Back to novel

Chapter 4 of 13

BAHIYYA Raunin da Ya Rage BY amina ibrahim

Farooq yayi yace.

"""Better. sai kuma ya sake kallon Mahi Win yace."

" And thank you for coming, I really appreciate your presence. "

" Kafi haka a wurina Farooq, Ina Hanifah murna... "

Da sauri Farooq ya Waga masa Hannu tare da ciro wayar sa a pocket Win sa yace.

""" Wait! Let me call her she's around here Sai ku gaisa zai fi "

Cikin mintunan da ba su gaza sha biyar ba ta iso wurin. Hannunta ta sa™ala cikin wuyan hannun Farooq

tana murmushi ta kalli Mahi tace.

""" Mahi welcome "

Murmushi yayi yace.

" Congratulations Mrs Mai-gishiri, Allah ya sanya alheri yasa rai aka yiwa, ya kuma ™aro dimSin nasarori "

" Amin, thank you Mahi "

Daga haka ta juya ta ci gaba da sallamar ba™in ta. Su ma su Farooq Win daga nan suka wuce wurin nasu yi.

"Washe gari ya zo gida ya same ta, bayan sun gama gaisawa da Momma ya wuce zuwa Wakin da take,"

Hamrah na zaune akan couch ita kuma Hanifah tana tsaye tana saka kayan ta bayan ta gama mulke

jikinta da mayuka. Da sauri Hamrah ta mi™e tana murmushi tace.

 Good morning Yah Farooq

 How are you Hamrah and studies?

Tace.

" I'm doing great Yah Farooq, Ina ta yaku murna da ™arin wannan nasarar "

Yace.

 Thank you Hamrah. Allah ya albarkaci rayuwar ki...

Hanifah ta karSe zancen tana dariya tace.

 Ya kuma bata miji mai nagarta kamar Farooq Wina

Dariya Hamrah tayi tace.

 A'a fav. Sis wanda yafi shi ma zaki ce

Dariya suka saka su duka ukun sannan Hanifah tace.

" Ina ga kin fara shan ™waya Hamrah, because ba zaki taSa samun mijin da yafi shi ba... Oya get out"

please allowed couples to have some privacy

TaSe baki tayi tare da Waga shoulder tace.

" OK oo! Hamrah doesn't have problem with that, I can excused you love bird "

Daga haka ta fice ta barsu. Kamar jira yake Hamrah ta fita saboda ba ™aramin jan hankalin sa Hanifah

"tayi ba, da sauri ya matsa in da take ya rungumeta ta baya gam-gam ya Wora fuskar sa akan wuyanta tamkar ya haWiyeta haka ya keji."

Tana murmushi tace

 Do you missed me?

Yace.

 what! Wife are you teasing me? Common you too you know word can't express how much you I missed

you

Daga haka ya yi turning Winta tayi facing Winshi a hankali ya shiga kissing Win lips Winta romantically with

his hand rubbing every part of her body passionately.

Ba laifi itama tasan cewa tayi missing fitinanne mijin nan nata saboda haka bata hana shi ba sai da taji

ya fara Salla hook Win bra Winta da sauri ta janye tana kallon shi tace.

 Please don't...

"Cikin wani irin mawuyacin hali ya watsa mata rinannun idanuwansa da suka rikiWe suka canja launi,"

murya a dishashe yace.

" Please Hanifah allowed me, idan kika hanani ban san ya zanyi ba. Dan Allah Hanifah "

" Farooq I'm sorry, yanzu haka ina da muhimman mutanen da suke jirana a Office beside the whole staff"

are there waiting for me Idan na bar su hakan bai kyautu ba. Kayi ha™uri kawai har na dawo gida dan

Allah tunda ba tsere maka zan yi ba.

Jingina bayansa yayi a jikin wardrobe Win Wakin with so much heart break yace.

 Buht I thought we are going back together Hanifah?

" What! No gaskiya kaima kasan komawa na gida yanzu ba zai yi yu ba, I have to ensure that everything"

has fall apart kafin na koma gida

"Wani zafi yaji zuciyar sa nayi masa, ya tabbata idan bai yi da gaske ba Hanifah zata saka mishi ciwon"

zuciya. Cikin jin haushi yace.

