Follow us on social media

Showing 36001 words to 39000 words out of 40972 words

Chapter 13 - Zuma da Madaci Romantic Complete Hausa Novel by Aisha Maman Teddy

Nayi mmiki matuka don bamu tava fita wani wuri
tare ba,duk zafin son da yake mun a gisa ne,ko kuma inyaxo gidan Oumma na".

Sosai nayi mmki musamman yanda naga bayan fitan mu,wani Mall muka wuce,kaya kam Shi da
Aysha suka dinga siyanmun ciki kam harda wanda za'a saka da bikin Huday".
Bayan nan ne da kansa ya zaba mun wata Gown nai Ruwar Pink daga kasa da gyefe an mata
adon golden,sai da ya gama tsoka nata sannan muka dauki hanyan shiga G.R.A,wanda a dai²
Shogon wata me makeup muka tsaya". da isan mu kan mu fito matan da sauri ta fito daga
shogon ta tana mana barka sa zuwa". yyn da nikam da fitowa na ya nuna mata ni,ae konan
tajah hannuna na muka nufi shagon tana mun Murmushi da cewa" Ur ar welcm dear"


Na sha mmki matuka ganin matannan yanda tasani na cire hijab din aiki na,nan tasaka ni A inji
tafara wanke mun kaina tass,hadi da tsane shi,shagon kuwa matan dake ciki ne kowa sai bin
gashina da kallo take ganin yanda ya sauka har gadon baya".

Wasu kuma ina kallon su suna nuno Ni hadi da magana da nuna inda Moton Sir Khaleed yake
sukeyi,sam ban fahimci mai suke nufi ba,har sai da wata cikakkiyar magulmaciya ta taho inda

naje tana mai cemun Sannun ki Baiwar Allah".

Kallon ta nayi kan nace Yowa".
A hankali cike da rada² tace wai don Allah kece Yar aikin da Arch.Khaleed aka ce ya mutu a
So".

Shiru na mata ina tunanin yanxu har wannan maganan ta wade Gari ni yau ba shiga Uku".

Muryan Aysha da ita har ta saka Gown dina ta irin wanda Sir Khalees ya samun sosai tayi kyau
cike da tsiwa tace" Hohoho,Baiwar Allah itace,shikenan tom tashi kije.

Jiiki a sanyaye matan ta mike don ta lura Ayshan itama daidai da itace".

Itakam mai Makeup murmushi tayi don sosai na burgeta,don na gwada mata Ajin da ni kaina
bansan ina dashi ba". Sosai ta zauna ta tsalamun makeup,gashi dai simple ne,amma kyaun
danayi ya baci". Ni kaina dana kalli kaina ajikin madubin da ke kallo na sai da nafara wasiwasi
nice kuwa dai Suhaimah???.
Aysha kam da dadi yagama cika ta,tun a wurin take daukana pics nikam nokewa nakeyi avun
ka daba asaba ba".

Haka Matannan ta Rakoni har bakin moton Sir Khaleed da tunda muka fito yake bina da kallo
da ktar ya iya gane ni fah.

Da sauri ya fito daga moton nashi yana nufomu hadi da cemun Da girman kujeran kiAnyah yau
zan iya Driving kuwa".

Dariya dikan mu mukasa kan yy saurin
budemun gaban moton ina mai zama". A raina kam sosai nakw mmkin Kaunar da Khaleed ke
nuna mun".


Haka mika bar G.R.A.muka kama hanyan da bansan inda muka nufa ba...

Shiru ni dai nayi bance komai ba nabar mawa Allah sanin sa da inda zamuje a yanxu,shiko
Ogan naku da ya kalleni sai ya saki wani murmushi mai Dauke da tsantsan nishadi da jin
Dad'i... Bakin sa kam sa yaki Rufuwa har mmki nakoma wai dama duk cewan da'ake mawa
mutane Miskilai suna fira kaman da Sir Khaleed dani?" Gsky kam indai haka ne ni ayanxu zan
iyah zama dasu ba kamanda da dana ke gudun Miskilin Mutum ba".

A dai² Tukur² Zaria a gaban wani irin Gida mai Mahaukacin Girma da yagama tsaruwa kaman
na turawa,komai da kaganshi kasan da tsari a kayi shi".

