Back to novel

Chapter 29 of 52

CHEF ZEEY Hanyar Nasara By Azizat Hamza

zazzaSi?"""

"""Babu"""

"""Good"""

Gyara masa zama ya yi a cinyar nasa sannan ya cigaba da duba takardun da ke gabansa. Wani sabon gini

ne da suke son fara aikinsa cikin satin nan shine Engineer Win ya tura masa final plan Win da aka sake adjusting bayan Architect ya zana wajen.

"""Dad, wai za ka yi aure?"" Junior ya faWa yana kallon Dad Winsa."

Jalal ya juyo da Wan sauri.

"""Who told you that?"""

"""Na ji Aunt Janan da Hajiya suna magana yau da safe """

Ajiye takardar hannunsa ya yi ya rungumeshi da kyau. Ashe gabaWaya ya manta bai zaunar da Wan nasa

ya masa maganar auren da zai yi ba.

"Lokacin da ya sake shi, sai ya kissing goshinsa ya fara masa bayani da sigar da zai fahimci abinda yake"

faruwa.

Ya masa bayani akan halarcin auren mace sama da Waya a Musulunci da kuma yadda hakan ya banbanta

da al'adun wasu addinan.

Ya nuna masa idan aka yi auren Mom Winsa ta sani za ta zo ta Wauke shi daga Nigeria dan haka kar ya

faWa mata. Wannan ya zama little secret Winsu.

"Ya tambayi yaron ko ya fi son zama da Mom Winsa a London?. Junior ya ce a'a, shi ya fi son zaman"

Nigeria. A nan Nigeria yana da friends sosai kuma Hajiya ta fi kula da shi akan Mom Winsa da bata zama a gida.

Ashe shima yaron ba jin daWin rashin samun kulawar Mom Winsa yake ba.

Lokacin da Jalal ya gamsu cewa Junior ya fahimce shi sai ya ce ya je ya kwanta a gado. Junior ya mi™e ya

je ya hau gadon Jalal ya kwanta.

"""Recite your Azkar kafin ka kwanta ka ji?"""

"""Yes, Dad"""

Yana jin yaron ya fara karanto Azkar Win da Wan ™arfi. Hakan sai ya faranta masa rai. Gaskiya Hajiya tana

™o™ari sosai akan tarbiyan Wan nasa.

Bai gama aikin da ya ke ba har kusan ™arfe Waya na dare kafin ya tattara komai ya mi™e ya shiga banWaki.

Da ya fito sai ya kwanta gefen Junior ya kashe wutan Wakin. Yaron tuni har ya yi bacci.

"Tunanin matar da zai aura Winne ya faWo masa. Nan da kwanaki kaWan za ta zama matarsa, amma har"

yanzu fushi take da shi saboda ya turawa Alhaji Nafi'u kuWi.

Jiya ya so ya je ya ganta ta ce masa wai za ta je Kaduna gidan Mamanta.

Bayan ta isa daga baya sai ya kira ya ce ta bawa Ummanta su gaisa.

Jiya ta ce masa za ta dawo amma bata dawo a jiyan ba sai ™arfe takwas na dare ta tura masa sa™o wai ta

dawo.

Gobe kam dole ya je ya ganta. Sannan ya tambayeta ko akwai abinda ta ke bu™ata.

Da safe da ya shirya ya fito zai wuce office sai Hajiya ke ce masa ya kira ™anwarta Hajiya Amina dake

"Lagos su yi magana, wai akwai cikon kuWin da zai bayar na lefe. Ya ce mata zai kira."

Bai yi mamaki ba da Hajiya ta ™i Waukan kwangilar haWa kayan Lefe da sauran abubuwan da ya shafi

auren nasa. Ya san yin hakan zai tuno mata da shirye-shiryen bikin Jamal ne. Yadda ta yi ta up and down akan shirye-shiryen bikin abu kuma ya zo da ™arar kwana bikin bai yiwu ba.

Da ya ce mata ba za a yi biki ba simple wedding ne daga Waurin aure shikenan bata ce komai ba sai

addu'ar alkhairi da ta yi masa dan kamar ma ta fi son hakan. A ranan yana ji Janan tana faWin ita fa gara Hajiya ta shirya dan Wallahi sai an yi hidima sosai a bikinta. Hajiya ta ce mata Allah ya nuna mana lokacin tukunna.

