Chapter 7 of 19
FALAK Baiwa Mai Haɗari Book 1 and 2 By Zainab Habib
Cikin nuna rashin jin kunyarsu Abdul-Naseer ya kamo hannun Fadwa tare da rungumota kamar wani zai k'wace masa ita,
Nan da nan suka watse sunayi masa dariya, ya rage iya abokansa ne, a al'adarsu kafin abokai su tafi sai sunsha black tea, hakanko akayi sai da suka dafa kamar jaraba sukasha Abdul-Naseer nacan yana magana da Fadwa suka barbad'a masa wani magani a cikin nashi, suna cewa "mudai zamu wuce ango asha amarci lafiya"
'Daya daga cikin abokan yace "kaga kazarku nan harda abinda kace a kawo maka" suka ajiyewa Fadwa kud'i masu yawa suka tafi.
Har gurin motocinsu ya rakasu, yaga tafiyarsu sannan ya dawo ciki yana cewa "Allah sarki Granny tace "zata dawo nan da zama"
Sanarwa idan nakai 30 ba zanyi posting da wuri ba harsai mutane sunkai 50 saboda tsaro, duk masoya Falak tom duk meson daga angama aci gaba da gashi ya hanzarta tura kudinsa babu wasa insha Allah. 3175689751 Zainab Habibu first Bank shedar biya tanan 08141799224.
Cikin sanyin murya Fadwa tace "Aiko da na Sami abokiyar hira"
Abdul-Naseer yace "idan an kwana biyu zansa a kawota kinga koda nayi tafiya kinada mai tayaki hira"
Ya kama hannunta suka nufi bedroom d'insa, ya cire agogon dake d'aure a tsintsiyar hannunsa, kafin ya cire hula ya ajiye ya cire babbar rigar data k'ara fito masa da ainihin kyawunsa ya ajiye, Fadwa tace "oh my Hero kullum k'ara kyau kakeyi" ya zauna bakin gado kusa da ita kafin yace "ai kin fini k'ara yin kyau, saboda a kullum idan naga photon ki sai inji kamar in janyoki yanzu dai finally kin zamo tawa"
Ya rungumeta tare da bata hot kisses,
Kissing d'inta yakeyi ta ko ina yana cewa "Allah ka sanyawa auranmu albarka, Allah ka dauwwamar da dubun farinciki a rayuwar aurenmu, Allah ka k'ara mana son fiyayyen halitta tare k'aunar junamu"
Fadwa tace "Amin ya rabbi"
Sosai ta k'ara jin soyayyar mijin nata har cikin ranta takejin tafi kowacce mace sa'ar miji,
Abdul-Naseer ya kamo k'ugunta tare da cewa....!
Kardai ku mance idan anyi payments da wuri, da munkai 30 Pages zanci gaba da posting.
Idan baku manta ba, da nace muku gajeren labari ne, yanzu kam wasan ma ba'a fara ba, littafin FALAK iya kaiwa Book1,2,3,4 insha Allah, banyiwa kowa dole ba, nasan masoyan Falak zasu so jin labarin ba'ayi komai ba, dalilin da yasa nace muku labarin zeyi tsayi kenan, a page 30 zan tsaya Ina Mai baku hak'uri, bawai ina nufin wani abun bane,
normal group 300 posting d'aya a Rana ba kullum ba,
Zanyi Vip group 500 posting biyu a rana.
Zanyi special wato manyan mata masu so ta private 1k posting sau uku zuwa hud'u Rana.
Ba lallai kullum y'an normal su samu ba, falyakun khairan... Kafad'i alkairi ko kayi shiru...
*FALAK🍒*
Mom Islam
E.O.W
Page 23-24
"My Fadwa bansan ya zan misalta farincikin dake cikin zuciyata ba, bansan ya zan sanar dake inda nake jinki a jinin jikina ba"
Ya kamo hannunta ya sumbata yana rungume da ita.
