Back to novel

Chapter 10 of 20

RUGAR SAJE Farashin Tsira by Nusaiba Ayuba

juna kamar ko yaushe, sannan Laura tace "ke labari da dumi dumin sa,  Maryam dai an daumra mata aure".

   Cike da son jin gulma ta danna hansfree tace " ke dan Annabi, wa ya jajibarwa kansa kuma?".

"Uhm...kedai  bari kawai Sakeena, ai ina fada miki zance acikin zance, wai inji magajiya, wato dai ashe yarinyar nan watsewarsu suke da Ya Saddiqu, sai rannan kwatsam aka kama su, shi ne fa aka ce ya aure ta shi kuma yace bazai daukarwa kansa ragowa ba, bayan ya gama saninta awaje, kememe dan bana Allahn nan yaki karbar auren yarinyar nan, to dai yanzu an daura auren amman sun rufe sunki fadan da wa aka hada, nan da sati biyu za suyi yinin biki su mikata ga wanda suka bawa".



   Numfashi Sakeena ta sauke tanajin wani sukuni na ratsata, ko banza yanzu ba tada fargabar kar Malik ya aurota, cikin halik ko in kula tace" can ta matse musu, na san wanda ya kwashe ma maybe irinta ne dan tasha, can dazu gada, su karata, ke yaushe ne naki bikin?".

   "Uhmmm....bari kawai ke dai, waccen shegiyar ta kankane komai, amman ina nan ina babban shiri akanta, wllh na rasa.ma yanda zanyi da ita, ko kadan Ya Ahmad baya tani sai ita, banda ma yanzu cikinta ya kusan shiga watan haihuwa,Mamah ta riketa,  da  fa dda ita yake tafiya wajen aikinsa, sai ya shafe kwanaki baizo ba, ni kam ai ina nan ina kallon abun daya isheni".



    Tsaki tayi tace" kema dai da sa kai a uku, ga maza nan rutut ki nemi wani mana sai lallai shi..."

  Tsaki Lauran taja tace "dalla can ana nuna miki Annabi kina runtse ido, wa nake dashi da yakai shi, ko ga kibar wannan maganar kawai, ya ake xiki ne banji kin fara wani motsi na samun karuwa ba".



  

Daga nan suka sauya zuwa wata hirar data shafe su, Malik da tun bayan fara wayar tata yaji komai da kunnensa, ransa ne yai masifar baci, watau ma Maryam din nasa aka aurawa wani, shiyasa ake so yaje kenan ayi bikin dashi, tsabar an maidashi sauna, tashi yayi ya koma dakinsa yana saka wasikar jaki, sosai yake jin bacin rai da wani tukuki yana tasomai.



Abin karin takaicin ma ashe ta maida kanta ballagaza, watau sheke ayarsu suke da wannan danta'addan, ahakan kuma da ya agama cin moruyar ganga sai yada kauronta, zama yayi abakin gado yana dafe kansa, ya gama yankewa ba zaije 9ja dinba, tunda sunyi gaban kansu miye nashi na sai yaje din, daga nan ma zai iya mata addua Allah ya bata zaman lfy ita da mijin nata, zuwan nasa kam ai baida amfani.



Tun daga lokacin ya tsiri yn tafiye tafiye, musmusamman idan basu da wasa sai yai kaura yabar garin ko yabar kasar, ahaka har ya rage sauran kwana daya tal afara bikin, dukda ba wanda ya kuma kiransa daga can don ko sun kirashi din iya karsu kawai gaisawa da tambayar halin da suke ciki, hakan ya kuma tunzurashi, ya kuma saddakarwa Maryam ta kufce masa har gaban abada.







+++

Ranar da zasu fara hidimar bikin haka aka yishi babu wani armashi tunda babu ango, ga ita Mairoji da take fama da zazzabi, washe gari sukayi bridelshower, ran asabar akayi yini kamar yanda al'adun bahaushe ya tanadtanadar, sai ranar ssannan Ahmad yaje can Hajun din, shi ya wakilci ango akayi duk abubuwanda ya dace ayi, sannan ya dauko amarya da yan rakiyarta suka juya zuwa Dutse.



