Follow us on social media

Showing 15001 words to 18000 words out of 31587 words

Chapter 6 - Dubai Part 2 Complete Hausa Novel by Oum Hairan

20 Nov 2025

689

dake kwance kamar gawa ya rinqa kewayeta
abin mamaki hikima ta ubangiji Taheer yana cikin sujjadar nan kawai sai yaji motsi a saman
gadon ya dago da sauri yayi tahiya yayi sallama yanajin Motsin na qaruwa baidai juya ba
tunaninsa Safnah ce ta tashi. Ji yayi anyi attishawa hakanne ya basa damar dago idanunsa da sauri ya saukesu akan gadon
kawai sai yaga Habeey ce take motsawa bakinta yana furta “ LA'ILAHA ILLALLAH
MUHAMMADUR RASULULLAH SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM, ASHHADU ALLA'ILAHA
ILALLAH WA'ASHHADU ANNA MUHAMMADUN ABDUHU WARASULIHI"......... # *UMMUH HAIRAN*
[8/9, 4:09 PM] OPEN EYES MULTIMEDIA:   *HABEEYTAH*
*_DUBAI PART 2_*



*14*



Da sauri ya miqe ya Isa inda take ya durqushe ya kama hannunta cikin matsanancin mamaki da
murna yace “Habeeytah! Kece kin tashi? Da gaske kece kika tashi wayyohh Allah na Habeey
alhmdllh ya Allah"
Duk wannan surutun da yakeyi bata bude idonta ba sai yanzu taketa qoqarin bude idon tare da
son tuno wani abu game da ita, muryar data janyo mata faduwar itace ta rinqa dawo mata.
Ta yunqura da azama zata miqe sai taji gabobinta kamar baa jikinta suke ba ta bude idonta a
hankali ta zubasu akan Taheer da yake tsugunne gabanta yanata kallonta hawayen farin ciki

suna zubo masa.




Ganin tanata kokawar tashine yasashi miqewa da nufin taimaka mata ta tashin amma ga
mamakinsa sai yaga ta girgiza masa kai, ya saki baki yana kallonta har ta samu ta motsa
daqyar ta dan muskuta daga inda take.
Zama yayi a kusa da ita yace yace “ki bari in tasheki inkira likita ya dubaki idan babu matsala
saina nema miki abinda zakici" sake Kai hannu yayi zai tabata tayi saurin rintse idonta tare da
girgiza masa kai, tsayawa yayi sororo yana kallonta daidai lkcn da Mom ta gama siddabarunta
ta fice.



Safnah ce ta farka ta fara mitar neman abinci ya miqe da sauri ya daukota ya kwantar da ita a
gefen Habeey yace “yi hqr daughter bari na hada miki abincinki kinji" kallon Safnan ne ya rinqa
mayar Mata da tunaninta baya kalamansa na batanci da tozarci gareta suna dawo Mata
kazalika mgnr da taji wannan mutumin daya rungumeta dazu yana fasa cewa an daura auren
Taheer da Saudat Kuma Saudat qanwarta ce.
Cikin wata murya tace “ina Addah waye ya kawoni nan kai me kakeyi anan qarfe nawa yanzu?"
Cikin mamakin tambayoyin nata yace “kiyi hqr gobe zan baki amsa yanzu darene Kuma kina
buqatar hutu kin kallah 2:33am fah" bata qarayi masa mgn ba har ya gama hadawa safnah
madarar yazo ya dauketa ya rinqa bata tanasha tana bangale masa baki shima yanata yimata
waqoqinsa itadai Habeey kallonsu kawai takeyi tana hawaye tunaninta saceta Taheer yayi ya
sakeyi camping dinta a wani gurin.



A hankali tace “Taheer Ina ne nan meye ya kawoni nan Ina matarka da kazo gurina a wannen
daren yaushe? Yaushene zaka gane Annabi ya faku ka qyaleni ka fita daga rayuwata ne, meye
yasa kullum burinka ka quntatawa rayuwata ne Taheer kai kace na barka bakaso na bazaka iya
rayuwa da karuwa ba na hqr na barka to Kai meye ya dawo dakai cikin tawa rayuwa..." Maimakon yabata amsa kawai sai taga yayi wani dogon murmushi ya daga yarsa sama ya
cillata ya cafe yace “beautiful daughter ta qoshi sai bacci ki qyale Dad da Mom Suma suyi bacci
ko?" Yayi mgnr yana sauke idonsa akan Habeey ya kwantar da yarinyar yace “aini mayene
akanki banida zuciya Kuma bana fushi bazan taba barinki ba ke idanma tunanin na saceki
kikeyi naji na amince ni barawonki ne amma wannan karon ban saceki nayi camping dinki don
na aikata fasadi dake ba aa kawomin ke akayi matssyin matata ta sunnah"