Ta marai-raice fuska kamar zatayi kuka, da sauri Abdul-Naseer yace "menene?"
Da sauri tace "rabona da abinci tun na safe na kasa cin komai domin farincikin kasancewa dakai"
Yayi murmishi kafin yace "zomuje kitchen" sukaje suka d'auko plet da wuk'a suka dawo da cups guda biyu,
Bud'e ledar dake d'auke da gasashiyar kazar yayi kafin ya yayyanka kai kace daman aikinsa kenan, ya tsiyaya juice d'in a cup ya bata tasha, cikin rage sautin murya tace "ni ka bani inci da kaina"
Ya kashe mata ido d'aya alamun bazai bari taci da kan nata ba,
Sai da suka ci suka k'oshi kafin ta tattara kayan ta mayar kitchen ta dawo a gajiye, dan sai yanzu gajiyar biki take tambayarta, gashi dole sai tayi wanka, a k'a'idarta bata iya bacci sai tayi wanka, tana shiga toilet ta mance bata rufe ba, Abdul-Naseer ya turo k'ofa dagashi sai boxes, cikin jin kunya da k'in son sake ganin shigar da yayi ta juya baya tana k'ok'arin d'auko towel ta rufe jikinta tace "please ka fita wanka zanyi wlhi baccine a idona"
Abdul-Naseer ya gimtse dariyar dake shirin kufce masa, a ransa yace "my Fadwa akwai k'uruciya a tattare dake kodan tana 16yrs?"
Ya fice yana yi mata dariya, cikin sauri ta kammala wankan ta d'aura towel a jikinta ta fito tana tsalle,
A tsallen nata ne take cewa "sanyi..sanyi..wayoo..sanyi"
Towel d'in ya fad'i k'asa tana ci gaba da cewa "sanyi barinyi in shafa mai kafin hero ya shigo"
Cikin rashin tsammani taji hannayensa akan boobs d'inta, da sauri ta fara kiciniyar ture masa hannun amma ina yayi musu damk'a bana Wasa ba, "dan Allah ka bari insa kaya please"
Abdul-Naseer ya kalleta da k'ananun idanuwansa da suka fara sauya launi kafin yace "yanzun a haka nakeson ganinki"
Cikin jin kunya ta rungumeshi wai Dan yadena kallonta a tunaninta tayi bango da jikinsa,
Batasan yin hakan ta janyo masa wata fitinaniyar sha'awarta bane, da sauri ya fara baya-baya har yakai kan gado ya rungumeta tsam a jikinsa kafin yace "wane irin kaya zakisa yanzun" Fadwa tace "doguwar riga akwai sanyi garin"
"Uhm nifa ba su nakeso kisa ba tom"
Yaje gaban drowa ya bud'e ya d'auko sleeping dress na gajeruwar riga iya guwaiwa kalar rigar purple ce sai ratsin fari a jikin rigar, ya juyo yace "oya cire towel d'innan kisa wannan"
Cikin jin kunya ta rufe fuska kafin tace "hero wannan fa ba.."
"Shitt"
Yace mata kana ya sanya mata su, tashi d'aya maganin da abokansa suka sanya masa a shayi ya fara aiki, ya birkice mata sai kace ba Abdul-Naseer d'in data sani ba, wasu irin hot kisses yake sakar mata wanda ya haifar mata da tsoro da kuma firgici, da sauri tace "hero meye haka"
Ya zame towel d'in jikinta idanunsa a lumshe yace "nakasa jurewa kallon halittarki, my Fadwa na kasa hak'uri akan alk'awarin dana d'aukarwa zuciyata"
Jikinta ya Kuma sanyi saboda yana maganar ne kamar mai shirin yin kuka,
A zafafe ya kama kan nipples d'inta yana tsotsa kamar irin jaririn daya wuni baici komai ba, a hankali tace "uhm akwai zafi wlhi"
Yayi kalar muryar da tayi masa yace "uhm inason sha ne please karki hanani"
Kamar inda ya fad'a bata hanashin ba, ta barshi ya dinga juyata iya son ransa,
Ya damk'e boobs d'inta da hannuwansa biyu yana mammatsawa a hankali, cikin kasalaliyar murya yace "zaki bani farinciki my Fadwa?"