Bangaren Mamah aka kaita, tana zaune tsakiyar su Ta-alhaji kawarta tun suna Rugar Saje, da kuma su Ummie, sai Fannah tacan Maid, kuka take kasa kasa, bawai kukan dako wacce mace takeyi ba idan an kaita gidan miji ba, ah ah ita nata kukan na bakin cikin an kawo ta dakin miji ne amman ba wanda take so ba, sai dai ankawo tane amatsayin matar kanin wanda zuciyarta take so, wanda dole ta kirasa da wan mijinta, kuma yayanta, da kyar aka lallabata tayi shiru sannan Mamah tasata agaba har bandaki tayi wanka, dujda har.lokacin jikin da ssaura, bakin gado ta zaunar da ita bayan ta mika mata kofin shayi sai magani, tace maza ta shanye ta samu ta kwanta.





Washe gari Mamah tayi nata yinin anan gida, a irin kaya da Abbay yai mata ta hade cikin wani yadi ja mai layi layi, sosai tayi wani sihirtaccen kyau, sai dare aka gama watsewa sai iya yan gida kawai, Mamah da kanta ta dangana da ita har bangaren Malik dake gidan, wanda akasakasake kawata shi aka gyara sai kamshin sabon fenti yake dana furniture, ban da kamshin turaren wuta hadin Maiduguri, kuka tasawa Mamahn ganin tana shirin ficewa ta riketa gam, zame hannunta tayi tana dariya tace "ke haba meye na kukan, ai ba ke kadai zaki na kwana ba, ga Ummie nan ga Fannah, suna nan dake har sanda yayan naku zai dawo, ki kwantar da hankalinki naga dai gida daya muke".



Da haka tta samu ta fice ta barta da su Ummie din.



++++



Sosai rayuwa take tafiyar musu don Abbah ya nema mata makaranta nan university of Dutse take zuwa, sannan ya dauka mata driver ya bata dukkan makullayen motocin Malik din yace duk wadda take son fita da ita basai ta na jiran abata makulli ba.



Watanta biyu da tarewa taji batun zuwan Malik abakin Ummie, itama taji ne suna waya da Mamah inda ta nuna masa bacin ranta nakin zuwan dayai lokacin da aka ce yazo din, inda taji yana sanar mata zaizo nan da sati biyu masu zuwa, baki Mairojin ta tabe ta ce" dama yai zamansa wllh, bana maraba dashi".



Duka Ummie ta dala mata akan cinya tana danne dariyarta tace "munafuka, kina nuna baki damu ba amman kusan kullun sai kin gama karewa hotonsa kallo kafin kiyi bacci, za kiyi bayani ne yana dawo wa zan gudu wajen Mamah, yanda yan bal suke da ci nasan haka halinsu yake na zungurar mace..." ta karasa tana dafe bakinta da dariya keson kufce mata, harara Maryam din ta galla mata tace "ai ni ba wallon wwani abun nake masa ba, kawai dai inason na fara jin tsanarsa ne, shiyasa nake kallonsa naga inda makusa take na kushe".



Dariyar dai Ummie take har ta kular da Mairojin ta tashi tabar mata wajen.



Kwanakin da suka biyo baya sosai Mamah take wa Maryam din gyaran jiki na musamman, fatarta kuwan har wani maiko maiko take yi, banda wani sanyayyen kamshi daya zaune mata, hatta da gashin kanta ma kanshi ne ke tashi, kwanan biyar ya rage zuwan sa suka tashi da alhinin nakudar da Khausar ta tashi dashi, asibiti suka rankaya gaba dayansu, bayan fama da gwagwarmayar da ta sha adakin da maza kewa mata barna Allah ya sauke ta lfy inda ta sumbulo yarta mace, wadda ta dauko kama da kyan Malik, jini ba wasa ba, kowa yayi mamakin kamar su da yarinyar.



Basu dawo gida ba sai dare, nan aka shiga kula da Khausar sosai, kasancewar Mamah ba tada ya mace sai take jin khausar di har cikin ranta, sosai take bata kulawar dako agaban nata iyayen take sai haka.

Ana sauran kwana biyu suna Malik ya dira da yamma, shi da Sakeena dayaiwa jan ido sanna ta biyo sa, abangaren Mamah suka yada zango, sai dare sannan suka nufi bangarensa, wanda ita Mairojo ma bata san da zuwansu ba.



