Follow us on social media

Showing 30001 words to 33000 words out of 97469 words

Chapter 11 - Rainon Soja Book 1 Complete Book Maman Teddy Complete Hausa Novel by Aisha Maman Teddy

23 Nov 2025

1528

wani cika tamkar wacce ta haura shekarun ta.
Tsayawa yayi yana kafe Ƙirjin ta da yakasa Ɗauke idanun sa da kallo...yaushe wannan Abin ya
faru? Rufe idanun sa yayi yana tuno watanni sha shida kenan da barin sa gida , A ɗan wannan
lokacin ne ta girma haka? . Bin kyaƙyƙyawar fuskar ta yayi da kallo a hankali ya tsinta kansa da
ɗaura taffasan yana shafa kuncinta....Babu abun da yake tunowa a wannan lokacin sai Yarintar
ta. Cikin Muryar barci yaji tana cewa “Mami ba zan tashi ba sai 9 . Ki tafi barci xanyi .....Cike da
Arrogant voice ɗin sa taji Muryar Dodon nata tamkar daga Sama yana cewa “ Keeee tashi mu
tafi morning exercise ‍♂️ . Da sauri ta ware idanun ta tana ƙara mutsika su tare da tunanin kodai
mafarki take yi . Kallon shi take yi tana ƙara Bin sa da kallo zuciyar ta na tunanin yaushe ya
dawo? kana cike da rashin sani tace “wayyo Allah yasa ba gaskiya bane” . Manyan lulun
idanun sa ya kafeta dasu , giran sa a haɗe A kuma Miskilance ya furta “ Zaki miƙe ko
kuwa...............?”.

Last free page

*To anan na kawo mana ƙarshen book 1 free page labari ne mai cike da abubuwa kuma a
rikirkice har yanzu ba'a fara komai ba a cikin labarin . Ya al'amuran zasu kasance tsakanin ALI
HAIDAR...KHALIL MA'EESHA JIDDERH, NASREEN , ina su Adam ,mu dawo ɓangaren su
Areef, sannan mu dawo ɓangaren wannan attajirin da bai san Yes and No ba Shi ɗin waye? Ga
su Hajiya Falmata da sauran matan sa . Jaruman suna cikin littafi na biyu inda zamu Cigaba a
Paid group ....a yanzu masu buƙatar payment regular group ₦500...Vip group ₦1000 ... SPC
payment ₦1500 via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number
08081202932 zaku iya turo da katin MTN yan Niger katin Artel 500f. Labari yanzu take
kar ki bari ayi bakye .*


*Buxuwa Empire08126535394*
Tanayin ayyukan gyara sunna masu yawan gaske haka ƴammata , zawarawa masu shirin aure
suna iya yi mun magana , sannan kina zuwa ki faɗi buƙatar ki kwai zamu baki amsa mutane

sunyi yawa ne kuyi haƙuri don Allah...

Muna aikin rufe na miji a kwalba sai kin tabbatar da idan miji ki baya da hali karki zo mu rufe
bawan Allah .

Muna aikin mallaka na Baƙin ruwa wannan muna ma saurayi da yaƙi fitowa ayi mgnn aure
ko miji mara kyauta...

Muna kiranye ko mallaka na ramin tururuwa Hajiya ta idan kinason kiga mijinki yaƙi zaune
yaƙi tsaye kula da tattali ya zame masa dole to don Allah kiyi aiki ramin tururuwa kiga yanda
ake yi

Muna aikin kwai mai rubutu a jiki wa macen da takusa aure ko auren da yakai shekara goma
..

Muna aikin zuciya mai allurai a jikin zuciya baki ɗaya ki tambayi meye aikin da akace maki
da zuciya za'a yi shi muna kiranyen sa , muna mallakar sa akan koma meye koda kinga wanda
kk so ne inshallah indai ba zakiyi mugunta ko wani nufi a kansa ba kina iya Wannan aikin .sai
dai aikin mu babu kauce hanya .
Mallkar tumfafiya da ganyen tumfafiya na turare aiki gagare ga wanda ta shirya.

