Chapter 10 of 44
Mazan Ko Matan Complete Hausa Complete Hausa Novel by M Shakur
maganan yabawa babanshi waya yatafi bayinshi cire wayan Nura yayi daga Speaker yakai
kunnenshi yadan lumshe idanu yace “nikuma mezan samu nida nafi kowa yin hakuri”? Dan
murmushi Ummi tayi cikin wata narkakkiyan murya tace “barka da safiya Baban Aman da
Amalily mijin Ummi kuma, ina kwana My Noor” wlh ko baitabajin sanyin dayakeji irin wannan
dayakeji ba da gaisuwan nan datamai sai kawai yaji kanshi na kumbura, ahankali yace
“Alhamdulillah ya darenki? Yasu Gwaggo? Meya sami wayanki jiya akashe” “Kowa lafiya lau, ba
chaji ne, ya jikin Hajiya kuma yau zakuje asibiti?” Gyadamata kai yayi yace “eh zanje nakaita
taga Dr” murmushi tayi tace “tom bari na barka kaduba Amal nasan wasa da ruwa take yanzu
haka” dudda baiso ba haka yace “to zan kiraki anjima, kema kije kiyi breakfast, agaida mutanen
gida” to katse wayan yayi yatashi yawuce bayin Amal shiyama yaran wanka ya shiryasu
yadauki akwatin su yazuba musu kaya aciki komi dasuke bukata, yajawo suka fito falo Hadiza
na zaune afalo taci uban gayu tasaka hill takada ma kanta tea tanaci da bread kadai anan kan
kujera ganinsu duka da akwati yasa tace “ina zaka kaisu naga akwatinan su”? Batare daya
kalleta ba yace “inda za’a kulamin dasu tunda bakida lokacin su” kofa yayi tabisu da kallo yaron
ko kallonta basuyi ba, saikuma ta tabe baki ita adadinta ma atleast yau zatai zamanta ashigo
without tunani su, amota ya lodasu straight gidan Baffan shi yayi dan Hajiya tacema yakawo su
nan dan da ita ya tsaya yayi magana awaje kafin ya shigo gidan, akwai kananun yara agidan,
anan sukaci abinci aka zuba musu abinci a lunch bag nasu dakanshi yakaisu makaranta
sannan yabada addres na gidan kan anan zaa dinga zuwa daukansu sannan yadawo yakai
Hajiya hospital.
***
Kusan 2min Meena tayi adakin da Ummi take zaune ga roban farfesun zabo agabanta bama ta
taba ba tayi nisa sosai tana tunani, dan ijiyan zuciya Meena tasauke ta duka ahankali ta ijiye
kofin madaran shanu mai zafi dake dauke da magani da Gwaggo tabata takawoma Ummi ta
ijiye agabanta sannan ta taba Ummi tace “Ummi” firgigit Ummi takalleta tace “Na’am sorry
banjikibane Meena” Meena dake kallonta tace “tunanin me kikeyi haka Ummi? Kinsan sau nawa
ina kiran sunanki baki jiba tunanin me kikeyi haka?” Dan shiru Ummi tayi takasa magana hakan
yasa Meena tazauna da kyau agabanta tana kallonta tace “meke damunki Ummi?” Yanda
Meena ta tsareta da idanu yasa ahankali tace “Meena bansan yaya zan kalli Anty ba, bansan
yaya duniya zata kalleni ba nazo aiki na aurema mata miji, kawai jinayi banajin dadin dan
kaman nayi cin amana ne, wani kalan rashin jin dadi nakeji azuciyana da damuwa dadai wani
iri” ahankali Meena tace “shi ake kira da guilt” ahankali Ummi tace “inajin shi guilt din azuciyana
sosai wlh” ganin yanda Ummi tayi yasa ahankali Meena takama hannunta tace “Ummi tsaya kiji
abu na farko danake so nafada miki shine Matar mutum kabarinsa, inhar Allah yarubuta wane
ko wance matarka ce saika aureta ko ana k’ak’a” hannunta Meena tasaki tace “nasan yanda
