Back to novel

Chapter 19 of 20

RUGAR SAJE Farashin Tsira by Nusaiba Ayuba

sawa Malik ta hauka, wadda indai zaiyi aka goma yana abu daya ba zai ishesa ba, ita kuma Maryam din sai aka saka mata lalaci, yana fara tabata zata nuna bata so, shi kuma ko ta karfi da yaji ne sai yayi, to ganin hakan sai Maryam din take gudunsa, shi kuma si ya tsiri shareta yana mata wasu yan kananun walakanci, sai ya debi yaransa su bar kasar duk weekend, sai monday da safe zasu dawo, domin makaranta, ita kuma ganin haka sai ta hada ya nata ya nata, ta ce goda zata dawo, in yaso sanda yake bukatarta ya neme ta.





Bai san ta taho ba sai daya dawo shida yaransa daga yawonsu, sannan sukaga bata nan, to sun xata tadan fitane ko wajen aiki, tunda tana aiki da wani asibiti agarin, sai daga baya suka tambayi kukunsu yake sanar dasu ai da kaya akwatu ta fita kuma tun safe, nan hankalinsu ya tsahi suka hau neman layinta.



Gashi wayar tata taki shiga, ana fada musu ai layin baya kan aiki, Malik kam kamar yayi hauka, gashi babu damar ya kira gida yace musu ko ta zo, tunda duk sanda sukayi waya da yan gidan idan sun tambayesa ba wata matsala, yakance musu eh babu, yanzu kuma ai baya kira ya tambaye su waiko tazo ba.





Ita kuma Maryam kamar wadda aka hankada, tana sauka a Nigeria, sai ta rasa ina ya kamata ta nufa, kawai sai ta dau shatar mota zuwa Kaduna, ta gwammaci ta je wajen aminiyarta su kashe su binne ba tare da kowa ya sani ba.





_afuwan ba yawa, jiki da jini, ko jiya sai dana dangana da matsafar bature, aka min juyen bakin mai, mu hadu gobe inshaAllah_=ØOÞ.





   *RUGAR SAJE*



BY NUSAIBA AYUBA SULEIMAN



   WATTPAD@NUSYSA

I.G@NUSAIBA A.S.SARKIN ZANGO



  –&

*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO=ØÚÜ*

        _(The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities)._

https://www.facebook.com/100495222137315/posts/100496042137233/?substory_index=1&sfnsn=mo



                  *[=ØÝÜI.W.A=ØÝÜ]*



(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE



   _Deducated to my sweet Mamah=Ø
Þ_.



  _36_



Sanda ta sauka amota, abakin get bugawa tayi mai gadi ya bude, kallon rashin sani yq mara, sannan yace mata wa take nema, jim tadanyi ko dai ta fadi sunan mai gidan ko matar gidan, ganin yana shirin komawa yasa ta yi saurin cewa mai gidan take nema.



   Kallon tsaf ya.mata sannan ya ce ta jira, kamar mintuna biyar sai ga Saddiqu ya fito, kallonta yake cike da mamaki, dan kamar bata cikin nutsuwarta ne, rusunawa tayi zata gaidasa, ya dakatar da ita yace su shiga ciki tukun.



   Sai daya bari tadan sami nutsuwa sannan suka gaisa, kallonta yake cike da neman karin bayani, ita kuma saita rasa ma ta inda zata fara, kame kame ta fara mai, ya tsaidata yace,



  "Ina maigidan naki?, ina yaran na ganki ke daya?."



   Kamar wadda aka daka, ta fashe mai da kuka, hankalinsa ne ya tashi yace "subhanallah Maryam mai yayi zafi haka, mai aka miki?."



  Cikin shesshekar kuka tace "Ya Saddiqu ni dai na gaji da auren Ya Malik, kawai arabamu kowa ya kama gabansa, ni yanzu ma na fara tsanarsa, dan Allah ka saka baki su Abbah su raba auren."



   Kai ya dafe yana ambatar 'innalillahi waenna ilairajioun, hasbunallahu waniemal wakeel'.



  Kallonta yayi yace "Malik din yana can tare da yaran ne, ko tar koka zo kasar?".



   Idonta ta goge tace" ah ah, ni kadai nazo, ba wanda yasan na taho ma acikinsu, kuma ni bana son susan ina nan."