Mallaka da kiranye na kan rago mai laya guda 84 kinga aikinnan bayanin sa bazai daɗi ba
...aikin mu babu kauce hanya.


Aikin kifi da ake ratsawa a bushiyar Rimi

Aikin farin kyalle wanda ake zana Mutun na bar maku yanda yake aikin

Bugu da ƙari a kwai aikin da idan kinason shi ana bugawa a ranar aikin keyi idan kiranye ne
a take takeyi .

Sannan akwai wasu ayyukan da Hajiya nayi maki alƙawarin idan bayyi ba kixo na baki kuɗinki

Sauran kalolin aikin suna da yawa gaskiya bazasu faɗu ba.

Kamar aiki :
Na yasiin
Na zobe farin jini
Na warwaro na farin jini ne
Na ƙasar ƙofar gida
Na ƙasar ƙafan kowani ɗana mijine ga masu buƙatar samun samari ta ko ina .

Na mallkar lilin kaza
Na gashin farantii ga maza marasa kyauta idan kinason ki rinƙa samun kuɗi hannun na miji to
kina iya mana mgn :08126535394

Ƴammata masu buƙatar samari masu rufi asiri ko masu son su samu mijin su ko masu fama da
matsalar jinnu suna iya mgn kuma zasu samu cikakkiyar bayani daga gare mu bi izinin Allah
muna godiya sosai�08126535394.
[1/13, 7:32 AM] +234 704 512 5150: *️RAINON SOJA️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story*




Free page 11



*To masoya na mun kusa muce free page ya ƙare A page 12 Inshallah zamu ƙare na
ƙyauta wato book 1 masu buƙatar Cigaban littafin Rainon soja ga yanda process ɗin namu
yake.....Regular group ₦500 Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 7782217014
Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932 ko katin MTN...a
next page book 1 zaiyi ending*

“Babu ma'eesha? , Kamar ya kenan bata nan? . Mami tayi maganan cike da rawar murya tare
da fiddo da idanun ta waje tana zuba su ga Drivan da yayi ƙasa da kan sa yana mai labarta
mata yanda Abun ya faru tsakanin Jidderh da ma'eesha. Yanzu Bala ka sauke mun yarinya ana
ruwa a tsakiyar hanya? Yarinya yar shekaru goma sha ɗaya? Tabbas yau sai nayi maganin
Jidder a cikin gidan nan....Ta furta zancen jikin ta ko ina rawa yake yi kar-kar-kar . Duk ruwan
dake sauka a kan ta bata jin sanyin sa , kallon Bala ta sake yi wanda shi kan sa Jikin sa kyarma
yake yi na tsoro . Tabbas yasan ya aikata kuskuren biye ma Jidder da yayi ,amma kuma idan
aka duba bashi da laifi Masifar Jidder yake gudu yasa ka yayi mata yanda tace ” .

“Buɗe moton tayi tana Furta maza ka kaini inda kuka sauke mun yarinya , Shashancin Banza
da wofi ” . Jikin Bala driva na rawa yayi saurin shigewa Moton yana yin horn da sauri Sojojin
suka Wangale masa Gate yana ficewa da Mami daga cikin gidan General Saleh Yelwa.

**
Yanda take tafiya a gadarance haka komai nata harta halayyar nata yake , a shirye take da ko
wani hukunci Yau Mami zata yi mata a cikin gidan . Turusss tayi ganin Aliyu Haidar zaune bisa
Resting chair ɗin dake ƙayataccen falon, idanun sa na bisa hanyar shigowa wato inda take.
Tsayawa tayi tana kafe shi da ido zuciyar ta na harbawa da ƙarfi lokaci guda , don bata san
mene zata ce masa idan ya tambaye ta ina Ma'eeshan nasa ba?”. Ɗan rufe idanun ta tayi tana

ware su kana tayi saurin kallon stairs ɗin da Khalil ke saukowa hannun sa Ɗauke da Laptop da
alama wani Abin zaiyi mai muhimmanci ko yana kan yi. “Hummmm....Dogon Numfashi ta sauke
tana maida kallon ta ga Ali Haidar, da yake sakin mata murmushin nan nasa, fuskar sa ya tara
ƙasumba tamkar ba Daga Aikin soja yake ba. Duk wata cikar zati na Cikakken Namiji saurayi ya
gama bayyana masa, Don a wannan lokaci yakai 27 . Yana sanye cikin ƙananun kaya na
Hutawa da shan iska , White t.shirt da boxer wani Black mai yarfin kakin Soja...He looks neat
and breathtaking Bin ta yake da innocent face ɗin sa kana taga ya ware hannun sa yana
furta “ taho mana Jidder na”.