Horn yy ma mai gadin gidan,wanda cikin Sauri ya fito mutumin Hadi da bude wagegen Get din
gidan.

Hmm sai da muka shiga ne daga ciki,nan naga ashe ciki ne Aljannar Duniyar...A zuciya ta kam
furta mashaallh kawai nakeyi".

Bude Moton zanyi na fita,amma sai yayi saurin dakatar dani ta hanyar D'aga mun hannu". Nan
ko na koma na zauna,Shi da kansa ya Zagayo ya budemun Moton wanda ba Maryam kadai
ba,har su Abdoul manan Salon Soyayyar tamu ta matukar burge su".
Wani kayattacen Murmushi na sakin Masa kan Mujiyo Muryan Aysha tana ni Nafito Hamma
Khaleed tun da bani Masoyin da zai budemun".

Cike da dan jin nauyin ta don har ya manta da ita ya sosa kyeya yana Furta sorry my Eash,kafin
na bude maki ne kk fito,Afuwan!!.

Dariya Abdoul Manan da Maryam da suke can nesa damu kuma suna jiyo mu suka saka". yyn
da cike da Rashin nuna kaman bakomai a ranta Maryam ta nufoni tana wani Rungumoni da
cewa" Oyoyo sisy na". Kai gsky Khaleed baka tabamun Abun da naji dadi kaman wannan ba".
Ta fadi tana jawoni,Murmushi nasarka mata cike da Raahin Sanin Kudirinta da mugun nufin ta a
kaina". Shiko Huday da yake can inda yake sam bai karoko wurun ba,don ada kishin Sir
Khaleed ne ya Rufe Shi, a yanxu kuma ne yakuma tsorata da lamarin Maryam din, lallai
wannan shi ake cema mutum a fuska". Itakam Iftyhal da sunan tana gidan su ne,amma tuni tun
kan komai kasancewar tasan baxata halarci wurin ba yasata Baza ko ina lungu da sako da
cameran da yake dauko mata komai da maganar kowa,wannan kam shiryawa sukayi da
Maryam yin haka".


Wani Dariya tasa daga Zaune tana nanata Sunan Maryam,da cewa ae wannan tafi
duniya,amma ganin yanda Cameran ya hasko mata Fuskan Suhaimart da yanda ta koma
kaman Kyawawa indian nan yasata jin wani mahaukacin kishi,don basai anfada mata Cewa
Suhaimart ta fita ba,a'a ita kanta tasani".
A sarari kam furta cewa tayi dole ki kwacemun Khaleed, amma bazai kwatu maki ba,wlh sai
kinyi nadama matuka".

Nikam Marainiyar Allah kuma Baiwar Allah da bansan komai ba,Murmushi kawai nake sakin
mata a haka ta kama hannu na muka kutsa kai har cikin wata Falo".

Bin ko inah nake da kallo, falon nan kam sosai ya tsaru gashi an bishi da yarfi² na flowers masu
kyau pink. Sai a sannan na kalli Huday ina Gaisar dashi don ban yarda na hada ido dashi ba".
Dan Murmushi yy kan daga bisani yace" Lfyl Suhaimart".

Sosai Maryam taji wani iri,don sam tunda suka zo nan bai mgn mai tsayi haka ba,daga ehhh sai

a'a. sai aikin Isah yake mata".

Kauda wani tunani tayi a ranta. nan Aysha ta tsaya gyefen Abdoul Manan,sai kuma Nida Sir
Khaleed a gyefe guda. su mazan duka shigar Suit sukayi,sai kuma mu duka shigar wannan
Gown din da sunan Ga Amarya ce,amma nafi ta komai".

A hankali ta kai Hannun ta hadi da hadewa dana Huday cike da sanin duniya ta sakar masa
wani irin Murmushi n kaman kissah,nikam sakin Baki nayi,ina furta a zuciya ta Lallai duniya kam
tazo karshe,Suhaimart kiyi Gaggawar barin Wurin kar a rubata maku Zuni bi tare,shi Allah ba
Ruwan shi da Rako kikazo".
Nidai haka nayi shiru ina zaro ido don ganin wai wannan duk taron menene,Amma abun Haushi
sai naji an saka wani irin cool music yana tashi yyn da nan Aysha ce tafara takawa tana
juyawa,Nikam sam bana Rawa kuma ban ma iyah ba Sulaym ce mazari,amma nasan ko itane
tazo nan bazatayi Rawar ba,kallon Sir Khaleed nayi a raina ina furta,komai nasu dabi'ar
nasara,wlh wannan baiyi ba".

