Back to novel

Chapter 11 of 20

RUGAR SAJE Farashin Tsira by Nusaiba Ayuba

kawai Khausar tayi tace"ki bari zamuyi magana daga baya, yanzu akwai baki, amman duk yanda zakiyi kitabbata bai shiga jikinki ba, akwai tanad8n da nake miki, so nake ya banbance tsakaninki da waccen matar tasa".

   Kai ta gyada, tana jinjina karfin kaunar da Khausar din take mata, sai daya da rabi sannan ta fito neman direba dan ya kaita makaranta, sai dai babu shi, komawa tayi don ta dauko daya daga makullan dake hannunta, tunda daman yanzu ta iya tuki, sai dai ba inda take zuwa da kanta, karo suka kusan yi yayi saurin riko hannunta gani tayi baya zata fadi, harara ya maka mata yana yin gaba, gashi ya ki sakin mata hannu, sai ma wani murza hannun yake cike da wani shauki dayake dibarsa.



    Sai daya dangana da motarsa , ya bude mata gidan gaba ta shiga sannan ya rufe ya zagaya ya shiga ya tayar, tafiyan kurame sukayi har makarantar, sai daya kaita har depertment din da take sannan ya sa hannu yadau jakarta dake kan cinyarta, timetable ya dauka ya duba lokacin tashinsu sannan ya maida mata jakar kan cinyarta, ba tamai magana ba dai ita, sai ma hannu ta sa zata bude motar ta fita, sai kuma ta jita akulle take, sai daya gama danne dannensa awaya sannan ya dan kallee ta afusge, yace"ki jira idan kin gama daukar darasinki na yau".



   Kai kawai ta gyada mai sannan ya rankwafa zai bude mata, baya taja da sauri ganin ya kwanto kanta, harararta yayi yace"meye na jin tsoro bayan ba wannan ne karan farkon ki ba....mtwws".



Da kallo tabi sa, dukda bata gama fahimtar maganarsa ba, amman taji haushin tsakin daya ja mata, kau dakai tayi sannan ta fita tana tura baki, da kallo ya bita yanajin wani mahaukacin kishinta yana nukurkusarsa, aransa ya kiyasta yanzu fa wannan wani ya rigani shanye furar dana dau shekaru ina damawa, ajiyar zuciya ya sauke, sannan yayi hamadala aransa, ko ba komai dai yanzu mallaki sa ce.





Hudu da arba'in da biyar suka fito, sai lokacin zasu sallaci la'asar, ita da wata wadda suke dan gaisawar mutunci, sai ummie da ta shigo bayan azahar suka nufi masallaci, ko da suka fito sallama sukayi da Mufeeda, abokiyar karatun nasu sannan suka nufi bakin get dan samun abin hawa.

Horn sukaji an musu sai ummie ta juya, da sauri ta rike hannun Maryam cikin kasa da murya tace"ga Ya Malik nan abayanmu".



Kin juyowa tayi tana son kwace hannunta daga na ummie amman itama sai taki tana Allah Allah Maryam din kar ta ja musu bala'insa, sake horn din yayi yana kallonsu fuskarsa kamar hadari, dole badan Maryam din taso ba, suka shiga motar ya nufi gida dasu.



Washe gari akayi taron sunan daya aje tarihi, omin gayyar da mama da Abba basuyi abikin yaransu ba, ita sukayi ataron sunan, inda yarinya taci sunan Khadija, mamar khausar din kenan data rasu tun tana yarinya, amman suna mata lakani da Sultana, Maryam da Ummie kam sunsha kyau, sosai suka sake da yan uwan mai jego tamakar daman kawayene, anan wata Lateefa ta nuna soyayyar kawancenta da Maryam da ummie din.

Laura da Safeena ko keyarsu ba'a gani ba, domin ita safeena tana taya Laura kishi ne, haka kuma tsawon lokacin da suka zo ba taje koda kofar dakin mai jegon ba balle ta mata Allah ya raya, da Mamah tayi mata magana ma, kamar ta zage ta, don rashon kunya ta mata sosai har tana fadin"ai kinsan Laura tana son Ahmad, don me zaki bada goyon bayan ya auri wata can daban, in banda rashin imani kuma kice wai naje na mata sannu da jiki ko ya kwanan jinjira?kenan bakya taya yar uwar mijinki kishi ita da yarta to nidai ina taya kawata kuma yar uwata kishi ehe, babu inda zani".