Murmushi Tayi cike da jin dadin ganin nasu don bata yi tsammanin Dawowan su ba ta nufi Aliyu
tana zama tare da shigewa jikin sa tana furta “ Oyoyo Ya Haidar ”....Kee ina Ma'eesha ? ” .


Muryar Khalil ya katse su , Wanda a hankali ta ɗago tana kallon sa kana ta kalli Aliyu sai ta fara
kame-kame tana cuno bakin ta gaba . Ya Khalil bakayi kyawata ba ne kake tambayar Ma'eesha
ita kaɗai? . Zama yayi a kujeran dake fuskantar nasu kana yace“ Nayi kyawar ku duka, yau aka
yi Hutu ina result din ki ? Ina kuma nata nasan ta she is talented, Shiyasa na ƙagu naga na
nawa tayi ?”. Hummmm Ai ba tare muke ba ....kaman ya ba tare kuke ba ? Yess tana hanya
zata shigo yanzu. Kamin Khalil ya ƙara magana tuni ta miƙe tana faɗin “ Lemme go and take
shower , idan na dawo sai ka duba result din nawa ”. Bin ta da kallo Khalil yayi , kana ya kalli
Aliyu wanda yake shan Lemun tsamin da yasa aka yi masa juise nashi. Shan Lemon sa yake
tamkar baya jin mene suke faɗi.

Takaici ne ya kama khalil tabbas shi jikin sa bai bashi ba , Miƙewa yayi yana furta “ Ali baka ji
menake cema jidderh ba? Wai kai wannan lemon amfanin me yake maka?. Kallon sa Aliyu yayi
a Miskilance kana ya kalli Ruwan lemon hannun sa , motsa laɓɓan sa yayi tare da cewa“ Baka
taɓa sanin mene lemon tsami ke sawa ba ko ragewa? , Tsayawa Khalil yayi kana yace “ Ban
sani ba ”. Aje cup ɗin yayi yana kallon sa tare da gyara zaman sa kamin yace “Alright rage
sha'awa , don Ni fa bana tsammanin Zan koma Bakin Aiki ba tare da Aure ba , da matata zan
koma. “Wani irin kallo Khalil yayi masa idan da sabo ya saba da iskancin Aliyu baya ɗaukar sa
da mutunci ko yaji kunyar sa na yayan sa ,ya dauke sa tamkar aboki ....mtswwwww Bad
behavior, ya furta yana hararan Aliyu tare da Cigaba da cewa “ Na tsani wannan Ɗabi'ar naka
Haidar, idan kaso ka Auri Huɗu a lokaci daya.

Wani irin dariya Aliyu yayi wanda sai da na ƙara kallon sa , gaba ɗaya ya sauya ya wani koma
Arrogant har a Muryar sa. Dariya yayi irin ta Basawan soja “Hahahaha...”! Ai shikenan Ya
Khalil dama na faɗa maka Ni mace ɗaya ba zan iya rayuwa da ita ba ,don ba zan samu biyar
buƙatan.......Ɗaga masa hannu khalil yayi yana dakatar dashi kana yace “ Ka bari idan Daddy
yazo sai kayi masa bayanin Aure kake buƙata , Ni Bara na leƙa naga Ma'eesha, na ƙosa naga
yanda yanzu ta girma shekaru uku bamu ganta ba”.
Ok Ali ya furta yana kauda kan sa gyefe , yayin da Khaleel cikin sauri ya fice daga Falon ”.

