Back to novel

Chapter 6 of 13

BAHIYYA Raunin da Ya Rage BY amina ibrahim

yayi masa yawa a Office shiyasa.

Har office ta je ta sameshi yace mata taje gida idan ya gama zai dawo haka ta koma amma ™arshe ma da

ta bincika wai yayi tafiya zuwa Kenya.

Ganin ta kasa gane masa yasa ta shirya da wuri ta wuce gidan Rasi'at her best friend.

Tana shiga gidan ta cimma Rasi'at rungume da Khadijat Bahiyya na yi mata kitso.

Murmushi Rasi'at tayi tana mai kallon ™awarta ta tace.

 Welcome Hanifah

˜ugu Hanifah ta ri™e cikin mamaki tace.

" Wai Rasi har yanzu ba zaki sararawa kanki ba ki daina Wora Khadijat a jikin ki, yarinya shekara bakwai"

amma kullum kin maidata kamar '΄ar shekara Waya.

Khadijat waving Win hannunta tayi da lalle tana murmushi domin bata ma fahimci wane zancen Hanifah

ke yi ba tace.

 Hi' Aunty Hanifah! See my beautiful Henna Aunty Bahiyya done it for me

Duba lallen tayi tana murmushi tace.

" Wow! You look beautiful Baby, how are you? "

Khadijat tace.

" I'm fine, welcome.  "

Sai kuma ta kalli Bahiyya tace.

 Aunty Bahiyya can't you greet Aunty Hanifah? But you are the one that told me to be greeting our

visitors

Sai yanzu Bahiyya ta Wago cike da kunya ta kalli Hanifah tace.

 Ina wuni

Kallon ta Hanifah tayi up and down sannan tace lafiya ta sakai ta wuce Babban farlourn Rasi'at.

Cikin hanzari Rasi'at ta sauke Khadijat daga jikin ta tacewa Bahiyya su ci gaba tana zuwa.

Tana shiga ta iske Hanifah ta dafe goshinta alamar damuwa ta bayyana akan fuskar ta tace.

 Friend is there any problem?

Hanifah mace ce mai zurfin ciki da wuya abu ya dameta ta nemi wani ta faWa mishi ko mahaifiyarta bata

iya faWawa abinda yake damunta in dai ba ta kama dole Win sai ta sanar mata ba.

Gyara zama tayi cikin damuwa ta fallasawa Rasi'at sirrin ta gaba Waya komai bata Soye mata ba har

abinda ya faru a Dubai tsakanin ta da Farooq sai da faWa mata.

Shiru ne ya ratsa tsakanin su na Wan lokaci sannan Rasi'at ta sauke ajiyar zuciya ta kalli Hanifah tace.

" You are at fault for everything Hanifah,kuma kin bani mamaki matu™a. Miye a cikin haihuwa da zaki ce"

"ba zaki iya ba? '΄a' ΄a sune farin ciki Hanifah, knock senses in to your brain, ba'a haihuwa aka"

haifeki?. 

" Look Rasi, please I just need a way out, ni ba wani dogon zance nike so ba "

Cike da Sacin rai Rasi'at tace.

" You are not serious Hanifah! Wallahi you better shine eyes, tunda har mijinki ba haka yake ba ta ™arfin"

"tsiya kika canja shi to ina tabbatar miki kwaSarki tana gab da yin ruwa. Ni ban ma taSa jin miji irin Farooq ba, abu sai kace a film ko a novel, duk abinda kika ga dama shi kike yi kuma wai ranshi bai taSa Saci ba, ji abinda kika ce kin Mishi a Dubai kuma ya dawo kiran ki sannan kika dawo gida yace miki ba"

"komai komai ya wuce, wallahi in baban Amed ne a ranar sai na gane nayi kuskure. Miye a cikin haihuwa?"

"na haifi Amed gashi shekara Goma na haifi Khadijat she's seven years now, kinga wani abu ya fita a jiki"

na? 

With full confidence Hanifah tace.

" Wallahi kin ragu Rasi, ke kanki kin san ba zaki taSa haWa kanki da wacce ba ta taSa haihuwa ba irina "

Rasi tace.