 Hanifah ya ya kike so in yi da rayuwata ne? Shin shi wannan aikin na zuwa lahira ne? Of all the time that

"you have spend with out me ke ko kaWan baki ji cewa a ranki ya kamata kiyi min adalci ba, Hanifah ke ba yarinya ba ce atleast ya kamata ki ri™a tunani irin na matan aure saboda you are not alone, you are married remember ni ba saurayin ki bane, ni mijin ki ne, hakan kike yi zunubi ne Hanifah Allah baya"

so 

Hannayenta ta sanya a waist Winta tayi burning face tace.

 OK! Halin ku na maza yau kake so ka nuna min Farooq? What's the big deal here? Ban San nayi maka

wani abun da har zaka ji haushi ka fara ihu haka ba. You are my husband but I know that I have my right

"too, you have no right to force me akan abinda banyi niyya ba ka gane?kuma magana ta ™arshe I'm not"

going back with you Idan na gama settling business Wina zan dawo

"Daga haka ta Wauki purse Win ta ta wuce ta ™yale shi, tana ji yana ta ihun kiran sunan ta amma ko sau"

Waya bata waiwayeshi ba.

**************

Abuja

Nigeria

"Tunda ya dawo gida yake kwance bashi da lafiya, sai da Mahid yazo gidan yaga situation Winsa cikin"

"gaggawa ya kira masa family doctor Winsa wato Dr. Nicholas. ZazzaSi mai zafi ne ya kama sa, Dr. Nicho yayi mamakin ganin Mai-gishiri a wannan yanayin. Ba Sata lokaci ya bashi taimakon gaggawa bayan ya samu bacci ya Wauke sa ya shiga tambayar Mahi Ina Madam Hanifah ne, shine ya faWa masa ai taje wurin familynta, shine ma ya saka Farooq Win ZazzaSi. dariya ce ta kama dr. Nicho ta yaya za'a ce don matarshi ta tafi zai kamu da irin wannan zazzabi haka to idan haka ne ko duk zata tafi ya kamata ya ri™a binta suna tafiya tare. Bayan sun gama firah suka tafi tare ya karSo masa magani ya dawo gidan yasa cook suka"

shirya abinci ya kai mai Waki amma har yanxu bai farka ba.

Ya daWe har kusan yamma sannan ya farka yana buWe ido yaga Madinah a gefen sa.

Cikin mamaki yace.

"""Madinah! Yaushe kika zo? "

Matsowa tayi tare da share hawayen idanunta tace.

" Sannu Faruku, dan Allah kayi min al™awarin ba zaka sake kwantawa ciwo ba, wallahi ba zan iya jurewa"

ba

A hankali ya tashi zaune yana murmushin ™arfin hali ya share mata hawayen ta yace.

 Ji wannan tsohuwar waye yace miki bani da lafiya da har zaki zo ki na min kuka a nan?...

" Don't joke with me Faruku, I'm serious "

Hannunta ya sanya cikin nashi yace.

" Calm down please, you know that I'm a strong person, kawai guntun zazzaSi ne kuma in sha Allah"

shikenan na warke daga yanzu ma

" Allah yasa haka. Ga abinci kaci, mi kake so in zuba maka? "

Yace.

" Duk abinda kika bani Madinah zan ci, na gode "

"Da kanta ta shiga bashi abincin a baki kamar sanda yake ™arami, bayan ya gama ta zauna kusa da shi"

tana shafa suman kansa can cikin zuciyar ta kuma fal take da tausayinsa.

Shiru ne ya ratsa tsakanin su na dogon lokaci sai daga baya ya kira sunan ta yace.

 Grand Ma

Tace.

 Na'am Faruku

 A karo na barkatai kuma na ™arshe ina ro™onki da ki faWamin su waye mu?

Gyara zamanta tayi da kyau tace.

