Follow us on social media

Showing 15001 words to 18000 words out of 97469 words

Chapter 6 - Rainon Soja Book 1 Complete Book Maman Teddy Complete Hausa Novel by Aisha Maman Teddy

23 Nov 2025

1552

bata san mene Tata
rayuwar ke ciki ba .

“Ali Haidar Yelwa”!

Muryar Wani soja ya katse shi daga Wajen ɗakunan nasu . Miƙewa Aliyu yayi ba tare da yaba
Khaleel amsa ba yana ficewa , Khaleel kuwa zuciyar sa tunzura take yi tabbas yau ya fahimci
illar kafiya da bakin cikin ta akan kafiyar Aliyu babu mai saka shi bare hana shi . A yau zan nuna
maka kai yaro ne. Su dai su Ibrahim duka shiru suka yi babu mai cewa "uhm da uhm'um
saboda kowa shakkar Ali yake yi , sannan a kuma ɓangare na zuciyar su basu ji ko kaɗan basa

son zama da ma'eesha ba , hasali ma nishaɗi yarinyar rayuwar ta da Aliyu ke basu. Yanda
ɗazu da suka dawo da zai sauya mata kaya sai da duka suka fice daga Dakin , don dole suka
fita kowa a ransa dariya yake yi . Yayin da Ibrahim yake cewa " Tom me zamu gani a jaririya
,bayan idan wani Abin ne ga mata can cikakku nuna gani .
Shigowa Aliyu yayi hannun sa ɗauke da manyan Akwati na na yara guda biyu , Daga ɓangaren
Pc ne ya aiko dashi kayan Ma'eesha ne hade da uniform ɗin ta duka na kwana biyar ɗin , dama
ko wacce rana da kalar uniform ɗin da suke sanya wa . Sakin baki Khaleel yayi kana ya bi Aliyu
da kallo .
Kallon ma'eesha Ali yayi yana murmushi tare da cewa " Kin ga kayan ki da kuma school uniform
ɗin ki . Kamin ya rufe baki ne Khaleel ya damƙo wuyar sa yana ɗago sa tare da fara sauke
masa duka ta ko ina a matuƙar hasale. Da gudu su Ibrahim suka shiga tsakani yayin da Aliyu ko
dan yatsa bai yi yunƙurin ɗagawa da sunan ya mayar masa da dukan ba . Sosai yasha Mari
Wanda bazasu ƙirgu ba . Da ƙarfi Ibrahim da Adam suka ɓanbare Aliyu a hannun sa , yayin da
Areef ya ja shi yana fitar dashi daga Dakin , Haka Khaleel ke Tsiya da Jaraba yana cewa “
Kwana ɗaya na baka daga yau zuwa gobe ka mayar da yarinyar nan inda ka gan ta ,Bama
buƙatar ta a cikin a halin mu ” .

A yau na yarda baka da hankali Ali tabbas na yarda You Are still under 16 . Ƙwaƙwalwar ka ba
fresh yake ba. Da Haukan yarinta a cikin sa. To a yau zaka dauki wannan yarinyar mu kai ta
gidan marayu ko stations na yan sanda su san yanda zasu yi da ita. Kai dai baka isa ka raine
ta ba. Khaleel ke maganan cike da Tsawa yana tsaye a kan Aliyu dake bakin gadon sa.
Gyefen sa kuma ma'eesha ce zaune tana bin su da kallo ,don ita sam bata san mene Tata
rayuwar ke ciki ba .

“Ali Haidar Yelwa”!

Muryar Wani soja ya katse shi daga Wajen ɗakunan nasu . Miƙewa Aliyu yayi ba tare da yaba
Khaleel amsa ba yana ficewa , Khaleel kuwa zuciyar sa tunzura take yi tabbas yau ya fahimci
illar kafiya da bakin cikin ta akan kafiyar Aliyu babu mai saka shi bare hana shi . A yau zan nuna
maka kai yaro ne. Su dai su Ibrahim duka shiru suka yi babu mai cewa "uhm da uhm'um
saboda kowa shakkar Ali yake yi , sannan a kuma ɓangare na zuciyar su basu ji ko kaɗan basa
son zama da ma'eesha ba , hasali ma nishaɗi yarinyar rayuwar ta da Aliyu ke basu. Yanda
ɗazu da suka dawo da zai sauya mata kaya sai da duka suka fice daga Dakin , don dole suka
fita kowa a ransa dariya yake yi . Yayin da Ibrahim yake cewa " Tom me zamu gani a jaririya
,bayan idan wani Abin ne ga mata can cikakku nuna gani .

