Follow us on social media
Showing 30001 words to 33000 words out of 40972 words
Chapter 11 - Zuma da Madaci Romantic Complete Hausa Novel by Aisha Maman Teddy
nan kan Wurin
da ya kayatu komai abun burgewa ne da kallo". Ko wani lungu glass ne,da na'urori gasu nan
dai".
Bin wani Hop nayi da kallo,wanda nan take kirjina ta buga,ido ba kuma zarowa waje ina kare
ma Hoton dake jikin Garun da kallo,don bakowa na gani ba Face Sir Khaleed,da shigannan
nasa kai ka rantse bature ne.
Zaro ido nake ina mai kuna fito dasu,dai² na bude baki ne zanyi ma Sulaym mgn, Mhiss Zayyad
ta shigo".
Don Allah ku biyoni. Babu musu duka muka bike hadi da bun bayan ta. Tfy mukayi mai dan
tsawo wanda duk wani wuri da zamu wuce sai na Urah tagama lacce mu tass,sannan.
Ahaka muka isah wani Office da girman sa ya tsora tani,amma na dake sam na waje na baya
hango mu,amna mu komai ganin sa muke kaman a gaban mu".
Tun daga nesa muka hango shi zaune kujeran nan na juya shi gaba daya hankalin sa na kaina".
Wani sanyi yakejin yana ratsa shi.
Zaro ido waje Oummu da sai ayanxu ta ganshi tayi".
Niko da gudu na juya da zummar futa na koma inda na fito,amma sai wani sexurity yy yunkurin
tareni. Banyi aune ba naji Sir Khaleed yasar masa wani wawan tsawa akan ya varni. da sauri ba
fice hadi sa gudu² sauri² don na bar ma'aikatan".
Napep na tara,hadi da shigewa ciki nan na bar Oummu da Sir Khaleed don bansan dunuyar
dasuke ciki ba".
A layin tudun wada ya sauke nidon daganan ne kudi na ta kare,shi yasa na fara takowa dan
shifa cikin Zaria da kafah".
Nayi tfyn fiye da Awa daya sannan na isah gida".
A bakin gidan mu ne ta tadda wata moto da sam ban wani tsaya kare masa kallo ba nayi cikin
gida,don na kwaso gjy sosai.
Amma kuma da shiga na a bakin Kofan dakin Oumma na ne wazan gani kuma naji?. muryan
Sir Khaleed naji yana mgn da Oumma na,wanda hakan takuma haddasamun bugawan kirji.
Mu sani Free page na gab da karewa,inshalh free page zai kare a page 15.
Don haka mai bukatan karanta littafin ZUMA DA MADACI zai turo #200 na NORMAL DA VIP.
SPC kuma #300. duka katin MTN ta wannan Number 08081202932/09137392680.
*#SHERE TO ANOTHER GROUPS*
*Maman teddy *
*Typing...✍*
*ZUMA DA MAD'ACI*
_*(True love never end...)*_
Na
*Maman teddy*
*page 15*
*_________________________*
*ALHERI WRITERS ASSO.️*
*A.W.A*
```Kungiya daya tamkar da dubu,kungiya masu aiki da nazari da ilimi,Alheri sai d'an Alheri```
*___________________________*
مسب* الله رلا نمح رلا *ميخ
_Dedicated to my teddyWannan pagen taki ce y'a d'aya tilo._
*_Domun samun Littafin Zuma da mad'aci tun daga farkon sa har karshe zaki tuntubi wannan
number 09137392680/08081202932._*
_*Plz don't miss dis novel,the latest Hausa nvl in 2021.*_
_*Do not miss this Novel Hajiya ta,idan baki karanta ba an barki a baya Hajjaju....*_
*_____________________________*
Wani gumi ne ya hau karyomun,yyn da lokaci guda cikina ya fara murda mun,kasa daga ko
kafafuna nayi,so kawai nake najiyo Mai Sir Khaleed da Oumma na suke cewa,amma nakasa
jiyowa".