Da sauri ta gyad'a masa kai alamar "eh" sbda a halin yanzu tausayinss ya mamaye mata zuciya, dubada inda yake yin Abu kamar ba a cikin haiyyacinsa ba.
Itama din data amsa masa batasan abinda yake shirin aikatawa ba, ya zura hannayensa tsakiyar bayanta yana shafawa a hankali, jikinshi na kyarma, ya zura harshensa a k'asa gurin cibiyarta yana wasa da harshensa, Fadwa ta lumshe ido, yaci gaba da abinda yakeyi,
A hankali ya sunkuya k'asanta ya zura harshe da gefe-da gefe yana kad'a harshensa, sosai taji wani irin dad'i wanda zata iya cewa tunda tazo duniya bataji irinsa ba, indai game da jikinta ne, yaci gaba da wasa da k'asanta a hankali cikin natsuwa, yayi mata rumfa da k'irjinsa tare da ambatar adu'ar kasancewa da iyali, lumshe ido tayi kafin ta bud'esu, tunowa da wani littafin hausa data karanta tayu, wanda yake bayani akan inda mace zata kasance tauraruwa a gurin mijinta musamman dayazo zaki jiyar dashi dad'i kana da kuma sauya salo a koda yaushe, ta sanya harshenta a kunnensa ta fara wasa dashi, Abdul-Naseer yaji kamar an tsikareshi da sauri ya zura joi d'insa a hq nata ya fara tafiya dashi a hankali duk da hakan sai da taji zafi, zatayi ihu ya had'e bakinsu guri d'aya yana tsotsa yana tafiya up and down, hawaye ne kawai kebin kumatunta sbda ta d'auka abin mai sauk'i ne, koda ya lashi zumarta bai k'yaleta ba har Saida yaji ya samu nutsuwa, itakam idanunta nata zubar da hawaye sai kuka takeyi, ya mirgina gefe tare da janyota ta kwanta a ruwan cikinsa, dai-daita joi d'in nasa yayi gurin hq d'inta, murya irin ta wacce ta gaji da kuka tace "me kake shirin yi?"
"Nima ki yimin" yayi maganar cikin cold voice d'insa,
"Inyi maka ke hero wlhi bazan iya ba"
Da sauri ya dai-daita kafin ya tura ta tsala ihu tana cewa "wayo Allah zan mutu wayoo Nana ta"
Ya matsar da ita yana dariya,
SWITZERLAND
Yau kwanan momy biyu da tafiya, Beauty ta koma rayuwar d'aki, duk wata hanya da zata sanyata kaucewa "Arif ita takebi"
Rabonta da sanya Maleek a ido tun jiya har yammar yau tayi shiru bai lek'o ba,
Acan ma'aikatar da suke safarar cocaine Maleek yana zaune shida Hindu su biyu, hannunsa na cikin rigarta a haka yau sukeyin hirar, yana shirin rik'e mata hannu su nufi wani d'akin wayarsa tayi ring, Hindu ta matsa kusa dashi tare da manna mishi tudun boobs d'inta a k'irjinsa, da sauri ya tureta kafin yace "meee?"
"Kuna nufin kun fito a d'akin kenan? meyasa zakuyimin haka? meyasa kukeson asirinmu ya tonu"
Manaf dake waya da Maleek yace "wlhi Yaya bakasan wuyar da mukasha bane, daka ganmu daka tausaya mana, kasan ta Yaya muka fito?" Allah ne kad'ai masanin hakan Yaya kayi hak'uri"
Manaf na gama magana Maleek ya ture Hindu dake 6alle botir d'i. Rigarta, yabar gurin a fusace ...