" Eh bazan haWa ba domin nasan cewa Allah ya bani girman da yafi naki, ke bari in faWa miki wani Wan"

"™aramin sirrin samun yara da baki sani ba; a duk lokacin da kuka samu wani saSani da namiji ya ™ona miki rai, da zaran kin zo ga yaran ki kin kalle su kunyi fira sai kiji duk wata damuwar ki ta wanke to idan baki da su fa? Sai dai damuwar nan ya kashe ki a banza kuma wata matar zai sake aura. Hanifah ki zama mai tunani da hangen nesa kar ki zama mai son kai, ki duba duk irin ™aunar da mijinki ya nuna miki amma ke ace Common ™aramin abu ba zaki iya yimai ba ya neme ki alfarma, Haba ki yi tunani in dai ke"

mai hankali ce...

Hura hanci Hanifah tayi tare da runtse ido ta buWe ta kalli Rasi'at tace.

 Is that all you have for me? A matsayin ki na aminiyata na kawo miki damuwata ina neman mafita

abinda zaki faWa min kenan?

Matsowa Rasi'at tayi tare da janyo hannun Hanifah ta ri™e ta saukar da murya ™asa tace.

" Hanifah, in dai ni kin yarda cewa best friend Win ki ce, to ina ro™on ki da ki amsa bu™atar mijin ki, ki"

"haihu tare da shi matu™ar kina son sa, dan Allah Hanifah, wallahi babu abinda zai rage ki da shi face ma ™ara kusanta ki da mijinki ™aunar da yake miki ta ™ara ninkuwa ninkin ba ninkin. Maza da dama basu yarda cewa matayensu na son su sai idan sun haihu da su to a lokacin zasu yarda cewa mace ta na son su and she is ready to die together with him. Let me give you an example with my self Hanifah ;ko da mukayi aure da Abdul-fatah bai yarda cewa ina son shi na shirya zama da shi ba sai da na haifi Amed, a"

"lokacin na fara ma sanin miye soyayyar namiji kuma har yau muna respecting juna, I'm a business"

"woman like you, but nothing can deprived me daga kula da mijina. Hanifah ki ri™a kulawa da mijinki,"

"Farooq ba ™aramin yaro bane kuma ba ™aramin mutum bane, karki yarda ki bar wata ™ofar da zai fara yarda da cewa bai samu matar da ta dace da shi ba. Ki duba irin kyau da zubin da Allah yayi miki ki kuma duba siffar mijin ki shima, zaku samu 'ya' ΄a masu kyau da nagarta. Hanifah from the bottom of my heart that's the only advice I have for you Ko Nasibat ce sister na iya abinda zan faWa mata kenan, idan kin"

Wauka yayi miki amfani idan baki Wauka ba watarana zaki ce na faWa miki haka

Ajiyar zuciya Hanifah ta sauke tare da gyaWa kai tace.

 Thank you Rasi. I will think about it

Mi™ewa Rasi'at tayi tace.

" Thank you for understanding. Let me bring you something, kinzo na cika ki da surutu ba tare da na"

kawo miki abun taSawa ba

Dawowa tayi hannun ta Wauke da tray with handmade juice da Kuma tsire tana dariya tace.

 Kin zo a daidai friend saboda na yi tsiren tukunyar da kike so

 Wow! Thank you

Bayan ta ajiye mata tace.

"""Let me check on Bahiyya, Kar taga kamar na ™yale ta.  "

Ajiye Juice Win hannunta Hanifah tayi tace.

" Wait Rasi! Ina Wai kika samo wannan ita kuma? I wanted to ask you na manta ne, duk shagun nan da"

ke akwai na masu saloon komai kuma ana yi na masu kuWi shine zaki ™are da wannan tana taSa miki jikin ki har kuna dariya da ita

Zaunawa Rasi'at tayi tana murmushi tace.

" Eyyah! She's Bahiyya by name, wallahi Malama Rabi ce ta kawo min ita, yarinyar tana da kirki bata cika"

"hayaniya ba, kuma ta iya sosai, Abdulfatah bai cika son zuwa saloon ba shi yasa na raba kaina. Hanifah"

"yarinyar abin a tausaya ce, Mahaifin ta ya rasu daga ita sai Mahaifiyarta da ™anwar ta ne a nan Nigeria"

"duk sauran dangin su suna Nijar, kuma ba zasu iya Komawa ba... "

Cikin mamaki Hanifah tace.