Motsin su danaji alamar kaman fitowa zasuyi yasani saurin motsawa don na gudu,amma inah
banyi wani motsi ba". Har ya fito daga dakin,Oumma na kam na tayi masa godiya". Kafe ni yy
da wannan mayan kallon nasa,wanda yasani saurin sidda kai na kasa,don sau dayawa inyana
mun irin wannan kallon bana fahimtan komai da yake nufi. Wani kasaitaccen murmushi ya
sakarmun hadi da bin jikina da kallo ganin yanda nake ta Rawar kyarma kaman wanda nayi
gagarumin laifi".
Oumma na tafi".
Tom Khaleed Allah ya tsare". Amin yace da itah kan daga bisani ya fice,niko baki bude nake bin
Oumma da kallo,sarai nasan Halin Oumma bata da Kwadayi,amma wannan Abun da nagani
mai take nufi kenan?_ Tabbas da akwai wani abun a kasa".
Kallon sama da kasa Oumma tayi mun,kan tace maza kiyo Alwala idan kin kammala inason
mgn dake". Niko cike da sakin baki nace tom Oumma hadi da juyawa don nufan Daki na".
Wasu maza ne cike da sallama suka shigo gidan namu,dauke da Caton da buhun hunan Kayan
Abinci, Wanda bani ba har Oumma na sai da tayi mamaki,nan tayi saurin cewa" Wannan kuma
daga inah yan samari". ta fadi cike da son jin daga bakin su".
Kai tsaye suka bata amsa da Alhaji ne yace a shigo dashi".
Nidai tunda naji haka najah kafa na da sauri hadi da kutsa kai cikin Daki na,ina mai lalubar
magani na don nasha".
Da misalin Karfe 8pm.
Zaune duka familyn Gen. Yaqub D'an larabawa duka kowa ka kalli fuskan sa yana cike da
matsanancin farin cikin dawowan Dad din nasu". Fira yake da Nana Aysha yyn da take koro
masa zance kaman gidan radio". Don dama haka take ita Aysha,nasu sosai yazo daya da Dad.
shiyasa kullum take aikin sintirin tsakanin Zaria da gombe".
Kallon Khaleed yy wanda tunanin sa yy nisa kan laptop din gaban sa,wanda sunan yana kallon
Laptop din ne,Amma sam hankalin sa ba anan take ba". sosai yayi nisa wajen tunanin Rayuwar
Suhaimart don shi a iyah saninsa Tausayi ne yafara shiga masa nata,wanda daga karshe ya
fahimci da ya kamu da Azababban sonta". Khaleed kuma irun wannan mutanen ne da idan
suna kaunar mutum to ko ainah zai ce yanayi,idan baya kuma Ra'ayin ka kashiga uku da
Hantara.
Tuni Mahaifin nasa ya dago da damuwa tare da d'an nasa,don haka ne ya gyara zama yana
mai kallon dukan su ta hanyar cewa" Amm Hajiya Zaituna dama ina son wata yar magana ce
daku,don haka don Allah inason ku bani hankulan ku".
"Tom genar muna sauraren ka".
Gyara zama Genar yayi kan yafara cewa" amm dama naji mgn ce game da Khaleed da kuma
wata yarinya da naji ance mun yar aikin nan gidan ce! tom so nake naji gakyar maganan a
yanxu".
Wani kayataccen murmushi Hajy.Zaituna tayi don an tabo inda yake mata kaikayi,don a yau
za'ayi ta ta kare dole ne Khaleed ya janye daga soyayyar wannan Yarinya mai kyau Aljanu. Cike
da kwantar da murya gamai gidan nata,ta fara cewa" Kwarai kam Genar dama nima inaso nayi
maka mgnar,amma sai na bari ka huta sannan,mashaallah tunda yanxu kaji lbarn dai duk da ba
duka ne ba!.
Nisawa Hajy.Zaituna tayi kan ta fara koro mawa General komai da yashafi Khaleed da
Suhaimart,wanda daga karshe ta sanar masa da natsayan ta akan cewa ita sam bata kaunar
ta,kuma dole ne Khaleed ya rabu da itah".
nan ta kuma cewa" Amma Genar kar muji Haushin Khaleed, wannan yarinya ne shaidaniya,don
ina tunanin Wlh bata barmun Yaro haka ba".
Jin maganar da Hajy. Zaituna take zibowa yasa Genar saurin daga mata hannu alama na ya
isah!!