za’a kalli abin amman bakida laifin komi a case din nan” dan shiru Meena tayi saikuma ta nisa
tace “Ummi kinga Yaya Nura bantaba ganin namiji Mai kirki da bala’in hakuri da rashin magana
irinshi ba, tun yana yaro haka yake, baida hayaniya, baida rigima, baida fada, dukanmu
kanninshi mata ne dukanmu mun taso shike kula da mu, ya wanke mana kaya, har yau ina tuna
yanda yake wankemin kashi da ina yarinya yamin wanka ya goyani, ba karamin taimakawa
Hajiya da rainanmu yayi ba cus tun ina yar yarinya babanmu yarabu da Hajiya sai Ya Nura
yazame mana uba, wannan dabi’un nashi na sanyi da hakuri yasa Hadiza ta matukar rainashi”
Meena tasake sauke ijiyan zuciya tace “nasan kalolin dumbin tunanin dakike azuciyanki Ummi
irin yaya zakiyi kiyi zaman kishiya da Anty Hadiza, bari kiji aure is not about how beautiful you
are, ba kyau, boko, kudi dawasu ado da kyalekyalen duniya bane aure ba dan duk zasu iya
karewa, hali shine aure, halinki amatsayinki na mata zaisa mijinki yaji yana bala’in sonki da
girmamaki haka kuma shi wannan halin shi zaka mijinki yaji kin siremai yakuma gaji dake, and
duba ga abinda ni nagani da idanuna Ummi halinki da dabi’unki yasa Yaya Nura yakamu da
sonki kaman yanda aranan damuka shigo Abuja muma mukaji muna sonki” Meena takai
hannunta saman kan kafadan Ummi tace “ki cigaba da halinki abinda ake cewa da turenci keep
being you Ummi, the caring sweet and soft Ummi mai kulawa da kowa, ki tsarkake zuciyanki ki
shiga gidan Ya Nura da zuciya daya kiyi zaman aurenki kada ki bari wata ta zageki ko taci miki
mutunci dagake har ita duk zamanshi kuke, wannan kunyan ki ijiyeshi agefe Ummi kinfini sanin
abubuwan da Ya Nura baya samu wajen matarshi ke kibashi dan kin zauna agidan dasu,
sannan namiki alkawari zan baki wasu abubuwa karatun classes na matan aure da M shakur
keyi da hausa dan kowa yagane ki karanta sannan zan biyamiki kudi ki shiga classes din
kokuma ma zan biyata ko nawa zata chajeni tamiki private erotic hausa class dantanayi ma
wayanda basason group, ki koyi abubuwa ki ijiye kunyan nan ki farantama mijinki sama da
yanda yar birni wayayya ma zata iya, ke ba budurwa bane kin Riga kin wuce level din nan, ba
wani kwana kwana ki shayar da Yayana dadi da kwanciyan hankali and kiso mijinki sama da
komi is not a crime kinji” Gyadamata kai Ummi tayi ahankali tanajin wani kalan kwarin guiwa
Meena takai hannunta ta share mata dan guntun hawayen daya zubo tace “maza saki jiki kiyi
walwala kisha magungunan ki da kyau ana miki gyaran jiki dan ki mantar da Yayana
damuwanshi kuma ba kunya ehe kinajina” akunyace Ummi na murmushi ta sunnar da kanta
dariya itama Meena tayi tanason kunyan Ummi ta tashi tafita, kofin Ymmi tadauka tafara sha
saikuma ta kalli wayanta kewanshi kawai taji tanayi wlh ahankali tadauki wayan dailing
numbershi tayi Kunya kuma saiyasa ta katse dasauri daga aurensu jiya dazu kuma yakirata
dasafe saitayi ta damunshi ijiye wayan tayi agefenta dasauri tadauki cup din zata sha wayanta
yahau ringing dasauri takalli wayan ganin shine yasa takai wayan kunnenta asanyaye tace “ina
yini” cikin murya kaman batasaba yace “lafiya lau Ummi na kewana kikayi kikemin flashing”?