*FALAK🍒*
Mom Islam
E.O.W
Page 25-26
Abin duniya ya ishi Maleek kullum ya zauna burinsa bai wuce ya hangoshi malale akan dukiyar Oga Abubakar ba, ya k'udurta a ransa sai ya kashe su Manaf suna dawowa ko hutawa bazasuyi ba, zasu huta a lahira.
Beauty
Tunanin Falak ne ya fad'o mata, ta fara lalubar number Falak, cikin rashin sa'a ta duba babu ta mik'e tana tunanin samawa kanta mafita, wacce inhar ta fice bazata dawo ba,
Tana tsaka da tunani Arif ya shigo, a buge yana wata iriyar magana, Beauty tace "hana brother kasan fa Allah ya hana ko?"
"Ke dallah can ni bani hakkin in ware"
Da sauri ta d'ago takai dubanta gareshi kafin tace "ban gane hakkinka ba, sai kace wata matarka?"
Ya hawo har kan gadon da take, kafin yace "akwai sharad'i uku, a firgice take kallonsa har yake furta magana da jajayen lips d'insa, "yau shine end Inzo zanyi abinda nakeso dady baya gari, ya fincikota tare da matseta a jikinsa, ta kurma ihu tana cewa "dan Allah brother kayi hak'uri please, idan da akwai wani lefin da na ta6a yi maka ka yafemin dan Allah, a hankali ta fara karanto, bismillahir rahmanir rahim a'uzubillahi minashaidanir rajim ya ubangiji ka tsareni kayimin katanga daga sharrin wannan yayan nawa, ya ubangiji ya duba lamurana ya ubangiji ka kawomin d'auki da gaggawa"
Tana gama adu'ar ta fashe da matsanancin kuka mai tsuma zuciya.
Cikin ikon Allah da hikimarsa, Arif ya kwanta yana juyi, abinka da d'an uwa, beauty tace "mene?"
"Cikina.."
Ya ambata cikin mawuyacin halin, yaja k'afafuwansa ya koma d'akinsa, a fili ya furta "abin sai kace sihiri, wai har cikin ya dena ciwo, kodai in koma ne?"
Yana maganar ne yana tafiya a hankali, ya juyo ya fad'a kan katifa yace "plan zan shirya da alamu dole ta kawo kanta"
Wunin ranar ya rasa ta inda zai 6ullowa lamarin nata, daga k'arshe ya yanke shawarar sai tana girki bayan ta gama yasa mata magani.
Yana tsaka da tunani Maleek ya kira shi, ya daga da sauri, cikin yanayi damuwa yace "mu son su Manaf sun dawo wai duk dad'ewar da sukayi basu kai ga shiga k'ofar ba"
Arif ya tashi tsaye a tazame kafin yace "mekake nufi dad shikenan plan d'inmu ya gama rushewa?"
Maleek yace "ni yanzu bansan ma me zance ba, ya katse kiran"
Arif ya naushi bango da hannunsa kafin yace "burina bazai cika ba kenan?..
Germany yauma kamar kullum sun fito office 9:am dad ne ya fara shiga shago, Falak ta tsaya a waje tana waya da Ummu, daga can 6angaren Ummu tace "Falak kinji dad d'inki na maaganar zuwa Nigeria?" Falak ta k"irk'iro k'arya tace "Eh Ummu ko jiya ma yayi"
Ummu tayi hamdala kafin tace "to shikenan ki kula min da kanki"
Falak tace "to Ummu"
Da sauri ta shiga ciki, ta samu dad yana waya da wannan mutumin meyi musu ciniki, bayan ya ajiye waya Falak ta dafa kafad'arsa kafin tace "my dad Ummu tanason ganinka"
Dad yace "dole my daughter inje Nigeria, akwai wani meeting da za'a gudanar dangane da DSS"
Falak tace "alhmdulilh"
Dad yace "harna gama shirya komai jibi zan wuce insha Allah"
Nigeria
Saudart House••
Sunday
Tana zaune akan cinyar Hamma Aliyu, cikin marairaice murya tace "Hamma mik'omin robar miyau"
Ya tuntsire da dariya kafin yace "oh my sweetheart cikin fa ance 1month ne amma har yanzu bai tsaya ba, yana cikin magana ta kwaro amai wanda ta kasa tare zuwansa, ko mik'ewa tayi zataje toilet dole tayi Aman kafin taje"
Hamma Aliyu ya zaro ido, kana yace "ya ilahi muje hospital kawai, zaki jigata wlhi"
Yana d'auraye mata baki ya gyara gurin, kana ya d'auko mata hijab ya rik'e mata hannu sukazo parking space ya d'auki mota suka tafi.
