Follow us on social media

Showing 51001 words to 54000 words out of 69832 words

Chapter 18 - Sanyi da Zafi Complete Hausa Novel by M Shakur

M Shakur   

14 Nov 2025

1407


sick! Anything daya shafeki affects her greatly, akanme bazakiyi hakuri ba just for her safety and
wellbeing huhh? And kince kinason Maman ki? Your are just a terrible selfish daughter wacce ta
damu da ego nata not her mother” shima yayi maganan idanunsa na ja Mama kawai kallonsu
take bata tabajin tanason Riyad kaman yanda taji tana sonshi ba yau, cikin fushi yace “your
Mom nada BP very high BP, kwanciyan hankali takeso but kullum cikin tashin hankali take
sabida ke! Kullum fitinan ta kike da fitinu daban daban do you want to kill her?” Daidainan

hawaye ya zubo sharr daga idanunta da sauri ta dauke kanta tasa bayan hannu ta share,
cikeda fada yace “I saw your Mom at the middle of titi bamatasan metakeyi ba she was
panicking calling your name, yarinyana! Y’ata, da kinfito daga police station kinga ta mutu fa?”
Takawa yayi zuwa inda take facing ya tsaya chak agabanta adake hakan yasa ta kalleshi da
rinannun idanunta ya nuna mata yatsu cikeda wulakanci yace “take this as your last and final
warning, idan kika kara troubling Mama zanzo I will take her away from you na kaita inda za’ayi
cherishing nata forever, sannan abata peace of mind data rasa daga wajenki, I dare you ki kara
trying wani nonsense hali dazai tadama Maman ki hankali saina sabamiki you selfish egotistic
girl!!” Yana maganan yajuya zuwa inda Mama take a zaure cikeda so yace “muje Mama” juyo da
kanta tayi ta kallesu abunda taji tuntuni yana wuyanta kawai taji yazo mata baki da sauri tajuya
tashiga daki tawuce uwardaka sai kuka taji kawai ta tsani Riyad, kishi yakamata yanda Mama
kaman tafisonshi sama da ita, he’s making her look like a bad daughter.

Zaunar da Mama yayi akan tabarma sai ya zauna a gefenta yace “Mama kidena damuwa kinji
she’s fine babu abinda yasameta, itakuma Matan zansa anemota she will pay for abinda ta
muku” dasauri Mama ta girgizamai kai tace “Riyad tunda ka karbomin Rashida kabar mutanen
nan da halinsu duk inda kake tunani sun wuce haka I don’t want to involve you a matsalanmu
this people are terrible and very powerful banso sumaka wani abu, kamin alkawari bazakasa
anemota ba, kabarta da halinta, karma ka koma police station din, bawai koda yaushe take
damunmu ba, rabonta da gidan nan kusan 5yrs ago sai yau datazo maybe sai nan da another
5yrs kuma zata kara zuwa, banson wani tashin hankalin banson damuwa, banda ma karfin
zuwa police station bada statement, haka kuma banso Rashida taje police station wazai aureta?
It will ruin her life? Cell din nan kadai yanzu ma yayi ruining life nata yan anguwan nan babu
inda bazasukai labarin ba, I’m tired of all this, I keep causing pain arayuwanta, nice darkness na
rayuwanta, nasan Rashida bataji she’s stubborn but she became like this sabida ni, no body
wants to be friends da ita, no body wants to marry her, koyaya wani yazo nemanta Sheri da
gaskiya sai yan layin nan sun tara sun fada akanta yanzu kuma dataje cell we are ruin gabaki
daya” Mama ta share kwallan daya zubomata saikuma tadaga kai ta kalli Riyad da fuskanshi
yayi kaman zaiyi kuka tace “Riyad kamin komi arayuwan nan wanda har dan uwana na jini
bemin ba, thank you for everything, thank you for saving my daughter’s life, nagode Riyad kaji,
but don’t involve kanka in our personal family issues is not worth it, babu amfanin shiga 23yrs of
matsala kana shiga zata dawo sabuwa I hope you understand”? Shiru yayi sai chan ya
gyadama Mama kai yace “I understand Mama nabar case din but duk randa tasake zuwa I
won’t spare her” murmushi Mama tamai tace “tashi kaje gida kaima ka huta gobe salla, kasha
ruwa Allah maka Albarka” wlh har cikin ranshi he’s feeling very attached to Mama kaman karya
barta ahaka amman yadaure ledan Pharmacy dake aljihunshi yaciro yabata yace “gashi Mama
na kafanta ne” yayi maganan yana tashi yace “saida safe Mama” kallonshi kawai Mama take
cikeda kauna tace “saida safe Riyad ayi salla lafiya” sannan takalli ledan pharmacy din tana
tuna yanda yama Rashida fada yanzun nan saikuma tai murmushi.