Yana fadin haka ya dagota gaba dayanta ya miqar da ita tsaye qafafunta na rawa saboda rashin
qarfi yaja numfashi lkcn daya sauke idanunsa a saman boobs dinta komai ya ragu a jikinta
amma banda nononta da mazaunanta.
Numfashi ya fuzgo da qarfi yanajin wani yanayi na ratsashi amma komai rashin imaninsa dole
dai ya dagawa Habibatullah qafa a wannan taqin, jinginata yayi a jikinsa ya kaita bathroom ya
sake mata wanka bataso amma batada ikon hanawa saboda babu kowacce gaba da take aiki
yanda ya kamata a jikinta tanajin yanda yamai da hankalinsa wajen wasa da nononta yana wani
shaqar numfashi yana kallon qwayar idonta.




Shassheqar kukanta yasashi saurin dakatar da abinda yakeyi ya dagata suka fito ya dauki wata
rigar baccin ya sanya mata ya dauko turare zai fesa mata tayi saurin girgiza kai yayi murmushi
yace “saboda kina baqin cikin kada naji qamshi naji shauqi a raina? To ai Habibatullah ko
gawarki indai zaa barni naganta sai naji Ina sha'awarta saboda badagani bane abin a jininmu ne
dani dake babu Wanda zai iya rayuwa babu daya"
Keda baki gurin idan kin tanka masa ta tanka tunaninta yafi karkata akan mutumin dayazo mata
da baqin lbrn an daura auren Taheer da Saudat to shidin waye da yake iqirarin shi mahaifinta ne
Kuma meye alaqarsa da Saudat dama iyalan Maje Bauchi baki daya?"




Da wannan tunanin taji Taheer ya shige jikinta yana sunsunarta jikinta ya dauka rawa ya dago
idanunsa da suke qara qanqancewa idan jaraba na cinsa ya saukesu a saman fuskarta da
taketa malalar da hawaye.
Batayi aune ba sai kawai jin harshensa tayi saman kuncinta yana lashe hawayen nata yana
qara shigewa jikinta cikin rawar muryarsa da take firgitata a baya yace “wata uku My life mijinki
bai samu komai daga gareki ba don Allah kiyi playing dina na samu relief" idanunta ne suka
qara kawo ruwa murya a tsittsinke tace “ba...bazan iyaba Taheer kada mu mayar da haram
abincinmu don girman Allah nayiwa Addahta alqawarin bazan qara zina ba meye yasa kullum
kakeson sani kaffara waccen ma daka doramin banyi ba har yanzu pls don Allah"



Hade bakinsu yayi yana “tsotsar bakinta yana goga dick dinsa a cinyarta gabadaya ya susuce
yana wani nishi itakam tsoro jarabar Taheer takeyi idan abinsa ya tashi bayaji baya gani.
Daqyar da taimakon kukan da yaji tanayi har tana shidewa yasashi qyaleta amma Saida ya fitar
da sperm dinsa sannan ya samu nutsuwa ya kwantar da kansa luf a jikinta yana mayar da
numfashi da ko wanka bai iyayi ba bacci ya daukeshi itakam batayi bacci ba tunani yaqi barin
ranta hakanan maganganunsa sukeyi Mata yawo a ranta takasa manta kalamansa mafiya muni

cikin rayuwarta “banzar ballagazar karuwar yarinyar nan" rintse idonta tayi tanason hade
qarfinta ta tureshi amma babu hali batada qarfi ko na kwabo itadai ta dade da sallamashi ta hqr
da rayuwa dashi koda shi kadai yayi saura namiji cikin wannan duniyar.