Da isarsu hospital din basu wani samu layi ba, ana dubata aka bata magunguna suka dawo gida, Hamma Aliyu dai aiki ya tsaya saboda rainon matarsa, daga an kirashi zece matarsa babu lafiya, har sai da Ummu taji labari ta dinga fad'a tana cewa "ita Saudart d'in ba mace bace da zata dinga sake jikinta?"
Sannan ya fara fita, hakanma baya dad'ewa.
Bayan kwana biyar,
Tafiyar dad ta kama yau, tsaye take a airport itada dad hannunta rik'e da akwati k'arami mai kyau, idanunta na sanye da glass bak'i wanda ya mamaye, ilahirin fuskarta, dad yace "my daughter dan Allah a kula a dinga daraja mutane kinga harkarmu dole sai da mutane"
Falak tace "insha Allah dad"
Daganan aka fara sanarwa dad ya kuma yi mata nasiha data nutsu tasan abinda takeyi, sukayi sallama.
Ko d'arr Falak bataji ba na tafiyar dad, tad'au alwashin gyara azzalumai dakuma kawo musu sauye-sauye da tsarurruka, tun daga ranar ta fara bincike akan inda company d'insu zai kuma shigowa gari.
Egypt
Ummu Shukura da momy sun gama Zagaye dangi, sun sa ranar dawowarsu nan da sati d'aya, tunda ta tafi sau biyu Maleek ya kirawota ita kuma ta kirashi babu adadi, a halin yanzu ma kota kira wayarsa sai ace mata a kashe take.
Sati biyu da auren su Abdul-Naseer yaje gidansu ya tahoda Granny, d'aki na musamman ya ware mata wanda shima yake d'auke da gado da katifa da sauran kayan more rayuwa, washe gari, ta rigasu tashi da asbha ta fito taje jikin k'ofarsu dan taji kosun tashi, ta kasa kunne a jikin k'ofar, cikin rashin tsammani taji Fadwa na cewa "please my hero bacci nakeji"
Granny ta waro ida cikin d'aga murya tace "banda iskanci ba, tunda tace bataso ka k'yaleta mata ana dole ne?"
Abdul-Naseer ya rik'e baki bai ce komai ba, Fadwa tasa dariya marar sauti.
"In kunga dama ku tashi k'ila sabon dare za'ayi muku"
Granny ta fad'a tana masifa.
Babu wanda ya kulata, har Fadwa ta tashi Abdul-Naseer ya rik'e mata hannu kafin yace "haba my Fadwa jiya banyi ba, yauma rowa zakiyimin?"
Ta marairaice fuska kafin tace "Hero wlhi da zafi kakeyimin ni kuma banajin dad'in hakan"
"Abdul-Naseer ya had'e hannayensu guri d'aya kafin yace "I promise basan sake yi miki da zafi ba please ki bani na wannan lokacin nasan zefi ko wanne sweet"
Ta rufe ido ta rungumeshi tana dariya.
Duk abinda sukeyi a kunnen granny sai dad'a mak'alewa takeyi tana jinjina kai, dataji anyi shiru ta koma d'akinta., ita bataje tayi alwalah tayi nafila ba, ita bata koma baccin ba, lokacin data tashi k'arfe hud'u na asbha dai-dai.