_nifa bana wani abu waishi editing, dan haka kuyi hakuri da rubutu na_.





   *RUGAR SAJE*



By Nusaiba Ayuba Suleiman



Wattpad@nusysa

IG@Nusaiba A.S.Sarkin zango.



    *FITTATU 18=ØÚÜ 2 0 2 1=Ø¥Ü*



–&

*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO=ØÚÜ*

```{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}```

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=106249334371950&substory_index=0&id=106248871038663&sfnsn=mo

         

            *œ&þ{{H.Q.W.A=ØÚÜ}}
'þ*



(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE.



_Deducated to my sweet Mamah=Ø
Þ_.





```sakon ta'aziyya ga Mai-dambu, Allah ya jikan Baba yasa ya huta, tare da al'ummar musulmai```



   _20_

  Ba ta shigo bangarensu ba sai  dare, shi ma dan Mamah ta korata ne, tana tura baki haka ta tafi badan taso ba, tana shiga gabanta ya fadi, ko a ina taji wannan kamshi tasan tabbas ma'abocin sa yana kusa, wara idon tayi, sai dai bata ga komai,  ba, cikin sanda ta lallaba ta shige dakonta gashi Mamah yau ta hana yan tayata kwana zuwa.



    Har ta dora hannunta kan makunnin hasken dakin sai kuma ta fasa, tunda akwai hasken vantilation ko iya shi kadai yana dan haskowa ta window dinta, kayanta ta rage sannan ta shiga bandaki, mintuna kusan talatin sannan ta fito dan tun safe cikinta yadan baci, dole sai da tayi juye sannan tayi sauran uzurinta.

   Bata shafa mai ba doguwar riga kawai ta saka sai innar wear, sannan tayi shafa'i da wuturi ta dane gado, kara ta saka jin ta fada kan mutum, mikewa tayi tana shirin sakin wata karar akayi saurin rufe mata baki, sannan ahankali aka sakar mata rikitacciyar sumba agefen wuyan ta, jikinta ne ya dau rawa tuni hawaye ya fara gudun tsere akan fuskarta, sannan ahankali taji an fara mata magana,

"Matsoraciya kawai, tun shigowarki nake kallonki , amman dake mahauniya ce sai yanzu da kike neman illatani sannan zaki kula, kinsan me kika dannne min kuwa da kika fado?".



   Duk da tadau murya amman amatukar tsorace take, yaushe ya zo gidan, me ya kawo shi ma dakinta, jin ya ture ta daga jikinsa ne ya dawo da ita hanakalinta, kallonsa tayi atsorace, daga shi sai dan sweet pant da wata vest data kama shi sosai, kawar dakai tayi tana kudundunewa da bargo, duk da zafin da akeyi dan ita bata son sanyin ac, shiyasa bata kunnashi.



    Ko gama dai daita numfashita batayi ba taji ya kuma haurowa gadon, tashi tayi da sauri tana tura baki, bai kula ta ba sai ma kwanciyarsa dayai ya na sauke numfashi alamar kwanciyar tamai dadi, ta dau kusan awa tana zaune duk kuwan da barcin da ke damunta, tuni ta kula da yai barci amman ta kasa kwanciya dan atsorace take, tashi tayi ta koma kan sofa ta kwanta ko minti goma batai ba barci mai nauyi yai gaba da ita.



    Ahankali ya tashi bayan ya tabbatar tayi barci, kura mata ido yayi yana jin wani sukuni da farin ciki na ratsa shi, tun azahar da Ahmad ya fada masa ai Mairoji shi aka daurawa ba wani ba, yake jin kansa kamar yana shawagi ne asama, bai taba jin farin ciki irin nayau ba, shi yasa koda suka shigo bangarensu  sai ya duba dakin dayasan nata ne ya sauka anan, kuma atake ya yankewa kansa yau kwanan tane dan ya raba kwana.

   Sai dai wani bangarwn na zuciyarsa na kwabarsa da tunatar dashi wace yake aure, yarinyar data gama watsewarta atiti, wadda bata san kima da darajar kanta ba, tunip ransa ya baci, da sauri ya tashi daga gabanta yana kara daure fuska kamar tana ganinsa ne, gadon ya koma ya kwanta yana fatar bacci ya dauke sa, domin siffarta ce take mai gizo kamar ba yanzu ya gama ganin taba.