" And who told you all this, is she the one? Kin san buzayen nan sun iya ™arya, so karki wani saki jiki da ita"

"wallahi zata iya aure miki miji, daga wannan kirkin nata zaki ji zance ya canza "

Dariya sosai Rasi'at tayi sannan tace.

 No! Ba ita ce ta faWa min ba malama ce kuma ko shi ni na tambayeta bayan Bahiyyar bata nan nace

miyasa bata yin school. Allah na tuba mi Abdulfatah zai yi da Bahiyya

Daga haka Hanifah ta mi™e ta Wauki jakar ta tace.

" Ni dai kar ki ce ban gaya miki ba watarana, kice mi Abdulfatah zai yi da ita, ko ni da na san na fiki kyau"

Rasi wannan yarinyar ta Cuna min balle ke. Ni Kinga tafiyata

Dariya sosai Rasi tayi sannan tace.

"""To ba matsala ni yoruba ita Buzaye sai mu shiga asirtar juna in ga ni da ita waye zai yi nasara "

Hanifah tace.

""" Maganin dai kar ayi kar a fara, ki kore ta kawai "

"Ko a parlorn sai da Hanifah ta sake ca ke ta da kallon ™urullah, ganin yadda suke ta karatu ita da Khadijat"

da Ahmed suna dariya yasa ta taSe baki ta wuce abin ta.

Rasi kuwa tsiren ta kawo wa Bahiyya tace.

" Bahiyya na gaya miki daman tafiya zan yi kuma sai gashi nayi ba™uwa, lokaci kuma yanzu ya ™ure ba zaki"

iya yi min ba. Sai dai idan na dawo kamar zan iya kai 1week saboda auren ™anwata ne zanje idan nadawo

zan aika Malama ta kiramin ke

Cikin girmamawa Bahiyya tace.

" Allah ya kai lafiya, ya sanya alheri ya bada zaman lafiya "

˜arfe biyu na rana ta saka driver ya kai Bahiyya gida bayan ta cika ta da sha tara na arziki.

***************

BAHIYYA

Duk irin Waukin da na shigo da shi gida akan irin abin arzikin da maman Khadijat tayi mini lokaci guda ya

suranye samakon wani irin mummunan yanayin da na riski Mama a ciki. A bakin bishiyar tsakar gidan mu

na iske ta kwance shame shame a jikin Nuhaira Ko motsi bata yi. Wani irin jifa nayi da duk wani abinda

yake hannuna nayo kanta tare da zunduma ihu nace.

 InnaLillahi wa inna ilaihiraji'un! Nuhaira miye ya samu Mama? Miye ya same ta dan Allah??

Itama cikin Kuka tace.

" Nima Aunty Bahiyya ban sani ba, Ina makaranta Sharifu yazo ya kirani wai Mama tana cikin yin Ni™a a"

"injin shi kuma yana wanke wanke kawai suka ga ta yanke jiki ta faWi, ko da nazo har Maman Walida ta shigo tana tare da ita, ni kuma na ruga wurin mai chemist na ce ya zo dan Allah ga halin da Mama take ciki shine bayan ya zo yace kawai muyi gaggawar kai ta asibiti, to naje Malama da mijinta duk basa nan, shi ne na zauna jiranki  "

Cikin masifa na ce.

" Amma sai yau Nuhaira na yarda cewa baki da hankali, shine zaki zauna ki barta ta mutu? bayan kinji"

"abinda likitan yace cewa ayi gaggawar kai ta asibiti, uban mi kika tsaya jira baki san in da kuWi yake ba, wawiyar banza "

Da gudu na faWa Waki na Wauko kuWin da ban san ma adadin nawa ba ne na fito.

Da gudu na fita waje na hau mashin naje na Wauko mota nadawo.

In banda kuka itama Nuhairar ba abinda take sai famar bani ha™uri take tana cewa ta ruWe ne shi yasa.

Wata private hospital muka kaita in da aka taSa admitting Win Wiyar Malama wato Umaimah. Da sauri

suka karSe mu aka shiga da ita emergency. Tare da tsare mu da tambayoyin mi ye yake damunta.

Kusan kwanan mu biyu muna reto tare da Malama har da mijinta ™arshe suka tura mu federal medical

center bayan sun caje mu kuWi sunfi dubu hamsin.