   "Kenan har yarannaki ma bakya so?."



Ya tambayeta cike da fargaba, kada kai tayi tace"ah'ah, ni ina son yarana dukansu, kawai shi ne bana son zama dashi, kawai ni dai ku raba auren, idan ba haka ba wllh daga nan ma gaba zan kara."



Shiru yayi yana kallonta, yama rasa mai ya kamata yayi, kayan nata ya dauka ya kai dakin Ummie, sannan tace ta shiga ciki ta huta, zai san abunyi.



    Waje ya fita, nan ya kira Abbah ya sanar dashi duk abun dake faruwa, salati Abbah keyi wanda yaja hankalin Mamah take tambayarsa lfy,  bai bata amsaba bayan su  gama magana da Saddiqu, Ahmad ya kira ya sanar dashi komai, sannan ya kira Daddyn Yusra ya fada masa shima, nan suka tsaida magana akan zasu hadu anan Dutse washe gari dukansu, Ahmad ne dai saboda yanayin aikinsa sai dai yana tabasu awaya yana jin meke faruwa.



juyowa Abbah yayi yanawa Mamah bayani, zaman dabas tayi tana sakin kuka, mai hade da salati, da kyar ya samu ya lallabata akan karta bari yaran gidan su sani, baran Ummie sai abun yai mata yawa, fita yai daga gidan yama rasa ina zai dosa, bangare Malam Saje ya shiga, ya tarar dasu Khausar suna tare da Goggoji shi kuma Malam din yana dakinsa, kai tsaye dakin nasa ya wuce ya same rike da wani littafin addini yana dubawa, gaidasa yayi sannan anutse ya masa bayanin duk abubuwan dake faruwa, murmushi yayi kawai sannan ya janyo wani allonsa na karfe dake can gefe ya janyo tawwada da alkalami, gyara zama yayi ya fara rubutu, sai daya gama tsaf, sannan ya kalli Abbah yace,



"Yaran yanzu suna sakaci da addu'a, sun riki ilimin zamani kamar na zuwa lahira, su suna ganin basu da matsala da wani, amman mai fakonsu yana can yana zuba musu aikin da ba zasu iya maganceshi ba, ku tashe tsaye akansu, ku nuna musu muhimmancin addu'a, amman sakacin gaskiya yai yawa, duk da wani zubin akwai laifin ku iyaye, maganin baki, maganin mayu, duk bakwa nemawa yaranku, sannan idan aka hado yaro da asiri bakusan ku masa ayatusshafa ba, sai fmdai ku fara dana asibiti saboda kunfi yarda dashi, ba dole sammu ya samu waje  zama ba, ya kamata dai ku kiyaye."



   Kada kai kawai Abbah jeyi, domin duk cikin kalaman Malam din babu na yarwa, maganarsa gaskiyace, yana nan zaune har ya gama rubutun ya wankesa da ruwan zamzam, sannan ya dauko mu'uwardi da zuma farar saka, da ruwal khal, duk ya zuba.



   Mayuka ya kuma hadawa, dan shi baya rabo dasu irinsu man zaitun, man habba, man ridi da man darbejiya, hadasu yayi waje daya, sannan ya dauko wani dan kulli abu a tsumma, ya basi yamai bayanin duk yanda za'ayi amfani dasu.



   Su mayukan su zama na shafawarsu, ko kitso za'a musu shi za'a na sawa, sqi wannan rubutun suna shansa, na kwana uku sai turaren dake akulle sunayinsa safe da yamma, sannan ya hada masa da sauran addu'o'i, yace,



   "Ku godewa Allah Saddiqu duk tantirancinsa, ya rike ibada da addu'a, wannan yasa isirin bai tabasa ba, amman ya ninke wadanda sukayi abaibai, suna gani kamar sunyi galaba ne akansa, shi kuma shiri yake akansu, amman batun wancen dan wasan kwallon kafar, ku tunasar dashi addua, matar tasa da ake ganin mai hankali ashe duk zamu ce ta tarar da muje mu, jeka kai musu, Allah ya shige mana gaba."



  Bayan ya fito ya kira Saddiqu ya fada masa yanda sukayi da Mamalm saje, sauran bayanin kuma indan yazo gobe zasu tattauna.