Sannan cike da d'an bacin rai ya fara cewa" Haba Hjy,da girman ki da hankalin ki kuma?
wannan mgn taki sam batayi mun dadi ba,mene naki na shiga Hurumun yara,shifa Khaleed
yace yana son ta,don haka ni sam bazan masa dole ba,kuma kema idan kinyi tunani hakan
muce zamu masa dole sam ba'abu mai kyau bane,ki natsu ki sa hankalin a mizani Hajy plz.
Mikewa tayi daga kishingiden da tayi daga jikin Kujera da sauri don har zufah tafara tsatstsafo
masa,a sarari ta fara cewa" Yalla6ai Genar mai nakeji daga bakin ka??. Kana nufin Zaka Aurar
da Khaleed da wannan yar gidan matsayatan yar talaka?.
Kallon ta yayi cike da dattako yace hajy A gaban yara fa muke,wannan duk mgnan ki bari sai
mun zauna daga ni sai ke,Amma maganar Aurar da Khaleed da Wannan yarinya babu
fashi,inda yana kaunar ta,Nan ya mai da Hankalin sa ga Khaleed da ya sunkuyar da kai tunda
Hjy. Zaituna tafara mgnan har ta gama bai dago ba". Amm Khaleed Ka kwanatar da Hankalin ka zan Aura maka Suhaimart indai kana sonta,kuma
baxaka cutar masu da y'a ba". Don haka kaje ku fahimci juna sosai,ni Mahaifin ka na baka go
Ahead,duk randa kuka shirya zan nemi iso ga Iyayen Ta". Zaro ido waje Aysha tayi tana d'an ihu
hadi da Rungume Genar tana fadin Dad mun gode,Allah yabar mana kai". Murmushi yy hadi da
ce mata Bakomai mama na". ku shiga daga ciki inason mgn da Mom din ku ne".
Sai a sannan Khaleed da Farin ciki ya gama cika shi yasamu bakin cewa" Tom Dad na
gode,Allah yakara girma da daukaka".
Ameen Khaleed ".
Nan Aysha ta riko Hannun Khaleed cike da Murna sukayi waje".
Shiko A wannan Rana sosai Genar yaso ganin Hjy.Zaituna ta amince da mgnar nasa,amma ina
sam ta kiya,har ya gaji yace shi sam Bazaiyi ma Khaleed dole ba,Aure kam zayayi masa nan
kusa,tunda Yaro ya nuna yana son yin Aure kuma yana son yarinya".
Niko nace muje dai Zuwa .
Kar dai kumanta free page yakare daga wannan pagen,don haka idan kina bukatar cigaban
wannan littafi ki tuntubi wannan Number 08081202932.
Niko tunda na shiga daki sam na kasa fitowa sai Wuraren La'asar wanda da fitowa na natadda
Oumma Zaune bakin Wuta a madafi( Kitchen ), wanda da'alama tana hidimar dora abincin dare
ne".
Barka Da gida Oumma". Dagowa tayi tana kallo na kan daga bisani tace mun Yowa Suhaimart,
bacci kikayi ne?.
Ehhh", Amma yanxun na tashi Alwala ma zanyi".
tom idan kingama kizo inason mgn dake". Tom Oumma na". ina fadin haka na dauki Buta don
yin Alwala,bayan na gama ne na nufi da na nayo Sallah.
Fitowa nayi bayan na idda sannan nashiga dakin Oumma na".
Sosai na firgita da Maganar da Oumma na ta mun,wai acewanta Bata yarda na bar aiki gidan
Hjy.Zaituna ba". Kuma tayaba da Hankali na Khaleed, bata yarda ta kuma jin wata baraka daga
gareni ba". Sosai Oumma ta dinga yimun fada hadi da zagi na,wanda daga karshe ne Tafara
lallami na akan nayi hakuri na so Khaleed, ni danake Marainiyya mara gata Talaka,amma irin
wannan mai Arxiki yazo yace yana sona nakiya". Don haka nan tace mun na kuma
tunani,amma ita tana mai son sanar mun da ajiya tayi masa Alkawarin zata Aurar dani ga Shi
Khaleed din,ko naso shi kona kishi wannan duk ni nasani". Nan tace na tashi na bata Wuri,haka
jiki na sarai ya mutu da mgnar Oumma na,daki na na shiga don naga Oumma na Ranta ya baci,
Tabbas a raina inajin Kaunar Sir Khaleed, amma ni gani nayi ni bakowa bace,bana da Uba da
Asali,anyah zai kaunace ni,amma sai naga akasin haka,don a bayanan Oumma na cemun
take,wai Khaleed ne Abun tausayi tunda ya kamu da son Ice matacciya wanda batason maiye
so ba".