Gyara zama Mama tayi tai shiru ita kadai awajen Allah kadai yasan tunani tunanin metake bini
bini tasa hannu ta share hawayenta dayake zubomata, ruwan dabatasha kenan ba, har wajen

12 na dare ita kadai, sannan ta tashi da kyar tawuce tayo alwala kanta kaman zai cire tashiga
daki tadauki pure water tasha sannan tahau dadduma azaune tai sallan tana idarwa tashiga
uwardaka akasa taga Rashida na bacci ko hijabi bata cireba tsabagen fitina, zama tayi wajen ta
yaye skirt na jikinta tadauki ledan ta ciro man shafawan daya siyo Mama tai shiru tana kallo
saikuma ta kalli fuskan Rashidan ahankali tace “stop this madness and see Riyad Rashida, is
because you’re hurt abin yakara batamai rai yake miki fada not just sabida ni kadai” dan
murmushi kadan Mama tayi tace “he’s romantic” saikuma takai hannunta saman bakinta kaman
mainin kunya tace “ke Zainabu” budewa tayi ta lakato ta shafa mata maganin a kafafunta
sannan ta ijiye maganin saikuma tai tagumi tana kallonta addu’a kawai take Allah yarage mata
zafin zuciya da yawan fushi din nan kar watarana fushi yasa tai kisan kai yanda ta watsar da
matan nan biyu dazu ga jini a goshinsu Mama ta girgiza ainun batasan Rashida tayi nisa
hakaba.

Har asuba tayi Mama bata kulle idanu da sunan bacci ba.


Ahankali tabude idanunta jin an tabata ganin Mama sanye da hijabi tai alwala yasa ta tashi
zaune da sauri ahankali tace “Mama” kallonta Mama tayi saitai shiru bata amsaba kaman irin da
abin ta kwana hakan yasa tafashe da kuka mai karfi tace “Mama dan Allah kiyakuri ki yafemin
bazan kara miki rashin ji ba, kome kikace nayi zanyi, Mama everything is my fault, danaji
maganan ki dakikace nabari nabarsu munshiga dakin da duk haka bai faru ba, Mama da mota
ya kadeki dame zan gayama Allah”? Yanda take kuka wlh saita baka tausayi Mama taso yau ta
shareta Amman saitaji bazata iyaba saita zauna tace “kimin shiru” tsagaita kukan tayi tana
kallon Mama da rinannun idanunta, ahankali Mama tace “yawan fushi nasa kai abu da dama
dazakai nadama Doctor” cikin raunin murya tace “Mama u hate that woman, I hate mijinta, I
hate entire family nasu, those people made you suffer all your life har yanzu kuma basu
barkıba” Mama na kallonta tace “idan zaki bimin hakki na ne then kiyi focusing a school, ki
gama school ki zama wani abu, ki nuna musu cewa Mamanki dasuka wulakanta ta haifoki diya
me albarka me goshi, ki zama Dr tukunna and cure me kinji kidena fada da mutane akaina
focus on goal naki nan gaba na warke no body can troll me right”? Gyadama Mama kai tayi
Mama tace “bansan ko zamuyi rayuwa tare har karshe ba babu wanda yasan gobe ke babu
wanda yasan anjima ma, idan bana raye kikai wani abu who will protect you and stand by you?
Ayau dudda banda wani abu but at least I use strength dina na shiga gari ina neman wanda zai
taimakeni ya tsayama diyata but randa bananan fa? Who will fight for you and stand by you?
Lokaci yayi dazaki bar halin nan, ke kadai gareni kene komi nawa if something happens to you I
die, jiya I was so scared…..” saikuma tafashe da kuka dayasa Rashida ta rungume Mamanta da
gudu tace “Mama it’s okay bazan kara ba kinji, I’m here now I’m fine kinga kafan ma naji ya
warke tass” ta shilla kafan sama Mama tace “maganin da Riyad ya siyamiki ne” haderai tayi da
sauri tace “Mama wlh na tsaneshi baida kirki niyake gayama zai rabaki dani yana kirana selfish
daughter” ahankali Mama tace “he did the right thing, kuma kika dameni zan bishi dagaske,
Allah yamai albarka daya miki fada, naji dadi da akwai wanda zai iya miki fada haka kiyi shiru
dan gani kike kaman kinfi karfin kowa” tashi tayi sabida bataso tace wani abu tasake batama
Mama rai kawai tawuce tafita.