" Yanzu kuwa zan faWa maka abinda na daWe ina Soyema. Asalin sunana Rebecca Samuel ne, mijina kuma"

"Carlos Ishaya, Asalinmu mu en jahar Enugu ne, mu Christian ne gaba da baya lokacin da ™addarar kasuwanci ta kawo Carlos Kaduna sai muka dawo nan da zama a hankali sai muka karSi addinin musulunci na canza suna zuwa Madinat Carlos kuma ya canza zuwa Modu garba, kuma mun sani cewa zunubi ne daga cikin dangin mu duk wanda ya canza addini to daga ranar ya fita daga cikin family har abada za'a Wauka cewa mutuwa yayi, muna nan zaune lafiya har na haifi Azizat wato mahaifiyarka muka yita renonta cikin kulawa tayi karatu har ta gama Ss3 sai ga wani mutumin Nijar yazo neman aurenta har ni na ce ban amince ba amma Kakan ka yace sam tunda shi take so dole shi zamu bata dole ba dan na so ba aka yi mata aure da Lawali Mai-Gishiri. Bayan auren suka tafi can Birnin Yamai har Allah yasa ta samu cikin ka aka haife ka bayan kayi shekara biyu suka shirya suka zo nan sai da tayi wata biyu a gida tana shirin tafiya na nace da magiya akan dole sai ta barmin kai bata tsaya jayayya ba ta haWa dukkan ka yanka ta ajiyemin sannan baban ka yazo ya Wauke ta suka tafi, a wannan ranar muka samu mummunan labarin cewa sun yi haWarin mota sun mutu haka aka kawo muna garwasu domin basu yi nisa da barin garin Kaduna ba accident Win ya faru muna nan kuma muna rainonka ni da Kakanka shima tsakanin sa da Azizat 3years ne. Mijina yayi fice sosai domin sannannen Wan siyasa ne kuma Wan kasuwa. Da Dukiyar da ya tara na ci gaba da yin business ina kula da kai a hankali na buWe Almadinah Textile and more a nan Kaduna, daga nan kuma bayan ka gama secondary nasan kasan da wayonka na Wauke ka mu ka koma UK kayi karatuttukanka Daga baya muka dawo gida Nigeria. Dangin Mahaifinka basu san in da muke ba kuma har yau babu ko tsuntsu da ya taSa zuwa ya ce min yazo neman Lawali da Azizat. Kaji yadda"

rayuwar mu ta kasance Faruku.

Cike da Mamaki yace.

 To miye abin Soyo a nan Grand Ma? Ko wane bawa ai da irin ™addarar sa

Sai kuma yayi hugging Winta yace.

" Da kin sani da baki wahalar da kanki wurin Soyen wannan maganar ba har zuwa tsawon lokacin nan,"

Allah ubangiji yaji ™ansu da Rahma mu kuma ya kyautata tamu idan ta zo.

 Amin. Ni Soye maka ne kada kayi ta jin ba daWi

Yace.

" Nothing like that Madinah, Dan Allah ki daina wannan kukan da kike wallahi bana so, Allah shi ne mai"

"yadda yaso da bayin sa, sannan ina alfahari da ke, ko ban samu wasu dangi ba ke kaWai da Hanifah kun ishe ni farin ciki, you meant so much to me Madinah, I love you. Kawai dai Ina so in san ina ne tushen mu"

kuma yau naji shi kenan

Tace

" Hakane, Allah yasa mu dace. Tashi ka lallaSa kaje kayi Sallahr magrib wata ™ila ma ko asr da zuhr ba kayi"

ba. Ni na san kana da sakaci da Sallah Faruku bafa abune mai kyau ba

A hankali ya sauka yana faWin.

 in sha Allah Grand ma zan gyara

**************

Washe gari da Mahi yazo duba shi suna zaune Parlourn sa bayan sun gama gaisawa kamar ba zai yi

magana ba sai kuma yace.

 Mahi please ka bani shawara mi zanyi Hanifah ta fahimci irin rayuwar da nike so da ita? Can you

"imagine Hanifah telling me that she knows her right ni ban Isa komai da ita ba, bayan nasan ni mijinta ta ne "

Gyaran Murya Mahi yayi yace.