Kuka ne ya kwacemun,tuno da tijaran Hajy.Zaituna, don wlh nasan baxata taba kauna ta
naba,Wanda ni kaina a halin yanxu tausayin Sir Khaleed nakeji na kurewa" Yana neman ma
kansa illah duk ta kaina,yaya zanyi ni hakanan zan kokari naga hankalin sa ya natsu kaman
da". Haka zan amince da shi koda ko Hjy. Zaituna kasheni ne zatayi,tunda Oumma na na
kaunar sa dole ne naso shi nima". Tabbas na yarda Sir Khaleed bason yaudara yakemun ba
tundaga kan Abun da yafaru a jiya".
Shiru nayi ina a Zaune naji Muryan Sulaym tana Gaisar da Oumma na,wanda kaman ba ita ta
gama zagina ba,cike da harka ta amshi Oummu Sulaym hadi da sanar mata da inda nake".
Ae da Sauri ta kutso kanta daki na,muna hada ido muka saka dariya duk da damuwan dake cin
Zuciya ta".
Mun ga takanmu Suhaimart, kinga wannan mai mukayi kenan,munyi gaba mun dawo baya".
Murmushi nayi mata kan daga bisani nace,tom ya zanyi Sulaym,yanxu Oumma na tace sai na
koma bakin aekin gidan Hjy. Zaituna ".
Na fadi cike da nuna damuwa kan fuskata". Tom meye,ae dama komawan mu dole,wai na
tambaye ki tsoron Hjy.Zaituna kk ne? Wlh Suhaimart ki natsu,shin da itah zakuyi soyayya ko da
d'an ta"? don haka ki share komai,wlh jiya Sir Khaleed ya ban Tausayi yanda yake Rokona akan
nasa ki Kaunace shi,Har Kwallah sai da ya kwanta akan idon sa". Haba Suhaimart a wannan
Zamani ki samu mai maki Wannan zafin son!?.
Don Allah ki yarda ki amince da Sir Khaleed, a ranar biki mucashe mu jagije".
Dariya nayi mata ina mai cewa" Oummu na Amince da Sir Khaleed dama tuni,amma ni tsoron
Hjy.Zaituna nakeyi Wlh ". Na fadi hawaye na sakkomun kan fuska ta". saurin sharemun
hawayen Sulaym tayi kan tace" Ni ina ji ajikana babu abun da zai faru,ki natsu ki maida
Hankalin ki akan Sir Khaleed, don na gaya maki wani gulma,itafah wannan Iftyhal din ashe son
Sir Khaleed takeyi,da yake ita yar wahala ce".
Zaro ido nayi ina cewa" kinganki ko Sulaym wlh tsiwanki shi zai jahxamana fitina".
Taba baki Sulaym tayi kan daga bisani tace" Wlh bakomai,ni wai ina tsoro ne,abun da na fada
bayan idon ka shi zan maimaita koda kuwa itace a gaba na,ai kin sanni basai nace maki komai
ba".
Dariya nayi ina mai cewa" Kwarai kuwa Aminiya ta kuma".
Haka dai mukayi ta firar mu muna Dariya cike da nishadi kaman kar mu rabu da junan mu".
Bangaren Huday kuwa,a wannan dare yanda yaga rana haka ya ganta,sam ya gaxa
rintsawa,wanda daga karshe mikewa yy hadi da nufan Toilet ya dauro Alwala hadi da yin
nafila,yana a zaune bayan idar wansa sosai yake addu'a kan Za6in Allah kuma nagari. sannan
ya mike hadi da nufan falon gidan nasu". don a gidan Momy Huwailah ya kwana".