Alwala tayo sai yanzu ma ta Tuna ki ruwa batasha ba jiya to waka yasha? Har Mama ma
batasha ba Tana salla tafita tea tahada musu sukasha sannan takaima Mama ruwan wanka
tadawo tadawo ta gyara gidan ciki da waje tsaf Mama tace “zoki wanka karmu rasa sallan idi
idan muka dawo mayi girki”. Wanka awuce tayo tadawo atampanta na salla data karbo fara wajen dinki ta warware skirt da
riga ne blue pink atampa ne tasaka da sabon bra da pant tayi kyau sosai dudda batai lalle ba
daman jiya sukace zasuyi but Allah bai nufa ba, ta daura dan kwali Mama tace “zauna kisa
kwalli ki shafa jan baki kodan darajan yau salla” batai musu ba tazauna tajawo basket na kayan
kwalliya tadauki kwalli tasaka tadau wani pink tsohon jan bakinta ta shafa ta gyara gashinta
wanda shi ta wanke abayi yanzu da safen nan ta shafa mai ta taje tai parking sannan ta daura
dan kwali ta fesa turare ta tashi sai Mama dake kokarin sa hijabi tabita da kallo batasan lokacin
datace “tubarkallah Allah ubangiji ya nunamin aurenki haka kici gayu kısa kayan amare” turo
baki tayi taki amsawa tadauki pink hijabin data dinko na salla tasaka ta dauki dadduman su da
yar wayanta suka fito rufe gidan sukayi da kafa sukaje masallacin ana salla ana kaiwa sujud
Mama tashiga rokon Allah yabama Rashida mijin dazai sota ya tsaya mata yakuma kula da ita,
sallamewa akayi suka wuce kasuwa kaji guda biyu suka sayo da kayan Miya da fulawa dasu
butter sannan suka shigo keke suka tafi gida suna dawowa ta shiga kiciniyar hada gawayi dan
daura abinci ganin gawayinsu saura kadan gashi tasa abinci a wuta yasa tarike kudi a hannu
tawuce zaure dan neman yaro ta aika makotansu yakawo mata gawayi, tana sakai awaje karaf
suka hada ido da Riyad daya bude kofa yafito daga cikin mota yana sanye da manyan kaya da
babban riga da hula bugawa kirjinta yayi sabida yanda yayi kyau na bala’i, sai kawai ta tsaya
chak ita takasa komawa ciki ita takasa motsi ita takasa daina kallonshi, har saida shi yadauke
kanshi daga kallonta akufule yace “kifito yan duniya suga kwalliyan sallan da kyau!” Runtse
idanu yayi dan baisan ya akayi maganan tafito daga bakinshi ba, saikuma yahade giran sama
da kasa yajuyo yamata wani irin kallon da kawai taji tajuya da sauri takoma cikin gida kirjinta na
bugawa dim dim dim chan sai ga sallaman yaro yashigo da kwalin kaji yace “gashi wai inji Riyad
aba Mama” afadace Rashida tace “Kai maidamai kace batanan” yaron yace “ai yashiga mota
yatafi” ranta taji yabaci daga daki Mama tace “ijiye zo ga tukuici” dasauri yaron ya nuna new 1k
note dake hannunshi yace “ai yabani dubu daya” yajuya yafita abinshi, hijabi Rashida ta dauka
tasaka tafita ganin bayanan yasa ta shiga makota tasayo gawayi tana dawowa taga Mama
tacire just 3 acikin kajin da an gyara but ba’a yayyanka ba tace “dauka sauran kikai gidan Baba
Liman kice kawo mana akayi karsuki karba” batai musu ba ta dauka tawuce takai a zaure
tahadu da Liman yace “jiya naje kauye saida nadawo naji abinda yafaru Allah kiyaye gaba ki
gayama Mamanki zan shigo anjima da yamma” gyadamai kai tayi tawuce ta koma gida
lafiyayyen girki tayi tai dambun naman kaza ta soya some tai pepper chicken da some, tai jellof
rice tai cincin around 4 tagama komi ta shiga daki ganin Mama duk bata wani cicciba yasa tace
“Mama baki ciba” ahankali Mama tace “kaina kedan ciwo anjima ya sauka zan sha” kallon
Mama tayi saikuma ta zauna kusada ita tace “Mama kedai sabida ina chan ina aiki ne yasa
bakiciba, bude bakinki kiga” ta deba rice din takai bakinta dan murmushi Mama tayi tabude ta
karba just to make her smile ta yarda taci amman ko taste bataji na abincin ba.
Har isha’i hira sukeyi around 9 tai bacci awajen Mama tabita da kallo sannan ta lallaba ta mike
tana dafa bango kujera ta dauka da buta tawuce chan bakin makwarara amai ta kwara sai ijiyan