Rufe fuskanta tayi kaman yana wajen baki tabude zatace a’a murya ciki ciki tace “eh” dasauri
tazaro idanu taredakai hannunta ta rufe bakinta saikuma da karfi tace “wayyoo Allah ni a’a fa
zance nace eh” hahahha Nura ya kyalkyala dariya wani kalan dadi yaji bana wasaba yanda
she’s missing him din nan, cikeda so yace “kada kidamu nakusan zuwa na daukeki nima nagaji
wlh kewan Hajiya Ummi nake sosai” adan kunyace cikeda son abar maganan tace “kaci abincin
rana? Kun dawo daga asibitin da Hajiya ya jikinta”? Dan shiru yayi ko Allah yasan yanason
yanda take tambayan jikin mahaifiyanshi da yanda take tambayan yaci abinci cikeda so yace
“naci abinci tareda Hajiya Ummi, munje asibiti taga duka tests nata sun fito Dr yabata magani
zatasha na 2weeks saimu kara komawa” dan ijiyan zuciya Ummi tasauke tace “Alhamdulillah
Hajiya zata warke kaman ba itaba in sha Allah tayi ta tafiya da kanta batare da taimakon wani
ba, akwai wani mai da Gwaggo tabani dana gayamata wai tadinga shafawa akafan zasuyi
sauki” murmushi yayi yace “bari naduba jirgi nazo na amsa” dan zaro idanu Ummi tayi tace
“aikin fa”? Yana murmushi yace “zan ijiyeshi agefe nazo naga matata wai nazo na amsan ma
Hajiya maganin ta” kyalkyacewa da dariya Ummi tayi dayasa yayi shiru yana sauraran dariyanta
dakema kunnuwanshi dadi kaman busan algaita, ahankali yace “ina sonki Ummi, Nura na sonki”
akunyace ta sunnar da kanta tana boye kanta acikin guiwanta tana dariya kasa kasa hakan
yasa murya chan kasa yace “bazaki gayamin kina sona ba? Maimaita abinda kika fadamini a
wasikar nan” lankawshemai kai tayi saikuma ta kwanta anan kasan dakin datake ciki ta lumshe
idanu kawai shitake gani cikeda shauki dakuma sautin wake dawani irin taushashiyan murya
tace “banjin zugar kawaye a soyayya kaina dauka, ka sharemini hawaye, kasa nadaina kuka,
indai ina araye Sam bana gudun ka, Allahu ya kiyaye banison waninka, kaine dai daya, acikin
zuciya, mai sakani dariya sannu masoyinaaaaaaaaa” “Ummiiiiii haka kika iya wakan soyayya”?
Cewan Gwaggo datagama jin komi, dasauri Ummi tace “wayyo Gwaggooo” ta katse wayan tana
boye fuskanta bakaramin kunya taji ba ganin Gwaggo na jinta sai dariya take tana kwalama su
Shatu da Meena kira suzo wakan soyayya Ummi takewa mijinta.
Wallahi Nura ko at this point jiyake bazai iya ba, dudda yau anci kwana biyu kaman sati bazai
juyoba haka yakeji baiso yayi abin kunya ne shiba yaroba saisa kawai yake daure wa but Ummi
zata kasheshi da soyayya, watttt!!! Ba’a tabamai wakaba tun zamanin yana secondary school
daya fara soyayya da all this classmate yan aji but just look at wakan soyayyan data raira mishi
ga muryanta kona mawaki baijin yakai na Ummi dadi ba, tashi yaji kanshi nayi yana kumbura,
abu yaji an bugamai akai hakan yasa yabude idanunshi Musa ne yashigo office din dawata
katuwan jaka a hannunshi yace “waikai mehaka saikace wani saurayi sai shafa kirji kake karike
waya gam a kunne kaman wanda akema wahayi, ka lumshe idanu kana cikin kogin soyayya,
dalla taso kazo nan nazo na shirya abokina” Musa yayi maganan yana zama kan dogon kujeran
dake cikin office din yashigan hada mishi some magunguna yace “yauwa wai ban tambayeka ba
ina zaka ijiye Ummi ne? Zaka rabamusu gidane”? Girgixamai kai yayi yace “a’a bazan so
yarana su taso gida daban daban ba inaso yarana su taso kansu a hade, babban gidan nan
nawa nasa an fara gyaranshi kowa da flat dinta nan da 2month za’a gama aikin tass, before
then anan gidana zamu zauna dakina zan cire komi naciki nayi magana dawata interior decor
gobe zatazo tadauki measurement jibi za’a kawo komi, and inaso nakara siyan wani gida a
Adamawa, inaso idan na daukota daga kauyensu mu zauna anan muyi hornymoon and again
yarana su Aman sunaso suje kauye to irin duk ranan da zamuzo munada gida agari kagane”
Musa daya bashi kofi yace “nagane but Hadiza fa kasan kar kwankwamnata su tashi ta taba
Ummi fa” wani kallo yama Musa yace “duk randa tai kuskuren tabamin mata saitaga other side
of me” murmushi Musa yayi yace “shegge nawa tun yanzu kafara rawan jiki haka bare kuma
kasha kindirmo” bugamai filo Nura yayi yana murmushi Musa yace “Nura kalleni nan, auren nan
auren hutu ne da shakatawa dakuma more rayuwanka, Allah yabaka dukiya, yabaka yara, me
kake nema banda jin dadi? Matarka taki kwantar maka da hankali tunda yanzu Allah yabaka
Ummi enjoy your life da yarinya danya abinka, fresh yarinyar ni irinsu Ummi I still consider them
virgins wlh, to tun suna yara akai auren nan, she’s semi virgin, gata da natsuwa ga kirki, she
can cook, gata she’s not expose duk inda ka juya yarinyar nan zata juyun maka meyafi haka
dadi? Enjoy your self abokina our 50’s can never be boring duk wacce tace bazatai corporating
ba ajiyesu kadauko wacce zata bada hadinkai kaji dadi, kagama amarci dai tukunna nima
kauyen nan zan shiga na dallo amarya ita wanchan tajika farantin nata tasha tunda ta tsufa dan
wlh ni ban tsufaba ina mahaukacin son farantin nan, cheers to enjoying our 50’s Nura” cheers
sukayi suna buga cups na magungunan basir sha suna dariyan keta, Musa yace “wayyoo
kindirmo, Nura kawa Allah kagama amarci muje kauyen nan nima na zaba na dirja, mai manyan
kindirmo zan dauka” murmushi Nura yayi shima he can’t wait yasha nashi kindirmon.