Kwana tayi idanunta a bude tarr Kiran asuba ne ya farkar dashi ya janye jikinsa daga nata 9
shiga bathroom yayi wanka ya dawo ya dagata cak itama yayi Mata tanajinsa harda wani sanya
hannunsa yana zagare gabanta dashi tayi saurin hade qafarta tana ajiyar zuciyar takaici yace.
“Ina roqon Allah ya nunamin ranar da zan sake ratsa gonata a matsayin manominta na halak
malak nayi shuka nayi ban ruwa sosai ta yanda yabanya me kyau zata fito Mamana ta samu
qanne ba tare da bata lkc ba, Habeeytah inasonki"
Lumshe idonta tayi ya dagota yayi Mata alwala sannan shima yayi suka fito yasa Mata doguwar
rigar sallah ya jinginata jikin gadon ya rinqa taimaka Mata tayi sallah saida tayi sallama sannan
shima yayi tashi yayi mata addu'a sosai sannan ya juyo ya dauki wayarsa ya kira Abba shidai
Abba a tsorace ya daga wayar yace “gabana faduwa yakeyi Lele meye yake faruwa?"
Murmushi yayi ya kalli Habeey yace “Abba Allah shine me tsara komai a duk lkcn da yaso jiya
misalin 2:15am Habbatullah ta farka daga doguwar sumar da tayi yanzu haka kaganta a gefena
mun idar da sallar asuba amma batada qarfi ko kadan a jikinta bata iya motsa kowacce gaba ta
jikinta Kuma taqi yarda dani sai tambayoyi takemin kamar wacce ta fara sanina yau, don Allah
Abba kazo ka fada Mata ni mijinta ne ba mijin wataba kamar yanda take kallona ns lura kallon
zargi da tuhuma takeyimin har cewa tayi nayi camping dinta ne don naci gaba da fasiqanci da
ita"........
# *UMMUH HAIRAN*
[8/9, 4:09 PM] OPEN EYES MULTIMEDIA:    *HABEEYTAH*
*_DUBAI PART 2_*


*15*




Hamdala Abba yayi yace “kasanar da yayan?" Ce masa yayi “aa ban fada masa ba tukunna"
“aje waya" ya fada tare da miqewa aunty Zahra dake kwance a gefensa tace “waye ya mutu?"
Juyowa yayi ya kalleta yana zura jallabiyarsa yace “bangaren Taheer zani Habibatullah ta farka
dare jiya" dafe qirji tayi a firgice tace. 'what wanne irin farkawa yanzu kuma ana zaune qalau Abba?" Yanda tayi maganar yayi bala'in
fadar masa da gaba amma bashida lkcn sauraronta ya zura siliper dinsa ya fice da sauri ya nufi
bangaren na Taheer.

Yana zuwa ya kwada masa Kira bugu biyu ya daga ya janye bakinsa daga na Habeey da yake
qoqarin bawa kashi ya daga wayar da sarqewar murya Abba yace “nakasa jurewa Taheer kazo
ka budemin qofa na ganta"
Miqewa Taheer yayi yana gyara zaman wandonsa ya fito yana miqa ya budewa Abba qofar
parlourn yayi masa jagora har dakin baccinsu inda Habeey take kwance saman gadon ya
lullubeta da duvet.
Kunna swech din fitilun dakin yayi idanunta na lumshe har yanzu tana tsiyayar da hawaye,
matsawa yayi gabanta ya kamo hannunta yace “Habibatullah!"



Bude manyan lumsassun idanunta tayi tar a saman fuskar mahaifin nata tana kallonsa kallon
tsoro da fargabar yau Kuma da wanne mummunan labarin yazo mata? Durqushewa yayi ya
rungumota jikinsa zuciyarsa na bugawa da qarfi ya fashe da kuka yace.
“Haqiqa bazan taba yafewa Hajar ba Habbatullah ta cutar dani ta cutar da rayuwata ta
wulaqantamin jinina Habbatullah Ina raye wadannan munanan qaddarorin suka rinqa faruwa
gareki wayyoh Allah kaico Na ni Salahu Allah ka yafemin ka yafewa yata kada ka tuhumeta da
laifukanta ka rubuta matasu a matsayin qaddararta"


Wani sanyi ne yake kwarara zuciyar Habeey ta qara lafewa a jikin Abba tana kuka me tsuma
zuciya tace “meye yasa ka banzatar da rayuwata har ta fada cikin kwale²n da bazata taba fitowa
ba nasan zan dawwama na qare rayuwata a qunci da nadama yakai mahaifina kunyi wasa da
rayuwata kaida Adda wanda nasan da baka barmata ni ba da abubuwan da suka faru dani basu
faru ba, nikam kayi hqr nayi murnar ganinka a matsayin ubana amma bana buqatar wani Abu a
yanzu gareka ku barni na qarasa rayuwata cikin qaddarata...."