zuciya takeyi ta wanke fuska tadawo daki kafafunta ta kalla da tun dazu da rana sai zugi suke
mata gashi ta lura sunata kumbura, yanzu ma sun karu sai kawai ta zauna tai tagumi tana
kallon Rashida damuwa da fargabanta data shigane yasa kawai taji jikinta yanaso ya rikice
haryakai ga abinci ma bataso, tunani take, takasa manta maganan Jummai, dudda tahana
Riyad karyay involving kansa a case din tasan yanda aka ciro Rasheedan nan that woman will
find a way ta cutar da Rashida Alkawari ne wannan! She’s just scared for yarta, idan tafita
school aka dauketa fa? Idan aka halakata fa? Idan tasa akama Rashida wani abu fa? Wat if she
set Rashida up yanzu ta yanda zata tura mata yarinya prison inda ko Riyad bazai iya cirota ba,
abinda ke kara firgitata is zuciyan Rashida just like yanda tazo jiya ta takali Rashida and she fell
for it still haka zata karayi Rashida kuma ba hakuri taje tai wani abu shikenan akamata akai
prison with concrete evidence. Yaya zatai protecting Rashida? Kodai su saida gidan su koma
kauyensu dudda Kawu ya koreta ada dasuka je? But makarantan Rashida fa, itafa asibiti fa,
auren Rashida fa? Riyad fa? Batama Rashida kwadayi tai auren kauye, tanaso diyarta tazama
wata babba aduniya, but idan matan nan ta turo maza suka dauke Rashida sukai amfani da
itafa suka lalata mata rayuwa tunda dai burinta na police station bai yuwuba, tayaya zata kare
yarta? Dudda Rashida akwai karfi akwai zuciya but maza maza ne! Idan akai kidanapping
Rashida yanzu yaya zatayi? Tunani daban daban take sai kawai jikinta yasake rikicewa har aka
kira asuba yau takasa tashi tana wajen zaune tana kallon yarta,har Rashida ta farka da kanta
tabude ido taga Mama murmushi tayi tai mika ta tashi tace “Mama baki tadani ba sabida ba aiki
ko” gari yawaye Mama banyi salla ba”.
[5/18, 10:18 PM] +234 708 918 4042: SANYI DA ZAFI


✍M SHAKUR


EPISODE 2️⃣2️⃣


M SHAKUR INTIMACY CLASS NA MATAN AURE
M SHAKUR INTIMACY CLASS MUN FARA LECTURES FROM SCRATCH SEE I TEACH MY
STUDENT REAL KNOWLEDGE.

SABIDA CLASS DIN NA SHEKARA GUDA CUR NE MUN FARA LECTURES FROM SCRATCH
DAGA FARKO.
AMARE CAN JOIN THE CLASS ALSO.
YAU MUNYI MAGANA KAN SEX DA CLASSIFICATION OF SEX!

TRUST ME YOU CAN NEVER REGRET JOINING CLASS DINA I TEACH AND WE HAVE FUN
DINA STUDENT DINA WHILE LEARNING.

JOIN US TODAY WITH JUST 5k FOR ENTIRE SHEKARA. TELEGRAM CLASS NE KIKA
SHIGA ZAKIGA ALL ABUNDA NA KOYA, COME LEMME TRAIN YOU KI XAMA MATAN

NOVEL A IYA S*X

FOR THOSE DAKE TUNANI ISKANCI AKE KOYARWA A CLASS DIN YOU ARE WRONG.