Abdul-Naseer yace "kinga bamu da enough time please"
Ya shafo gashin kanta yana sauke ajiyar zuciya kafin yace "please zanyi miki tambaya mai Fadwa rayuwar aure bata buk'atar kunya ko duhun kai, inason mu gina rayuwarmu cikin so da k'aunar junamu, shin wane abune idan nayi miki kike jin dad'insa?" Fadwa ta rufe fuska kafin ta kamo hannunsa ta d'ora akan Brest d'inta tace "idan ka murzamin nan inajin dad'i sosai"
"Da ina Kuma?"
Abdul-Naseer ya fad'a idanunsa a lumshe,
"Sai Kuma idan ka zura harshensa cikin bakina kana wasa dashi"
"Uhm sai me"
Ta nuno masa cibiyarta,
Har yanzu beji ta ambaci gurin daya fiye masa komai dad'i ba, shikuma yace sukenan?"
Ya d'ora hannunta akan joi d'insa daya wani mik'e kafin yace "nanfa?"
Ta waro ido ta kawar da kai tace "wlhi akwai zafi"
"Uhm zaki saba da kanki zaki nemeshi"
Fadwa tasa dariya tace "Aiko banga wannan ranar ba"
Tashi d'aya taji kunyar tasa da takeji ta ragu, tayi su6utar bakin cewa "kai kuma da Ina da inane kafi so"
Kamar an tsikareshi ya d'ora mata hannunsa akan joi d'insa ta waro ido tana dariya, tace "nifa tsiro take bani please ka fad'amin gaskiya"
Abdul-Naseer yace "wlhi ina mugun jin dad'i inhar kika ta6amin gurin kina shafata a hankali"
"Musamman idan ta kawo miki ziyara cikin abinsona da k'auna ai komai yafi tafiya dai-dai"
Fadwa ta rufe ido tana dariya, be samu yayinba sbda kiran sallahr asbha da akeyi ankusa shiga, gashi wanka ya kamashi, dole ya wuce toilet yayi wankan kafin ya dawo ya zura jallabiya ya wuce masallaci.
Itama ta shiga toilet tayi wanka ta fito d'aure da towel, cikin sauri ta sha fai taje drowa ta d'auki doguwar riga milk color mara nauyi ta d'auki hijab, tazo ta kabbara sallah, tana idarwa ta fara kwararo musu adu'ar neman tsari da zaman lafiya da soyayyar mijinta.
Bayan ta idar ta mik'e zata kwanta sai gashinan ya dawo da sauri kamar wanka aka koro, Fadwa tace "lafiya kuwa?"
Abdul-Naseer yace "inafa lafiya mutumiyarki na neman hanani sak'at?"
Fadwa ta zaro ido kafin tace "amman dai bata hana ibada ba ko?"
"Eh man ta isa?"
Yaje da sauri ya rungumeta ta baya yana goga mata j yace "idan na kalleki tsantsar farinciki ke riskata, Fadwa kiyi mana fatan zamanmu ya d'ore cikin so da k'aunar juna.
A 30 zan tsaya da part 1 zamu shiga book two kenan,
Switzerland
Tunda Manaf ya kira Maleek ya sanardashi abinda ya faru dasu, yabar Switzerland, ya rage sai magajinsa wato Arif, adu'ar Beauty tayi tasiri akansa dan Allah bai bashi damar cutar da ita ba,
Ana saura kwana biyar momy ta dawo, Arif ya shiga kitchen dan ya duba ko beauty tayi girki, cikin sa'a ya samu ta kammala ta ajiye a kan table d'in dake ajiye a kitchen ga juice data had'a na Apple a d'an k'aramin jug, ya sanya hannu cikin aljihunsa ya ciro maganin ya barbad'a mata, da alamu wannan karon maganin na hausa ne bana bature ba, ya mayar aljuhu ya fita a gurin.
Cikin ikon Allah sai suka samu sa6anin had'uwa harya gama abinda