Ji tayi an saki wani ihu an rungumeta sai kuma taji an fashe da kuka me shiga jiki ta juyo da
kanta kawai sai taga matashiyar kyakkyawar budurwar da Taheer ya nuna Mata a asibiti yace
matarsa zata riqe masa yarsa.
Rintse idonta tayi lkcn da taji bugun zuciyarta ya qaru yanzu ya tabbata Taheer mijin wannan
yarinyar ne?" Kukanta ne ya qara sauti ta qara qanqame Abba tana rintse idonta zuciyarta na
bayar da wani sauti fat-fat.
Gaban Abbane ya shiga faduwa yayi saurin dafe mata qirjin yace “me...meye yake daga miki
hankali haka meye yake neman tashin ciwonki?" Da sauri a galabaice ta nuna Saudat da taketa
kuka ta matso gabanta tace “kada ki riqeni a zuciyarki yake yar'uwata alaqata dake ta fiyemin
duniya da abinda yake cikinta wlh tun ranar da nasan cewa Yaya Taheer jinina yake haukanso
har ya tsaneni saboda ita nasan cewa ke yar'uwata ce dana dade Ina mafarkin haduwa da ita
Aunty Habbatullah tun a ranar na sallama miki mijinki indai don wannan ne Aunty Habbatullah ki

saki jikinki dani ko mutuwa kikayi na haramtawa kaina auren mijinki...."



Tana gama fadin haka ta miqe ta fice a guje Habeey ta miqa hannu zata riqota amma tariga ta
fice daidai lkcn da Mom ta danno ta shigo da sauri ja tayi ta tsaya turus tare da murje idanunta
ta matsa ta qara haska fuskar Habeey da wayar hanunta ta tabbatar itace.
Ja tayi da baya da sauri Taheer ya matsa yace “kinga ikon Allah ko Mom jiya da dare wajen
qarfe uku saura ta tashi...." Daukeshi tayi da wani kidimammen mari ta danna masa zagi tace
“ina ruwana Taheer Ina ruwana da farkawar wannan shegiyar yarinyar nifa bari kaji Taheer na
tsani Habeey kuma bazan taba sonta ba har abada wai garin yayama ta farka ita da akace
zatayi shekara a kwance?"




Tsoro da mamakin yanayin tashin hankalin da Mom ta shiga ya bayyana a fuskar kowa shikam
Taheer tuni idanunsa suka rine sukayi jawur da bala'i yace “to ba saiki hana Allah ikonsa ba
tunda kina baqin ciki ta tash..."
Wata uwar shaqa tayi masa data firgita Dad da yake shigowa dama Abba tace “na rantse da
Allah indai ni Safinah nice na dauki cikinka watanni tara na tsugunna na haifeka saika saki
Habeey saki uku kamar yanda ka saki Saudat yar qanwata da nasha nono na saki uwarta
takama" Bazai saki ba taji an furta a bayanta ta juya da sauri kawai sai taga Granny ta matso tace
“sakeshi butulu marar mutunci"



Sakinshi tayi tana haqi Granny ta dubi dai tace “duk ranar da Safinah ta qara furta danta ya saki
jikata Habbatullah bazan hanashi ba domin uwarsa ce tanada matsayi a gurinsa amma kuma
nima zan murda nawa kambun domin nima uwarkace Aliyu nasan bazakaqi yimin biyayya ba
domin dama Safinah zabina ce, wajibine Habeey bazata bar qarqashin igiyar auren Taheer ba
harsai ka fara rattabawa Safinah saki uku tukunna kaga zawarcin zaifi ma'ana uwa nayi ya nayi"
Juyawa tayi ta kalli Taheer tace “kaikuma na dawo gareka ka tattare matarka da duk abinda
kasan zata buqata ka dawomin da ita gdana dama baayi mata gyaran amarci ba itama a
gyarata idan ta qarajin sauqi ta tare a gidanka ba gdan ubanka ba inda zaa hanaku rawar
gaban hantsi bance ka saurara Mata ba domin zabinka ce kuma horonka ce Taheer kayi komai
ba komai takace har abada so nake nan da shekara biyu naga gdanka ya cika da yara kaji
Lelen Granny"................