   Dai dai ana tada kabbara amasallaci na asuba ta tashi, kallon gadon tayi taga ba ya nan, maybe ko ya tafi masallaci ne, ta raya hakan aranta, tashi tayi ta dauro alwala, tayi nafilarta kafin tayi sallar asuba din, tana kan sallaya tana lazimi ya shigo, bai ko kalli inda take ba ya zare farar jallabiyar dake jikinsa ya haura saman gadon, tana ganin bakinsa yana motsawa da alama shima lazimin yake ko zikirin safiya, nade daddumar tayi ta koma kan sofa, ahankali tace "ina kwana,anzo lfy?".



   Adunkule ya amsa mata, yace " lau"sai amsar ta bata haushi, wai 'lau' kamar wani me ciwon baki, baki ta tabe tana maida kanta kan dan karamin filon dake kan sofa din, wani barcin ta kuma komawa, don ranan batada shiga aji sai biaèyu na rana.



Barci tasha sosai, sai wajen goma ta tashi, wanka tayi ta shiry cikin wani lace doguwar riga, sai hijabi data sa dan karami daya tsaya iya cikinta, cikin gida ta shiga kai tsaye don ta saba acan take cin abincin ta, bata taba yin girki ba anan bangarenta, Mamah ta tarar tana bawa Marka mai aikinsu bayanin 6anda za'ayi kunun kanwa na ranar, da kuma gidajen da ba'a bayar ba za'a mika musu.

Bayan ta gaida ta ne ta nufi dakin Mamahn da ta daukarwa kanta gyara shi kullum da safe, tana ygarawa ne, ya shigo da sallama kallonta yayi yai saurin dauke kai, don shigar ta fito da ita yanda yake son ganin matarsa,

"Ki hada min abinci mai dan nauyi, kuma karki batamin lokaci".

Kallon takaici ta masa sannan taci gaba da aikin ta, ta dauko wasu kaya zata sakasu acikin sif, sai da tazo kusa dashi yasa mata kafa, gaba daya ta fado kansa, ai tuni yayi mata kyakkyawan masauki ajikinsa yana shakar dadda'dan kamshin dake tashi ajikinta, lumshe ido yayi yana mata kallon kasa kasa, ita kuwan banda kokarin tashi babu abinda take, so take ta mike, don Mamah na iya shigowa koda yaushe.

'dalar mata duwainis yayi yana dan matsasu, wani laushi yaji kamar ta saka burodi, ahankali ya kuma matsawa dai dai lokacin Mamah ta shigo dan ta tabbara zuwa yanzu Maryam din ta gama gyaran daki.

" dallah can dagani, kin wani danne mutum kamar bakya gani, kina tafe kai asama kamar wata bazawar rakuma, dagani ni ana ganinki finge finge nan sai dan karen nauyi".



Tashi tayi tana tura baki tace " dadin abin kai ka samin kafa na fadi, kuma ai da saninka ka rike ni na kasa tashi, yanzu da Mamah ta shigo ta ganni kuma fa, wanne kallo kake son tayi min, nidai kam Allah ya tsare ni kuma hada hanya dakai ma wllh....".



Gyaran murya Mamah tayi sannan ta karasa shigowa tace "ah ah....uwata har yanzu baki gama gyaran bane, baki karya ba fa, wannan lalacin naki yana son yaja miki matsala fa da cikinki, ko kadan bakyason bashi hakkinsa na abinci ko".



" mamah, faduwa fa nayi, kuma ni dai gaskiya kiyi magana idan ina gyaran daki adena shigomin, kuma ban yarda bayan na gama ba ashigo dan kar abata min".

Murmushi kawai mamah tayi tace "kiyi sauri ki sauko, kinsan dai yau akwai ayyuka agidannan, gobe suna, dan ma wasu abubuwan aikinsa muka bayar da abun ya hade mana ai".