Ni dai biye kawai nike daga Malama sai mijinta Uncle Idris suka Wai ke kai da kawo.

"˜arin ruwa ne ake ta yi mata da allurai, tun muna waccan asibitin ta farfaWo amma dai tana nan zurum"

kawai tana bin mu da ido malama kuma ta kasa yi min bayanin komai.

Ranar da muka cika kwana huWu a ranar akace muna result ya fito na gwaje gwajen da duk aka yi mata

"wanda ko a nan an caje mu kusan dubu saba'in, har kuWin da muke da yayi ™asa nan ta ke."

Malama ta jima a Wakin ganin likitan sannan daga bisa ni ta zo ta kirani muka shiga tare. Shekara ta sha

"takwas yanzu, duk da irin ™ananun shekaru na, Ina iya fahimtar abu akan fuskonki mutane na daWi ko aka sin haka. Kafin ma likitan ya fara mini magana naji gaba Waya zuciya ta ta gama tsinkewa domin ji nike a jiki na wani mummunan abu ya faru da Mama."

 Bahiyya ko?

Likitan ne ya faWi hakan lokacin da ya dallomin Fitilun ganin sa babu ko ™yaftawa.

GyaWa kaina kawai na iya yi ina wani muzurai tamkar an tsoma kaza a ruwan zafi.

" Da ace akwai wani na gaba da ke da dashi zamu tattauna wannan zancen, but unfortunately you are"

"the only person na kusanta da zan iya yiwa bayani, Allah yasa zaki fahimce ni "

Lumshe ji™a™kun idanuwa na nayi waWan da suka shabke da ruwan hawaye na sake buWe su akan shi

nace.

" Ina jinka likita. Miye matsalar, na ro™e ku da girman Allah ku faWa min gaskiya kada ku Soyemin komai,"

nayi muku al™awari zamowa jajirtacciya

 To Alhamdulillah! Bahiyya ha™i™a kowa ne irin mutum a duniya yana da irin tashi ™addarar ke musulma

ce saboda haka nasan addinin ku ya koyar da ku yarda da ™addara...

"Ta wutsiyar ido na sake ™are mishi kallo a karo na biyu, a raina nace yanzu kai duk haibar nan taka da iya"

bada magana kahiri ne kenan? To kuma ji yadda yaji Hausa kamar jakin Kano.....

 Bahiyya are you listening?

Da sauri na gyaWa kai na alamar eh sannan yaci gaba da cewa.

 Mahaifiyar ki tana Wauke da ciwon hawan jini wanda ya fara cin jikin ta ne a hankali har ya girmama yayi

tsanani ba tare da kunyi wani huSSasa wurin kawo ta asibiti da wuri ba sai da komai ya lalace

Cikin matsanancin kuka nace.

" Likita muna yawan zuwa da ita chemist, da farko ni nike zuwa ina siyo mata magani a duk lokacin da"

"tace tana jin ciwon ™irji, daga baya da abin ya matsa mata sai muka kaita chemist likita ya duba ta ya"

"bata magani, tun daga lokacin gaskiya ta warke "

Murmushi yayi cikin nutsuwa ya kalleni yace.

" Bahiyya baku san bambancin asibiti da chemist ba ne shiyasa, baku kaWai ba mutane da yawa basu san"

"bambancin tsakanin asibiti da chemist ba. A Nan asibiti muna da kalolin likitota sun fi a ™irga, misali ;ni yanzu likita ne na zuciya, duk wani abinda ya shafi heart is my field, akwai likitan yara wanda shi harakar ciwon yara ne kawai ya sani, akwai likitan kunne, akwai likitan ™ashi, akwai likitan ido, akwai likitan tiyata shi aikin tiyata kawai ya sani, akwai likitan matsalolin mata duk abunda ya shafi ciki da haihuwa da reproductive system complication Shi ya sani, kowa da irin aikin sa da irin abinda ya karanta ya ™ware a kai, idan kika zo asibiti akace miki dukkan waWannan conditions Win da na ambata da ma wanda ban ambata ba akace miki mutum Waya duk yake managing Win su renin hankali ya shigo ciki ko bai shigo"

ba?

Cikin gamsuwa da bayanin sa na gyaWa kaina alamar Eh haka ne.