" Da farko ina baka ha™uri Farooq, kasan wasu matan basu san abinda ya kamata ba sai an lurar da su"

"suke ganewa, kayi ha™uri Kayi ta lallaSata kana nuna mata hanya in sha Allah watarana zata fahimce. Abu na biyu kuma shawarar da zan baka nasan ba lallai ne tayi daidai da ra'ayin ka ba, amma Ina mai baka shawara zama a haka ba zai sa ku samu ci gaba a rayuwar auren ku matu™ar ba haihuwa kuka yi ba,"

"wato Farooq ina so kasan wani abu, Waukar cikin Wanka da mace zata yi har ta haife shi yana ™ara muku"

bonding da kafa wata ™auna ta musamman ko don '΄a' ΄an nan. Duk wannan borin da take yi maka daga

"zaran kun in sha Allah zaku samu fahimtar juna da ita, sannan kuma Farooq ko don tsohuwar nan ya kamata ka tausaya mata ta samu yaran da zatayi wasa da su kafin ta koma ga Mahaliccin ta, zata yi matu™ar farin ciki. Dan Allah kayi tunani Farooq I'm not forcing or commanding, ni kawai Mai bayar da"

"shawara ne. Yara farin ciki ne, rahama ne Farooq. "

" Sannan abu na gaba Farooq, Wayewar Hanifah tayi yawa, wallahi idan baka yi wasa ba sai kun shiga"

"wutar Jahannama domin kuwa ku musulmai ne, kasani a cikin Al™ur'ani mai girma Allah yace ku tsare kawunan ku da iyalanku daga shiga wuta. Farooq ji irin shigar fitsarar da matarka take yi ta gaisa da wannan namijin ta rungumi wannan namijin duk da sunan wayewa. Ka ri™a yiwa matarka nasiha kana"

gayama ta gaskiya domin ku tsira ranar gobe al™iyama

*OUM AMEER*

*BAHIYYA*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*BY*

*AMINA IBRAHIM*

*(OUM-AMIR)*

*BAHIYYA NOVEL ŠIN KUŠI NE KIBIYA 500 TA WANNAN ASUSUN 3132703269 FIRST BANK AMINA

IBRAHIM SAI KI TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAYIN 08068974831*

*FREE PAGE*

*BABI NA SHIDA*

Jingina bayan sa yayi a jikin cushion Win tare da lumshe idanunsa relaxing himself yana digesting

shawarar da Mahi ya basa.

Shi kuwa Mahi ganin ya ™i ce masa komai yasa ya mi™e tsaye yace.

" Ni zan tafi I'm leaving to Ghana in sha Allah, kai kuma sai ka shirya kayi scheduling time Winda zaka gana"

"da mutanen nan da na faWa maka sun iso tun shekaranjiya, sunce ba za su gana da kowa ba sai kai "

Daga haka ya juya ya fice daga gidan.

Farooq kuwa yafi hour a haka duk wanda ya gansa zaiyi tunanin cewa bacci yake nan ko ba baccin da

yake kawai matsalolin gidan sa yake ta lissafi yana neman hanyar warware su.

"Mi™ewa yayi ya shiga Wakin da Madinah ta ke, gefen window ya sameta tana tsaye tana kallon waje"

"amma ganin quick action Winta tana goge Hawaye ya tabbatar masa da cewa kuka take, cikin mamaki yace."

 Wai Madinah minene? Why have you been crying since yesterday ? da na san cewa tilas taki ki

"amsamin tamboyoyin zai sa ki yi ta kuka da na ha™ura kawai,ko dai akwai wani abin ne bayan wannan ?"

Please idan har kina da wata damuwa just tell me

Matsawa yayi in da ta ke tsaye ya rungumeta cikin nuna kulawa yace.

" Madinah Farukun ki ne idan akwai wani abu dan Allah ki faWamin, idan ina ganin ki kina kuka zuciya ta"

ba zata iya daurewa ba

Murmushi tayi tace.

" Haba ba fa komai, kawai dai tunawa da nayi da Azizat da Modu ne yasa zuciya ta ta kasa daurewa "

Cikin tausayawa yace.

 Nasan ba zan taSa fahimtar yadda kike ji ba domin ke kika rayu tare da su ke kika san zafin su da

"muhimmancin su a rayuwar ki, to amma ni kuma da na san ke kaWai ce rayuwa ta dole zan damu idan"

"kina cikin wata damuwa, kiyi ha™uri "

 Na gode Umar

Sake tambayar ta yayi yace.