**

Bayan mami sun fita ba daɗewa ruwan ya fara tsagaitawa, Ya zama sai dai yayyafi irin mai
ƙarfin nan. Titin babu kowa kaman an share ko abun hawa babu masu wucewa kowa ya fake a
mafakarsa. Ma'eesha ta hanga ita kaɗai tana tafiya tana rungume da hannayen ta alamar sanyi
na kaɗata. Gaba ɗaya ta jiƙe sharɓammm sai tafiya take , komai nata a salɓi take yin shi alamu
har ta gaji da tafiya. Fitowa Mami tayi daga moton jikin ta a mace zuciyar ta na kuka ta fara
takawa ixuwa inda Ma'eesha take. Ɗan nesa da ita ta tsaya tana ƙare ma kyaƙyƙyawar fuskar
ta kallo wanda kan ta ke ƙasa sam bata lura da Mami ba , har ta tako zuwa gaban ta .

Ƙafafun mami ta gani a gaban ta ,wannan yasa ma'eesha saurin Ɗagowa suna haɗa ido da
Mami dake zubda Wasu irin ƙwallah...Cikin Sanyin murya tana Wangale mata baki cike da
fara'ar nan nata ta furta “ Mami...”! Lumshe ido Mami tayi wasu hawayen na sauko mata kana
cikin sauri ta furta “ Na'am Babyn Mami taho gare ni”. Da gudu Ma'eesha ta faɗa jikin mami data
rage Tsawon ta itama tana Rungume Ta tsammmmm....Ina sonki Ma'eesha na , tayi maganan
tana ƙara mannata da jikin ta . Ina sonki Nima mami. Caaakkk ta ɗauki Ma'eesha tana
murmushi tare da cewa“ Yau Ali da Khalil sun dawo fa”.

Yeeeeee Mami muyi sauri Uncle sun dawo? Daddy fa? Moton suka shige kana Mami tace “
Jidderh ce tace ki fita ? Me Yasa baki fake a wani wurin ba? Yau sai na hukunta Jidder, yanzu
zan kira Doctor Isma'il ya taho ya duba ki , za kisha magani ko Ma'eesha na?

Murmushi Ma'eesha tayi kana ta gyaɗa mata kai cike da yarinta ta furta “Eh mami amma kar ki
ma Anti jidderh komai , laifi nayi mata ” . A'a nafa sanki bakya laifi Ma'eesha . To mami na kiyi
Haƙuri ki yafe ma Anti Jidder.

Tsayawa Mami tayi tana kallon ta kana ta kai hannu tana kwantota bisa ƙirjin ta . A hankali take
shafa bayan Ma'eesha tana cije laɓɓanta ita kaɗai tasan halin baƙin cikin da zuciyar ta ke ciki a
halin yanzu .

**
Fitowa tayi daga Bedroom ɗin ta tare da isowa tsakiyar falon, sai ƙamshi take yi tana hura hanci
.....Sanye take cikin rigar Atampha doguwa mai ƙaramar hannu an mata ɗinkin da ya kama jikin
ta sosai . Dama ba gwanar saka Kallabi Bace haka ta fito Attachment ɗin kan ta na reto har
tsakiyar baya , Wanda yake ɗauke da launin milk don ba bama baƙi ta sanya ba . Kunnen ta
ɗaya cikin ear phone yayin da hannun ta ke ɗauke da Wayar ta. Plate shoe ta sanya tana mai
isowa zuwa Tsakiyar falon Nasreen tayi tana wannan yauƙi tare da caɓe baki tana bin
Ma'aikatan dake falon da Wani irin wulaƙantaccen kallo . “Barka da wannan lokaci Hajiya ”.

Muryar Ma'aikatan ya katse ta inda ta ƙara ƙare masu kallo a ciki ta amsa su da “ yauwa, tana
wuce su tare da fitowa falon zuwa wajen farfajiyar gidan.....Babban magana gida ne na gani
wani irin mahaukacin gida mai girman gaske wanda ya ƙayatu har ya gaji da ƙayatuwa. Gida ne
zaka rantse da Allah unguwace guda ,don yafi girman wasu unguwan....Part part ne sun kai 7
amma ko wanne da bene bisa kan part ɗin , Benen ma biyu aka ɗaura ba Ɗaya ba. Gida ce da
ka gani kasan na wani attajirin me kudin ne wanda irin su ma baka ganin su a gida

Nigeria.....Abu ɗaya ya bani mamaki shine Yanda naga duk Girman gidan da kuɗin dake cikin ta
ba'a Aje wasu masu tsoron gidan birjik kaman na gidan General Saleh Yelwa ba . Wannan ya
sani tunani da kuma ƙaguwa na son ganin mamallakin wannan gida. Gani nayi Nasreen ta kai
hannun ta tana bi ta lifta kamin tayi sama tana hayewa ixuwa wani irin falo mai ɗauke da Adon
Golden komai na wurin .