***

   Washe gari kuwan sai ga kowa ya hallara, harda Tako da take can Ruga sai da aka kirata, sai Mahmud yayansu Ummie da yanzu ya kintsu kamar bashi ba, Daddyn Yusra ma sunzo da Matarsa Lubabatu, nan Abbah ya musu bayanin komai, sannan saddiqu shima ya dora da nasa, na zuwan Maryam da tayi.



  Kowa yayi mamakin wannan al'amari, kenan so ake matan duk rayuwarsu ta tabarbare abanza, Tako kam, kuka tasa tace,



   "Duk abunda aka miki Ummie ni ce naja miki, da ban nuna son kai na da son xuciya ba, da hakan bata faru ba, dan Allah ku yafen ku gafarceni nasan alhakin Ahmad da matarsa ma ba zasu barni ba."



   Kuka take sosai saida Abbah ya mata magana sannan tayi shiru, gyaran murya Daddyn Yusra yayi yace"Alhmdllh, yanzu dai komai yazo karshe, kuma bai kamata mutum yana dorawa kansa laifi ba, duk abun daya samu bawa, daman can kaddararren ne, sai dai kai ka zama sila, dan haka sai mu godewa Allah daya barmu da ranmu da lfy mu, idan kana da lafiya wani baida shi, sai ka duba ni'imar da yai maka, maybe ya baka lfy ne dan ka taimakawa mara ita, dan haka godiya zamu masa ba atsaya ana tashin zance ba".



  Kowa kai ya gyada dan sun gansu da bayaninsa, nan Saddiqu yace musu ai yasan wadanda sukayi aikin, domin mijin Jidda ya kirasa ya asanr dashi komai, da fari yayi nufin daukar fansa akan abun, zayi musu kaikayi koma kan mashekiya, amman yanzu ya janye, zai barsu ne da buwayar mahalicci, tunda Allah ya bashi baiwar sanin asirai da makarinsu, suje su karata da halayensu.



  Nanma kowa yayi na'am da zancen, sai batun Maryam zata zauna har sai komai ya lafa, domin idan asirin ya sake su, da kansu zasuyi marmrin ganin juna, sannan Ummie kuma daman saita haihu zata koma Kd.



***

  Bayan sati guda abubuwa sun sauya, domin yanzu Maryam da kanta take zama ta tsara sakonni na soyayya, sai tayi yunkurin turawa Malik kuma sai ta fasa, tunda shi har yanzu bai kirata ba, bai kuma neme taba.



  Abangaren Ummie itama tana cime da kewar mijinta, tun ranar da akayi zaman nan, ya koma, shi ma bai kirata ba, kuma babu wani sako, idan kuma ita ta kirasa bata shiga, sai da suka shiga kwanan na goma ne, sai gasu sun sauka kamar marasa gaskiya, wai ashe nan hadawa sukayi da Malik da Saddiqu kar wanda ya kira matarsa, dan aga wanda zai iya jurewa, ranar kam gidan cike suke da murna.



   Ta fito wanka kenan suakyi ido hudu dashi ya na kallonta, kai ta dauke tana murguda baki ta nufi wajen madubi tayi shafe shafenta, sannan ta bude ma'ajiyar kaya ta daukanta saka, fita take shirinyi , taku biyu kuwa ya danko ta yana wullata gadon, kara ta saka tana shirin tashi yabi ya danne ya hade bakinsu waje daya.



   Sai daya gama luguigui tata sannan ya kyale ta yana sauke ajiyar zuciya, ganin yanda ta runtse ido me yasashi murmushi yace"magulmaciyata, kin gama cinyen baki kuma wai kunya kike ji, ke ko yar kewata bakiyi ba ko", shi kenan daman, dawowar da nayi Malam sajene ya ke nemanin auren wata jikar abokinsa, kinga ke kiyi zamanki anan, mu saimu tafi can da ita, idan na sami lokaci sai nake zuwa."



   Murmushi tayi ta mike take "na iya jure zzama da Sakeena ma, balle wata can daban, Allah ya kawo ta lfy, ai abokiyar zama ce ita din, sannan idan bikin ya tashi zan dau nauyin hada lefe, da kuma kayan na gani inaso, Allah ya nuna mana lokacin, amman dai ba za'a saka da yawa ba ko?."