Kallo na yayi gami da kokarin rikemun Hannu,aeko nayi Saurin kaucewa,dama kunsan Sir
Khaleed Dai ba sai nakuma fada maku halin sa ba". Shidama dan zuwa Club ne,haka kullum
yake, amma na lura yanxu sam baya zuwa matan Banxan ma na Rage ganin su,ko sunxo korar
Kare yake bin su da Shi ".
Matsowa yy daf dani hadi da mun mgn da babu mai jin ta da cewa" Bakya Rawa ne?"

Daga masa kai nayi saurin yi don na tsira da mutunci na". Tom bari na koya maki,yafadi yana
kuma son kara riiko hannu na". Cikin Sauri nace" A'a nifah ba Maharramar ka bane a yanxu,ka
barni kawai kai dai kayimun nagani". Shiru yy tabbas mgnan ta Gsky ne, Shiko Huday zame
Hannun sa daga na Maryam yy yana mata Kallon kinji gsky nan".
Dariya Khaleed yy kan yace naki Wayon,shikenan Amma ranar namu ae zakiyi ko"?

Murmushi nakuma sannan na daga masa kai Alamar Ehh".

Dani dashi ne duk muka samu wuri muka zauna muna kallon su,yyn da Aysha kam rawar ta
takeyi don ita fah ko ainah taji kida sai ta taka,dariya takemun hadi da cewa" Suhaimart sai na
Ranan bikin ki,ai ba'a ma mgn".

Haka muka saka Dariya don shi dama Abdoul Manan Mulki da Sarauta baya barin sa yin Rawa
tun Asalin sa". Shima zama yy,yyn da Huday ya janye hadi da nufo mu shima ya zauna".

Sosai Maryam taji Haushi,amma sai ta dake bata nuna komai ba".

Niko Jin Ankirani a yar Baby Nokia ta yasani mikewa hadi da nufan Wani dan Wuri mai kama da

Coridour,ina wayan ne banyi aune na kuma bansan tayaya ya zo ba najishi a Baya na".

Juyowa nayi ina kallon Huday,takardan dake a Hannu na dama Oready na Rubuta shi tun tuni
kawai na kasa basa ne. Saurin kara kai ya tsuna nayi don rinst shi,amma kuma banyi aune ba
takardan ya sulube a hannuna,Kashe wayan nawa nayi nayi saurin bin takardan da iska ke
kadasa a haka yana kallo na,har ta kardan tazo gaban shi,aiko nan yy saurin saka Hannu ya
Dauka yana mai budewa". Cikin Sauri da kyarman Murya nafara masa magiya akan ya bani
bana sa bane,amma yakiya,ganin haka yasa nayi saurin barin Gurin da Gumi tuni ya fara
karyomun".

Bude takardan yy gami da kallo yana karanta rubutun dana masa,da I luv u tooo Ya Huday".

Cike da wani matsannancin Farin ciki ya ke kara karanta takardan,yyn da Oftyhal tayi saurin
Zuming din cameran don kara ganin Abun da Takardan ta kusa".

Sakin baki tayi galala,tana mmki da ta'ajibi, Wani Dariya tasa hadi da cewa" Duka zaki biyu
biyu,don kin rasasu har Abada". Sai nabi bayan ka Yah Huday na Raboka da wannan
Takarda,sannan ana gobe daurin Aure zan lalata komai naki Suhaimart,nasan dole ki Halarci
Wajen Taron Mother's Day,anan zan amsa Speaker na bude takardan na karanta ma kowa
daga ranar Mujiya sai tafiki fari..............




Muje zuwa niko Maman teddy nace koya zata kaya a wannan Waje.shin zata lalata komai iftyhal
din kuwa????..


Hmmm Tom Allah yasa Kar dai ta lalata ma Suhaimart din kaman yanda tace,Amma kuma
nikam nace kila Reshe ne zai juye ma mujiya,wato Kar ta lalata bikin Maryam da Hannun
ta".