“Hello , Hello babe ...” Maganan take jikin ta ko ina rawa yake yi kar-kar-kar tamkar zata kifa
saboda tsoron wanda take wayar dashi . Al...Aliyu ina hanya don Allah mu haɗu kaji? Kasan ba
zan iya rintsawa ba idan ban sanyaka cikin idanuwata ba......Yanzu Ruwan ya ɗauke zan taho
guest house ɗin ka yanzu.
Duk maganan da take zuba shi take ba tare da ta jira jin mene Ali zai ce mata ba , Murmushi
tayi tana datse kiran tare da furta “ Ohhh mah Handsome....Nayi kyawarka sosai. Ta furta
zancen tana kutsa kan ta ixuwa Ƙaramin falon dake cikin babban falon da ta baro.


Wani attajirin Alhaji na gani sanye cikin shigar sa ta manyan mutane cikin faran shadda fari ƙal
wanda tsadarta ma ƙwaƙwalwa ba zata ɗauka ba . A shekaru yakai 65 a duniya haka zaliƙa kan
sa babu ɗigon farin gashi . Kallon sa tayi a kaikaice tana ɗan ƙasa da murya tare da cewa “
Abba nazo ne amsan Kuɗin Yes da No�” .........................!





Masoyana free page zai ƙare a next page me kuka gani a wannan salon tafiyar tun a yanzu
nasan abubuwan sun fara sauya makubadaƙalar na gaba ....shin waye wannan Abban da bai
san Meye Yes da No ba? Ku Cigaba da biyo alƙalamin Aysha mmnteddy.

*Littafin na kudi ne book 1 zai ƙare a next page book 2 Kuma sai a fara payment nashi.....
regular group ₦500 vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 7782217014 Mohammed
Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932 ko katin MTN.*
[1/13, 7:33 AM] +234 704 512 5150: *️RAINON SOJA️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story.*



Page 13
______________________
*Alhamdulillah mun dawo daga ɗan gajeren hutun da muka tafi na kawo maku Cigaban wannan
littafi Mai taken rainon soja...ina fatan Ubangiji Allah ya bani ikon kammalawa cikin aminci
kaman yanda muka fara. Don Allah kar ki karanta ki fitar mun , haka duk wacce ta karanta bata

biyani haƙƙina ba ban yafe ba�...ga masu buƙatar payment regular group ₦500...Vip group
₦1000... Special payment ₦1500 via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta
wannan number 08081202932 ko katin MTN ta Wannan number na sama ƴan Niger katin Artel
500f.* ________________________

Ware dara-daran idanun ta Ma'eesha tayi tana zuba su bisa Kyaƙyƙyawar fuskar shi Wanda har
a lokacin Lulun idanun sa basu ɗauke daga Kallon ta ba. A hankali Zuciyar ta tafara mata
magana da cewa “Shine fa ya dawo”. Ma'eesha..! Ya kuma kiranta a wannan karon har ta
fuskar sa ya sauya yana shirin rufe ta da wannan faɗar nasa da take bala'in tsoro. Saurin
muskutawa tayi tana juyi tare da Faɗi ƙasss timmmm daga Gadon. Saurin miƙewa Ma'eesha
tayi tana Furta “ Uncle a'aaa Kai kaine?”. Ɗan janye idanun sa yayi daga kallon ta kana yace “
maza ɗauro alwala ki taho morning exercise ”. Shiru tayi tana kallon sa idanun ta na ciko da
ƙwallah kaman zata sa kuka , Kawai sai kuma ta juya tana nufar wurin Waldrop ɗin ta , hannun
ta tasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login