***
Tun ranan Wednesday Nura yashigo Adamawa, wani gida yasaya mai kyau duplex awani
anguwan yan gayu da sunan Ummi yasai gidan, yashiga gyare siyo furnitures da sauransu
ranan Friday gidan komi yagama haduwa dudda up and down dayakeyi baitaba missing shan
maganin basir dinshi for a day ba, da kyar ya iya yayi bacci ranan Friday din nan ranan
Saturday 11 yana kofar gidansu Ummi yasha wani jumper na ash yadi yasaka bakin shade da
hula da takalmi yayi kyau kaman balarabe shiga cikin gidan yayi ya gaisa da matan dasuka cika
gidan yabiya wasu kudaden daukan amarya da akace yabiya sannan yafito yashiga bayan jeep
din dayazo dashi dan da direba yazo chan saiga Ummi an fito da ita wani alkyabba tasaka da
atampa dan Nura yaturama Meena kudin tashiga cikin garin Adamawa tasayo komi, da kanta
tama Ummi black and red henna takuma mata kitso Ummi harwani kyalli take abayan mota aka
sakata itakuma Meena tashiga gaba, direba yaja motan, saida suka danyi nisa atafiya kaman
daga sama Ummi taji yajawota ahankali yasata ajikinshi wani irin kunya taji dan akwai direba da
Meena amotan kasa kwace kanta tayi tai kaman yar jaririya ajikinshi tana shakan cool kamshin
turarenshi, hannunta yakarba yana kallon lallen ahankali yace “Auta wayama matana zane mai
kyau haka”? Dasauri Meena tajuyo ganin yanda ya rungumo Ummi yasa tajuya dasauri tace
“Yaya nine namata harda kitso ma” dasauri yace “aaah lallai Auta tai abin arziki mu bata tukuici
ko baby” yayi maganan yana leka fuskan Ummi dake cikin alkyabba, gyadamai kai tayi
akunyace, hannu yasa yadauki wata Prada purse dake sude na kofan motan yabude yaciro
bandir daya na 1k yace “amsa Meena mun gode” cikeda dadi tace “laaaa Yaya thank you” gidan
Ummi suka fara zuwa suka shiga ciki gidan yayi kyau zama Meena tayi afalo shikuma yana
rikeda hannun Ummi sukaje sama daki uku ne asaman master bedroom yabude yashiga ciki da
ita yana maida kofan ga mamakinta daukanta yayi chak atsorace tace “wayyoo Gwaggo”
murmushi yayi yasa hannunshi ya jaye hulan alkyabban yana kallon fuskanta da black skin nata
ke sheki sosai lumshe idanu yayi ya zaunar da ita kan gado tareda zama yana facing nata
akunyace ta sunnar da kanta kasa, murmushi yamata yakai hannayenshi yabude boturan
alkyabban yacire shi daga jikinta ya ijiye a gefe yana kallon kayan jikinta yaune first day dayake
ganinta da atampa fitted daidai jikinta wanda duk aikin Meena ne ita tadauki measurement nata
ta shigo birni dashi atampan yamata kyau, ahankali yakai bakinshi kan kumatunta yasakin mata
peck. “Muah!” Wani yirrr Ummi taji dasauri ta runtse idanunta, batare daya cire bakinshi daga
jikin kumatun ba yace “kinyi kyau sosai Zainab, kinyi kyau” idanunta alumshe itama cikin
whispering tace “kaima kayi kyau bantaba ganin abu mai kyau irinka ba Noor” fuskanshi yakawo
saitin nata yadaura hancinshi kan nata yana kallon dogayen gashin idanunta dan idanunta a
kulle suke yace “kalleni, bude idanunki ki kalleni ki gayamini inada kyau Ummi” ahankali kaman
mai tsoro Ummi tabude idanunta tahada da nashi idanunshi sun kankance kadan suna mata
wani kallo da all she sees irin usulin soyayya aciki, gently tadaga hannunta daya takai saman