" But Grand Ma, is that only my Mom you gave birth to? "

GyaWa kai tayi alamar eh sannan tace.

" Bayan haihuwar Azizat nan ma wata Azal Win ce ta sake faWamana ni da Modu, bayan wata shida da"

"haihuwar ta na je wajen wani spiritualist shima daga garin mu Enugu ya fito na san shi tun daga gida, bu™ata ta na faWa shi akan ina son maganin tsayar da haihuwa kafin yarinya ta ta girma saboda bana so inyi ciki da goyo, ya tambayeni sunan Mijina da kuma sunan da na canja nima na faWa mishi, daga nan ya tashi ya shiga wani bukka sai da ya Wauki lokaci ya fito ya ce min an gama aiki,aikin na binnewa a cikin ™asa saboda haka duk lokacin da na ke bu™atar haihuwa in zo daga zaran an to ne shikenan. Hmmm!"

"Faruku ban sake komawa wurin mutumin nan ba sai da Azizat ta cika shekara biyar cif a duniya, ko da naje na riski labarin da har in koma ga Mahalicci na ba zan manta da shi ba, domin kuwa ko da naje mutumin ya mutu shekara biyu da suka wuce, wurin nashi ma gaba Waya an rushe shi anyi gini kamar bai zauna a wurin ba. Kuma asirin an riga an binne sai idan an tone zan iya sake haihuwa, to kaji yadda mahaifiyarka ta kasance a gare ni ita kaWai, nayi kuka nayi kuka har na gode Allah na riga na aikata kuskuren da ba zai gyaru ba, a duk lokacin da naga abokanan hulWa ta da yara fiye da uku huWu sai na ji zuciya ta ta tsinke in yi ta kuka ina istigfari. Hakan yasa ni da kakan ka muka Wauki son duniya muka Worawa Azizat bayan ta mutu kusan zaucewa na kusa yi, hakan yasa da soyayyar kaka da jika da kuma"

soyayyar mahaifiyarka duk muka haWa muka baka har Modu ya mutu ya bar mu daga ni sai kai

"A labarin jiya da ta bashi bai ji abinda ya girgiza shi irin na yau ba, ha™i™a ya tausayawa wannan tsohuwar"

matu™a.

Shiru ne ya ratsa tsakanin su bayan some minutes ya ce.

"""I'm so sorry Grand Ma "

Murmushi tayi tace.

 thank you. Ka je ka shirya ka zo ka kai ni gidan Victoria nayi mata al™awarin watan watarana zan zo tare

da kai idan damar hakan ta samu

 Wace Victoria?

 She's my old friend since from child hood we were from the same state

"""OK. "

Bayan ya gama duk abinda yake suka shirya around 12:00pm suka bar gidan.

"Sun samu tarba mai kyau gidan da suka je, sai 4pm suka dawo."

"Madinah tayi hakan ne domin ta rage masa damuwar da take damun sa, Mahi yayi mata duk bayanin da"

"yake ciki to amma ba zata shiga al'amarin gidan sa ba, zata dai taya shi da addu'ar da ta saba yi masa kullum, kuma shi ma bai damu da ya sanar mata ba saboda duk lokacin da ya mata lodging wani complain tsakanin shi da Hanifah sai dai ta ba shi ha™uri tace yayi ha™uri Hanifah yarinya ce watarana"

zata daina.

A haka tayi ta Wau ke masa hankali suna yawon kai ziyara na tsawon kwanaki daga baya kuma ya

"warware ya koma Office, amma Kullum kwanan duniya da matarsa yake kwana a rai da ita yake tashi."

***********

BAHIYYA

A '΄an watannin nan na samu kuWi ba laifi domin Malama Rabi ta sama min customers da nike wa aikin

lalle da kitso sun fi a ™irga kuma kowa da kalar irin biyan da yake min na karamci. Hakan yasa muka haWa kuWi kusan dubu saba' in Mama ta baiwa Malama akan mu tafi tare a samu makaranta private dai dai da

matsayin mu a sanya Nuhaira kafin zuwa wata shekara ni kuma a biya min kuWin WAEC.

A ta dalilin rashin samun