Yana cikin mota ya kira Hajiya Aminan. Tana fara masa bayanin ™abli da ba'adi na abubuwan da suka

rage ya tambayeta nawa zai tura ta faWa masa. Ya ce idan ya isa office zai tura mata kuWin.

"HaWa lefe, kai sadaki, everything was new to him. Shekaru goma baya bai yi duka wannan ba. Lokacin da"

aka kai sadaki bayan an dawo sai da Jalal ya tsare Ibrahim saboda da shi aka je ya ce ya bashi labarin yadda abun ya kasance. Ibrahim yai ta masa tsiya kafin daga baya ya faWa masa irin tarbar da aka musu a gidansu Ziyada.

ZEEY

Dama haka Mata ke jigila idan za su yi aure?.

Like na san ni da Faty mun yi ta jigilar shiga kasuwa kafin bikinta amma ni nawa jigilar ta ziyarar 'yan'uwa

ne.

Jiya da dare na dawo daga Kaduna wajen Ummana. Daga dawowata kuma yau da safe na sake wucewa

gidansu Ummana a nan Zaria. Wai suma sai na je na faWa musu an saka rana. Haka na dinga yawon raba goro da drinks ina zuwa gidan 'yan'uwan Ummana da ke Zaria ina faWa musu an sa bikina.

Kakannina na wajen uwa duka sun rasu. Baban Mamana nema na Wan san shi lokacin da nake yarinya

muna zuwa gidan. Ina ga ya rasu ina Primary 5 ko 6 haka. Ban san Kakata mace ba. Ta rasu tun kafin Ummana ta auri Babana.

Duk inda na je sai su fara ™orafin wai an saka auren da wuri. Wai yanzu da suka zuba kuWi a gona da

"wani kuWin za a min kayan Waki?. Ni dai na dinga maimaita musu abu Waya, kada su damu daga baya za a yi taron biki dan haka sai su shirya su min duk abinda suke so."

Duk yadda na so in je gidan Umma Hadiza a ranan ban samu zuwa ba dan kafin na baro gidansu wani

Kawuna ma Magariba ta kusa ga shi Jalal ya kirani wai yana hanya. Haka na tarkata na koma gida.

Kaman haWin baki ina komawa gida sai na tarar Umman Fada ta zo wai sun yi waya da Anty Binta ta ce ta

zo ta sameni. Ga Anty Hafsah da Maman Asma'u Amaryar Baffa Zakari sun shigo wai ni suke jira dama.

Haka suka sakani a gaba akan batun Waliman Aure. Wai duk da an ce babu biki dole fa za a yi Walima.

"""Yanzu dai ki kira Ango ki karSi kuWin Walima a wajensa. Duk waWanda aka aurar a gidan nan ai sai da"

"aka musu Walima ko?"" Umman Fada ta faWa tana kallon Kaka."

"""Ga maganar Lefe ma mun ji shiru. Ko dan ya kawo Daloli shikenan sai a yafe masa lefe"" Maman Asma'u"

ce ke magana.

"""To ke Ziyada kun yi maganar an yafe masa lefe ne?"" Maman Suwaiba da ban san yaushe ta shigo Wakin"

ba ta tambaya.

Yau na shiga uku. Ni wai mi suke nufi da nine da suka sakani a gaba kowa na faWin son ransa. Su za su yi

auren ne da suke ta damuwa akan an kawo lefe ko ba a kawo lefe ba.

Na yi shiru ban musu magana ba.

"Anty Hafsah ce ta ari bakina ta ce ""Jama'a, kuWin Walima dai za a karSa a wajen Ango. Maganar Lefe"

"kuma ina so yake ta je ta gani a gidansa"""

"""Shikenan kuma sai ba za a kawo Lefe gida 'yan'uwa su gani a sa Albarka ba"""

"""Hafsah ku a Gombe ba har akwatin iyayen Amarya kuke ba?"" Maman Suwaiba ta faWa bayan Maman"

Asma'u ta yi magana.

"""Ai na ga yanzu wasu basa kawo Lefe saboda sata da kuma gudun bakin mutane. Varin Lefen ake a gidan"

"Amarya idan ta je sai ta ga kayanta a can"""

Mi™ewa na yi na zari Hijabi na fita dan idan na cigaba da sauraron maganganunsu raina ne zai yi ta Saci.