  Haushi ne da mamaki suka ishe sa, yace "lallai Maryam ashe rashin son da kike min yakai haka, idan na fahinta bakya kishi na ko?, to wllh baki isa ba, ke kadai ce zamu zauna tare, babu wani aure da zan kara duk abunki muna tare iya ni dake, yar rainin wayau kawai, wllh zaki maimaita baunda kika ce ne, zamu koma ainihin gidan mu jibin nan, zaki sani."



   Yana fita ta saka dariya tace"haka kawai ka dorawa kaina hawan jini abanza, ai maganinku kenan, idan kunga ana damuwa daku irin na haukan nan, ai kuma mannawa mutun hauka kuke, yanzu idan ma da gaske auren zaka kara ba gashi ba na ssamawa kaina mafuta ba cikin sauki."



   Shigowar Ummie ne yasa tadan tsagaita da dariyar da take, ita ma dariyar take rikewa sai data zauna sannan tace"wai me ya hadaki da mutumon naki, muna tare da Hayateey yaje ssai muzurai yake, karshe fa kinga koroni yayi, sai masifa yake shi kadai."



   Nan Maryam ta labarta mata yanda sukayi, darita sukasa suka tafa tace"amman baki da kirki wllh, Allah sarki dan uwana, shi yana tunanin ba'a damu dashi ba, nqn kuwan anfi kowa damuwa da lamarinsa."



   Shirarsu suka dan taba, kafin Ummie tadan zame, ta kwanta, Maryam din tana mammatsa mata kafafunta.





*RUGAR SAJE*



BY NUSAIBA AYUBA SULEIMAN



WATTPAD@NUSYSA

I.G@NUSAIBA A.S.SARKIN ZANGO



–&

*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO=ØÚÜ*

_(The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities)._

https://www.facebook.com/100495222137315/posts/100496042137233/?substory_index=1&sfnsn=mo



*[=ØÝÜI.W.A=ØÝÜ]*



(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE



_Deducated to my sweet Mamah=Ø
Þ_.



_37_



Bayan kwana biyu su Maryam suka koma gidansu, wanda Abba ya gina musu tsarin da komai iri daya dana su Khausar, dan suma acikin kwanakin suka bar gidan Mamah, duk da Mamahn bata so ba, amman haka ta kau dakai ta bisu da fatan alkhairi.



Basu samu kansu ba sai dare, abinci ma daga gidan mamah aka kawo, suna ci tana masa mitar ya dauko mata yaranta, gidan babu dadi da basa nan, bai kulata ba, sai ma kallon zan kamaki da yake binta dashi, dariya kawai take masa idan suka hada ido, tana gamawa ta rigasa tashi tayi daki.



Wanka tayi ta dauro alwala, tana idar da sallah shima yana shigowa da alama wankan yayi, suna hada ido ya maka mata harara ya ce"kin dau bashi yarinya, tunda kikayi naki wankan daban yasin sai kin biya."



Kin kulasa tayi ta mike tana ninke hijab din da ta cire, surarta yayi suka fada kan gado, yana matsarta bakinsu ya hade yana bata wata sahihiyar sunba, juyata yake da zafi zafinsa, na shanunta yake matsawa cikin wani irin dadi daya dade bai tsinci kansa aciki ba, sumar kansa ta lumawa hannu tana yamutsata tana kuma bankaro masa kirjinta, jin jikakkun lebensa akan nipple dinta ya sata kuma zauce masa, bata san sanda ta kamo , hakimaininsa ba tana musu wani irin shafa daya sashi kusan shidewa.



Tashi tayi tayi tsugunne agabansa , sannan ta kama sandar ba'arensa ta turata abaki, wani gwauron numfashi ya sauke yana kuma dannan mata kanta ciki, sosai ta zage take basa blowjob, yanda jikisa yadau rawa da wani mazari ne yasa tayi yunkurin cire bakinta akan abun, amman dan Maliki yaki bata dama, sai daya mata juyen bakin mai abakinta tas sannan rabu da ita, ganin tana shirin tashi ya sashi kamota ya matse bakinta tare da rufe mata hanci, sai daya tabbatar ta shanye tacacciyar madar daya zuba mata sannan ya saketa, tari ta farayi tana maida numfashi, tana kallonsa da wani haushin yasata hadiyar wannan abun mai shegen kauri da wani irin dandano.