Alokacin Mamah kamar ta rife Safeena da duka, amman sai kawai takau dakai, domin ita macece mai gudun magana, tasan tanayin wani abun za'a ce saboda Mairoji take kin Safeena, dole ta sawa ranta hakuri ta bi yaran nata da addu'a.





Sati guda kenan da zuwansa amman kullum ya maida kansa direbanta shike kaita ya daukota, tun Safeena bata kula ba har tazo ta gane, ranar kam sunga ruwan hauka kwando kwando, don sai da Malik ya kwakkwada mata mari kafin ta nutsu.



   *RUGAR SAJE*



By Nusaiba Ayuba Suleiman



Wattpad@nusysa

IG@Nusaiba A.S.Sarkin zango.



    *FITTATU 18=ØÚÜ 2 0 2 1=Ø¥Ü*



–&

*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO=ØÚÜ*

```{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}```

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=106249334371950&substory_index=0&id=106248871038663&sfnsn=mo

         

            *œ&þ{{H.Q.W.A=ØÚÜ}}
'þ*



(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE.



_Deducated to my sweet Mamah=Ø
Þ_.



   Ina jin dadin comment dinki Mmnsadeeq, wannan rashin jituwa dake tsakaninki da Sakeena yai yawa alkur'an=ØÞga Addarmu yar bangar Saddiqu=Ø
Þ.



   _22_



Watansu daya da zuwa ya fara shirin komawa, sai dai yace kuma da Maryam zasu koma, da fari Mamah taso hanawa don gani take  babu abinda zata tsinta azamansu sai takura tunda duk sun girme mata, tasan kuma ayanda maryam din take da zurfin ciki ba lallai idan sun mata wani abun ba ta iya fada, Abbah ne tai magana dole yasa Mamah ta hakura ta fara mata shiri na musamman, ga bangaren Khausar da take tsumata da wasu kayayyaki, sannan Inna Ya kulo ma tazo garin, da kayayyakinta, haka suka sata agaba da gyararraki na ciki dana waje, wani abin ma idan aka bata, bata sha, sai ta faki idonsu ta boye idan ta samu sarari ta zubar.



   Ranar laraba ya kama washe gari zasu tafi, tana kichen ita da Mamah suna suyar cincin da tace tana son zata tafi dashi, shigowa yai da sallama, freezer ya bude ya dau goran ruwa ya juya zai fita, kamar ance ta dago karaf suka hada ido, alama yai mata akan ta taso ta biyo sa, make kafada tayi tana tura baki, gani haka yasa shi yin gyaran murya yace"Mamah akawo min wannan kayan fulawan ahadon da shayi da wani abun dai mara nauyi"yana gama fada ya fice yana mata kallon zan kama ki ne.



  Kallon Maryam din Mamah tayi tace"tashi to haka ki wanke hannunki ki hada mai abinda yake so, Allah ina kara tunasar dake ki yiwa mijinki biyayya kina kula da duk wani abu dayake so da wanda baya so, ina takaicin naga mace bata damu da sha'anin mijinta ba, walau bangaren cima, ko ban garen mu'amala, karki zama irin wadannan matan dan Allah dota, ki zamana ko kallonki yai kin fahinci mai yake mufi, yanzu kusan daya saura na rana amman ace tun karin safe, baki kuma kulawa da me mijiki ke bukata ba, ko yana dan sha'awar cin wani abun haka mara nauyi kamar yanda ya bukata, kema fa kin sani, dan kwallo ne, ko kadan basa rabo da ciyeciye, dan Allah ki kula kinji, bana son ina yawan shiga sabgarku ne kar aga wautata, amman yau kin sani dole nayi magana".



   Kanta yana kasa haka ta tashi ta hada mai duk abin data san yana so, ta dora shi saman tire sannan ta nugi bangarensu, dai dai lokacin Sakeena da Laura sun taho kenan, su sun ganta amman ita bata gansu ba dan hankalinta nakan magamnganun Mamah, hankadeta da akayi shi ya sata dawowa hankalinta, gaba daga kayan hannunta sun tarwatse akasa, hatta flaks din shayin ya fashe komai dai ya gama bajewa akan tyles, dago idon ta tayi ta kallesu da murmushi akan fuskarsu ta bude baki zatayi magana, aka rigata da fadi,