Muje dai zuwa
naji Adduoin ku ina gdy sosai da yabawan ku fa kuma nuna soyayyan ku ga wannan Littafi
nawa Mai Suna ZUMA DA MADACI, Allah yavar kauna much luv...

Naso na kammala Free page a wannan pagen wato page15. Amma saboda wasu dan Uxurori
na mai dashi zan kammala inshaaallh a Pagen na gobe,wato page 16.


Littafin kaman yanda kuka sani ta kudi ce, don haka gamai bukatan wannan littafi zai turo #200
NORMAL,idan VIP nema duka #200 ,SPC kuma #300 Ta wannan Number

08081202932/09137392680.




*#SHARE TO ANOTHER GROUPS*



*Maman teddy*
*Typing...✍*




*ZUMA DA MAD'ACI*
_*(True love never end...)*_


Na
*Maman teddy*

*Last free page 16*


*_________________________*


*ALHERI WRITERS ASSO.️*

*A.W.A*


```Kungiya daya tamkar da dubu,kungiya masu aiki da nazari da ilimi,Alheri sai d'an Alheri```

*___________________________*


مسب* الله رلا نمح رلا *ميخ


_Dedicated to my teddyWannan pagen taki ce y'a d'aya tilo._

*_Domun samun Littafin Zuma da mad'aci tun daga farkon sa har karshe zaki tuntubi wannan
number 09137392680/08081202932._*


Niko da isana falon ne jiki na har dan rawa yake nake cewaa" Sir Khaleed ina son na koma gida
yanxu,Oumma na nason gani na".
Ganin yanda nake magana Amma hankali na gaba daya ya tashi kuma buri na kawai na tafi
gida yasa Sir Khaleed Saurin mikewa,Yayin da nan Abdoul Manan Yace" Batasan da Zuwan ki
ba ko?. Kafin na basa amsa ne Aysha tayi saurin cewa" Wlh kam Hamma bata sani ba,Ai kam
Hamma Khaleed kayi maza ka maida ta,gida kaga lokacin tashin su yy shine yasa Oumma
kirah".

Murmushi yy mun wanda kan yy mun mgn nayi saurin ficewa daga Falon ina mai nufan
Farfajiyan gidan". Haka ya biyo bayana da son ganin ya faranta mun,wato ya mayarda ni gida a
wannan lokaci".

Sam ban tsaya bin ta Maryam da gaba daya ranta ya gama kololuwar baci,Amma ya zatayi dole
ne ta nuna komai bakomai ba,har Allah ya nuna mata Ranar da zata Mallaki Huday,A lokacin
kam ne zata gasa mai Ayah a Hannun sa".

Shiko Huday sai da ya6ata Kusan 30 munite yana mai kallon takardan,yyn da bayan ya fito ne
dayaji Suhaimart ta tafi gida,Dariya ya kusa kamasa,don mene yasan Guduwa ne tayi, bawata
Oumma da ta kira ta".

__________________________

*MASARAUTAR GOMBE*

Cike da muna funki da tsantsan yaudara da Ha'inci naji muryan Jakadiyya ba cewa" Wannan
kuma Ranki yadade,Uwar daki na,za'a sanya masa ne A abincin da In yadawo Zai ci". indai yaci
tom zai kwanta jinya mai tsawo wanda babu Uhm,bare Uhu"um don sam baxai iya mgn ba".
Kuma bazai kara kwanaki 30 ba,za'ayi basa".
Wani murmushi Fulani ta saki,kan daga bisani takara kishingida tana mai jin dadin maganganun
Jakadiyya". Itako Jakadiyya ganin haka yasata cigaba da koro mata Bayani hadi da dauko wata
Kwarya datake a Rufe,wannan Kuma zamuyi ma Yarima Abdoul Maman ki ranye ne,wanda
damun masa sau uku,gaba daya hankalin sa zai bar jikin sa,kuma komai yake can zai
dawo,savoda tsaban saurin yadawo Masarautan tom A hanya za'ayi bashi,don hankalin sa
tashin da zai yi,tukin moton nasa vaxai iyah ba,kinga ko ae dole a saki birki akan Kwalta".
Murmushin Mugun ta Jakadiyya ta kuma yi,yyn da fulani tace tom in ankirasa ae sai ya amsa in