Ina jin Umman Fada tana ™wala min kira na yi ficewata. Allah ya taimakeni ko zaure ban kai ba sai ga kiran Jalal. Ina Wauka ya ce mini ya iso. Duk da dai na so a ce na yi wanka na shirya kafin in fita amma mutanen da suka zo suka ritseni a Waki sun hana hakan.

"Ina shiga motar Jalal ya ce ""Masha Allah""."

"""Me ya faru?"""

"""Ke ce kuwa? Barin ga fiskarki da kyau ko wata ce ba ke ba"""

Na juyar da fiskata gefe dan ™o™arin haska fiskata yake da wayarsa.

"""I'm actually happy kin fara respecting lokaci"""

"""Dama ina respecting lokaci kai ne dai baka da ha™uri"""

"""Oh really!"""

"""Yes"""

"""To ya aka yi Amaryar Jalal. Ya kika baro su Mama a Kaduna?"""

Na ri™e goshina dake sarawa na ce masa suna nan lafiya ta ce na gaishe shi.

"""Are you okay?"""

"""I'm okay, kawai gajiya ne"""

"""Sorry, idan an kawo ki gidana, zan miki massage za ki warware"""

"""Wa Win?"" Na faWa ina zaro ido."

"""Ke mana"" ya faWa yana Waga mini gira"

"""Ni bana bu™ata"""

"""Are you sure?. Na iya fa"""

"""Still bana bu™ata"""

Kiran wayarsa aka yi. Ina ji yana maganar yanzu zai tambayeni sizes Win na ce to an zo wajen.

"Bayan ya gama wayar sai ya juyo ya kalleni ya ce ""kin ji wata Aunt Wina ta ce na tambayeki sizes Winki"""

Har zan ce masa sizes Win me sai na tuna yanzu sai ya twisting maganata ya fara min maganan 'yan Bariki.

"""Ka bani numbanta zan tura mata"""

"""Ba kya so na san sizes Winki ne?"""

"""Babu ruwanka a ciki"""

"""Kar ki damu zan gwada su da kaina idan kika zo"""

Na yi saurin tare ™irjina duk da hijabi na saka. Zai gwada me?.

Wani munafukin murmushi ya saka. Na ce a raina yau na Webo ruwan dafa kaina da wannan mutumin.

Sai da ya gama min iya shege kafin ya tambayeni ko akwai abinda nake bu™ata for the wedding na ce

masa babu.

Ya ce na tura masa account details Wina zai bani kuWin salon Janan ta ce ana bawa Amare kuWin salon.

A raina na ce da Janan bata faWa masa ba ba zai bayar ba kenan.

Kaman na yi masa maganar Walima sai kuma na fasa. Kada ya ga ina tambayarsa kuWi tun ba a yi aure ba.

Akwai wasu kuWaWena dana ke tarawa na Restaurant idan har ta kama sai an yi Walimar sai na cire wani abu a ciki na basu.

Ina cikin motar alert ya shigo bayan na masa text Win account number na.

Na zaro ido ganin amount Win.

"""KuWin dayawa"""

"""Dayawa sosai ko?. To rage kaWan ki bawa doguwar Sisternki dana gani ranan"""

Na haWe rai. Wato bai manta da Mardiyyah ba.

"""Ya da Sata rai. Cewa fa kika yi ya yi yawa"""

"""To an gode"""

"""Zeeyadah"" jin yadda ya kirani sounding serious sai na fuskance shi da kyau na ce na'am."

"""Aurenmu is in 6 days. Kin shirya?"""

Na yi shiru. Nauyin tambayar na sauka mini. NA SHIRYA?

Tabbas ban shirya ba

"Ban shirya amsa sunan matarsa ba. Ban shirya barin wajen Kakata ba. Yanzu idan na bar gidan nan, Kaka"

will be lonely.

Ban shirya ma komai ba. Ko Faty Bestie ban faWawa zan yi aure ba har yanzu.

"And most importantly,"

Ban shirya ya™i da feelings Win dana ke ji akan Jalal ba. And wata™ila saboda denying Winsa da nake shi ya

sa kullum ™aruwa yake a zuciyata.

"""Ai babu shirin da zan yi. It's just a deal ko?"" Na faWa ina hiding wani Wacin da ya taho mini."

"""It's just a deal"" ya maimaita abinda na faWa."