"Bacewa mutane da gani, kina tafe kai asama kamar na dan tayin rakuma, ba dole ki zubarwa mutum abinci ba, ke komai ba kyayi cikin kula".



   Sim sim ta wuce tana jin hawaye na cika mata idonta, ta wutsiyar ido ya kalli Sakeena yadda take wani kayataccen mirmushi, kai ya dauke ya na kallon bayan Maryma da take shiga corridor din dazai kaita dakin Mamah, da gani kasan kuka take, ajiyar zuciya ya sauke sannan ya kalli Laura cikin tsare gida yace" ki hada kayanki yau dinnan basai gobe ba, ki kumo Rugar Na-Ma'u, na baki awa daya ki gama duk wani shirinki ki tafi, idan na kuma shigowa na ganki tabbas zaki tafi da karyayyun kafafu, wawiya kawai ballagaza".



   Simsim itama ta wuce tana gunguni, tana fadin babu wanda ya isa korarta, dan tazo kenan sai dai azo batun aurenta da ya Ahmad, amman ita da Ruga sai ziyara idan tayi aure, dawo da kallonsa yai kan Sakeena data saki baki tana kallonsa, gyara tsaiwa yayi yace"me da meye aciki kwanukan da suka zube?".



   Kallon kayan dake yashe akasa tayi tana tabe baki tace "kamar hadin cowslow sai shawarma guda biyu, sai cincin da da ceck guda biyu shi ma, sai wannan shayin na cikin flask".



   Kai ya gyada yace " to irinsu nake son ki shiga kichen kimin nan da minti talatin, tun uwarki bata samu cikin babban danta ba, nake numfashi adoron kasa, dan haka da wayau na da hankali na,naga mai kika mata ai, dan haka kije ki min irinshi tunda kun zubar da wanda tamin idan kuma bakiyi ba, ki tabbata babu ke babu komawa spain, dadin dadawar ma, sati na sama zamu wuce London, idan kinson zuwa maza shiga kichen".



   Anan ya barta da sakakken baki tana mai kallon mamaki , wai daman zai iya mata haka akan wannan banzar, kwafa tayi sannan ta shigewarta da babu wani madafi da zata shiga yanzu, dan duk cikin abun daya lissafa mata babu wanda ta iya.





Shi kuwa Malik, dakin Mamah ya wuce, akan gado ya same ta tayi rub da ciki tana sakin ajiyar zuciya,da alama tayi kuka ta gaji, ahankali ya karasa, yadan rankwafa kanta kadan, jin dumun numfashi ya sata juyowa da sauri, dai dai shi kuma ya mata runfa kenan, kau dakai tayi jikinta na karkarwa, ganin haka ya sashi sakar mata nauyinsa gaba daya, kara ta saka tana sa hannuwanta tana tureshi, sai daya jigata ta sannan yadan daga kadan yana kallon idonta daya kuma tara kwalla, sai bakin data turo mai, tana son masa tsiwa.



Ido ya lumshe, sannan ahankali yace"watau ke gaki yar gwal ko, ba 'a isa a miki fada ba sai ki hau kuka, to me kike kallo har kika zubarmin da abinci bayan na fada miki yunwa nake ji".



Baki ta kuma turawa, tana son magana amman ta kasa sai jan numfashi da take, dan kadan-kadan yake sakar mata nauyinsa.

Kallon bakin ya kuma yi, sannan ya dan lashi lips dinsa yace"oh....na tuna, kallo na kikeyi sanda nake shigowa ko, ai nasan idan bani kika kalla ba babu yanda za'ayi kiyi bari haka kawai".



Sai lokacin ta samu damar magana don yadan daga ta kadan, cikin sakarci tace"ba ita ce ba ta ture ni ba, kai kuma kamin fada agabanta, kuma hakan raini zai ja mini fa".



Gira ya daga yace "au haba, su raini manya, to ai ni banga sanda ta ture ki dinba, nasan dai na shigo ne na kamaki kina kallo na".



Mutsu-mutsu ta fara jin yana jan zif din gaban rigarta,hannunsa ta rike tana masa kallon me zakamin, harararta yayi yace " ke dalla saken hannu, dazu da kika zubar da kayan nan naga wani cin cin ya fada rigarki, dauke sa zanyi kuma dan wllh raina ya biya, tunda wanda aka debon banci ba aka zubar".