Shigowar Sakeena yasa Mamah dakatawa da maganarta, gaisuwa tayi wa mamah irinta yaran turawa da taga sunayi, sannan ta kalli sashen da Ya Malik yake daya maida kansa kan waya, tace" My....ya zaka taho nan ka barni ni kadai kasan kuma fa kamin laifi don jiya baka kwana adaki na ba, ina kaje daga zuwanmu zaka tsiri wasu halayen daban, gaskiya nidai bazan dau haka ba".



Kallon Maryam tayi tadan mata murmushi tace"ah ah, kaga amare, mijinnaki har yanzu bai ]tariyar taki bane, naganki agida ko kuma dai kin gintse auren, tunda naga zaman wajoko yafi karbarki, uhmm....to Allah ya kyauta, My.... pls taso mu koma part din mu".



Takaici da haushinta ne ya cika sa, ji yake kamar ya tashi ya shake mata wuya, kai ko kalle ta ba, ya kuma gyara kwanciyarsa akan gadon Mamah, ita kam Mamah tun data ji Sakeena ta fara sakin zance, tayi waje domin zataji abinda bai mata ba, idan kuma tayi magana za'a ga kamar ta shigarwa yar wanta ne.



Itama Maryam din bata ko bi takan Sakeenar ba tayi ficewarta, don sha day saura tasan kuma yan ball basa wasa da cikinsu, dole ta shiga kichen don ta sama masa abinda zai ci.





   *RUGAR SAJE*



By Nusaiba Ayuba Suleiman



Wattpad@nusysa

IG@Nusaiba A.S.Sarkin zango.



    *FITTATU 18=ØÚÜ 2 0 2 1=Ø¥Ü*



–&

*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO=ØÚÜ*

```{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}```

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=106249334371950&substory_index=0&id=106248871038663&sfnsn=mo

         

            *œ&þ{{H.Q.W.A=ØÚÜ}}
'þ*



(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE.



_Deducated to my sweet Mamah=Ø
Þ_.



*Alhamdulillah!Alhamdulillah!!Alhamulillah!!!.....na gode sosai*.



  _21_



   Tana fita ya banka mata harara yace"hankalinki ya kwanta ko, kinyi abinda kika saba, ke dai kam ban san irinki ba wllh, ko kadan kamun kai yayi miki karanci balle wata aba kunya irin ta diya mace, mwts.....".



    Fita yai daga dakin, yana karajin tsanarta, ita kuwa binsa tayi da kallo tanason gano inda tayi laifi, kusan mintuna biyu ta shafe atsaye a hasashenta dai bata gano wani abun magana da tayi ba, kafada ta dage ta tabe baki,sannan ta fice itama tana kananun mita, "haba mutum kamar ba mazaunin kasar waje ba, sai dan karen takura kai da rayuwar rashin yanci"... Karar wayarta ne ya ankarar da ita, tana dubawa taga k2 ne, tuni ta nufi bangarensu tana amsawa, kana kallonta kasan tana cikin fari  ciki ba kadanba kuwa.



     Maryam kam, tana shiga kichen ta fara tunanin abinda zata masa, dubawa tayi taga akwa8 garin alabo, nan ta dora ruwan ta, sannan ta fara kokarin hada miya, cikin abinda baifi awa da yan mintuna ba ta hada masa tuwon alabo da miyar ogbono, sai papaya juice data hada dan wannan kam Abbah yana son shansa sosai.

   Wajen sha biyu da wani abun ta gama jera komai, agurguje ta koma bangarensu tayi wanka ta shirya ta dau duk abin data san zata bukata sannan ta rufe bangarenta ta nufi bangaernsu Khausar, tana shiga dakin ta balla mata harara kuwan tace" tu  safe me kike sai yanzu zaki lekomu, to ai babyn naki tayi fushi dake".



   Kai ta sunkuyar tana murmushi don ga yan uwan Khausar din sunzo tun safe tun da wasu kwana zasuyi, ga kuma Ya Ahmad daya shigo suna gaisawa da yan uwan matar tasa, karasawa tayi kusa da Khausar d8n ta dauki babyn, tana kallo ta, kummun kamar sabunta soyayyar yarinyar ake mata azuciyar ta, sai da ta bari Ya Ahmad ya fita, sannan ta kallin Khausar cikin kasa da murya tace"Aunty wancen mitumin fa yazo shida matarsa".



  Murmushi