Shigowa Aliyu yayi hannun sa ɗauke da manyan Akwati na na yara guda biyu , Daga ɓangaren
Pc ne ya aiko dashi kayan Ma'eesha ne hade da uniform ɗin ta duka na kwana biyar ɗin , dama
ko wacce rana da kalar uniform ɗin da suke sanya wa . Sakin baki Khaleel yayi kana ya bi Aliyu
da kallo .

Kallon ma'eesha Ali yayi yana murmushi tare da cewa " Kin ga kayan ki da kuma school uniform
ɗin ki . Kamin ya rufe baki ne Khaleel ya damƙo wuyar sa yana ɗago sa tare da fara sauke
masa duka ta ko ina a matuƙar hasale. Da gudu su Ibrahim suka shiga tsakani yayin da Aliyu ko
dan yatsa bai yi yunƙurin ɗagawa da sunan ya mayar masa da dukan ba . Sosai yasha Mari
Wanda bazasu ƙirgu ba . Da ƙarfi Ibrahim da Adam suka ɓanbare Aliyu a hannun sa , yayin da
Areef ya ja shi yana fitar dashi daga Dakin , Haka Khaleel ke Tsiya da Jaraba yana cewa “
Kwana ɗaya na baka daga yau zuwa gobe ka mayar da yarinyar nan inda ka gan ta ,Bama
buƙatar ta a cikin a halin mu ” .

Bayan sun fitar da Khaleel ne Ali ya koma ya zauna kusa da ma'eesha da tun da aka fara dukan
take ihu har ya zauna kukan take yi . Kallon yarinyar yayi yana sakin mata murmushi kana yace
“ Ki zama jaruma ma'eesha ki daina kuka , Rayuwar ɗan adam kowanne da kallon nasa
ƙalubalen , Ki yarda Dani ko ba a yau ba ,Ban ki kaiki gidan marayu ko stations don wani dalili
nawa ba , ko don rashin ƙauna gare ki ba , don a tunanin su a nan ne za'a ga ahalin ki , Ni
kuma bana wannan tunanin , Gani nake tamkar hakan gurgurcewan rayuwar ki ne. Na kula
dake shine gaba zaki san Wacece ke , ko ina nan ko bana nan .! Duk maganan da yake Areef
na sauraren sa haka itama ma'eesha dake kai hannun ta a yanzu tana shafa Gyefen Kuncin sa
inda yayi jaaaa alamun shaidar duka abun ka ga farin fata har jini ya kwanta ...yanda take shafa
masa yasa shi fahimtar wurin Khaleel yaji masa rauni ne...Haɗa ido suka yi da Ma'eesha kawai
sai yaga tasa gigitaccen kuka tana nuna masa wurin tare da ƙanƙane sa. Cak ya miƙe tsaye
yana ɗagota da hannu ɗaya tare da Saɓata a bayan sa yana fara girgiza ta alamun tayi shiru .

Lumshe ido Areef yayi yana jin wani irin Masifar tausayin Ali , tun da yake bai taba ganin ko
faɗa Khaleel yayi masa bare kuma yau wai duka , duka akan ma'eesha , kuma har a yanzu bai
karaya da kan ya amince ya yi masu yanda suke so ba . Tabbas Ali wasu na ganin maka
kangararriyar zuciya ce dakai ,amma zuciyar sa mai tsafta ce . Areef yayi maganan yana a
zuciyar sa tare da juyawa yana ɗauko flask din ruwan ɗumi ya zuba a wani bawo yana dauko
farin kyalle tare da isowa gaban Haidar da har a lokacin yake kai kawo da Ma'eesha .....Ali
zauna na ...Kamin ya ƙare maganan ne Aliyu ya juyo yana kallon sa tare da kare ma bawon
kallo ok aje mun bari na kwantar da ma'eesha.

Kwantar da ma'eesha yayi don a yanda ya lura yarinyar bata da wuyar barci , nan ya zauna
Areef da kan sa ke goge masa ciwon yana gasa masa wurin a hankali. Duk da yana jin zafin
raunin amma kuma jarumtar sa ya hanasa ya nuna hakan , idanun sa a lumshe har Areef ya
gama sannan ya fita don samo masa magani....!