Bata ankara ba har ya cire kusan rabin zif din, kusan rabin breast dinta na waje, yawu ya hadiya sannan yace "kema kina saka wannan rigar nonon ta kari ko, to bana son irin ta karki kuma sawa, ki na saka normal wadda ba zata miki ciko ba, banason irin wannan".



Ya karasa fada hannunsa na laluben inda rigar nonon take ya cire, numfashi taja tana wani tsillewa jin hannunsa akan nipple dinta, idonta ta zaro tana kallonsa tuni kwalla ta samu damar gangarowa, cikin.uryar kuka tace" ka bari dan Allah, wllh ni bana saka breziar, ban taba sawa ba, ka dena tabamin dan Allah".



Ta karasa fada tare da janye hannunsa daga kan kirjinta, sai lokacin ya ka ashe ya gama bararrajewa ma akanta, tashi yayi da sauri yana daure fuska, cikin tsare gida yace"to kin kyautawa kanki, na zata kema kina saka kayan ciko ne, kuma kinsan da haka amman kike wa mutane yawo babu hijabi, haka kike faman yawo gandar-gandar masu hidimar gidan duk suna kallon ki ko?kin kyauta, na kuma ganinki babu babban mayafi ko hijabi ranki sai ya baci".



Har ya mike kuma sai yai saurin komawa ya zauna yana sakin tsaki, shi kadai sai mita yake"aikin wofi kawai da alwalata na fito amman yanzu kin wani jazawa mutun kama ruwa da sake alwala, yarinya sai shegiyar jaraba, babu damar arabeta sai ta dorawa mutum aiki".



Tana j8nsa , amman dake hanyar tsira take nema sai bata masa magana ba, har ya gama masifarsa ya shiga bandakin Mamah ya gyara jikinsa sannan ya dauro alwala ya fice bai ko kuma kallon inda take ba, ita ma yana fita ta mike ta shiga bandakin, kama ruwa tayi sannan ta dauro alwala tazo tayi sallar azahar da take shirin wucewa.



Rikicinsa kuwan da Sakeena sai da Abbah yasa baki, sannan ya hakura da batun shiga kichen, amman ahakan yana kiyarsa yanda zai ci ubanta idan suka koma can.



Maryam kuwan da dare yai sai taki komawa bangarensu anan wajen mama tayi zaman ta tace nan zata kwana, itama mamahn bata hanata ba, amman kusan kwana sukayi suna hira, inda rabin ta duk jan hankali ne mamahn take mata akan rayiwar da zata shiga, da kuma karfafa mata gwuiwa, hadi da bata shawarwarin daya ddace.



Washe gari kuwa suka daga, inda ba haka Sakeena taso ba, domin tun acikin jirgin ta fara nuna halin, kasancewar Maryam nada tsoron hawa jirgi sai kujerarta ya zama kusa data Malik ne, don ma suna Vip ne, to da suka zauna sai Maryam din ta kwantar da kanta akan dantsen hannunsa, shi kuma yana dan shafa kan ahankali cike da kulawa, ganin haka yasa Sakeena ta nemi lallai Maryam sai ta tashi ta bata wajen, badan Malik ya mata jan ido ba da sai ta kunyata shi.





Koda suka isa, bangarensa nan Maryam ta sauka, shima kuwan Sakeena ta buga kasa tace bai isaba, ai ita ce uwar gida dole ita ke da damar zama abangarensa ba Maryam ba, to da yake ma yana shirye shiryen komawa London sai bai bi takanta ba, sabgogin gabansa ma sun ishesa, ganin hakan sai ta rasa me zatawa Maryam din don ta huce.



Tania, ita ce babbar kawarta ita ta nemi ta bata shawara akan hakan, itama dai ba tada shawarar data wuce su kashe Maryam din, ko su zuba mata ruwan batir, amman sai Sakeenan ta nuna bata gamsu da hakan ba, sai dai ta bar abun aranata akan duk randa K2 ya dawo daga tafiyar dayai zasu tattauna batun.





       *RUGAR SAJE*



By Nusaiba Ayuba Suleiman



Wattpad@nusysa

IG@Nusaiba A.S.Sarkin zango.



    *FITTATU 18=ØÚÜ 2 0 2 1=Ø¥Ü*



–&

*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO=ØÚÜ*