Ni da shi Win duk sai muka yi shiru...

"Lokacin dana shiga gida 'yan gulma sun tafi. Umman Fada ce kawai, itama kuma tafiyar take shirin yi."

"Ban kulata ba tana ta tambayata ko Ango ne ya zo, ko na masa maganar Walima. Na shareta."

Sai da ta tafi Kaka ta fara lallashina.

"""Ki yi hakuri. Komai zai zo da sau™i. Da yardar Allah wannan auren zai zame miki alkhairi duniya da"

"lahira"""

Na Wan kalleta ina tuno yadda muka gama maimaitawa junanmu cewa auren nan bana soyayya bane.

DEAL ne

Kaka dai ta dage tana ta min addu'ar Allah ya zaunar dani lafiya a gidan Jalal har ™arshen rayuwata.

Ko Amin ban iya faWa ba saboda ina tsoron auren.

Washegari cikin 1.5 Million da Jalal ya tura mini na turawa Anty Hafsah 500k na ce kuWin Walima. Ita ce

na yarda da ita za ta tsaya akan komai tsakani da Allah.

Dana bar gidanta sai na wuce gidan Faty. Itama yau nake so na faWa mata komai. Ba wasu ™awaye nake

da su ba dama. Wanda muka taso a Anguwarmu yawanci sun yi aure. Sai tsirarun 'yan class Winmu da muke mutunci sai kuma kaWan daga cikin ™awayen Faty da muke tare.

Ni gaskiya ba zan yi gayya ba. Idan Faty ta zo shikenan. Inada cousins mata dayawa da za su maye gurbin

"™awaye. Akwai wata ™awata Aishatu da muka yi Secondary School tare, ta gama Diploma a KadPoly"

"kwanaki yanzu tana teaching a wani private School. Itama har yanzu bata yi aure ba, so zan gayyaceta."

Hakan ya wadatar tunda komai lowkey ne.

***

"""Zeey, wasa kike amma?"" Faty ta faWa bayan na faWa mata aurena nan da 5 days."

"""Ki yi ha™uri komai ya zo a ™urarren lokaci ne na san ban kyauta miki ba"" na yi ™o™arin depending kaina."

"""Wait, Wait, Wait. Ziyada kina nufin ina garin nan kika yi sabon Saurayi. Kika bashi dama ya turo gidanku."

"Har ya kawo sadaki aka sa rana amma baki faWa min ba sai yanzu. Bestie I'm confused. Na san dai ba mu yi faWa ba. Me yake faruwa?. Ko kina da wata Bestie Winne bayan ni?"""

"""Na san ban kyauta ba. Allah nima ban san za a saka ranan da wurwuri haka ba. Ki yi ha™uri..."""

"""Tukunna ma waye Angon? A ina kuka haWu da ban sani ba. Ko Alhaji Nafi'u ne?"""

"""Allah ya sawwa™a na auri Alhaji Nafi'u"" na yi saurin faWa."

"""To waye mysterious Angon namu?"""

Na Wan yi shiru ina lissafin ta ina ma zan fara faWa mata.

"""Jalal Maiya™i. Šan Hajiya Layla dana ce miki ina zuwa gidanta kwanaki"""

Faty ta waro ido tana kallona cikin rashin gamsuwa.

"""Hajiya Laylan da kika ce min za ki fara aiki a Restaurant Winta. Wait Jalal Maiya™i?... yayan Janan"

"Maiya™i?. Ina Following Janan a Instagram"""

"""Shi"" na faWa a hankali."

"""As in Jalal Maiya™i za ki aura nan da kwana biyar?"""

Na gyaWa mata kai.

"""Ikon Allah. Like ya kuka haWu?. Yaushe kuka fara soyayya?. Ko Hajiyarsa ce ta haWa ku?"""

"""Kawai Allah ne ya haWamu. Ranan na je gidansu sai ya rage min hanya. We exchange contact and here"

"we are"" na yi mata bayanin da zai fi kama hankalinta."

"""Shegiya ™awata. Ashe kin samu big fish shine kika yi ta Soye shi sai yanzu ki ce wai komai ya zo a"

"™urarren lokaci"""

"""Ni dai ki yi ha™uri"""

"""Gaskiya na yi mamaki wai Jalal Maiya™i za ki aura. Like gidansu fa Babban Family ne. Zeey, gaskiya you"

"are so lucky"""

"""Thank you Bestie"""

"""To, Allah ya bada zaman lafiya"" Faty ta faWa fiskarta na nuni da addu'ar da ta yi bai kai zuci ba."