Bai kulata ba saima kwantar da ita dayai ya ware kafafunta, hannunsa ya saka yana shafa fararen cinyoyinta, har zuwa saman mararta, ahakali yake shafa dan wajen dayake masifar rudar dashi, ganin yanda wajen ya jike ga hannunsa dake yawo awajen shima sai danshi yake, fingerring nata ya fara cike da kwarewa, ganin ta fara daukar haskene ya sashi maida bakinsa kan wajen, cikin fitar hayyaci take dagomai kasanta, wani wawan socking yake mata dayasata sakin mai kukan dadi da sangarta, sai da tayi mai release abaki sannan ya dauke kansa, haurawa kanta yayi ya fara bata bulaliya, tuni suka ruda kansu da sunbatu da kananun ihu, kusan awa biyu da wani abun suna kai kansu duniyar maji dadi sannan suka sarara, sai bayan mintuna goma sannan suka shiga wanka, acan ma wani sabon wasan suka dorazganin zai maimaita ne yasata dan sakin mai kwalla tace,



"Wllh Ya Malik valvo dina kamar ana yankamin, dauriya kawai nake, pls ka sararamin haka dan Allah."



Lakuce mata hanci yayi yace "kefa yanzu ba yarinya bace, ya ci ace wajen ya gama washewa, amma ahakan ma aikinyi kokari sosai, Allah ya albarkaci rayuwarki ya barmin ke har agidan aljannah."



Cikin farin xiki ta amsa da amin, sannan suka gama wankan daya daukesu kusan awa suka fito, lafiyar gado sukabi, dan ita Maryam jin ta take amatukar gajiye.







Haka sukaci gaba da rayuwarsu cike da fahimtar juna, da kuma wata tsaftacciyar soyayya, satinsu uku da komawa sabon gidansu, Ummie ta haihu dan ta namiji, murna awurin wadannan ahalin ba'a magana, mutan Maid sunso ta koma can ayi komai acan, amman Saddiqu yace babu inda zata anan gidan Mamah za'ayi komai, hakan suka hakura suka taho ayari guda, ana gobe suna suka sauka, nan yan matan suka hadu gaba daya ana raha, jidda kuwan da Salma sai suka zama mujiyoyi, dan su da kansu sun kasa sakin jiki da kowa, dukda babu wanda yasan abunda sukayi, domin Saddiqu yace kar afadawa kowa, abarsu kawai da halinsu.





Suna hade kusan su goma ababban kicin, Laura ce ta shigo tana kallona abubuwan da ake, zama tayi kusa da Maryam cikin kwantar da murya ,

"Kanwata ta kaina, matar kanina, taimaka kimin wainar fulawa ta manja mana, yau da ita na tashi ina son ci."



Kallonta maryam din tayi na dan lokaci kafin kuma ta saki dariya tace" yeeee ni zan fara bada albishir, congrat sister na tayaki murna."



Hararta Laura tayi tana nuna mata yan wajen da ido, shigowqr Khausar tayi saurin kamo hannunta tace "Antyn mu albaishirinki, mun kusan samun d'a ya 'ya, Allah Antyn mu Ya Laura ciki ne da ita."



Dariya Kahusar tayi tace"ban gwasale ki ba, amman wannan albishirdin na rigaki fadarsa, ni ai tuni na gano ta, ita kuma sai wani kunbiya kunbiya take, abun kusan wata biyu, kigafa har ta fara yawo da hijabi wai kar Mamah ta gani, kunya take ji, nace to ai ahaka ne ma za'a rafkoki."



Murna sosai Maryam takeyi, domin tana matukar tausayawa Laura din na rashin haihuwa, ashe nata rabon yana tafe, murmushi tayi tana kuma godewa allah daya basu wannan ni'imar, ga dai Mamah 'danta daya tal, Amman Allah ya bata tarin jikoki daga ko wanne bangare, dadin zama da mutane da zuciya daya kenan, yanzu dai ga yaran Maryam, ga na Khausar, gana Ummie, sannan yanzu ga Laura dauke da dan tayi, kuma yanda ta rike kowa acikinsu babu wanda ba zatayi iko da shi da kuma yaransu ba.





Haka Maryam ta hada mata wainar