kuncinshi wani kalan lumshe idanu Nura yayi sabida sanyin dayaji a hannnunta yakai hannunshi
daya ya daura saman hannun dayaji yana rawa kaman zata dauke daga saman fuskan nashi
yace “wayyooo Allah na” yabude idanunshi ahankali yadaura kan nata yace “Ummi kin iya
shagaltar da namiji, wlh kina daburtamin lissafi” lumshe idanu tayi tabude su tadaura akanshi
tareda huramai a very light breeze daga bakinta tace “huuuuuuhhh” ahankali ya lumshe
idanunshi wani natsuwa na shiganshi yasake danne hannunta dake kan kuncinshi gam, with a
vet light yet naked voice Ummi tace “tsarki ya tabbata ga Allah ubangijina, ubangijinka,
Ubangijin talikai, ubangijin daya busa mana numfashi, ubangijin daya hallitoni yakuma halittoka
ya halitto kowa, idanun Ummi basu taba ganin namiji da komi nashi kyau ne dashi kaman ka ba
My Noor, idanunka farare fat masu asirtaccen kyau da mai baiwa irina kadai ke iya gani,
fuskanka ka kyanshi zai iya sanyaya zuciyan mugu daya kawo maka hari, lafuzan ka yafi zuma
zaki dakuma dadi, muryanka kaman ana busa sarewa, sarewan ma wacce ake samota
abishiyan dake kan dutsen kufaina wacce take fitowa sau daya a shekaru dari, halikan gabaki
daya yafi duk wani abu da Ummi tasani aduniyan mai kyau, gemun nan naka akullum saina
tunashi dan shine abu na farko dake fara sanar dani zakamin murmushi” wani kalan murmushi
Nura yayi yadaura bakinshi saman nata batare dayay kissing nata ba dasauri ta lumshe
idanunta murya chan kasa yace “bakina kuma da kanshi zai sanar dake abinda yakeyi” soft
sensual kiss yafara mata jikinshi na dan rawa kaman this is the first time yafara kiss in his life,
almost 2min yayi ahaka sannan yasaki lips nata taredakai fuskanshi saman kirjinta ya kwantar
tareda cuddling nata ahankali yana lumshe idanu feeling tudun chest nata kafin ahankali yakai
hannunshi yaciro wayanshi, cikin muryanshi da baya fita sosai yace “wlh bazan iya kai Meena
airport bari nakira direban nan yakaita”.
Assalam Alaykum Ladies.
This littafi ina yinshi ne dan gwadawa mata da maza some kuskure nasu, how to overcome
major issues dake kashe aure and how to do and undo things a aure, I wanna ask something at
this point. Kunason Erotic scene? Na koyamuku how to spice it up a bedroom? Kunason
namuku erotic scene ko nabarshi??? I go with what majority want. Thank u
M Shakur ✍í ¼í¿»
í ½í²« MATAN?? Ko MAZAN!??í ½í²«
✍í ¼í¿»M SHAKUR
EPISODE 9️⃣
JOIN THIS GROUP DON SAYAN TURARUKA DA SAURANSU
Open this link to join my WhatsApp Group:
https://chat.whatsapp.com/Izv1KgHEcNl5uwqalMM9Oe
Dialing number direban yayi yana kara manna kanshi a kirjinta but number bai shigaba yaki
connecting dan malalacin tsaki yasaki yadago kanshi from chest nata yakalli fuskanta da sauri
Ummi ta lumshe idanu, agajiye yataso tareda ijiye wayanshi kusada ita tareda manna mata kiss
a kumatu yace “bari naje namusu sallama” gyadamai kai tayi batare data iya hada idanu
dashiba tace “amata Allah ya kiyaye ta gaida su Hajiya dasu Aman da Amal, kada ta manta
tabasu abinsu dana bata” dasauri yakalleta saikuma yarike waist nashi yace “wani abu aka
bayar ni ina nawa”? Dan murmushi tayi