CHAPTER THIRTY SEVEN

ZEEY

Jummu'ah Babbar rana.

Jummu'ar yau Babban rana ce a gareni.

Yau za a yi Walimar aurena.

Jiya Kaka ta sakani kukan da ban taSa yi ba tun da muke tare. 'Yar tsohuwar nan ashe tana da kuWi a

"Soye bata taSa faWa mini ba. Baffa Adamu ne ya kirani a waya jiya yake ce mini wai Kaka ta bada Dubu Wari bakwai a yi min kayan Waki da hidimar biki. Lokacin dana comfronting Winta sai ta ce wai ta jima tana tara mini kuWin kayan Waki. Dama so take ya kai Miliyan Waya kafin bikina to kuma sai auren ya zo a kusa- kusa. Like, Why?. Bana tunanin duk kuWin da aka ce su Baffa sun tara na hidimar bikina ya kai rabin abinda Kaka ta bayar."

Haka na ri™e Kaka na dinga yi mata kuka. Yanzu muna tare kullum da tsohuwar nan amma taru take ban

sani ba.

Wani ˜aninta dake Kano ne ya turawa Baffa Adamu kuWin ina ga shine yake tara mata a account Winsa.

Jiya saboda yadda Kaka ta sakani emotional ko iya zuwa Salon wanke kai ban yi ba. Da yamma nema

wata yarinyar ma™otanmu da take Lalle da kitso ta zo ta mini Lalle a hannu da ™afa ja da Wan ba™i kaWan. Lallen kuwa ya yi kyau ba kaWan ba. Da ace shagon Faty a buWe yake da nan zan je a min gyaran jiki da Lalle. Ni yanzu ma na bar maganar gyaran jiki idan na je salon na wanke kai na yi kitso shikenan. Babu lokacin yin wani tsarabe-tsarabe.

Gidanmu ya fara cika. Dan mutanen Katsina ma jiya suka shigo. Anty Binta autarsu Baffa Lawalli da ke

aure a Bauchi itama ta iso.

Ni da Mardiyyah da Walidah 'yar Baffa Adamu muka tafi shagon Salon Win. Shekaranjiya na tattara

kayana na rabawa 'yan gidan kayayyakina da ba zan tafi da su ba. Kusan takalma da bags Wina da wasu kayan duka a Mardiyyah na bawa. Na haWa mata har da ring light Wina da nake content da shi.

Da dare sai ta shigo yi min godiya. Bata taSa tsammani zan mata kyauta irin haka ba. Ni dama ba gaba

"nake da ita ba. Munafurcin Mamanta da kuma yadda take competition da ni ya sa bana shiga harkarta. Na bata shawaran ta dena content da take na girki. Tunda Winki ta ke yi yanzu ta ri™a yi content na Winki, ai babu teloli masu content Win Winki sosai da Hausa ba kaman food content da mutane suka yi yawa ba."

"Sai da na yi maganar nema ta ce mini ashe ta watsar da shi saboda babu followers, wai har yanzu a"

Instagram ko Followers Wari bata kai ba. A tiktok nema take da Followers 500.

Wannan magana da muka yi ya sa ta sake jiki da ni ta fara bina munata up and down na maganar

Walima.

Ummana ma ta zo daga Kaduna jiya da safe. A gidanmu ta wuni sai yamma lis ta koma gidansu. Itama da

"ta ji kuWin da Kaka ta bayar sai da ta yiwa Kaka godiya na musamman. Har cewa ta yi ""Baaba Altine ai ke ce uwar Ziyada ba ni ba"""

"Muka je Salon aka fara wanke min kai. Bayan an gama min wanki an yi blow drying, sai aka yi stretching"

Winsa ya sake mi™ewa ya sauka a kafaWana. Dama ina da cikar gashi wanda sai an yi stretching ake ganin tsayinsa. Suka fara zuba min ™ananun kitso. Ana cikin kitson Faty ta kirani wai ta iso gidanmu an ce mata bana nan. Na mata kwatancen shagon da muke dan babu nisa da Unguwarmu na ce ta zo ta sameni.

˜arshe da bata gane