```{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}```

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=106249334371950&substory_index=0&id=106248871038663&sfnsn=mo

         

            *œ&þ{{H.Q.W.A=ØÚÜ}}
'þ*



(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE.



_Deducated to my sweet Mamah=Ø
Þ_.



  _23_

Cikin kwanan kadan ya gama musu komai, har proccessing na makarantar da Maryam zata fara sai daya mata, kwanan su hudu da zuwa k2 ya zo gidan lokacin Malik ya na Liberiya, shugaban kasar ya gayyacesu cin abincin dare.



    Sakeena kam taji dadin ganinsa, nan ta fada masa duk abunda ke damunta, da kuma kudurin data yanke, kai ya jinjina sannan yace"ko zan iya ganin yarinyar?".



   "Tana gidannan amman ba lallai ka ganta ba, dan kamar matar limami haka take kunshewa adaki, rabon dana ganta tun jiya da yamma, sai dai ka bari zuwa dare sai ayi duk abin daya kamata ayi, tunda Malik din ba yau zai dawo ba na sani sai gobe".



   Kai ya kuma gyadawa, sannan ya mata sallama ya tafi, bayan ya ajiye mata abun daya zo mata dashi amatsayin tsaraba.



   



   Duk wani abu da take da bukata, Malik ya ajiye mata, ba tada matsalar komai ga kayan da Mamah ta hada mata na kayan fulawa, sai ya zamana ba kasafai take futowa ba daga dakin, tunda ba abun da zata bukata, sai dai da Malik zai tafi ne ma ya shigo yake ce mata  idan zaman ya isheta tana iya fita, akwai direba zai kaita duk inda take so, amman kar takai dare.



   Bayan magriba kuwan ta gama shirinta ta fito, sai dai babu kowa agidan ayanda taji yayi tsit, tana fitowa kuwan taga direba, dau karta yayi ya zagaya da ita duk wuraren shan iska, ba ita ta dawo ba sai sha daya saura, agajiye ta shigo gidan, tana shiga daki ta wuce bandaki ta watsa ruwa tayi alwala sannan ta fito ta gabatar da sallar isha da kuma shafa'i da wutur, ledar data shigo da ita ta dauko, ta zauna akan sofa ta bude ta, pizza ne mai rai da lfy, sai tashin kamshi yake, bisimillah tayi ta fara ci tana lumshe ido, dan ita duk wani kayan kwadayi na dangin fulawa tana maraba dashi.



Sai data gama, ta wanko bakinta da hannunta sannan ta haura gadon tana addu'ar kwanciya bacci, cikin kankanin lokaci kuwa bacci yai awon gaba da ita, k2 da tun shigowarta yana maboyarsa sai yanzu ya samu damar fitowa yana sauke nannauyar ajiyar zuciya, gaba daya ta gama tafiya dashi, yanayin jikintama kadai idan ka yawaita kalla, sai iya sawa kaji ka gamsu, balle kuma ace an shiga jikinta, mi'ka yayi yana jin wani mahaukacin feeling na daukarsa, baki yadan lashe sannan ya fito da wayarsa yaiwa Sakeena flash8ng, minti biyu sai gata ta shigo dakin, kallon Maryam dake sharar baccin ta tayi, ta saki murmushin mugunta tana kara jin sabuwar tsanarta na kuma ninkuwa aranta.



Hannaun k2 ta kamo sai da suka zo falo sannan ta kira