_Sorry sisters yau kunjini Shiru kuyi manerge da wannan zuwa tomorrow muga abinda zai

wakana tunda Granny tabawa jarumin mu damar yayi komai ba komai_
# *UMMUH HAIRAN*
[8/9, 4:09 PM] OPEN EYES MULTIMEDIA: Littafina na kudine ki biya kafin ki karanta bazance
Allah ya isa ba amma nasan zai isarmin tunda shi isasshene just 200 VIP 600 ta account
number 0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar GTB ko kati MTN ta wannan number 09013718241
saiki tura evidance of payment dinki ta wannan number dake sama.
*17* Qwanqwasa qofar da akayi yasashi tashi a gajiye ya shiga bathroom ya sakarwa kansa
ruwa ya tsaftace jikinsa ya fito ya sanya kayansa ya juya ya kalleta tanata binsa da kallo har ya
iso gareta ya dagota a hankali ya rinqa taimaka mata tasa kayanta ya hade mata magungunan
ta ya kamata a hankali tana daga qafarta a kasalce har suka fito Dad shidai baiso tafiyar ba
yaso su zauna a kusa dashi amma Bai Isa yaja da hukuncin tsohuwar tasa ba.
Ita kuwa Mom tana sama ta zubawa Taheer da Habeey idanu tana qare musu kallo Koda bata
qaunar Habeey tasan duk fam dinsu babu mace me kyawun halittarta wai a hakama don ta
rame babu rabinta, numfashi ta sauke ta saki labulen tace “wlh indai ina raye sai ka rabu da
yarinyar nan Taheer kyau! Kyau shine yake rudarka zan samo maka wacce tafita kyau da..."
Saikuma tayi shiru saboda tasan intai mgnr nasaba yanzu ta zagi kanta ne kakan Habeey shine
ya saki nono ya bawa ubanta saboda haka kininsu gudane.



Dafe kanta tayi tace “ko Zahrah ce tunda bansonta bansonta" tanajin tashin motarsu ta figi
mayafi ta fice fuuuu ta shiga mota tabar gdan ta nufi gdan Ummah anan suka hadu da Zahrah
suka dunguma suka nufi dajin falgore gurin wani bokan Hajiya Ummah.
Bai barsu sun masa bayani ba yace “nasan komai watsattsu nasan abinda ya kawoku danki
yayi aure ya auri yar uwarsa wadda baki qauna to shakka babu wannan aure babu rabuwa an
daurashi kenan yar qanwarki saidai ta rungumi sorry akwai so akwai qauna sannan akwai rabo"




Wasu hawaye ne masu dumi suka zubowa Mom tace “wlh ko million nawa ne zan kashe indai
yarinyar nan zata lalace nifa kawai qaunarta ne banayi" dariya ya kece da ita yace “shashasha
ai kinyi sakaci da kika bari danki ya aureta bazasu taba rabuwa ba kuma indai zai kusanceta to
duk wani shirinki rusasshene abu daya da zakiyi kici nasara shine ki lalata gaban danki a
wajenta ta yanda bazai taba kusantarta ba hakan zaisa su tsani junansu sunajin haushin juna
zai fara tunanin mafita idan har ya gane cewa ita kadaice baya iya yin komai a gurinta kodai ya
qara aure ko kuma ya fantsama bariki dole dayan biyu zata faru"



Shiru tayi cikin tashin hankali ga qoshi ga kwanan yunwa da sauri Ummah tace “boka ya qara
auren dai zaifi ai itama a barikin ya tsinto mana ita harma da haihuwar yar kafin fatiha idan ya

Kuma lalacewa aimu muka lalace" dariya boka yayi yace “baku da zabi kuje kawai ku dawo
washe garin ranar data tare a gidansa daganan wasan zai fara"
Zazzage masa kudi sukayi suka tafi zuciyoyinsu cike da zulumi,
Kwanaki sunata tafiya Abba yana qara narkar da kudi akan lafiyar yar tasa tanata samun sauqi
yanzu tana miqewa tayiwa kanta komai lfy ta samu, shaquwarta da Saudat tana qara qarfi tana
shigewa jikinta din da Saudat takeyi yasa ta saki jiki da ita a cikin kwanakin ne Saudat tazo
Mata da zance Dr Shattima yanasonta ya tagani ta aureshi ko yaya, shawara sosai ta bata ta
kuwa amince ta bashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login