Zaxo wuce Dairning Area ne nan take idon shi ya sauka akan fuskar ta,wanda take dauke da
,sanye kuma cikin Uniform din ta mai launin skirt Dark brown da farin riga". kafe ta yayi da
ido,wanda nan take lokaci daya yafara tunanin Ta a Zuciyan shi". A sarari kam furta wa yayi I
really miss u my little". Cike da jin matsanancin kyewanta ya nufi Dakin ta da yake a gyefen na
Momy,kutsa kan sa yayi ciki yana mai tunano abubuwa da yawa,Zazzakan muryan ta na masa
amo a kunnen sa Hamma na yau Daddy na zai dawo,kuma Daddy yace next Mounth zamu bar
nageria mu koma Abroad da zama,saboda Momy zata tafi karo Couse acan". Plz Hamma
Huday kar mu tafi ni bana son na Rabu da Nanny na".
Kallon ta yy hadi da rungumo ta yana kallon ta da A lokacin bata fi shekaru 4 a duniya ba". No
my little zamu tafi,amma baxamu dade ba xamu dawo".kuma idan ma kinason wata Nanny ne
Daddy zai dauko maki wata mai kula dake,kaman wannan".
A'ahhh...Uhmmmm....Niiiiii Uh"umm. nan tafara kuka hadi da saka masa rigima akan A'a.
Jin yayi bige wani abu kaman Glass yasa shi dawowa daga duniyar tunanin da ya lulah,saurin
kallon Wurin yayi yana mai saka Hannun sa yana daukan wani Cup da yake irin na glass
ne,amma gyefe guda dauke da Hoton ta da ya zana ta tun a shekarun baya". Kwallah ne ya
ciko masa ido kissing din Pic din nata yafara yi yana fadin kalmar I miss u my.....
Niko maman teddy bin ko'ina na dakin nayi da kallo,wanda ta ko'ina hotunan wata diyace y'ar
shekara 4\5 a jikin bango dama ko wani Wuri in idona ya sauka akai. ni kaina kyaunta sai da ya
fixgeni,yarinya ce kyau har kyau ko Y'ay'an turawa Albarka,nikam mashaallah kawai nake
furtawa".
Kan tarkato na fito ina mai son Kawo maku Rahoto dangane da wannan yarinya amma ina gani
nake babu isashen lokaci".
Amma maji a gaba".
Tun safe na tashi nayi shiri na tsaff sannan na nufi dakin Oumma nayi mata sallama akan zan
tafi aiki na. da Addu'a ta bini dashi,sannan na fice ina mai jin dadi matuka da Yanda Oumma na
sam bata gajiyawa da mun Addu'a hadi da samun Albarka".
Iyaye mata plz we have to take note,idan yaran mu zasu fita zasu bar gida,mu ringa kokari
muna bin su da addu'a ahaka har su dawo,inshaallh zasu da cikin yardan Allah batare da wani
abu ya cutar da su ba". Musamman mun san Bakin Uwa akan y'ay'anta". Don haka mu ringa
daurewa munayi,in ma bazaki iyah ba,ki kokarta kisa ko shi yaron yy Addu'a kan ya fita,kaman
Ayatul kursiyu,Nasi,ihlas da falak. wa'annan ma sun wadatar.
Tun da na shiga gidan Hjy Zaituna kowa ke bina da kallon Wani iri,nikam ban fi ta kansu ba,duk
da na dadaru,amma haka na daure don ko Part din Hajy. Zaituna banyi ba,da ko nazo wajen
wata da'ake kira da Hanne ne ta kalle ni tana cewa" Allah kam ya kyauta sai kace wata
mayya??? Mtswww turrr wlh.
Tsayawa nayi na kallesu sai na girgixa kai kurum ina mai nufan Bangaren Sir Khaleed ".
Sai da nayi kuka na na gaji dana shiga kitchen,sannan bayan na yi har na gaji ne,na wanke
fuska na sannan na fara aikina".
Yana kwance tundaga bedroom nasa ya fara jiyo daddadan kamshi,wanda yasa shi lumshe ido
bai shirya ba". Cikin sauri ya mike hadi da fara shiryawa don da jin kamshin ya san Suhaimart
din sa ta dawo gareshi,wanda a yanxu ne yake jin zai fara tsara soyayya tsaftacciya mai kuma
ban sha'awa da birge duk wani mai kallo". Niko ina aikin kaiwa da