Yace.

 To mai chemist Kamar haka ya ke Bahiyya duk kalar ciwon da za'a je mai da shi kai tsaye zai karSa ya

"bada magani ko maganin yayi daidai da ciwon ko bai yi daidai ba shi dai kawai ya bayar, in ya bayar da abinda ba'a nan ya kamata a bada shi ba kinga shi kenan ya sanya rayuwar mutum a matsala, ba zai taSa kallon condition yace ayi asibiti ba sai ya gwada yin karambani to sai kiga idan ba'a dace ba kuma an ™ara shiga wata wahala. Saboda haka ku ri™a kiyaye wa ku ri™a zuwa asibiti duk lokacin da kuka ji matsala, bance kada kuje gun mai chemist ba, amma sai idan an rubuta muku magani daga asibiti kuka ga can yafi"

sau™i sai ku je ku siya idan yana da shi shine zaman lafiyar ku 

Hannu ya mi™a ya janyo folder Winta ya buWe ya bani duk gwaje gwaje da hotunan da aka yi mata yace.

" Wannan shine sakamakon gwajin da aka yiwa mahaifiyarki, sakamakon hawan jinin da take da shi yayi"

"yawa har ya kai ga taSa jijiyoyinda ke harSa jini zuwa ga zuciyarta sunyi blocking wanda ake kira (Coronary artery diseases) wannan ya samu asaline sakamakon rashin samun cikakkiyar kulawar likita da kuma rashin bin ™a'ido jin shan magani. Idan mutum yana da High BP abinda ke kawo irin wannan ciwon nan take ya haWa da; yawan damuwa ta ™ololuwa, rashin samun wadataccen bacci, rashin motsa jiki da"

sauran su...

 InnaLillahi wa inna ilaihiraji'un! Allahumma ajirni fi musibatina wa akhlufni khairan minha

Abinda na ke ta nanatawa kenan yayin da idanuwa suka ci gaba da tsiyayar da Hawaye marar misaltuwa.

" Bahiyya! ba kuka zaki yi ba a yanzu mafita zaku nema, a gwaje gwajenda muka gabatar ya nuna sai anyi"

mata wani aiki da ake kira Coronary artery bypass grafting (CABG). Wanda idan anyi shi shine zai taimaka jijiyon su buWe jini yaci gaba da gudana yanda ake bu™ata

Cikin damuwa Malama Rabi tace.

"""Yanzu likita aikin zai iya kaiwa naira nawa??"

""" While CABG procedure ta kasu kusan gida huWu, sannan ko wane da kalar irin kuWin da ake yin sa"

"wanda ni dai a sanin da nayi mishi gaskiya a nan gida Nigeria ana yin sa, 4-8 million, akwai na 5-10 million, akwai na 6-12 million a sanin da nayi mishi amma ban sani ba ko yafi haka a yanzu, sai mun"

bincika munji 

Kafin ma ya iyar da rufe bakin sa ban san lokacin da na yanke jiki na faWi somammiya ba.

*************

Hanifah

"Tunda taji shawarar Rasi sai ta Wan ji maganar ta shige ta kaWan, shiyasa tunda ta dawo ta kasa zaune ta"

"kasa tsaye tana neman mafita. Kwana tayi zaune cikin internet tana ta searching tana samun bayanai da wankin ™wakwalwa akan tana so ta haihu da mijinta ba tare da wahala ba amma bata san ya zatayi ba nan tayi ta samun bayanai kala kala har ta zo kan Surrogacy, sai da ta karanta bayanai da kyau wanda ya sanyata taji har cikin ranta cewa ta gamsu da wannan hanyar. Gari na wayewa ta wuce wurin Family"

doctor Win su wato doctor Nicholas.........

*OUM AMEER*

*BAHIYYA*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*BY*

*AMINA IBRAHIM*

*(OUM-AMIR)*

*BAHIYYA NOVEL ŠIN KUŠI NE KIBIYA 500 TA WANNAN ASUSUN 3132703269 FIRST BANK AMINA

IBRAHIM SAI KI TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAYIN 08068974831*

*FREE PAGE*

*BABI NA TAKWAS*

Nicholas Clinic and

Maternity Hospital.

"Kubwa, Abuja"

"Zaune ta ke office Win Dr. Nicholas,