yours,you're my and only me mtseww yaja tsaki it seem like you're not in your sense ,shiyasa kike maganar abinda bama zai ta ba yuyuwa, ai kuwa. Baka Isa ba Dan nice mahaifiyar ka kuma dolene kabi umarnina abinda nikeso shi zakayi yau kwana ukku kenan banji komai daga gareka ba saboda haka na yanke disission and it is Final , saboda haka kawai ka saurari zuwan Amaryarka Salma. Cewar Hajiya Kubrah tunda ta fara magana umar mutuwar tsaye yayi kasa motsa yatsansa yayi ji yayi jiri na Neman ka dashi kasa saurin rumtse idonsa yayi nawasu mintuna yasake budewa jiyake kamar a cikin marfarki Salma yagani zaune akan ciyar Hajiyarsa tana mishi murmushin mu gun ta , dakyar ya iya saita zuciyarsa Dan idan baikai zuciyarsa nesa ba kila a yanda yakeji zai iya kashe salmar kowama ya huta room dinsa yashiga yadade yana tunani kamin nan wani nannauyan bacci yasace shi,
Rukayya dabatamasan meyake faruwaba tana zaune Class dinsu hankalinta kwance har aka tashi daga skull suka fice warsu gida itada Sajeeda .
Haka Rayuwarsu ta kasance har akayi Holiday tun ranar kuma bata sake ganin faruuq ba duk da tanaso ta daina tunanisa Dan bataga dalilin da yasa take sha,awar ganisaba a yanxu Dan tasan ba shiri sukeyi ba itadashi amma meyasa nake muradin faninsa oho tabaiwa kanta amsa kawai mantawa zanyi dashi Dan ba abinda ke tsakanin ni dashi haka kurun tunanina yarasa Wanda zai tunano sai wanda na tsana bayan anyi musu Hutu bada dadewa ba Daddy ya shirya musu tafiya Raba itada Sajeeda Dan acan zasuyi hutunsu hakan yayiwa Rukayya dadi ba kadanba koba komai zataga mamanta da Baaba dakuma Abbanta kasa boye murnarta tayi har Ranarda suka daga dayake su biyu kadai Zasu Daddy sarkin tsaraba a kullun baya gajiya da lalurori haka ya shirya musu tsaraba mai tarin yawa yatafi dasu domin yakaisu gida murna gurin Baaba kamar me taga jikarta ta kara girma gwanin sha,awa nan nan kawai tayi da ita Daddy kuwa yasha Addu,a kamar me Dan kuwa malan Sa,idu harda kwala yayi gurin iya Daddy godiya bakomai ai yiwa Kaine Rukayya tamkar 'yace a gareni nadauketa tamkar Sajeeda basuda wani banbanci a gurina Salame kam saboda kunya kasa magana tayi saidai murmushi bataso ta zake da yawa saboda Rukayya yar farice a gurin ta ,kwanan Daddy daya ya juya zuwa sokoto Dan aikinsa yakuma gaya musu ranarda zaidawo daukar su ba laifi yasha Tsaraba shima irin tasu ta mutanen k'auye shike da mutunta juna aka Rabu ana murna da farin ciki saidai duk da Zamansu a can din bai hanata tunanisaba har mamakin kanta takeyi lol Ruky an kamu da son uncle F๐๐๐ Sajeeda takanyi mata kirafi akan yawan tunane tunane but sai kawai tace mata bafa tunani komai nakeyiba kawai dai INA kewar mummy da Daddy ne haka zata kyaleta but itama kanta tasan akwai abinda yake damun sister dinta batason fada ne kawai kuma zata kyaleta inayi tsami saji cewar Sajeeda
Umar kam tun ranarda yakoma gida yahadu da baccin rai yayi alkawarin barin kasar kozai samu sawaba ga jiya sai shirye _shiryen aure sukeyi Alhaji Basheer kawai take jira aje asaka rana a biyawa diyan ta sadakinsu Dan kam