bai kuma amsa ba fah?"

Ranki yadade ko a inah yake karfin wannan magani dole ne ya amsa ko kin mance Uwar sa
ce".

Wani kayataccen Murmushi Fulani tayi,tuno da abubuwan dasuka faru shekaru 30 kenan da
wanxuwan hakan".

Ganin haka yasa Jakadiyya cewa" Tom dolen sa ya amsa koda kuwa yana kwana kan buzu".

D'an shiru Fulani tayi hadi da tunanin Anyah kaunar da take ma Abdoul Manan zata iya bari a
cutar dashi haka? Don Allah yasa kamata Azababben Son Yarima Abdoul din,wanda ita kanta
bata son mai yasa take kaunar Yaron kaman jinin ta ba".

Kar kumanta daga wannan Page din Free page ya kare,maza hanxarta wajen biyan kudin ki ki
karanta cikin kwanciyar hankali babu Zaullumi, don haka zaki tuntubi wannan Number
08081202932.

Niko Suhaimart tun bayan koma wata gida na rasa Sukuni,sai a yanxu nakejin sam ban kyauta
ba,wanda ni har ga Allah bawai na ce inason Huday da wani nufi bane,a'a ni ba wannan son
danake mawa Khaleed naje nufin muyi da Huday ba,kuma idan nayi tunani ae wannan bashi ne
d first time dana fara fada masa kalmar so ba a rayuwa". Haka na Zauna na Rafka ta gumi,gashi daya bangaren ta Zuciya ta ina tunanin irin Kaunar da
son danaga Maryam na mawa Huday,anyah ban yi cuta ba nace zan Rabasu,nidai gsky ba dani
ba". Dole na samar nawa Kaina mafita".

A washe gari kam sam ban isah gidan Hajy.Zaituna da Wuri ba sai da naje Asbiti don duba lfyn
jiki na,wanda sosai Hankali na ya tashi kan maganganun da Doctor Zainab ta fadamun,don a
halin yanxu ciwon nawa yafara cin karfin jikina,kuma ta sanar mun da nan da Watanni 1 na
kawo kudin Aiki na,idan ba haka ba komai xai iyah faruwa,walau Rayuwata ko mutuwa,don idan
sa'in ta Wuce koda da kudin aikin sai dai muyi don jahadin kila yayi kila kuma mutuwar ki". Ta
fadi tana kallo na". Kasa magana nayi jiki na lubus yy sanyi,yyn da nan na fada Duniyar tunanin
ina zan sami wannan Zunzurutun kudi? Har kusan miliyan da rabi,ina yar talaka".

Tana a Zaune ne sai ga wata nurse tazo anan take sanar mata da shigowar wani Babban
likita,aiko cikin sauri tace naje na same shi,don dama tayi masa baya ni nah".

Godiya nayi mata jiki babu kwari na nufi Office din wannan likita danaji ana kirar sa da Dr.
Vivan.

Abun da yabani Haushi ya kuma daga mun hankalin, buden bakin sa cemun yy" U must
die,saboda ciwon ki ko a yau aka kawo komai da komai da matsalar,sai dai muyi aikin cikin
kasada". Nan take naji kirjina ta buga,nidama tuni na cire mawa Kaina Rayuwa,Kallon sa nayi
kan nace" Dr. a halin yanxu babu wani magani da xa'abani na ringa sha,saboda Sassauci?.

Bai bani amsa ba,illah fitowa da yayi yana cemun na biyo sa,A haka na dinga bin bayan sa Har
muka isa Gaden na Asibitin inda muna A tsaye wani mai ba Flawer ruwa yazo wuce da wani
Flower a hannun sa matacciya". Yarda Flowern yy cikin dattin Asibitin yyn da naji muryan Dr.
Vivan na cewa" Idan kina son kiga zaki Rayu ko mutuwa,ki dauki wannan matacciyar Flowern ki
Tayarda da ita har tafara fitar da iri,da ga wannan lokaci kisani tabbas zaki warke,idan kuma ta
mace mgnan dana maki ne".

Yana fadin haka ya juya hadi da bari na anan,Hawaye ne yafara bin kunci na,sai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login