A INTIMACY CLASS I TEACH SEX EDUCATION HOW TO KNOW YANDA DA ABUBUWAN
DA AKEMA MIJI IN SEX LIFE NAKU❤️

I WILL STILL TEACH A PORTION NA KISSA❤️

AKWAI PROGRAM CALL TALK AND HEAL WATO KIYI MAGANA KI WARKE! MEMBERS
SHARE MATSALOLINSU KO A GROUP KOTA PRIVATE MUBAKI SHAWARWARI.

JOIN NOW!! NOBODY IN YOUR HOUSE ZAI IYA ZAUNAR DAKE YA KOYA MIKI ALL THIS

PAY FOR YOUR NEWLY AMARYA DAUGHTER OR SISTER

5K FOR SHEKARA DAYA GABAKI DAYA❤️

SO MANY OF YOU BAKU IYA KOMI BA SAI GULMA DA ZAGINA

YOUR HUSBAND NAJIN HAUSHINKI CUS YOU ARE TRASH A BEDROOM AKUMA IYA
KISSA

MY DEAR DROP THE HATE AND COME AND LEARN HOW TO BE A BADDIE AWAJEN
OGA

CHAT ME UP NOW AND JOIN THIS CLASS..
+2347012181461

Dasauri ta tashi tafice alwala tayo tashigo agurguje tasa hijabi ta tada salla tana sallamewa
daganan kan daduman ta hango kafan Mama yanda suka kumbura suntum dawani irin sauri ta
taso tazo wajen tace “innalillahi” dan yatsa tasa ya nitse akafan yanda jikin Rashida yahau rawa
saida ta tsorata tace “Ma…..m” tama kasa magana tsabagen yanda zuciyanta ke bugawa
saikuma ta juya a haukace zata fita daga dakin hijabin dake jikinta Mama takama hakan yasa
da sauri tajuyo saikuma ta duka, ahankali Mama da bakinta baya motsi sosai tace “kaini nai
fitsari nai alwala nai salla” gyadamata kai Rashida tayi da sauri tace “to Mama” tawuce tafita
takai ruwa bayinsu sannan tadawo daukan Mama tayi ta dagata Mama ta tashi kafan natama
nitsewa yake dasauri Rashida ta zaunar da ita tace “Mama tsaya nakawo po kiyi fitsarin adaki
namiki alwala” ta zaunar da ita tacire hijabin ta ijiye tafice taje chan hanyan bayi ta dauko po ta
wanke tadawo dakin da taimakonta Mama tayi tai tsarki tadauko tafito tadawo ta goge wajen
tass sannan tamata alwala ta daura ta kan dadduma dantai salla hannunta Mama takama
tamata murmushi tace “relax babu abinda zai sameni daga hannunki inajin yanda zuciyanki ke
bugawa” kallonta Rashida tayi idanunta sun cika da hawaye baki tabude zatai magana saita

kasa tafashe da kuka tace “Mama wlh ina sonki Mama, Mama kene rayuwana gabaki daya
Mama kiyakuri kiji sauki I know damuwana yasa BP ki yatashi bare naje nakira Musa yaron
Baba Liman ya kaimu asibiti, Mama kiyafemin wlh wlh wlh bazan kara saki magana ba, Mama
kina cewa nabari nabari kinji Mama wlh na rantse da Allah” dayan hannunta Mama takai saman
fuskanta ta goge hawayen dasuka zubo ahankali Mama tace “come” matso da fuskanta tayi kiss
Mama tamata a goshi muryanta chan kasa tace “I love you Rashida remember this always konai
fushi dake bahar zuciyata bane kinji, stop crying I will be fine muje asibitin jeki kira Musa” tai
maganan tana kara goge mata fuskan tass tashi Rashida tayi tadauki hijabinta tafice daga
gidan, gidan Baba Liman tawuce a kofar gidama taganshi ganinta yasa kafin tamayi magana
yace “lafiya?” Ahankali tace “Musa nazo kira yakaimu asibiti jikin Mama yatashi” ahankali Baba
Liman yace “Subhanallahi Allah yabata lpy jeki kimtsa zan biyoshi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login