*_ZAKU SHA MAMAKI IDAN KUKA GA MAI ZAI FARU A GABATSAKANIN KHALEEL DA
MA'EESHA GA KUMA DODON MAZA JARUMIN ALIYU HAIDAR ️LABARIN SO
SYMPATHETIC THROUGH THE GATE OF LOVE A HEROICAL AND VALIANT.....KUDAI KU
CIGABA DA BIYO ALƘALAMIN UWAR TEDDYKAR KU MANTA LITTAFIN NA KUƊI NE
REGULAR GROUP₦500 VIP GROUP₦1000 SPC PAYMENT₦1500 VIA 7782217014

MOHAMMED HASSANA FCMB SHAIDAR BIYA KUDIN TA WANNAN NUMBER
08081202932._*
[1/13, 7:32 AM] +234 704 512 5150: *️RAINON SOJA️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story .*




Free page 7



________________________
MAMAN TEDDY
Marubuciyar
My Lady boss
Walijaam
Siyasata
Yar maula
Kwaryar sama
The virgin maid
Gidan Ƙwarata
The Sexy Boss
Yar aiki
Bafullatanan Ruga
X world duniyar shahara
Mr romantic
Dijama
Kwarton manya
Yar tsakar gida
Zuma da maɗaci
Sadaka yalla
Yar waye
Gidan zaurawa
Taɓarah
Fƴaɗe
Masu tambayar na basu littafi duka littafaina na kuɗi ne , idan kin shirya siyan naki sai ki mun
magana. Sannan masu buƙatar rainon soja daga farko zaku iya joining wannan link din
https://chat.whatsapp.com/JLMzlJU65ZJ61TOzh7JHWY .
________________________
kar ki bari ayi babu ke a wannan tafiyar Hajjaju...labari ne mai tafe da rikirkirteccen Al'amura
wanda da fari sai kunce ya abun yake , Gaban yafi farkon️daɗi tun a yanzu ina sauraren
comments din ku da masu fatan alheri ina godiya sosai . Sannan masu buƙatar daga farko don

Allah kuna rinƙa tambaya ne a wasu groups da kuke ciki , idan kuka biyo Ni ayyukan da
hidimomin nawa suna daa yawa , bana samun damar turawa ta private . Gare ku masu
buƙatar fara payment na littafin Rainon soja ga yanda tsarin yake ; Regular group ₦500
Vip group ₦1000
SPC payment ₦1500
Via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932 Vtu
transfer number 09061466409 Yan Niger zaku turo da katin Airtel 500f free page ya fara nisa a
page 10 Free zai ƙare maza ku hanzarta wurin biyan naki ana ta payment.


•••••
idanun sa a lumshe har Areef ya gama sannan ya fita don samo masa magani......Ɗago da
manyan idanun sa yayi wanda yake ji sunyi masa nauyi ga kan sa dake masa Wani irin
axababben ciwo .

A hankali ya juya bisa inda Ya ƙwantar da Ƴar maraininyar tasa , sosai yake jin ran sa na zafi da
tafarfasa bisa abin da Khaleel yayi masa , fushin da jin zafin bana Mari da dukan da yayi masa
bane ba a'a , damuwar sa ɗaya ɗaga ma yarinyar hankali da yayi da hayaniyar sa na banza a
cewan sa kenan ”! . Hannun sa yasa yana ɗago Ma'eesha tare da kwantawa gyefen ta yana
rufo ɗaura ta bisa jikin sa tare da kai hannun sa yana shafa kan ta. Tsawan mintuna yana a
haka kana shima barci yayi awaon gaba da shi.
**
To al'amuran wucewa suke kullum , yau kamar gobe goben ya zama kaman sati a sauri , haka
shekara ta zama sati . Haka rayuwar su ta cigaba da tafiya nidai sai da na bari ranaku suka
jaaaa sannan na dawo don naɗo maku rahoton shin wacce rayuwa ce ake yi tsakanin Ali da
Ma'eesha, Khaleel , Areef , Ibrahim ,Adam da Sauran su .
7:00am .
Ihun muryoyin su nake ji wanda ba zance ga na ɗaya takamanmeme ba. Da ƙyau ”! Ƙara Sauri
Eaasha. Jin haka yasa Ni saurin nufar inda nake jiyo muryoyin su alamu morning training suke
yi . Sosai naga yarinyar tayi wayo ta ƙara girma don a yanzu ka ganta ka rantse takai shekaru
biyar a cikin watanni goma sha huɗu kacal da tayi tare da Su Aliyu . Ta koma yar lukuta bata da
tsawo tun yarintar ta zaka fahimci haka . Ɗago da idanun ta tayi wanda take lumshe su tana
buɗe su da ƙyar da alama sexy eyes take dashi don bata iya ware su duka . Kallo ɗaya nayi
mata na fahimci yarinya ce mai nuna kasalar ta da gazawarta a sarari bata iya ɓoyewa .

Running exercise take yi kaman yanda Yasa ta , yayin da shi kuma yake daga can gyefe yana
nashi exercise ta hanyar ɗaga wasu irin manyan ingin training wanda ma'eesha ko ƙaramin
Roban faro da ƙyar take iya ɗauko masa da tangal².

“Wayyo Uncle Na gaji haka nan”!

Jin yanda tayi masa maganan tana gab da sa masa kuka yasa shi saurin kallon ta cikin sauri

yana kariƙowa zuwa inda take. “a'a ” akwai sauran lokaci Ma'eesha daure saura mintuna biyar
ne fa ki gama naki sai ki huta ”. Hannun ta tasa tana Dafe kai tare da jan numfashin wahala a
kasalance tace “ Ruwa” . I need some water please uncle ”. Lumshe Lulun idanun sa yayi yana
ware su bisa Sexy eyes ɗin ta da take kallon sa tare da narke masa tana shirin sa masa rigima.
Ganin yanda ya haɗe gira yana mata kallo babu alaman wasa yasa Ma'eesha saurin jan ƙafa
tana Cigaba da zagaye wurin da gudu kaman yanda ya sata.

~Tallah~
Ina kuke matan Ogawannan harkar taku ne mataan Oga kune ina? maza nace ku matso
kusa don ayi ana saka Miki albarka .

☺️Asmy Tambuwal ce dai wacce ta saba kawo maku Zafafan kayan ta kayan Ɗa'a dana
karko da kima a wurin Oga ato kasance ku zama na gaban Goshi

Muna sayar da kaya cikin farashi masu kyau da inganci kama ga :
Dahuwar Ciccibi
Supplements (breast and hips enlargement, whitening capsule, slimming tablet , da sauran su).
Man power na Karin ƙarfin jima'i .
Man ayu
Gindin ayu
Man damo
Maganin Mata Dan daka
Dakan bita zaizai
Kazar Mai jego
Kazar amare
Hadin zaurawa
Al_jalal halawa
Maganin sanyi
Zumar mata
Tsumin amare
Tsumin uwar gida
Matsi
Women power
Tsumin tabaje
Virginal tightening Gel
Da sauran su ,domin ƙarin bayani zaki tuntuɓeni akan wannan lambobin wayar na ƙasa
09168624285 come 1 come all✨.
**
Shikam Ali murmushi ya saki ganin yanda yarinyar take fahimtar shi a koman shi koda ba tare
da ya buɗe baki yayi mata magana ba . Sukam su Areef tausayin ma'eesha suke da ta faɗo
hannun Aliyu don wani abun ma cewa suke sai ta ƙara girma ƙila itama soja zai sata ta zama
tamkar shi .

Hand to hand combat training ya fara yi yana yi idanun sa na akan ma'eesha har lokacin
Dakatawan ta yayi ita bata sani ba ,tun da ta rufe ido ita dai abun da ya sata kawai take yi .
Khaleel ne da Abokanan sa suka iso wurin , wani irin takaici na kama Khaleel don tun daga
Wannan ranan Ali yaƙi jin maganan sa kaman kafiya ya ƙara sa masa akan kulawa da
ma'eesha . Sojoji ne su kusan Biyar anan take suka fara Sit-ups yayin da Wasun su ke kiran
sunan ma'eesha don labarin Ma'eesha da Ali babu inda bai je ba a set din nasu.


Ma'eesha training kike yi ne ? Taho ki dakata haka nan . Muryar Anas ya katse Ma'eesha wanda
tana ware idanun ta tayi saurin Rufewa tare da Cigaba da gudun ta tana cewa “ Morning uncles
”. Murmushi duka suka yi don dadi Muryar ta yake masu wani zaƙwaƙwa . Taho muyi wannan
kalon dake zaki iya sit up kuwa? Don na lura Ali so yake ki zama soja tamkar shi .
Cike da Yarinta ma'eesha ta furta "a'a Ni ba zan zama soja kaman Uncle Aliyu ba. Uncle Aliyu
jarumi ne ,Ni kuma ba jarumace. Dariya duka ta basu , Areef na cewa “ Ali kana wahalar da
ma'eesha gaskiya, ya kamata ka rinƙa tunawa ita fa macece . Anas ne ya iso inda take yana
miƙa mata chocolate tare da cewa “ Wannan naki ne Ma'eesha , tun jiya na siya Miki ” .
Kallon sa tayi tana War War da ido tare da juyawa tana kallon inda Aliyu yake duk maganan da
suke tamkar baiji su ba ,don ko kallo basu ishe shi ba . Girgiza kai tayi tana cewa “ Uncle .....”!
Ta ƙwaɗa kiran Haidar,wanda yake dakatawa da training din ,inda take ya iso yana miƙa mata
roban ruwan tare da cewa “ Maza ki sha yanzu ”. To Uncle.
Ta ƙare maganan tana amsan ruwan tare da kaiwa bakin ta tare da sauke nishi tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login